Showing 33001 words to 36000 words out of 53570 words
Chapter 12 - AL'FARMA COMPLETET HAUSA NOVELS BY Rasheeda S Director.txt
sukasami ciki,murna wajensu ba a magana,bayan wata tara kowannensu tahaihu.koda akasanrmusu damurna kowannensu ya isa gida,nan akeshaida musu duka matan maza suka haifa "saisuka danji badadi dan sunsha alwashin yayansu nafari sukeson hadasu auren,daga karshedai sukayiwa sarkin halittu godiya.ranar suna,Dan malam Muhammad yacisuna adam,Dan malam abdullahi kuma' bashir"tundaga kansu ubangiji baisake basu haihuwaba.......rayuwa yaja shekaru sunshude..Bashir da Adam sunginrma" iyayen nasu sunsanyasu makarantar islamiyya dana boko dukdakuwa alokacin sai wane da wane sukezuwa makarantar boko.... Malam Muhammad da malam abdullahi"zaunesuke agindin bishiya gurinda sukasaba zama kodayaushe"Malam Muhammad yy gyaran murya yace aminina kuma dan uwana"munso hada zumunci maidaurewa amma hakan batasamuba"kumani har ayanzu ina kanbakana,inasha Allah wanna zumuncin bazata taba sayuwa iyakanmu kadaiba,hatta jikoki da tattaba kunne saiya yalwata sakaninsu"wayanna yaya maza da Allah yabamu Allah yasanyamusu albarka"malam abdullahi yace ameen"yacigaba.idan Allah ubangiji yarayasu yakumaja kwananmu.sukayi aure sukahaihu"in Allah yayarda alkawarinda mukadauka akansu zaidawo kan yayansu wato jikokinmu kenan"malam abdullahi yace alhmdllh Allah abingodiya"insha Allahu kuwa hakan za ayi.....batareda bata lokaciba sukatara yayansu wato bashir da Adam" sukasanarmusu da wanna babban alkawari wacce sukaso cikasa akansu,sai ubangiji yy ikonsa akahaifesu dukansu maza....Adam da bashir sunyi farinciki dajin hakan dankuwa suma sunshaku sosai. sunkuma dau alkawarin cikawa mahaifan nasu burinsu....... watarana lokacin suna aji 5 wata kungiya dakecikin birnin BAUCHIN yakubu.sukaziyarci makarantarsu,kungiyar yawosuke,garigari dan diban dalibai, wadanda sukafarayin karatun boko Dan cigaban karatunsu. saisu kawosu cikin birnin BAUCHI ,sudauki nauyin karatunsu harsu kammala,koda kungiyar ta iso makarantarsu" sukayizama da malaman makarantar sanna sukabukaci dalibai guda 10"dakuma ganawa da iyayensu ,cikin dalebanda aka diba kuwa harda bashir aciki"abokinsa Adam" yy kuka rabuwa da amininsa wanda amintakarsu tasamo asali tundaga iyayensu"bayan ganawar kungiyar da mahaifan daliban "akwashesu , akatafi dasu....Adam saidayayi zazzabi narashin abokinnasa.daga kan aji 6 karatun Adam tasaya...shiko bashir yanacan yanatakan cigaba dakaratunsa,dukkuma sanda sukasami Hutu yanazuwa gidane yysa....bayan shekara 20____________rayuwa tajuya iyajuyi,bashir zuwa wanna lokacin yasami cigaba.cikikuwa harda kammala karatunsa dasamun aiki maisoka"banankadai yasayaba harda harkan kasuwanci daban daban,Allah kuma yadafa masa,kankace me yazamo hamshakin maikudi" yakumayi aure acandin,da matarsa maisuna aminatu...harkokinsa kuwa ba iya Nigeria kadai yasaba hatta kasashe da dama yana zuwa dangudanar da kasuwancinsa....
Adam ma yy aure ammashi Allah bainufesa da arzikiba"kuma abotansu tundaga kan yarinta tasaya" yanzu bashir yakandau lokaci mosawo kafin yazo garin"saidai kodayaushe yakan aiko da alkhairai masuyawa. wa mahaifinsa da aminin mahaifin nasa harda abokinsa nayarinta wato Adam, bayan wani lokaci aka aikadacewa aminatu matar Alhaji bashir tahaihu da namiji"zokaga murna wajen malam Muhammad da malam abdullahi, dansuna saran kamsu komaga mahaliccinsu burinsu zaicika"ranar suna yaro yacisuna Ibrahim"har alokacin kuwa matar Adam batasami cikiba,bayan shekara biyar ,nanma matar Alhaji bashir takuma haihuwa diya mace,akasanyamata suna Khadija..
