Showing 18001 words to 21000 words out of 54222 words
Chapter 7 - A'isha Humaira Hausa Novels Document complete .txt
K then get ready to be dispite always my slave
Kallo ta bishi dashi kawai shi kuma ya cigaba da tukin sa yana wani taunar cingum kamar wata mace .
(Tafiyar da nisa )
******** *******
Kaji me na jiyo kuwa?
Aa hajiya
Auren diyar ka ba tare da sanin ka ba anya ana ma adalci kuwa?
Hmm hajiya nima naji wannan abun amma yazan yi ?
Yazaka yi yarka tilo a duniya kace min ya zaka yi
To hajiya ki fada min ya zanyi me zanyi a lokacin da diyata bata san ni ba bata taba tuna ni ba bata taba yin tunanin dawowa ko zuwa gareni ba
Innalilahi wa'inna illahir raju'un
Dole nayi kuka dan wannan abun takaici ne a gareni ban ji dadin wannan al'amarin ba sam sam ina mugun bakin cikin shigowar wannan matsr cikin dangin mu ina wannsn takaicin Allah ya isa gashi ta zamo mana sila bani da ikon ganin jikata baka da ikon ganin diyarka.
Hajiya se addu'a
Ka min alkawari koda bayan raina ne ina nemn alfarma ka kawo min yarinyar nsn taga koda gawata ne hawaye suka zubo mata
Subahanalahi hajiya kiyi hakuri dan Allah insha Allah zanje ni can garin zan kawo miki jikar ki ki gsnta amma insha Allah hajiya zaki ga jikar ki
To nagode maka nagode.
*****
Wajan la'asar suka shiga kano ya yi dasu sultan road inda gidan sa yake kawai kallon titi take yi.
Haka suka karasa gida yana parking ys fice kawai tana ganin hska ita ma ta fito ys hude but ya sauko da akwatin ta wanda ya rage ba a kawo mata ba
Ki dauka ki shigo dashi
Kallon akwatin tayi yadda yake da uban nauyi da girma ta kalli hannun ta kai hamma masdook ko mugu akwatin ma bazai iya taimska min ba har ya shige ciki abinsa ya bsrta gaskiya bsn iya daukar wannsn akwatin harga Allah.
Waje takoma ko zata ga ysro da kysr ta samu wani dan saurayi tace ys taimaka mata haka ko aka yi ya shigar mata dashi palo ta ce masa ta gode ta bashi alheri yace yagode.
Masdook na kallon su ta saman bene kawai ya gyada kan sa .
Nima kairi na gyda kai ina cewa zaka zo hannu ne masdook au me.arrogant
[6:26PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨
aisha humaira
✨✨✨✨✨✨✨
*Na*
*Khairat up*
*41-42*
Kan kujera ta zauna tana kawai tana bin gidan da kallo tabbas yayi mata kyau gidan da dakuna guda biyu a kasa da kitchen da kuma toilet a kasan benen.
Mikewa tayi zumbur dan ta fi son dakin sama dama hawa saman tayi ta dinga kallon shi dakuna samsn guda biyar ne ta dinga leqawa har ta bude wani dakin kamshi ya doki hancin ta
Leqawa tayi ba kowa amma taji karar ruwa kamar ana wanka
Wayat shi na neman agaji tayi kasadar dauka
Sunan taga an rubuta
*zainab*
Haka kawai ta dauki wayar ta dau kiran
Hello masdook dan Allah kar ka kashe wayar kaji
Uhm
Kawai ta fada
Masdook ina son ganin ka dan Allah meet me ina son muyi magana nida kai
Wai ke mayya ce ko me na rabaki da mijina kinki ji kp to wallahi zan hada ki da 'yan'sanda su rabaku mayya kawai
Ke kuma wacece?
Matar sa.
Tsaki tayi gaki nan mayyar kin shiga tsakanina da masoyina kin kanainaye baya son ki dole ne
Haushi ys cika aisha ta kashe wayar ta goge call din ta sa num a blacklist
Komawa dakin tayi yayi daidai da fitowar shi daga toilet din
Rigar wanka ce a jikin sa ya na tsane gashin kan sa ya ganta dakinsa bakin shi ya bude
Dawayo da dabara ta ajiye wayar kan gadon
Ke me kike min a daki?
