Showing 15001 words to 18000 words out of 50476 words
Chapter 6 - KOMAI RINTSI COMPLETE HAUSA NOVELS BY MAMAGEE.txt
dan bansan dawowan umma ba"saeema tace "tou our great cook"dukansu dariya sukayi sannan Fadwa tace "gara keh bakida damuwa"sannan ta fice fuskanta da alaman dariya.Saeema ta shiga toilet tayi alwala ta fito tayi sallah sannan ta fita zuwa kitchen din ta samu Fadwa nata fama,hanu tasa ta taya ta har suka gama suka gyara gurin, fadwa ta kaiwa su baba meh gadi nasu sannan tazo ta kai musu nasu palour,bayan sun gama ci suka kwashe plates din Fadwa ta wanke su ta kifa,daki suka koma sukayita hiransu me ban shaawa,suna cikin tadi wayan saeema yyi ringing ta daga, ya Aliyu neh ya tambayeta ta dawo gidane kou tana scul din, tace mishi ae ta bar scul tuntuni, tana gidansu fadwa amma ta kusa dawowa,yace daman inda tana scul dinne yana kusa da wajen da zaizo ya dauketa amma shikenan saeta dawo,ya tambayeta ko suna kusa da Fadwa su gaisa, tace eh sannan ta miqa mata wayan,wani shock yaji a kunnen sa da tayi sallama, ya ansa itama shock din taji wanda duk tasu basu san dalilinsa ba,bayan sun gaisa yake ce mata zaizo insha Allah idan ya samu tym, tace ba damuwa saeya zo sannan sukayi hanging call din......
Bayan laasar driver yazo daukanta kaman yadda tace,sukayi sallama da Fadwa sannan ta shiga mota suka tafi..Yau ma daddare saida sukayi chttng da unknown kaman yadda suka saba kafin suyi bacci amma firr taqi bari suyi waya ko ta fada mishi sunanta, shima be damu da fada mata nashi ba tunda yaga taqi fadin nata be san dalilin ba.
3days later......
08102992472 for comments and other issues
ยฉHama G Muh'd๐ท
[8:23pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ *KOMAI RINTSI*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
*_Written byโ๐ผHama gee Muh'd๐ท_*
Page 4โฃ9โฃ & 5โฃ0โฃ
....3days ltr,
Yau ya kasance ranan Asabar,da yammaci ga wani irin iska me dadin gaske dake hurawa,garin kaman hadari amma ba damina bane sae wani qanshin qasa take tashi ta koina da alama dae damina ya kusa.Aliyu neh ke zaune a garden na gidansu yana enjoying moment din while yana chattng da UNKNOWN girl dinsa yadda yake roqanta Allah annabi kan ta fada mai sunanta,amma taqi firr wae sae sun hadu kuma taqi suyi phone call, ko ya kirata bata answering call din,abun na damun sa amma bbu yadda ya iya.Gashi in ya tambaye ta yaushe zaezo saeta ce ba yanxu ba,saeema na gani tazo fita sae ta hango shi da har zata wuce sae kuma ta fasa dan taga kaman yayan ta baya jin ddi,tana isa gurin da sallamarta ya ansa saeta zauna kan wani kujeran dake gefensa daga nan ta hangi chttng din da yakeyi amma bata san da waye ba.Ta kira sunanshi "ya Aliyu" ya ansa da "naam"tace "naga kaman wani abu na damunka,nazo fita saena hango ka anan shine nace barin zo in ganka dan rabon dana ganka tun jiya,sae kuma na fahimci wani abu a tattareda kai,dan Allah karka boye mun kaji yaya nah"tana maganan neh tana kallon shi,yace "ba wani abu bane sis karki damu kinji,kwae nida girl dina neh muke yan wasu magana but ba abun daga hankali bane,hope kin gane!"ya qarasa maganan tareda daga mata gira da yin murmushi,itama murmushin tayi sannan tace "ka gaesheta tou ni zan fita neh momy ta aiken wajen momyn fadwa"yace "ohk zataji,a dawo lfya kuma ki gaeshe ta"tace "ameen zata ji",saeta nufi hanyan fita,shi kuma ya cigaba da chttng inda yake fada mata sistern shi na gaida ta tace "ina ansawa,meh sunanta?"yace "ba sae kin sani ba๐".Dariya tayi sannan tace "karka damu zan sani sooner insha Allah"sai tace mishi zata yi abu sae zuwa dare yace "tou" sannan ya sauqa itama ta sauqa,saeda ya dan huta kafinnan ya tashi ya shiga cikin gida yyi alwala ya fito ya tafi massalaci dan tym din an kusa shiga sallahn magrib...
