Showing 33001 words to 36000 words out of 137467 words
Chapter 12 - NIDA YAYA HABEEB COMPLETE BOOK By Hauwa Shehu Aliyu .pdf
tsoro had'e da tashin hankali suka chukuikuye mata zuciya
Wanda hakan ya haddasa mata zaro idanu tanemi yawu bakinta tarasa, a zuciyarta tace na
shiga uku me wannan shu'umi ya zo yi a gidanmu..."?
```DEDICATED TO SHEHU ALIYU FAMILY'S ```
Jeeddah Aliyuí ¼í¼¹
[17/09 3:01 pm] Jeeddah Aliyuí ¼í¼¹: ```í ½í²�NI DA YAYA HABEEBí ½í²�```
_�the sweetest love_�
```®NWA```
Na Hauwa Shehu Aliyuí ¼í¼¹
```51```
Meke faruwa ne Haleesa na ga kina zarar ido''?
Muryar Zainab ce tadawo da ita daga natsuwarta taja gwaron numfashi daga bisani, tace ba
komai zainab ta yi murmushi rashin yarda da amsar da Haleesa tabata Haleesa kenan nasan
abunda kike yi wa zarar ido duk bai wuce sunan Habeeb da kika gani a jikin number motar nan
ta'karasa magana had'e da nuna number motar da yatsanta tadafa kafad'ar Haleesa tacigaba
da cewa yakamata ace zuwa yanzu kin manta da rayuwarki da Yaya Habeeb Co's He will never
comeback to us yaya Habeeb ya mutu Haleesa ba zai ta6a dawowa so ki manta da shi ko Ke
ma za ki ji dad'i rayuwarki, hawaye suka cikawa Haleesa idanu saboda a yanzu batada wata
matsala da ta wuce Habeeb Lamido tarasa dalilin da yasa take yawan tunani shi, cikin sanyi
murya tace zainab bara na shiga gida batare da ta jira amsa da zainab za ta bata tashige zaure
gidansu, tana jefa k'afarta tsakiyar gida ta yi turus Ammi da madam Hindu sai wata kyakyawar
budurwa mai kama da Habeeb Lamido ta hango zaune, suna fira nan take tagano cewa
wannan budurwa ita ce Hannah, ajiyar zuciyar Haleesa ta yi cikin tsanani jin dad'i gani
bak'i{visitor's} nasu tayi sallama a lokacin d'aya suka amsa mata madam Hindu tace idonki
kenan Haleesa kin manta da mommy koh"?
Cikin yanayi naji kunya ta durk'usa tace ina wuni mommy"?
"Lafiya qalau Haleesa zo ki zauna anan ta nuna mata kusa da ita Haleesa ta zauna tajuya wurin
Hannah da ke ta faman zabga murmushi, tace Mommy ko ban tambaya ba wannan ita ce
Hannah madam ta yi murmushi tace kin chanka dai-dai Hannah da Haleesa sukayi dariya fira
sukeyi Haleesa sai kyalkyale dariya takeyi madam tace ashe Haleesa kina dariya"? Haleesa ta sada kai k'asa tana dariya k'asa-k'asa Ammi ta yi 'yar gajeriya dariya daga bisani
tace tun daga lokacin da Haleesa tadawo daga Lagos take wannan fara'a narasa me Ku ka bata
da yasauya ta a d'an k'ank'ani lokacin Ammi ta'karasa magana had'e da dariya madam da
Hannah suka kwashe da dariya sallama baffa da baba Audu ce ta katsi musu dariyar da suke yi
bayan sun gaisa a tsakaninsu madam tajuya wurin su Haleesa tace Haleesa da Hannah Ku ba
mu guri za mu yi magana Haleesa ta mik'e had'e da rik'o hannu Hannah tace zo mu je gidan su
zainab Ku gaisa.
"Madam ta gyara zama tafara magana malam Usman wata alfamar nazo nema a wurinka shine
dalilin da yasa nace inaso magana da kai, bansaniba ko za ka amince da buk'atana"?
"Malam Usman yajuyo ya dube d'an uwanshi daga bisani yace fad'i Alfarma taki Hajiya kuma
Allah yasa zan iya.
