Showing 15001 words to 18000 words out of 21911 words
Chapter 6 - RAYUWAR ZAINAB Complete Book 1234 By Zainab Kabir Jaen.txt
ma'ana, fadakarwa,ilimantarwa, da kuma nishad'antarwa.
(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin 'kishi.
Al'kalaminmu 'yancin mu.
FREE BOOK๐๐.
๐
ฟ๏ธ.................2๏ธโฃ4๏ธโฃ.
............Da yamma li'kis suka isa garin Adamawa a hotel suka kwana, wannan ne karo na biyu da suka kwana a d'aki d'aya washe gari suka 'karasa gidan su Granny kowa nan nan yake da ita tun daga kan su Mommy har su Abbie da Abbu, haka kurin Ammi taji son Yarinyar ya kamata, ita ma a 'bangaren Zainab ji tayi tana son Ammi sosai, haka su Basma ji suke kamar su mai da ta ciki wannan yace "Anty me kikeso" haka suka cika ta da surutu ita dai kawai sai dai tayi murmushi.
Kwanan su biyu yau da zuwa ta saba da kowa na gidan barin ma Granny da Basma tunda suka zo basu samu damar ke 'bewa da Hammanta ba gaba d'aya sai taji ta damu matu'ka shima a 'bangaren nasa gaba d'aya daure wa kawai yake amma ya yi kewarta matu'ka tunda yazo shima sai yau ya samu zama da su Abbie dan shi baisan dalilin zuwan su ba kwata-kwata.
Abbu ne ya fara magana tare da fad'in "Son dama dalilin zuwan mu Nigeria shine Yarinyar wajan Abbien ka da ta 'bata ita muka ga an buda ta a jarida to munyi ko'karin
Tuntu'bar number wayar da muka gani a jiki amma abin yaci tura kullum muka kira a kashe shine muka yanke shawarar tuntu'barka tunda kai a Nigeria kake ga jaridar Abbu ya d'akko ta mi'ka masa" tunda Abbu ya fara bayanin yaji gabansa nata fad'uwa amma sai ya daure har zuwa sanda Abbu ya mi'ka masa jaridar, a hankali yake bud'ewa, gaba d'aya yaware idonsa akan jaridar a zabure ya mi'ke yana 'kara zare ido "me hakan ke nufi? suna nufin Zainab ita ce Yarinyar Ammi data 'bata innalillahi" abinda ya dinga maimaitawa kenan .
Abbie da Abbu ne suka tashi a tare suna fad'in "kasan Yarinyar ne?" Kallon su yake yi sannan yace "kwarai kuwa Abbie nasan ta" amma ina so a had'a kowa da kowa da maganar bata iya mu kad'ai bace" har Abbu zai yi magana Abbie ya dakatar da shi.
Wannan kenan.......โ๏ธโ๏ธ
#ZAINAB KABIR JA'EN {GARKUWAR ROYAL STAR}.