Zuwa lokacin Adam yafara cirerai gasamun haihuwa.sukansu iyayen nasu harsunfa kariya da lamarin ...nanan shekaru sunataja,kwasam Allah yabaiwa matar Adam ciki,sunyi muna dafarinciki sosai,bayan wata tara tahaifi diyarta mace"kyakyawar gaske kamar diyar larabawa,akasanyamata suna" UMMU RUMAINA, wacce tacisunan kakanta wato mahaifiyar Adam" bayan lokacin badawani jimawa sosai ba matar Alhaji bashir tasake haifar yarta na uku maisuna Basma.. Duksawon wanna lokacin kuma Adam baitaba sa iyalen Alhaji bashir a idonsa ba "hasalima labari sukasamu yamabar kasar gaba daya.yarinya UMMU RUMAINA nata kara wayo" lokacinda UMMU RUMAINA tacika shekara 8,lokacin cutar ajali yakama kakanta malam abdullahi,yanacikin zafin ciwo yarike hannun amininsa malam Muhammad "yatunasar masada da alkawarinsu,yakuma daura dafadin koda bayan ransa yatabbata yacikamusu alkawarinsu" nan Allah yakarbi kayansa,sunyi kuka sosai narashin dattijo nagari,bayan kaisa makwancinsa"anadawowa gida,Malam Muhammad, yatara jama a yasaya goro,atake agun akadaura auren IBRAHIM da UMMU RUMAINA.................
Comments and Share
MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*ALFARMA*
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*By*鉁嶐煆�
*Rasheeda S' Director*
*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________
*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
馃吙57馃憠馃徎58
""""""""Adam yaji dadi sosai da malam Muhammad yacikawa mahaifinsa burinsu" malam Muhammad yakiyarawo dansa,Alhaji bashir,yasanarmasa,dayau alkawari yacika"dakuma rasuwan amininsa"Alhaji bashir saida yadiga hawaye danjin rasuwar aminin mahaifinsa,yakumayi farinciki dayau mahaifansu suncika burunsu na shekara da shekaru"baiyi kasa agoiwaba,yakirawo dansa IBRAHIM"wanda yanzun yazamo general na soja"yanakuma zama a kasar Switzerland, yanzu,saidai yakanzo Nigeria duksanda bukatar hakan tataso,kasancewarsa babban sojar kasar,Alhaji bashir yashaidawa dannasa yananimansa cikin gaggawa,batareda batalokaci ba,IBRAHIM"yahayo jirgi yazo kasarda mahaifinsa kedazama,wato America,dankiran mahaifin nasa,bayan isarsa America,sukasami ganawa da mahaifinsa"nan yakeshaida masa duk abinda yafaru,dukdadai dama tuncan yasan alkawarinda kesakanin kakansa da amininsa"batareda nunawata damuwaba yace to babu komai,yayiwa daddy insa ta aziyar mutuwar aminin babansa,sanna yadaura dafadin, nakuma taya tsoho murnar cika alkawarinda ya kakabawa kansa,,to idanda bananan watakila saidai shi ya auri yarinyar" inbanda wani iyayensa anfadamasa zamaninmu irin nasune"Alhaji bashir yy masa dakuwa ,yace kaci gidanku baban nawa kakewa shedananci"ai zamanin nasu sunsan mahimmancin alkawari"amma kuzamanin naku ina alkawarin take"saiwane dawane ne kadai ke Iya cikashi"shidai kafada yadaga alamun ko ajikinsa" danshi alokacin aikinsa kadai yasa agabansa"aranar yy sallama da daddy insa yakoma Switzerland.....
