Showing 6001 words to 9000 words out of 27847 words
Chapter 3 - KUCAKAR KISHIYA Hausa Novels By Aisha Muhammad Sani.txt
masa hawaye tace"sory baba bazaka mutu ba to daman fa wasaa nakema".
Me rake yayi murmushi .
Ahlam tace"to kasamin albarka"
Me rake yace"Allah yamiki albarka yar nan".
Ahlam tayi murmushi sannan tace"amin tacigaba d tafiyarta".
Amrin sai dariya take haka kawai sai taji yarinyar tashige mata rai.
Amaan yace"amrin wallahi inason yar nan fiye da yadda nakeson kaai nah".
Amrin tace"nima inasonta wallahi yayana".
Suna cikin maganar nab ahlam har tazo zata shige gida kawai sai ta hango su amaaan na lekyenta.
Ta tawo da gudu
Page 19
ta tawo da gudu,tana zuwa wajen sai tace "lah wato yau har matar ka ka tawo yawo ko?,
amaan yayi murmushi yace"a,a kanwatace."
amrin tace"ina hini "
ahlam tayi murmushi tace"oh sory ban geshe ku ba to ina hininku",
amrin tace"lafiyalau yakike? ya gida?,
ahlam ta galla mata harara tace"uhumm ni fa yayanki na gesar ba ke yar sa ido",
amaaan dai yanata kallon ikon allah,
amrin tayi murmushi tace"ayya auntyna sorry",
ahlam ta washe baki tace"wayyo nidaman aunty wayyo allah nah yau ancemin aunty",
ai tuni tafara tsalle tana murna tana cewa yeeeeeh wallahi tace min aunty,
amrin da amaan sai dariya suke ta mata,
sai amaan yace"haba auntynta kidai na tsalle mana kar amiki dariya fa",
ahlam ta murguda baki sannan tace"ni karka kara kulani ai kai bakacemin aunty ba",
amaan yayi murmushi sannan yace"toh aunty ahlam",
ahlam tace"yauwa dan kanina allah yamuku albarka",
amaan da amrin sukace"amin suna dariya",
ahlam tace"byeee zan shiga gida kanne nah",
tana tafiya tana juyowa sunawa juna bye,bye alamu dai sun nuna dukansu bason rabuwa har tazo shiga gida ta kara juyowa saura kadan ta fadi,
amaaan yaji hakan har ransa sai yaji kaman yaje yadauke,ta,
tana shigewa gida amrin tace"wooow yayana wallahi tayi sose ga kuruciya da barkwanci i love her ho,",
amaan yayi murmushi yace"ayya kanwata to kitayani da addu,a ko zan samu wannan kakkyawar gimbiyar",
amrin tace"amin",
alokacin suka dauki hanyar gida,
ahlam nashiga gida tayi sallama kafin baba ta amsa har tafara ihu tana cewa"wayyo babata wallahi yau ancemin aunty"
baba tafa wasu masu halin nakine suke cemiki aunty?,
amrin ta kyalkyale da dariya tace"wallahi wasu manya ne fa hhh nikam ai naji dadi nah nima yanzu nazama babba,uhun ta shagwabe tace"ina ke da baba ma zakuna cemin aunty ko?
baba tace"ke dai bakya gajiya da shirme",
ahlam tafara buga kafa tana bury tana cewa"wallahi ni inbaki cemin aunty ba baranci abincin gidannan ba ",
baba tace-"yahkuri yar auta tah",
ahlam tace"uhummm ni wallahi ba yar autarki bace sai kincemin aunty ko nafadaki da uncle salim dina",
baba tace"yo ba sai ki fadan ba tunda shi ubananeh",
ahlam tafara ihu tana wayyo,uncle salim dina har da kukanta,
baba tace"oh ni yasu naga takai nah wai mekikeso neh?
ahlam ta shagwabe tace"ni kicemin aunty",.
