Showing 39001 words to 42000 words out of 56570 words

Chapter 14 - BAMAGUJIYA BY OUM HAIRAN.txt

soyayyen nama nan ya taɓe baki yasan bai wucce baƙi zatayi ta girka musu ba ya kuwa ɗauki flat ya zubawa Beebah ya haɗa mata komi ya ɗauka ya nufi part ɗin nata tana zaune inda ya barta ya zauna yana hilatarta da hira taƙi kulawa saboda har yanzu zuciyarta bata sauka dashi ba.








Abincin kawai taja ta fara ci tana jin daɗinsa sosai rabonta da taci abinda yayi mata daɗi haka harta manta, aikuwa taci abincin sosai sannan ta miƙe batare data kulashi ba ta nufi ƙofa ɗaya cikin ƙofofin dake cikin parlourn, ta kuwa yi saa ta buɗe nata ta mayar ta rufe tanabin dakin da kallo tashin farko wani ɓangare da aka jera akwatuna guda goma sha takwas ta fara bi da kallo sannan ta sauke idanunta kan gadon da aka gyara shi yaji kayan ƙawa yayi kyau na sosai.
Ajiyar zuciya ta sauke lkcn da taji ya bude dakin ya shigo ya mayar ya rufe ya kamota jikinsa ya janye tare da kallonsa da kallon akwatunan lumshe idanu yayi ya sake janyota jikinsa ya haɗata da jikinsa sosai cikin sanyin murya ta bawan da yake neman tuba gurin ubangidansa yace.
“Kiyi afuwa a gareni Wyf ki daina yimin rowar kalaminki ko mara daɗi ne ki rinƙa furtamin zan jure wlh nasan kallon da kikemin ki daina zargina ba laifina bane babu yacce zanyi ne amma kinsani duniya ta sani ke nakeson......" Rufe masa baki tayi ta dago manyan idanunta zatayi mgn ya toshe mata bakin da cewa “Karki ce don Allah babu amfani mu rinƙa jayayya Beebah wasu hakan sukeson gani ki manta da komai muyi rayuwa me daɗi kinga mun samu ƴanci inason mu raini bbynmu da kulawa"








Ƙwacewa tayi taje ta kwanta yayima Kofar key ya rage kayan jikinsa ya haura gadon tayi saurin tashi ya cafke ta ya haɗata da ƙirjinsa ya ɗora lips ɗinsa a goshinta ta saki masa wani kuka da ya sanyashi saurin janyewa ya zubanta idanu tanata ƙoƙarin ƙwacewa sake matseta yayi yace “Ke wai ya kikeso nayi ne Wyf wannan wanne irin kishi ne daya hanaki tsayawa ki fahimceni ki bani dama mu tunkari abinda ke gabanmu?" Magana takeson yi ya hanata dama saboda ya lura sai ya saita mata tunani akansa da gaske sannan zasu daidaita idan ita taƙi fahimtarsa waye zai fahimceshi bayan ya ɓata da kowa akanta Mai Martaba har baki yayi masa lkcn da yaji lbrn Habeeba matarsa ce itace bamagujiyar daya hanasa aure, sunyi baram baram har yana iƙirarin janye masa tallafi idan bai rabu da itaba shi kuma ya amince ya ajiye masa komai daya shafeshi ya yarda ya rayu da ita, yanaji a ransa indai da ita to bashida wata damuwa.
Hajiya Kilishi ita kaɗai ta rage masa kuma ita ta haneshi yanke igiyar aurensa akan Khausar tunda ita ce ta tona masa asirinsa itace burmawa cikinsa wuƙa, duk da yasan komai daɗewa gsky zatayi halinta amma yaso ace shine ya tone komai in yaso komai za'ayi ayi lkcn ya shirya.
Haɗe bakinsu yayi suka rinƙa kokawa tana kuka tana tureshi shikuma yaƙi barinta kuma yaƙi rarrashinta Saida ya rabata da komai na jikinta yaja musu bargo babu abinda ke tashi sai shassheƙar kukanta tanayi masa magiya shikuma yaƙi sauraronta tunda ya fahimci itama bata sauraron uzurinsa Saida yayi hani'an sannan ya ɗaga yana ajiyar zuciya.








