Showing 1 words to 3000 words out of 21911 words
Chapter 1 - RAYUWAR ZAINAB Complete Book 1234 By Zainab Kabir Jaen.txt
11/13/22, 10:30 AM - Messages and calls are end-to-end encrypted. No one outside of this chat, not even WhatsApp, can read or listen to them. Tap to learn more.
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR💪ROYAL STAR🌟: ❤🩹rayuwar zainab❤🩹
By zainab kabir jaen
Elegant online writers📚📖
Free page
Page one
Dukanta yake ta Ko'ina ihu take tana neman dauki dan allah kayi Hakuri insha allah bazan sakeba
Amma duk wannan Rokon da take masa besa yadena dukanta ban
Tun tana kuka har muryarta ya dena futa hankalinta yayi mutukar tashi Don tasan yau kasheta kawai zai yi
Gabadaya jikinta yai laushi da kyar kukan ma yake futa saida ya gaji dan kansa ya kyaleta
Janyota yai, yai wurgi da ita a kofar bed room dinsa Sannan ya juya daki ya koma
Bango yake duka yana fadin I hate you natsaneki na tsaneki kuma bazan taba sonki ban
Toilet ya shiga yafi minti Talatin yana wanka kafin ya fito gaban madubi ya tsaya mai yasha fa masu kamshi sannan ya nufi wardrobe dinsa masha kayan sojojine dayawa nagani aciki
Daya daga ciki ya dauko ya shirya sannan ya nufi gaban madubin yadau turare mai sanyi kamshi ya fesa masha allah shine abinda na furta Sanda Naga irin kyawun
Halitta irin na wannan saurayin yana da ma tsagaicin tsawo farine tas fuskar sa madaidaiciyace me dauke da dogon hanci da manyan fararen idanu dan karamin pink lip dinsa yafi komai daukar hankali a tattare dashi
Sumar kansa bakace sidik tana kwance luf da ita hakama sajensa kai masha allah captain al'ameen kenan nidai haka nace duk yanda akai guy din yanada alaka da yan Indian
🥱🥱🥱🥱🥱🥱🥱
#zainab kabir jaen (zee baby )
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR💪ROYAL STAR🌟: ❤🩹rayuwar zainab❤🩹
By zainab kabir jaen
Elegant onliine writers📚
Free page
Page two
A hankali yake tafiya har ya Iso wajan parking din motocin gidan wata farar honda Naga ya nufah yaransan sane suka taso da sauri suna Sara masa
Hannu ya daga musu ya shige motar suma motocin su suka shiga alayi suke tafiya har suka iso bakin gate din dasauri wani soja dayake gadin gidan yazo ya bude Musu kai tsaye Barack din sojojin suka nufa
Tunda ya shiga sojoji suka fara sara masa har yashiga office din daya kasance mallakinsa office din yatsaru sai tashin kamshi yake captain al'ameen kenan matashi mai jida kudi ga kyau ga ilimi
Kowa tsoransa yake a gurin dan baya daukar raini har Shugaban ninsa
Baya ragawa
.....................................
Adaya bangaren kuwa bayan ya hankadota kofar dakin dakyar ta lallaba tatafi bangaren daya kasance namasu aikin hi Dan
Kuka take sosai tarasa wata irin tsana hamma al'ameen yai mata wani daki tashiga madaidaici tana kuka toilet ta nufah tasamu ruwan zafi tai wanka tafito
Ta dauki wata kodaddiyar atamfar ta duk tsamin dauda takeyi amma ko ajikinta ahaka tasa tazauna tana tunanin rayuwar
Shin yaushe zata samu farinciki allah yajikan nannen ta kuka takeyi har yanzu zainab kenan baiwar allah
................................
❤🩹Shin wacece zainab❤🩹
Wata yarinya naga tana tafiya waddah akalla batafi shekara sha biyar ba a duniya tana tafe tana hawaye wani gida naga tashiga gidan nakasane wanda da labule akai kofar shiga gidan
Daki naga tashiga ta tadda nanne tana ta murkususu tana dafe da cikinta cikin kuka take cewa nannena nasamo miki magani bari injika miki a hankali tace
Allah yai miki albarka zainab allah yakawo miki farinciki arayuwar ki a hankali ta goge hawayen daya bata mata fuska
Tace ameen nanne tadauko kofi tajika mata maganin ta tallafota ta bata ba'a dau lokaci ba cikin nanne ya lafa bacci ya dauketa ita kuma ta dauki robar bararta ta tafi bara don samomusu abinda suci
Amma har magariba nera hamsin tasamu kai tsaye ta wuce shago tasiyo garin kwaki na talatin sugan ashirin ta shigo gidan
Akan dadduma tatarar da nanne yajiki tai mata ta dau buta itama Tagabatar da sallar magariba tazo kusa da nanne tazauna da tausayi ta kalleta tace kindawo
Tace eh nannena amma tunda nafita naira hamsin nasamu shine nasiyo miki gari kici kinga bakya jin dadi hawaye nanne ta goge tace allah ya bayyanamiki iyayenki kihuta da wannan wahalar itama hawayen ta goge tace nanne nifa banda iyayen bayanke da Baffah allah yai masa .......
