Showing 3001 words to 6000 words out of 21911 words

Chapter 2 - RAYUWAR ZAINAB Complete Book 1234 By Zainab Kabir Jaen.txt

15 Nov 2025

514

b ne yake tashi itakanta yanzu tafi jin dadin jikinta da take tsafta Dan akalla arana in batai wanka hudu ba zatayi uku tayi kiba tadan kara girma hakoranta sunyi tas dasu inba saninta kai ba ma inkaganta bazaka ganeta ba



To yau sungama aiki da wuri Dan haka wanka tai ta dauki wata doguwar riga tasa simple make up tai kwalliyar ta amshe ta running tai da mayafin doguwar rigar tasaki jelar gashinta tana reto a gadon bayanta ta dau falat shoe tasa tatafi garden din Gidan tazauna tana ta tunanin rayuwar ta ahankali motocinsu suke shigowa Gidan wajan ajiye motoci suka nufa sukai parking kowa yafito daga nesa ya hango ta a garden din da mamaki yake kallon gurin Dan shidai yasan ba mai zuwa garden din inba su basma ne suka zo nigeria ba toh wannan ai tafi basma girma duk yanda akai bakuwa


Ahankali ya karasa garden din kujera dake fuskantarta ya zauna yace sannu baiwar Allah ta Dan tsorata da ganinsa amma sai ta dake cikin siririyar muryarta tace yauwa ina wuni ta durkusa aransa yace dama wannan balarabiyar tanajin hausa yace amma baiwar Allah bansanki ba gurin wa kikazo a Gidan nan shikansa mamakin kansa yake daya zauna yake tambayar yarinyar kawai jiyai ta burgeshi gata kyakkyawa kamshin turaren ta yafi komai tafiyar mai da ahankali dan yana da matukar San kamshi da tsafta ahankali cikin siririyar muryarta tace ni wai gurin anty asabe nazo yace bata nanne kikazo kika zauna anan ke kadai



Dan shi harga Allah be San cewa zainab bace kwata kwata kwalla ce tataru a idonta wai ace mijinta ne yakasa ganeta cikin kinkina tace dama ni ni ce zainab din nanne da mamaki yake kallonta wai zainab ce takoma haka duk da dai bawani girma takara ba amma tazama Yar gayu ga kyau saikace balarabiya sai yaga tanamai kama ma da basma Yar Gidan ammiensa tunanin yakawar aransa ya hade rai kamar bashine me murmushi yanzu ba yace yace wayabaki damar zama anan gun cikin hawaye tace hamma Dan Allah kayi hakuri tashi yai yabar gun amma bedena mamakin yanda yarinyar takomaba kamar ba itace kazamar nan ba me warin datti har ya shiga gidan bedena mamaki ba

Yana tafiya itama tatashi takoma cikin Gidan tana hawaye wai ace Mijin ta yakasa ganeta itadai tasan tanajin kaunar hammanta aranta kuma tana fatan itama yasota ko yayane



Toh tundaga ranar basu kara haduwa ba amma koda yaushe da tunanin yarinyar yake wuni yayi danasanin abinda yai mata yake da daya daukota ya gyarata ya sata a mkrnt ai bazatai kazantar ba dama da rashin kulawa a da din saiyaji kamar bai kyauta ma nanne ba berike amanar data bashi ba duk da dai bayajin son yarinyar amma saiyaji wani mugun tausayinta yana ratsashi yayi alkaqawarin zai zamemata gata kamar yanda ya daukarwa nanne alkawari amma taya yanzu tsoransa yarinyar takeji tana mai kallon mugu ne Wanda bai iya rike amanar daya dauka ba amma zaiyi duk mai yuwa yaga yagoge hakan a tattare da ita



Yau bayan sun gama aiki wanka tai ta dauko wasu Riga da siket na atamfa tasa ta dau dankwalinta dayi daurin ture kaga tsiya baba kande tace kai diyata wannan kwalliya haka kamar zaki gasar kyau ta duniya murmushi tai tace kai baba kande harna kaiki iya kwalliya baba kande ce ta aikwa sanda Ina kamarki bakiga kyauna ba. Samari har fada suke akaina murmushi tai tace wannan gaskiyane baba kande bari inje dining in debo abinci Dan yunwa nakeji fitowa tai tana tafiya ahankali tana tafiya kanta akasa tuntube tai da kafar mutum tatafi tagal tagal zata fadi cikin zafin nama ya taro ta tafado a kirjinsa wani bakon yanayi sukaji ya ziyarce su kalon juna suke ko kifta ido basayi sunfi 30 minute ahaka sannan ta dauke