Malam usman dama alfarma da na zo nema alkhairi ne bansaniba, ko ta ya za Ku d'auki
wannan al-amari azahiri gaskiya tun daga ranar da naga Haleesa na yaba da hankali da
tarbiyyarta musanman da naji tarihi rayuwarta da marigayi Habeeb Wanda hakan ne yajanyo na
yi wa d'ana Habeeb sha'arwata a tunani na Haleesa tarasa Habeeb ga kuma wani Habeeb
yadawo ina matuk'ar tausayi rayuwa Haleesa 'yarku na buk'atar abokin rayuwa Wanda zai sota
yabata kulawa wance za ta sa ta manta da rayuwa da tayi da marigayi Habeeb yanayi da
Haleesa ta tsince kanta a ciki yadda ta mayarda kuka da tunani abokai rayuwarta, hakan zai iya
shafar lafiyarta kun ga kenan za'ayi biyu babu an6ata d'aya biyu bata gyaru ba amma kuma a
matsayinku na iyayyeta menene ra'ayinku"?
A lokacin d'aya baffa, baba da kuma Ammi suka sauke ajiyar zuciya domin abu ya zo musu a
bazata basu ta6a tunani jin wannan, furucin daga bakin madam Hindu baba Audu ya numfasa,
yace tabbas Hajiya kin zo mana da abu mafi girma, da farko inaso kisani mu talakawa ne ba mu
da komai akullum fafutukar Neman nasawa a bikin salati mu ke ni aganina, sai naga kamar
d'anki baidace da 'yarmu wutsiyar ragumi tayi nesa ga k'asa.
Ka ga malam Audu kada Ku fassara ni baibai, ni mutumce kamarku don kawai Allah ya yi min
arziki sai Ku banbanta kanku da ni to kusani duk d'aya mu ke a wurin Allah sai Wanda yafi wani
tsoronshi, ban zo nan don na cutarda 'yarku kafi nazo nan saida nasa akayi min bincike akanku
nima na baku damar Ku yi bincike akaina da kuma d'ana Habeeb.
A wannan karo malam Usman ne yabata amsa ta hanyar cewa shikenan Hajiya, mu amince da
buk'atarki domin bamusan abunda Allah yake nufi a cikin wannan al-amari Haleesa tarasa
Habeebu a lokacin da tafitarda rai da tak'ara samu farin ciki sai kuma ga wani Habeebu yashigo
rayuwarta Allahu Akbar Allah mai iko, mu amince Hajiya amma a bisa sharad'i d'aya sharad'i
kuwa shine har sai Haleesa ta furta da bakinta ta amince da d'anki domin mu ba za mu yi mata
dole ba.
Murmushi madam Hindu tayi da ke baiyanar da farin cikinta tace nima bana goyo bayan ayi
mata dole, Ku barni da ita agabnku zan yi magana da ita insha Allahu za ta amince ae Haleesa
yarinya ce mai biyayya......
[17/09 5:07 pm] Jeeddah Aliyuí ¼í¼¹: ```í ½í²�NI DA YAYA HABEEBí ½í²�```
_�the sweetest love_�
Na Hauwa Shehu Aliyuí ¼í¼¹
```52```
Tun lokacin da su Haleesa suka shiga gidan su zainab fira ta barke a tsakaninsu, _ringing_ d'in
wayar Hannah ce ta katsi musu firar tasu gani "mommy ce ta kira yasa Hannah bata yi picking
ba ta mik'e tsaye had'e da cewa Haleesa tashi mu tafi mommy ce ta kirani watakila wuce wa za
mu yi Haleesa ta mik'e zainab ta Mara musu baya da sallama suka shiga gidan madam tace zo
zauna Haleesa za mu yi wata magana da fatar za ki bani had'in kai"?
Haleesa tad'aga kai madam ta rik'o hannuta cikin k'ask'antar da kai tafara magana Haleesa
burin kowace uwa tagari d'anta ko 'yarta su sami abokin rayuwa nagari shiyasa na za6e ki a
matsayin matar da nakeso Habeeb ya aura"
A firgice Haleesa tad'ago dara-dara idanuta tasauke su bisa fuskar madam kallo d'aya za ka yi
mata gano tsintsa tashin hankali da take cikin, yayinda madam tacigaba da fad'ar amincewarki
kadai nake nema Haleesa saboda iyayye ki sun amince, shin Haleesa kin amince da Habeeb ya
maye gurbi marigayi Habeeb a wurinki"? Wannan tambayar ta "madam Hindu ta yi matuk'ar gigita Haleesa had'e da haddasa mata shiga
tashin hankali maras misaltuwa, ta zazzare ido tamkar ta ga wani abin tsoro yayinda zuciyarta
ke bugawa kamar ana buga ganga nan take tafara shid'ewa numfashinta yafara k'ok'ari
k'auracewa gangar jikinta tsanani tashin hankali da rashin mafita suka lullu6e ta sai faman
zazzare ido take mayuwaci abu ne ta kalli tsabar idon madam Hindu tace batason d'anta
babban tashin hankalinta bai wuce yadda za ta rayuwa da Habeeb Lamido mutumin da yakira
ta da suna 'yar iska mai bibbiya d'an namiji kenan furucin sa zai tabbata na cewa ina sonshi.
