Showing 45001 words to 48000 words out of 113548 words

Chapter 16 - DANA SANI BY AMNAH EL YAQOUB .pdf

niyyar tashi yazo yatsugunna agabanta yakama
hannun ta yayi kissing, yasake yi Mata akumatu sannan yafice da sauri, kunya tasa husna rufe
idonta da hannun ta 踫
Yana fita ahmad yace" gaye ka shanyani da yawa fa, kaje ka wani liqe Mata,"
tahir yace" to kasan masu aure, ai Baza ayi sallama Babu dan hugging ba bare kiss,"橙提

ahmad yace" nawan nema kake ka fitsare tun ba'a je ko ina ba, gara ma d Allah yasa agaban
ummi zaku zauna," tahir yace" eh wlh banasan zaman nan Dan gaskya nafiso ina jina ajikin
iyalina," ahmad yace" tahir kafi karfina muje daddy najira "
Awajan su daddy can masallacin da aka daura aure anan sukaga Abba, tahir ne yaja ahmad
yace " ga Abba nan muje mu gaisa "

Sosai suka birge Abba yaji aransa dama ace duka su biyun surukansa ne, saide haka Allah
yatsara, haka sukai sallama da mutane ko gidansu husna basu jeba suka tafi kano
Wasu daga ciki kuma suka dakata saboda daukan amarya


** *** **


Cikin kwana biyu aka nema mana gida awata unguwa mujahideen kusa da makarantar danake,
an tambayeni me nakeso in ci Gaba da karanta kai tsaye nace inaso inci Gaba da Arabic dina,
nan da nan kuwa aka kaini wata mkrnta Khartoum international instute of Arabic language,
kuma inajin dadin karatuna kasancewar inajin larabci shiyasa wasu abubuwan basamin wahala Dana dawo daga mkrnta zan shige dakina nini kadai, inyi wanka inyi bacci idan Natashi kuma
inyi karatu
Gida daya nake da wannan yarinyar damuka zauna da ita a jirgi, saide kowa dakinsa, kullum ta
ganni zatamin murmushi tamin magana, nikuwa daga wajena bahaka bane

** *** **


Ankawo amarya lafiya ummi ta karbesu hannu bibbiyu, kowa ya yaba da part din husna, haka
suka tafi suka barta, angwaye sun rako tahir inda ahmad yaja masa kunne Akan wallahi yabi
musu yarinya a hankali, Dan shikam bai manta karan su da mutuniyar tasa ba橙提
Haka suka tafi suka barshi

Tahir ya umarci husna ta tashi suyi nafila saisu kwanta, gabanta yana dukan tara tara ta tashi




Mrs Usman ce 踫
[5/6, 3:32 PM] 儭DANGI DAYA儭: 潤摹DANA SANI 潤摹


Writing by Amnah el yaqoub


Dedicated to my family


33


Toilet tashiga ta dauro alwala, suka gabatar da sallah, bayan yayi Mata tambayoyin daya
yakamata, yatashi yakawo musu kaza gasashshiya ya tura Mata gabanta, ya tallabe kumatunsa
da hannayansa guda biyu, yazuba Mata ido yana Mata wani mayan kallo, husna tace " ya
haka?" Tahir yace "um so nake kawai inta kallanki," murmushi tayi batace komai ba, Dan haka ya janyo
da kansa ya yago kadan yace to Bude bakin inbaki, bakinta ta Bude ahankli yana kallanta yana
bata saida ya tabbatar ta qoshi sannan yakyaleta shima yaci kadan, yadauke sauran yakai
kitchen, yadawo Dakin tana nan zaune inda yabarta saide yanzu ta cire mayafin sabanin da
data lullube jikinta dashi, idonsa yasauka Akan kirjinta yakasa dauke idanunsa yace Mata "ki
shirya ki kwanta zanje wajan ummi, "
husna ta daga masa kai tana kallan idonsa inda yake gani daban kuma yana Mata magana 橙提

Tana gani yafita, tashiga cire kayanta, doguwar Riga marar nauyi ta dauka tasaka, takashe
wutar Dakin tashige cikin bargo ta kwanta

