Showing 9001 words to 12000 words out of 21093 words

Chapter 4 - TA DABAN BOOK COMPLETE By AMMEY LAYLERH.pdf

25 Apr 2025

1961

*_ميِحَّرلا
_Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._

*Happy juma'art mufeedah in advance to all Muslims *

BOOK ONE………… ✍
Page 5&6

♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡

Paid Book

07085041758

The Writer's of
*MIKIYA*
*KAREN BANA*
*JALAAL AREEF*
*ƘAUNA BIYU*
*And Ongoing ��*


✯ *~ JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... �~*

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159
6987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa
su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

# Ⲛᕪᐜ Ⲩᕪᵃʳ'ˢ
# ᑋᕪ ᵗᕪᐢˢᑊᐤᐢ ꕯᐢ ᑋᑊˢ Sᑦᕪᐢᕪ
# SoulmateVibes
# DeeplyInLove
# TogetherForever
# UnbreakableBond
# Endless Love
# SilentLoveAffair

# HiddenHeart
# ForeverAndAlways
# Ɩ૦ Ʀ૦Ꮇᑕ Ⲩ
# Hot Romance scene
# Real life
# Hot love scene
# A.k.a AMMEYLAYLERH�


https://t.me/+ISpf1lql0GwyNmJk

Duk me neman AMMEYLAYLERH ganan link nawa na Telegram Wanda kai tsaye idan kabi link
ɗin ze dinga kaika ga post namu kai tsaye.
https://www.facebook.com/share/1A1gMDViUG/

Sannan kuma ganan na facebook don samun post nawa kai tsaye shima.

♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡

"_Wato mutumina nifa lamarin wasu mutanen tsoro ma yake bani,Kai ban da ma iyayi da rainin
hankali irin na wannan malamin ya za'ai gashi nan ƙannensa a gidansu ƙarƙashin su' suna
aikata abinda suka ga dama be hana su ba se mu! Ta ya be fara gyaran gidansu ba yake
tunanin ze gyara waje in banda rainin wayo. Kai nifa Maganar gaskiya ma saboda kawai naji
wannan zazzaƙar muryan nashi kawai nake jin wa'azin sa bawai zanyi amfani da abinda yake
faɗi ba.Nifa mutumina wllh ma se nake ga kamar dani ma kawai yake........

Be tsaya ƙarasa sauraron yaran ba yay gaba abinsa ba tare dama sun san shi ɗin bane. Bayan
an idar da sallar zaman ganawa kawai yay da wasu Manyan malaman Lagos ɗin daga nan suka
sake biyu jirgin yamma liss zuwa Kd,Manyan motocin da suka zo ɗaukarsa sune suka maida su
har airport. Daga nan jirginsu ya lula yana keta sararin samaniya, tafiyan awanni kaɗan ce ta
kawo su babban airport ɗin

★Tun da jirgin su yay landing a babban filin jirgin suka fito har suka fara tafiya Kansa a ƙasa
yake hannuwansa kuma tttare cikin cashmere ɗin dake jikinsa, Taku yake yi cikin natsuwa sai
dai kallo ɗaya zaka mashi kasan cewa ehhhh lallai Sheikh juraij jarumin namiji ne sosai mai jini
a jika wanda kyaun jikinsa ke ɓoye hasalin shekarunsa. duba da yadda yake a buɗe kuma yana
tafiya ne da jikinsa sosai, ba shi da kiɓa sosai sedai yanayin murjewan fata dana jiki kawai
wanda hasalin Luxury da Luxury suka gama ratsawa,SE dai Yanayinsa kaɗai zaka kalla ka
tabbatar da cewan lallai ba lafiya ba.Amma wannan karamci da kuma tsananin kwarjinin sa
suka shanye yanayin san na ɓacin rai, Cikin hanzari Personal person ɗin sa Al-Ameen Hafeez
yay gaggawan buɗe masa Toyota Avalon ɗin da yake da tabbacin itan ze shiga. Yana shiga
shima yay hanzarin shiga yana amsan driving ɗin daga hannun. Mustapha Haroon da yazo
ɗaukan su tare da rakiyan bodyguard nashi. ♡ Se wajajen yamma liss Meesherh ta fito dan tana