#zainab kabir jaen (zee baby)
More comments more writing i love u my lovely fans😀😀
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR💪ROYAL STAR🌟: ❤🩹rayuwar zainab❤🩹
By zainab kabir jaen
Elegant online writer📖📚
Free page
Page three
Da suna sona bazasu yardaniba tun da suka haifeniba haka kuka tsinceni allah yaji kanka baffah na shine gatana da bai taimakeni.ba da yanzu bana duniyar ma
dan haka ni wannan rayuwar tafimin dadi nanne na mubar maganar nan kisha garin nan murmushi nanne tayi azuciyar ta tana fadin zainab kenan Ko baki fada ba ai ansan kina cikin wahala wlh
Afili kuma tace toh diyata kwakin tajika tamikawa nanne duka kadan tasha tamiko mata badan ta koshiba saidan tasan inbata shaba zainab din bazata shaba
Dauka tayi ta shanye ta wanko kofin takai shi ma ajiyarsa sannan tai alwala tai sallar isha sannan ta kwanta
Washe gari da wuri tatashi tagyara gidan tsaf sannan ta tafi barar ta dari biyu tasamo da murna tatafi wajan mai kunu tasiyi na dari tasiyo musu kosan dari tayo gida
Nanne na ganinta tai murmushi tace sannu dadawowa diyata nima anjima tare zamu fita barar tunda
nasamu saukin jikinnawa tace toh nanne nan suka karya suna ta shira cikin farinciki kamar ba abinda ke damunsu da yamma tare suka fita a Inda suka saba zama anan suka zauna
Da gudu motocinsa suke shigo cikin garin
Suka wuce su tare da fallatsa musu ruwan cakwalkwalin dake gurin ita zainab ma besameta sosai ba amma yasamu nanne dayawa ta.mirror din motarsa yaga abinda
yafaru a hankali ya tsaida motar sa suma sauran tsayawa sukai
Ahankali ya fito yazo.ya tsugunna agaban nanne yace kiyi hakuri mama bamu lura da ku bane itadai zainab mamaki
take jin wannan dan indiyan yana hausa
Nanne ce tace bakomai yarona allah yai maka albarka yace amin mama yan dubu dubu ya zaro yabasu guda goma nanne takarba tana ta samasa albarka
Yace mama kutashi nai maidaku gida nanne tace to dan albarka haka kurin yaji tausayin matar yarufeshi jinta yake kamar amminsa duk abinda ake bai kalli inda zainab take bare yasan da ita a gurin Captain al'ameen kenan
To rayuwa ta sauya musu don dan birni kamar yanda zainab tarada masa ya tsaya musu dan yanzu sundena bara duk sati yanazuwa ya kawo wa nanne ziyara da abin Arziki sosai shidai haka kurin yaji ya tsani yarinyar nanne waddah ko sunanta ma bai sani ba
Saboda shegiyar kazantarta shikuma yatsani kazanta arayuwar sa.yalura batason tsaftace jikinta amma kullum ka taddah ta tana aikin gida rannan yana zaune da kyar nanne tasa ta tai wanka tacanja kaya wannan kenan
Tafiya ce ta tasomai ta shekara uku yazo yayi sallama da nanne ,nanne harda kuka dazai tafi dubu hamsin yabasu dazai tafi
Bayan tafiyarsa.nanne sana'a tafara amma sai ake kin siye wai ana.zargin su mayune.ahaka.har suka cinye kudin yazamana yanzu saidai sufita bara wataran su samu wataran su kwana haka
Yanacan amma.kullum tunanin wane hali.nanne take yakeyi gashi yarasansa dasuka san gidan duk anmusu canjin wajan aiki
Ashekara ukunnan sunsha wahala rayuwa tai ta juyi dasu wataran sai suyi kwana biyu basuci komai ba aita kyararsu agarin amma zainab batada burin dayawuce taga nanne cikin farinciki bayan shekara uku
Da tafiyarsa ciwon nanne yatashi tabata maganin harta gaji amma haryanzu ina gashi ba kudin zuwa asibiti don abinda zasucima karfinsu yake fi............