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR๐ชROYAL STAR๐: to jamaa ga takwara ga hammanta fa xaaje adamawa ta yola๐๐๐๐ shin mexai wakana kuma tsakanin su baridai mubaxa idanuwa mugani๐ฅฑ๐ฅฑ๐ฅฑ
Kuji hamma meye nawani kewar ta niba bansan shishshigi da kankanba kamanta wulakanci dakadinga matane Toni ban mantaba idan Maye yamanta? wato kaga xee taxama mutum ko harwani kewanta kake to Koda xamu amsheka saimun wahalarda dakai kamar yadda dafarko kakasa rike amanarta daaka bar maka wannan Abu yamin ciwo idan natuna Wai harda duka abaya๐ข๐ข๐ข inajin haushinka kamar na shakeka Amma bakomai lokacinne xakaxo hannu very soon๐ฅฑ๐๐
Ahayye xanaxo Bari inshafa hoda warrrrrrrrr ahayye xanaxo Bari inshafa hoda warrrrrrrrr ahayye shikenan faduwa taxo daidai da xama wayyooooo takwara dadi Ina xansa raina finally kinso gida ashekema yargatace gaba da baya Amma wancan katon yanayi da gemu kamar jelar tsatso yaita cutarki abaya harda kaiki bangaren masu aiki wayyiiihuuuuuuuuuu dadiiiiiii๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
wayyyyyoooooooo hamma kashiga uku kaxo hannu aidole sainunyi ramuwa baa taba Xaynabu Abu Mai tagwayen suna axauna kalau gashidai Yar uwar kace kaita gana Mata abaya kaiiii gaskiya hakan yamin sugar ๐๐๐๐๐๐๐
kekuma xee kitsaya ki jajirce ka kwatarwa kanki yanci bawai xuruf kixurmaba kamar injin taliya๐ก๐ก๐ก๐๐๐๐ kixama mace cikakka Mai class kiwanashi kafin ki amince masa yasan cewa yesss kema kinsan yancinki na mace eheee๐๐๐๐
mexan gani haka???๐ค๐ค๐ค saida naxauna na takarkare na Mike akujera Yar tsuguno xansha karatu harda kulle kofa Amma Naga Abu dan mitsitsi kamar jelar tsatso๐๐๐ gaskiya matarnan kinada lutiyar fitina๐ฅ๐ฅ
yanzu wannan wacce irin rowace haka maimakon kibari muga murnan su Abbie da yadda hamma xai rude yaga xee amatsayin family dinsace Naga farin cikin takwara Amma kinwani katsaemu kinbarni da tunanin yadda xaa karke๐๐๐๐๐
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR๐ชROYAL STAR๐: โคโ๐ฉนRAYUWAR ZAINABโคโ๐ฉน
STORY & WRITING
BY:ZAINAB KABIR JA'EN
๐ROYAL STAR WRITER'S
ASSOCIATION๐
https://www.facebook.com/Royal-star-writers-Association-101607075594165/?ref_c
Marubuta masu aiki da fasaha da zallar ma'ana, fad'akarwa,ilimantarwa dakuma nishad'antarwa (R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin 'kishi.
Al'kalaminmu 'yancin mu.
๐
ฟ๏ธ...................2๏ธโฃ5๏ธโฃ.
______________________Ta hanyar cewa "Yaya kar mu katse mai hanzari Son zamuyi yanda kace", ya ce "toh Abbie"
a babban falon Granny kowa ya hallara tun daga kan iyayen har zuwa "Yayan kowa so yake yaji dalilin had'uwar tasu Hamma ne ya juya yaga bai ga Zainab ba dan haka yace ma Basma" je ki kiramin Antyki" Basma ce ta ce "Yaya wlh tunda tatashi yau batada lafiya" yace "eh duk da hakan kirawota" tace "to Yaya,sannan ta juya ta tafi kiranta,
Kanta a 'kasa tashigo falon duk jikinta a sanyaye yau sam ta rasa me yake mata dad'i gefen Hamma ta zauna sannan kowa na gurin yayi tsit ana jiran aji me ya faru a ka had'a wannan taron na gaggawa Abbu ne ya fara magana yana cewa "Assalamu alaikum," nan kowa ya amsa masa sallamar cikin girmamawa sanna ya cigaba "to kamar yanda muka sani idan wani abu ya tashi a family muna k'ok'ari muga an had'a taro irin wannan domin a magance matsalar, to wannan taro yasha bamban da wancan wannan taro an had'ashi ne akan Yarin yar wajan K'anina Hussain data b'ata toh mun samu jarida akan wani bawan Allah yana neman Iyayen Yarin yar to munyi iya k'ok'ari domin mu tuntu'bi layin wayar da muka gani amma kullum a kashe, shi ne mika yanke shawarar tahowa Nigeria domin mu bin cika, to yau muka zaunar da son a kan zance ya ce "yasan wani abu akan Yarin yar amma yana so a had'a kowa da kowa domin jin yanda lamarin ya kasance dan haka son muna sauraranka" gaba d'aya hankalin kowa ya juya kan shi kowa ya zuba masa ido ana jiran aji mai zaice,
