Showing 30001 words to 33000 words out of 54222 words

Chapter 11 - A'isha Humaira Hausa Novels Document complete .txt

16 Dec 2024

4718

kika yafe min tabbas kin kasance daya daga cikin mata masu yafiya masu hakuri da ladabi ga mazajen su
Humaira ina son ki


Mu yafi juna hamma ka fasa fitar?
Tun yaushe ai ni na samu gurin aiki ina zan iya fita na barki ba
Kai hamma
Allsh kuwa
gaskiya ka zama lazy
Ai laifin ki ne
Ba wani dama can laxy ne
Baysn zuwanki rayuwata na zama lazyn
[6:27PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨
*aisha humaira*
✨✨✨✨✨✨✨
*na*
*khairat up*
*57*


Washe gari data tashi daga barci ta wanke bakin ta tayi wanka ta daura zanin atampa ta gyara jikin ta dake ta tashi da ciwon mara
Dan ta girka abinci ta fita waje kawai ballons ta gani jajjaye shape din love da roses a kasan carpert din a kasa aka yi ado da flower me yellow ya rubuta
*i love you Aisha humaira will you be mine*


Ya kulle mata ido ta baya
Me haka hamma ka rabu dani dole ne zaka dinga takura min
Shhhhh! Ya dora yatsan sa a kan lips din ta
Ya ja hannun ta zuwa cikin dakin sa
Kunce mata daurin yayi daga idan ta
Hotunan ta ta dinga gani ta ko ina manya manya window size an jera su a ko ina
Bakin ta, ta bude cike da mamakin sa wai shin da gaske mutumin nan yake ?
Hamma waya maka wayanan abubuwan ?ka daina wahalar da kan ka ba su zasu sa na hakura na yafe maka ba ni na gama da babin ka
I just need space ka kyale ni all wayanan bazasu sa na damu da kai ba kamar da lokacin da na lallashe ka na nuna maka muhimancin ka a gareni ai baka yarda ba.shi yasa na ce maka kan ka kawai kake so.u re selfish wato kana nufin son ka shi ne so nawa was just rubbish? Hamma dan Allah ka daina wahalar da kan ka humaira bata sonka yanzu


Idan sa ya lumshe ya na kallon karamin bakin ta se zazzaga masa masifa take yi kawai ji yayi tsiwar ta ya burge shi


Ina magana hamma ksna kallona
Yes ke nake kllo saboda wani kyau kika kara da kina min wannsn tsiwar taki


Hmm!ok!to na gane me kake nufi na zama mahaukaciya ko?
Hannun ta yaja cikin yan seconds ya mata abunda bata yi tsamani ba idanta kawai take blinking tana zare su dan kan sa ya cikata yana maida numfashi
Da gudu ta fita waje
Shi kuma ksn gadon sa ya fada yana murmushi wayyo Allah na so da wuya yake kai jama'a dubi yadda na koma cikin kwana daya na zama mr.romantic harda aro tactics na malaman soyayya dan na samu ksn masoyiyata amma ta fiya taurin kai amma nima na iya taurin ksn zan lallabo ta


Tana komawa dakin taga wata katuwar teddy ja da kuma wata yar karama rungume jikin teddy din an rubuta _i love u_
Humaira da teddy tayi smiling ta dau teddy din ta gyara masa zama ta kwanta kan gadon tana kallon saman cilin tana murmushi wow baxan manta wannan ranar ba tayi tsalle tana ihu da karfi da sauri ta toshe bakin ta au kar ya jini amma wannan hanyar dana bi ta hora hamma ita ce daidai am enjoying it alot


Gashi ta samu ganin other face na hamma masdook ya zama mr.lover din karfi da yaji abun ya burgeta flawers ,ballons,teddy,pictures abun kam ya mata dadi sossai kamar tace masa i love you to na yafe maka take ji amma bazata iya ba so take ta gama tantancewa da gaske ne yana son ta yanzu ko wani planning din sa ne again.


