Showing 33001 words to 36000 words out of 80508 words
Chapter 12 - Inda Rai Book 1 Complete By Aisha Aliyu Garkuwa.pdf
dai nakeson yi”.
Cikin kulawa da sabo da Garkuwa tace.
“Kamar me kenan?”.
Cikin yin ƙasa da murya tace.
“Verging again inaso inje ayi min ɗinki tunda kinga Dr saurayi ne, kuma na haihu har yara uku,
sannan yanzu shekara 7 kenan fa ba aure, to kuma ina tsoron ɗinki zafee”.
Murmushin Garkuwar tayi tare da gyara zamanta kana tace.
“Haba dai Ishmah kina tare dani kuma kike batun wani ɗinki ai wlh mun wuce wannan zamanin
ke bar min wannan aikin a hannuna na rantse da Allah, zan baki mamaki in sha Allah zan
maidaki tamkar ƴar shekara sha shida
Batun kuma bazaki sha magani bata tasoba dolen dole nema Kisha magani, dan dole in gigita
Dr Nafi'u in kankaro mana kimarki.”
Sai kuma ta ɗan numfasa tare dacewa.
“Amman batun ɗinkin da kikace, sai kiga Dr sun tabbatar mana cewa, babu ƙarin da kika samu
yayin hayhuwa, *domin in dai ƙarine ma'ana yagewar wani sashin fatar HQ yayin hayhuwa ta
sama ko ta ƙasa ko gefe more especially ma ace yagewar ta cikine, to zance na Allah dole sai
dai ayi miki ɗinkin, domin babu wani maganin ko suplimet da zaija fatar data yage ta rabe da yar
uwarta ace kawai a matsa magani ya haɗeta, wannan magana ce kawai ta mutanen mu masu
saida magani dan son zuciya da son ciniki, fatar data ya yage kuma har yagun ya warke ace
magani ya jawoshi ya haɗa, ni dai a karan kaina a yanzu Ban san wannan maganin ba in akwai
wacce ta sani kuma ina biɗa*”. Cikin gamsuwa Ishmah ke gyaɗa kai tare da maida hankalinta baki ɗaya kan bayanan da
Garkuwar ma'aratan keyi mata.
Ita kuwa Garkuwa cikin faɗin gskyr abinda ta sani take da maganinshi tace.
“Sai dai in buɗewace ta Normal hayhuwa, ko sakewa saboda yawan shekaru, ko kuma bazawar
dake son sabunta budurci yayin aure, ko wanda iftila'in fyaɗe ya faɗawa, wanda ba yagewar,
matsin ake buƙata to wannan bani da haufi akwai Maliƙi da Audugar babbar mace, sai kuma
daɗi har maɗiga, su duka uku matsine, bani da haufi in dai matsine to magana ta ƙare, sai kin
zama tamkar ƴar 15.”
Cikin sauƙe numfashi Ishmah tace.
“Alhamdulillah na huta da ɗinki kenan, dan last week na je naga Dr Fati, tace min bani da
matsalar ƙari, wai ma fa cemin tayi kada in wani sha maganin matsi dan a tsuke nake”.
Murmushi mai sauti Garkuwa tayi tare da cewa.
“Eh fa kin san akwai mata masu jiki, roba ko hayhuwa sukayi a take suke komawa su tsuke su
haɗe, kuma kullum a sabbi amare mazansu ke jinsu, to inko ke irinsu ce, nima bazan baki na
matsinba”.
Da sauri Ishmah tace.
“A'a ba wanin nan ni ba irinsu bace, ke dai haɗani kawai ciki da waje”.
“Uhhmmm fa Ishmah wlh ni ba ruwana ranar da zaki ji maza”.
Murmushin tayi cike da kunya tace.
“Haba kamar yarinya, ni dai a matseni, kuma a tsumani”.
Kai ta jinjina tare da cewa .
“To taso muje”. Ta ƙare maganar tana jan hannunta.
Wani ɗaki na musamman suka shiga, wanda nanne store ɗin kayyakinta.
Jujjuya idanu Ishmah ta farayi saboda ganin kayan ɗa'a kala da ban da ban, a cike maƙil ita
kuwa Garkuwa.
Fara sintar abubuwan da ya kamata tayi tana haɗasu wuri ɗaya.
Cikin 30 minutes ta gama haɗa mata komai wanda ya kai na set ɗin 80k.
Numfashi mai nauyi ta fesar tare da sasu cikin cart ɗin dake gefentakana ta turo suka fito tana
cewa.
“Kin dai gana shan maganin Infection set ɗin da na haɗa miki ko?”
Suna shiga cikin Parlour tace.