Ina da ikon shigowa ta fada tana harar sa
Kallon ta ya tsaya yi kawai
Ban baki izinin shigowa ba ai ni
Ni na bawa kaina
Kinga a gajiye nske bana son takura da damu zan kwanta na huta ban san damuwa.
Ni ka zo ka sama min abunda zan ci yunwa nake ji ta na murguda masa baki
Ki nemi bawan ki
Ya fada yana jan bargo ya kwanta ksn gadon bargon ta janye daga jikin sa wallahi Allah bazaka kwanta ba seka bani abunda zan ci.tukuna zaka kwanta
Ba inda zanje baki isa ba
Ok haka kace ko ?
Eh na fada
Wayar sa ta dauka ta kira num abbi
Salamu alaikum abbi an wuni lfy
Lafiya lou kun isa lafiya
Wallahi alhamdulilahi
Abbi dama hamma ne
Ta fada tans kallon sa
Masdook me ysyi miki?
Dama wai nace ya.....kwace wayar yayi ya sa hannun sa ya kulle ke bski da tunani dama
Kafadarta ta dage masa alamar i don't care.
Hello ! Abbi ina wuni
Lafiya lou
Meya faru ?
Abbi ba komai shakiyancin ta ne kawai.
Ksi aisha bazsta girma ba.
Se anjima.
Kar ki kuma daukar min waya
Ka kawo min abinci yunwa nake ji.
Key ya dauka fice a fusace yana bala'i a ransa
Wanka tayi ta sake kaya kafin ya dawo ta shirya cikin atampa skirt da riga fitet ta daura dankwali simple ta dauko turare ta fesa
A falo ta koma ta zauna tana jiran sa bata jima da zama ba ya shigo gidsn ds take away ajiye mata yayi a kan center table ya wuce dakin sa.
Dariya ta kyalkyale da dariya kasa kasa yanzu zan fara uzzurawa rayuwarka
Bakin dakin sa ta koma ta kwankwasa yana ji ya dora pillow kan kunnen sa shigewa tayi kawai direct abunta.
Yana daga kwance ta masa tsaye a ka
Me kuma?
Icecream nake so
Icecream?
Eh icecream!
Bazan kuma fita ba
Ai kana sane kk siyowa kasan ina so saboda haka sai ka koma ka siyo min icecream din
In naki fa?
Ta nuna masa wayarta alhamdulilahi ina da num abbi ill just dail d num
Ya mike a fusace ya nunata da dan yatsa ki...
Ta ce ooo dont even start(karma kafara)
Kawai ka je ka kawo min mu zauna lfy.
Wallahi zan dau action akan ki
Ni kuma zan dau direct action akan ka
Hankadata yayi kan gadon ya fuce daga dakin dariya sossea ta kauce da shi tana masa dariyar mugunta zaka sani ai.
Icecream ya siyo roba biyu ys kawo mata tana ganin sa ta amsa tayi waje sannan tace wallahi an yi 1-0
Biyota yayi tayi waje da gudu tana dariya
Kwantawa yayi yace women are *(emotional blackmailers)*
Amma zaki san anyi 1-0 sanda zai koma uncountable zeros dazan baki.
[6:26PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨
Aisha humaira
✨✨✨✨✨✨✨
*na*
*khairat up*
*43-44*
Da wuri ya tashi ya shirya dan zuwa gun aikin sa ya gama shirin sa cikin kanun kaya
Ya fesa turare ya daura agogon sa sannan ya dau key da jakar sa ya fita daga dakin.
A dinning ya tsaya ya saboda saurin da yake ya bude cornflask ya zuba a bakin sa ya sa madara spoon daya da ruwa ya tauna sauri sauri
Dariya yaji ana masa daga baya juyowa yayi yana kallon ta
Sleeping dress ne ajikin ta nylon blue light wayaga gauro mutum da matarsa amma kamar bashi da mata kawai kayi ladab a maka komai irin name iyali ka tsaya girman head 😏
Ni a principle dina ban san na bawa mace hakuri ko na mata godiya ba to ke a suwa ban iya roka ba sede na kwata
Ta zauna kan kujera tana kallon sa ta rike haba ta ce ah! Da gaske ? Ai ban san cewa haka kake da principles ba amma nagode daka sanar min sena zama addicted ko ?