Fadwa kuma kwanciya tayi tana tunanin sa mutumin da ta jima tana son sake kallon sa gashi Allah ya kawo mata shi cikin sauqi kuma wae yana sonta,ita duk a lissafinta idan Baffanta yazo neh sae ta fada mishi ya same shi ya tambaya izini kafin ya fara zuwa,gashi gobe zasu zo da matarshi,shiyasa take ta Allah Allah gobe tayi....
2days after,yau monday da wuri umma ta tafi office,kafin ta tafi Fadwa ta tambayeta kan tana son zuwa ta gaida baffa,umma tace "shegen shishigi daga zuwa zaki je ki damesu,a dawo lfya"tareda yamutse baki.Fadwa taji mamakin maganar umma sosae amma bata damu ba tunda dae duk *RINTSI* bata da wanda ya fishi saboda haka dole taje ta gaishe su.Da wuri ta gama abinci ta shirya ta tafi...
MOMYN FADWA
Momy ta kira maman su saeema take fada mata ta shirya yau ta dan raka ta gidan baffan su fadwa dan harda matarshi suka zo itama kuma tana zuwa mata,saboda hka ya kamata taje,maman saeema tace "tou ae bbu damuwa,inyaso ma sae Aliyu ya kaimu anjima dan yau da wuri yace zae dawo",momy tace "shikenan ma,Allah ya kaimu lokcin",maman saeema tace "ameen,ki gaida hajiya",momy tace "zataji"sannan tayi hangng....
Fadwa ta shirya cikin wani orange material-less me touch din purple da gold colour,yyi kyau sosae,sae gyale da purse gold,takalminta wani flat purple colour neh,tayi kyau abunta๐bayan ta kammala shirin saeta tafi.....Around 3 pm ya Aliyu ya dau keyn mota ya fito bayan yyi wanka yaci abinci har ma ya huta,ya nufa dakin maman su ya fara kira "momy na fito,kizo mu tafi"tace "tou muje daman na gama nima"suka fito tym din saeema na palour tace "momy ko na biku neh dan Fadwa tace mun yau zata je daman"momyn tace "tou saeki zo ae muje",gyale kwae saeema ta dauko da takalmi sae wayanta dake hannunta ta fito sae suka kulle gidan suka tafi,suna isa gidan su momy suka samu ta shirya kwae sae suka wuce gidan,ya Aliyu yana tuqi yana jin wani farin ciki a ranshi wanda be san dalilin yin shi ba,Momyn fadwa taita nuna mai hanya har suka isa gidan,gate aka bude suka shiga tareda fitowa suka nufi cikin gidan,momyn Fadwa da momyn saeema sae saeema ya Aliyu kam a mota ya zauna yana chttng da UNKNOWN girl dinshi....
Suna shiga gidan suka taradda matar gidan da fadwa a palourn,Fadwa ta tashi da gudu ta ajiye wayan dake hannun ta taje ta rungumi saeema suna murna,momyn saeema tace "ku kam baku girma"sae matar baffan tace "yara neh ae har yanxu,sannunku ku iso"suka qaraso suka zauna,bayan sun gaisa dukansu sae matar tace ma fadwa ta kira babansu dan haka take karanta mata,Fadwa tace tou sannan ta tashi taje ta kira shi, baa dau lokaci ba ya fito suka gaisa sannan ya koma daki..Saeema ce ta mintsina Fadwa tace mata "tashi muje ku gaisa da ya Aliyu dan yau tare muke"cikin kunnenta,,gaban Fadwa ya shiga bugawan da ba dalili "tashi mana"inji saeema.Fadwa ta miqe jiki bbu kwari suka fita,can suka hango shi shima yana hango su ya fito daga motar.Suna qarasowa gurin FADWA & ALIYU sukayi mutuwar tsaye........
Ina godiya ga Allah daya kawo mu qarshen littafinnan na daya mu hadu a book 2...Ina me miqa gaisuwa ta ga dukkan masoyana wanda na sani dama wanda ban sansu ba,I lurv u all๐ tareda jinjina ga groups members na
-HOME OV HAUSA NOVELS
-KSQUARE CHAMBERS
-HAUSA NOVELS GROUP
-MIEMIE BEE NOVELS
Wit my group members HAMA GEE NOVELS and others for ur support,Allah ya bar zumunci...I dedicated this book to my lurvely and adorable sister (Mom Sudaes๐)Allah ya bar mun ke,u'r d best sister ever๐...
08102992472 for comments and other issues.Sannan ina son yin amfani da wannan damar in bada readers na dayan novel din dana fara haquri wato *UNIVERSITY GURLS*.In sha Allah zan cigaba daga yanxu dama so nake na idar da wannan๐....
