Showing 45001 words to 48000 words out of 50476 words
Chapter 16 - KOMAI RINTSI COMPLETE HAUSA NOVELS BY MAMAGEE.txt
neh yace "muje to nayi dropng d'inki saena wuce",Fadwa tace "ka bari kwae da mota nazo zan tafi",yace "it's alright"Fadwa ta miqe ta nufa d'akin Saeema d'auko gyalenta da jaka,Saeema ta tashi itama ta bita,Aliyu da Suraj kuwa waje sukayi suna hira...
Bayan ta d'au jakarta da ta yafa gyale sae suka fito da Saeema suka nufi hanyar fita,a waje suka had'u dasu Aliyu,bayan sunyi sallama sae Fadwa ta shiga mota ta tafi,har ta fita tana d'aga musu hanu,Aliyu yana cikin matuqar farinki,shima motar ya shiga ya tafi bayan sunyi sallama.Suraj da Saeema suka koma cikin gida sukayi alwala,Suraj ya tafi masallaci ita kuma tayi a gida..
Da farinciki dukkansu suka isa gida,Fadwa na isa taje ta gaida Momynta da haj lokacin suna palourn hajiyan tare,ta fito tazo d'akin Momy ta cire gyalenta ta shiga tayi alwala tayi sallah,bayan ta idar tayi addua ta shafa,bayan sallahn isha suna yin dinner Fadwa ta sanarda su Momy abunda ya faru,sunji dd'i sosae dan suna son Fadwa da Aliyu saboda sun yaba da halayen shi..
Bayan sallahn isha Aliyu ya samu Mominsu da Abba a palour ya sanarda su abunda ake ciki,suma sunyi murna sosae tareda shi masa albarka..
©Hama G Muh'd
[10:27am, 12/2/2016] Eesha Bebe: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺
*Dedicated to Mom Sudaes*😘
®EXCELLENT WRITERS📝
*_Written by✍🏼 Hamerh gee Muh'd🌷_*
Page1⃣3⃣4⃣
Around 9:30pm Aliyu ya kira Fadwa,saeda yyi ringing sau biyu ta d'aga,suka gaisa suka d'anyi hira, though Fadwa bata wani sake dashi ba amma be damuba dan yana tunanin ko bata gama haqura bane amma yasha alwashin saeta zo ta haqura gabaki d'aya sun koma yadda suke harma sufi da d'in,daga qarshe sukayi sallama dan ce mishi tayi zatayi bacci..
Washegari Abba da wani abokinsa sukayi tafiya zuwa birnin tarayya wato Abuja,inda suka jesu kan maganar auren Aliyu da Fadwa,sunsha tarba sosae,anyi musu kalolin abun ciye*2 dana shaye*2 dan musanman Anty Rauda ta gayyato wata qawarta me suna Haj.Bilki dan ta tayata yin ayyukan dama tun safe Baffa ya sanarda ita cewa Abban ya kirashi a waya ya sanardashi zuwansu.Bayan sun d'an tab'a abubuwanda aka kai musu sae suka dawo palour suka zazzauna,lokacin Anty Rauda ta shigo suka gaisa saeta fita,su kuma suka fara maganan abunda ya kawosu,daga qarshe dae suka tsaeda ranar auren nanda 1month kacal,a take Abba ya bada sadaki naira 50,000 sannan sukayi sallahn azahar kafinnan sukayi sallama suka tafi..