Idonta tana kokarin dagashi tace hamma kayi hakuri wlh ban lurabane ahankali yace kidinga kallon gabanki inkina tafiya in bahaka wataran saikin jiwa kanki ciwo a ahankali ta gyada kai dakin shi ya wuce inda ita kuma ta wuce dakin su tana ta tunanin abinda yafaru dasu wani farinciki taji ko bakomai hamma yafara tausayinta tsalle tai tana dariya tunda tasan da Dane da duka ne hukuncinta nikwa nace kai madam daga ganin sarkin fawa sai miya tai zaki shima abangarensa wani farinciki taji yana ziyartar Sa


❤‍🩹❤‍🩹❤‍🩹❤‍🩹❤‍🩹❤‍🩹❤‍🩹❤‍🩹A daya bangaren kuwa ammi ce zaune tunda diyarta ta bata yanzu kusan shekara sha shida kenan amma haryanzu takasa mantawa kullum cikin tunanin ta take basma ce tashigo dakin tazauna kusa da ita tana fadin ammiena tunani kike koh a ahankali tace a,a basma ba tunani nake ba Abbie ne yashigo yana fadin maman yara kiyi hakuri kidena wannan tunanin insha Allah indai Ummina tana Raye zamu ganta Dan ajikina ina jin wataran zan hadu da diyata yafada da murmushi akan fuskarsa Dan ya kwantar mata da hankali yace danki fah captain yace Yananan zuwa a watananan tace tare da matartasa zaizo yace wlh bansani ba amma dazu Yaya yake fadamin tace son kenan nayi kewar shi dayawa wlh yace kedai bari da Abbie da abbu wato baban captain uwarsu daya ubansu daya haka ma ammie da momy yaya da kanwane Dan captain ma yafi shakuwa da ammi

Yanzu lbrn yafara masoyan zainab


Ina godiya agareku bisa yanda kuka nuna damuwarku akaina INA matukar godiya agareku INA matukar kaunar Ku





More comment more typing





#zainab kabir Jaen (zee baby)
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR💪ROYAL STAR🌟: ❤‍🩹rayuwar zainab❤‍🩹

By zainab kabir Jaen


Free page📖📚


🅿️..........7️⃣

A bangaren su captain ❤‍🩹❤‍🩹❤‍🩹❤‍🩹❤‍🩹❤‍🩹❤‍🩹❤‍🩹
Yadage da nemarmata iyayen ta badare ba rana yasa anbuga jaridu da hoton kayan da aka tsinceta dakuma yanda baffah ya tsinceta a dokar daji amma shiru kakeji gidan talabijin gidan radio kodayaushe cikin sanarwa suke amma ina balabari

Yanzu yadan fara sakar mata fuska duk da dai basosai ba boarding schools yasamomata inda zatai shekara shida ta kammala ranar daya sanar mata bakaramin farinciki taiba don dama bata da burin da wuce taga itama tasamu ilimi tace hamma ngd Allah ya biyaka da gidan aljannah be mgn ba ya shige daki

Washe gari yace tashirya zai kaita shopping tasiyo abubuwan dazata bukata amkrnt siyaya sukai kamar ba a son kudin komai dazata bukata ansiyo mata sannan suka dawo da anty asabe taga kayan bakaramin mamaki tai ba anya yallabai yarinyar nan ba Yar uwarsa ba ce don taga inka kura musu ido zakaga har wata kama suke barin yanzu da tacanja amma saita kawar tace ya za ai ya dauko kanwarsa yasa abangaren masu Ai ranar Monday Yakama zata fara zuwa mkrnt don haka shirye shirye taketayi Dan yace karta wuce karfe bakwai bata shirya bakwai daidai kuwa ya fito lkcn harta shirya yana fitowa ta durkusa har kasa ta gaisheshi ya amsa tare dayin gaba ta bishi abaya duk abinda Yakama aiwa dalibai inza a sasu amkrnt yayi mata sannan yace tazo yanason mgn da ita bayan tazo yacemata kikiyaye kanki dayin kawaye dayawa karatu kikazo bawasa ki kare mutuncinki a maysayinki na matar .......... Shiru yai ya shiga mota yace kinji dai nafada miki tace insha Allah hamma zan kiyaye yaja motarshi yai gaba itakuma principal tasa aka kaimata kayanta hostel mutum biyune adakin da da fatima Mohd da kuma hamidah mika'il yaran masu kudine Dan duk mkrnt shakkarsu ake Dan ko yan ss 3 basa yimusu su kyale yarane yan gayu inka gansu saikace wasu irin yan matannan ba yan jss 1 ba