Kamar ya kwade ta haka yaji ga takaici ya kama shi gaba daya ya rasa meze mata jakar sa ya dauka ya kara gaba har yana tuntube ma
Kaje a hankali fa ni bazan iya daukar kato ba
Juyowa yayi ya harareta ya na mata kallon zaki sani !
***
Sun dade suna waya ita da amira;da fadima da rabia suna confrence call
Amarya ya garin?
Lafiya lou
Ya first night din?
Kiyi aure ki sani kema
Au Allah abin gori ne ns miji?
To ai miji ba karya bane
In kinji haushi kiyi auren kema
To aisha humaira tsiwa matar hamma miskili.
Ke rashin kirkin ki ya tsaya a tsakanin mu banda hamma
To naji.
Haka suka gama tayi wanka ta sa kaya ta shiga kitchen ta dafa masu abinci ta ajiiye a kan dinning din.
Ta kunns turaren wuta gidan ya dau kamshi ta kunna kallo kuma tana kallon wani flim din india me suna *prem rathan daan payo*
Na salman khan da sonam kawai flim din burgeta yake yi.
Wajan la'asar ya dawo yayi sallama ta amsa
Sannu da zuwa
Youwa kawai ya fada ya sha mur dan yaga alama in yana mata dariya zata cigaba da raina shi ne.
Dakin sa ya koma yaga yadda ta gyara masa shi ta saita komai duk da shi din ma me tsafta ne yaji dadij hakan ga kamshi na tashi wanks yayi yasa jallabiya yunwa yake ji dan rabon shi da abincin kirki tun jiya
Hamma kazo kaci abinci kaji
Ina wasa dake
Uhm uhm amma pls
Kar ka yi wa kanka horon yunwa a kan fadan mu
Kai ya gyada ya raba ta gabsn ta ya wuce ya debi abincin da kan sa yaci.
Yaji dadin abincin sossai ya sha lemo ya tafi palo
Duk abunda yske yi kallon sa kawai take yi burgeta yake yi.
Kawai jefa masa tambaya tayi hamma in tambayeka?
Uhm
Hamma kasan waye mahaifina?
Kallon ta yayi me yasa kike tambaya ta?
Kawai ji nayi ina sha'awar sanin ko da sunan sa ne
Kallon ta yayi cike da mamaki
Hamma ka fada min koda sunsn shi ne nima ina sha'awar sanin mahaifina ksmar kowa i feel lonely without him
Mikewa ysyi nima bsn san shi ba dan bani da imformation ksn mutanen duniya i just care for my self ya hau steps.
Hawaye suka zubo mata a fuskarta tana kuka biyu ne kuksn rashin uba da kuksn rashin miji ko da tana da mijin bashi da amfani a gunts tunda baya son ta baya kulata kuma be damu da damuwarta ba me son ka ai yana kula da kai da abunda ya shafeta ta hada kai da gwiwa tana kuka
Yana labe jikn kofa yana kallon ta zuciyar sa tayi sanyi tausayin ta ya kama shi amma bazai iya rarrashin ta ba.
A nan bacci ya dauketa seda za ayi magrib yaxo ya tasheta tayi sallah.
***
Yusuf ya
Lafiya lou ya kake ya matsr taka
Lafiya kalou ya aisha humaira?
Tana lafiya
Dazu fa mutuniyar tamin wata tambaya wadda ta dan sa na tausaya mata
Tambayan me?
Cikin shekarun nan da dama bata taba tambayar mahaifin ts ba se yau
Subahanalahi
Me ka ce mata ksi ?
Kawai na kawar da zancen ne dan bsn san mezan ce mata ba.
Good ka shareta kaji
To dama in ban shareta ba ya zan yi da ita
To se anjima
[6:26PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨
AISHA HUMAIRA
✨✨✨✨✨✨✨
*Na*
*Khairat up*
*45-46*
Wayyo Allah na shiga uku
Hamma!hamma!hamma!