Haka rayuwa tacigaba da tafiya,UMMU RUMAINA natagirma,lokacinda tacika shekara sha uku.tun alokacin samaruka suka farayin layi akofar gidansu,tunsawon wanna lokacin kuma IBRAHIM baitaba tako kafansa yazo dan duba matarda aka aura masaba"hakama iyayensa, iyayen UMMU RUMAINA "sunsami labarin dowowar iyalen Alhaji bashir Nigeria" sunkuma taxuba ido kozasuzo amma shiru"malam Muhammad, kullum amaibaiwa"adamu hakuri akan rashin kyautawar dannasa da jikarsa yake"watarana malam Muhammad "yasa akakirawo masa adamu,koda adamu yaje kiran.bayan sungaisa,malam Muhammad yace,nakirawo kane domin nadada baka hakuri akan rashin kyautawar da bashir da dansa IBARAHIM sukayi,kadada hakuri,jiya shi IBRAHIM din yakirawo waya,dangidan tanimu yakawomin" munyi magana dashi,yacemin ayi hakuri zaizo karshen satinna"yanzu abinda nakeso dakai shine,kaje kasa wanna.yarinya UMMU RUMAINA tayi kwalliya taje gun idi mai photo yymata photo, sai akawomin"idan dai yazo xanbasa dan yafara ganinta kafin yaje can gidan naku"adamu yace to babu damuwa,barinaje ,,hakakuwa akayi bayan komawarsa gida yasa UMMU RUMAINA tayi wanka tayi kwalliya tajegun idi mai photo yymata photo guda hudu"tadawo gida"saita cire gudabiyu daga cikin photo ta aje,sanna tabaiwa baban nata guda biyu"adamu yakaiwa malam Muhammad photo....lokacinda karshen satin yacika sai samun labarin zuwan IBRAHIM sukayi,malam Muhammad yakada yarawa akan yaje yaduba matarsa"tunda dai dama bayanzu za abasa itaba saitadada girma"ammadai yaje yadubata yakuma gaida iyayenta,amma firyaki"sai cewa yy waisauri yake idan yakuma zuwa zaijeshi gidan,labarin zuwansa kadai iyayen UMMU RUMAINA sukasamu.saida sukadanji badadi......,hakasukacigaba dakula datarbiyyar yarsu"duk saurayinda yazo gurinta,saidai sucemasa haryanzu ba'abata damar sayuwa da saurayiba" bayan wani lokaci....kwasam watarana mummunar labarin yariski dangi da yangari cewa "Alhaji bashir yarasu tasanadiyar hadarin mota". anyi kuka sosai,narashinsa" dankuwa dukda bayazuwa garin sosai ,amma alkhairinsa na isowa garin"......yau kimanin shakara 8 kenan da auren UMMU RUMAINA da IBRAHIM,tuntsawon wanna lokacin bawanda yatabazuwa adangin IBRAHIM akan maganar auren su bayan malam Muhammad........
Baba yasauke numfashi yakalli gefen danake"alokacin kukana yatsanan.tashin hankalin danakeciki yaninku"saijuya kaina nake INA tunanin anya bamafarki nakeba kuwa"baba yadaura dafadin mamana yazama dale musanarmiki da wanna rubutaccen'al'amarin.kobayauba,bareyau dabukatar hakan tataso"yakalli mama yace da ita.waneni wanna IBRAHIM din maidanganta kansa da yarmu "haryanafadin shi mijintane" mama tasauke numfashi sanna tace bawani IBRAHIM din bane nadaban ayanzu nafi zargin shidindai shine IBRAHIM mijintan kamar yadda yafada to amma aina yasanta?shiru baba yy nadanwani lokaci,sanna dagabisani yace to lallai idan hakankuwa yakasance to lallai yacika mara adalci" dukdakuwa abinda ya aikata ba haramun bace amma baiyiwa yarinya da mukanmu iyayenta adalciba...zamu Iya kiran abinda ya aikata darashin adalci kodakuwa tanamasayin matar tashi"maganar baba nayanzu yadada firgitani, matarshi namaimaita afili"namike tsaye kamar maitashin aljanu "dasauri mama tarikoni, tamaidani nazauna.baba baikuma cewa komaiba yamike yafita...
BAUCHI
tunbayan fitar ***I'B baikuma lekowa gidaba,sojojin gidan kuwa gabadaya sukabazama niman RUMAINA" zaune mommy take abakin gado tarafka uban tagumi"tarasa ta inazatafara"afili tace"lallai natafka babban kuskure.nantake hawaye yafara gangarowa afuskarta,tanafadin Alhaji kayafemin"wlhy kaima kasan bahalina bane,natabbata wanna sharrin shaidanne yamantardani alkawari mafi girma a rayuwa"takifa kanta saman pillow,saiga mommy nakuka kamar karamar yarinya...Basma dayanzu shigowarta tariske mommy cikin wani hali dasauri tahaye saman gadon,tarungume mommy itama tafashe dakuka cikin kukan takefadin "mommy menene?meyasameki?mommy kifadamin"mommy tashare hawayenta tamike zaune ganin yartata nason shiga wani hali,tadubi Basma tace" hakika natafka babban kuskure arayuwa"Basma nagaza cikawa mahaifinku alkawari,cikin kuka Basma tace mommy kidaina fadan haka.mommy menene bakiyiba akan duk wani abinda daddy yadaura miki nauyin akanki"mommy tayi murmushi takaici tace "akwai Basma akwai babban abunda nakasa cikashi,lokacinda ran Alhaji yakedaf dabarin jikinsa yabarmin yabarmin watsiyya mafigirma wadda yajima yana nanatamin ita kafin ubangiji yy ikonsa.................