da wani zaman meeting da company'n *MEESHERH LUXURY PRODUCT* {M.L.P} Wanda tun
safe aka so gudanar da zaman meeting ɗin, sedai kasancewar bata tashi da lafiya bane ya
sanyata ɗaukan Excuse tun a daren jiya. Sosai Meesherh tasha kwalliyarta cikin wasu dogon
wando da riga, malesian dress wandon yana da faɗi sosai kamar palazo, rigar kuma ya fitar
mata da shape ɗin ta sosai,Inda rigan yakai har zuwa gwiwanta ya tsaya, sai ɗan ƙaramin veils
ɗin sa data rolling sannan rigan irin me igiyar nan ce ta wajen cikinta,se ta ɗaure igiyar a
baya hakan yasa rigar ta kara fito mata da shape ɗin ta sosai, flat tummyn nan nata shape nasa
ya bayyana, Sosai tai kyau sedai matsalan shape ɗin ta daya fita sosai shi ne ya ɓata mata
kwalliyan nata. Cikin yanayin ɗan jin ƙarfin jiki take saƙƙowa daga stairs nata, a parlour'n ta
tarar da mahaifiyar nata zaune kan Sofa se kayan fruits veggies in dake gabanta.
"Ahhhhh Masha Allah Baby,kice sauƙi ya samu tunda har kika sama daman fita" Mah ɗin tay
maganan fuskanta ɗauke da murmushin ƙaunan yarinyan nata. Ɗan zama tai gefe da ita Apple
ɗin dake gaban Mah ta ɗauka tana cin kaɗan. "Ehhhh naji sauƙi sosae Mah! Kinsan yau ina da
meeting shi ne ya sanya dole zan fitan" shafa kanta Mah ɗin tayi tare da mata adda'an dawowa
lafiya da kuma cimma nasarar ta a koda yaushe.
Ita kaɗai ta fita duk da securities ɗin Papiey'nta sun so bin bayanta amma ta buga musu
shegen warning akan karsu daddara su bita. A kuma daidai loƙacinne shima Moh Ameern Saif
ke fitowa daga nasu ɓangaren da shirin fitansa tsaff, magana ya soma mata sedai samm ita
Bama ta jishi ba haka yata buga mata uban horn amma sam bata san da cewan itane akema
hong ɗin ba. Wayarsa dake gaban motar yay saurin ɗauka yana dokama lambarta ƙira bakinsa
cike taff da addu'ar ALLAH yasa ta cira, ai kuwa adda'an nashin ta karɓu don ring ɗaya ta daga,
wani kasaitaccen murmushi yay tare da sanya woyan a amsa kuwwa yana me furta.

"Meesherh Sameer Jadeens laifin me nayi dana cancanci wannan horon?, Tun jiyan kin sanya
zuciyata a tsoron kodai na aikata ba daidai gareki ba!"
Wani Banzan numfashi irin na ɓacin ran nan ta fesar still taƙi yin magana. Shi kuma hakan ne
ya sanya shi sake furta "Meesherh"
"Naam" Ta amsa a karon farko tunda farkon fara woyan nasu. "Pls ki tsaya muyi magana
don Allah" kitt kitt kitt haka yaji ƙaran kashe masa woya da tay. Samm bata san biye yake da ita
ba kamar yadda bata san shine ya ƙirata ba kasancewan amsa woyan kawai tay ba tare data ko
duba me ƙiran ba. Cikin wani kalan ɗan iskan driving taci gaba da mirza steering car nata
hankali kwance, idan ka ɗauke ɗan ciwo² da kanta ke mata har yanzun amma bada yawa ba
kaɗan kaɗan yake harba mata. A kyakykyawan Parking car ɗin da aka tanaja domin Parking
motaci ta Parker nata motan. Tun kamin ta gama daidai ta Parking motan ta ma'aikatan wurin
suka zagaye motan ta cike da girmamawa. Iyaka Lugagge bag nata dake ɗauke da system nata
ta ɗauka a motan, se eye glasses ɗin ta data maida saman face nata, Cike da kuzarinta da
kuma kwarin gwiwan ta ta ziro da fararen sawayenta tana fitowa gaba ɗayanta.
Fitowan ta a car in kenan taku ɗaya tay ana biyun taji an wani irin riƙo Hannuwanta. Ai a wani
irin fusace cike da tsantsan ɓacin rai da tashin hankali ta jiwo don ganin uban daya aikata mata
hakan. Sedai idanunta be sauƙa ana kowa ba se akan Moh Ameern Saif. Aikuwa Babu
tantamar komi ta wanke kyakykyawan fuskanshi da marin daya cilas tashi janye hannunsa
dake cikin nata. A kausashe a kuma faɗace ta shiga nunnunashi da manuniyar yatsarta. "Ina
son wannan ya zama shine karo na ƙarshe da gangar jikinka zata ci gaba da baka haɗin kan