Da k'arfi madam ta girgiza Haleesa tadawo haiyyacinta kin yi shiru ba ki ce komai ba Haleesa
ko bakyaso Habeeb ne"?
Karki dame kanki Haleesa ba za mu yi miki dole ba har. madam ta dasa aya Haleesa tana
kallonta ta sauke numfashi yafi a kirga daga bisani ta tattaro k'uzari had'e da jarumtaka ta cikin
sar'kewa halshe tace, mommy ko za'a daura min bakin bindiga banida bakin furta kalma banaso
jininki akwai 'yan mata da yawa a gari Wanda suka fi ni baki yi la'akari da kasancewa ta 'yar
talaka kika tsalleke su kika za6e ni a matsayin wance ta dace da d'anki ta ya ya zan bad'a miki
k'asa a ido nace banaso jininki"?
"Tun lokacin da narasa yaya Habeeb nasan cewa nayi bankwana da farin ciki na har abada,
don haka "mommy na amince da yaya Habeeb ko ba komai yana d'auke da suna mutumin da
yake mahad'in rayuwa ta na gode da wannan karamawa ta ki tana k'arasa magana ta mik'e da
gudu tashige d'akin Ammi tafad'a sama gado tafashe da kuka mai k'arfin gaske. "Malam Usman yace Hajiya ko za'a hank'ura da wannan al-amari saboda naga har yanzu
Haleesa bata fitarda marigayi Habeebu a ranta kada aje gyara gira arasa ido ta je takasa
zaman lafiya da d'anki kin ga anyi ba'ayi ba d'aukar makaho photo.
Karka damu malam Usman kayi 'ko'kari ka yak'i wannan tunani daga zuciyarka karka manta har
yanzu Haleesa tana fagge na jinyar mik'i da ke zuciyarta na rashin marigayi Habeeb a cikin
wannan yanayi Habeeb za'ayi amfani da wannan damar yakafa sanssani yak'i neman za6e
zuciyar Haleesa Wanda a sannu za ya maye gurbi Marigayi Habeeb har ta manta ta ta6a
rayuwa da wani Habeeb addu'arku kawai nake nema a cikin wannan tafiyar.
"Shikenan Hajiya Allah yasanya alkhairi yasa abunda za'a ci amfaninsa ne Allah yahad'a Kansu
ya kad'e fitina a tsakaninsu.
_Ameen malam Audu_
Yayin da madam Hindu tacigaba da cewa sai magana tagaba Habeeb zai zo yagana da
Haleesa su fahimce juna daga bisani zan yi magana da d'angin mahaifinsa su kawo kud'in
gaisuwa a kuma sanya, lokacin banaso auren yadauki dogon lokacin.
A wannan karo baffa ne yayi magana yace ba damuwa Hajiya duk yadda kika tsara haka za'ayi
Allah yasanya alheri _Ameen_ daga haka su baffa suka mik'e had'e da ficewa daga gidan
Hannah da zainab suka shiga d'akin Ammi cikin tattausa lafazi suka soma rarrashi Haleesa da
kyar suka samu tadaina kuka da take yi Hannah tace Haleesa kidaina kuka domin yaya Habeeb
mutumin kirki ne bashida matsala za ki ji dad'i zama da shi wani d'agowa Haleesa ta yi ta
watsawa Hannah mugun kallo mai cike da tambayar kinada hankali kuwa daga bisani tace.....
```DEDICATED TO SHEHU ALIYU FAMILY'S ```
Jeeddah Aliyuí ¼í¼¹
[17/09 7:38 pm] Jeeddah Aliyuí ¼í¼¹: [17/09 3:01 pm] Jeeddah Aliyuí ¼í¼¹: ```í ½í²�NI DA YAYA
HABEEBí ½í²�```
_�the sweetest love_�
```®NWA```
Na Hauwa Shehu Aliyuí ¼í¼¹
```51```
Meke faruwa ne Haleesa na ga kina zarar ido''?