©Hama G Muh'd
[10:27am, 12/2/2016] Eesha Bebe: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺
This page is dedicated to u my besty *(Eesha bebe😘)* luv u buhu buhu❤
®EHW
*_Written by✍🏼 Hamerh gee Muh'd🌷_*
Page1⃣3⃣5⃣
Bayan tafiyarsu Anty Rauda ta kira Momy take sanarda ita yadda akayi,Alhmdllh Momy ta ambata,Anty Rauda tace "inaso zuwa next week ki turo mun Fadwa da Allah zamuje Dubai da ita dan siyayya kuma akwae gyare*2 daya kamata ayi mata",Momy tace "ba komai insha Allah zatazo",Anty Rauda tace "ameen,amma wa zae kawota?",Momy tace "ko Aliyun ba",Anty Rauda tace "ina fa ace Aliyu ya kaita har wani gari,karkiyi wannan d'anyen aiki Amina,karki manta fa ba'a d'aura auren bafa tukunna sannan in ya zamana sun keb'ance su kad'ae komai fa zai iya faruwa dukda mun san halayyarsu duka amma kin san shaid'an",Momy ta nisa sannan tace "wannan gskiya ceh wllh,wani lokaci mu iyaye mumuke janyo sanadiyyar lalacewar yaranmu kinga kaman wannan za'a ae ba komai bane amma tabbas zae iya zama komai d'in,nagode qwarai da wannan tunasarwa taki Allah ya shiryar mana da zuri'a",Anty Rauda tace "Ameen ya Allah,yanxu dae ki bar maganar zan turo Muhammad yazo ya kawo mun ita insha Allah,zuwa next week Wednesday saeta shirya zaizo dan tafiyar tamu will b Thursday insha Allah",Momy tace "Allah ya kaimu nagode sosae",Anty Rauda tace "ba komai yiwa kaine ae",sukayi sallama..
Momy ta sanarda Fadwa cewa Muhammad zaezo su tafi Abuja on wednesday amma bata fad'a mata komai akan zuwan nata ba itama kuma bata damu da tambayar dalilin zuwan nata ba kwae dae tasan cewa Anty Rauda ceh tace hakan..
Bayan su Abba sun dawo abokinsa yyi mai sallama Abba ya mai godiya sannan ya tafi gida,waya ya d'aga ya kira num Momi lokacin tana main palour tana jin wa'azi,yace tazo ta sameshi a d'akinshi,ta ansa sannan ta miqe ta nufi d'akin,kan rug na d'akin ta sameshi tayi sallama ya ansa saita shiga ta nemi guri ta zauna,ya dubeta yace "mun gama maganar auren yaran nan yau harma an bada sadaki,nanda 1month in Allah ya kaimu",Momi tace "Allah ya kaimu da rai da lfya",Abba yace ameen sannan yace...
©Hama G Muh'd
[10:33pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: [10:27am, 12/2/2016] Eesha Bebe: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺
*Dedicated to Mom Sudaes*😘
®EHW
*_Written by✍🏼 Hamerh gee Muh'd🌷_*
Page 1⃣3⃣6⃣
"Yanxu abunda nake so kiyi estimate na kud'in da kke ganin zai isa na kayan lefe kafin daga baya sai ayi sauran",Momi tace "ba komai innayi zan maka magana zuwa ajima,kaga ko jibi sae muje Umrah daga nan sae'a sayi wasu daganan kuma mu dawo ta Dubai dan gaskiya nan yafi kaya,in mun dawo gida kuma sae a siya wasu a Kano kafin mu komo",Abba yace "good idea,Allah ya kaimu",Momi tace Ameen,yace "inaganin wannan gidan nawa na State lowcust yyi musu ae ko dan last month ma aka sake gyara shi anjima zamuje ki gani",Momi tace "yyi sosae ma Allah ya kaimu anjima d'in"Abba yace "ameen".Around 5:30 su Abba sukaje duba gidan,hmmm gida ya had'u fa😍..Babban flat neh a tsakiya gefen anyi shuke*2 na flowers da fruits,a wani side kuma wajen parking motoci neh,wanda a qalla zaayi parking motoci hud'u a iya wajen banda filin gidan,kusada gate kuma d'akine qarami na megadi,cikin gidan ya wuce nayi muku bayanin sa a wanga littafi iyakaci zan iya ceh muku gidan ya had'u,ba gidan kad'ae ba har anguwar abun burgewa ceh dan tayi mugun burgeni kasancewar batada hayaniya shirune ta ko'ina,Momi tace "masha Allah gida yyi"..Four bedrooms neh a gidan,biyu na kallon juna sae dogon corridor a tsakiya,kowannen su da babban toilet a ciki,d'akunan Fadwa kenan,sae in aka zo palour za'a ga wata qofa can wacce take kallon qofar da zae kaika side na Fadwa,nan kuma d'aki d'aya neh a cikin wani palour madaidaici,side d'in Aliyu kenan,shikuma idan ka fito same palourn can gefe zaka hangi dining area,gefenshi kuwa kitchen neh babba,har an sassaka kitchen cabinets,gida dai masha Allah,bayan sun gama kallo sai suka fito suka tafi..