🥱🥱🥱🥱🥱🥱🥱
Bacci
#zainab kabir jaen(zee baby)
More comments more writing
Karku manta littafinnnan fah paid book ne gameso tamin mgn ta private dan munkusa gama free page nagode
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR💪ROYAL STAR🌟: ❤🩹rayuwar zainab❤🩹
By Zainab kabir Jaen
Elegant online writers📚📖
Free page
Page 5
Dafarko kisa aranki aiki kikazo Gidan nan bawani Abu ba koda wasa kikasake wasu daga cikin yan aikin gidannan yasan cewa ke matatace zaki gani
Kuma sannan bana bukatar indinga ganin wannan mummunar halittar taki koda wasa kika bari naganki wlh zaki fuskanci hukunci mai tsananani kina jina
Ahankali dagyada kai sannan yace kuma akwai baba kande me aiki da kuma asabe zaki koma bangarensu dazama Dan nan ne bangaren masu aiki kinaji na
Ahankali tace eh hamma Allah yabami ikon cika duk sharadinka yace wannan kuma yarage naki asabe yakira yace ga sabuwar me aiki nakawo zaki koya mata aikin dazata dingayi kanta akasa tace toh yallabai
Tashi tai itama tabita abaya tanuna mata dakin da zata zauna ta shiga haka kurin asabe taji kaunar yarinyar aranta gata karama ankawota aiki a tunaninta bazata wuce shekara sha biyar ba ahankali tace kanwata yasunan ki tace sunana zainab tace toh zainab nan ne dakin da zaki zauna gobe in Allah yakaimu inkin huta sai innuna miki aikin da zakiyi tace toh anty ngd
Dakin tashiga, dakine madaidaici yana dauke da gado da wadrope tsummokaranta ta ajiye agefe sannan tashiga bandakin ta dauro alwala tagabatar da sallar La asar baba kande ce tashigo tace diyata kece sabuwar mai aikin da yallabai yakawo tace eh mama sannan ta tsugunna ta gaisheta ta amsa tana samata albarka cewatai bari inkawo miki abinci tace toh mama ngd
Bayan fitar baba kande nannen tace tafado mata arai kuka tafara baba kande ce tashigo tace aa diyata me yasameki tace bakomai baba
Guri baba kande tasamu ta zauna akusa da ita tana fadin bakyason aikin ne iyayenki sukai miki dole girgiza kai tayi tace toh meyafaru tace nanne na saita fashe da kuka meyasamu nanne taki nan takwashe lbrnt ta gayamata amma koda wasa bata fada mata aurenta da captain ba baba kande ta tausayamata tajawota jikinta tana fadin kidena kuka diyata kidaukeni a matsayin nanne ki kinji tace toh mama tana share hawaye
Abangaren captain kuwa ya sanar da iyayensa batun aurensa sunyi farinciki sosai kasancewar dama suna so yayi aure a Nigeria basa son zamansa shikadai
Yace musu yarinyar ce batada kowa shiyasa akai auren da gaggawa bai sanar dasu ba Abbie yayi fada amma bewani zafafa ba ya watsar yakira kanninsa ya sanar dashi shima yayi murna sosai
Tana kicin taji kara Waya waddah idan captain yana bukatar wani abu yake kira toh anty asabe bata nan kuma baba kande bacci take dagawa tai tasanar dashi basa nan amma bejira yaji mai zatace ba yace akawomin coppe tare da kashe wayar
Hartayi kamar bazata kai ba gudun kartai lefi yasata daukan coppe din takai mai kanta akasa tashiga falon gware tai da mutum yazo futowa cikin rashin Sa a coppe din ya zube gabadaya ajikin farar shadarsa ransa yayi bala in baci yace kewata irin dabbace zaki zubama mutun Abu mezafi ajiki banza dakiyaye kawai Yar kauye kazama dake ma uban wayace kikawomin abu
Kina tunanin zanci abinda yafito daga hannunki ne kuma tasa tana bashi hakuri shine yarufeta da wannan dukan
❤🩹❤🩹❤🩹❤🩹❤🩹❤🩹❤🩹
Cigaban labari
❤🩹❤🩹❤🩹❤🩹❤🩹❤🩹❤🩹
......................................
