Showing 36001 words to 39000 words out of 50476 words

Chapter 13 - KOMAI RINTSI COMPLETE HAUSA NOVELS BY MAMAGEE.txt

Mamagee   

05 Jan 2026

602

abunda vamu tab'a ji ko gani ba"ya d'anyi shiru kafinnan ya cigaba...
"Lallae an tafka ba daedae ba,amma biizinillah komai yazo qarshe,kuma ina me baki haquri Fadwa da yadda kika sha wahala a rayuwarki,baki san dad'in taba ko kadan amma still kina kanyin haquri,kina jurewa,kisa ma ranki haqurinda kikeyi baa banza zae tashi ba,fo sure akwae abunda Allah yake tanadar miki,daga qarshe nake cewa Allah yyi miki albarka",Fadwa da kanta ke sunkuye tace "ameen Baba", Baffa ya juyo yana kallon Haj.kaka yace "Haj kunce kun tab'a kallon desame pills d'inda likita ya nuna mana kou?",Haj tace "qwarae kuwa mun ganshi",Baffa yace "wasu pills kika tab'a sha a gida kafin kiyi rashin lfya Fadwa?",Fadwa tace "na jima ban sha wasu pills ba inba lokacinda nayita ciwon kai dinnan ba,shima kuma pracetamol Momy taban nasha",Baffa ya gyad'a kai yace..

ยฉ Hama G Muh'd
[2:02pm, 11/20/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜


ยฎEXCELLENT WRITERS ๐Ÿ“
*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*


Page 1โƒฃ0โƒฃ8โƒฃ
"To ya tabbata cewa pills d'in na Ummi neh kamar yadda kuka ceh! To me takeyi dasu?waya bata?meye dalilin batan? Lallae dole ta ansa way'annan tambayoyin",Momy tace "tunanin da nakeyi kenan wllhi",Baffa yace "abunda za'ayi a kirata ko a waya tunda tasan gidannan ranan tazo ae kkace me aikin Amina ceh",ya qarasa maganar yana kallon Anty Rauda,ita ko tace"hakane tasan giddan,amma ba kiranta za'ayi ba zata fuskanci wani abun dan haka mu d'unguma zuwa gidan kwae",,Haj tace "lallae Rauda tayi gaskiya zata iya guduwa ma",Momy tace "gskya neh,gara muje kwae",Baffa "tou shikenan ku tashi muje",dukansu suka tashi suka fita,daman da himar a jikin Fadwa dan haka fita kwae tayi itama,Anty Rauda ta dau keyn motarta,Momy da haj neh suka shiga sae Baffa kuma ya d'au Fadwa,a haka suka tafi๐Ÿš—๐Ÿš—
Suna isowa suka shiga ciki batareda b'ata lokaci ba Momy ta nufa d'akin Ummi cikeda tsanarta a ranta tace "kizo"batareda jiran wani abu ba ta juya ta fice,palour ta dawo ta zauna..Gaban Ummi neh yace rass da sauri ta d'au wayarta ta kira Ummah,saeda ya kusa yankewa ta d'aga "meye kuma?? ",Ummi tace "haj na shiga uku inaganin kaman asirinmu ya tonu,dan yanxunnan suka dawo daga shigowa kuma momy tazo tayi kirana,kuma daga ganin yanayinta bbu lfya gaskya",Umma tace "kinji ki da shegen tsoro,ta yaya zasu gano,qila dae baqin cikin abunda y'arta tayi neh take damunta,ki tashi yanxu kije",Ummi tace "tou shikenan hajiya,barinje Allah yasa ba abinda nake tunani bane",Umma tace "bama shi bane",Ummi tayi hanging tareda ajiye wayar tasa himar ta fito,palour ta nufa..Ji tayi qirjin ta na dukan 9 9 saboda yadda tagansu a palourn,batayi zaton dukansu zata ganiba,gashi harda Fadwa agun,'tashin hankali' ta fad'a a zuciyarta,da qyar ta iya shiga paloun...