Da daddare Abba ya bata kud'in bayan tayi estimating,1.5m ya bata,tayi godiya sannan ta sanarda Aliyu da Saeema abunda ake ciki,sannan ta cema Saeema ta sanarda Suraj idan bbu damuwa sae suje tareda ita,hakan kuwa akayi..
©Hama G Muh'd
[10:27am, 12/2/2016] Eesha Bebe: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺
*Dedicated to Mom Sudaes*😘
®EHW
*_Written by✍🏼 Hamerh gee Muh'd🌷_*
Page1⃣3⃣7⃣
Bayan kwana biyu Saeema tazo gida dan Suraj ya amince,Momi kuwa ta gama komai na visa dama tafya kwae ya rage,Aliyu neh ya kaisu airport suka tafi,saeda sukayi 1week a Saudiyya kafin nan suka dawo Dubai nanma sukayi sayayya sae suka dawo Kano inda suka qarasa wasu sayayyan sannan suka dawo gida,da daddare Suraj yazo yyi ma Momi sannu da dawowa daga nan ya tafi da matarshi dan yyi missing nata sosae..
Fadwa kuwa ranan Wednesday d'in Muhammad yazo ya kaita Abujan inda washegari suka jesu Dubai da Anty Rauda,siyayya sukayi na gani na fad'a,daga kan kayan d'akuna,palour,kitchen har kayan da zata sanya a duk events na bikin a can suka sayo,Anty Rauda bata gaji da kashe mata kud'i dan haka saeda ta tabbatar sun gama sayen komai kafinnan suka juyo gida ranan Asabar..
Shirye*2 akeyi a gidaje ukunnan bbu tsayawa,gidansu Aliyu,gidan Anty Rauda da gidan Momy,Ummah ma ba'a barta a baya ba dasu Tasleem,Jaleel da Yaya Faruk,kowa sae hidima yake,yau saura 2days bikin Fadwa da Aliyu..
©Hama G Muh'd
[10:27am, 12/2/2016] Eesha Bebe: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺
*Dedicated to Mom Sudaes*😘
®E.H.W
*_Written by✍🏼 Hamerh gee Muh'd🌷_*
Page1⃣3⃣8⃣
Anty Rauda da kanta take gyara Fadwa,Fadwa tasha gyara tayi kyau ta d'an qara haske ga wani kanshin da take zubawa.Ana gobe za'ayi Momy da hajiya suka zo Abuja,Momin Saeema,Saeema da Suraj,Aliyu,Umma Tasleem da Jaleel duk sunzo,gidan a cike yake danma babban gida neh,Jaleel da Tasleem tareda Umma a gidan Yaya Faruq suka sauqa..
Yau ya kasance ranar Thursday neh,kuma yau za'ayi kamun Fadwa,an qawata waje sosae yyi kyau da flowers colourn kayan amarya wato red and blue,colour of d day kuma blue colour neh,outfit na kowa kenan,bayan an shirya amarya kowa ya shirya,y'an uwa da abokan arziqi kowa ya hallara,kuda kanku kun san cewa komai yyi excellent ba saena ce muku komai ba,aka sha hidima aka watse,washegari akayi walima shima yyi kyau sosae..