“Yes na gama shanye shi jiya shiyasa nace bari inzo yau ai”.
Ta ƙare maganar suna zama bisa kujera 2 sitter.
Botikin gumbar riɗi ta miƙa mata tare da robar gumbar ilanwaddihi sai gumbar madara, tana
faɗin.
“Su haka nake so ki rinƙa gutsura kina cinsu, ba tare da komai ba, duk da ba daɗi Amman dan
Allah ki daure”.
Sai kuma ta miƙa mata botikin gumbar da baya baiwa mai kishiya.
“Shi wannan yana da masifar ƙarfi, kuma da ɗan gafi bazaki iya cinta hakaba, so ki rinƙa
damawa da nono ko madarar ruwa kina sha.
Sai kuma wannan garin mallaka ne ga kuma garin Belɗamhi.
Su Kinga dai kamar kakarsu ɗaya green ɗaya ko”.
Kai Ishmah ta gyaɗa.
“Toh ba ɗaya bane, ga wannan farin kuma shine garin maɗi shima yana ɗan tsuke mace kaɗan
duk da madara ko nono zakina shansu safe da yamma kullum.
Sai kuma wannan Tsumin riɗi ne da kuma Tsumin makwaranyi da Tsumin goron tula shima yana
matsi, su duk sha zakinayi,
Ga kuma Tsumin tsirtai shi sai bayan biki zan gaya miji yadda zakiyi amfani dashi dan yana sa
sha'awa”.
Da sauri Ishmah tace.
“Hmmm wlh kuwa kamar kin sani, ni bana jin sha'awa ko kaɗan wasu lokutan har ince ko dai
bani da lfy ne, ko kaɗanfa bana jin sha'awa”.
Tana miƙa mata ƴan ƙananan robobin Maliƙi daɗi har maɗiga, da Audugar babbar mace tace.
“No lfyar ki ƙalau kwai kin cire batun namiji a ranki ne shiyasa, shekara 7 har na takwas ba
namiji a rayuwarki, kin kuma tsare kanki shiyasa.
Ga wannan kuma maliƙi ne da Audugar babbar mace.
Su duk matsine shi Maliƙi da Audugar babbar mace suna da masifar matse mace, shi yasa ake
haɗasu da daɗi har maɗiga domin shi kuma yana da masifar saukar da ni'imane.
Yadda zaki amfani dasu.
“Daɗi har maɗiga zaki fara matsewa, ki tabbatar yatsunki a bushe suke, zaki sashi can ciki.
Sai ki ɗan lakati maliƙi kaɗan, sai ki saka Amman kar ya kai inda kika sa daɗi har maɗiga, sai ki
rinƙa ɗan murza yatsarki kina ɗanyin ƙasa da ƴar diddigar haɗin maganin, ki tabbatar a take
zakiyi haka dan wallahi kika barshi ya kai, 3 to 5 minutes yatsarki ma bazata shiga ba.
Idan kina son matsewa over, sai ki ɗan yagi Audugar babbar mace kaɗan sai ki ɗan tura, ki
barshi na awa ɗaya ki cireshi.
Wlh idan kika barshi ya kwana yatsarki bazata shiga ta daɗi ba.
Shi sai irin kamar saura kwana ɗaya bikin zaki fara yi shi a ƙalla kiyi kwana uku kinayi
kaɗan-kaɗan, in kuma ma kina tsoro in kinyi sau ɗaya ya isa.”
Ajiyan zuciya mai nauyi Ishmah ta sauƙe kana tace.
“Hmmm sau ɗaya zanyi ma”.
Ta ƙare maganar tana amsar rogar garin babambaɗe data miƙa mata da butar sirri.
“Wannam butar tsarki zakinayi da ita, wannan kuma jan nama ko kaza zakiyi ta dafawa dashi a
ƙalla kiyi sau uku.
In sha Allah zan bada a fara Miki rubutun da zan dafa Miki zuciyar farin rago da kuma kazar
rubutu da kuma turarukan wutanki dasu Humra da kulaccar sirri da dai sauransu, ni shine
gudumowata”.
Ruggume Garkuwa kawai tayi tare da fara zuba mata godiya.
“Ni dai fatana inga kina aiki dasu”.
Cikin jin daɗi tace.
“In sha Allah kuwa, ngd matuƙa Aunty na ta kaina Allah ya ƙara rufin asiri”.
Daga nan ta harhaɗa su a laida.
“Wai wannan ledar fa ta meye”.
Garkuwa ta tambaya tana nuna mata ledan data shigo dashi.
“Huluna ne da takalma na seyowa Taj”.