ยฉHama G Muh'd
[2:02pm, 11/20/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜


ยฎEXCELLENT WRITERS ๐Ÿ“
*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*


Page1โƒฃ0โƒฃ9โƒฃ
Ta qarasawa ta durqusa agun ta gaidasu Baffa,"lfya kwae yace",sae ya kauda kai,bayan kaman 2mins bbu wanda yace uffan sae Baffa yace "Ummiii,inaso nai miki wasu tambayoyi wanda nake so ki ban ansar su cikin gaggawa kada ki b'ata mana lokaci",Ummi tace "tou",saeya cigaba "kin tuna ranar da Amina ta tsinci wani magani harta kaiwa Haj,hajiya tace banata bane ke kuma kka ceh naki neh,kin tuno??"Ummi ta fara wulli wulli da ido (kamar an kama b'arawon sarki๐Ÿ˜‚).Ta fara inda inda kenan Baffa ya dakatar da ita,"kinga,we have alot to cover saboda haka muna jinki,nasan kin tuno ranar so ina son ki fad'a mana maganin meye neh?aina kka samu?kuma me kkeyi dashi? Idan kuma kka tsaya b'ata mana lokaci police station zamu kaiki inyaso ki musu bayanin",,nan cikin Ummi yyi qara qululululu zabagen tsoro taji an ambaci police,Allah ya saka mata tsoron police da soja dama,Anty Rauda ceh tace "ku d'an dakaceni plss,barin duba wani evidence ko zaisa tamana bayani da wuri dan nasan bata san mun san komai ba",nan Anty Rauda ta miqe,idon kowa na kanta ana jira aga me zatayi,nima nan da kuke gani ban san me take shirinyi yi ba๐Ÿ™„..
Kujerar da Momy keh zaune ta nufa tace mata "haj.Amina d'an tashi na d'au abu",cikeda mamaki Momy ta miqe ta bata guri,wani waya naga ta ciro y'ar qarama a matsin kujerar,saeta je hanyar d'akin Ummi ta ciro wata wayar a jikin irin abun kama labulen nan,daga nan ta nufi kitchen ta d'auko wata wayar saeta dawo ta nuna musu tace "kunga wannan wayoyin?",sukace "eh"baki a sake,har Fadwa ma mamakin Anty Rauda takeyi,tace "tou d'azu da muka zo na sanya su kuma duk wani move da kkayi yana nan a cikin wayoyin nan",ta fad'a tana kallon Ummi,cikin rud'ewa Ummi tace "wllhi ba laifina bane zan fad'a muku",Anty Rauda tace "shikenan fad'a muna ji"nan Ummi ta zayyano musu duk abubuwanda suka faru bata bar komai ba,cikin kuka tace "dan Allah Fadwa ki yafe mun wllhi sharrin shaid'an neh kuma na d'aukeki kamar qanwata",a zabure Momy ta tashi tayo kanta da duka,da qyar aka qwaci Ummi a hannun Momy,Momy sae haqi take tace "waeni Aliya saeta gamun bayan y'a neh data ji dd'i,to wllhi bazae yiwu ba zan gwada mata bata isa ba"....

ยฉHama G Muh'd
[2:02pm, 11/20/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜


