Showing 6001 words to 9000 words out of 53570 words
Chapter 3 - AL'FARMA COMPLETET HAUSA NOVELS BY Rasheeda S Director.txt
mukashige ciki motocin sukaja...
Tafiya mukayi maidannisa..kafinmuka isa babban filin taro dake cikin abuja"tundaga bakin get in mukafara ganin mutane masu yawan gaske "direbar yasamu gefe yafaka dasauri yan agajinda ke sassaye abakin get din suka zo jikin motar tareda bude murafen motocin mukarika fitowa.suka budemana get mukashige ciki, ya'ilahi'yalillahi"ido naware bisakan mutanen dake cikin wanna filin taron,jama a kamar kasa.haka akarika kusawa damu cikin gurin har muka isa wani guri wanda akasa iyaka da jama ar dake gurin daya sallaken kujerune ajere dawasu mata wadanda suka sa kaya iri daya gawani tambari agefen hijjab insu wanda akarubuta da arabiq ALMU'ASSASA TARBIYATUL'ISLAM" hakan yanunamin suma dalibaine,takowace kusurwa agun da dalibai daban daban na jahohi daban daban,kuma kowacce da tanbarin makarantarsu, bangare daban aka bamu muka zazzauna...
Karfe 2 daidai..
Aka bude bilin da addu'a.megabatarwan yafara jawabi kamar haka.alhmdllh cikin ikon ubangiji yanzu za afara gudanar da gasar ALKUR'ANI maigirma,damm kirjina yabuga..irinwanna guri taya zan iya koda mosimaikarfi...mai gabatarwan yacigaba.
Daliba nafarko itace hafsat salihu abdullahi daga jahar kaduna state.............
Comments and Share
MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
ALFARMA
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
BISMILLAHIRRAHMANURRAHIM
by鉁嶐煆�
Rasheeda S' Director
Page 6
""""hafsat salihu abdullahi,tamike saye tasauko ta isa inda maigabatarwan kesaye yamata nuni da takardunda kerike ahannusa tadauki daya tawuce tadaura bisa kan table inda manyan malamai kezaune.sanna tawuce tazauna amazaunin da aka tanadarwa masuyin musabaqa,bayan malamin dayadauka takardan yabode yy gyaran murya tareda korin shaidan.yafadi surar dazata karanta sanna yaja farkon surar"nan tafara karantuwa,indai tayi kuskure sai adanna mata jan danja dasuke jere agabanta.har idan danjan yakawo sau daya to hakan nanufin tayi kuskure idan tagyara yakuma kawowa to har yanzu batayi daidaiba,har idan wanna danjar yakawo sau uku tofa dule sai malami yy maka gyara dakansa"idan kuma kuma duka sukabada koren danja to yana nufin kayi daidai kena....haka aka rika kiran dalibai wadanda sukafito daga state daban daban kowani state daliba daya kewakiltarsa"haka kuma kowace daliba da adadin danjar da ake mata,duk lokacin sallah idan yy sai asaya saibayan anyi sallah acigaba.damisalin karfe 10 nadare akatashi sai gobe idan allah yakaimu za acigaba da wadanda basuyiba..