Taja masa tsaki tare da jan blanket ta rufe jikinta tana ƴan ƙunƙuninta shidai bai kulata yayi wanka ya shirya ya fice tare da ja mata ƙofar.
Ta daɗe tana juyi kafin ta ƙarfafa kanta ta tashi tayi wanka tayi sallar la'asar ta rinƙa jiyo hayaniya a babban parlourn itadai ranta bai bata ta fita ba tayi zamanta a parlourn ta tana kallon wani series Film da ake haskawa a MBC Bollywood wayarta tayi ruri ta janyota ganin numbersa yasata ajiyewa taci gaba da kallonta tana nan kwance taji an buɗe ƙofar an shigo ta ɗago kanta sukayi ido biyu da ƙannen mijin nata su miemie Miemie ce ta iso gareta tace “Sannu Aunty Beebah ya jikin ya fetus ɗin mu?" Tashi tayi zaune a gajiye idanunta akan Khausar da Allah ya sani Beebah ko kaɗan batason ganinta.
Ganin itama Khausar ɗin idanunta akanta yake yasata kawar da nata tare da cewa “Alhmdllh Mimi ya amarci ku baku tare bane naga kuna yawo?" Murmushi miemie tayi tace “Wlh kinsan itama Khausar rikicin aurenki yasata tarewa babu shiri kinsan ita matar cushe ba daraja ta cika ba...."








Jin ƙanwar mijin nata na ƙoƙarin cin mutuncinta a gaban kishiya kishiyarma Beebah yasata juyawa ta fice badon ta rasa abin faɗa ba saidon tuna kashedin da mijin nasu ya kirata yayi mata.
Cikin ranta tana raya matakin daya kamata ta ɗauka akan wannan wulaƙanci da akeyi mata akan macen da bata fita komi ba zama tayi ranta na suya ta rasa meye yasa dangin mijin nasu suka rabu biyu wasu suna ƙin Beebah wasu suna ƙinta, ajiyar zuciya tayi ta kwanta tana kwancen duk sun shigo sunyi mata sallama amma banda Miemie haka suka tafi itakam Miemie gurin Beebah aka barta sunata hirar su har dare Mijinta yazo ya ɗauketa ya kaita gda, bayan sallar Isha ne Beebah taji tanajin yunwa ta mike ta fito ta nufi kitchen ɗin dake babban parlourn ta shiga, komai akwai a cikinsa hakan ya bata damar daukar doya ta fere tayi fatenta da wake da busasshen kifi ta zubo a flat tana shirin fitowa taji an shigo ta ɗago sukayi ido huɗu ta sunkuyar da kanta ganin yanayin fuskarsa babu walwala yasa tsoro shigarta cikin in...ina tace “Sas...sannu da shigowa" ajiyar zuciya yayi ya karɓi abincin ya ɗauki juice din data dauko ya fita daga kitchen ɗin cikin tsoron yanayinsa tabisa a baya suka wucce Khausar tsaye a babban parlourn tana danne-danne da waya.








Babu wanda yace da ita itama babu wanda tacewa suka wucceta ta bisu da kallo tare da taɓe baki, suka shiga ciki ya mayar da ƙofar ya kulle yace “Waye yace kiyi girki?" Kujera ta zauna batare da tayi masa mgn ba ya matso gabanta yace “tambayarki nakeyi" cikin alamun ƙosawa tace “Ji nayi inason yi" yanayin data bashi amsa yasashi ajiye mata flat ɗin ya zauna kusa da ita ya ɗebo yakai mata bakinta ta karɓa ya sauke ajiyar zuciya yana bata yana kallonta tayi ƙasa da idanunta yaja numfashi tare da kiran sunanta, ta ɗago idanuwanta da suka cika da ƙwallah yasa hannu ya tallafe kuncinta yace “Idan kikaci gaba da kukan nan zaki iya sawa zuciyata ta buga Please Wyf kiji tausayina ki daina kinji?"
Ɗaga masa kai tayi alamar eh ya ɗora bakinsa a nata yace “Ina zamuje honey moon?" Kwantar da kanta tayi a ƙirjinsa a hankali damuwarta na yayewa tanajin wani farin ciki da nutsuwa na shigarta, tabbas ta amince Habeeb shine duniyarta bazata iya barinsa ba....
Tunanin ya katse mata da cewa “Idan ina tare dake dukkan wata damuwa tawa takan ɗauke na nemeta na rasa Wyf muyiwa juna halarci rayuwa mu rayu dake mu mutu tare wlh kinyimin halaccin da babu wata mace da zata sha gabanki a duniyata ke ko a lahira nasani kina saman kowacce mace cikin matana"