馃槣馃弮鈥嶁檧馃弮鈥嶁檧馃弮鈥嶁檧馃弮鈥嶁檧
Comments and share
MOMMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*ALFARMA*
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*By*鉁嶐煆�
*Rasheeda S' Director*
*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________
*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
馃吙59馃憠馃徎60
""""""""Mommy tanisa tace.Basma lokacinda akakirani cewa Alhaji yy hatsare kodana isa asibitin acan natadda IBRAHIM" shi haryama rigani zuwa.Alhaji yariko hannun IBRAHIM yace' cikin karfin hali dasananin jin zafin raunukan dake jikinsa"yakira sunansa ,yace IBRAHIM kada kamance kanada mata kaje kanimi matarka kaje kakarasa cika alkawarin akacika ba agama iddashiba"naso ace inada rai har karshen cika wanna alkawarin amma ina ALLAH bainufa kaje kanimi matarka aduk inda take.yajuyo inda nake yace Aminatu nayi farinciki da isowarki yanzu narokeki kisa IBRAHIM gaba kuje kukarasa cikawa mahaifanmu alkawarinsu "kuje yadauki matarsa ALLAH kuma yabaku zaman lfy da zuri'a nagari"sanna duk wani abu dakikasani na aikin alkhairi danakeyi koda bayan raina kada kuce dan bananan kuma kuma bazakuyiba kucigaba dayinsa al'umma susa aransu kamar harlokacin ina numfashi adoron kasa"Aminatu abunafarko danakeso kifara yi bayan raina shine tarewar matar IBRAHIM ....nantake yafara ambaton Kalmar shahada "kamar kiftawa dabismilla ubangiji yy ikonsa...Mommy takarashe maganar cikin zubarda kwalla dasheshekar kuka.tace yau kimanin shekara 9 kenan darasuwar Alhaji amma nakasa cikamasa watsiyarsa nafarko kuma nakarshe" wlhy narasa yadda akayi namance wanna babban watsiyyar"Basma tace Mommy kidaina kuka tunda yanzu ALLAH yatunatar dake haryanzu lokaci baikureba..haka Basma tarika rarrashin mahaifiyar tata hartadan sami nutsuwa....
Yau kwana biyar datafiyar RUMAINA tun ranarda tabargidan "***I'B yabaza jami'antsaro lungu dasako na cikin garin hadeda photon ta,amma babu labarin ta daga karshedai atasha akasami labari agun direban daya dauketa yabasu tabbacin cewa lallai yadauki wanda take cikin photon na tanadaga cikin fasinjojinsa da zasuje garin bokos dake jihar plateau" koda jami'an sukashaidawa ***I'B rahoton dasukasamu agurin direban nan yadan sami nutsuwa...
damugun gudu motar ***I'B yashigo gidan nasa tunkan yakaraso get yake aikin danna horn "dagudu maigadi yazo yawangale masa get kodaidaita parking baiyiba yafice daga cikin motar" cikin tafiyarsa nazaratan maza yakusa kansa cikin parlour yawuce sama,bedroom insa yashiga yazube saman gado yakwanta dabaya fuskarsa yana kallon sama yalumshe ido yadago hannunsa yadaura saman fuskarsa yashafa sajensa "ahan kali yarika furzar da iska daga cikin bakinsa, Nazeerat da yanzu tafito daga bedroom inta jin sayuwar motarsa yasata fitowa tanufi dakinsa,tana tura kofa tahangosa kwance yy daddaya kafafunsa nalilito gangar jikinsace kadai asaman bed in" cikin karairaya tashigo cikin dakin tazo kansa tajima tsaye tana karemasa kallo har alokacin idanunsa arufe suke.tadada matsowa dafdashi takwanta ajikinsa tareda daura hannuta saman mararsa "ahankali tafurta my love inabukatarkafa sosai gaskiya yaukam bazan iya yurewa tanamagananni tareda zura hannuta cikin wandonsa,jin inda takeson kaihannuta yasaye saurin daura nasa hannu akan nata yariko hannuta tareda cirosa dagacikin wandon nashi" batareda yacemata kalaba.tace haba ***I'B kobakaji abinda nafada maka bane?tureta yy gefe yamike zaune"ahatsale tace au harkaje kagama holewanka da wanna tantiriyar yarinyar shiyasama ko sha'awa bakaji kagama saukesa tun acan to wlhy ALLAH bazan yardaba saina dau mataki akan wanna kinibebbeyar yarinyar"cikin gajiya dakosawa da surutunta yamike tsaye yafizgo hannuta yajanyota yaturata waje sanna yakoma yakuma zama bakin gadon tareda dafe kansa wacce yakejin yanayimasa wani irin azabebben ciwo"itako Nazeerat babu kalar aibanta da zaginda batayiwa RUMAINA ba"abakin kofar agun saida tagaji dan kanta kafin takoma dakinta...