Lips dinta ta shafa yadda yayi laushi tayi smiling ta rungume teddy din i lyk it ta fada.


***


Kwanan shi hudu yana mata abubuwan mamaki da salo salo na soyayya wanda bata yi tunanin cewa ya iya su ba amma tayi biris da shi


Ransr na biyar ko ta dawo daga makaranta taga motar hamma yusuf a varander din waje da sauri ta karasa cikin gidan wani dadi taji ganin amira da fadima da hamma yusuf da hamma nas da hamma ni'imatullahi da hamma kamal
OMG!houseful gaba dayan ku kai amma.ina marhaba da zuwan ku
Suka rungume juna ita da su fadima amma kun min baxata shi ne baku fada min nayi xamana ba a gida yau?


To da mun fada miki ya zamu ga wannsn expression din a face dinki?
Wow wallahi naji dadin ganin ku sanunku ya hanya?
Alhamdulilahi ina kuka baro min dada ta?
Dada na gida tana kewarki
Hawaye ya tarar mata a ido
Allah sarki dada nima ina kewar ta nayi misin nata
Tisssue ya mika mata mrs.cry amsa ke kuma kunzo zaku sa min mata kuka ko?
Hamma nas yace lallai naga sauyi muda muka zo abin arziki shi ne za a mana kora da hali
Barshi hamma ai dan sun gan mu ne kar mu kashe musu jindadin kwana 2
Au wai kwana zakuyi?
Ya fada da sauri
Aka sa dariya sossai humaira tayi kasa da kanta ta cusa ksnta jikn amira tana dariya kasa kasa
Gaskiya kuyi hakuri ku tattara ku koma gidan nas ni ina bukatar privacy da matata
Hamma yusuf yace au Allah?
Eh mana!
To shi kensn tunda kace haka wallahi a nsn zamu kwana ke humaira jeki gyara mana dakuna guda uku na sama kin yi baki
Wannsn ne kuma baka isa ba babu abunda zata yi kasa matar ka ta mska duk wanda ya matsu kuma yayi aure
Ni matata yar hutu ce
Ikon God
Se kallo inji hamma masdook
Ni'imatullahi yace aa meye zafi nikam zan bi nas mu tafi gidsn sa dan naga alama masdook baya son xaman mu a gidan sa kasan ango ne.


Ku dai kubi nas amma nikam.nan zan kwana sena rage masa jindadin kwana 2 nama fasa kwana dayan
Humaira dai tashi tayi ta shiga kichen dan masdook ya gama bada ita gun hamma yusuf
Fridge ta bude ruwa ta dauko ta tsiyyaya a cup tana sha kawai ji tayi mutum ya riko kugunta ya hada da jikin sa yana shafa bayan ta kiss ya mata a bayan ta lumshe idan ta tayi dan sakon ya isa gareta
Juyo da ita yayi ta yi maza ta kulle eyes dinta
Pls ksr ki nuna musu we are not normal ki nuna masu komai ya daidaita a tsakanina dake dan Allah kar ki bani kunya i promise zan miki abubda kike so bayan sun tafi kinji amma ki bsni hadin kai yanzu mu kasance tare har se sun tafi mu dinga komsi kamar normal wife and husband duk da ni bani da matsala matsalar daga gunki take na baki hakuri kin ki ji na rasa mezan ce miki kuma humaira taurin kan ki yayi yawa.


