Showing 42001 words to 45000 words out of 53570 words

Chapter 15 - AL'FARMA COMPLETET HAUSA NOVELS BY Rasheeda S Director.txt

saiya janyo blanket yarufeni dashi yasauka yashiga bathroom yadauro alaula yazo yagabatar dasalla"yana idar da magrib yaji ana kiran isha saiya mike yagabatar sanna yy shafa'i da wuturi yakumayi dukkanin addu'o'insa sanna yamike ya isa gaban gadon yakuma leka fuskata ganin har alokacin barcin nake saijuya ya isa inda laptop insa yake...yabata tsawon lokuta yana danne dannensa duk bayan mintoti yakan dago yakalli saman gadon".....10:47pm yarufe laptop din.sanna yashiga bathroom yy wanka yafito yasanya kayan barci tareda fesa turaruka masu sanyin kamshi sanna yahaura gadon addu'ar barci yakaranto yashafamin sanna yashafa tareda shigewa cikin blanket yajanyoni yarungumeni sosai"ajikinsa. Shiru yy nantunani iri da kala sukarikayimasa yawo azuciya numfashi yasauke datunaninsa yazo kan maganarda Dr yafada masa"hannusa yacusa cikin gashin kansa yakuma sauke numfashi cak yadagoni yadaura saman kirjinsa.....
Baninafarkaba sai kusan azuba shimadin sanadin wani murdanda cikina yymin kankameshi nayi da Iya karfina narika goga fuskata cikin kirjinsa"cikin hanzari shima yabude idonsa yasaka hannayensa tabayana yazagaye yadan matseni ganin yadda nakeyin saiya janyoni sama yadaidaita fuskata da nashi asannu yadaura lips insa kannawa ahankali yacafke lips ina yafara tsotsa" bari jikina yake tako ina kankaceme zufa yashiga sassafomin.yadaura hannusa saman wuyana saiya zaro ido jin duk tulin sanyin da ake amma saigashi ni zufa nake cikin hanzari yamirgino dani nakoma kasa shikuma yahaye kaina"yacusa harshensa cikin bakina yaruko nawa harshen ahankali yarika tsotsarsa cikin salon kwantar da hankali ,kasayarikayi da hannusa yatattaro rigata sama harzuwa saman cikina yadaura hannusa kan marata yarika shafashi yanadan mammatsewa,cikin ikon ALLAH hakan dayakemin sainadan farajin sassaucin murdar da marata keyimin"yakai tsawon 20min yana shafa kan marata dakuma mammatsewa yayidan bakinsa kecikin nawa"mimmikewa nayi nakankameshi da karfi cikin tsananin wahala shima sai yarirrikeni dakyau daya hannusa kuma yadanna marata dadan karfi ahankali najiwani dumi nasauka daga kasana asannu narikajin ciwon na lafawa numfashin wahala narika saukewa akai akai....kodana dawo cikin haiyacina ido naware jin bakinmutun cikin nawa sainarika ture kerjinsa ina shishure kafafuna"asannu yazare bakinsa yamike zaune" zunbur namike zaune tareda danja dabaya kallon gundana tashin yy ganin yakurawa gurin ido yasani kallon inda yake kallan"wani irin zabura nayi tareda dafe kirjina nashiga uku nabatamasa gado nafada araina"saikuma wata zuciyar tace to mekuma yakawo wanna jinin bayan naji ance duk mace maiciki batayin period tokodai bari nayi neto? Ina dago kaina saina ni yake kallo cikin jin tsoro nashiga girgiza kaina inafadin dan ALLAH kayihakuri wlhy bansan....cak yadagani batareda yabari nakarasaba,yanufi hanyar bathroom yanafadin No ba bari kkyiba wa adin kwayar da kkshane yacika" tsabaragen firgici hadeda zallar mamaki yasanyani kusan sumewa..............



