Showing 21001 words to 24000 words out of 53570 words
Chapter 8 - AL'FARMA COMPLETET HAUSA NOVELS BY Rasheeda S Director.txt
dagaske take iya tinkararsa dawani abun"yanada wani irin kwarjini ne naban mmk"wanda inbakayi dagaskeba bazaka iya iya tinkararsaba"sanna baifiye son surutuba.maganakuma sada takeyi agaresa"dankuwa saika jima kanamasa magana inbaiyi ninyaba kotankawa bazaiyiba"saidai kagaji kayishiru.yana mugun son mahaifiyarsa Dan baya hada sonta dakomai.bayason bacin rants kokadan...... yanashiga direct bedroom insa yashiga.sadiq yazauna a parlour yanacigaba da rokonsa"koda yashiga kayan jikinsa yashiga tubewa"ainahin kirar jikinsa yabaiyana"ya ilahi"allah yaworemasa kirar jiki namusamman"yadaura towel agugunsa,yashiga bathroom"yabata sawon lokuta kafin yafito"yanafita wani kamshi yagarwaye dakin,gaban Miro yaje yaja kujera yazauna,nan yashiga shafa mayuka masu sanyin kamshi,yataje gashin kansa yashafa masa mai.nantake gashin yashiga sheki da kyalle"yamike ya isa gaban wardrobe yaciro"wani garnennen yadi,dakagansa kasan sai wane dawane nekadai zasu Iya saka irinsa,yasaka yadau hula irinsa yasa,yafeshe jikinsa da turaruka" sanna yasa takalmi yadibi wayoyinsa,yanufi kofa har ya isa kofa, saikuma yajuyo yakomo cikin dakin,ya isa gaban drw yabude yaciro wani katon files yabude yarika dudduba abubuwanda keciki,yadaura hannusa kanwani rubutu da akaja masa layi takasa.yaciro wayarsa daga aljuhu,yy copy in rubutun awayan"sanna yarufe yadaga zaimaidashi cikin drw in saiwani Envelope yafadi daga ciki ,yabi Envelope in dakallo ,saiya sunkuya yadauka,yarika juyashi ahannusa yana tunanin inda akayi yashigo cikin file in, yawurgashi cikin drw yarufe yamikesaye,komeyatuna saiyaku sunkuyawa yaciro Envelope in,ahankali yabude,nan wash hotuna sukabaiyana guda biyu,yacirosu dukabiyun yana karemusu kallo duka biyun mutun dayace aciki"yaware idonsa dakyau yanamaicigaba da kallon hoton,baya yarikayi harya isa bakin gado har alokacin idonsa nakan hoton ,dasauri yamike yaje yadau glass yasaka a idonsa ,dan tantance gaskiyar abinda idonsa yanunamasa,tabbas gaskiya idonsa yanunamasa baimasa karyaba"saimai lura da fahimta zaigane sansanr damuwa dafirgicinda yashiga ayan mintunan na"kasancewar jarumin namijineshi, bakasafai ake iyagane damuwa ko firgici ataredashiba .....
Jinshuru baifitoba yasa Sadiq shigowa dakin.haba ***I'B kaduba agoga kagani mana,cewar Sadiq dasauri yamaida hoton cikin Envelope yabude wardrobe yacusashi cancikin karkashin kaya, yakulle yacire key in,yajuya yafita batareda yywa Sadiq maganaba,Sadiq yagirgiza kai yabi bayanshi....Sadiq shiyaja motar sukaje gidansu nazeerat,shidai yana zaune amma hankalinsa baya gun gaba daya...har nazeerat sukafito dakawayenta,hartashiga cikin motar tazauna kusadashi baisaniba ,tayitamasa magana baitankataba,harsaida tatabashi kafin yadawo cikin hayyacinsa"yajoyo yanakallonta,itakuwa ganin yana kallontan yasata yimasa kalamai tanawani kwantowa jikinsa"azahiri ita yake kallo abadini kuwa hankalinsa bayatare dashi,yynisan kiwo ......