Acan kuwa yana Zuwa ummi ta kalleshi da mamaki tace "a a ya ango da yawo cikin daren nan,"

tahir yace "ummi sha biyu saura fa shine daren?"
Daquwa tayi masa tace" toda da yanzu ba daya bane kaje ka kula da amanar da aka baka"
Tahir yace "to ummi dama saida safe zanyi miki," tace "to Allah yakaimu"

Yafice, yana Zuwa dakinsa yatafi ya shirya cikin kayan bacci, sannan ya koma Dakin husna,
yana tura Dakin yaga harta kwanta, Dan haka shima ya kwanta agefenta, ya janye bargon data
rufa dashi cikin rada yace Mata "amarya," tana jinsa tayi kamar bacci take, ganin ta kyaleshi
yasa ya janyo ta jikinsa, husna tace " doctor bacci fa nake," yace "nasani nan dinma baccin
zakiyi,"

yafara bubbuga bayanta, qamshin turaren datake ne yaqara fizgarshi har yahade bakinsu waje
daya, daga nan labari ya canja


** *** **


Ina zaune afalo, da yamma, ina duba hand out, gajeran wando ne ajikina iyakarsa gwiwata sai
vest, na daura dankwali kalar wandon jikina, da madara a gabana ta ruwa kamfanin kapo,
wannan yarinyar cede tazo wajena tace "sannun ki"
Nadaga kai nace Mata " yauwa," tace "Dan Allah in bazaki damuba inasan Sanin sunanki,"

nace Mata "sunana nafeesa mu'az Amma feenah ake cemin"

Tace "nikuma Zarah Ali Bashir, ni yar kano ce, unguwar rijiyar zaki,"
nace "ok nikuma zaria"

Haka Zarah taitamin tambaya ina amsa Mata, har tace "a wanne school kike,"

nace Mata "ina jami'atul daulil Arabia,"

tace "no da English,"

nace "Khartoum international instute of Arabic language"
Tace "laaa ai kusa da makarantar mu ne,"

nace "ke kina ina?"

Tace "ina international University of Africa,"

nace "jami'ah ifriqiyya kenan?" Tace "yes"
Taci Gaba da cewa "nafara karatu a yusif maitama sule, dake kano to kuma dana samu
scholarship saina barshi na dawo nan, kinsan kasar tamu lokaci kadan sai ace yajin aiki,"

nace
" hakane to Allah yabamu sa'ah"

tacemin "amin"
Tasake cewa "kina level nawa ne yanzu?"

Nace " level 2"
Cikin mamaki tace
" kamarya?"
Nace "eh ai nayi amfani da kwali na na diploma ne saboda haka sai suka bani direct level 2"
Tace "ok kinyi diploma agida"

nace "emana"
Tace "eh dama sunayin haka,"
"to Allah de yabamu sa'ah ni, ina level 1 yanzu"
nace "Allah ya temaka," tace "amin"

Cikin lokaci kankani Zarah ta shigemin dayake tanada surutu Dan danan tadinga jana da fira
tun bana sake wa har yazamo nasaki jiki muna ta daria
Hakan yasa naji dadi Dan dama ina cike da kewar yan gida


** *** **


"Yi hakuri mana daure ki taka,"
tana yarfe hannu tana hawaye tace "doctor bazan iyaba,"

Dan haka yadauketa ya kaita toilet yahada Mata ruwan wanka sannan yafuto, shima Zuwa yayi
yasake wanka, sannan yadawo Dakin yana zuba qamshi, lokacin tana zaune agefen gado tana
shafa mai, kayanta yadauko Mata yazo yace " to taho insa miki," batayi musu ba ta tsaya, yana
saka Mata Riga hannun sa yatafi yawo wani wajan hakan yasa tace "nide Allah nahakura
kabani rigata,"
ganin idonta yaciko da qwallah yasa yace cikin murmushi "to naji saka, shikkenan?" ta gyada
masa kai
kansa yasa atsakanin kirjinta yayi kissing sannan yace "natafi wajan ummi" 橙提