Yau Saturday 28th February sannan kuma ranar auren Aliyu da Fadwa,anyi d'aurin aure lfya inda ango yyi ta murna y'an uwa na taya shi,aurensu yyi jama'a sosae,dan ba qaramin taruwa akayi ba,bayan an gama hidimar d'aurin auren ne Ango da abokansa suka nufi wajen reception da abokan suka shirya mai shi bema sani ba,Suraj neh kan gaba wajen shiyawar...
Washegari ranar wuni that's on Sunday,y'an uwa suka tattari amarya suka koma Yola da ita,Fadwa tayi kuka kamar ba gobe haka aka sata a motar tana riqeda hannun Anty Rauda da qyar ta saketa,saeda tasa Anty Rauda yin qwalla,su Momy da Momyn Saeema da haj kuwa tun jiya suka dawo saboda yin jeren gidan,sun gyara gidan komai ya zauna yyi daedae..
©Hama G Muh'd
[10:27am, 12/2/2016] Eesha Bebe: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺
*Dedicated to Mom Sudaes*😘
©E.H.W
*_Written by✍🏽 Hamerh gee Muh'd🌷_*
Page1⃣3⃣9⃣
Koda su Fadwa suka iso ba gidanta aka kaita straight ba,gidansu Saeema kowa ya sauqa though akwae wasu way'anda suka sauqa gidan Momy amma basuda yawa.Anan suka qarasa wunin,sae bayan sallahn isha'i around 8:00pm akaje dinner,Fadwa and Aliyu look so lurvely sun matuqar yin kyau gashi shigansu yyi match,wani hadd'ad'en french less tasaka jikinsa Army green da gold neh,yyi mugun haskawa saeta sa head,purse,takalmi da jewelries army green kasancewa yafi kad'an ajikin kayan kuma ya haska sosae,Aliyu kuma yasa wata bugaggiyar shadda me tsada army green sae d'an ratsin aikin jikin shaddar akasa light brown zare,takalmi da hula light brown,wayyo sunyi kyau😍,ga decoration na gun ma yyi sosae,ansha hidima an gama har mutane sun fara watsewa dan lokacin dare ya d'anyi,past 10 neh,koda aka dau amarya gidan Momynta aka kaita aukayi mata nasiha sosae kafinnan aka kai amarya d'akin,Fadwa tayi kuka kaman bazata daena ba..
©Hama G Muh'd
[10:27am, 12/2/2016] Eesha Bebe: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺
*Dedicated to Mom Sudaes*😘
®E.H.W
*_Written by✍🏽 Hamerh gee Muh'd🌷_*
Page1⃣4⃣0⃣
Bayan,frnds sun gama nasihun su kowa ya tafi abunsa,Suraj da Saeema tare suka tafi gida suma duk sun gaji,Aliyu kuwa na dawowa yyi wanka tareda yin alwala yazo yace da Fadwa tayo alwala,daba din sallah bace data qiyi,but wat could she do? Noting dan haka ta miqe ta shiga toilet d'in fuskanta duk hawaye danma ansata ta wanke makeup na fuskanta lokacinda taje gidan Momy,Anty Raida ceh tasa ta sannan bayan tayi wanka ta bata wani turare me shegen dad'in kamshi tayi wanka dashi dan gabad'aya jikinta ta shafa shi sannan tasata ta canza kaya..