Masaukinda akasaukemu na akamaidamu. Washegari karfe 7 aka kuma dibanmu akamaidamu filin taron..batareda bata lokaciba akafara gudanar da musabaqa. Kamardaga sama naji an ce dalibarmu nagaba itace RUMAINA adamu isma'ila daga jahar plateau state..innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un"abinda nashiga nanatawa araina kena.kaina sunkuye duk sainaji kamar andauramin dutsi aka,cikin ikon allah danaci gaba dananata salati sainaji zuciyata tamin wasai"shuru ban fitoba malam nuhu hankalinsa yatashi sosai"jama'ar gurin saizuba ido suke dan ganin fitowata amma shiru"saida aka dada nanata kirana.kafin namike saye zuciyata nadada karfafamin guiwa,ahankali nake saukowa daga matattakala,kaf idon jama'a akaina masha allah allah yayi halitta abinda dubbannin dadururruwan jama'argun suke fada kena...na isa inda maigabatarwan kesaye yadibo takardu wadanda suke arufe ruf ba'a ganin abinda kecikinsa yamekomin nasahannu nadau daya natafi ahankali hargaban table in da manyan malamai ke zaune nadaura takardan kan table in sanna nawuce nazauna mazaunin dakejirana"kamar hadinbaki kajigun yakaureda kabbara.malaminda yabude takardanna yy bismillah tareda janyo ayar dakecikin surar dake cikin wanna takardan dana dauko" namma shirunayi har mutane sunfara magana malaman ma kansu sayuwa sukayi suna kallona"batareda sunyimin maganaba.nakai 20sc na numshe idanuna kafin nabudibaki nafara karatu cikin muryata maidadin sauraro.sitt akayi kowa ya kasa kunne danjin sautin muryata waccekefita da ayoyin allah maigirma...nayinisa sosai acin karatun" nan nadauko wata aya wacce kekunshe da irin azabar da allah yatanada wa mushirkai..nan muryata tasoma rawa bakina yakama bari saikawai nasincikaina da sheshekarkuka,har ina ajiyarzuciya, nayinayi na iya bude bakina dannacigaba ammanakasa hawaye yacigaba dabin fuskata...malamin yy gyarar murya yafara tanbayata cikin harshen larafci"shin meyasani kuka.dakyar nabude baki nabashi amsa da cewa abinda kecikin wanna ayar shine yabani soro yakuma sani kukan.dukda harshen larafci muke maganar,shikansa saida yy kabbara kafin yaja ayar yafassarata da harshen hausa sanna yasanar da jama'a wadanda basuji abinda nafada larafciba yashaida musu da harshen hausa...aynan take filin takaure da kabbara...atake kuma harshena yaware nacigaba da karatun...wadanna danjar dake gabana sukabada koren danja gabadayansu hakan yananuni dacewa daidai nayi karatuna banbata koda dayaba kuma anan yakamata nasaya...nan akakuma kabbara...namike saye natafi ahankali har inda natashi dazu..
Musabaqa tacigaba dagudanuwa.
Farfe 12:pm daidai daliba nakarshe tagama..nan malamai sukace za atafi hutu sai bayan sallar azahar"
Bayan zama da manyan malamai sukayi tareda tantance dalibai masu nasara awannashekar,
Karfe biyu daidai aka dawo danjin sakamakon daliban. Babban malami nakasa bakidaya, shiyabode taron da addu'a sanna yadaura dafadin.insha allah yanzu zamu fadi sakamakon dalibai nawanna shekarar.
Yakira sunar dalibar datazo na uku da state inda tafito,sanna yanimi data baiyano,daliba na biyu itama sunanta dakuma state inda tafito. Saida yy shuru sukadanyi magana sakaninsu kafin yakuma yin gyarar murya,alhmdllh daliba nagaba wacce tazamo itace talashe wanna gasar tazamo gwarzowan shekara,itace RUMAINA adamu isma'ila wacce tafito daga jahar plateau...kamar amafarki nakejin maganar bantaba tunanin hakaba arayuwata dukda nasan bawanna karon bace nafarayin musabaqa ba amma banyi zaton zan iya tabuka komaiba awanna musabaqar takasa bakidaya,
Wani hawayen farincikine yashiga sauka daga idona...malamin yacigaba anabukatar RUMAINA adamu isma'ila anan"saisanna naciro kaina daga sakankanin cinyoyina,dana cusatundazu"namike saye nafara tafiya na iso inda dalibanna biyu kesaye.sukarungumeni dukansu nantake nantake jama'a sukakaureda fadin ALLAHU'AQBAR!" bayan guri yadanlafa aka fadi kyautarda dalibanna biyu sukasamu,akajewa kowa agabansa,sanna yafara fadar kyautarda nasamu.kamar haka...
Dalibarda talashe gasarna tasami kyautar kujerar makka dakuma kudi naira million biyu da kayayakin amfani "nanma akakumayin wani kabbarar"akabukaci majorarmu daya bayyano malam nuhu saiwage baki yake kamar anbashi kyautar hakori馃ぃya iso inda muke saiganin baba nayi nabiye dashi ai dasauri na rungume baba ina murna dafadin baba yaushe kazo?...nan aka gudanar dadukkan abubuwan dayakamata atake akayi addu'a akarufe taron"abin mmk duk inda kakusa cikin jama'arna saikaji anafadin RUMAINA dama ace diyatace wasu suce dama kanwarsuce wasu kuma suce dama.....