Cikin sanyin jiki ya ce "Mommy, Ammina, Abbu,Abbie, ku gafarceni bakowa bace Yarinyar da ake nema ba sai Zainab matata" cikin zaro ido kowa na falon yake kallonsa, ya kuma sunkuyar da kai ya cigaba
" 'kwarai Abbu ita ce na 'boye muku wasu abubuwa akan aurena bakowa bane yasan cigiyar iyayenta ba sai ni" nan ya kwanshe labarin tun had'uwar shi da Nanne har zuwa aurenshi har kawo yanzu sannan ya cigaba" abisa rashin sani na cutar da 'Yar Uwata ta jini kuma 'kanwata nayi nadama nadama mara amfani Ammina ki yafe min, sannan ya d'auko zannin goyon da Nanne ta bashi kafin ta rasu ya mi'ka musu kowa a falon kuka yake gaba d'aya in kana gurin tausayin su sai ga kamaka Ammice ta ce "k'warai kuwa Zainab 'yata ce wannan shi ne zanin goyan da aka jefar ta dashi Yarinya ta taho gareni inji d'uminki!" Da gudu Zainab ta taho ta rungume Ammi tana wani irin kuka mai cin rai Ammin ma rike ta tayi tana kuka kowa tausayin 'Ya da Uwar ya kamashi rabon da taji farin ciki irin na yau tunkan Nanne ta mutu ji tayi wani sanyi na ratsata jinta kwance a jikin Mahaifiyarta abin da tarasa shekara da shekaru, da 'kyar aka samu aka lalla'ba su sukayi shiru.
Abbu ne ya cigaba da cewa "k'warai Allah AL hakimu ne ya Yarin yar da mukai shekaru muna nema ashe tana tare damu k'warai kuwa tana tare damu tunda tana tare da jinin mu Allah mun gode maka" Abbu ya cigaba shima da fad'in "babu abinda zamu cewa Allah mad'aukakin sarki saidai muce Allah mun gode maka da ni'imar daka saukar mana wannan rana ta zamo ranar farin ciki a garemu ranar da bazamu tab'a mantawa da ita ba Allah ya bayyana mana Yarin yar mu da muka dad'e muna nema Allah mun gode maka" kowa a falon farin ciki yake Zainab tashi tayi ta dinga rungume kowa yau wani farin ciki take ciki, ina ma Nanne na tana nan ta fad'a a ranta, ashe Hamma dan Uwana ne shi yasa naji ina mai soyyayar yaya da 'kanwa" saida ta rungume kowa amma sai ta tsaya tana kallon Hamma yau jitayi ta kasa rungumarsa murmushi ya sakar mata ya bud'e hannuwan sa alamun tazo aikuwa da gudu taje ta rungumeshi tana dariya bayan komai ya lafa ne, Abbie ya ce "to yanzu ya matsayin aurenku yake shin kanason matarka ne yanzu tunda da naji kace kamata al'kawari kana ganin iyayenta zaka sauwa'ke mata in kana sonta shi ke nan sai abar maka matar ka"da sauri Abbu ya ce"dakata Abbie baza'a tauyemin Yarin ya ba kaji son kai wato in d'anka yana so shi ke nan to ba'a isa ba, 'Yata shin kina son zama da mijinki?"cikin zallar Yarinta tace"ni dai Abbu bana son shi ina da Wanda nake so shima ya sani" Abbie ne yace "kaji maganar banza da auren naki like cewa akwai Wanda kike so?" hawaye ne ya wanke mata fuska ta ce"dan Allah Abbie kuyi ha'kuri bawai na fad'a ne don na 'bata muku bane kayi hakuri "Abbu ne duk da baiji dad'in abin ba amma ya dake ya ce"dakata Husain mene abin d'aga murya Yarinyar nan ita zata za'bi mijin da zata zauna dashi kuma ai shi yayi mata Al'kawari da bai mata ba ya sota ya ri'ki matarsa ai da hakan bazai faru ba dan haka son inaso ka sauwa'ke mata yanzu basai anjima ba" gaba d'aya Hamma baisan a wane yanayi yake ciki ba anya kuwa zan iya zuciyar shi ta ayyana mai haka,d'aya 'bangaren na zuciyar shi yace "to kai sonta kake yi" nooo ya fada bawani dogon tunani yayi mata saki d'aya
Tur'kashi
Wannan kenan...........โ๏ธโ๏ธ
#ZAINAB KABIR JA'EN
{GARKUWAR ROYAL STAR}.