Anty asma'u tace to kuzo mutafi,munafitowa"daidai lokacin motar ya***I'B" yakebarin gidan,nakalli ummee nace to yar rurutawa to inagashima shi angon saiyanzu zaitafi amma kinbi kin dami mutun yysauri yysauri,ummee tace todai nasan badani kkba kinayine da anty asma'u data hanaki waya da Anas,nace laa allah nibada anty asma'u nakeba dakenake,anty asma'u tace todai kuzo mutafi kubari idan mukadawo sai kuyi...mukashiga mota driver yakaimu"tundaga bakin get in hall in kakejin sautin kida, munashiga ciki kallo yadawo kanmu,nidai sai kakkame jikina nake saigani nake kamar bakaya ajikina"kasancewar bansaba sa gyaleba" nabi hall in da kallo,kai gurin yahadu ankawatashi da kyalekyale namusamman gurin tamkarrana"namaida dubana kan ango da amarya,sunyi matukar kyau sosai amarya nazeerat saiwage baki take"shiko angon ranna ahade tamau kamar kururci"wayata naciro daga cikin jaka. nadanna no in my nass ina,yanadagawa nace gamu mun iso kana ina"yace kikalli gefenki,najuyo batareda nacire wayar akunniba,canna hangosa tadayan bangaren,najuyo inda su anty asma'u duke sainaga basanan"ashe harsun isa sunzauna"sunbarni nidaya saye"gashikuma gefenda sukazaunan bbgurin zama duk mutane suncike,hlm my nass yyminda hannu inzo"nakalli gefe dagefena kaf idon jama'a nakaina,dakyarna iya daga kafata nafara tafiya"ina zuwa sakiyar filin sai aka sauya waka,nantake jama arda kegurin suka kaureda tafi hadeda hele.sainaji kafata tadaure agun" nakasa koda mosawane"nan akarika tasowa sukazo sukarikayimin liki nayan 1k"nidai inasaye kamar fafeffeya"saiji nayi an rukoni tabaya"zanjuya sainaji hannu sakale akuguna,daf kunnena naji ance" Hii baby" arazane najuyo " saiganin wani nayi saye dakagansa kaga dan tasha sailasar baki yake yanawani kanne ido" baya nayi dan mutane suncikegun bb wanda yalura da abunda kefaruwa... dasauri"***I'B"yamike saye daga inda sukezaune da amaryarsa" "nantake wutan gurin yadauke" nan guri yakacame dahayaniya,sojojin dake gewaye dagun sukashigo cikin filin,tareda kunna torch in wayoyinsu" hannuna akakuma rukowa nantake nafasa kara"jikina narawa,janyoni yy harbakin get batareda nagafuskar kowaneneba.saidai nasan komai akayi wanna saurayinne" yabude mota yana kokarin turani ciki,nayi yunkurin kwace hannuna amma nakasa. Inaji inagani yaturani cikin motar yarufe,sanna yashiga yaje motar.ihu narikayi inabubbuga jikin marfin motar"gudu yake kamar zaitashi sama, bawani tafiya mainisa yyba yasaida motar"ga mmkna inakai hannuna jikin marfin sainaji yabudu,cikin sauri nafito daga cikin motar"sainanaganni agida , najuya gefe dagefena gidane nan gida aka kawoni,najuyo dasauri jinkarar tadamotar kafin nayiwani aune har motar tafita"dagudu nayi ciki inashiga nashige bedroom namaida kofa narufe tareda murda key ,nahaye gado nadunkule guriguda.jikina nacirawa,soro maisanani yafufene,to wanene wanna,dazai taba jikina mekuma yasashi maidoni gida"toko yy hakanne danyaji dadin aiwatar danufinsa akaina "nan nakumajin wani tsoron naJanyo blanket narufe kaina.....
Karfe dayana dare naji ana buga kofa anakiran sunana muryar basma naji amma naki koda mosawa dan ganinake kamar kunnenane kawai yakemin karya,nadada dunkulewa..ahaka harbarci yadaukeni,
Washegari harwajen 11:am kofar narufe dukda inajin hayaniyar mutane amma nakasa zuwa nabude kofar" Basma tazo tarika buga kofar tanafadin anty RUMAINA kibude mana mommy tanakiranki,namike naje tace kai anty RUMAINA komu damukayi rawama jiya bamuyi irinwanna barcinba,takaraso ciki tazauna bakin gado,tace jiya mukarika nimanki bamugankiba,saida mukadawo gida nagajakarki a parlour nace ashema kinrigamu dawowa,aijiya naji haushin daukewar wutanna harfa namike zanje nafara kwashe kudaden da aketayimiki liki saikawai wuta tadauke"hm bakiga kyanda kkyiba afilin kamar kece amaryar,nidai murmushi kawai nayi batareda nacemata komaiba dannasan Basma dasurutu, saikuma abunda yafaru jiya yafadomin..katsemin tunani tayidafadin.ai jiya naji soron yadda ya***I'B yanaushi mutuminna kigafa naushi daya yamasa yafadi kasa,kamar yamutu"ashewai daukewar wutanna saboda kama mutuminne"bakiga sanda sojojinna suka zo suka daukeshi Allah komosi bayayi,nayi dariyar wata akusadani tashi tayi zatagudu saida tayi MC yymaga akan jama a sukwantarda hankalinsu mailaifine akakama kada suji soron komai kafin saita koma tazauna...mailaifi? nafada araina,race Eh mutumin jiyannan da ya***I'B yanaushesana kebakiji ance mailaifi bane,lokacinda wutarnan yadauke ai alokacin ya***I'B yakamashi,dasauri nakalleta danbanyi zaton maganar tafitoba................
