Showing 18001 words to 21000 words out of 53570 words

Chapter 7 - AL'FARMA COMPLETET HAUSA NOVELS BY Rasheeda S Director.txt

kamannisa nalarabawa yadada baiyana"najuyo dafadin my nass katafi masallaci kada kamakara"yace ok"najuya nayihanyar part in su ummee"bani nakomoba harsai bayan sallar isha"ummee tarakoni.....


Bayan sati daya

Tunlokacinna bankuma ganinsaba"koda nashiga kitchen natadda goggo larai na aiki hakan yatabbatarmin dabayagidan"naji dadi sosai datafiyarsa"sainaji gidan yamin fadi,dukdakuwa,kodagaisuwace baya hadamu dashi bare maganar baki"amma sainakeji duk yatakuramin,na isa cikin kitchen in nace sannu da aiki goggo larai"tace yauwa sannuki RUMAINA yaukan kinganni inakan aiki ibrahim"yakoma kasar dayake,nakuma jin dadi da tabbatarwar da goggo larai takumayimin"nace ayya to bari natayaki nakama mata harsaida mukagama kafin nakoma daki"nayi wanka naahirya cikin doguwar riga,ina zaune basma tashigo"baki tarike tana kallona"nace yadai bisy"tayi dariya kai anty RUMAINA kinmafi sauran iya kiran sunanna"nayi murmushi dan nasan tanaso arika kiranta haka"nakuma cewa, bisy"kena wato na iyiko"tace Eh wlhy"nace inazuwa haka dannaga kamar shirin fita kikayi,tace Eh hardakema dan mommy tace nazo nakirawoki nema"namike nadau hijjab nasaka mukafito"mommy nazaune apalo"mommy tace yauwa kuyi maza kukaiwa hajiya binta wanna.dazu inayimata magana masalar network baisata tajiba"tamiko mana invitation card namiko hannu nakarba basma tace muje muka fita" amota naciro invitation card in guda daya nabisa da ido,saikuma nakalli basma "nace bisy wanna card infa?tayamusa fuska dafadin nasu ya ***I'B ne dawanna yarinyar waiyama sunanta nimancewa ma nake,nayi murmushi nace nazeera ko dan gashi ajikin card in"tace Eh "ashe ahakafa sunanta"ai wlhy ni haushima take bani dafa kanwarta ya ***I'B zai aura harfa anje anyi maga" itakuma lokacin tana Ghana tana karatu"tunda tozo hutu tasanya ya ***I'B aidonta tace sam saita aureshi,koda iyayenta suka fada mata anakan shirin aurensa da kanwarta tace itafa har idan ba'a aura matashiba tofa saita kashe kanta"daddynsu irin maison yayannane dashagwabasu"shiko yace ajuya batun auren daga kan kanwarta yakoma kanta"dama itama kanwar tata "bawai soyayya suke da ya***I'B ba"mommy ce da mom insu "wai suna son zumuncinsu yadaure shine sukace zasu hada yayansu aure hakan shine zaidada karfafa kawancensu"lokacin dakyar ya***I'B yayarda saima dayaga ran mommy yabaci sosai kafin yace yayarda" koda maganar juya aurensu daga kan abeeda yadawo kan nazeerat ya iskeshi"komai baiceba"saidai duk yadda mommy taso yarika zuwagidansu zance firyaki,har mommy tagaji tabarsa,saidai ita nazeera take zuwa gunshi"
Ido kawai nakurawa basma fadi ba atanbayekaba"amma naji matukar mamaki jin wanna lamarin"basma tacigaba dafadin"allah ni tun alokacin wanna nazeerat din take bani haushi" naso ace abeeda ya aura dan tadanfi nazeerat hankali"Yanzu gidansu zamuje"tunjiya taketa kiran mommy wai atura mata invitation card"ji abin haushi,har mom inta tasa takira mommy, nace ikon allah to allah yabasu zaman lfy" um to ameen dai tafada atakaice"daidai lokacin muka isa kofar gidansu,maigadi yawangele get mukashiga................