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR๐ชROYAL STAR๐: Yeeeeeeeeee๐๐๐๐๐๐๐tafaru ta kare
๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ
Kutayani kukan farin ciki wayyooooo takwara wayyooooo dadi๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ๐ซ gaskiya Dole muyi patyn ganin iyayen takwara yau ranar farin ciki ce kowa Dole ya wataya agidan nan๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
Allah sarki nanne naso kina nan kiga yadda yarki ubangiji ya dauka kata ya nuna Mata iyayenta na insuli abinda kk Dade kina fata saigashi bayan Babu ranki yarki tahadu da iyayen ta gashi alameen dakika bawa aamanarta Dan uwantane na jini saidai daga farko bai rike ananar taba ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ
Waw waw waw dax very good my besty gaskiya kin birgeni yanzu nasan cewa lallai xee ce gara kinuna wa hamma kinsan kinsan yancinki na yamace dama wannna ranar nake jira wayyiiihuuuuuuuuuu๐๐๐๐๐๐น๐๐น๐๐น๐๐น๐๐น๐๐น๐๐น
Lallai hamma xakai nadama saki ko๐ก๐ก๐กno worry muje xuwa Rafi wataran tulun xai fashe xamu saita maka xamane๐๐๐๐
Anaso ana kaiwa market๐๐๐
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR๐ชROYAL STAR๐: Wallahi kuwa anaso ana kaiwa kasuwa nima ai zee ta burgeni๐
ba kadan ba Ku futo Mu wataya๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป Yau ranar Mu ce ina kuke takwarorin zee
๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR๐ชROYAL STAR๐: Wayyo zainab gsky natayaki farin cikin ganin iyayyenki๐๐๐๐๐๐๐ amma banso kika rabu da hammanki ba ๐๐๐๐๐๐
Masha Allah muna godiya Allah yakara basira da xaqin hannu tare da lapiar ido ๐๏ธ gaskiya muna jin dadi labarin nan sosae much โค๏ธ Allah yakara lapia Mae amfani ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR๐ชROYAL STAR๐: โคโ๐ฉนRAYUWAR ZAINABโคโ๐ฉน
STORY&WRITING
BY:ZAINAB KABIR JA'EN
๐ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION๐ http://www.Facebook.com/Royal-star-writers-Association-10160707075594165/?ref=py_c
Marubuta masu aiki da fasaha da zallar ma'ana, fadakarwa,ilimantarwa, dakuma nishad'antarwa. (R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi.
Al'kalaminmu 'yancin mu.
FREE BOOK๐๐.
๐
ฟ๏ธ..............2๏ธโฃ6๏ธโฃ
_________________Kowa a gidan jikin yayi sanyi kuma da sakin, bawanda ya lura Hamma ya zame jikinsa daga gurin Sam tunda yayi sakin ya rasa mai yake mai dad'i duk jinsa yake wani iri shiyasa ya zame ya bar wajan, ita kanta Zainab bata ta'ba tunanin Hamma zai sake ta ba ta fad'ane kawai hakan yana nuna kenan Hamma bai ta'ba sonta ba duk gaba d'aya taji ranta ya 'baci duk son da takewa Hamman taji yana fita a ranta wani tsanar sa taji a ranta tayi Al'kawarin sai ta rama wulakancin dayayi mata.
Muje zuwa
Tun daga ranar da abin ya faru yabar garin Adamawa ya koma Kano dan ji yayi garin yayi masa zafi,sai dai kuma har yanzu ya'ki yardar ma Kansa cewa son Zainab ya keyi.