To zaman zainab agurinsu yasa takara wayewa duk rashin mgnrta yanzu ta koyi surutu da tsiya agunsu saidai kuma in muskilancinta yatashi bata mgn sosai kai saikayi zaton Yar sarkice yan mkrntar ma duk haka suke cemata zee beauty kowa soyake ta kulashi Dan akwaita da shiga rai yau suna daki itada su hamidah suna duba littafin English saboda gobe akwai test wata Yar ss 3 ce tazo tace kai kutashi ga kayan anan Ku wanke min acikinsu babu waddah ta dago ta kalleta tacemin kujimin yan iskan yara saboda kunga kowa amkrntar nan yana shakkar Ku shine kuke ganin Ku kun isa ko to wlh Baku tashiba sai na yaga littafin nan wlh



Fatima ce ta dago ayangance tace madam kin ishemu fah kinzo sai wani shouting kikemana aka Fatima Mohd tace ubanwaye ma zaimiki wanki wlh baki isa ba muma namu wankemana akeyi zainab kuwa ko inda take ma bata kallaba tace ah lallai yara kun isa ke wato me girman kai ina mgn kin min shiru dagowa tai tace ke dallah dakata mufah muna da abinyi ne wazai kulaki my friend Ku juyo mucigaba da karatun mu shiru kuwa sukai suka cigaba kafin zainab tai wani yunkuri taji ta zabga mata mari cikin zafin rai hamidah tarama mata kafin hamidah ta sauke hannu Fatima itama ta Dora suka hadu sukai mata duka tafita tana zaginsu sukwa ko ajikinsu tashi sukai sukai shirin Islamiyya yanzu izzun su ashirin hadda zainab kuma goma suka fito suna tafiya acikin filin mkrnt suka karasa masallaci don daukar darasi bayan antashi suna daki aka kirasu wai wannan Yar ss3 takai karar su suka tashi sukaje aka tambayesu meyahadu su nan kuwa suka fadi duk abinda yafaru fada mlmr tai musu tace ba yayarku bace ana yawan kawomin kararku Ku kiyayeni suka bata hakuri suka tashi yau




Suka kammala jarabawar kammala jss1 dinsu zasu wuce ss 2 kowa sai murna yake zai tafi gida hamidah ce tace Besty wlh banason tafiya gabadaya inna tafi zanyi missing dinku zee ce tace Hummm Besty kenan Ai saina fiki amma Ai hutun badewa za ai ba tace hakane motar su Fatima ce tafara zuwa sannan tasu hamidah kamar yanda tasaba driver ne yazo daukarta


Nan suka tafi suna kewar junansu tana shigowa Gidan da anty asabe tafara cin karo aikwa da gudu ta rungumeta tana murna tace nayi missing dinki anty asabe ina mama kande tace tatafi kauye yallabai ma yatafi India wajan iyayenshi ni kadaice a gidan naji dadin dawowarki tace nima haka anty asabe

Kuyi hakuri da wannan pls ❤‍🩹‍rayuwar zainab❤‍🩹 fans ina yinku Allah yabarmin ku


#zainab kabir Jaen(zee baby)


Yau naso yimuku posting dayawa saboda naji dadin comment dinku najiya


Baiwar Allah da tafadamin mgn ce tasa wlh nakusa gama wa ban San gama gogeba na biyemata kuyi hakuri🙏🙏🙏🙏
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR💪ROYAL STAR🌟: ❤‍🩹Rayuwar zainab❤‍🩹


By zainab kabir Jaen

🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-star-writers-Association-10160707075594165/?ref=py_c

Marubuta masu aiki da fasaha da zallar ma'ana ,fadakarwa ,ilimantarwa da kuma nishadantarwa(R.S.W.A)Ruwa kadai ke maganin kishi