Karfe uku aka kammala komai aka kwashemu mukadau hanyar komawa gida..cikin dare muka isa,haka direbar yarikabin kofargidan kowace cikinmu ya ajeta.tare mukashigo da baba danshima motar malamai yabi"mukayi sallama agidan dasauri mama tafito tarungumeni tana dariya nima dariyar nake.adakin mama mukayada zangonmu saida mukaci abincinda tagirkamana.baba yace naje nakwanta nahuta saigobe in allah yakaimu.
Washegari"mutane sukarika zuwa taya su mama murna.nakuma zamo musu abin kallo,idan sukazo sunrika kallona kena kamar basu taba ganinaba.haka mazanda suke zuwa gun baba harcewa suke akiramusuni baba yace dasu babu damuwa sakon zai isarmin"
BAYAN KWANA UKU
Waikam RUMAINA bazakiyi sauri kizo kitafiba"harsai adda habiba tayifushiko,nagama mama gani yanzu zanfito.kidaiyi maza nibanason magana kinsan adda habiba sarai.na dauki hijjab ina nasaka nafito dannasan halin umma habiba addan mamace cikinsu daya..mama natafi,to kigaidata kice nima inazuwa gobe kuma inamata barka dazuwa,tonace.nafita.nadau hanyar gidan kakana baban mama...........
IDANNAGA COMMENTS MAIKYAU ZANRIKA YIMUKU MAIYAWA馃憣
Comments and Share
MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
ALFARMA
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
BISMILLAHIRRAHMANURRAHIM
by鉁嶐煆�
Rasheeda S' Director
Page 7
Wanna page in nakine UMMEE GARKUWA kiyi yadda kkso dashi.kiji dadinki kihuta馃槝
Kodana fita Addu'a nake allah yasa karnahadu da sadam dan unguwarsu daya sainabi takofar gidansu kafin nawuce inda zani,ai kuwa inasharar 茩wana nahangi majalisarsu acike,jinayi kamar najuya amma sainayi tunanin innace zan canza hanya wahala zansha nan indai itace maisauki,nasunkuyar dakaina nacigaba datafiyata.kamar wani hadin baki kaf idonsu akaina.harjinake kamar zankife akasa" sadam naganina yamike saye, niko nadaure fuska nazona nawucesu.harnadanyi nisa kadan sainaji maganarsa abayana.kisaya mujera hakan saiyafi burgewa akan kinagaba inabiye dake,nayisaurin juyowa dan banyi zaton yanabiye daniba.kodana juya harara nadallamasa nayi saurin juyawa inafadin kadaina biyoni kar aganni dakai afassarani dawani abun, saime idan anganmu tare afassarar mana aini nafison hakan,yacigaba jiyanazo gidanku munhadu da baba akofar gida nafada masa nafison asaranar aurenmu nankusa"saiyace nabashi lokaci tukun kinga hakan nanufin yabani ke kena.duk maganar dayake inna tafiya nake nabiye dani yanakuma zuba sambatunsa.nidai bancemasa kalaba,yacigaba dazuba sambatunsa.ina shiga lungun gidan kakana nadaga kafata dasauri nashige gidan.nabarsa nansaye.