Abbu ne ya had'a walimar dawowarta 'yan uwansu daga ko'ina sunzo aka gabatar wa da kowa ita farin ciki kamar ya kashe ta ganin yanda take da family yanzu jinta take bata da wata damuwa wannan kenan
Yanzu kusan wata d'aya rabota da Kano tana cikin 'Yan uwanta kowa ji yake da ita sosai Ammi da Abbie ji suke kamar su mai data ciki motsi kad'an kaji sun ce "Ummina" yanzu ta zama wata Babbar Yarinya ta kira Ancul Aboki ta sanar masa da ganin Iyayenta da kuma mutuwar auren ta,dan haka soyayya suke yi sosai Basma ce ta shigo d'akinta ta zauna a gefan gadon ta tace "Anty bacci kike yine?" Juyowa tayi ta kalleta tace "a-a wallahi sister Waya nagama yi da Ancul" kawar da fuska Basma tayi tace "OK" dan ita har ga Allah tafi ma Yayarta sha'awar ta koma gidan Hamma Al'ameen dan tafi dacewa da shi,shira suka d'an ta'ba sannan ta tashi ta tafi.
A 'bangaren Captain kuwa tunda ya dawo ya rasa me yake mai dad'i gaba d'aya gidan baya mishi dad'i wani kewar Zainab ne ya addabeshi ya saba da'ita sosai komai ita ta keyi mishi amma yanzu sai dai masu aiki wani ba'kon lamari yaji yana ziyar tarshi akanta tun yana dannewa har abin yafara fin 'karfinshi ya rame sosai, gidan su Kamal yaje, Kamal yace "kai Abokina kwana biyu ina ka shigane ka kyaleni" murmushi yayi yace"kai dai bari Abokina wallahi abinne sai a hankali,kasan naga Iyayen Yarinyar nan kuwa?" Kamal dayake kwance ya tashi yace "me kake shirin fad'a min ne kana nufin kaga iyayen matarka?" Kallon shi yayi yace " hakane Abokina naga iyayen Zainab "nan ya kwashe abinda ya faru tun daga farko har k'arshe ya sanar dashi. Kasa maga Kamal yayi sannan yace " kana nufin yanzu dai kasake ta bayan sanin cewa ita 'K'anwar kace? Captain kai wane irin mutum ne to nidai wallahi babu ruwa na ni ban ta'ba tunanin furta inkaga Iyayenta zaka saketa da gaske ne ba,kalli yanda ka koma kana son Yarinya amma ba'kin halinka ya'ki bari ka yarda kana sonta"fad'a yake yi tu'kuru Captain zuba masa ido yayi sai daya gaji sannan ya koma nasiha, numfashi Captain ya sauke sannan yace "Abokina bazaka gane halin dana ke ciki ba wallahi inna ce a yanzu bana bu'katar rayuwa da Zainab nayi karya ina matukar bu'katar da ban ta'ba sanin ina sonta ba sai yanzu a da na d'auka tausayinta nake amma yanzu na fahimci tazama wani 'bangaren a rayuwata" ya 'karashe idonsa yayi jajir,Kamal yace "to ai kariga ka'bata komai yanzu dai kai zaka san yanda zakai ka shawo kan matar ka ka mai data d'akinta,dama abinda nake fad'a maka kenan wataran zakayi dana sani amma ka'ki yarda" sun dad'e suna tattaunawa akan batun sannan ya tafi gida wayarta ya kira,tana kwance taga shigowar kiran tayi mamaki sosai to mai zai mata daya kirata ita fa Allah yagani ko muryarsa bata son ji d'agawa tayi tare da fad'in "hello dawa nake magana?" Shiru yayi "wai tana nufin batada number ta" a ransa ya ayyana hakan,data gaji da magana sai ta katse kiran ta ajiye wayar ta tashi tashiga kichin domin had'awa Ancul Aboki kayan motsa baki domin yau zai zo,data gama sai ta shirya tayi kyau sosai a falon ba'kin gidan ta sauke shi suna zaune suna shira yake sanar mata cewa"wani satin zai turo Iyayenshi ta sanar ma da su Abbu" tace "to Hubbina" kamar yanda ya fad'a haka kuwa akayi ya turo Iyayenshi an tsaida ranar biki wata biyar masu zuwa, sanda Hamma yaji labari ji yayi kamar zaiyi hauka saida ya kwanta a asibitin likata ya sanar masa cewa ya rage damuwa domin kuwa jininsa ya hau sosai bawanda yasan halin dayake ciki daga shi sai Kamal.