Yafice da sauri
Yana Zuwa part din nata yaganta tana hada break yace "ummi morning," tajuyo ta ce "Dan
ummi har antashi?" Agogo ya kallah yaga 11:30yace" ummi yanzu ne har? "
Tayi murmushi tace" ashe kasan ka Dade kaima, kunata baccin gajiya najira Baku tashiba nace

to nide bari inci abinci na, ku kuma ga naku nan nagama hada muku yanzu, "tahir yace" to
ummi thank you "
Dining yanufa yaci abincinsa ummi tana kallansa saida yagama taga yatashi tace" a a yanaga
ka cika cikinka ita kuma husnan ko nemanta bakayi ba?"
Tahir yace" zanje in kira tane, "

girgiza kai kawai ummi tayi, yana Zuwa yaga tana fesa turare yaje ya janyo ta jikinsa, yace"
muje kiyi break "tace" to"

suna tafiya a hankali kamar me koyon tafiya husna tace " Allah nide nagaji," tahir yace "yanzu
yaza'ai,"
husna tace "kuma ni wallahi kunyar ta nake naje ahaka," tahir sabarta yayi ahannu suka tafi,
husna tana "kasaukeni" yace "haba yarinya," saida sukaje har falon ummi tana ganinsu ta
kawar dakai kamar bata gansu ba, aranta tace oh ni yasu wannan yara ko kunya, saida ya kaita
har gaban ummi sannan ya ajiye ta, husna idonta aqasa tace "ummi ina kwana?" Ummi ta shafa kanta tace "sannu husna ya gajiyar biki"
husna tace "alhmdlh," ummi tace "tahir kuje kazuba Mata abincin mana,"
cikin sauri tahir yace "a a ummi batajin dadi ne bari inkawo Mata nan," ummi aranta tace waini
za'a yiwa wayo, oh tahir ko yaushe ma yagirma
Abincin yahada Mata taci Dan kadan, ummi tace "a a husna ci mana," tace "wallahi ummi na
qoshi," tahir yayi qasa da murya ita kanta husnan taqyar takeji, yace "meyasa bazakici ba?"
Tace "bakina ba dadi doctorcc
Aikuwa ya daga murya yace" ummi wai bakinta ne ba dadi," husna kamar kasa ta zaqe ta shige
Dan kunya, ummi tace" a a to ai sai Asa ayi Mata wani abin "
Me aiki ta kwalawa kira tazo cikin sauri, tace" dafawa husna ferfesun kaza medan yaji, batajin
dadin bakinta,"橙提 me aikin ta juya cikin sauri


** *** ***

Alhmdlh anyi zabe lafiya angama kuma muhd marzuk mahaifin ahmad yayi nasarar samun
kujerar daya nema, gida kowa yana farin ciki, shi kansa marzuk saida yazo daga masar shida
matar sa baraa'ah tsoho mai ran karfe, gida yacika da yan'uwa da abokan arziki, su saudat da
farouq duk sun zo Ana ta zance kowa da kowa saide baraa'ah da bata iya hausa sosai ba itama tana kwabawa
Ana daria
Amma ahmad yana danne danne awayarsa, marzuk ya kalleshi yace "me yake damunka ne
abokina?" Ahmad yace" tsoho Babu komai "
Haka sukaci Gaba da firarsu, saida daddare bayan daddy da mahaifinsa sun kebe, anan daddy
yake fadawa mahaifinsa abinda yake damun ahmad din, anan alhaji marzuk yace" to ni inaga
abinda za'ai shine, zan yanke hukunci Akan hakan kafin natafi "daddy yace" to abeey "

** *** **


Muna zaune afalo dukanmu mu hudu Ana ta fira dayake weekend ne Babu makaranta, ina
karanta novel awaya ta, Zarah tana gefan kaina zaune suma sauran biyun suna zaune , Zarah
tace" gaskiya feenah kanki yaci tsifa," nace

" wallahi wannan makarantar ce tasa banda lokaci," kaina ta dora Akan cinyarta tace