Da sauri ya mike ya yi waje jin ihun aisha a kasan step ya ganta rike da kafarta goshin ta ya fashe yana dan zubda jini kadan kadan
Ya salam!garin yaya hakan ta faru humaira?
Tana kuka cikin shasheka ta nuna masa kafarta hsmma nayi targade kalli ya kumbura kuma kaina ma naji ciwo ka taimaka min zafi wallahi
Ya isa shh ya isa garin yaya kika ji ciwon?
Hamma na zo zan hau sama kawai nayi missing step se kafata ta gurde shine na fado kasa na buge kaina ma
Ta fads tana share hawayen ta
Daukarta yayi ya nufi saman da ita kin tsaya kins tunsnin ba gyara ba dalili dama yazaki ga hanya
Ni ka daina min fada ka barni naji da daya tukun da zafin zanji ko da fadan ka ta fada masa tana murguda masa bakinta
Sakinta yayi a kasan tiles din saman
Wayyo Allah na shiga uku se Allah ya saka min
Kin cika min kunne da surutu kiyi shiru ko naki baki treatment din
Bakin ta ta rike da hsnnun ta hawaye ns zubo mata
Zaki ga mugunta ai dakin sa ya kaita ya kwantsr da ita kan gado
First aid box ya dauko ya dauko wani spray ya fesa mata a kafar tayi yar kara yasa hannun sa yana matsa mata kafarta kuka ta dinga yi masa amma dannawa yake da gayya daga karshe ya murda kashin yayi kara ta riko colar din rigarsa tana ihu wash
Hamma kayi a hankali wallahi Allah da zafi.
Spirt ya shafa mata a kan yasa mata bandage ya yi kwanciyarsa a gefen ta.
Kin dameni fa mslama da kuka ban san kuka kiyi min shiru ko na ksi ki waje na kwantar
Wannan ai rashin imani ne ya za ayi mutum yaji ciwo ksns masa masifa?
Kina hauka ko nine mara imanin da kika samu na taimaka miki ko to za a kuma stand up and get out to hell with you
Ba inda zanje
To fine ni zan fita ya dauko filon ya kwada mata a kai ya danne kafar sanan ya fice daga dakin die alone ya fada yana banko kofar
Mugu kawai se Allah ya saka min ta share hawayen ta kuksn maraici take yi yau Allah sarki dada da kina kusa dana ga gata
Dakin gefen dakin sa ya koma ya kwanta amma baccin ya gagare sa,ya dinga juyi ya kasa sukuni se tashi yayi yayo alwala ya dinga sallah ko ya samu saukin zuciyar sa.
Ita ma csn baccin ta kasa ga radaddi na damun ta ga ishi ruwa na damunta ranar tayi kuka daga karshe tace zan rama masdook muhammad zan rama
***
Baffa,dada,
Na'am yusuf
Dama baffa nazo da wata shawara ne
Uhm muna jin ka
Baffa meze hans a fadawa humaira waye mahaifinta a sansr da ita cewa *YAR WAYE JADAR DA IMILI*)
me yasa kace haka?
Saboda jiya humaira tayi wa masdook tambayar cewa waye mahaifinta koda sunan sa ne a fada mata
Ita aisha humsira din ce ta tambayi masdook babn ta?
Eh dada ni a gani na a fada mata komai ta ksi lokacin ai
Bana son gamuwarta da wannan mutumin ne shi yasa ai da ya damu da ita shekara da shekaru be zo ya nemi diyar sa ba wane irin uba ne shi tayaya humaira dan rashin hankali zata tambaye shi bayan be damu da ita ba
Dada kin dai san cewa da da mahaifi se Allah ita ma tana sha'awar sanin mahaifin ta tunda tana ganin kowa da nasa
To yusuf wane irin gata ne ba a mata ba ?