Comments and Share



MAMYN TWINSCE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
ALFARMA
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

BISMIL LAHIR RAHMANUR RAHIM

by鉁嶐煆�
Rasheeda S' Director




馃吙 25馃憠馃徎26







ZANYI AMFANI DAWANNA DAMA WAJEN GODE MUKU MASOYANA HAKIKA KUNA MATUKAR KARAMIN KWARIN GUIWA COMMENTS INKU NABURGENI,MUSAMMAN MASUYIMIN SHARHI"NGD SOSAI ALLAH YABAR KAUNA馃馃徎




"""""""koda mukashiga parlourn gidan mai aikin gidan kawai mukatarar"basma tace tayiwa hajiyar magana,tace toh"mukasamu guri mukazauna munajirar fitowar mom insu nazeerat"can saigata tafito "mukagaidata ta'amsa cikin sakin fuska tana tanbayar ya h mommy take mukace lfyrta lau"namikamata Envelope,takarba taciro nata dubawa"karar takalmine yagauraye parlourn jikake kwaskwas ayangace takaroso tazauna kusada mom inta batareda takalli inda mukeba"tace laa mom yanzu dama zani gidan mommy kena danna karbo ashema ta aiko dashi din"tamiko hannu takarbi Envelope tazaro invetation card in masuyawa tamika mata sauran,tamike saye mom barinakaiwa friends ina"mom in tace to"tafita agidan,mom in nazeerat tadubemu tace bari na dauko muku tukuicinku tamike tashige ciki"tafito daukeda wata yar karamar jaka tamikawa basma "basma tace No mungode,kibarshi kawai,tace a'a ba ayi hakaba kukarba dan allah,kamar bazata karbaba saikuma tasa hannu takarba mukace mun gode"mukafito driver yamaidamu gida....
Kwana biyunna kewar gida nayawan damuna,inason naji muryar mama da baba"yaukam tunaninsu yafinakullom"namike jiki bakwari nafito parlour"mommy nazaune na isa nazauna.nayimata barka da rana"tadubeni cikin kulawa tace. RUMAINA meke damunki kobakida lfy ne?nagirgiza kai "lfyta lau "yanayinki yasauya kamar bakijin dadi kokintashi abarcine?Eh nace atakaice,mommy kokinajin labarin mama ko yasuke oho"yanayin danayi maganar yasa mommy yin yarkaramar dariya,saida nalankwasar dakaina nayi kalar sausayi kamar wata baby kafin nayi maganar"mommy tariko hannuna tajanyoni kusada ita,RUMAINA ai kinyi matukar kokari ace duk jimawarkinna baki taba jin muryar mahaifankiba"tadau wayarta dakegefe da ita talallasa saita danna call "bugu biyu aka daga kamar amafarki naji muryar mama tana sallama.mommy ta amsa matasallamar nan sukashiga gaisawa "bayan yan gaishe gaishe kamar yanda manya sukeyi"mommy tadaura dafadin ga diyata zakugaisa,tun farkon jin muryan mama bakina yakasa rufuwa dan murna.nace ina yini mama "mama tace lfy lau RUMAINA yakaratu nace lfy lau alhmdllh"tace to madalla "mama baba yana gida
ne?a a bayanan saidai idan yadawo saiyakira kugaisa,nayi saurin cewa mama zanma kiraki anjiman zankarbi numbern ki sainakiraki dawayata"aina kksamu wayan?shuru nayi tareda rufe fuskata"mama takuma cewa RUMAINA bamagana nakeyimikiba"komawa nayi nakifa fuskata acinyar mommy inadariya kasakasa"mommy tace ai bazata baki amsaba sirikinmune yasaimata nima boyemun ake"shuru mama tayi saican tace a lallai shiyasa bazata bada amsarba" mommy tace dama inasoma nazo dan muyi magana anshi Anas in wato yaron dasuke nima da ita RUMAINA"mama tace to shikena"tafada atakaice"nan sukayi sallama mommy takashe kirar" daga bangaren mama koda mommy takashe komawa tayi tazauna tayi jugum tana tunane tunane azuciyarta"nidai bansan abinda take sakawaba"saidai jidanayi tace allah kafimu sanin abinda kefaruwa kazabarmana abinda yafi alkhairi...
Mommy tadago ni tana fadin to ai maman batanan koyau nima kunyar tawa akeji"uhm nikowayarma ba ataba nunaminba barena sanyamata albarka,nan madariyar nakumayi inarufe fuskata"tagirgiza kaitayi yaro kena tafada tareda mikewa tashiga bedroom"nayi saurin daukar wayanta naciro number damukayi wayi waya da mama"nashige bedroom,ina shiga nadanna kira"mama tadauka nayi mata sallama,tace RUMAINA kece? Nace Eh mama,sabuwar gaisawa mukakumayi"mama tace wai wanene yasaya miki wayar,saida narufe fuskata nace mama Anas ne"wanene kuma Anas?nace anan gidan yake,mama tace RUMAINA meyasa kika hada soyayya dakaratu"wayabaki damar yin soyayya dawani kada kisake babanki yaji wanna labarin"saikuma tasausauta muryarta daga fadan datakemin"takira sunana ahanki"tace duk abindaj kikaga yasami bawa to dasanin ubangiji"kikasance mai hakuri dajuriya aduk inda kksamu kanki"nidai abazan fasa nanatamiba akan kirike mutuncinki kada kyalekyalen duniya yasa ki bararda darajarki tadiya mace"RUMAINA budurcinki shine yancinki agidanki na aure"mama tarikayimin nasiha mairasa jini"daga bisani mukayi sallama.....