baba tace"
Page 20
baba tace"toh aunty ahlam",
da ahlam tayi wata kara sai da baba ta firgita tazatama cin naka ne yacije tah,
sai tayi ahlam nacewa yeeeeessss my momy me kumatun cincin ,
ta kara da wani ihun tana cewa"kai gaskiya nagirma mah daga yau nadai na wasa dasu amira awaje,
baba ta kalle ta taba baki tace"kyaji dashi dai",
ahlam tace"yauwa mumy babata daga yau kina cemin aunty kinji ko?,
nikuma zan daina cemiki baba sai mumybaba shima baba inaceme dadybaba",
baba tace"eh to naji zokici abinci",
ahlam ta shagwabe tace"uuumm ni wallahi banajin yunwa fah",
baba ta girgiza kai domin tasan halin yar ta ta sarai daman bason cin abinci,gareta ba ,sannan tace"haba aunty ahlam dina zo inbaki abaki",
wayaga bakin ahlam ta washe shi kaman taga bankararriyar kaza dan murna tace"mumybaba wallahi zanci tunda dai kincemin aunty",
baba na fara bata tayi loma uku tace"ita fa ta koshi islamiya xata tafi",
ahaka dai baba ta ta,fama da ita dakyar tasamu tayi loma goma tukun ta tafi makaranta,
abangaren amaaan kuwa suna komawa gida suka tarar da bakin ciki mara misaltuwa,
gaba daya hamlat ta wargitsa gidan kamqn ba mutane aciki tafasa kayan fasawa ta bata na bata kuma tayi ficewarta,
suna shiga gidan ba abinda amaaan yake cewa" sai"inalillahi wa inna illaihir raji,un ,amrin kinga abinda mahaukaciyar matar nan tayi ko?,
gaskiya nafara gajiya yana fada yana hawaye,
amrin tazaunar dashi sannan itama tazauna tace"haba my bloodly karka karaya nasqn kayi dauriya sose amman ka kara akan nada",
amaaan yace"hmmm amrin bazaki gane bane wallahi,
amrin tace"bloodly niko inada wata shawara , kaga dai baban ba yarda zaiyi da inkace xaka kara aure ba to mezai hana ka fadawa dady",
amaaan yace"wallahi nima hakan nke shirin yi amman nakasa fada masa abinma dayasa bandamu sose ba dan naga ahlam din yarinyace dasauranta amman insha allah ynzu kam zan masa magana ko na huta da masifar matar nan
yana gama fada ko rufe baki bai yi ba yaji an bankado kofa,
Page 21
hamlat ce tana ta huci kamar wata sabuwar mota,
takaraso inda suke tace"wato nice masifaffiyar ko,zaka rabu dani ka huta ko?,toh wlh kayi kadan dan talakawa",
amrin tace"hamlat bafa tsoronki mukeji ba dan kinga ana miki kawai ci toh wallahi kisani yayana zai kara aure kuma baki isa ki hana ba duk haukar dazakiyi kije kiyi kinga zaki iya ne,maganar talauci kuma dakike ai allahn daya baku kudi bawai yafi sonku bane ya,gwada imanin kowa ne dan hakan mind ur langauge yar masu dukiya",
hamlat ta sume atsaye batasan sanda hawa yafara zubo mata ba,
ta yanke jiki tafadi asanyaye tace"yaya amaan dan allah kayi hakuri,wallahi,inasonka kayi hakuri muyi zama lafiya, nama alkawari daga yau zan chanja halina,.
amaaan da amrin suma sunyi wata sabuwar suman tsaye domin tunda amaan yake amrin bata cemasa yaya ba kuma bai taba ganin,tana kuka akan wani,abu daya shafesa ba,
amrin ta kada baki tace"ai lokaci yakure yan mata sai dai akiyaye gaba",
afirgice hamlat ta mikye tana"wallahi baku isa ba kunyi kadan ma natsaya baku hakury",
ta shakye da dariya tana daga baya kenan wai,anyi sadaka da bazawara,
hamlat takara firgita fuuuu tayi dakinta tana"wallahi baku isa da hamlat kuke zance",
tana shiga dakin tadauko wayarta ajaka tashiga kiran maaamah,
maaaamah tadau waya tana ya akayine aminiya,
hamlat tace"ba lafiya wallahi,maaamah kizo ina bukatarki yanzu da matsala wallahi",
maaamah tace"bakome aminiyar da alama dai yau wannan banza talakan,yataboki ,karki damu ina hanya,
Page 22
amaaan yace"to fa antabo me jiran kadan kinga ni kam muje insanar da dady domin,nasan inta riga fada toh da matsala",
amrin tace"owk hakane fa muje",
suka nufi hanyar gida,
hamlat taji ana buga kwofa dahike tasan kawartace dasaurin ta tafito aiko taga falo wayam azuciyarta tace"lallai mah gayannan wato tafiyarsu ma sukayi",
tayi kwafa taje ta bude kwofar,
maaamah naganinta tace"kut yanaga har kin rame wai meke faruwa neh haka?,
hamlat tace"hmm muje muzauna tukun, dai",
maamah tace"owk ",
hamlat tace"kiga dan rainin hankalin nan wai aure yakeson yi fah ko,ince zai ma yi",
maamah ta tashi afirgice tace"kanbala'iiiiii aiki wallahi bai isa ba yamasan ko mu suwaye kuwa?,
hamlat tace"hmm ni duk ba wannan ba kifadamin mafita",
maamah tace"kinsan gidan su yarinyar neh? toh ma wai yar wani hamshakin ce da zasu kara damu",
hamlat tace"wallahi bansan yar waye ba?