Muryar Zainab ce tadawo da ita daga natsuwarta taja gwaron numfashi daga bisani, tace ba
komai zainab ta yi murmushi rashin yarda da amsar da Haleesa tabata Haleesa kenan nasan
abunda kike yi wa zarar ido duk bai wuce sunan Habeeb da kika gani a jikin number motar nan
ta'karasa magana had'e da nuna number motar da yatsanta tadafa kafad'ar Haleesa tacigaba
da cewa yakamata ace zuwa yanzu kin manta da rayuwarki da Yaya Habeeb Co's He will never
comeback to us yaya Habeeb ya mutu Haleesa ba zai ta6a dawowa so ki manta da shi ko Ke
ma za ki ji dad'i rayuwarki, hawaye suka cikawa Haleesa idanu saboda a yanzu batada wata
matsala da ta wuce Habeeb Lamido tarasa dalilin da yasa take yawan tunani shi, cikin sanyi
murya tace zainab bara na shiga gida batare da ta jira amsa da zainab za ta bata tashige zaure
gidansu, tana jefa k'afarta tsakiyar gida ta yi turus Ammi da madam Hindu sai wata kyakyawar
budurwa mai kama da Habeeb Lamido ta hango zaune, suna fira nan take tagano cewa
wannan budurwa ita ce Hannah, ajiyar zuciyar Haleesa ta yi cikin tsanani jin dad'i gani
bak'i{visitor's} nasu tayi sallama a lokacin d'aya suka amsa mata madam Hindu tace idonki
kenan Haleesa kin manta da mommy koh"?
Cikin yanayi naji kunya ta durk'usa tace ina wuni mommy"?
"Lafiya qalau Haleesa zo ki zauna anan ta nuna mata kusa da ita Haleesa ta zauna tajuya wurin
Hannah da ke ta faman zabga murmushi, tace Mommy ko ban tambaya ba wannan ita ce
Hannah madam ta yi murmushi tace kin chanka dai-dai Hannah da Haleesa sukayi dariya fira
sukeyi Haleesa sai kyalkyale dariya takeyi madam tace ashe Haleesa kina dariya"? Haleesa ta sada kai k'asa tana dariya k'asa-k'asa Ammi ta yi 'yar gajeriya dariya daga bisani
tace tun daga lokacin da Haleesa tadawo daga Lagos take wannan fara'a narasa me Ku ka bata
da yasauya ta a d'an k'ank'ani lokacin Ammi ta'karasa magana had'e da dariya madam da
Hannah suka kwashe da dariya sallama baffa da baba Audu ce ta katsi musu dariyar da suke yi
bayan sun gaisa a tsakaninsu madam tajuya wurin su Haleesa tace Haleesa da Hannah Ku ba
mu guri za mu yi magana Haleesa ta mik'e had'e da rik'o hannu Hannah tace zo mu je gidan su
zainab Ku gaisa.
"Madam ta gyara zama tafara magana malam Usman wata alfamar nazo nema a wurinka shine
dalilin da yasa nace inaso magana da kai, bansaniba ko za ka amince da buk'atana"?
"Malam Usman yajuyo ya dube d'an uwanshi daga bisani yace fad'i Alfarma taki Hajiya kuma
Allah yasa zan iya.
Malam usman dama alfarma da na zo nema alkhairi ne bansaniba, ko ta ya za Ku d'auki
wannan al-amari azahiri gaskiya tun daga ranar da naga Haleesa na yaba da hankali da
tarbiyyarta musanman da naji tarihi rayuwarta da marigayi Habeeb Wanda hakan ne yajanyo na
yi wa d'ana Habeeb sha'arwata a tunani na Haleesa tarasa Habeeb ga kuma wani Habeeb
yadawo ina matuk'ar tausayi rayuwa Haleesa 'yarku na buk'atar abokin rayuwa Wanda zai sota
yabata kulawa wance za ta sa ta manta da rayuwa da tayi da marigayi Habeeb yanayi da
Haleesa ta tsince kanta a ciki yadda ta mayarda kuka da tunani abokai rayuwarta, hakan zai iya
shafar lafiyarta kun ga kenan za'ayi biyu babu an6ata d'aya biyu bata gyaru ba amma kuma a
matsayinku na iyayyeta menene ra'ayinku"?
A lokacin d'aya baffa, baba da kuma Ammi suka sauke ajiyar zuciya domin abu ya zo musu a
bazata basu ta6a tunani jin wannan, furucin daga bakin madam Hindu baba Audu ya numfasa,
yace tabbas Hajiya kin zo mana da abu mafi girma, da farko inaso kisani mu talakawa ne ba mu
da komai akullum fafutukar Neman nasawa a bikin salati mu ke ni aganina, sai naga kamar
d'anki baidace da 'yarmu wutsiyar ragumi tayi nesa ga k'asa.