__________________________________

Shirye shiryen biki saidada kankama yake, mommy dakanta taje Dubai tahado lefe...
Yausaura sati biyu daurin auren "tun lokacin ba'i sukafara zuwa sosai mommy take shirinbikin"kowani gidan TV dana radio idan kakunna saikaji ana zancen auren...
Abin mamaki kuma har lokacin ango baidawo Nigeria ba..ana saura kwana biyar daurin auren,nafito parlour natadda mommy dawaya akunnenta,nashigeta nashiga kitchen na aje plate indake hannuna"nafito sainaji tanafadin "yau inna nakeso kadawo wlhy kakiyaye bacin raina,nadai fadamaka kena"nan tasauke wayar akunneta...
Zanshige takirani,nazo indatake"tace kushirya yanzu zamufi "nace to,nashiga bedroom in basma nafada mata"kafin naje nadau hijjab ina....shopping mukatafi"bamu mukadawogidaba saidare"agajiye nashiga bedroom"natube kayanjikina nafada bathroom,nayi wanka tareda dauro alaula"nazo nagabatar dasallah"ina idarwa "ko ko muryar my nass ina "bansayajiba nahaye bed nandana barci yadaukeni"
Washegari "kodana nayi sallah barci nakuma komawa.banfarkaba saiwajen 11 wanka nafarayi nashirya cikin riga dazani na adamfa"nafito nanufi dinning nayi breakfats"ina gamawa nafita part insu umme nanufa dan tunshekaran jiya rabonmuhadu"can nahangota tanazuwa,saina saya najira takaraso,hararana tayi tace wato idan bannemekiba bazaki nimenibako"nace kai ummee yanzufa gunki zani ganin kina tahowane yasani sayuwa anan,uhm kamar dagaske nadauka Anas in yafara rabaki damutane tunyanzu"dariya nayi nace kai haba sharrikuma zakiyimishi nifa banason irin abunda kikeyi inna saikirikayiwa my nass ina sharri,tace sharri kogaskiya,dazu ai sukashigo shida ya auwal ,harwani dankiba da haske yakara"nace dagaske indai hakaneko to gaskiya banji dadiba"au bakiso yy kiba da hasken kenan?No kibardai inasonta ita haskence banaso"tace kinafara kice bakison fari"inaso mana aini duk mace fara bakaramin kyau takeyiminba amma duk namiji fari allah ummee "bana sonsa kinsan allah intakaitamiki ma duk namiji fari inayimasa kallon dan iskane,akwai wani wanda yace yana sona dan garinmune sunansa sadam farineshi to duk lokacinda muka hadudashi allah banataba kulashi ke nikallonma dan iska nakeyimishi"amma mace fara tana mugun burgeni"shiyasa idan muka haduda nazeerat in ya***I'B bana gajiya dakallonta"ummee tace ammakuwa RUMAINA agaisheki wanna nazeerat in maikamada zabiyan itace takemiki kyau,kikalletafa kigani allah ni kyama takebani"farin nata yayi yawa,ai fari maikyau shine irin naki,itafa kadan yarage tazama zabiya"nace allah nidai inason farar mace dan tanamun kyau"namiji farikoma gaskiya baiyiba kinga shiyasa kullum bana gajiya da kallon my nass ina"tace lallaikam to dai kidaina yiwa duk namiji fari irin wanna fassara"dan gashi Anas nakin yafara komawa fari"...kinga namance umma tasani aikinefa bari naje sai anjima zamuhadu"nace to zanshigo nima...tatafi"najuya zantafi sai karaf mukahada ido dashi nantake jikina yakama rawa nashiga uku yaukam nasan mutuwata tazo dan natabbata yaji duk abinda nafada..............