Jawo ledan tayi tana duba tsala-tsalan hulunan zannabukar da damanga masu masifar tsada
sai kuma takalma duk kala bakwai-bakwai tana mai tsareta da ido tace.
“Ishmah ke da Taj lamarinku na ƙona min ruwan kai fa,
kin ƙi yarda cewa son juna kukeyi ko”.
Da sauri tace.
“Wallahi ba wannan mgnar a tsaka ninmu kunki ku yarda”.
Ta ƙare maganar tana miƙewa tsaye.
Itama Garkuwa miƙewa tayi tana faɗin.
“Ko ɗazu kafin ki shigo naga wani Video da yayi da Hausa nayi ta mamaki wai yana cewa.
“Assalamu alaikum mutanen Nigeria, ina muku fatan alkhairi ngd da chauraren karatuna da
kukeyi, ina sonku sabodda Allah, ina gani nace Ishmah ce ta koya mishi”.
Tana buɗe marfin motarta tace.
“Wallahi kuwa nima ganin video kawai nayi, wani babban Malamine daga cikin malamanmu ya
nemi yayi mgn da Hausa kana kuma suna gayyatarsa zuwa Nigeria buɗe wani babban
masallacin a Borno da Abuja kin san ni da fulatanci muke magana amman dai zan fara koya
mishi Hausar ma”. Ta ida mgnar ta shiga motar.
“Ki gaida min Dadeyy da jiki”.
Garkuwa tace lokacin da taja mota.
Ethiopia
Meymey ce zaune gaban iyayenta, cikin tsananin so da ƙauna mai tarin yawa Uncle Jibirin
mahaifinta kenan yayi gyaran murya tare da cewa.
“Allah yayi miki albarka Meymey na, Ubangijin talikai ya baki yaran da zasuyi Miki biyayya
kamar yadda kikayi min”.
Cikin jin daɗi da ƙara kifar da tunanin iyayen nata tace.
“Amin ya Allah Daddy ni ka gama min komai da kayi min zaɓi da miji irin Yah Afif, miji
mahaddacin Alkur'ani.”
Cikin tsare fuskarta da ido Mommynta ta zuba mata ido dan san gano gsky ɗiyar tata, domin tafi
kowa sanin makircin Meymey kuma sam bata gamsu da sauyinta ba, duk da dama bata taɓa
fitowa ta nunawa mahaifin nata cewa bata son Taj ba, sai dai ita Mommy tana ganota.
“Uhmmm Allah yasa da gaskene har ranki Meymey, domin iya gatan duniya dai mahaifinki yayi
Miki da ya zaɓa miki Taj a matsayin miji”.
Cikin kwaɓe fuska tace.
“Mommy ai Yah Afif ya canci ko wacce mace ta soshi,
Shi yasa nake alfaharin kasancewarsa mijina”.
“Hhmmmm”. Shine kaɗai abinda Mommy tace.
Dai-dai lokacin kuma Laylah ta dawo daga school, da sauri ta isa gaban Mommyn domin tana
nuna mata so sosai, kana Meymey tun randa Taj ya tafi ta sauya sosai take jan Laylah a jiki,
kasancewarta marainiya mai sanyin hankali da neman makusanta masu meye mata gurbin
iyayenta da danginta data rasa yasa, tuni ta saki jiki da Meymey. Cikin kulawa haɗi
da nuna bayyanenne so da jinƙai Meymey ta buɗewa Laylah hannun da sassarfa ta faɗa jikinta
suka ruggume juna.
“Baby Laylah kin dawo, gidan ba daɗi da kika tafi , Saida su Mommy suka zone naji ɗan daɗi
gashi Yah Afif ma, tun ɗazu da ya tafi wurin Malam bai dawo ba”.
Dai-dai lokacin Taj ɗin ya shigo bisa alamu tare suke da Laylah.
“Daddy Barka da zuwa, Mommy yau kene da kanki”.
Taj ya faɗa dai-dai lokacin da ya iso gaban Uncle Jibirin ɗin, cikin so da mutumtaka suka amsa,
sai kuma ya juyo cike da mamaki jin Meymey na cewa.
“Sweetheart kamar baka ganniba, saboda kaga Daddy da Mommy ko”.
Ƙanƙantar da idanunsa yayi tare da cusasu cikin nata idanun yana nazartan sauyinta da ya
samu tunda ya dawo.
“Hmmmmm”. Yace a ransa a fili kuwa cewa yayi.
“Neman tabarraki nake, kin san Allah da girma iyaye da girma, ka bisu ka dace ka saɓa musu
ka taɓe”.
Ya bata mgnar da kurman baƙi da ita yake.