ยฎEXCELLENT WRITERS ๐Ÿ“
*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*


Page1โƒฃ1โƒฃ0โƒฃ
Haj ceh tace "aa,Amina ban sanki da haka ba,nasanki da haquri da barin komai ga Allah,kinga halayenki Allah yyi wa Fadwa duk wanda ya sanki ya san halinki to tabbas yasan halinki y'arki tayo bbu banbanci,to kodan wannan ma kinga ya kamata ki zamo me gode wa Allah,Ina son ki bar komai wa Allah ki zamo me haquri akan wannan abun dukda nasan baa kyauta miki ba amma nasan zaki haqura saboda kina jin magana ta",haka tayi ta kwantar mata da hankali harta haqura,Baffa yace "Rauda ya akayi kka gano abunda wannan yarinyar takeyi har kka sa wannan spy cameran?",Anty Rauda ta koro mishi dukanin abubuwan da ta sani,kama daga ranar data fara ganin Ummi Ummah har zuwa ranar data ga Ummi face to face,jikin kowa yyi sanyi dan haka kowa yyi shiru kwae sae Ummi daketa kukan munafurci..
Bayan d'an wani lokaci sae Baffa yace "lallae Aliya ta cika mara imani,rashin imaninta ma har ya wuce ayi misali,yanxu gidan zamu duk ku tashi muje",sukace to sannan suka tashi harda Ummi suka tafi,motar Baffa ta shiga..
โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…
Ummah na zaune a palour itada Jaleel da Tasleem,d'azu Tasleem d'in tazo,suna cikin tad'i sae sukaji sallamar su Baffa,miqewa dukansu sukayi dan ganin su Baffa harda Haj Maman Momy,hankalin Ummah be dad'a tashi ba saeda taga Fadwa da Ummi,tace "sannunku da zuwa",shiru bbu wanda ya ansa mata,abun ya d'aurewa Jaleel da Tasleem kai,da qyar suka iya gaida su Baffa,suka ansa musu sae Ummah tace "ga gun zama",Baffa yace da ita "ba zama ya kawo mu ba",qirjin Ummah yace duuummmm,kamar an wurgo Amina(me aikin Ummah) saegata a palourn,itama turus tayi ganin yadda kowa yyi carko carko...

08102992472 for comments,u can join my facebuk group @ Hama G Muh'd NOVELS and my page @ Hamerhgee.mywapblog.com


ยฉ Hama G Muh'd๐ŸŒท
[10:05pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜

ยฎEXCELLENT WRITERS ๐Ÿ“
*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*


Page 1โƒฃ1โƒฃ1โƒฃ
Baffa neh ya d'ago kai sukayi ido hud'u da ita,ya juya ya kalli Ummi yace "wannan kuma wacece,"Ummi tace "itace qawar tawa Amina wacce ta had'ani da hajiya",nan ta soma zayyano musu yadda Amina ta had'asu kamar haka:"wata rana,Hajiya (momyn Fadwa kenan) ta aikeni kasuwa,acan muka had'u da Amina,dama mun san juna tuntuni garinmu d'aya da ita,bayan mun gaisa nake cemata yaushe tazo garinnan?tace mun takai wata yanxun,sae nace aiki taxo yineh,tace mun eh. Haka dae mukayita hira ta rakani na siya abunda nakeson siya itama na rakata,bayan mun gama siyayyar sae take cemun dan Allah muje inga gidan da take aiki itama zatazo inda nake saboda mu ringa ziyartar juna,da harna qi saedaga baya na amince muka je gidan,to ganina na farko kenan da hajiya (Umman Jaleel)naga ashema nasanta dan mun tab'a zuwa gidan nan da Hajiya (Momyn Fadwa),bayan tafiyata da daddare Amina ta kira wayata daman mun karb'a num juna,anan ne take fad'a mun yadda sukayi da hajiya wae akan akwae aikin da zata sani amma inbari gobe zamuyi waya,nace mata ba komai zuciyata ba tunanin komai nayi baccina,washegari data kirani neh take zayyana mun komai,nace mata gaskya bazan iya ba,tayita lallab'ani harna amince saboda son zuciya irinnawa dan cemun tayi zatana ban kud'i kuma komai nake so zata mun,kud'in da take bani dashi ake mun siyayyar kayan aurena a qauyenmu,dan idan ta bani saein aika gida",,nan ta gama zayyano musu komai da komai,Baffa yace "ki maimaita duk abubuwanda kka fad'a mana d'azu",bbu musu ta zayyano komai bbu ragi,Baffa ya qarb'i spy cameran hannun Anty Rauda ya d'auko system d'inshi a mota ya jona yasa musu,tass suka gama kallon Ummi da irin maganganun da sukayi tayi da Ummah duk sunji,bayan nan Baffa yace "meyasa kkayi haka?",ma Umma ya fad'a,Ummah da zufa yyi mata wanka bata iya cewa komai ba sae zare ido take,Jaleel neh yace "haba Ummah,meyasa kkayi haka,gskya baki kyauta ba dama nasan u r up to something danaji irin maganganun da kkayi tayi ranan,wllhi kin cuce mu dama tun frko kece silar raba mu da y'ar uwarmu yanxu kuma kke nemn rabata duniyar gabaki d'aya kwae sabida kishi da baida amfani,wllhi inda kina kishin mahaifinmu da baki yi mana haka",yana kaiwa nan Tasleem dake kuka tace "gskya Jaleel ya fad'a,Ummah baki mana adalci ba yanxu me kka qaru dashi?",tana kaiwa nan ta cigaba da kuka,Baffa yace "ya isa,Alhmdllh da kuka gano da kanku cewa abunda mahaifiyarku keyi be dace ba kuma kukayi regreting abubuwan da kukayi,keh kuma Aliya duniyace ta isheki riga harda wando"ya fad'a yana nuna Ummah...