Comments and Share




MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
ALFARMA
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

BISMIL LAHIR RAHMANUR RAHIM

by鉁嶐煆�
Rasheeda S' Director




馃吙27馃憠馃徎28




WANNA PAGE IN NAKINE KAWAR KIRKI FATIMA A.A.Y KIJI DADINKI KIDADE KINARAYUWA馃憤馃徎



""""""bayabaya narikayi harna bace daganinsa"dagudu nashiga bedroom inasauke numfashi,nadafe kirjina allah dai yasa baiji abinda mukafadaba"koyaushenema yazo kasar oho sainatuna jiya naji mommy tana waya to komai akayi shitake bawa umurnin dawowanna"hmm,jin karar bude kofa yasani saurin dagokaina asorace,ganin basma ce yasani sauke numfashi ahankali"basma tace anty RUMAINA tundazu naketa nimanki kizomuje muwanke kanmu da lalle"bisy nifa bana samai akaina mama tahanani tace zaibatamin gashina"tace anty RUMAINA aidamake ba maiza asamikiba, idan kikasa mai akanki wazai iyakitsa kanki nima bangoyi bayan kibata sumarkiba"kawai gyaramikishi za ayi" nace to"taceto tashimuje"nace basai anjimaba,tace a'a anjimakuma yaushe zamusamu lokacin fita kawai mutafiyanxu"nayiwa ummee maga kitashi mutafi yanzukawai"namike nadau hijjab nasaka"mukafita"duk asorace nake kodamukazo kofa saida naleka kafin nafito"ummee ma lokacin tafito.wayata dake makale amarata tafara tsuwa arazane nacirota dan bakaramin razana nayiba ninagama mancewama da waya ajikina,damakuma asorace nake saigashi yadada soratani"ina duba maikinan sainaga my nass ne kekinan"nakara wayar akunnena"daga cikin wayan yace,ina zaku dannaga shirin fita kuke,nace unguwa zamu kana inane daharkaganmu nibangankaba"nafada inawaige"can nahangosa saye,najuyo nakallisu ummee nace dan allah kudan jirani inazuwa,allah idan kk jima tafiya zamuyi cewar ummee,yanzuma zandawo,tunkan nakarasa inda yake mukesakawar junanmu murmushin kauna,harna isa inda yake,yakallene cikin kulawa yace inazuwa haka?nace gyaran gashizamu da lalle"ok to bari nadauki mota saina saukeku,nace to "nakoma inda su ummee suke,ummee tace hm dabakidawo yanzuba da muntafi,nace kutafimana ancemiki bansan hanyabane,kinsani amma kuma akwai dodanni abakin get.nace saime kosunananma wucewata zanyi,tace to basma zomutafi tazo daga baya.nace allah ba inda zaku"dariya sukayi "ummee tace nadauka kinfara zamowa jarumace.nace sosaima aini agun my nass ina namafi hakan,yacema zaikaimu saimudan jirashi...