Kamar an tsikareshi yamike saye yadau makullin motarsa yanufi parking lot yashiga motar yaja sai gidan Mammy yana daidaita parking yafito yanufi part insa dake gidan,yanashiga bedroom yakwabe kayan jikinsa yazarce bathroom wanka sosai yy dan cire gajiyar da yau yakwasa wajen niman RUMAINA "yanafitowa ana kiran sallar magrib kasancewar yy alau saiya zura doguwar jallabiyarsa yafita yanufi masallaci" baikomo gidanba sai 8:30pm part in Mommy yazarce yashiga parlour da sallama kasan mokoshi inba wanda kekusa dashibane bawanda zaiji sallamar"yakaraso cikin parlour yazauna saman kujera 1srt, hajja Umma tadubesa cikin kulawa tace IBRAHIM kaci abinci kuwa?shiru yy baitankataba saima zaro wayarsa da yy acikin aljuhu yashiga lallasawa"tace jimin ja irin yaro yo aibani nakar zomon ba rataya aka bani "can da miskilancinka wazai Iya da irin wanna halinaka,ai gara da yarinyar tatafi abinta yo tagaji da halinnan naka wazai iyamaka' mutun kullon fuska amurtuke kamar kana filin daga" dagokansa yy yakalli hajja Umma daketafaman yimasa surutu aransa yace waisu ko basa gajiyane da wanna surutu haka? hajja Umma tace kalleni dakyau kai idan bakacanza halinnan nakaba babu macenda zata Iya zama dakai"ahankali yafurta to ke kike zamamin da matan nawa yafada atakaice"yo ai sai wanna cungom inka watakema dasuna wai Zabira takeko"ammadai wanna yarinyar RUMAINA bazata Iya dawanna miskilancin nakaba shiyasa tayi tafiyarta yo kagwada mata wani mulkin kamakarya kaduketa sanna kahanata kuka" shidai baikuma kulaba.saikuma yamike yanufi dakin Mommy, dasallama yatura kofar ya isa yazauna bisa kujerarda ke cikin dakin"Mommy takallesa saitaga dannata yazamo wani silent"tanumfasa sanna tace IBRAHIM haryanzu bakatafi gidaba?madadin yabata amsar tanbayar ta saicewa yy 'Mommy bokos shine garin iyayen UMMU RUMAINA? Cikeda damuwa Mommy tace garinsu kenan basada nisa sakaninsu da tsohon gidan alhaji Babba daya tashi" kashirya idan ALLAH yakaimu gobe zamujecan garin nasu dan gyara kuskurenda muka aikata tun abaya "shiru yy baice komaiba sanda yamike tsaye tukun yace ALLAH yakaimu.yymata saida safe yafita"
Koda yakoma gida a parlour ya iske Nazeerat tana ganinsa tamike tsaye tasha gabansa"kallo daya yymata yakaudakai"itako jijjiga kugu take irin narashin mutuncinna,tace harkaje kagama iskancin da wanna yar iskar yarinyar to wlhy yau har idan bakasauke min hakkinaba wlhy banyafeba"kallonta yy rai bace yanunata da danyasa yakarkada alaman gargadi,yagotata yafara hawa step" zubewa tayi kasa tareda fashewa da kuka tanafadin wlhy bazan yafemakaba akan hakkina sai ALLAH yasakamin"cak yasaida kafarsa dayadaga zaidaura saman step nagaba jin kalmarda tafurta na ALLAH ya isa.yasan halin Nazeerat sarai akwaita damugun jaraba duk kuma jarabarta bata taba gamsar dashiba haka kuma bata taba burgeshiba wajen six.ahankali yashiga saukowa daga matattakalar ya iso inda take yamiko hannu yariko hannunta "aiko dasauri tamike saye,batareda yacemata komaiba yajanyo ta sukahaura sama,sunashiga bedroom in sa yasaki hannuta.ita kuwa cikin sananin jarabarta tarungumosa tabaya tashiga shafashi tana tura hannuta cikin wandonsa nan tashiga shafa joystick dinsa,baya yy tareda janyota saman gado dasauri tafara cire kayan jikinta tana cirewa tamatso kisadashi tashiga janye wandon jikinsa" shidai idonsa yana lumshe dan gabadaya hankalinsa baya jikinsa,ita tayi kidanta tayi rawarta"bayan lafawar abubuwa yazare jikinsa yamike yafada bathroom yasarkake jikinsa"kodayafito inda yabarta nan yataddata" alama yy mata dahannu tatashi taturo baki gaba tamike tana kunkuni tafita adakin takoma bedroom in ta"shiko gadon yahaura yakwanta da tunani fal cikin ransa....