ยฉHama G Muh'd
[10:10pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜

ยฎEXCELLENT WRITERS ๐Ÿ“
*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*


Page 1โƒฃ1โƒฃ2โƒฃ
Yaja hannun Fadwa ya fice,Anty Rauda ta kalleta tace "mara mutunci"sannan tayi waje,Haj ta bita,Momy kuma taja tsaki tayi waje,Jaleel da Tasleema duk duka bar gurin,Ummah kuwa tayi nadama kwarae saedae bata san ta inda zata fara bada haquri ba,tayi niyyar sae kowa ya huce kan ta basu haquri..
Gidan Anty Rauda suka nufa,bayan sun gama maganganun su sae akace Fadwa ta had'a kayanta su tafi gobe kuma Anty Rauda da baffa zasu koma Abuja,bayan ta had'a kayan ta fito sukayi sallama da Anty Rauda sannan suka tafi gida.A gate Momy ta sauqa dan ganin Ummi da tayi tace "ina zaki,wllh zama dake ya qare butulu kwae ki jira anan zan kawo miki kayanki amma bazaki shiga mana gida ba",Momy ta dawo cikin motar ranta a b'ace ta shiga dasu,Haj dae haquri kwae take bata,bayan sun shiga gidan Momy ta kwashe duk kayan da tasan na Ummi neh tasa mata cikin jakar da tazo dashi ta fitar mata waje ta dawo,bayan laasar Momy ta d'an samu nutsuwa,ta kira Momin Saeema inda ta sanarda ita duk abubuwanda suka faru,salati da sallallami tayi ta yi tareda fad'in Alhmdllh,Momy tace mata insha Allahu zasu zo da Fadwa gobe dan yau tana so su d'an huta,Momin Saeema tace "ba komai,ae nice ma ya kamata inzo dandae hidimar bikinnan neh kwae",Momy tace "agaida mun amarya da babansu",Momi tace zasu ji sae tayi hanging.Ranan su fadwa sunyi baccin farin ciki,gata ga Momynta bata san sanda bacci yyi gaba da ita ba..
Bayan sun gama waya sae Momi take fad'a ma saeema abunda ya faru dan lokacin suna tare,Saeema tace "Alhmdllh,dama wllhi ni nasan Fadwa bazatayi hakan ba,sukuma way'anda sukayi Allah ya shiryesu ya cigaba da kare Fadwa",Momi tace "ameen"..Da daddare Aliyu na d'akin Abbansu yyi kiransa suna cikin magana Momi ta shigo da sallamar ta,dukansu suka ansa saeta shigo ta zauna,Abba ya dubeta yace gara ma da kka shigo ina mishi maganar aure neh yanxu haka,ace mutum kamar Aliyu har yanxu besa lahadin yin aure ba,it's unfortunate gskya,Momi tace "hmmm,yanxu maganar dana zo maka ma ta Fadwa ceh,kaga Allah cikin ikonsa ya bayyana gskiya",daga Abba har Aliyu duk sun zama confused....