Comments and Share
MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*ALFARMA*
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*By*鉁嶐煆�
*Rasheeda S' Director*
*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________
*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
馃吙33馃憠馃徎34
ZAINAB COMMISSIONER YANZU BAKIDARIYA馃槀馃憤馃徎_UMMATY _ FAUZIYYA_UMMU AISHA _ZAINAB MUHD KANFANI _ SWEET SIS PEREETTY AEESHERT馃槝 _ ANTY FATY MMN YUSIF馃馃徎 _
inajin dadin comments inku nasadaukar muku dawanna page in kuji dadinku kuhuta馃憤馃徎馃槝
"""""""Nakalli Basma daga indanake saye Dan son kawarda maganar nace bakince mommy nakiranaba,tamike dasauri tace laa kinga namance kumafa tace nayisauri dan aikenmu zatayi" zomuje taruko hannuna mukafita,adaki mukatadda mommy.,mommy tace saiyanzu akatashi abarcin?nayi murmushi tareda gaidata, tace kudauwanna kukaiwa nazeerat kuje driver yakaiku yanzu,tanuna jaka dake gabanta,mukace toh nakaihannu nadauka mukafita. dama da hijjab ajikina"darect mukafita.nakalli Basma nace yanzu gidan gidansu can zamukena,tace a a bajiya ankawota gidan ya***I'B ba ,a unguwanna gidan yake banisa, nace OK muna saye munajiran fitowar driver"ya***I'B yashigo da mota bayan yadaidaita parking yafito yasaya jikin motar dawaya akunnensa,yakalli gefenda muke saiya kira Basma da hannu.tacedani inazu,nace to.taje inda yake,magana yy mata daga indanakedai banajin abinda yakefada,amma yanayin yadda yakemaganar zakafahimci dafada yakeyinsa,tadawo inda nake tace kawo jakar namikamata tajuyadasauri taje tamikamasa jakar" saitajuyo tazo tace zomukoma,munashiga parlour nasaya nace Basma meyasa kk kaimasa bayan mommy ce ta aikemu,tace. cewa yy waimukoma zaibaiwa driver yakaimata bakiji masifar dayytaminba dama nima basonzuwa gidan nakeba,
Araina nace bayaso muje mudamemasa matarsace"mukkma mukafadawa mommy,tace to shikena....
Bayan kwana biyar......
Tunlokacin banafita, sainaga kamar innafita zanhadu da mutuminna dannasan zai iya shigowa gidanna tunda gashi lokacinda yadawo dani gidama "sojojin gidan sunanan Dan haka yanxuma zai iya zuwa duk sanda yaso,idan natuna hakan saisoro yakamani , koda sashin su Ummee ne bana zuwa kasancewar yanzu hutu muke saidai ita ummeen tazo muyihira..
Zaune muke a parlour, ni basma mommy" nazeerat tafado cikin parlourn bbko sallama,tazube saman kujera tareda fashewa da kuka.mommy tace ,lfy meyafaru ina Ibrahim in yake?tajeromata tanbayar,nazeerat tadada kara sautin kukan,mommy tarikota tana girgizata kifadamin mana nazeerat,cikin kuka tace,ba ***I'B bane waiyau zaikoma Switzerland" kuma waibadani zaijeba"dannayimasa magana shinewai nayimasa rashinkunya shine yamareni"takarisa cikin sautin kukan,mommy tace marikuma akandan kince zakibisa shine zaimareki,to bari kiyi hakuri insha Allah tare zaku maza share hawayenki"daidai lokacin yashigo yashigo dasallama,fuskarnandai kamar kollom.yakaraso ciki yazauna kusada mommy,mommy tadubeshi raibace tace,dansaboda tace zata bika shine zaka mareta,to akanme zakahanata danan dacandin aiduk dayane,maza kasa ashiryamata biza tarezakutafi.har mommy tagama magananta baice komaiba"zuwacan saiyamike yafita....
adaren ranar sukabar kasar,abisa umurnin mommy....