Comments and Share




MAMYN TWINS CE
[9:59am, 11/03/2020] Rashida: 🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

ALFARMA

🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼



*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*____________________________________*



🅿73👉🏻74



""""""""""Yace lokacinda kk shigo Hall in duk wani motsinki akan idona yake har lokacinda jama'a zuka taso danyimiki liki alokacin hankalina yadawo kan jama'ar . sosai namaida hankalina kan wani danaga sai kusawa cikin jama'a yake harkuma ya iso inda kk saikawai naga yarikemiki kugu"shiru yakumayi tareda kuma matsemin nonuwana zafindanaji haryafi nadazu" wayyo ALLAH na nafada ina janye hannusa"ahankale yace kinji zafine?hannu nashiga yarfewa batareda nabashi amsaba"yaciga dafadin kinsan yadda najikuwa araina lokacinda yarikekinna wlhy na rantse da ALLAH saidanaji zuciyata tayimin wani irin nauyi nagama tunanin cewa bugawa yayi"dakyar na iya control in kaina nabada umurni atake akashe wutan gurin gaba daya sanna nazo najanyeki daga gurin nadawo dake gida sanna nakoma nayanke masa hukunci"haryau yana nan atsare ana hukuntaminshi akan laifinda ya aikata mafi girma arayuwata"numfashi yasauke sanna yace nadauka komaina ya daidaita dan fahimtar ke matatace saikuma naga akatsin hakan dukdakuwa cewa kedin bakisan dahakanba amma zuciyata taki yarda darashin sanin dabakinyinba duk sanda naganki da Ana's sainaji kamar nahallakashi"nan nafara tunanin hanyarda zanbi narabaki kedashi har abada Dan naga halama rabuwanku ba abubane maisauke"kwatsam saina sami labari bakida lfy nan tunaninda najima inayinta akanyi na itace kadai mafita agareni dazai iya zabaku da Ana's yafadomin"lokacinda Mommy takira Dr dazai dubaki kan yakaroso gidan mukayi magana dashi nakuma shirya matsa duk abunda nake bukata nakuma gargadeshi da jan kunne har idan akasamu matsala tofa yy kuku dakanshi"dannasan duk abunda yafada za ayarda dan yajima yana kula da family ba ataba samun matasala dashiba"yanda natsara masa kuwa hakan ya aiwatar yabada tabbacin result din test din dayayimiki yanuna cewa kinada dauke da ciki "sanna yabada wani tablet yace abaki kisha zai daukemiki zafin jiki "to wanna kwayar naha period ne natsawon kimanin wata biyu" duk abunda natsara daidai yake tafiyamin dankuwa alokacin kundanyi netsa dajuna.lokacinda Mommy tadaukeki takaiki hospital kafin ku isa hospital in mukayi waya da Dr dan kafin kutafi tafadamin hospital inda zata kaiki"shima nafada masa bukatata nakumacemasa yatsara yadda abun zaitafi daidai banaso asamu matsala"hakan kuwa akayi yanda nabukata hakan ya aiwatar"... ..shiru yadanyi saikuma yayi murmushin gefen baki sanna yace OH kinso ruguzamin shirina saidai abunda bakisaninba duk bugun numfashinki daya akan idona yake"so duk wani motsinki babu wanda bansaniba lokacin kikayi shirinki nazuwa zubda ciki a T'H hospital nanma kafin ki isa nagama duk wani abunda yakamata"shiyasa dakk isa duk wani cuku cuku yazomiki cikin sauki batareda batalokaciba aka kiraki adakin ganin likita sanna Dr Mahfus yahadaki da Maryam idan baki manceba lokacin lissafin cikin watansa biyu so wa adin kwayar nadaf da cikawa sainasa akuma baki nawani wata biyun shine Maryam tabaki amadadin kwayar zubarda ciki"sanna nasa ayiwa Ana's transfer zuwa Lagos "asannu yazare hannusa daya daga cikin rigata yadaurashi kan marata yace sorry Dr yymin bayani abunda yakawo ciwon maranna saboda period inda bakiyi natsawon wata hudunna yasanyamiki wanna ciwon"so kishirya karbar Baby nanda 4 days ........kumatuna yaja tareda girgizashi" firgigit nafarka daga duniyar dana lula"cikin