ยฉ Hama G Muh'd
[10:10pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜


ยฎEXCELLENT WRITERS ๐Ÿ“
*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*

Page 1โƒฃ1โƒฃ3โƒฃ
Around 8:00pm Anty Rauda da Baffa na zaune a palour sae Anty Rauda take cewa "mun manta bamu je asibitin can ba,wanda farkon abun muka je da daddare har aka bamu desame pills da likita ya nuna mana d'azu",Baffa yace "kinga na mance ban fad'a miki ba,d'azu naje na samu likitan yace mun sashi akayi,da kanma qin fad'a yyi saeda na sako police aciki tukun,amma saena a barshi tunda ya fad'i gskiya ni dama so nake na tabbatar,itace ta sashi",Anty Rauda tace "Allah ya shiryar da ita gskya dama biri yyi kama da mutum lokacin da take sha maganin nan ciwon qaruwa yake kullum",Baffa yace "ameen,nima na lura da hakan"bayan sun gama hiransu sae suka koma d'aki sukayi bacci dan gobe zasuyi tfya..
Abba neh ya gyara zama sannan yace "kaman ya an gano gskya?",Momi tace "iyi munafurci neh wllhi,ba wani cikin da Fadwa takeda shi komai shiryawa akayi",nan ta koro musu dukkan yadda Momy ta fad'a mata,d'akin yyi tsit kamar bbu kowa a ciki,kowa da irin tunanin da yakeyi...

08102992472 for comments,u can join my facebuk group @ Hama G Muh'd NOVELS and my page @ Hamerhgee.mywapblog.com


ยฉHama G Muh'd
[10:10pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜


ยฎEXCELLENT WRITERS ๐Ÿ“
*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*


Page 1โƒฃ1โƒฃ4โƒฃ
A take Aliyu ya soma recallng abubuwan da suka faru,tareda yin nadamar irin judging na Fadwa da yyi na cewa ya fasa aurenta,da irin text daya mata sending d other day,"my goodness"ya fad'a tareda saurin tare hawayen da suke shirin zubo masa,yyi nadama qwarae da gske.Abba neh ya kalle shi yace "kaga abunda ka janyo ma kanka ko? Da kayi haquri da hakan be faeu ba,shikenan kayi rashin Fadwa gata yarinya nitsatsita y'ar gidan mutunci,muma kasa mun b'ata wa kanmu suna,tunda har anyi baikon ku kazo kace ka fasa saboda kwae jarabawar da Allah yyi mata",yana kaiwa nan yyi shiru Aliyu yace "nayi dana sanin abunda nayi Abba,amma wllhi har gobe inason Fadwa kuma cewa da nayi na fasa bawae danna daena sonta bane hasalima bazan iya auren wata d'iya ba idan ba ita ba,nayi hakan dan kare muku mutunci a ganina me irin wannan halin ba abun a had'a zuri'a da ita bane,amma na gane kuskurena na saurin yankewa mutum hukunci banyi daedae ba gskya,amma yanxu nayi regretng Abba dan Allah Momi ku taemaken a bama Fadwa haquri nasan ayanxu bazata saurareni ba kuma nasan tana jin maganarki kuma zata amince idan kka mata magana,dan Allah Momi",Momi tace a fusace "ni? Karma ka fara had'ani da Allah,da lokacinda nace kayi haquri kada kace ka fasa ka ji maganata? Baka ji ba,sae yanxu da abu ya kwab'e maka,to wllhi karka yadda kayi involving d'ina tunda da d'inma bakayi ba,kuma bazan soka inqi Fadwa ba dan itama mazaunin y'a takemun kamar Saeema ta,kai kodan qanwarka beci ace ka ragarma ta ba?",a fusace ta miqe ta bar d'akin,Abba yace "Allah ya kyauta,zaka iya tafiya",Aliyu yace "Abba pls help me talk to dem" cikin kuka (ikon God wae Aliyu da kuka lol๐Ÿ˜›).Abba yace "as ur mother said,don't involve any of us,kaje idan kun sasanta maganar aure ni bazan hana ba amma nima bazan bi bayan a tauyema ta hakki ba saboda haka tashi ka ban guu",Aliyu ya tashi duk ya zamo salihi abun tausayi,ya bar d'akin ya nufa d'akinshi,yana shiga ya fad'a kan kujera ya maida kanshi sama hawaye na bin kuncin shi kamar ba namiji ba,a ranshi kuwa bbu abunda yakeyi sae tunanin Fadwar shi...