(6 month later)
.....tuntafiyarsu ya***I'B haryanzu basu leko Nigeria ba...
_________________________________
karatu muke tukuru Dan munkusa final exam yanzu",yau Saturday. yamma lis mukabaro gidan kawar anty Asma'u ,tun amota mukewayada my nass . yake gayamin irin kewata dayayi dagajiya zuwa yau dabamuhaduba"nace nimahaka,gamu dawowa munkusa kana ina? Yace inagida zanjiraku kushigo,nace toh,muna isowa gida nafito daga motar nan muka sakarwa junarmu murmushin kauna" kamaryadda idan mukahadu mukeyiwa junanmu,nakarasa inda yake.su anty Asma'u kuma sukashige sunazolayarmu"
Nadubesa cikeda kulawa nace"yaukadawo dawuri kokanada wani aikine dazakayi agidan"yace babbar aikimakuwa"naceto wace irin aikine hakan"yace ganinki shinemafi girman aiki agareni"nayi murmushi cikedajin dd,inakare fuskata datafin hannuna"shima murmushi yy,yace RUMAINA"yanayin yadda yakira sunana yasani dagowa nakalleshi, dan bakasafai yake kiran sunanaba"jiya nasami mommy nayimata magana akan aurenmu.tace asatinna zataje tayiwa iyayenki magana,kafin iyayena suje"RUMAINA bazan boyemikiba inaso muyi aure nan badajimawaba"ayan kwanakinna, yawan faduwargaba yana damuna" kumahakan yanafaruwane aduksanda natuna haryanzu bamu mallaki junanmu nahar abadaba,jim nayi najin kalamansa tabbas abinda yakefada nima inafamadashi"amma bandauki abun dawani mahimmanciba"saiyanzu da yake fadarnan saikuma abin yatabamin zuciya"nace my nass nima inajin yadda kkjin inna,inaso muyi aure my nass inasonka sosai"yadago kai yakalleni sai yy saurin sauke kansa Dan haryanzu bayataba yarda muhada ido"ahankali yace zamuyi ansha allah. nan mukayi sallama dashi dan lokacin sallah yy...yawuce masallaci nikuma nayicingi"nasakai zanshiga saiganin mutum nayi abakin kofa,dasauri nayibaya.araina nace shikuma wanna yaushe yazo,zatona wucewa zaiyi sainaga akasin hakan,nadansaci kallonsa fuskarsa kamarkullum"ganin bayada niyyar wucewa"nadaure zuciyata ahankali nashiga.............
Comments and Share
MAMTN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*ALFARMA*
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*By*
*Rasheeda S' Director*
*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________
*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
馃吙35馃憠馃徎36
IDAN KKYI HAKURI SAIKIGA KOMAI YASHIGE KARKI MANCE IDAN AKAZALINCEKA TOFA SAI ALLAH YABI MAKA KADINKA,KISA ARANKI KOMAI ZAISHIGE WATARANA KUMA SAILABARI,MAIHAKURI YANATARE DA ALLAH,UBANGIJI YABAKI LFY YAKUMA TONA ASIRIN SU"(MRS MUH'MD AISHA JIBIRIN)KIKASANCE MAIJURIYA ADUK INDA KKSINCI KANKI,ALLAH YABAKI LFY TAWAN馃げ馃徎
""""""" Nasakai nashiga harlokacin yana inda yake sayen"inazuwa dafdashi wayata tashiga ring, nadan gotashi kadan sanin konagaidashi ba amsawa zaiyiba,sainadau wayar"nakara akunnena inafadin,my nass bakatafi masallacinba?"yace inahanyarzuwa kena. muryarki,nace muryata tayime? Yace sonake naji muryarki kafin na isa masallacin nace"my nass bayanzu mukarabuba,yace,Eh amma saigani nake kamartunjiyace" nayi murmushi maisauti,nace hum my nass inakena. Allah yabarminkai"kakula dakanka"kajekayi sallah kada kamakara"kayimana addu'ar daurewar farincikinmu harkarshen rayuwarmu"yace insha Allah "nasauke wayar akunnena daidaina nashiga parlour" bedroom na nashige darect "bayan nagama duk wasu abubuwan danasaba,kamarsu wanka da