sake kusanta kanka gareni Mohammed Ameern Saif" ta ambaci full cikakken sunan shi. Wani
kalan shegen kill smile ya saki ya ɗan yin luuuu da idonsu da suka jaaaa na ɓacin ran shima,
Sake matsowa dap da ita yay tamkar ze shige jikinta se kuma ya sake sakin wani shegen
murmushin irin na cikakkun ƴan barikin nan masu aji. "Na sani! Na sani!! Na sani ba sekin sake maimaita min ba Meesherh Sameer Jadeens
tana dakon soyayyar wanda yake mantawa da itama a tashi rayuwan, nasan duk waɗan nan
abubuwan da kike yi pretend ne kawai kike a gaban mutane sedai ki sani rainin hankalinki
samm ba zai yi tasiri a gareni ba, saboda ina son ki tuna da cewan tare kike da Moh Ameern
Saif Jedaans wanda ya gama sanin sirrinki tsafff don haka care your manner take a good
calamity" yay maganan da raɓata yana komawa cikin car nashi fuskansa ɗauke da Murmushin
cimma nasarar shi gareta.
A hankali cike da jin ciwon abinda ya aikata mata haka taci gaba da ratsa cikin company'n,
cikin yanayin nutsuwan data zame mata dabi'a,tana takawa a hankali ƙamshinta da kuma yadda
shigar ta amsheta kaɗai na sake jan hankulan jama'arn dake cikin company'n.
Yadda take ɗaukan hankulansu haka kwarjininta ke sake baibaye masu kallon nata, gashi
dai a zahirance dai ita ce Wannan shahrriyar jarumar da kullum suke kallonta a poster ko a
photo ko video, sedai yau da sukai ido biyu da ita duk se wasu da suke jin suna da kwarin
gwiwan mata magana da haɗa ido da ita harma da tarar ta se kowa ya gaza yin hakan. Saboda
yadda tsananin kwarjinin ta ya riga da ya gama baybayesu da ɗi da ƙari yadda fuskanta take a
tamke. Tamkar irin kunun ƙanwar nan da aka dama ba'a haɗa shi ba haka fuskanta yake a
wannan loƙacin.
Tun daga nesa ta hangi Muhsin Aliey Yahaya zaune cikin tanfatsesiyar car nashi, ya zubo
kafafunsa woje hannunsa riƙe da kwalbar da ta tabbatar da cewan wine ce. Sosai taji ranta ya
saƙe ɓaci a karo na biyu tana jin mi yasa abubuwa da yawa ke son yawo da kuma wajiga
rayuwanta haka?. Tamkar bata san da wanzuwarsa a wurin ba haka tazo ta gitta shi ta fice
abinta. Sedai shi ɗin ma ko taku cikakken uku batay da gitta shin ba yasha gabanta. Tun daga
sama har ƙasa ya shiga binta da fitinannun shegun idanunsa haka harya sauƙe daman ƙirjinta
da kuma cikinta dake lafe cikin shigan riga da wandon dake jikinta. Wani shegen numfashi yaje
a sanda ya shaƙi ƙamshin mayen tularenta da yake bala'i bala'in ƙauna kamar me, cikin
dakakken sautin amsa amo da kuma kuwwa ta furta. "Muhsin Aliey bani hanya na ce!!!" Ja baya
yay kafin a hankali ya fara motsi da jajayen laɓɓansa, cikin muryan da ya fara tafiya da maye
yake furta. "Meesherh kince na baki loƙaci na baki, kince na kaucewa ganinki a ko ina na kauce
kince kince kince abubuwa da ya wa duk nabiatakan amma kuma loƙacin da kika ɗibar min sun
cika kuma kinƙi bani damar taya kike tunanin zan baki amsa ba tare da kin amshi tayin soyayyar
da nake mahaukacin yi miki ba!" Kanta ta kawar gefe zuciyanta na tafar fasa kamar me don
wani loƙacin ita kanta bata san yadda ake take gaza sarrafa fushinta akan koma waye ba,
kamar few minutes ɗin nan data ɗauke fuskan Moh da zazzafan marinta da babu wasa. Babu
zata haka ta fisgen kwalbar wine ɗin dake riƙe a hannun sa tana buga mai a fuska tana raɓa
gefen sa ta wuce bayan tama security ɗin umarnin su fitar dashi a company'n kar kuma su bar
kome kama dashi ya sake shigowa. "Meesherh don nace ina sonki shine har kike jin kina da
kwarin gwiwan wulaƙanta Ni Muhsin Aliey Yahaya jarmai, to wllh kin yi kuskure mafi muni a cikin
rayuwankin kan wulaƙanta nin da kikai" daga haka yay wurgi da securities ɗin ya faɗa Motarsa
yana ɗibarta da gudun hauka ya fice gaba ɗaya daga harabar company'n.