hanzari najanye hannayensa cikin rigata namike zaune inakallonsa cikin tsantsar firgicin abunda yake fada"kai yagyada alamar gaskata zancensa"yamiko hannu yazaikuma rikoni nayi hanzarin janye jikina tareda mikewa tsaye"baya narikaja ina girgiza kaina mikewa yy yana kokarin rikoni dagudu nafita adakin saida nabar part insa gaba daya kafin natsaya tareda waigawa bayana danganin koyana biye dani"ganin baibiyoniba saina sauke ajiyar zuciya dasauri nashari kwanar dazai sadani da part inmu inashi direct bedroom ina nanufa nafada saman bed narasa gane mekemin dadi saikawai naji kuka yazomin sosai narika kukan yayinda fuskata ke kife ajikin pillow, narasa gane kukan na menene"Ummee ce taturo kofa ganin nadage sai rusar kuka nake cikin hanzari ta iso gareni tadago kaina tana fadan bad'd'o meyasameki? meyafaru fadamin waya rasu?ban iya bata amsaba saikukan dana dada karawa cikin tashin hankali tarikoni daidai lokacin Basma tashigo itama cikin sauri takaraso ciki ganin yanda nake kuka kamarraina zaifita"sunyimin tanbayar duniyarna nakasa basu amsa"dasauri Basma tamike tafita...ganin banada niyyar yinshiru sai kawai itama tafashe da kukan tana fadin RUMAINA bazaki fadamin damuwarkiba meyasameki????tagirgizani"ganin hankalinta yatashi sosai cikin kuka nace Ummee kiyi shiru zanfada miki..nan nashiga fada mata duk abunda Ya***I'B yafadamin inafada kuma ina kukan"jinayi an dafani cikin hanzari nado kaina Mommy nagani tsaye murmushi tayi tareda zama gefena tace akan wanna kiketa da hankalinki tomeye abun tada hankali akan wanna ai murnama zakiyi dajin hakan,danhaka share hawayenki kidaina kukan kinji.haka Mommy tarika lallashina harsaida taga nayi shiru kafin tafita adakin" bedroom inta takoma tadau wayarta takira ***I'B yana dagawa tace kazo yanzu ina nimanka tana kaiwa nan takashe wayar"batare da bata lokaciba yashigo part din direct bedroom din Mommy yashiga dasallama dauke abakinsa" tanazaune abakin bed yakaratsa yazauna saman kujerar dake fuskantar bed din yace gani Mommy..kallonsa tayi rai abace tace to me ka aikata kenan?kamaidamu abokan wasankane dazaka rikayimana yawo da hankali?dubanta yy cikin rashin damuwa yace Mommy to menayi kuma"tace oh bakamasan kayiba ko?jiyajiyanna mukayi waya da mahaifiyar yarinyarna harmuna lissafin watanni haihuwanta ashe rainama hankali kawai kk irinma kasami sa anninkanna,yar karamar dariya yy nikaina (RASHEEDA S' DIRECTOR sanda nakusa kifewa kasa Dan mamaki ban taba ganin ***I'B yy koda murmushi haka kawaiba bari akaiga babban wato dariya)
Yace oh Mommy sorry kada kiga laifina ita tajawo kuma zan iyayin komai Dan kare martabar aurena dake kanta indankuma jikace kukeso kada kudamu insha ALLAH zaku samu, tafican Mommy tace dashi kullum kai burinka kaga kasa yarinyarna kuka yanzu gatacan abun tausa sai kuka take cikin rashin damuwa yace toni Mommy ninasata kukan?bari naji akanme take kukan yafada tareda mikewa tsaye"Mommy dai fatan shiriya tabi dannata dashi....ahankali yatura kofar su Ummee dake zaune haryanzu adakin sukamike cikin sauri suka fita"niko har alokacin ban fasa kukan danakeba takowa yy inda nake yazauna bakin gadon yajanye pillow dake kafata hannuna "cikin hanzari naja dabaya riko hannuna yy tareda janyoni jikinsa idonsa yadaura cikin nawa nayi saurin sunkuyar dakaina" rankofo da fuskarsa yy daidai saitin fuskata ahankali yace share hawayenki indai ciki kkso toki kwantar dahankalinki zan baki ciki kamar yanzu yana kaiwa nan yadaura bakinsa kan lips ina tareda cusa hannusa cikin rigata nan yashiga tsotsar bakina yanakuma mammatsa nunuwana dakarfi nashiga turesa saijina ya............