Tunda nashiga nasami yanhira bani nabargidanba sai yamma lis kodana nazo majalisarsu bbkowa nakojidadin hakan nashige hankali kwance. Karar mota danaji abayana yasani kaucewa gefe dan motar tashige,tawuceni kadan saitayasa.nazo tajikin motar zanshige.sai akazuge glass in motar kasa"karaf muka hada ido dawacce kecikin motar saitayi murmushi sannuki yata,nima murmushin nayi dafadi ina yini, danna ganeta hajiyar da sukataba tureni da mota shekara daya datawuce.ta'am sada lfy lau um yama sunanki?da murmushi dauke afuskata nace RUMAINA.tace hakanefa sannuko RUMAINA anan unguwar kkne?Eh anan unguwar nake,tace ato madalla dama tunwancan lokacin harkuma yanzu nake ta tunaninki akan kadeki da mota damukayi.naso naje gidanku dan nadankaki ma iyayenki nakuma basu hakuri akan abinda yafuru,saikuma akasamu akatsi lokacin ina busy sosai shiyasama banmasa dole sainakaiki gidaba,amma tun lokacin nake tunanin ki dannasan iyayenki bazasuji dadin abinda nayiba,nakuma daukarwa kaina alkawarin duk randa nazo garinna zannime gidanku danna baiwa iyayenki hakuri,tunjiya nazo garinna akan yauzankoma har idan nasami gidanku,nagama karade garinna yau dok wani kwatance dazanyi akanki dan ko ansanki kowa saiyace baiganike yanzuma haka masaukina zan koma,saikuma allah yy ikonsa" shigo muje kikaini gidanku,ai ma gagidanmu na banisa nanunamata da hanu"
Nayi gaba sukabiyoni damotar ahankali har muka isa kofar gida,
Saida nasaya tafito tukun nayigaba tabiyoni abaya, da annashiwanta shinfede akan fuskarta tayi sallama,baba nazaune akan taburma mama kuma na kitchen mama tafito daga kitchen tanafadin sannu dazu.baba yace ikon allah sannu dazuwa hajiya maraba lale,kallon baba nayi jin ya am'baci hajiya todama yasantane.mama tadauko taburma tashinfida mata tanacigaba dayimata sannu"tareda nunamata taburman tanafadin bismillah cikinsakin fuska take am'samusu"tazauna bisakan taburmanna babu nuna kyama agaremu irin wanda wasu kasukudi kenunawa talaka,tabaje mayafinta akan taburman.mama tasami gefe bisa taburmanda baba kezaune tazauna.nan sukafara gaisawa
Nima guri nasamu nazauna,bayan sungama gaisawa "hajiya tanisa tace,sunana hajiya amina.nice wacce takade RUMAINA kwanakin baya datawuce,dukda cewa na ai kata laifi tuntuni hakan bazaihanani zuwa inbada hakuri yanzuba dannasan ban kyautaba dan allah kuyi hakuri akan sausayinda tafaru shikara daya datawuce, kuma nagaza tako kafata tuntuni saiyanzu,kuyimin afwa"mama tace ikon allah baiwar allah ai alokacinma bataji rauniba kuma tafadamin saida kk kaita asibiti kafin kk barta tazogida, inaga wayanda suke kashemutum sukumaja abinhawansu suyi tafiyarsu, ai bakomai wlhy abinda yawuce tuntuni.baba yakarbi zancen hajiya mungode sosai danmu yakamata muyimiki godiya bakeba,hakika bazan taba mance alkairinki garemuba,hajiya taji dadin yadda su mama suka karbeta matuka,mama tamike tadibo mata ruwa akofi ta aje gabanta araina nace yaushe zatasha wanna ruwan mutanen dasuke rayuwa da faro mezai zaisa tasha ruwan rijiya...bakinabude danganin tadau kofin takafa abakinta tasha ruwan kuwa dadan yawa.nan suka fara hira jifajifa.acikin hirar tasune take tanbayar ina aji nawa amakaranta,mama tace kwana ukunna data wuce sukayi gasar gama islamiya.boko kuma tasaya a aji uku na sakandiri,baba yadaura dafadin insha allah yanzukuma zataci gaba dan dama jira nake sugama yayenna hankali yakwanta sai takoma makarantarta da da yasaya ahanya sakamakon halin rayuwa"hajiya tace allah sarki nafahimta,saitadanyi jim kadan cankuma tadago tadubi su mama"am idan da zanbada shawara takarbu da nabada akan karatun RUMAINA" baba yace muna sauraronki" takyara zama,mezai hana asama mata makaranta acikin birni bawai danna rainawa karatun kauyeba bakuma zantaba ba dankuwa nima akauye nayi karatun"mace kamar RUMAINA yadace ace abirni zatayi karatu dan gogewa da wayewa kudubi irin baiwar halitta da allah yy mata,inayimata sha'awar cigaba arayuwa.bawai dan narainawa irin cigaban datakedashi ayanzuba"
Kubani ita naje nasanyata amakaranta dan RUMAINA zatayi kyau da Dr "
Ai bansan sanda murmushi yasubuceminba danaji tace zanyi kyau da Dr,aduniyarna bb wanima aikacinda yafi burgeni samada likita,shiyasa nake burin zama likita" gashi yau hajiya tasosamin inda yakemin kaikayi....