***Daga Inda yake tsayen yay wani kalan Runtse fararen idanunsa da suka masifar kaɗewa
irin mai ban tsoro ɗin. Yana jin zuciyarsa tamkar zata ɓallo ko ta faso rufin fata bakwai ɗin dake
ƙirjin ta fito. Wani hucin numfashin azaba ya fesar yana soma taka stairs ɗin bibbiyu yana yowa
ƙasa. Tana isa babban office nata daya ƙawatu sosai da kayan mo re rayuwa takai zaune saman
cough ɗin dake gaban table editing chiers ɗin, tare da zube manyan wayoyinta tare da
Lugagge bag nata. Ijiyar zuciya me ƙarfi ta sauƙe tana me tallafar kanta da duka hannuwanta
biyun, Mayataccen ƙamshin da taji ya soma shiga hancinta ne ya sanya ta Cikin nutsuwarta da
rashin rawarn kai ta ɗago idanunta kaɗan tana bin ƙofan shigowa office ɗin da kallo, dan
wannan shegen unique ƙamshine da baya taɓa ɓacewa daga cikin rai da tunaninta. Daidai
ganinta na sauƙa daga inda yake tsaye jingine da bayan ƙofarn. ƙirjinta taji yay wani irin
motsawan tsoron biyo bayan tan da yay. Dan a Jinin jikinta tasan cewan dama yana cikin
company'n. Sosai taji ƙirjinta na amsan dakan uku ukun da yake mata, zuba masa idonta tay
tana masa kallo irin na mamaki ko ruɗani ma zamuce ne oho. Amma kasancewarnta mutum
bame barin ko wanne irin hali take bayyana bane ya sanyata majewa. fuskarnta na a daken
alamun babu wani shock da taji ta tsinta kanta a ciki. Ya sani ze kuma iya rantse yafi kowanne
mutum na cikin duniyar sanin halinta ciki da bai kasancewanta renonshi ce.Nunawa tay bata
damu da yadda ya tsareta da idon ba se ma janye idanun ta da tay slowly tana maidawa gefe
daban.
Gently shima ya lumshe nashi fararen idanuwan san da kalan ɓacin ransu ke a bayyane.
Ahankali ya shiga motsawa gabanta hannuwansa biyu ya sanya yana dafe table editing chiers
ɗin dake gabanta. Se da ya ɗauka sama da 5 minutes tamkar me rowan yin maganan, kafin
kuma cikin ɗan kaushi kaushin murya ya furta. "Babyyy!!!" Se kuma ya ga za ci gaba da
maganar da yay niyan faɗin mata. Wani irin bugawa gabanta yay, a raunace ta ɗago da kanta
tana zuba idanuwanta cikin ysakiyar nashi idanun. A tare kuma kamar an tunasar dasu wani
abu suka janye daga kallon junansu. Ƙasa tay da kanta tanajin gabanta naci gaba da bugun da
yake mata, Soft fararen zara zaran yatsun hannunsa uku ya sanya yana me ɗago fuskan
nata.★ Lumshe idanunshi yay yana sake shaƙar sassanyar iskar dake kaɗawa me garwaye da
daɗdan ƙamshinta da yake shigan masa hanci. har zuwa lokacin kuma shi be janye idanun
nasa a kanta ba
Runtse idanunta a karo na biyu tai tana ƙoƙarin kwatar numfashin ta dake barazana wa gangar
jikinta. danne dukkan abinda ke yunƙuro mata a kan shi tay. A natse lips inta har na ɗan rawa a
ƙoƙarin ta na ganin ta ambaci kalmar Pa'apah kaɗai. Sedai laɓɓantan sun mata nauyi sun gaza
bata haɗin kai wurin yin maganan tan yadda ya kamata. Lips natan dake motsa ya zuba idanunsa har adams apple ɗinsa na ɗan motsawa a
maƙoshinsa."Me yasa Babyn pa'apah bata jin magana kamar yadda ta dena jin tausayinsa" A
tsanake yay maganan Slowly yana janye idanunsa daga kallon lips.
A hankali a hankali yake yin baya baya yana ƙoƙarin danne abinda ke yunƙuro masa game
da Babyn tashi. ƴar kuma rikicin sa Meesherh, da idanunta da suka fara ƙyalli alamar taruwar
hawayen da suka tara.tana jin yadda jinin jikinta ke wani irin harmutsawa tamkar ana aza wuta
a jinin jikintan haka take ji, da idon taci gaba da binsa tana jin wani abu me kama da bijirewa
kowa da zuciyarta akansa na ƙoƙarin ingiza ɗan ƙaramin lissafin ta. Yana fita ruwan da suka