Yazo damotar inda muke mukashiga"koda mukazo shiga saida ummee tayitamishi siya dan yace nashigo gaba su suzauna abaya"munatafe munahirarmu irinta masoya"harmuka isa yasaukemu yace zaidawo yamaida mugida idan mungama"mukashiga shagon, ma aikatangun sukabamugurin zama mukazauna"munsamu mutane agun. saida mukajira akagama musu kafin muma akafara yimana.andau lokaci maisawo kafin aka gama mana,duk wacce tashigo saitasaya takalleni watakamma bata iya hakuriba saida tazo tashafi gashina wacce aka nademun ita kamar gammo" bayabonkaiba duk nawa yafinasu kyau kamadaga gyarar gashi izuwa lallenda aka shinfidamin"itakanta wanda tayimin in saida abin yaburgeta har tanbayata tayi konice amaryar,nace a'a"saidaf magrib nakira my nass yazo yadaukemu,saisatar kallona yake"muna isagida, anakiran sallah...
Bayan nayi sallah " nafito parlour"ba'ine surcikin parlourn nawuce dakin mommy,dasallama nashiga dakin natadda mommy zaune abakin gado,tana ganina takama baki tace ina kukafito"nace mommy lallefa mukaje da gyaran gashi,bakiganiba.naja zanina sama harzuwa guiwa kafin nasake nacire dankwalena,garin cirewa nahada da ribom inda akadauremun gashina dashi,nan gashin yaware yazubo hargadon bayana yakuma rufemun fuskata,mommy tace ah lallaikam nagani yykyau sosai.natattaro gashin nahadesu nakuma daurewa.ina murmushin yabawarda mommy tayimin"tace RUMAINA je kitchen kihado coffee kikawo,nace to nafita naje kitchen nahado coffee nadaura cop in kan dankaramin tray"nakomo dakin. nataddata tana waya'sainasaya batareda naje coffee inba tana sauke wayan, tace ah kaimasa mana kada yysanyi,tanunamin dahannu,nan wani kiran yakumashiga saitamike tafita"bin inda tanunan nayi da ido cikin rashin fahimtar abinda takenufi.kadan yarage nasaki tray inda kehannuna"yana zaune akan kujera yadaura kafafunsa saman table "fuskarsa babu ko alamar rahama. Sabar kidimewa kokarin aje trayn nake akara.saiwata tunani yafadomin toma ai bayajin hausa.bakuma yanda zaiji abinda mukafada tunda dahausa mukayi maganar shikuma baji yakeba,nan nadan samikarfin guiwa"natako ahankali na aje cop in saman table gefen kafarsa,nayunkura zanmike"sainaji yace"ke!dagamin wanna abin anan yafada cikin sawa.....................





Comments and Share





MAMYN TWIN CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
ALFARMA
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

BISMIL LAHIR RAHMANUR RAHIM

by鉁嶐煆�
Rasheeda S' Director



馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION馃馃徎



馃吙 29馃憠馃徎30



BANY NIYYAR YIN TYPING BAYAU AMMA SAIDA KKSANI YI"IDAN KINYI HAKAN DANKI CI ZARAFINANE TO KEDA ALLAH"SANNA KUMA KEBAKI ISA KISANI YIN ABINDA BANYI NINYABA KOMANI BANCE KIKARANTA NOVEL INA DOLEBA馃し鈥嶁檧BANSANKIBA BANKUMA TABA GANINKIBA"KEMAHAKA AMMA SHINE ZAKINIME KICI ZARAFINA"TOKISANI IDAN KKSAKE MAIMAITA ABINDA KKYI WLHY SAINASA ANNIMOMINKE DUK INDA KK"DAN NATABBATA SAKONA ZAI ISA GAREKI"