ยฉHama G Muh'd๐ท
[8:26pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ *KOMAI RINTSI*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
*Dedicated to Mom Sudaes*๐
*_Written byโ๐ผHama gee Muh'd๐ท_*
Page 5โฃ1โฃ & 5โฃ2โฃ
......Kallon kallo sukeyi ba ko qyafta ido,sun kusa 5mins a haka kafin sukayi magana a tare "UNKNOWN" (dama ya fada mata sunan da yyi mata saving itama ta fada mae),kallo aka bar saeema dashi,ta kalli wannan ta juya ta kalli wancen tace "daman kunsan juna kenan"sae lokacin Fadwa ta kalleta tace "saeema shine wanda na baki lbri mun hadu a wannan butique din,oh shine ya Aliyun?" Saeema ta harareta tace "da keceh"ta maida kallonta kan ya Aliyu sannan tace "ya Aliyu ga Fadwa,fadwa kema ga ya Aliyu"ya Aliyu daya tsaya kallon fadwa tun dazu yace "lallae Fadwa ta girma",Fadwa ta rufe fuskanta da hanunta tace "ni dae ban girma ba,bamu ma gaesa ba fa ina wuni"yace "lfya klou,yah kke yah scul?"ta ansa da "lfya lou" ya kira sunanta "Faaad..waa,yanxu kam ae nasan sunan"Su momy ya hango suna fitowa kwae yace musu bari ya kai su ya dawo,"tou"suka ce tareda barin wajen,saeema ma mamanta zata zauna ya Aliyu yace zae dawo da ita anjima,Maman tace mata _tou a dawo lfya_ sannan suka tafi,bayan su Fadwa sunyi musu sallama sae suka koma cikin gida suka samu Anty Rauda bata nan,daki ta koma bayan ta raka su Momy,neman guu sukayi suka zauna suna ta hiransu.Nan Fadwa ta fada mata yadda yadda ya samu num ta da irin shaquwan da sukayi,har maganan yana son zuwa gidansu da yadda tace masa sae baffa yazo,saeema ta nisa tace "yanxu kam komai zaezo da sauqi,gashi ga gidan baffa ga Fadwa unknown๐" tafada cikin zolaya,Fadwa tace "kyaji dashi"....
Around 4:30pm bayan sunyi sallahn lassar ya Aliyu ya dawo,wayan Saeema ya kira tareda cewa su fito yana jira a waje,Saeema ta ansa da "tou"sae tayi hangng call din saeta ce ma Fadwa "ya Aliyu ya dawo"idonta na kan wayanta Fadwa tace "tashi muje tou"saeema ta kalleta tace "wllhi ni ban son fita,kije kwae ni zanyi kallo in kum gama sae mu tafi"Fadwa ta harareta tace "tabb,ae baki isa ba ni kadae zanje gun shi?kema kin san bazan iya ba"saeema ta kalli Fadwa tace "tou in baki iya zuwa wajenshi keh kadae ba sae yaushe"ta qarasa maganan tana mata dariya....
Fadwa tayi tayi da Saeema suje saeema taqi,dolenta ta shirya ta fita dan yadan jima da zuwa.Tana fitowa ta hango shi a cikin mota kuma glass din a rufe,ta qarasa tareda yin sallama ta nema guri ta tsaya,yana ganinta tun daga nesa ya fito daga motar ya tsaya,ya ansa sallaman yace "ina kka baro qawar kin?"tace "tana ciki qin fitowa tayi"ta qarasa maganan tareda sunkuyar da kai tana kallon qasa.Yace "yanxu yya kenan zamu kaiki gida neh sae muyi hiran acan ko anan yafi"dariya ma ya bata dan yace hira "au dariya na baki kou"tace "aa,ban saba jin word dinba hira"yace "to yanxu zaki saba,zamuje can neh ko anan"tace mishi "gaskiya bazae yiwu a can ba gwara ma da baffan ya bada izini neh"yace "hakane tou kafin baffan ya koma in Allah ya yarda zan turo neman izini"ya qarasa maganan yana kallonta tace "Allah ya kaimu"yace "ameen"...Sun dan taba hira kafinnan sukayi ma mutan gidan sallama suka tafi,a hanya ma suna dan tadi jifa jifa,Fadwa ce a gaba kaman yadda saeema ta tsara zaman,a haka har suka iso gidan su Fadwa suka sauqeta sukayi sallama sannan suka tafi....