Tana cikin wannan tunanin bacci yadauketa ba Ita tatashi ba sai gab da sallar magariba tashi tai ta dauro alwala jitai anfara kiran sallah dadduma tashinfida tagabatar da sallah
Tana idarwa asabe tashigo tace kitaso mushiga kicin za ayiwa yallabai girkin dare cewa tai toh anty asabe kichen din suka shinga
Asabe tana nunamata abubuwa ahaka har suka gama girkin tsaf sannan asabe tajera mai a dining suka wuce suka gabatar da sallar isha i suka zauna suna hira
Asabe ce tace nikwa kanwata intambayeki mana tace inajinki anty asabe tace kinga yanda kike da wannan kyan wlh dakina gyara kanki da anga mace anan
Kinga yallabai ma ya tsani gazanta shiyasa zaki masu aikin sama masu tsaftane ni nayi mamakima da yabarki agidanan haryanzu ta dafata tace akudin aikin ki kikawo nasiyo miki kayyayyakin sawa da sabulai da mayuka nagyaran jiki wlh sai kinga yanda zaki koma kidauke ni amatsayin yayarki kinji hawaye ta goge tace ngd anty asabe kuma gobe zankarbi kudin awajen mama kande inbaki tace toh kanwata ngd asabe irin mutananne masu tsafata kuma ta iya gayu sosai Dan zainab had sha a war tatake wataran kuma tayi alkawarin kodan tadawo da darajarta agurin hamman ta zatayi tsafta
#zainab kabir Jaen
Gaskiya comment dinku tana kadan akan littafin rayuwar Zainab
Ina godiya agareki maman Ahmad da ummu raees da takwarorina da anty mamy khabir maryam Yusuf anty Maimoon ina godiya agareku Allah yabar zumunci
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR💪ROYAL STAR🌟: ❤🩹rayuwar zainab❤🩹
By zainab kabir jaen
Elegant online writer📚📖
Free page
Page 4
Bismillahir rahmanu rahim
To yaune captain zai dawo daga Tafiyar da yai yana sauka kai tsaye gidan su yafara nufah dan yaga halin.da nanne take.ciki zainab.yatarar akanta sai kuka take tana tofah mata adduo'in da suka zo bakinta
Zubewa.yai agaban nanne yana fadin mama bakida lfy meyasameki, nanne dai bata iya cewa komai salati kawai take zainab ce tace ciwon cikinta ne yatashi.nabata magani taki warkewa takarashe tana sakin wani irin kuka mai cin dai
Ahankali yace kamata mukai ta asibiti nanne ce tarike hannunsa tana.fadin wannan.ciwon nawa bana tashiba ne dan allah yarona kamin alkawari bayan raina zaka dauki zainab daga garinnan kamin alkawari zaka nemomata iyayenta sannan zaka zamemata gata dan allah inaso ka.aureta dan hakan ne zaisa inmutu ina mai farinciki
Mamakine ya cika shi dama ba nanne ce tahaifi zainab ba zanin kayan da aka tsinceta dasu ta Mika mai tace wannan shine kayan da aka tsinceta dasu tafada dakyar ahankali yace nanne namiki alkawari amma nanne kitashi mutafi asibiti insha allah
bazaki mutu kibarta bama
Kalmar shahada take karantowa kullu nafsin zaikatull maut hakika duk wani.mairai mamacine allah ya dauki ran nanne wani ihu zainab.tasa tana fadin nanne karki mutu kibarni ke kadai ce nake da ita narokeki nanne zubewa tai a gun asume😭😭😭
Shikansa ya girgiza da mutuwar nanne zainab ta matukar bashi tausayi saidai tunanin dayake alkawarin daya daukarwa nanne taya zai cika shi meyasa bata zabi kowa ba saishi innalillahi wainna ilaihi rajiun shine abinda yake nanatawa
Bazai iya auren yarinyar nan ba gaskiya baitaba tsanar wani abu ba kamarta mutanene.suka fara shigowa nan akai wa nanne wanka aka kaita gidan ta nagaskiya sai fatan allah yaji kanta mukuma allah ya kyautata makwancinta mukuma allah yasa mucika da imani abinda yabashi mamaki shine
Ana kai nanne kowa ya watse yarage daga shi sai yarinyar ahankali take bude idanuwan ta da sukai mata nauyi akansa ta sauke su a hankali tace hamma al'ameen dagaske nanne tatafi ta barni koh takarashe tare da sakin wani kuka mai cin rai daban tausayi😭😭