A d'aya 'bangaren kuwa Amarya sai kewaya dangi take na nesa dana kusa yanzu biki ya rage wata biyu ta ko'ina shirye-shirye akeyi.
A 'bangaren Hamma ciwo yaci 'karfin sa har zuciyarsa ta fara ta'buwa Kamal yayi-yayi dashi ya yarda a sanar da iyayenshi ya'ki yarda, yau yana zaune yafara tari saiga jini kuka yasa yana fad'in "Allah ka yafemin nasan son Yarinyar nan shine ajalina amma bayanda zanyi tunda bata sona Allah ka ciremin sonta ya Allah!"
Wannan kenan...............โ๏ธโ๏ธ
#ZAINAB KABIR JA'EN.
{GARKUWAR ROYAL STAR๐}.
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR๐ชROYAL STAR๐: Allah sarki hamma Wlh yabani tausayi. Zee kuma tabani hashi wlh ta manta dukkan alkhairinda yayi mata a rayuwanta shine sanadin zamanta komai na rahuwa amma ta saka masa da wannan
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR๐ชROYAL STAR๐: Kai ๐ข๐ข๐ฅบ๐ฅบ๐ฅบ๐ฉ๐ฉ๐ญ๐ญgsky hamma naban tauyayi matuka zainab zatayi nadama sosai na Abundatayi Amma shima da laifinsa Amma duk da haka zee bata kyautaba kurciya kedamuntashiyasa ๐ฅบ๐ฉ.
But everything will be sold out we move wani salo ne sister zainab Allah yakara basira da ilimi mai Amfani muna godiya sosai โค๏ธ๐๐ป๐๐ป
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR๐ชROYAL STAR๐: Hmmmm Allah sarki hamma Allah yabaka lapia gsky zainab bata kyauta ba ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ
Xamu gani yau ko xamusha biki ancle ne ango ko hamma ๐๐๐๐๐๐
Muna godiya Allah yakara lapia mae amfani Allah yakara basira da xaqin hannu ya kuma kara lapiar ido ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ
11/16/22, 9:43 AM - GARKUWAR๐ชROYAL STAR๐: โคโ๐ฉนRAYUWAR ZAINABโคโ๐ฉน
STORY & WRITING
BY:ZAINAB KABIR JA'EN
๐ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION๐ http://www.Facebook.com/Royal-star-writers-Association-101607075594165/?ref_c
Marubuta masu aiki da fasaha da zallar ma'ana, fadakarwa,ilimantarwa, dakuma nishad'antarwa (R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin 'kishi.
Al'kalaminmu 'yancin mu.
๐
ฟ๏ธ.................2๏ธโฃ7๏ธโฃ.
__________________Yana kwance Kamal ya shigo domin a jikinsa yaji cewa akwai abinda yake damun Captain,a lokacin daya shigo Captain baya gane wake kanshi da sauri ya d'auke shi bai zame ko'ina da shi ba sai hospital,nan likitoci suka rufu a kansa domin ceto ransa,gaba d'aya Kamal yarasa inda zai sa ransa yaji dad'i shikam ya zaiyi Abokinshi taurin kaine dashi in yace kaza to bazai canja ba ya san matu'kar ya gawa iyayenshi sai sun sami matsala "ya zanyi" ya fad'a a ransa.
Likitocin sun kai awa d'aya sannan suka fitowa Kamal ne ya 'karasa wajan likitan cikin tashin hankali yake cewa "doctor ya jikin nasa?" Likitan yaja numfashi sannan yace "munyi iya 'ko'karin mu mun ceto rayuwar shi amma in bai dena sa damuwa a ransa ba