08102992472 for comments
ยฉHama G Muh'd๐ท
[8:26pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ *KOMAI RINTSI BOOK 2*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
*Dedicated to Mom sudaes*๐
*_Written byโ๐ผHama gee Muh'd๐ท_*
Page 5โฃ3โฃ & 5โฃ4โฃ
Fadwa na shiga gida ta taradda umma a palour tana kallo,tayi sallama sa shiga sannan tace mata "sannu" bata damu da rashin ansawan umma ba ta wuce dakinta ta cire gyalenta tasa wayan ta a charge sannan ta shiga ta wanke toilet gamida yin alwala dan yau ko wankewa batayi ita kuma na daya daga cikin tsarin kullum saeta wanke toilet kamar yadda kullum take share daki.Tana idar da sallahn magrib ta fita taje kitchen ta daura dinner, tym din umma ta shiga yin sallah,sae bayan isha ta gama,tuwon semovita neh da miyan kubewa,wanda yaji kalolin nama da kifi,ga daddawa daa..๐๐
...
Ta dau na umma ta kaimata sannan ta dawo ta kai nasu baba meh gadi as usual,sae ta nufi dakinta tayi alwala tayi sallahn isha,tana idarwa tayi adduoi ta tashi ta dau wayanta ..
ALIYU...
Suna ajiye Fadwa gida suka nufa,daga isansu aka bude gate suka shiga,yaje ya gaida Abbansu dan jiya ya dawo daga 'Ukraine'ya koma dakinsa yyi alwala ya fita massalaci yyi sallahn magrib be dawo gida ba saeda akayi sallahn isha,yana kwance a dakinsa yana shigarda wasu documents a system dinshi,wayan shi naga ya dauka yyi dilling wani num,'PRIฮ ยขโฌSS' nagani a kan screen din wayan๐ฆ..Ringing daya ana biyu aka ansa..
FADWA
Tana cikin chattng taga call ya shigo,saeda yyi sau biyu kafin ta daga,'Ya Aliyu' na gani kan screen din wayanta,tayi sallama aka ansa daga daya gun,bayan sun gama gaesawa yace dama ya kirata neh yaji lafyanta tace mai ta gode,"Mention not"ya fada sannan yace anjima za suyi waya tace mai "Allah ya kaimu"yace "ameen"ita tayi hanging dan shikam ajiyewa yyi (kaman mal.muhammad ๐)...
Washegari ya Aliyu ya fada masu Abban su yaga wacce yake so kuma zae aura,sannan itama daga dukkan alamu dana sonshi,murna wajensu baa magana barinma mamanshi da ta dade tana son jin hakan daga bakinsa,Abba yace "tou masha Allah,yar gidan waye ina nufin waye mahaifinta?" Aliyu ya danyi jimm kafinnan yace "Abba Fadwa ceh yar qawar Momy,kuma babanta ya rasu tun tana qarama"yana kaiwa nan yayi shiru,Momy da tunda Aliyu ya fara magana tayi mutuwar zauneh sae yanxu tayi magana "Kana nufin Fadwa yar qawata wacce ka gani jiya?"Aliyu yace "ita dae Mom" tace "daga ganinta jiyan har ta shiga ranka har ka fada mata uzurinka har ta amince?"ta qarisa maganan tana kallonshi tareda jiran ansan shi,yace "ba jiya na santa ba mom,mun dan jima da haduwa sae dae bansan ita bace sae jiya" Abba yace "ikon Allah,naji dadi son,kuma ina goyon bayan ka kan nemn wannan yarinya dan mahaifiyar ta mutuniyar arziqi ceh kuma sanda mhaifinta keda rae ma dattijon kwarae neh,fatana kwae shine Allah ya shige mana gaba "suka ansa da "ameen"Abba ya tabbatar masa insha Allah zaa tambaya masa kaman yadda ya roqa zuwa gobe,Aliyu yaji ddi qwarae da gaske,ya tashi yace musu zeje asibiti,suka mishi Allah ya kiyaye sannan ya tafi zuciyar shi fari..Su Abba suka cigaba da tattaunawa kan batun daga qarshe sukayi addua ma yayan nasu...Momy ta dau wayanta a daki ta kira momyn Fadwa ta fada mata,momyn Fadwa taji ddi sosae daga qarshe sukayi fatan Allah ya tabbatar da alkhairinsa sannan momy tayi hanging..Momyn Fadwa ma ta fada ma haj.da babanta,suma sunyi farin ciki sosae,Saeema ceh ta fada ma Fadwa yadda akayi cikin murna da jin ddi,Fadwan ma taji ddi dan ba kadan ba tana son Aliyun ta๐..