Baba da mama suka kalli junansu "hajiya tayi murmushi taciro kati daga jakarta tamikawa baba "kamar yanda nafada muku sunana aminatu bashir inadazama acikin garin bauchi unguwar G.R.A" tamike saye tanan zaka iya samin cikakken labarina tanuna masa katinda tamikamasa.kayi bincike akaina,nidai dan allah kada kuhanani RUMAINA wlhy tunranda nafara ganinta naji takwantamin arai" kuma insha allahu nayimu alkawari RUMAINA zatazamo cikakkiyar likita"zan tafi idan allah yakaimi gobe zandawo kafinna anyi bincike akaina,tayiwa su mama sallama tafita.kasa cewa komai sukayi saizuwacan baba yy gyarar murya,hakika wanna matar tayin abunda bazan taba mancewa dashiba,mama tace wainikam menene wanna matar tayi makan aina kasanta?kintuna ranarda nafita nadawo da kudi masuyawa gidanna tun lokacin munacikin halin rashi?.ranarda nafita danzuwa gona na nome yan ciyayenda suka fito acikin masarar dana shuka mudu biyu,bayan nagama nazo zanhau kekena sai kaca tatsinke narasa yanda zanyi gashi lokacin yamma tayi gakuma hadari.haka narika tafiya akafa inatura kekenna ,wata mota tazo tawuceni saikuma motar tadawo dabaya,matarna tafito daga cikin mota tacedani nazo susaukeni acikin gari dafari kinyarda nayi dan kinsan wasu mutanen ba abun yarda bace,tafahimci hakan saitacedani insa allah daya araina nashiga,hakan kuwa akayi bayan sun kawoni bakin hanya,tasa direbanta yasaukemin kekena wacce akasa abayan but nayimata gdy harna juya zanwuce.tacedani dansaya malam.tasa hannu cikin jakarta taciro kudi masu yawan gaske tamikamin nakalleta dahalamar tanbaya.
Tacemin rike mana inakarba direbar yatada mota.atakaice tacemin nabaka.kafin nanumfasa saiganin motar nayi cangaba" indada tunamiki da kyau bayan nadawo gida nashaidamiki abunda yafaru"nanimi shawarinki akan me kk ganin za'ayi dawadanna kudin.nan mukayi shawari nayi nomar shinkafa,cikin ikon allah shinkafar tayi albarka wacce gashi tasanadiyar kudinda tabani yazamemana rufin asiri"muna walwala muci musha harmu taimaki wadanda basadashi hankalinmu kwance...
Allah akbar dama itace matar allah mai iko lallai wanna mata zuciyarta farine tass,
Azamanin yanzu ba'acika samin irinsuba cewar mama,baba yace hakane,amma zanyi bincike akanta kamar yadda tace,dannima inada burin ganin mamana tayi karatu...
Tun yammacin baba yafara bincike akan hajiya har wayewan garinyau.duk wani labari akanta yagama tattarowa,zaune suke adaki shida mama.nagama bincike akan hajiyarna,ashe matar alhj bashir nakowa"ne ita.da mmk mama tace wani alhj bashir nakowa"wanda nakejin labarinsa agidan radio margayi mai gidajen man fetur kaf Nigeria har kasarwaje?" kwarai shine mijinta,alabarin dana samu shine kafin yarasu yawakiltata duk shekara tarika zuwa garinna tana bada zakka.............