An yi mata dada amma ba kamar na mahaifinta ba
Yusuf a bar maganar nsn dan bana son ana maganar wannan mutumin domin kuwa tuna min yake yi da mutuwar *AISHA* kar ka fama min ciwo na da na danne a zuciysta da kyar
Shi kenan dada Allah huci zuciysr ki amma ki duba lamarin nan kar tarihi ya maimaita kan sa
Shiru ya biyo bsya kuma baffa yace yusuf haka ne zamu duba jeka Allah maku albarka amin se anjima youwa ka gaida amira zata ji
[6:26PM, 3/14/2017] Kairat Up: ✨✨✨✨✨✨✨
*aisha humaira*
✨✨✨✨✨✨✨
*Na*
*Khairat up*
*47-48*
Takaici ya isheta zama guri daya da tayi ba wani motsi tsaki tayi ya fi a kirga
Leqowa yayi dakin ke zan tafi aiki kin sha maganin?
Dame zan sha ban ci abinci ba
Au to me kike jira kici mana
Amma dai hamma wannan ai rashin tausayi ne
Au Allah na shiga uku abun mamaki mun yi dake dama cewa zan ji tausayin ki wai har kin gaji da game din?
Ai rashin lafiyar mutum tafi komai wane irin game ana ta rai
Kinga sena dawo in kin matsu ki samu abunda zaki sa a cikin ki ayyuka sun min yawa bazan iya zama gadin ki ba dama dai ina son ki ne ko da 1%ne da sena daure na kokarta na taimaka miki saboda ina tausayin Aisha humaira yayi ficewar sa .
Takaici ya isheta kukan ma yaki zuwa sena zuciya wanda yafi ciwo ita ga raki in tana ciwo wajan sha biyu da taga babu sarki fa se Allah seta lallaba ta tashi tayo wanka tana yi tana kuka
Da kyar a hankali ta samu ta sauka kasa tana bin bango sannan ta shiga kitchen din ta dafa indomie guda biyu dai dai cikin ta.
A kitchen din taci abincin ta sha youghrt sannan ta zauna a falon tunanin da take yi mezata yi masa ita ma ta rama?
Can tayi dariya tana smiling .
_6:00_
Ya shigo cikin gidan beyi tunanin samunta a falo ba ya ce aa patient da kanta?wallahi ita ce fa da kanta ka dawo lafiya likita
Lafiya lou to masha Allah
A je ayi wanka dan se tsamin rana kake abunka da kai namiji kuma ka sha aiki ko kuwa
Hararta yayi ya kara gaba ta dan yi dariya kasa kasa.
Da daddare hamma nas yaxo gidan nasu ya taho mata da nama da gasasshen kaji guda biyu da fresh youghrt
Ba karamin dadi taji ba tun a ledar ta fara ci ta ce hamma kullum kaxo da daddare kaji ?
To kanwas zan na zuwa ni me zaki na tanadar min?
Komai ma zan tandar ma hamma amma pls kana zuwa ka dinga kawo ice cream ma mana ko.
To yar'uwa za ayi yadda kike so kar ki damu
Masdook ya aikin?
Wallahi alhmadulilahi .ya kuma aka ji da me jiki
Da sauki
To Allah kara sauki
Amin.
Gata nan ai kq shagwabata da kayan ciye ciye
Ai girman ta ne ina ji da wannan kanwar tawa fa a duk cikin kannena wallahi
To me kanwa.
Sun dadde suna hira wajan karfe goma da rabi ya dau harramar gida har aisha na masa tsiya kayi aure dan nasan da kana da mata da tun isha kana gida ba inda zaka kuma zuwa
Dariya yayi yana rike baki to sis zanyi tunda za a fara min gori zanyi kin ji ko
Gwara dai ksyi hamma muzo mu dance mu kwaso shoki 😝
Ohoh kina nsn da halin naki ko
Kar dai ki manta ran litinin zan zo muje buk din ki fara wahalhalun aikin makarantar ki dinga motsa kafar ki ko ta warke bfr then.
To insha Allah to seda safe Allah tashe mu lafiya
Amin.
*******************
A gajiye ta dawo daga makaranta dan sun fara lectures din a gajiye take sossai ta kwanta kan kujera me two seater
Kamar an mitsine ta tashi tayi window ta leqa taga hmma ne ya dawo kuma waya yake yi da sauri ta shiga kitchen ta dauko mai ta zuba kan steps tayi maza ta