Alkalaminmu yancin mu






FREE PAGE📖📚


🅿️.....8️⃣

To har hutun yakare ko saudaya basu hadu da captain ba har hutun yakare kudi ya turo yasa driver yakaita tai shopping din abinda take bukata a mkrnt aikwa komai zata siya saitasiya itada da friend dinta ranar da zata koma mkrnt jitai farinciki kamar ya kasheta saboda zataga kawenta harga Allah ita yanzu ji take kamar batada wani aure akanta jinta take dai dai dasu hamidah kuma yanzu bakasafai ma take tuna wani captain ba Dan yanzu tafara sanin ciwon kanta kuma tayi alkawarin saita kwatarwa kanta enci agurinsa duk abinda yai mata saita rama


To ita akafara kawowa mkrnt sananan hamidah da Fatima dagudu suka rungume juna suna murna bayan sun huta kowa yafito da tsarabar daya kawo Dan uwansa kamar yanda zainab duk abinda tasiya saida tasiyo musu suma haka suka tashi suka gyara dakinnasu sannan kowa ta kwanta tana baccin gajiya


To sun fara jss 2 dinsu a sa,a duk mkrnt kowa jiyake dasu don sun zama kamar taurari ga kyau ga ilimi ga kuma iya gayu


Akwai wani ancul dinsu anacemai ancul aboki matashi ne maiji da
Da ilimi da kudi ga iya gayu yana masifar son zainab amma yanayin tsiwarta yasa yake shakkar fadamata su hamidah yasamu yasanar musu sukuma suka sameta suka fadamata danjin amsar da zata bashi Ku biyoni a page 9 ngd



Ina miko gaisuwa agareku masoyana Allah yabarminku ya biyamuku bukatunku na alkhairi


#zainab kabir jaen
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR💪ROYAL STAR🌟: ❤‍🩹Rayuwar Zainab❤‍🩹


Story & writing Zainab Kabir Jaen


*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.Facebook.com/Royal-star-writers-Association-10160707075594165/?ref=py_c

Marubuta masu aiki da fasaha da zallar ma'ana,fadakarwa,ilimantarwa dakuma nishadantarwa(R.S.W.A)Ruwa kadai ke maganin kishi

Alkalaminmu yancin mu




FREE BOOK📖📚


🅿️........9️⃣

Numfashi ta sauke ahankali ta ce "ni fa in gaya muku ba soyyaya ce agabana ba karatu na zo yi" a zuciyarta kuma ta ce 'ya zanyi da auren dake kaina?' su Hamidah ne suka sata agaba suna ta lallashi akan ta yarda dashi suma Ai baza su goyi bayan ya hanata karatu ba.

Da suka isheta da surutu tace taji ta yarda wani lhu suka Sa suka ce dama ana so ana kaiwa kasu tashi tai tana binsu suna gudu suna ta dariya data gaji ta zube akan katifa suma zubewa su ka yi suna maida numfashi.


Da yamma da ta tashi bata jin dadi ciwon marar tane ya tashi magani ta sha don haka bata je makaranta ba da ta tashi wanka ta yi ta gyara jikinta ta yi simple make up sannan tasa katon hijabinta ta zauna tana jiransu Hamidah su dawo su d'an zaga makaranta.


Da sallama kuwa suka shigo ta amsa tana harararsu ta ce "ai na kuka tsaya kun san jiran Ku nake suka ce wlh ancul ne ya tsaidamu wai kina ina muka fada masa bakya jin dadi gashi nan ma yazo yi miki ya jiki.

Ki fita yana jiranki ta ce "ni dai gaskiya ba in da zani da kyar suka lallabata ta fita da ta je suka gaisa ya mata ya jiki tace "da sauki" yace "toh ga tarin maganganu a bakina Gashi kuma bakida lfy" murmishi ta yi tace ancul Ai na warke" ,yace "kin tabbata" ta ce "eh ancul" yace "to da farko dai Zainab tunda yayanki captain al'ameen ya kawo ki naji duk duniya babu "ya macen da ta yi min sama dake nayi kokarin sanar dashi a lkcn sai kuma na fasa naga gwara in fara sanar dake inkin aminta sai na tura iyayena gidanku Ai maganar sai kuma kwarjininki ya yi min yawa na kasa fada miki ina fatan zaki amsheni hannu biyu".

Wani numfashi ta sauke aranta tana saka tace mai tana da aure ko kuma ta rabu dashi a'a wata zuciyar tace mata ke kina da tabbacin hamma zai zauna dake a matsayin matane gwara ma ki lallaba ki samu Wanda yake sonki inya so ko hamma ya sake ki bakida wata damuwa.

Wannan shawarar ta dauka ta ce mai kawai sai tayi tunani yace "ba komai Sweetyna Allah yasa naji alkhairi na baki kwana uku ina jiran amsa".