Koda Aliyu ya kira Fadwa yana fada mata yadda sukayi dasu Abban saeta nuna mishi bata sani ba,amma tayi farin ciki....
Washegari da hantsi around 10:00am Abba ya shirya da wani amininsa ajh.Naseer dama tun jiya ya fada mishi kan zasuje nemawa Aliyu aure,,driver neh ya kaisu bayan Aliyu yyi masa kwatancen gidan dan ba wani boyeyyen guri bane,suka dau hanya sae gidan,suna isa me gadi ya bude musu suka shiga sae Abba yace dashi yyi musu magana da me gidan bayan ya tambaya yace eh yanana,ya kama hanya yaje sanarwa Baffa anzo gunsa....
08102992472 for comments
ยฉ *Hama G Muh'd๐ท*
[8:35pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ *KOMAI RINTSI*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
*Dedicated to Mom Sudaes*
*_Written byโ๐ฝHama gee Muh'd๐ท_*
Page 5โฃ5โฃ & 5โฃ6โฃ
Baffa ya bashi umurnin yace su shiga saeya nuna musu babban palourn gidan wanda ya kasance shine na baqin sa.Megadi yazo ya fada musu cewa yace su shigo,Abba yace "ohk" sannan suka fito a motar suna bin bayan me gadin har zuwa yadda aka umurceshi ya kaisu..Shigansu befi da 2mins ba baffa ya shigo ta cikin gida,miqa musu hannu yayi dukansu sukayi musayan gaisuwa sannan ya nema guri ya zauna,Alj.Naseer neh ya fara magana bayan gyaran murya "Ina fata kaine mahaifin Fadwa kou?" Baffa yace "wannan haka yake,dani da wanda ya haifeta ciki daya muka fito,bayan rasuwarshi kuma nine mai zaman mata mahaifin"ya dan goge kwalla dan duk sanda baffa ya tuno da qaninsa da iyayensu sae yyi qwalla..Abba yace "Allah ya jiqanshi da rahma"sukace "ameen"sae Alhj.Naseer ya cigaba "Dama munzo neh kan maganar yarka wato Fadwa wacce danmu ya gani yace yanaso,muna neman masa izinin neman aurenta,zamuji dadi idan ka amince mana"Baffa yaji ddi sosae yace "tou masha Allah,kuma wannan ba wani abubane,idan kunje saeku turo mun yaron muyi magana,kuma daman mahaifiyar yarinyar ta kirani jiya ta sanarda ni jiya kuma na yaba da halin yaron daga yadda tamun bayani,daga qarshe ina miqa godiya ta ga Allahu (swt)daya nuna mun wannan rasa sannan kuma ina muku godiya da yabawa da yar gurina da kukayi har kuke son hada zuria damu,Allah ya saka"Abba da ya dau cup din ruwanda aka kawo musu dazu da lemo da snacks ya zuba ruwan yace "ameen"tareda kai ruwan baki.Sukace su zasu koma,sukayi sallama cikin mutunci da kamala irinta dattijan arziqi sae Baffa ya rakosu har mota suka shiga suka tafi,ya dawo cikin gida yana me farin ciki ya samu matarsa wato haj.Rauda a palour ya sanarda ita baqin suwaye da kuma abunda ya kawo su itama tayi farinciki kwarae da gaske tareda yi ma su Fadwan fatan alkhairi.
A mota kuwa su Abba sae yabawa da irin halin dattako da Alhj.Khaleed keda shi tareda murna wa aliyu kan dacen da yyi na samun mace kaman Fadwa a matsayin mata dan..Bayan sun koma gida komawa gida da yamma Abba yasa akayi masa kiran aliyu,da Aliyun yazo ya gaida Abba,Abba ya ansa cikin walwala sannan yace "dazu munje gun mahaifin Fadwa" qirjin Aliyu ya buga dumm,Abba ya cigaba "a gaskiya yana da halin dattako daga yadda ya karbe mu,kuma nayi farin cikin hada zuria da irin wannan gidan da kke nemanyi sannan kuma Alhmdllh ya amince har yace yana son ganin ka,gobe in Allah ya kaimu saeka je ka sameshi,daman kiran da nayi maka kenan"cikin murna Aliyu yace "nagode Abba,zanje goben in Allah ya yarda"Abba yace "Allah ya kaimu"yace "ameen"sannan ya tashi ya tafi .....
08102992472 for comments.
ยฉ *Hama G Muh'd*๐ท
[8:35pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐ *KOMAI RINTSI 2*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
*Dedicated to Mom Sudaes*๐
*_Written by โ๐ฝHamerh gee Muh'd๐ท_*
Page 5โฃ7โฃ & 5โฃ8โฃ