maamah tace"owk yakamata musan yar waye amman kafin,nan zamuje gun wani hatsabibin boka wanda asanda mukaje zai mana aiki",
hamlat takama bqki sannan tace"boka fa kikace?,
kinsan duk abuna banason shirka ko?,
maaamah tace"toh shikennan zauna amiki kishiyar ninayi gaba sai munzo shan biki da suna dama gashi ke ba haihuwa kike ba",
tuni hamlat ta fara kuka tana rukwo maaamah"dan allah kitsaya ni muje ma ko gun waye wallahi zani indai za afasa auren nan",
maamah tayi murmushi tace"ko kefa aminiyar",
azuciyarta kuwa cewa take"banza ballagaza kuchakar da batasan metake ba sai na hallakar dake insha allah tunda dai ke son duniya kikasa agaba ai abinda nake nema kenan muzama daya",
hamlat ta taba maaamah tace"baran dauko gyale da jaka mutafi ",
maaamah tayi murmushi tace"toh kiyi sauri muyi muje dai kam",
amaan da amrin suna shiga gida sukayi shashin mumy na ganinsu tafara harare2 suko suka gesheta suka nufi dakin dady,
suna zuwa suka sami dady azaune yana karanta jarida dahike yau weekend ne ,
dady naganinsu yafara murmushi
atake suka durkusa suka geshesa ya amsa cike da farinciki,
dady yace"son meke tafe dakune tare da yar auta tah",
amaan yafara murmushi yana sosa kyeya ,
dady yace"toh fa ke yar auta fadamin",
amrin tayi murmushi tana wasa da yan yatsunta tace"uhymm,dady yayane yakeson yakara aure",
dady yace"masha allah amman gaskiya naji dadin wannan maganar son allah yama albarka ,yar waye kuma a ina suke,?,
amaan yace"babanta ba kowA bane alayin zana ma suke da zama",
dady yace"owk to nasan dai baku fadawa babban yaya ba ,amman karku damu zan masa magana sai muje gidansu yarinyar ayi bincike,
Page 23
suna tashi dady yanufi shashin babbqn yaya,
yana zuwa ya durkusa yageshe da yayansa,
sannan yace"yaya dama akwai maganar danake so muyi dakai neh,",
baba yace"toh ina sauraron ka",
dady yace"dama so nake amaan yakara aure domin ya auro zabinsa tunda dai na hamlat umarni yabi",
baba yace"toh nidai gaskiya banga amfanin kara aurensa ba tunda dai bawani girma yayi ba",
dady yace"aa yaya ayanzu kam wa inda basu kai shi bama suna auren fin biyu bare shi",
baba yace"toh ai danka neh kuyi duk abindq yakamata,amman da sharadi daya",
dady yace"toh allah yasa bai fi karfinmu ba",
baba yace"banaso amusguna wa yata koda nq minti daya,neh",
dady yayi murmushi yace"yaya ai indai dan hamlat ne karka samu damuwa insha allah kome zai tafi daidai,yanzu dai zanje indau liman muje gidansu yarinyar",
baba yace"toh allah bada sa,a",
dady yace"amin ",
dady nafita waje yaga amaan yakirasa yace"kaje ka kira min mallam liman sai kazo ka kaimu gidansu yarinyar",
amaan jiki na rawa yaje yakirq liman suka nufi layin zana,
suna zuwa dady daya ga gidan sai da yayi mamaki amman kuma daya tuni halin amaan sai yayi murmushi,
sun fito kenan sukaci karo da ahlam zata tafi,islamiya tsaf-tsaf ,
ahlam naganin amaan tace"kanina bara ka gesheni bane yau?,
kuma mekazo mana agida?,
dady na bayansu suna ginin ikon allah allah,
amaan yace"sorry aunty ahlam babanki wa ince suke nema shine sukace inkirashi",
bai gama rufe baki ba sai ga baba yafito yana"ahlam karfi kiyi letti kayi sauri ki tafi ga hadari",
da baba yaganta tsaye da,amman yace"au yauma tsokanar kika tsaya yi kenan?