Tabashi tausayi sosai ahankali yace kiyi hakuri nanne dai lkcnta yayi tashi mutafi kinji ba musu tatashi ta bishi dan yanzu shine madafarta kuma tayi alkawarin duk rintsi duk wuya zata jure duk wani kalubale dazata fuskanta a bangarensa hayaniya sukaji awaje mutane yagani a tsai tsaye da abin duka wai sai sun kasheta watoh maitartasu tasa sun fara cinye junan su to kafin tafara cinsu sai sunkasheta kafin yai
Wani yunkuri har mutane sun rufu akanta suna duka zuciyar maza ce ta motsa bindaga ya fito da ita yadinga harbin sama ja da baya sukai a tsorace cikin bacin rai yace duk wanda ya kara tabata na rantse da allah saina fasa kansa da harsashin bundugarnan yakarasa gurin ya dagota duk ta galabaita duk da
Sun tsora hakan baisa sunyi shiru ba wani ne yace yazaka zo har rugarmu kace zaka yimana ikoh to kai mekake yunkurin yimata ahankali yace inason ku dauramin aure da ita a Hanoi dubu hamsin ya zaro yabata a matsayin sadaki agurin kuwa aka daura auren inda mlm sani da mlm ado sukai wallicin auren watsewa sukai dukansu a mota yasa ta suka bar rugar da matsananci gudu
Kai.tsaye hospital ya wuce da ita likitoci suka rufu akanta wata norse yasa tana kula da ita harzuwa sanda za,a sallamota satinta guda aka sallameta yazo yadauke ta baccine ya dauke ta amotar sa
Jin tsayuwar motarne yasata farkawa kallon gidan take kallo baki saki gaba yai tana binsa abaya tayaba
da tsarin gidan falon gidan suka shiga nan kallo yakoma sama gaba daya ta tsorata da girman gidan
Kan kujera yazauna itakuma akasa tatakure guri daya kallo daya yai mata sannnan yace zangaya mike sharadina nazaman gidannan inkin kiyaye ki zauna lfy inkuma baki kiyaye ba zaki gani
#zainab kabir jaen
More comments more writing
Ina godiya agareku ummu ra ees da takwarorina da ummina da mauncy ilove you my lovely fans
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR💪ROYAL STAR🌟: ❤🩹rayuwar zainab❤🩹
By Zainab kabir Jaen
Free page📖📚
🅿️.....6️⃣
Washe gari kamar yanda tafada takarbi dubu hamsin tabawa anty asabe tashiga kasuwa tasiyo mata atamfofi da dogayen riguna guda biyu mayafi da takalmi mayuka na gyaran jiki taje wajan anty lady ta hadomata domin kuwa kayanta suna da kyau ga sauki itakanta saida takara mata dubu ashirin kai tsaye gurin dinki tawuce da kayan tace ai mata dogayen riguna da riga da sket tasiyo mata su under ware agajiye tashigo gida zainab naganinta takarbi kayan tana murmushi tace sannu da zuwa anty asabe tace yauwa kanwata ga kayanki nan saida na kara miki dubu ashirin ma amma su kyauta na baki murna ce tacikata tarasa me zatai kawai ta rungume anty asabe tasa kuka tace ngd anty asabe Allah yabiyaki ta sharemata hawayen fuskarta tana fadin ke kanwata ce Dan haka babu godiya a tsakanin mu asatinnan me dikin zai dinka miki kayan tace toh anty asabe Allah ya biyaki yabaki miji nagari tace ameen kanwata kema Allah yabaki miji nagari afili tace amin azuciyarta kuma tace nikam Allah yabani miji nagari saidai fatan Allah yasa yasoni yadena yimin wannan tsanar
Kamar yadda anty asabe tafada asatin tela yai mata dinki kayan sunyi kyau sunyimata das saboda me dinkin kwararren telane to kayan gyaran jikin tafara amfani dasu kafin wata daya tayi wata muguwar canzawa ga anty asabe tana kara koyamata wasu abubuwan a wannan lkcn captain baya nan ya tafi England inka ga zainab sai ka rantse ba itace zainab din nanne me bara ba tazama wata Yar gayu fatar ta harwani tsantsi take tana sheki mayuka gyaran gashin da tasiyo mata agurin anty lady b masu kyau sutake amfani dasu kasancewar tana da yawan gashi da tsawo yasa bata kitso Dan dama nanne ce take matsa mata taimata kalba itama ba a iya gama ta a ranar kanta yayi kyau yayi baki duk dattinnan babu tazama wata Yar gayu duk inda ta wuce kamshin humra da turaren lady