ยฉ Hama G Muh'd
[10:13pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜


ยฎEXCELLENT WRITERS
*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*

Page 1โƒฃ1โƒฃ5โƒฃ
Yayi more than an hour a haka,kafin bacci ya d'auke shi a wajen,a cikin baccin ma banda mafarkinta bbu abunda yake.
Washegari da asuba ya tashi ya je yyi alwala ya tafi sallahn asuba,koda ya dawo be sake fita ba saeda hantsi around 10:00am nanma hayaniyar y'an biki neh ya fidda shi dan yau sae da yamma yake zuwa asibiti..
Yau se around 11:00am Fadwa ta tashi dan ta jima rabonta data samu yin bacci irin na jiya,kuma tana period balle ta tashi yin sallah,ta miqe ta shiga toilet tayi brush sannan ta fito,a palour ta samu Momy dan haka da gaisheta Momy ta ansa da fara'a,breakfast d'in gabanta ta nuna mata sannan tace "kiyi breakfast",Fadwa tace "tou amma barinje in gaida Haj.kaka",Momy tace "yauwa jeki dawo to"cikin murmushi.Bayan fadwa ta dawo tayi breakfast sannan sukayi shirin zuwa gidan su Saeema dan yaune yini,da daddare kuma dinner sae a kai amarya gidanta anan yolan sae daga baya zasu je Lagos d'in,amma anan Yolan zasu zauna saboda karatunta shikuma ya nemi transfer dama..
Tun da sassafe anty Rauda da Baffa suka kama hanyan Abuja,so around 12:15pm ta kira Momy take fad'a mata sun isa,Momy tayi musu barka tareda qara mata godiya dan yanxu mutuncin ta a idon Momy ya qaru,Anty Rauda tace bbu komai daga bisani sukayi sallama tayi hanging.
Bayan sun gama shirin su suka d'au mota harda Haj suka tafi,Fadwa ceh ke driving nasu,tayi matuqar yin kyau,purple atampa tasa me ratsin pink,sae gyalenta da jaka pink,takalmi kuma black toms tasaka,tayi kyau sosae sae qamshin dake tashi.Momy kuma shigan lipaya tayi,irin lipaya less me tsadan nanneh tasa ta nannad'a zanin tayi gyale da sauran bakin,kayan Army-green ne sae d'an gold colour a jiki,jakanta da takalmi duk gold colour neh,saeta sa y'an kunne da sarkar gold da abin hannunshi da zobuna biyu,set dinshi dae tasa,duk wanda yaga Momy yasan yaga Haj gashi tayi masifan yin kyau abunka da farar mace dan Fadwa ma kyanta ta d'ebo.Haj kaka ma tayi kyau,wata super holland tasa purple sae dan brown da orange a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login