"""""""Zabura nayi wanda yysanadiyar barrarda coffee in"yamalale har zuwa kafarsa yajikamasa wando"innalillah,nafada dakarfi nayibaya cikin kidemewa"jikina narawa.sauko dakafafunsa yykasa yamike saye yanufoni cikin bacinrai tareda zafin nama"baya narikayi harna bugu dajikin garu"ganin banada wata hanyar sira saina rufe ido na kam nadafe garun dahannayena biyu tabaya"hucinsa najidafdani nakuma kankame idona inagirgiza kaina"inazaman jiran harbe"munkai 5 mins ahaka batareda yacemin kalaba,sabar soro bakina yakasa furta kalmar hakuri"zuciyatako saibugawa take dakarfe, zuwa can sainadaina jin hucinnasa"ahankali nashiga bode idona.harnabude duka,sainaga bayanan nawaiga gefe dagefena ganin baya dakin gabadaya "dagudu nafita adakin har inacin karo nakoma dakina nazube saman bed nakifa kaina nacusa fuskata cikin blanket"ahaka barci yadaukeni,bantashi farkawaba sai da akakira sallar asuba"bayan nayi sallah nakuma kwanciya,yaudai adaki nayini,su ummee da basma sunyi sunyi nafito firnaki sukatanbayi dalilin rashin fitanan nace musu bakomai..alhalinko soronake kada nafita muhadu dashi.....
(Yau Sunday 17 November 2019) dubbannin al'umma sukashaida daurin auren GENERAL IBRAHIM BASHIR NAKOWA da amaryarsa nazeerat alhj haruna"...
Zokuga murna wajen nazeerat" burinta yacika yauta mallaki ***I'B" aranarma fitowa tayi waizata gidan mommy"saida mom.nata tahata tacemata metake wa sauri haka bayanyau za akaita gidan"haka tahakura takoma daki badan tasoba"tarika kiransa awaya amma firyaki daukar kiran daga karshema saiya kashe wayar gabadaya"komawa tayi tajingina dajikin gado,tayi wurgi dawayan,wata kawarta sajida.tace haba nazee"meyasa kike damun kankine haka"yau wajen 4 days ago kktafaman kiransa baya dauka,tomeyekuma yanzukam ai yarigada yashigo hannu ko yaja aji ana" tofa idan akashiga dagaciki bafa zaija ajinba"dankuwa inamai tabbatar miki ***I'B nakowa" zaizamana atafin hannuki"dan nagama yarda da gyaran hajiya suwaiba maida sohuwa yarinya"dan bantabajin ankushe gyararba"kedai kawai duk sanda yashigo hannu hmm"nazeerat takalli kawar tata tace,sajida kiduba kigani nadade ina birin duk randa namallaki ***I'B zan hada shagulgulan biki akalla kala goma"amma kiga kokwaya biyuma yaki yarda ayi dana masamasama saicewa yy wainayi nikadai shibazuwa zaiyiba" reception inda za ajema yau saida naroki abokinsa sadiq yaje yasamesa hakanma dakyar yayarda"sajida tace,kedai kidaure daga yau ai yakare.duk sanda yadandani hadin suwaiba maida tsohuwa yarinya"saiya rainakansa,nazeerat tayi murmushin jin dadi"tace allah dai yakaimu daren gobe,nisaiganima nake goben yy min nisa nidama yau aka gamabikin akawase"sajida tace um saboda kwadayinki tamosa shine zakice haka"ina yanzu kikagama korafi anan"dariya sukayi sukatafa"tace mutumiyar kedai barikawai " ***I'B suffarsa yabaiyana afili bakaramin sugar zaiyiba"allah yakaimu goben kawai wani abun sai munhade dajuna....
Biki yayibiki yaucikingidanna babu masakasinke"narasa daga ta ina jama ar sukezuwa"yan jaridane takowani kusurwar gidan gamasu daukar video...."muna dakin anty asma'u can mukatare da yan makarantarmu dasukazo"
Yamma lis muka rakosu bakin get"nidai bankarasaba nayimusu sallama dan ganin gungun sojoji dake bakin get in farko"
Nakusa cikin jama arna harna isa parlour.jinayi anriko hannuna najuyo dasauri sainaga mommy ce,tace waiku bakwataba zama guri guda"tajanyoni cikin bedroom inta"tadauko wani jakka maidan girma tamikamin"karbi maza kuje kushirya,harda ummee nata naciki,nace toh"dakin anty asma'u nakoma,nan nataddasu basma, nacedasu gashi mommy tace mushirya dasauri,nafada inazuge zip din jakkar" nashiga ciro kayakin ciki,dinkakkun dogayen rigunane masu matukar kyangaske" iri dayane amma kowanne dakalarsa, saitakalma hadeda jakka"da gyale.da set in yankunnaye"kowani riga dakalar nasa, nan mukashiga bodewa kowa yadauki daidaishi" sanna mukayiwanka"mukayi salla kafin mukafara shiri" kowa yagama shiri saurani inanan inawaya da my nass ina" anty asma'u tafizge wayar tace kabarta sai anjima haka"takashe wayar "tace kalla kigani fa karfe 8 yanzu "har antafi reception mumunanan"watakilama har angu da amarya sun isa "zonayimiki mekeup dakaina dan muyi sauri"nandanan tashiga yimin kwalliya,ummee da basma sani sukayi agaba kowa tadaura hannu saman kumatu suna kallona"nace haba kadakucinyeni irin wanna kallohaka"anty asma'u tace kyalesu jekisa kaya kawai,cikin sauri nasaka kayan"anty asma'u tayimin dauri,my nass yakirani yace mudai harmun isa"saikunzo nace muma gamuzuwa.nakashe wayar.nadau hijjab inakokarin sawa.ummee tafizge"mekuma kkyihaka waikinanufin hijjab zakisaka?nace Eh mana,toda gyale kksonasa nifa bantaba sawaba"anty asma'u tace kisayau kawai kinji"nace allah ban iyaba"tace to kawo nasamiki "takarba tasamin ita akafadana"masha allah kamarkece amaryar,nakalli kaina amadube nikaina saida nayi hamdala ga ubangijin halitta...........