Washegari damisalin karfe 10 sukagama shirin tafiya bokos 10:20am suka hau hanya.daga Mommy sai ***I'B ne kadai acikin motar saikuma driver "gudu sosai sukeyi basuwani bata lokaci ahanyaba suka isa" akofar gidan Alhaji Babba sukayi parking.sanna suka fito sukashiga cikin gidan,dakin Alhaji Babba suka nufa yana zaune saman kujera sukashigo dasallama "ya amsamusu cikin yanayin jikin girma,sukasamu guri sukazauna nan sukashiga gaisawa bayan gaishe gaishe Mommy tanisa tace.............
Comments and Share
MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*ALFARMA*
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*By*鉁嶐煆�
*Rasheeda S' Director*
*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________
*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
馃吙61馃憠馃徎62
TALLA TALLA TALLA
INAMASOYAN AYSHA ALIYU GARKUWA KOSHIN KUNSAN TAKUMA MASOWA GAREKU DASABON LITTAFINTA MAISUNA (HUKUNCIN ALLAH)DUBANAN KUGANI馃憥馃徎KADASUSAKE ABAKU LABARI,MUNAMARHABAN DA ISOWARKU SAIMUN JIKU鉀光€嶁檧馃じ鈥嶁檧
馃摑馃崌馃崌馃崌馃崌馃崌馃崌馃崌馃崌馃崌馃崌馃崌馃崌
*HUKUNCIN ALLAH*
*Assalamu alaikum, masoya na masoyan littafaina, ina mik'a sak'on gaisuwata a gareku tare dayi muku Al'bishir d'in gani na dawo gareku da sabon littafina mai suna HUKUNCIN ALLAH, wanda na shiga Nazari tunani bincike hangen nesa na zak'ulo matsalolinmu a yau tare da kuma samo Garkuwar da zata tsira damu da yaranmu k'annenmu daga fad'awa halin dana sani,*
*HUKUNCIN ALLAH*
littafine dake tafe da sak'onni masu tarin yawa. *tuna sarwa, tsorotarwa, jan hankali, fadakarwa, tare da zaburarwa da bada k'arfin guiwa da zamu had'u mu yak'i k'alubalen dake addabar al'ummar mutanen wannan k'arni da muke ciki. sannan akwai nishad'antawa tare da ban dariya hakan kuma* kunsan salo nane ban tausayi mai ratsa zuciyar ma abocin imani da tausayi, duk suna cikin wannan littafinawa mai suna *HUKUNCIN ALLAH,* domin samun damar karantashi zaku iya bibiyata a manhajar what's App a number wayata kamar haka 09097853276 kan farashi mai sauk'i yi register da naira d'ari biyu kacal damin samun damar karantashi daga forko har k'arshe littafin *HUKUNCIN ALLAH* ko katin waya na layin MTN wanda za'a turo shi ta wannan number 09097853276 ko tur'a d'ari biyun ta asusuna na 0005388578 JAIZ BANK AISHA ALIYU GARKUWA,
kada ka/ki manta turo min shaidarki na tura kud'in a dai wannan number 09097853276 ina maraba daku masoyana tare da kuma yi muku al'bishir da yin posting a kai a kai kada ka/ki sake a baki labari, sai kunzo.......!!!
Dan Allah banda kira
*HUKUNCIN ALLAH*
_________________________________
Idan kuma bakufahimtaba saiku tuntubeni ni
RASHEEDA S' DIRECTOR
domin karin bayani saimunjiku mungode馃馃徎