" zona tsefe miki gobe sai muje wajan wankin kai," nace" ok," tanamin tsifa da hannu daya,
kasancewar gashina yanada laushi dayan hannun tana chting
Kawai mukaji tasa qaran murna, dukanmu muka kalleta kowa yana tambayarta menene? tace
wallahi yaci, inasan mutumin nan wallahi, MUHD MARZUQ sunci zabe
Aikuwa kowa yadau murna, gabana yafadi araina nace muhd marzuk, mahaifin su saudat
kenan, bangama tunanin ba, naji daya daga cikin mutum biyun nan tace "ni wallahi dansa ne
yake birgeni," 橙提
gabana yabada dam
Taci Gaba da cewa "har a Facebook ina dashi saide matsalar ba kullum yake hawaba, wallahi
gayan yatafi Dani, ina sansa dama ya aureni, ya iya dressing, ga shiga mota kala kala,"

zarah ma tace "to ba dole yashiga motaba, shida a kace yanada kamfanin mota,"

sauran suka hada baki wajan cewa "kamfanin mota!!!" 踫董

Zarah tace "eh wlh, ai kwanaki gwamnatin kano tayi bincike Akan kamfanin tana tunanin da
kudin gwamnati babansa yabude masa kamfanin, saida akayi bincike sannan aka gano
kakansa ne dayake Egypt yabude masa kamfanin"

Wadda tace tana sansa, tace "um kamfanin mota wallahi harna qaraji na tsunduma asansa" 橙提

Itama dayar tace "niko dazan ganshi ma kawai so nake muyi pic, Dan Allah sister da wanne
suna yake amfani a Facebook?"
Ta tambayi yar'uwarta, dayar tace "da AM MARZUQ yake amfani, kuma nasan Dan kar agane
shine yasa yake amfani da hakan
maimakon yabarshi a Ahmad muhd marzuk dinsa,"
Zara tace "tab aikuwa kema kinsan irin wannan ba ganinsu ake sosai ba," ta kalleni tace
"feenah kinyi shiru," 橙提

cikin takaici nace "Tome zance nida ba jihar muba,"
cikin raina kuwa jinake kamar na shaqesu su duka, wai sunasan my Ahmad

Zarah tace "au gaskya kam bazaki sansu ba, suna da kirki sosai mahaifinsa kowa yana sansa,"

nace "uhm,nide karasamin tsifata" 橙提


** *** **


Tsoho marzuk ya kalli ahmad yace, "nayanke shawarar zamu wuce dakai Zuwa Cairo nanda
kwana biyu, Dan haka kayi shirin komai kabar komai na kamfanin ka a hannun mutum mai
Amana," ahmad daya rasa dalilin tafiyar yace "to Allah yakaimu," yatashi yatafi, marzuk ya kalli
daddy yace "inaga hakan zaisa ya manta da yarinyar harya warware kamar da," daddy yace
"abeey hakan yayi sosai shukran (na gode)" marzuk yace "afwan (you're welcome)"


** *** **


Tahir yace" inaga hakan yafi saboda mutumin yanada kamala, zai iya komai yanda ya dace",
ahmad yace "toshkn," sakatariyar sa yakira yace takira masa hassan, Ammu yana shigowa
suka miqe suka gaida shi, Ammu yace "haba menene kuma abin tashi?"

Tahir yace "to ai kai yanzu gaisuwa har qasa,"
Ahmad yace "tunda muna auren yarsa ba" 橙提


Dukansu suka sa daria
Anan ahmad yayi masa bayanin yanaso yabashi ragamar manaja na wannan kamfanin, saboda
akwai tafiyar data kamashi Zuwa Egypt, Ammu ya dinga godia da kuma alkawarin kula da
komai insha Allah, tahir yasosa kansa yace "aimune da godia Ammu," �

Ammu yace wa ahmad, "yallabai wannan sirikin nawa kaja masa kunne," 橙提 Yafice yana daria

Ahmad ya kalli tahir yace "to kai kaji,"
tahir yace "ah to ai gaskya ne, mune da godia bakasan abinda nake ji bane shiyasa" 橙提

ahmad yakai masa duka yace "wallahi bakada kunya"


** *** **


Next day, su ahmad shida kakansa suka Lula kasar Egypt

Mrs Usman ce 踫
[5/6, 3:32 PM] 儭DANGI DAYA儭: 潤摹DANA SANI 潤摹


Writing by Amnah el yaqoub


Dedicated to my family


35


Tahir yajanyeta daga jikinsa yatashi ya zauna dakyau da wayar ahannunsa, husna ta dafashi
tace "doctor lafiya?" Tahir yace "ai nasan wannan yarinyar," husna tace "Zata iya yiyuwa tunda
anan tayi karatunta
Amma A'ina ka ganta?" Bai bata amsaba fuskarsa cike da mamaki yace "Amma tanada aure
ne?"