sallah" sainafito parlour "mommy natadda saman dinning tanata shish shirya kayakinda suke kai" nayimata barkada dare sanna nashige kitchen"waishi wanna dukda yy aurenma amma bazaifasa cin abinci agidannaba"kamarwani bashida mata"nafada araina"nadau plate nashiga bode kulolinda suke jere agun masu dauke da nau ikan girki kalakala"kula maidauke da tuwan danyen shinkafa da miyar shuwaka nayi serveng"dan tunawa da mama tanason miyar shuwaka,soyayyarsu da shuwaka haryasata dasashi acikin gidanmu"tunbana iya ci harnakoya"nayi murmushi natunawa da mamana" nakomo parlour nazauna kusada Basma inaci munahira"nan shima yashigo yahaura dinning,kasancewar baya nabaiwa dinning din inaji mommy namasa magana yana amsata ciki ciki"araina nace waiharda mommy ma yanamata gadarar magana"natabe baki"nacigaba dacin abincina,Basma takalle plate din saitakuma kallona"tace anty RUMAINA to kirikayin azumi kawai mana"nace azumi kuma"tace Eh aigarakawai kiyi kisami lada"tunsafiyafa idan kkyi breakfast bazaki kumacin wani abuba sai dare" tobagara kirikayin azumiba kawai" azuminda balada,aiduk abinda bakayi niyyaba tofa bazaka samuladarsaba"sukasinkayo muryar mommy"tacigaba. yanzu dama RUMAINA wasa kkda kanki kinsan mahimmancin abinci kuwa ajikin Dan Adam" kedai Allah nema kawai yakekareki badunhakaba" saidai iska tarika yawo dake, Basma tace Allah mommy ranar inaji sunawaya da mama tana tanbayarta haryanzu tanakan zama bbcin abicinnako"saitace mata waitanaci,kuma Allah idan taci dasafe saidare takekumaci,mommy tace lallai kuwa ai bansani bane"nayi sauri cewa mommy inacifa"Basma tace bawaninna Allah bakyawani ci" mommy tace todai yanzu yimaza kici kikawo plate in nakaramiki" nace mommy ai yanzukam nakoshi saidai gobe kingamafa bancinyeba"Basma zatayi magana nayi saurin dungurinta,mommy tace dauko kizonan kusadani keci,acemutun tunsafe rabonsa da abinci sannakuma kid'antaba abinci banakirkiba kice kinkoshi"namike nazo indatake nazauna nace mommy kingafa saura kad'an narage kuma cikin plate inna nacika"tace to shikena gaskiya kirika kulawa dacin abinci kodun kiyaye lfyrki"nagyada matakai"namike nakai plt in kitchen "sanna nadawo ,sainaji kwata kwata zaman parlour in ya gundureni,sainamike nashiga daki....washegari nafito zani part insu ummee, tunfitowata nakejin wani irin wari haka,cigaba datafiyar nayi ahankali" inashakar iskardake busomin wanna warin"sonake natantance kalarsa dakuma inda yakefitowa" idanba hancina bace tayimimkarya. tofa warin sigari nakeji,juyowa nayi inda nafijin warin kefita,saina sincikaina dabin hanyar "ahankali narika kusawa cikin Flaw's" tarinarikaji dasauri nakuma kusa kaina"durkushe nagansa fuskarsa nakallon tacan, yadafe kirjinsa da hannu daya yana tari .daya hannun kuma rike da sigari" ido naware danganin halinda yakeciki,wa'iyazubillah"sigari yakesha"sainajuya dasauri tareda toshe hancina,nadaga kafata zantafi sainaji naharde da wata flw "saijina nayi tim akasa" sabar soro yasani mikewa batareda naji zafin faduwarba"dasauri yawaigo karaf mukahada ido"idanunsa sunrine sunyi jajirr kamar garwashi "jadabaya narikayi harnafita daga gun" shiko ido kawai yazubamin,harnabacewa ganinsa"kodanaje gun Ummee munahira amma hankalina gabadaya baya guna "sabar mmkinsa ce yagama cikani" yanzu dama nashan sigari"kai wa'iyazubillah....