Hannu yakai ya shafa cikinta yayi murmushi yace “Zan kaiki Tsaunin gawo idan kin haifamin Bbyna nasan ganinsa zaisa su amince ba butulce musu kikayi ba ƙaddarar rabo tasa muka kasa control zuciyoyinmu har Saida muka mallaki juna Beebah inasonki"
Murmushi tayi wanda rabonta da tayisa har ta manta ta ɗago ta ɗora lips ɗin ta kan nasa tayi kissing nasa tace “Nima inasonka Hero kawai idan na tuna....." Shiru tayi walwalarta ta ɗauke kuka na neman kwace mata yayi saurin girgiza mata kai yace “Me kike tunawa?" Da rawar murya tace “Bani kaɗai nake ikon ka ba Hero bani kaɗai ke mallakar ka ba wannan yana saremin gwiwa inajin kamar na mutu saboda baƙin ciki komai yakanyimin baƙi harda kai, Hero meye yasa dangin mahaifinka sukaƙi sona ne shima yaƙi sona? Meyesa bazasu karɓeni matsayin da mahaifiyarka ta karɓeni ba?"








Zubanta idanu yayi yana murmushi yace “Ke kaɗai kike mallakar Price Habeeb ɗinki Wyf Hero naki ne ke kaɗai" girgiza kai tayi alamar rashin yarda ya tsuke fuska yace “Da gaske" murmushin dole tayi masa nan sukaci abincin ya ɗauko ledar daya shigo da ita dadai ita ba ma'abociyar son tsire bace amma tunda ta samu cikin nan kullum sai taci hakan yasa baya gajiya da siyoshi aikuwa tana gani ta sauka ta ɗora kanta a cinyarsa tace.
“Idan na tuna da masoyi sai inji ƙwallah nata kwarara......
Idan na tuna da masoyi sai inji tamkar In saka ƙara.....
Idan na tuna da masoyi sai inji mutuwa bamuda tazara......."
Nishaɗi abin ya bashi sosai ya sauko shima ya ɗauka yakai mata bakinta yace “Nayi kewa... Nayi kewa.... Nayi kewar me mini hira....." Dariya duka abin ya basu ta kwantar da kanta a kafaɗarsa tace “Kasan me?" Lumshe idanuwansa yayi yace “Me me kenan?" Dariya ta farayi tana rufe idonta ta zame ta fara ja da baya, sosai yake nishaɗi ya biye mata suka rinƙa zagaye parlourn daƙyar ya kamata ya matseta yace “saikin faɗa" ƙara tayi tace “Wayyo Boobs ɗina Hero mugunta ko ahhh wlh zan faɗa maka..."










Sakar mata nipples ɗinta yayi yace “Uhm inajinki" turo baki tayi tace “Yaune kawai na ɗan ji daɗi da kanayi kadan....." Hannu yakai zai ƙara cafkarta ta kwasa da gudu ta shige bayan kujera yayi murmushi yace “Ina gdy da yabo yau zakiji yafi haka zo kici namanki na ka'ida kar yayi sanyi"
Zama tayi taci gaba da cin tsiren Saida ta ƙoshi ta tura masa gabansa tace “Kuma na ƙoshi gobe da safe kafin na tashi ka dumamamin shi" kama kunnensa yayi yace “Angama gimbiyata"
Da wannan suka tashi sukayi ciki tare sukayi wanka suka shirya kamar basu da wata damuwa suka kwanta sun raya daren cikin nutsuwar da cikinsu babu wanda ya taɓa samun irinta suka kwana manne da juna, ita kuwa Khausar tayi kwanan haushi, cikin kwanaki bakwai ɗin da yayi mata ko ɗaki basu taɓa haɗawa ba amma yau tanajinsa sunata nishadinsu da matar sonsa tabbas da aiki ja a gabanta.
[5/12, 8:10 PM] AM OUM HAIRAN: _*Paid book 35-36*_