COMMEN AND SHARE




MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*ALFARMA*

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲


*By*鉁嶐煆�

*Rasheeda S' Director*



*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________


*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________




馃吙31馃憠馃徎32





""""""Tun bayan daurin auren ***I'B dayafita baikuma lekowa gidanba.nazeerat tayi kiran duniyarna wayarsa akashe"saita nimi sadiq tatanbayeshi kosuna tare"shima yace rabonsu dashi tunlokacin da aka daura auren" tace sadiq dan allah kataimakamin kadanaji kunya agun kawayena"kaga lokacinda aka sara natafiya reception inna yakusa yakamata ace zuwa yanzu munataredashi"dan allah kataimakeni sadiq,yace to karkidamu barinaje gidan nadubashi koyanacan"tace to ngd"takatse wayar,sadiq yashiga motarsa yanufi G.R.A yana isa gidan motar ***I'B nashiga yafito daga cikin motar yana kallon sadiq yasakai zaishige,dasauri sadiq ya'isoshi,yanafadin haba nakowa"kafasan lokacinda akasara natafiya gurinna,saurafa mintuna kadanne yarage"yakamata ace zuwa yanzu komai yakammala" dan allah kashirya yanzu danmuje gidansu nazeerat mudaukota" kada mubatawa mutane lokaci"tsaki yaja yajuya zaishige"sadiq yakumacewa dan allah kayiwa allah kashirya yanzu" mutane bazasuji dadiba zasuyi zaton angaiyacesune dan awulakantasu"pls ***I'B muje natayaka"shidai baicemasa kalaba yygaba sadiq yabibayansa"yanata rokonsa,dansanin halin abokinnasa"ba asashi kuma ba ahanashi idan yy niyyar abu tofa bbwanda ya isa yahanashi aiwatar da abun"ko mommy ma saitayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login