cika idanunta na zubowa da taji bala'i bala'in zafi da ƙunar da suka haifar mata. "I hate that bai
ci ace zuciyana kinci gaba da yaudarana akan shi ba, and I LOVE YOU pa'apah dika nake son
jin tsanar ka da kuma ƙaunarka, Inson jin tsanarka kan ƙoƙarin shata min layi da kuma buri na
da kai ƙoƙarin yi tun a baya, ina kuma ci gaba da son jin S0 da kuma ƘAUNARKA a matsayin
ka na pa'apah Naaaaa dikaaaa!!!"
Haka dai ta shiga surkullen maganganun ta tana yin fatali da duk wani abu me amfani dake
cikin babban office ɗin nata. A haka seda ta gama hargitsa komai, Babban P'A ɗin ta Tanim
teddy ne ya shigo da shirin faɗin mata ta fito ya tarar da ita cikin wannan halin. A take ya ƙira
Iklima wata ma'aikaciyace itama a cikin company'n, itane tay ƙoƙarin dakatar da Meesherh ɗin
shi kuma ya shiga tattare komai yana killacewa wuri guda, marassa amfanin wanda suka tashi a
aiki yana fita dasu. Tun a take yay ordering daga ɗayan company'n suka zo suka sake docoret
na office ɗin. Zaman meeting ɗin da ba'ai ba kenan a ranar Iklimar ce ma ta taimaka mata
wajen dawo da ita gida.
Kasancewar da night bayan sun dawo a sallah al'adanshi ne se yaje yayo sabon wanka ne
yake sanya shi zuwa dining room din a ƙurarren loƙaci kullum.Fararen riga da wando na fendi
masu azabar laushii da kwanciya a jikin mutum ne a jikinsa. Fararen sawayensa kuma suna
sanye cikin Blue Lorenzo's slippers masu taushi, ga wannan mayen ƙamshinsa dake rige rigen
kaima hancinansu ziyara tun kafin isowansa parlour'n.
Wani irin tsalle taji zuciyarta yayi a karo na biyu,iyaka ƙamshinsa kaɗai karyar mata da zuciya
yake, se dai kwarai da gaske tana ƙoƙari wajen shanye hakan,Cikin irin jarumtar da take da ne
ya sanya kallo ɗaya ta masa ta ɗauke kanta tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login