Comments and Share
MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
ALFARMA
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
BISMILLAHIRRAHMANURRAHIM
by鉁嶐煆�
Rasheeda S' Director
Page 8
"""""Shiyasa duk shekara take hanyar zuwa garinna.mama tace allah mai iko 'wanna mutumin hakika yajidadin rayuwa kaduba kaga tunyanada rai yakegudanar da ayyukan alkhairi harkuwa yakoma ga mahaliccinsa.sadakatujjariya tana dadagudana.ubangiji allah yajikansa,ameen baba yace sanna yadaura dacewa hakika inamatukar son naga yata guda daya tayikaratun boko, amma tafiyarta wanigari danyin karatu sai inaganin kamar bazai yuwuba tawani gefen kuma idan naduba irin halaccinda hajiyarna tamana sai inji bazan iyahanata wani abu datanima agurinaba,yanzuke menene shawarinki akan wanna zance?mama tasauke numfashi agaski tarbiyan yamace sai iyaye ,dukda cewa natabbata tarbiyarda mukabaiwa RUMAINA koda ace ayanzu mun ajeta natabbata zaicigaba dagudana harkarshen rayuwarta,damin kuwa RUMAINA yace dakowata uwa take burin samun irinta shiyasa akoda yaushe nake godewa ubagiji" daya azirtamu da ita"yanzu idan tatafi wazamu rikagani madadinta tunda bawani dan mukedashiba,amma nibazance komaiba duk abinda kayanke shine daidai... .baba yy shiru nadan wani lokaci sanna yace, inaso mamana tayi karatu kodun tataimakawa al'umma,ni inaga sutafin da'ita, dan irin shaidar kirki da nasamu akan hajiyarna dakuma wanda nikaina nashaida,zatarike yarna da gaskiya da amana har lokacinda zatagama karatun tadawo..to allah yatabbatar mana da abindayafi alkhairi cewar mama...sunacikin haka sukasinkayo sallamar hajiya .mama tafito tareda amsamata sallamar sannu dazuwa hajiya,yauwa sannummu tunkan mama tabata gurinzama taje dakanta tadau kujera yartsuguno mama nafadin a'a kibari nakawomiki.tayi murmushi bakomai" tazauna,sukashiga gaisawa"baba yafito shima sukagaisa, shuru yadan gudana"can hajiya tace inafadai angama bincike akaina dansaboda yaunakeson komawa gida"saboda wasu ayyuka dakegabana,allah dai yasa za'abani yata mutafi"baba yace bbdmuwa allah yasaremuku hanya,sansar jindadi yabaiyana afuskar hajiya,ngd ngd matuka in allah yyrda zan rike RUMAINA irin rikonda uwa takewa yanta nayimuku alkawari"baba yace ai mune dagodiya"
Mama takwalamin kira na amsa tareda fitowa.hajiya naganina tasakarmin murmushi nima namaida mata na isa inda take zaune nadurkusa.inakwana hajiya.fuska tadaure ni kkcewa hajiya tobazan amsaba har idankuwa kinaso in amsa tosai kinkirani irin kirarda basma da khadeejat sukemin"nasunkuyarda kaina kasa inawasa da yasun hannuna,ahankali nace to mezance miki?
Mommy hakasukecemin kemakuma hakanakeso kkrani kinjiko?tayi tabbayar tana kallon fuskata,kai nagyada mata,oya bakai zaki gyadaba fada naji,ahankali nace mommy.yauwa kokefa kekanki zakiji hakan yafiyemiki..
Ido su mama sukabimu dashi cikeda burgesu,hajiya ko ince mommy tace tashi maza kishirya karmuyi tafiyar dare.baba yace ai kam tafiyar dare sai idan yazama dole amma babu dadi...namike nashiga daki nafara hada kayana....
Kodanagama zama nayi acikin dakin,jinayi duk jikina yymin wani iri nakasa fassara yanayin danakeciki,tun adaren jiya naketamurna zantafi karatu awani gari harkuwa wayewar garinyau saikuma gashi yanzu datafiyar tazo sainaji kamar karnafi.jin nabata shiru adaki yasa mama shigowa,waike haryanzu bakishiryan bane kinsanfa jirarki ake kinzauna kinata batamata lokaci..nagama mama nadago kaina nakalli mama sainaji hawaye yacika idona nayi kokarin maidasu amma hakan baisami yuwuwaba saida sukazibo,ahan kali mama ta isa tazauna dafdani tariko hannuna.
RUMAINA bakison tafiyarne?nagirgiza kai hawaye nacigaba dabin fuskata,mama tacigaba to meyasa kk kuka?mama banaso nayi nesa dakune, to inbanda abinki kefa macece karki manta watarana gidan miji za akaiki"wanna kuma tafiyace nadan wani lokaci dazaran kin kamla karatunki zakidawo,ita kanta mama tafadane kawai amma itama abinda keraina shine anata...
RUMAINA abinda zan jaddada miki shine kirike mutuncinki,kirike martabarki,kirike kimarki kikumarike darajarki,kada kisake ruden duniya tacanzaki.kirike mutuncinki RUMAINA idan kk sake kksakeshi abanza batahanyar aureba to ina tabbayarmiki zakiyi kuka da idonki kukanda bazai taba karemikiba,dan duk watamace batada burin dawuce tarike mutuncinta takaisa hargidan aurenta,RUMAINA banayimiki mummunar fata dannasa kedin yatagarice..mama tamike tariko hannuna inayimiki fatan alkhairi,ngd mama,tayi mirmushi tareda sheremin hawayena tadau jakar kayana mukafita...mommy tamike saye tanafadin