Hmm naji hamma amma ka cikani ba kowa a nan daga ni se kai seka bari se muna cikin su seka yi koma wane irin pretending ne amma banda yanzu i need freedom ban son kana taba ni haka wani.iri nake ji yadda kasan ana zuba min wuta a jikina haka nake jina
Karya kike yi humaira kema kin sani nima na sani kin fada ne dan ki bata min rai ni kuma vazan damu ba dan nasan kina so na har zuciyar ki zan shanye koma menene zaki min nasan its obvious dama kiyi fushi dani dan ni me laifi ne a gunki kuma ban ga laifun ki ba dan zaki hukunta ni amma ki sani kiyi adalci a gun hukuncin naki horon ya min yawa kullum ni nasan yadda nake ji a jikna mutuwa nake slowly slowly a kan son ki duk abunda ya sameni ki sani kece sila kuma *a sanadin ki ne*
Ki.kuka da ksn ki ba da ni ba hakuri na ya kusa zuwa karshe zan miki komai dan na yi miki proving cewa ina son ki
*humaira ni ke nake so*
Ya cikata ya fice waje a gun ta tsuguna tasa kuka irin kukan nsn with pain nims ina son ka hamma amma ya xama dole na nuna maka cewa ka min rashin adalci a baya nima ramawa nake yi amma na fika shiga wani hali domin san ka kullum karuwa yake yi a raina bai ragu ba koda sec daya ne balle yayi tangadi


For you my lovly sis
_ummu arif_
😘😘😘😘😘😘😘
[6:27PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨
*Aisha humaira*
✨✨✨✨✨✨✨
*Na*
*Khairat up*
*52*




_ina mai baku hakuri kan rashin typing da wuri bana samun tym ne ina baku hakuri_


Bayan tafiyarta ya ga zaman bazai masa ba ya shiga ko zaiga abinci kan wani table dake cikin kicin din ya shiga ya buda tiffin din na saman kawai ba komai ciki na biyu kuma note ne a ciki ya buda yaga abunda ke ciki
_hamma ka daina fushi da abinci in xaka yi kayi fushi da ni kadai ka cancanta ka nuna fushin ka gareni nasan bayan na tafi kana jin yunwa but bazaka tambayeni abinci ba saboda ego dinka amma na ajiye maka abincin saboda bsn son kana salalabawa cikin kicin da daddare kana daukar min abincina boye,pls kaci ka sha magani am not there but am there with u in my heart ko da kai baka sona ka sani ni ina son ka_

Murmushi ya kubuce masa ya dauko tiffin din da plate ya zuba abincin chips ne da kwai a cikin karamin flask kuma ruwan tea ne
Ya zsuna ya gama ci.
Yana fitowa ya ga nas a falo xaune yana jiran sa mr.lover!
Hmm,wa kenan?badai ni ba ya nuna kan sa
Uhm muje nide a duba ka yau check up za a yi.


To muje .


***


Bayan sun gama ne ya ce ma nas muje ta makarantar yarinysr nsn mu dauko ta
Ta gama lectures din ne?
I think so
Kirata dai muji dai kar muje she is not done.


Kiranta yayi lokacin suna aji suna daukar darasi na chem taji vibration daukowar da zata yi taga wake damun ta taga nun.
*mr.arrogant*
Ta gwalalo idon ta waje cike da mamski a ranta tace look who is calling da sauri ta dauka ta kara a kunnen ta tana tsugunawa dan kar ta damu na kusa da ita
Hello ta fada ya jikin badai matsala ko ?
Ta tambsye shi a tare
Ya ce shhhhhh! kin gama lectures din ne?
Tayi jim sai kuma tace eh na gama
Owk ki jira ni gani nsn zuwa yau tare zamu tafi gida
Hamma baka da lafiya fa wa ya ce kayi tuki kuma pls ka zauna a gida in kaji sauki seka fara tuki amma ur back is still.....kin fiya surutu tare da nas muke
Hmm ta fada tana ajiyar zuciya to sekun karaso.


Aisha humaira ko surutun tsiya bata bsri mutum ya gama maganar sa zata katse mutum da tambayoyi.


***
Kwatancan inda take ta masu a nsn nas yayi parking
Gogan yana daga cikin mota ya zugi tagar yana kallon wajan yadda mutane suka yi yawa a gurin musamman maza wani abu ya tsya masa a rai.
Mtsw .


A bakry ya tsaya yayo masu siyayya sannan ya sauke su a gida.