_Ku biya ta acct detail 3184512451 First bank ko kati MTN ta WhatsApp number 09013718241._
_Normal 300 PC 700_




_Ban amince a juyamin littafi ta kowacce siga ba_






★★★~~~★★★~~~★★★




Rayuwa me daɗi suke gudanarwa Beebah na rainon cikinta da yake shan kulawa wajen mamallakinsa itama Khausar salo taci alwashin canzawa na nuna kulawarta ga Beebah, duk da Beebah taƙi sakin jikinta da ita hakan bai hanata shige mata da nuna mata ai duk ɗaya suke ba.
Itakam Beebah taƙi yarda da wannan tsarin wanda hakan ya jawa Khausar samun sassauci daga gogan tunda shi a rayuwarsa indai ka nuna kanason Habeebatullah da abinda ke cikinta to babu yakai a duniyarsa, takai komai Khausar keyi a gdan ko lkcn da yayi nufin dauko musu ƴan aiki cewa tayi basa buƙata a bari sai Beebah ta haihu Inma za'a dauko ɗin don a ganinta ita bataga aikin da za'a ɗaukowa ƴan aikin ba.
Sanyin yanayin data nuna yasa shima ya sassauta mata yake yi mata mu'amala irin wacce zai iya saidai har yanzun babu abinda ya taɓa shiga tsakaninsu na auratayya, duk wata walwala da yakeyi idan ta shigo masa ɗaki yanzu zai rufe ido yaci mutuncinta, to itama dake ba jurai bace wajen ɗaukar wulaƙanci yasata tattarashi ta watsar ta nemawa kanta wata mafitar.








Tasani komai nisan gona dole zaaje kunyar ƙarshe musamman data fahimci shi ɗin irin mazan nan ne da basa iya jurewa rashin mace a kusa dasu domin kuwa cikin kwana biyun da yakeyi a part ɗin ta ya rinƙa ƙuncin rai kenan in taga walwalarsa to ya koma gurin gimbiyarsa ne.
Duk da janye masa tallafin da Mai Martaba yayi hakan baisa sun tagayyara ba cikin lkcn ne kuma ya samu aiki da wani babban campanyn jiragen sama dake England sunyi murna sosai da samuwar aikin nasa saidai damuwar ɗaya ce zai rinƙa tafiya ne sai lokaci lokaci zaike dawowa, wannan ce kawai ta sawa nishadinsu birki itakam Khausar murna takeyi da hakan ko babu komai kowa ta rasa tunda yace bazai tafi da Gimbiyar tasa ba sai yaje yaga yanayin gurin, kuma koma ba haka ba cikinta ya soma girma watanni shidda ya tafi bakwai ya kamata ta zauna waje ɗaya.
Ana gobe zai tafi dagashi har Beebah kamar waɗanda akayiwa mutuwa haka suka kasance babu walwala don ma Khausar na amfani da kirsarta da shekaru da tafi Beebah tana ɗauke mata hankali a fakaice tana nuna mata ai cigabansu ne gabaɗaya da wannan Beebah ta ɗan saki jikinta, tare da Khausar suka haɗa masa kayansa suka shirya masa a jakar da zai tafi da ita har cincin da cake da donut suka shirya masa kayan snacks kala-kala harda na banza duk suka haɗa masa dake ranar ba'a ɗakin Beebah zai kwana ba haka ya kwana kamar Maraya Khausar tayi iya yinta taga ya saki jiki da ita amma fir yaƙi kwana yayi yana zagaya ɗakin shikam badon yasan Beebah bazata taɓa bashi hadin kai ba da ya tafi yaje ya samu nutsuwa da ita.