Husna cikin mamaki tace "gaskiya bata dashi, wai a ina ka ganta?"
Doctor yace "Amma in hakane kamar ta baci, husna anya kuwa ba yan biyu bane su?"
Husna ta dafe kanta da hannun ta, tace "doctor please a ina kaganta?"

Yace "wallahi kwanaki aka kawo mana wata yarinya kamar de ita wannan din asbitinmu Zata
haihu Amma kuma batada jini, cikin mamaki yaci gaba da cewa to ni dakaina naje nasa Mata
jinin, Ahmad abokina shine ma yabata jinin," 橙

gaban husna yayi mummunar faduwa,踫董踫潤蕃 karde feenah hospital din doctor sukaje lokacin
haihuwar baby, Amma koma menene Zata tambayeta taji, tahir yace
'' ya kikai shiru,"

husna aranta tace dole ne inrufawa auta sirrinta, tace cikin in-ina "gaskya ba... ba.. Ba'ita bace,
kawai karatu tayi anan kuma taqi dawowa gida tayi zaman ta gidan kaka"

tahir cikin ko in kula yace
" ok shikkenan Amma gaskya kuwa dama nasan waccen yarinyar inkawo miki ita ki ganta"

Husna cikin faduwar Gaba ta kwanta akirjinsa ta rufe idonta alamun bacci duk Dan Yabar firar


** *** ***

Waya nadauka nakira kb, cikin zaquwa ya dauka yace "my sweet feenah," nace "please kb
inbaka wani Abu muhadu a ahadiqar siniya (wajan shan iska)"
Cikin hanzari yace "karki damu feenah karfe nawa?"

Nace "karfe biyar da rabi,"
yace "toki huta lafiya masoyiyata,"
nide kawai na kyaleshi nakashe wayar

Karfe hudu nagama komai, wandon jeans nasa nadora abaya akai, nayi rolling, inde ba wanda
ya sanni ba, Babu wanda zai ce ni bahaushiya ce, Gaba daya na sauya

Biyar nafita, saida nayi tafiya mai nisa, har naje dede sharka-addal (kamfanin Mota na dal)
sannan nasamu adedeta
Nahau muka tafi, naje na shiga na nemi waje nazauna, jakata na dauko nafitar da computer ta
yar qarama mai kyau, na shiga ina duba lectures aciki, wani balarabe ne yazo yace " zai iya
zama?"
Nace masa "maizai hana,"
Yama hanani karatun sai tambaya ta yake ina bashi amsa, yacemin "shima yana jiran
habibiyarsa ne,"
nace " yayi kyau,"

Yace " kinyi kyau,"

nace masa "shukran,"

can saiga kb yazo, nace "masa "kadib" (wanda zan aura) yazo zan tafi," yana min daria
yadagamin hannu, alamun bye bye

Waje muka samu muka zauna na fuskanceshi dakyau nace" kabir kasan me? "


** *** **


" Gaye ka koma kasar larabawa kayi zaman ka,"

ahmad yace" tahir bazaka ganeba wallahi nima Garin ya isheni,"

tahir yace" to ai kamar Yau ne zaka dawo, kayi hakuri na feenah "
Ahmad yace" kamar kasan kuwa lokacin ta ne yanzu kakirani, kasan fa kawai wannan lokacin

na ware Mata kawai na tunanin tane, yanzu haka photonta nake zanawa, Dan haka Malam sai
anjima, ka kirani latter anawa lokacin,"

tahir yace"wallahi Baku isaba daga kai har ita, Allah inka kashemin waya ko hmm"
Ahmad yace "to naji me yake tafe dakai yanzu?" Tahir yace "kawai jinka zanyi," ahmad yace "to
na gode ya madam? Ana nan anata fama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login