*53*


Be shiga ba ya barsu a nan ya koma gidan sa.


Tsoron kama shi take yi kar ya mata tsawa jikin ta na rawa ta riko hannun sa kamar ze kwace se kuma ya barta ta taimaka masa ya riko ledar a hannun sa bude kofae tayi sannan ta shigar dashi.


Hamma zaka daki ko na barka a falo?
Kmar me koyon magana yace barni a nan kunna min tv kisa min gun kwallo
Tom
Seme?
In anjima in ana da bukatsr wani abu zan kira ki amma tukuna bani ruwan lipton me dan citta a ciki.


A flask dan karami ta kawo masa ta ajiye
Da dan karamun cup to na taya ka kallon?
Wani kallo ya mata aiko tasa dariya ta koma dakin kusa da falon ko zai kirata.


Murmushi yayi.kawai ya dauko cup din ya zuba tea din yana sha.
Kallon champion league yake.


Har kusan karfe hudu yana kallon daga bisani ya mike yayi sallah sannan ya shiga dakin da take ta fito daga wanka kenan daure da towel ta yafa daya kan kafadar ta.
Ganin an bude kofa yasa ta bi kofar da kallo duk da tasan waye amma bata yi tunanin cewa zai shigo ba din.


Kallo ya bita da shi sama zuwa kasa yadda lemar ruwa a jikinta
Lumshe idanta tayi zarazaran gashin idan ta ya kwanta a fuskarta
Tsayuwa gagarar sa tayi kamar ya tsuguna a kasa haka yaji kawai ya saisaita ksn sa ki..hada..min...ruuuuwa...zan..yi...wankaaaa......


To ta fada murya na rawa
Ficewa yayi da bangon dakin ya jingina yana maida numfashin sa


Doguwar riga tasaka iyakarta cinya da sani pencil din wando pink rigar kuma yellow.


Ta daura pink din dankwali ta fita dakin sa ta shiga ta hada masa ruwan ta zuba masa turare a ciki
Sannan ta sauka ta fada masa hamma na hada maka ruwan
To sannun ki
Muje man ki taimaka min na haw samsn ko bazaki iya ba?


Aa zan iya mana in zaka yarda ai umarnin ka nake bi kai ka hanani kusantar ka kar na maka illah.


Hmm kin fadi gaskiya kin ce wani abu amma muje dai
Kugunta ya riko da karfi sossai yana jin kamshin jikin ta da kyar ta saisaita nutsuwarta ta taimaka masa ya shiga bandakin nasa kamshi ya doki hancin sa


Besan sanda ya janyo ta ba jikin sa ya rungume ta tsam kamar za a kwace masa ita sumbatar ta ya fsra yi ksmsr wani mayunwacin zaki gaba daya bata da laka dan kan sa ya cikata ya hankada ta waje tangatanta tayi kamar ta fada kasa ta rike handle din kofar.
Ta bisa da kallo kallon ka raina min hankali
Shi kuma kallon amfanin ki kennsn a guna ya mata
Hawaye suka zubo mata a ce ayi rayuwa a haka.


Kofar ya banko da karfi ta ji abun har tsakar kanta
Lallai zan gyara maka zama ni bazsn dau wannan wulakancin ba ta share hawayen ta sannsn ta koma dakin ta.
[6:27PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨
*AISHA HUMAIRA*
✨✨✨✨✨✨✨
*Na*
*Khairat up*
*59*


_wannan page din naki ne my bestie fatima abubakar adam kina raina olwys Allah barmu tare amin 😘_


Wooo ni kuma,
Eh msna kina mamaki ne ?
Uhm'uhm kawai.dai ina nazari ne
Chakulkuli ya soma yi mata shaku ko shakku ko tana dariya tace aa wasa nake yi wasa nake yi dan Allah ka bari wallahi na tuba na daina
Kima kara mana
Su nas na bakin kofa jin dariysr yayi.yawa yasa su leqowa gaba daya suna bakin kofar suka yi gyaran murya
Ehem ehem
Humaira na kokarin kwacewa daga jikin sa ya dsda rike ta hamma ka cika ni suna kallon mu fa dan Allah ka cikani kaji