amaaan yayi murmushi yace"aa baba cewa nayi ta kiramin kai",
ahlam,tace"_baba kaga,shine kanina fa na rannan ",
baba yace"to uwar yan son girma naganshi bamu waje muyi magana",
ahlam ta tafi tana dan wasanta datazo dai-dai wajensu dady dq liman ta tsuguna ta geshesu ,
suka amsa cikin fara,a sannan tacigaba da tafiyarta dady sai binta yake dq kallo domin yar tashiga ransa,
amaan yageshe da baba sannan yamasa iso ga bakinsa,
dady yafadawa baba abinda ke tafe dasu,
baba yayi,shiru sannan yace"to agskiya dai niba kowa bane kuma banda kome sai gidannan dakuka ganshi shima dai ajogale yake dan haka da kunji kunsama wa danku dai-dai ku dan nikam kunfi karfina",
liman yayi murmushi sannan yace"haba bawan allah ka tuna fq da talakan da me kudin duk allah ne yayimu to dan haka ba wani zancen banbanci kuma mu ahaka mukeson yar taka",
baba yace"toh nikam ma ai ayanzu banga abinsu,agun ahlam ba domin yarinyace danya shakaf dan nasan kungqma abinda tagqmq yi anan",
dady yace"bakome mu munaso ahakan indai zaka bqmu zamu cigaba da rainonta har ta mallaki hankalinta",
baba yace"toh shikenan alhaji gaskiya naji dadi kuma nagode amman zamuyi shawara da mai dakina dai",
dady yace"bakome mukeda godiya suka rabu cikin nishadi",
Page 24
bayan baba yashiga gidane yasanar da baba abinda bakinsa suke bukata,
baba tayi shiru domin ko kadan batason abinda zai rabasu da ahlam,
baba yace"nafisa nasan me kike tunani domin ba abu me wasa bane rabuwar mu da ahlam toh amman,in hakan ne alkairy ya muka iya,",
baba taja dogon,numfashi tace"toh allah yazabq mana mafi alkairi",
baba yace"amin kinga yanzu sai insanar da yaya ko inzasu kara zuwa sai suyi magana dasu"-,
baba tace"hakan ma yayi",
suna cikin,maganar,sai,ga ahlam tashigo da gudu ,
baba yace"lafiya ?,
ahlam tace"uhumm yau anbamu hutu neh fa kuma ninazo ta daya",
baba tace"wow,masha allah yar albarka sannu",
ahlam tace"baba kasan me nakeso ka siyomin?,
baba yace"aa yata",
ahlam tace"yar bebi nakeso",
baba yace"laa ahakan kikeso anace miki aunty kina wasa da yar bebi ke kam dai bazaki girma ba ahlam ",
ahlam tace"uhumm nifa babbace kuma manya ma nawasa ai ",
baba yace"toh shikenan",
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
hamlat da maama suka nufi wajen boka ,
suka sanar dashi,abinda ke tafe dasu aiko boka yasanar dasu cewa wannan yar tafi karfinsu,kuma yar talakawace sose,amman ba abinda suka isa su mata sai,dai,subita hanyar muzguna musu",
maamah tace,"bakome sun gode kuma sunada hanyoyi,kala-kala ",
suna fita maamah tace"kinga talakawane inmukaje muka wulakantasu zasu ce,sun fasa",
hamlat tace"yauwa dama ninafison hakan",
maamah tace"amman kifara nemomana adress din gidansu tukun",
hqmlat tace"wannan ba kome bane",
ahaka suka rabu,
washe gari,
da safe amaan natashi bayan yayi wanka ko break bai yi domin dama basaba masa akayi ba inba amrjn ce tazo ba ,yanufi gidansu ahlam,
ashe hamlat na biye dashi,abaya,
yana zuwa dai-dai kwofar gidan yayi paking aiko sai ga ahlam tafito,zata tafi,skul, yana ganinta yace"morning auntynah",
ahlam tayi murmushi sannan tace"morning kaninah",
saj ga baba yafito yana ahlam,muyi sauri karki makara fa,
