Showing 54001 words to 54222 words out of 54222 words
Chapter 19 - A'isha Humaira Hausa Novels Document complete .txt
nishadantar daku masoyan aisha humaira.
_so ba yin sa ake ba so yana faruwa ne kawai lokacin da ya so kuma ga wanda yaso a sanda ya so ko wanne so da tsarabar sa dan kina son mutum ba lallsi ki same shi ba Allah me yin yadda ya so ne me juya ala'amuran sa_
*Allah ubangiji ya hada kowa da gwanin sa kuma miji na gsri me kula da dukksn bukatun ka mata kuma ba auren ba rashin yin biyayyar msta su daure suna biyayya ga mazajen su suna musu abunda zai sa suji dadi har su sa musu albarka banda kace na ce da miji dan yana kawo bakin jini se kuma a fara smun sabani koda kece me gaskiya bashi hakuri wata ran zaki ci ribar zamam taren dan mace aljannar ta na karkashin kafar mijin ta to yar'uwa ya zaki yi wasa da wannan aljannar? Shi zaman soyayya ai zama ne na amana tunda sna son juna se a daure a ci maganin zama tare dama me auren hakuri*
Daga marubuciyar:-
*Cin fuska*
*Waye nawa?*
*Zumunci*
*Rayuwa ta*
*yar waye?*
*hatsaniyar so*
*yanayi*
*baka yi min adalci ba*
*rukkaya*
*kausar*
*firdausi*
*na amince*
*karshen rigima*
*hilal da ilham*
*so*
*ban yarda ba*
*son maso wani*
*kuskure*
*meye laifina ?*
*abotar mu*
Se mun hadu a sabon littafi na me sunan
*A SANADIN KI*
YANA NSN TAFE BADA JIMAWA BA.