Kawai kun cika msna kunne kun manta cewa da wasu ma a gidan ba ku kadai bane 😏


To waya kawo ku? Dama ina neman hsnyar korar ku ina tunsnin yi muku kora da hali i think wannan shi ne best way na korar ku


Aa yi hakuri mana gobe xamu tattara mu koma mun gaji da wannan korar da halin da kake mana


Ato ku kuka sani
Wayar humaira ta soma ringing ta dauka taga sunan fatima a jiki da fara'a ta dauka
Hello ya kike?
Lafiya lou ya gida
Alhamdulilahi,kina ina ne?
Ina gida
Haba koda naji dan na hahanga ban ganki ba
Ta dafa goshin ta wai wallahi na manta fatima amma yanzu zan shigo makarantar
Ok sena karaso
Azo lafiya amin.


Kagani ko kasa na manta ina da lectures
Haba dan Allah gaskiya makarantar nsn zata uzura min ta shigar min rayuwata da yawa
Gaskiya kar kije nima kinga saboda ke naki zuwa.


Amma ni ai shhh yasa hannun sa a lips dinta ta nuna masa kofa ka manta su hamma nas na kofa


Kyalle su ganin kwakwaf ya kawo su kuma zan gyara musu zama kawai ki bani hadin kai kawai kin yarda nayi abunda nayi kinji.
Uhm ta fada ta gyada masa kanta.


Bakin sa ya kai kan bakin ta ita ksnta bata san cewa haka zai mata ba


Ihu suka sa daga waje suka yi falo da gudu shi kuma ya saketa yana dariya
Lah'ila hamma dubi me kayi ai shi kenan ka bsni kunya matsa min ta hankada shi ya fada kan gadon yana dariya


Yana tsaye ta canja kaya ta dauko mayafi yace aa mayar ai kin daina yar sa mayafi sede a gida ki min ado


Hamma ! Ba wani hamma da gaske nake miki ina tunanin ma zamu je kasuwa a dinko miki hijjabai kamar guda hamsin haka


👀👀 hamsin kuma?
Yes
Amma why?
Cox am d boss!
Hmm mr.arrogant ni bsn sa hijab fa
To mrs.arrogant sekin sa
Amma bana so
Ni kuma ina so
Ta riko collar din rigarsa cizon sa tayi a kumatunsa zan sa amma yau kawai.


Uhm 🤔 zan yi tunani
Murmushi tayi kai mr.arrogant ka fiya kishi


Matar tawa ce se ina kishin ta ya fada yana jan hancin ta muje na kai ki daga nan zan wuce aiki tunda ba kya nan


Wai mr.arrogant yaushe ka zamo mr.romantic
Sanda na fara son ki hannun ta ya riko muje kar ki makara


Ina zaku lovers?
In da kuka aike mu
Oh humsira kin yarda masdook ya maida ke marar kunysr karfi da yaji ko ?
Aa hamma makaranta zanje shi kuma seje aiki
To mu fa?
Kuyi gadin gidan inji hamma
To me mata se kun dawo to Allah sa ku msna girki fa
Hamma yusuf ya cilla masa fillow marar mutunci zan rama ne
Yo me ka iya kaida amiran taka ai de kasan na fika a komai a fannin lobbaya
Hehe wa yaga farin shiga basaban ba dama shi haka dan kauye yake da samun guri har yafi dan birni ma


Daga baya kenan
Se anjima kar kusa na makarar da.my love
To se kun dawo
[6:27PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨
Aisha Humaira
✨✨✨✨✨✨✨
*na*
*khairat up*
*58*


Amira ta shigo.kitchen din kuma dama ta dadde jikin kofar da hamma zai fita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login