amaan ya durkusa yageshe da baba sannan yace"baba kabari kawai zan kai ta",
baba yace "toh shikenan allah yayi maka albarka",
ahlam aka shiga gaban mota aka harde kafa,
sunfara tafiya kowa dai yayi shiru ,
amaan yace"aunty ahlam kina sona?,
ahlam tayi sauri ta rufe,fuska,
sannan tace"tab kai fa kanina ne sai dai yayanka",
amaan ya kyalkyale da dariya sannan yace"toh kinason yayan nawa?,
ahlam tace"eh mana indai kamar ku daya,
amaan yace"toh shikenan aunty matar yayanah,yanzu kullum zanna zuwa inkaiki skul kuma indauko ki",
ahlam,tace"toh kanina nagode ka geshemin da yayanka",
amaan yayi murmushi sannan yabude mata kwofa tafito,
karaf a idon,uncle salim,
ai tuni,zuciyarsa tafara bugawa,
Page 25
dasauri uncle salim ya kawar da idonsa akansu,
ahlam tace"kaninah byeed",
amaan yace"aunty byee take care of ur self auntynahr"
ahlam tayi murmushi jindadi sannan tazura da gudu,
alokacin amaan ya hango uncle salim dasauri yakarasa wajensa,
yace"hello abokina",
uncle salim yayi mutuwar tsaye yace"amaan !
anya ba mafarki nake ba anya kuma kai neh?,
amaan yayi murmushi,
duk da haka dai uncle salim bai yarda ba sai da yakara murza idonsa,
amaan yace"salim dama zamu gamu aduniyar nan?,
uncle salim yace"ai yanzu kam nayarda amaan din na neh ,
daga rabuwar skul ka manta dani ko?,
amaan yace"hmm salim baraka gane bane wallahi bayan munbar makaranta narasa wayata gaba daya kome nawa,yatafi nabi duk yadda zan sameka ammam ba dama",
uncle salim yace"oh kaga yadda ka kara kyau kuwa gaskiya kanacin kudinka",
amaan yace"hm salim kenan yanzu dai ga numberta zantafi office ne inka kira ni mayi magana",
salim yace"ok dama nima inada ajin farko sai kaji ni"
amaan yashiga mota ,
uncle salim kuma yanufi aji,
salim abokin amaan ne sose lokacin suna jami"ah duk inda kaga amaan zakaga salim gama skul ne yarabasu kasancewar ba wanda yasan gidan kowa,
",,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
hamlat nazuwa tasanar da maamah cewa"ta gano gidansu yarinyar fa,amman gaskiya amaan ka chuce ni karasa wadda zaka kawu min akishiya sai yar gidan matsiyata kuma yarinya shakaf",
maamah tace"karki damu kawata aiko kinga munsamu hanyace me sauki dazamu wulakanta su"
hamlat tace"hmm har fa zuwa yayi wai zai kai ta skul amman gaskiya na yarda dan talaka bai iya samun waje ba amman ba kome zamu nemi taimakon mumy mah",
maamah tace"yauwa kira manq mumyn",
hamlat nakiran mumy tafara kuka,
aituni mumy ta rikice sannan tace"kardai kicemin dan matsiyatan nan ne yabata miki rai",
hamlat tace"uhum mumy au.....bata karasa ba kuka yakubuce mata,
mumy tayi wani ihu tana fadin"karkicemun aure zai yi"
hamlat,tace"eh",
mumy tace"kutttt, kanbala,iiiiiii aiko wallahi daga shi,har mahaifin nasa basu isa ba sunyi kadan,
yau ba zaman lafiya agidannan ba yar da ta isa tayi kishi dake agidan ubanki kuma a aurota da kudin ubanki babusu wallahi,
yata kibar kuka yanzu aka fara zancen indai dani hajiya salma suke zasu shq mamamki,
antabq wasu ma munji zafi bare mu,
hmmm dai na kukq hamlat ",
hamlat tayi murmushi sannan tace"yauwa mumy nah wallahi har naji dadi kuma infada miki ma yar matsiyata wai yakeso wallahi ko ruwa aka baki agida,su yarinyar baraki iya sha ba,,,