Yau Monday tun a school nakejin jikina bayamin dadi,kamarwasa saidada karuwa yake"harcikin kashina nakejin zazzabin nagasani"bayan antasomu kukadawo gida,haka nakwana da zazzabinna"washegarikam ban iya tafiya makarantaba" mommy tabani maganin zazzabi waikodun zazzabin zaisauka amma ina "dukda inacikin blanket amma banfasa rawan sanyiba" ganin yanayin jikinnawa yasa mommy kiaran family Dr"awaya"yashaida mata gashinan zuwa yanxunna"tace tashi kijekidan wasa ruwa dankidanji karfinjikinki kafin ya'iso"nace to,tataimakamim nashiga bathroom "adaddafe nayi wankan nafito" kodanafita sainatadda bata dakin"dakyar na iya isa gaban wardrobe ,naciro doguwarriga mara nauyi nasaka,nakoma bakin gado nazauna"nan wayata tabada haske saiku tadauke alamun yankewar kira"kasancewar wayan tana silent ne" nadau wayar naduba sainaga missed call in my nass yacika wayar "inakokarin binkiran saigashi yakuma kiran'inadagawa yace" RUMAINA yajikinnaki" yanzu inayakeyimiki ciwo" kinci abinci kuwa kinkumasha magani???"gani zuwa barinazo mutafi asibiti"yanzunna"nayi murmushin karfinhali nace,dasaukifa my nass nasha magani kuma mommy ma takira Dr yace yanxu zaixo yadubani"yace Eh kodahakama sainazo naga yanayin jikinna naki " Kadaibari lokacin dawowarka tayi,danjikin dasauki bafayanda kknufin bane"yace anyakuwa?tace dagaske nake,yace toshikena,yace kikula dakanki"nace kaima haka"nakashe wayar"nan mommy tashigo tace tosomuje ga Dr yazu,namike dakyar muka nufi parlour"nazauna tareda gaida Dr"yace lfy lau yakin?nace dasauki" yace mekedamunki?nace zazzabine"yace bayan zazzaba sai inayakemiki ciwo? nace bb shikena"yace OK,yadanmaso kusadani"yadaura bayan hannusa agefen wuyana"OH "sannuko" kaikawai nagyada masa, yace gyara barinadau jininki sainakai lab ayi test,nace to,nagyara yaja jinina "yacewa mommy hajiya barinaje daga gun sainazo matada magani" mommy tace to badamuwa"yafita,nagyara kwanciyata aka asaman kujera,nan barci yadaukeni...maganar danaji akusadani yasani farkawa,sainaga mommy ce da Dr,sai Ummee dake zaune kusada kaina,Basma nagefe"da rukayya harda goggo larai "Dr yace Hajiya ga result in test in da akayimata" saiyabude takardan ,yace ciwonta baya bukatar magani " saidai abata nazafin jikinna saboda gudun illatasu"cikin rashin fahimta mommy takallesa ciwon bayabukatar maganikuma kamarya?yace inanufin tana dauke dajunabiyu" arazane namike saune,banikadaiba hatta wadanda sukecikin parlour in saida suka dago amatukar razane.............
Comments and Share
MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*ALFARMA*
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*By*鉁嶐煆�
*Rasheeda S' Director*
*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________
*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
馃吙37馃憠馃徎38
""""""Nantake nanimi zazzabinda nakejinna narasa, Innalillahi'wa'inna'ilaihirraji'un"shikadai nake nanatawa, tun inayinta acikin zuciyata harnazo inayinta afili"nantake hawaye yafara wankemin fuska,karankataf hankalin wadanda suke parlour yadawo kaina" mommy takalli Dr tace am anya kuwa result inna namuce ko anyi mistekne kakabamu nawasu" yy murmushi yace haba hjy idan hakantafaru to yananufin munawasa da aikinmu kena"wanna shine result inta"hjy,wanna itace result in"Allah shikyauta yafada tareda mikewa saye,yywa mommy sallama yatafi"Rukayya tawaro ido tadaura hannu akirji,tace ciki,ciki gidanna'asamu irinhaka"aisai arikayiwa family nan wani irinkallo"dan duk kwatancen daza ayi dole sai ansa da family nan tunda acikingidanna kk"ammadai gaskiya za abar abunfada"takumayimin wani kallo"saita mike tabar parlour"tana shiga daki'dawani irin salle da murna tazube saman gado tadau wayarta tadanna wani number takara akunnenta tanawani irin dariya..jimkadan takuma fitowa"tajuya takalleni sama dakasa"ta girgiza kai"dafadin lallaiwanna abu ai abunkunyace acikin gidanna saitakuma fita daga cikin parlour tayiwaje gaba daya..."mommy tarika juya takardan ahannuta,saikumata kalleni saita girgiza