Tsarin tafiyarsa ta safe ce tun asuba da sukaci gaba da shirye-shiryensu yakebin Beebah a gindi a gindi duk inda tasa ƙafarta shima sama yakeyi, sarai Khausar ta lura da yanayinsa koda yanayin yanda doguwar rigar jallabiyar jikinsa take a ɗage saitin Sandar majalisar sa.
Itako Beebah dake ba abinda yake gabanta kenan ba kuma hankalin ma sama² ne yasa batama fahimci halin da yake ciki ba sai lokacin da Khausar ta matso saitin kunnenta tace “Ki bawa Hero ɗinki tallafi jin dadin namu zata ɓalle a jikinsa fah....." Sai lokacin ta lura aikuwa gabanta ya faɗi cikinta bayason sex ko kaɗan indai Habeeb ya kusance ta yini zatayi mararta na ciwo gashi ta fahimci irin kallon da yake binta dashi na jiran damarsa ne kawai.








Miƙewa Khausar tayi ta ɗauki ruwa a freegde ta fice musu daga kitchen ɗin, kamar me jira haka ya nufota ta miƙe da sauri har mararta na amsawa ta ɗan ja baya ya riƙo hannunta da sauri yace.
“Please Wyf karkimin haka tafiya zanyi ki bani nutsuwa don Allah" noƙe kafada tayi ta turo baki tace “Ni meye yasa kake damuna ne naga da mace ka kwana Hero kake fahimtar uzurina wlh wahala...." Rufe mata baki yayi ya matso da bakinsa saitin fuskarta yace “nasani a hankali zan biki Please....." Yanayinsa ne ya kashenta jiki tasani kome zatace masa ba sauraronta zaiyi ba don tabbatar shiɗin daban ne a kitchen ya rareta tas taso hanawa taga ya jima da nisawa hakanan tayi masa doggie yayi abinda zai yi ya samu gamsasshiyar nutsuwa ya kwantar da ƙirjinsa a bayanta ta zame tayi ƙasa tana dafe cikinta daya dunƙule mata waje ɗaya.
Hannunsa yasa ya shafo cikinta yayi murmushi yace “Very soon zan dawo bby kayi hkr nasan zakayi missing Dad ɗinka" janyewa tayi ta sanya kayanta ta nufi ƙofar ta buɗe ta baya ta nufi part ɗinta ta faɗa wanka tana wankan taji shigowarsa ɗakinsa ya shiga yayi wanka ya fara shirinsa ta fito ta tayashi shiryawa.








Sallama yayi musu me kyau suka rakashi airport Najeeb ne yake drivern ɗin yana tsokanar Habeebah dake itan ba ma'abociyar son hayaniya bace saidai tayi murmushi wani kuma abin khausar ta rama mata, ita kewar mijinta kawai itane ta dameta musamman da sukaje airport ya matso ya riƙe hannunta ya zubanta manyan idanunsa.
Ya jima da fahimtar yanayinta hakan yasashi ɗago kanta yayi kissing lips nata yace “ko mutuwa nayi kiji a ranki ni nakine Wyf bare ina raye rabuwa ce ta ɗan lokaci, amana nabar Miki kanki da Bbyna da duk abinda ya shafeni ki kulamin da kanki!...." Hawaye ta share masu dumi ta cire hannunta a nasa ta kaɗa masa kai tace “Insha Allahu zanyi bakin ƙoƙarina kaima ka kulamin da kanka.
Sakinta yayi ya juya da sauri ya nufi matakalar jirgin ya shiga itama ta juya tana tsane hawaye da tisue ta shige mota suka juya suka nufi gidan sarauta Gaban Beebah na faduwa suka shiga gdan sukayi parking ya saukesu Khausar dake ƴar gda ce ta nufi part ɗin Hajiyan soro itakam Beebah gaisawa kawai sukayi ta miƙe ta nufi sashin Hajiya Kilishi tana babban parlour tana ganinta ta miƙe ta tarota tana cewa.








Sarkin yawo kukan bakwa gajiya Beebah ke ko nauyin jikinki bakiji koda yake ɗaurin gindi kika samu nayi magana mijinki yace motsa jiki kikeyi" ƙasa tayi da kanta cikin ladabi tace “Wlh Kilishi ciwon mara ne yake damuna har bacci yake hanani" cikin jimami tace “Subhanallahi kuma kunje asibiti?"
Ɗaga mata kai tayi tace “Munje sun duba sunce kwanciyar Bbyn ne ba daidai ba amma suna saka ran zai koma daidai kafin lokacin haihuwa" ajiyar zuciya Kilishi tayi tace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login