{niko nace ke hamlat har kya fadama wasu kazanta aduniyar nan hmm}
mumy tayi dariyar mugunta sannan tace"aiko sai sunyi dana sanin haduwarsu da shi ma bare ma aurensa",
hamlat tace"daz my mumy",
mumy tace"kinga sai anjima yanzu zan bude fagen bala,iii da masifa agidannan",
Page 26
mumy na gama magana da ahlam tayi waje ,
inda ta tadda dady,afalo alamar dai yanzu tashigo ko kulasa batayi ba tayi,waje inda ta,nufi bangarensu amrin,
tana zuwa ko sallama babu,
baba da mama kawai ganinta suka agabansu kaman anjefo ta da hike hakan ba sabo bane agaresu ko damuwa basu yi ba,
mama ce tace"sannu hajiya",
mumy ta galla mata harara sannan tace"aiki kikaga inayi da zakimin sannu?,
wato,ku kuna nan kuna hutunku dan son zuciya kunsa danku yakara aure,wai ma dukiyar da kuke kwashewan bai isa haka bane?,
iyeee?,
wato sai kun gama kwashe kome,ko ?,
baba yace"ke salma kinsan dai dagani har mata ta ba sa,o,inki bane ko?,
ba wai kinga muna miki kawaici akan duk abinda kike mana yasa zaki samu damar ci mana mutunci ba,kuma maganar dukiya dakike ta dan uwana ce dan haka nafi ki mulki da ita",
mumy,tace"ohhh matsiyata ansamu waje,har ansamu bakin magana",
mama tace"kiyi hakuri kibar mana daki,kuma aure ne insha allah sai dan mu yayi domin samun kwanciyar hankalinsa data mu",
mumy tayi wata kara sannan tace"wallahi baku isa ba indai kudi na aiki dan ku bai isa yakarawa yata,kishiya ba gwara ya mutu kowa ya huta",
baba yace"ta allah ba taki ba salma bakisa ki kashe mana da ba in kwanan sa bai kare ba dan haka barmin daki kije chan ki karata",
mumy tayi wata dariyar mugunta tace"toh me tawakkali,mu zuba mugani",
sannan ta fita tana cigaba da dariyar mugunta,
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
hamlat sungama kintsa muguntarsu ita da maamah ,
sannan ta nufi office,
tana zuwa ta tarar da amaan nasauri zai fita,
ta kallesa ta gallah masa harara sannan tace"to za,aje gun matsiyata yan uwan matsiyata kenan",
amaan ya kalleta yayi murmushi yace"hakane fa yar masu dukiya kuma uwar gida agun matsiyaci angon matsiyata,",
ya kalleta ya kara da murmushi sannan yaci gaba da tafiyarsa,
agurin hamlat ta kame domin tunda take arayuwarta,amaan bai taba fada mata magana irin haka ba duk tsiya tasan yana hakuri da ita, domin kome zata mesa sai dai ya kalleta ya mata murmushi kawai yayi gaba amman wai yau har amaan yafara mai da martani,,,,
azuciyar ta tace"kut lallai matsiyatan nan sun gama da amaan amman bakome zasu sha mamaki,
tashiga office dinta.
amaaan kuwa yatafi yana farin ciki domin zai je yadauko masoyiyarsa amakaranta
Page 27
amaan nazuwa ya tarar da ahlam sun fito kenan ta tsaya tana tsokanar zainab,
zainab ce tace"ahlam wallahi kifita aharkata ni bazanyi fada dake ba kiyi hakuri",
ahlam tashekye da dariya sannan tace"ashe dai ni din boss ce",
bata gama rufe baki,ba har amaan yakaraso yana"a'a nidai aunty tah jarumace ba boss,ba",
ahlam tayi murmushi sannan tace"a'a fa kanina basawa sunfi jarume karfi",
zainab suna tsaye suna kallon ikon allah,
wai da gaske kanin ahlam ne wannan babban kuma kyakkyawa?,
amaan