Ka ga malam Audu kada Ku fassara ni baibai, ni mutumce kamarku don kawai Allah ya yi min
arziki sai Ku banbanta kanku da ni to kusani duk d'aya mu ke a wurin Allah sai Wanda yafi wani
tsoronshi, ban zo nan don na cutarda 'yarku kafi nazo nan saida nasa akayi min bincike akanku
nima na baku damar Ku yi bincike akaina da kuma d'ana Habeeb. A wannan karo malam Usman ne yabata amsa ta hanyar cewa shikenan Hajiya, mu amince da
buk'atarki domin bamusan abunda Allah yake nufi a cikin wannan al-amari Haleesa tarasa
Habeebu a lokacin da tafitarda rai da tak'ara samu farin ciki sai kuma ga wani Habeebu yashigo
rayuwarta Allahu Akbar Allah mai iko, mu amince Hajiya amma a bisa sharad'i d'aya sharad'i
kuwa shine har sai Haleesa ta furta da bakinta ta amince da d'anki domin mu ba za mu yi mata
dole ba.
Murmushi madam Hindu tayi da ke baiyanar da farin cikinta tace nima bana goyo bayan ayi
mata dole, Ku barni da ita agabnku zan yi magana da ita insha Allahu za ta amince ae Haleesa
yarinya ce mai biyayya......
[17/09 5:07 pm] Jeeddah Aliyuí ¼í¼¹: ```í ½í²�NI DA YAYA HABEEBí ½í²�```
_�the sweetest love_�
Na Hauwa Shehu Aliyuí ¼í¼¹
```52```
Tun lokacin da su Haleesa suka shiga gidan su zainab fira ta barke a tsakaninsu, _ringing_ d'in
wayar Hannah ce ta katsi musu firar tasu gani "mommy ce ta kira yasa Hannah bata yi picking
ba ta mik'e tsaye had'e da cewa Haleesa tashi mu tafi mommy ce ta kirani watakila wuce wa za
mu yi Haleesa ta mik'e zainab ta Mara musu baya da sallama suka shiga gidan madam tace zo
zauna Haleesa za mu yi wata magana da fatar za ki bani had'in kai"?
Haleesa tad'aga kai madam ta rik'o hannuta cikin k'ask'antar da kai tafara magana Haleesa
burin kowace uwa tagari d'anta ko 'yarta su sami abokin rayuwa nagari shiyasa na za6e ki a
matsayin matar da nakeso Habeeb ya aura"
A firgice Haleesa tad'ago dara-dara idanuta tasauke su bisa fuskar madam kallo d'aya za ka yi
mata gano tsintsa tashin hankali da take cikin, yayinda madam tacigaba da fad'ar amincewarki
kadai nake nema Haleesa saboda iyayye ki sun amince, shin Haleesa kin amince da Habeeb ya
maye gurbi marigayi Habeeb a wurinki"? Wannan tambayar ta "madam Hindu ta yi matuk'ar gigita Haleesa had'e da haddasa mata shiga
tashin hankali maras misaltuwa, ta zazzare ido tamkar ta ga wani abin tsoro yayinda zuciyarta
ke bugawa kamar ana buga ganga nan take tafara shid'ewa numfashinta yafara k'ok'ari
k'auracewa gangar jikinta tsanani tashin hankali da rashin mafita suka lullu6e ta sai faman
zazzare ido take mayuwaci abu ne ta kalli tsabar idon madam Hindu tace batason d'anta
babban tashin hankalinta bai wuce yadda za ta rayuwa da Habeeb Lamido mutumin da yakira
ta da suna 'yar iska mai bibbiya d'an namiji kenan furucin sa zai tabbata na cewa ina sonshi.
Da k'arfi madam ta girgiza Haleesa tadawo haiyyacinta kin yi shiru ba ki ce komai ba Haleesa
ko bakyaso Habeeb ne"?
Karki dame kanki Haleesa ba za mu yi miki dole ba har. madam ta dasa aya Haleesa tana
kallonta ta sauke numfashi yafi a kirga daga bisani ta tattaro k'uzari had'e da jarumtaka ta cikin
sar'kewa halshe tace, mommy ko za'a daura min bakin bindiga banida bakin furta kalma banaso
jininki akwai 'yan mata da yawa a gari Wanda suka fi ni baki yi la'akari da