Sai kuma tayi murmushi tare cewa.
“To bari dai in kawo maka ruwa”.
Jim kaɗan ta dawo da goran ruwa mai sanyi tare da cup amsa cup ɗin yayi.
Yana kallon Laylah dake maƙale da Mommy tana cewa.
“Mommy mun kusa zuwa Nigeria nida Uncle Taj, zanje Afirka inga Black peoples, kinsan ana
cewa Black is beauti wai sun fimu kyau ko?”.
Da sauri Uncle Jibirin yace.
“Sosai ma kuwa”.
Nan dai suka ɗanyi hira kana su Uncle Jibirin suka sallamesu suka tafi suna sa musu al'barka.
Washe gari Ishmah ce ke draving a hankali saboda Dadeey tace yau so take taga Hajiyarts
mahaifiyarta kenan.
Shiyasa Ishmah ta ɗauki Dadeey dan ta kaita wurin mahaifiyarta su kuma kakarsu.
A hankali taƙe ɗan motsa lips inta tana cin gumbar riɗin da robar ke gefe, lunshe idanunta tayi
tana jin garɗin riɗin na mata daɗi, jin alamun saƙo ya shigo wayarta ne yasata ɗan duba a fili
tace.
“Kai Dadeey kallifa kuɗin da Taj ya turo min har dubu ɗari takwas.”
Cike da mamaki Dadeeynta tace.
“Ikon Allah to na menene haka kuma”.
Tana danna mishi kira tace.
“Bari in tambayeshi”.
Bugu ɗaya ana biyu ya ɗaga dai-dai lokacin da yake fitowa daga side ɗinsa ya nufi babban
Parlour da dole ta nan zai fita.
“Taj wannan kuɗinfa na menene?”.
Cikin sanyinsa yace.
“Ki saya waya, ne dan nasan wayarki zata samu matsala”.
Da sauri tace.
“Saboda me”.
Cikin tunano mafi akasarin lukata abubuwa kan farun musu a tare kamar yadda mafi akasarin
abubuwan su iri ɗaya ne.
“Saboda wayata ta faɗi ɗazu ta fashe, ko kin manta komai namu a tare yake zuwa”.
Cikin dariya tace.
“To meyasa kayi aure ni banyi ba?”.
Ido ya lumshe tare da cewa.
“Eh Amman kuma ai inada matsaloli akan aurarrakin da kuka cusamin kamar yadda kike da
matsala kan aure”.
Cikin sanyi tace.
“Yanzu ina driving in mun isa zan kiraka Dadeey ta gaidaka”.
“Ina amsawa, ina zakije baki nemi izinina ba”.
“Afwan Dadeey zan kai wurin Hajja Ummanta”.
Dai-dai lokacin da ya iso Parlour yace.
“Toh sai anjima”.
Daga nan suka katse kiran.
Suna isa Ishmah nayin parking tayi saurin fitowa dan buɗewa Dadeey ƙofa, da sauri ta riƙe
kanta saboda jin tasss wayarta dake kan cinyarta ta faɗi kan intalok ɗin, idanutan ta zubawa
wayar ganin yadda screen ɗinta ya fashe yayi ratsa-ratsa.
Taj kuwa cikin mamaki yake kallon Meymey dake zaune bisa kujerar 3 sitter, Laylah na kwance
kan kujerar tayi pillow da cinyar Meymey, ita kuwa Meymey tana...
Hmmmm wasanfa na musamman ne ni kaina tsumani yakeyi!
By
*GARKUWAR MARUBUTA*
********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery,
Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko
kuma post.
Email > aihausabooks@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
WhatsApp Number: 08138873799
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI
HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.
********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************
[1/8, 5:26 PM] Leematu: ✈️
*INDA RAI*
*BOOK ONE PAGE 8*
NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*
*Littafin INDA RAI na kiɗine 1k ne kacal 0661110170 GTBank Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo
min shaidar biyanki ta wannan number 09097583276. Mutanen kasar Niger kuma 1000fc ne
jaka ɗaya kenan +22790899076 ga number Mommy ita zakuyiwa mgn*
Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki
ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su
ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin
ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai
tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani
abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma sdw, da dai sauran
abubudann ban lissafa Sune manyan alamomin infection.
Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi
bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata
daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan
shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole
sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata.
Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa
kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.
KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA
KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan
sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da
abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in
kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar
infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman
aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk
a cikin chronic infection ne yar uwa. INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza,
Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar
komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin
infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai
masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin
kala biyarne nasha da kala uku na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to
kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu
da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki.
Idan kuna da yara