Comments and Share




MAMYN TWINS CE
[9:59am, 11/03/2020] Rashida: 🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

ALFARMA

🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼



*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*____________________________________*




🅿71👉🏻72


""""""""""Mamakin abunda yafadane yasanyani kusan sumewa, nawai wa adin kwayar danashane yacika wacce kwayar nasha kuma?nayiwa kaina tanbayar" shiko cikin bath yadireni janye rigar jikina yashigayi dasauri narike hannusa dago kansa yy saimuka hada ido saurin janye hannuna nayi bisa nasa"saf yatubeni "dukun kune jikina nayi cikin matsananancin jin kunya saikuma nafara hawaye harda dajan majina"habata yadago yana kallon cinkin kwayar idona saiyace is OK ahankali yasakarmin haba yamike yafita"numfashi nasauke tareda saurin mikewa tsaye nadau soso da sabulu nashiga wanke jikina lumshe idanuna nayi jin kamshin sabulun yabaibaye hancina da ilahirin bathroom in saf nawanke jikina nafito daga cikin bath in ido nashiga rabawa ganin bb wani abunda zan sakaye jikina dashi,nan nakumajin wani hawayen yazubomin bayanayi inajujjuyawa kozanga towel amma ko alamarsa banganiba cikin damuwa nayarfe hannuna gum yabugu dajikin garu aiko saijikake bayen yakaure dawani irin kara maibada sautin dit..dit..dit saurin jadabaya nayi araina nace shikenan mutuwata tazo ahankali durowa yakefitowa daga jikin bangon wasu jerarrun fararen towels suka baiyana ido nakura musu ina nazari saikuma namasa daf dasu cikin jin tsoro namika hannu nayanyo guda daya ahankali durowar yashiga komawa dakansa,ajiyar zuciya nasauke tareda karasa daura towel din akirjina wanda tsawonsa dudu yatsayamin Iya cinyata" kallon kaina nayi tacikin mirro dake gabana ido nawaro ganin Iya inda towel din yatsayamin"nakai kusan 10min ina tsaye inatunanin fita ahakan gakuma jini haryafa gangaromin tasakankanin cinyoyina komawa nayi nakuma wankewa sanna ahankali nabude kofar "karaf mukayi yana ganina yataho tareda mikamin pant da audugan mata kai nasunkuyar cikeda jin kunya asannu nakoma cikin bathroom in nasanya audugar tareda pant din sanna nafito" kodana fito bantaddashi adakinba sai kaya danaga ya aje agefen bed yakuma sauya zanin gadon dana batashi da jini jin sautin salla amasallacin cikin gidan nasan cewa masallaci yatafi,sauri sauri nayi nasaka kayan inatunanin yadda akayi yasamo wadanna kayan.inagamawa naje jikin kofa kodana murda handle sainaji kofar gam da mamaki natsaya ina kallon kofar saikuma nakoma nazauna bakin gadon narafka uban tagumi "nan nalula duniyar tunani sosai natafi cikin tunanin.nadago hannuna nashafa cikina waishin wanna jinin menene kuma yacemin ba bari nayiba to meyakawo wanna sosai natafi cikin tunanin har banji shigowarsaba saijinayi yaruko hannuna zabura nayi tareda dago kaina cikin sauri"dayan hannusa yacusa cikin rigata tareda shafa cikina cikin kasa damurya kamar maiyin rada yace da ace dagaskene dasaura 5 month babyna yazo duniya saikuma yy murmushi wanda tunda nake gidan bantaba ganin yy murmushiba yadaura dafadin amma insha ALLAH wata tara maizuwa da babyna watan zaikama" dasauri nadago nakallesa danson fahimtar inda maganar tasa tadosa"karaf kuwa muka hada ido saiya dagamin gira tareda dafadin kishirya nanda 4 days zanbaki rainon babyna anan yanuna cikina dayaketa aikin shafashi"kallonsa nakumayi datanbayoyi fal cikin raina sonake nagane abunda yakenufin akaramin tunanina zan iyacewa yananufin banada ciki kenan kokuma nayi bari cikin son gaskata zancen zucin danake hadeda zallar murna da farin ciki nace"babu