To ranar da kwana uku ta cika ancul aboki yazo nan ta shaida mai ta amince wasa-wasa soyyaya mai karfi ta shiga tsakanin su a makaranta babu Wanda bai san lbrn soyayyarsu ba don haka yanzu sai suka kara wani iyayi don ba mai tabasu ancul aboki ya kyale.

Yanzu suna shirin yin jarabawar mita daga jss three amma tun randa hamma ya kawota bata kara ganinsa ba kuma duk sanda zata je Hutu bayanan yayi tafiya ita yanzu ma mantawa take dashi amma kuma koda yaushe yana turo mata kudi tasai abinda take bukata sun zana jarabawar kammala jss three dinsu lfy inda suka koma gida dan jiran sakamako sun dade suna Hutu agida kafin result dinsu ya fito sunci Dan haka suka fara shirin tafiya ss one.

Zuwan ancul aboki hudu a hutun Sa su ka yi anty Asabe ta dinga tsokanarta tana cewa "Ashe kina candy sai aure" ita dai sai dai tayi dariya.

Sun fara karatun su a sa'a kuma sun samu nasarori masu yawa kuma yanzu sun haddace karatun alqur'ani mai girma sun jajje musa baka kuma dai sune sun samu kyaututtuka masu yawa yanzu suna ss 3 sun zama manyan yan mata masu jidakansu da aji shirya-shiryan fara neco suke da waec inda za su hada bikin saukar su da candynsu, gabada daya sun Shiga busy shirye-shirye kawai suke da karatu ana gobe zasu fara exam kusan kwana su ka yi suna karatu sun fara exam a sa'a sun kammala sai fatan jiran sakamako ranar da suka kammala jarabawar ranar aka yi musu saukar karatunsu an kirata an mata kyaututtuka ancul aboki ma yai masa tata kyautar ba zato ba tsammani kawai taga hamma ya taso ya mika mata tasa kyautar ita a tunanin ta bata taba kawowa zai zo na ya kara girma da kyau bayan anyi hotuna kowa yakama gabansa suka rabu ita da kawayenta cike da kewa da kuma kuka da kyar suka rabu da juna da alkwarin kowa zai ziyarci kowa.


A haka suka dau Hanya cikin kewar juna tunda suka dau hanya ba wanda ya yi wa Dan uwansa mgn ahaka har suka isa gida.


Kuyi haƙuri da wannan

Ina godiya a gareku masoyana Allah ya bar zumunci


Inai wa duk wani Dan " kungiyar Royal Star fatan alkhairi Allah ya bar zumunci


Allah ya daukaka K'ungiyarmu mai albarka

#Zainab Kabir Jean
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR💪ROYAL STAR🌟: ❤‍🩹Rayuwar Zainab❤‍🩹




Story & writing



By: Zainab Kabir Ja'en




*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}


https://www.Face book.com/Royal-star-writers-Association-10160707075594165/?ref=py_c *Marubuta masu aiki da fasaha da zallar ma'ana, fadakarwa,ilimantarwa,ddakuma nishadantarwa* (R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi


*Alkalaminmu yancin mu*





FREE BOOK📖📚


🅿️..........🔟

………Kowa b'angarensa ya nufa, tunani yake wai Zainab d'insa ce ta koma haka? Hummm taya yanzu zai nuna mata yan da yake jinta a ransa? yana jinta kamar Yar Uwarsa, jinta yake kamar su Basma.



Tashi yayi ya fita falo yasa Asabe takira masa ita, aikuwa da sauri ta ce "to yallabai" ta tafi ta kirata lokaci ta shirya cikin wani arnen les blue mai adon pink, an zuba masa stone tayi kyau sosai doguwar Riga ce, bata d'aura d'an kwali ba, ta dan yafashi akanta ta fito, a zaune ta sa me shi akan kujera, a kasan k'afarsa ta zauna tare da cewa "barka da hutawa Hamma, ya ce "yauwa barka," dai shiru ne ya biyo baya kafin daga bisani ya ce "dama na kiraki ne domin in fad'a miki ki d'ebi kayanki daga b'angaren masu aiki ki maida daya part d'in, sa bo da ya kamata kisan cewa bafah matsayinki d'aya da sauran masu aiki ba.


Mamaki ne ya kamata wai ita Hamma yake ban-ban tawa da matsayin masu aiki, ba tayi mai musu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login