cikin kenan?nayi tanbayar cikin kasa da murya"wani lallausar murmushi yy wanda yadada kawata kyakyawar fuskarsa,yajanyoni jikinsa yasanyani cikin kirjinsa tareda zagayeni da hannayensa..... cikin voice insa mai taushi yace oh tunda kin matsa saikinsani to barinasanar dake"numfashi yadanja sanna yace...tun ranar dana fara saki a idona naji wani abu yadarsu araina bantaba tunanin so bace harsai lokacinda nagane soyayya kuke da Anas alokacinda nafahimci hakan aranar ban iya bacci ba, ba wani abu yahanani baccinba illa zallar kishi wanda nikaina bansan inadashiba...nayi iya bakin kokarina nadanne zuciyata akan sonki dakuma azabben kishinki amma nakasa duk sanda naganki dashi saina ji kamar nashakesa yabar duniyar"danaga zuciyata nadafda illata saina yankewa kaina hukuncin tattara nakoma Switzerland inaga zan samu sassaucin abunda nakeji"kodana koma ranar narasa mekeyimin dadi aduniya dakyar na iya daurewa nayi 2 week adaddafe nakuma dawowa.dukdaha zuciyata bata hutaba sainaga shakuwarku kamar dada karuwa take sai nakuma tattarawa nakoma.kullom cikin kunci da bakin ciki nake watarana wani abokina yakawomin ziyara bayan mungama hirarmu kamar yadda mukasaba duk kuma hirardamuke cikin dauriya nake yinsa narakoshi har bakin motarshi nan yaciro taba cikin aljuhunsa tareda kunna sanin halina sam banason ganinshi yana mu amala dashan tabar sai yysaurin shigewa motar nan take fadar dana tabayimasa watarana dakuma amsar dayabani yafadomin sainayi saurin zagayowa gifensa namika hannuna tareda karbe tabar abakinsa"dasauri yacemin pls kada kajefarmin da abuna ita daya taragemin ajikina...ido yawaro ganin nasanya tabar abakina yace mezangani haka ***I'B kaida kk hanawa saigashi yaukuma zaka aikata cikin matsanancin damuwa nace bakace yana maganin damuwaba?kai yagyadamin alamar Eh..nace OK saina juya natafi banjira abunda zaikuma fadaba,kodana koma ciki haka narika jan hayakinna kamar raina zaifita narika tari harda amai..bayan nashanye wanda nakarba agunsa saina fito nadau mota naje na sayo dayawa nadawo gida narika sha ina shakewa"ahakadai harnafara sabawa dashan dukkuma sanda natuna dake saina nasha saboda tsananin damuwa kuma idan nashadin sai inji zuciyata tasamu sassauci .......anahaka akasanya aurenmu da Nazeerat...lokacinda nazo auren.ranarda aka daura aure inashirin zuwa gurin party sainaje duba wasu files bayan nagama duddubawa nazo zan mayar
..saikuma yy shiru tareda kuma janyoni sosai yadada rungumeni tsam"niko saijin maganar nake kamar amafarki.shiru yayi saikuma yasassauta rikon da yymin yacusa hannusa cikin rigata bazato naji yariko nonuwana yadan matsasu ahankali cikin wani irin salo mai wuyar fassara"wani irin yarrrrr naji tundaga sakiyar kaina harzuwa babban yatsar kafata"cigaba yy da maganar yynda hannayensa kekan nonuwana yanata luguiguitasu"yace lokacinda zan maida files in ma ajinsa nan wani Envelope yafado harnajuya zan tafi saikuma nadawo nadau Envelope din tareda budeshi inatunanin yadda akayi yazogun"bakaramin firgita nayiba lokacinda idona yy tozali da wacce take cikin hoton bashiri nanimi guri nazauna tareda sanya medical glass a idona Dan tabbatarwa ganina" abun mamaki kece acikin hoton kuma amatsayin matata"nayi matukar farin ciki hadeda zullumi dankuwa nasan nayi babban laifi ace tun tsawon shekarun aurenmu kosau daya bantaba zuwa inda kkba"haka naje gurin party dinna cikin shauki kwatsam wani jaki yaruguzamin jin dadina"matso nonuwana yy dadan karfi danko naji dan zafin matsar da yymin harsaida nayi kokarin mikewa yakuma maidani"sanna yace...............

PLS KUNSAN ANA SANYI KUYIMIN UZURI

Comments.and Share





MAMYN TWINS CE
[9:59am, 11/03/2020] Rashida: 🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

ALFARMA

🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼



*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*____________________________________*



🅿75👉🏻76



""""""""""Saijinayi yakwantar dani dabaya yunkurin mikewa nashiga yi yasa hannusa daya yadanneni" gyara zamansa yy sosai yamirginoni tabaya yakifani daciki yadaura hannusa abayana yajanye zip din rigata harzuwa kasa yarabaru dajuna,asannu yadaura hannunsa kan maballin bra na yashiga ballewa"kuka nadada fashewa dashi jin yazare bra din"ahankali yashiga tafiya dahannusa abayana cikin wani irin salo wani irin shock naji dasaidana kankame jikina"yadau tsawon lokaci yana aikin shafa gadon bayana yakuma danneni yahanani koda motsawa"asannu yajuyoni tagaba dasauri nadaura hannuna narufe nonuwana kasancewa rana tafarayi gakuma hasken wutar nefa so babu wani shamaki dazai hanasa yimin kallon kwarilla sosai nadage ina danni nonona da tafin hannuna waidan kada yagani"kuramin ido yy babu ko kiftawa,jin yyshiru dago fuskata dahawaye yagama jikesa sharaf"nakalle sa dibirbircewa nayi danganin niyatasa gaba yake kallo ga idanunsa sunrine sunyi jajir saikuma bina yake dawani mayataccen kallo"inda idonsa yake kaidin nabi danawa idon ware idanuna nayi sosai akan kirjina waini adole narufe nonona ashedai abanza nayi dankuwa zan iyacewa iya kan nonuwan hannuna yakare amma gudansa afile suke"tasar dimaucewa saina saki hannuna nashigaja dabaya"hannu yamiko yariko hannuna tareda janyoni asannu yakwantar dani tareda hayewa kaina yadanne hannayena dakowani hannusa guda, yadaidaita fuskarmu asannu yarika huramin iskar bakinsa afuska zuwa cikin kunnena.nalumshe ido inajin wani irin abu yana tsargamin ajikina,ahankali yy magana adaidai saitin kunnena cikin voice dinda yagama cushewa sanna yawani ja voice din dafadin ashiiiii duk wanna kukan akan ciki kk yinsa?oh bansan kinasoba ai danabaki shi tuntuni amma yanzuma lokaci bai kureba bari kiya normal sai nabaki"jujjuya kaina nayi alamun banason maganar gayanda yakeyimin dinna saijinake nummfashina nayimin sama sama"nabude idanuna akan fuskarsa.jin yana tafiya da hannusa kirjina yadan dago dajikinsa yakurawa halittun nono ido hannusa nabari yadaurasa kan nono dasauri namaida idona narufe inajin yadda yake aikin yamutsamun nonuwa wani irin katsala yadirarmin jikina gabadaya yagama mutuwa koda dan yatsata jinake bazan iya daga taba"sosai yadage yake sarrafamin dukeyar fulanina yadau lokaci yana sarrafasu cikin tsalon kwarewa"wani irin numfashi yafara fiddawa alokacin kuma yakan kameni sosai kamar zai ballani yarika goga fuskarsa anawa saikuma cikin sauri yacafke bakina yarika tsotsesa da zafizafi gajikinsa dake bari yakankameni dakarfi sai bari jikinsa yake"niko sai mutsumutsu nake gabadaya zanina yatattaru yakomasama ga abartasa tamike tatattokareni acinyata kamar zai fatsamin cinya sosai yarika goga abartasa acinyata yana dannashi" asannu yafara sassautamin rikon dayayimin saijin wani abu mai dumi naji nabin acinyata.ahankali yazare jikinsa yakoma gefe yakwanta da baya tareda dafe kansa da hannayensa yana sauke numfashi"yakai 5min ahaka kafin yamike zauni "niko zuwa lokacin hawayena yatsaya idanuna narufe saidai ko kyakyawar motsi nakasa gabadaya jikina yagama mutuwa" dagoni yy

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login