Bayan tayi alwala ta fito ta samu Aliyu na kan jiranta suyi sallahn,walldrop ta bude dan dubo himar,walldrop d'in cike yake da kayan Aliyu aranta tace this is his room kenan,ta rasa yadda zatayi,duk abun da take yinnan Aliyu na kallonta ya taso ya nufa inda take cikeda murmushi a fuskarshi yace mata "hijabi kke nema?"bata ko kalleshi ba tace "eh",yace "jirani ina zuwa",fita yyi ya koma d'akinta ya dauko ya dawo ya bata,ta saka sukayi sallan,suna idarwa tayi adduo'in ta sannan ta miqe,bata son fita dan kar yaga rashin kunyarta ace daga zuwan amarya harta ware zata je wani gun dan haka ta kwanta a qasa dan bacci takeji,Aliyu yyi yyi da ita kan ta koma kan gadon amma ina qitayi,naman daya kawo da drinks ma bata ko kallesu ba tace mai a qoshe take,be sake neman wani abu a wajenta ba ya dawo gadon ya kwanta,ita kuwa har tayi baccin ta,ranan Aliyu da missing nata yyi bacci.
©Hama G Muh'd
[11:16am, 12/8/2016] Hamagee🌷: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺
*Dedicated to Mom Sudaes*😘
®E.H.W
*_Written by✍🏽 Hamerh gee Muh'd🌷_*
Page1⃣4⃣1⃣
Washegari da asuba Aliyu ya tashi ya shiga toilet yyi alwala sannan yazo ya tashi Fadwa,fitowa yyi dan neman masallaci,be wani sha wuya ba kuwa ya samu,Fadwa kuwa tashi tayi tayi alwala saeta fito ta nemi inda d'akinta yake ,anan tayi sallahn,bayan ta idar ta tashi ta hau gado ta kwanta tana jin shigowarshi..
Koda Aliyu ya shigo bega Fadwa ba be wani damuba dan yasan ta tafi d'akinta neh dan haka ya koma ya kwanta.Da safe Momi ta aiko musu da breakfast,koda yaje d'akinta kiranta saeya ji qofan a rufe kuma batada niyyar bud'ewa,ya kira wayanta yaji ko bacci takeyi amma shiru bata ansa ba kuma tana jin shi,qarshe dae ya haqura yaje yyi breakfast dinshi ya bar mata nata saeya koma d'akin yyi wanka ya shirya zuwa office dan yau Monday neh.Bayan ya fito ya sake trying ko Fadwa zata bud'e qofan amma sam kaman bbu mutum agun shidae yasan tana d'akin dan d'azu yaji motsinta,message yyi mata kamar haka:
*_Hlw dear,na tafi office saena dawo,kuma dan Allah kada ki zauna da yunwa kici abinci kinji,miss u saena dawo!_* sae yyi sending sannan ya fito ya tafi..
©Hama G Muh'd
[11:16am, 12/8/2016] Hamagee🌷: [10:10am, 12/5/2016] Hamagee🌷: [8:20am, 12/5/2016] Hamagee🌷: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺
*Dedicated to Mom Sudaes*😘
®E.H.W
*_Written by✍🏽 Hamerh gee Muh'd🌷_*
Page1⃣4⃣2⃣
Koda Fadwa ta karanta text d'in dariya tayi a ranta tace ae yunwa ba uwar kowa bace,bayan ta gama dariyanta saeta tashi ta bud'e qofan ta fito dama already tayi wankan ta tasa kaya gashi tayi kyau,tazo ta d'au plate ta d'ebi paper-soup sannan ta had'a tea sae bread,bata son yam ball d'in shiyasa bata ciba,a hankali take cin abunta harta gama sannan ta tashi ta tattara shirgin,ta juye na juyewa saiya wanka kwanukan ta kikkifa su,bayan ta gama tazo ta gyara kan dinning table d'in sannan ta koma palour ta zauna tana kallo,can around 12:30pm Momi ta aiko musu da lunch,taje ta bud'e qofar ta karb'i abincin sannan ta d'ebo na safen ta bada a mayar tayi godiya sannan ta dawo ta rufe qofar,setting table tayi saeta kashe kallon data kunna ta koma d'aki dan tasan Aliyu ya kusa dawowa kuma bata so su had'u,ta rufe qofar sannan tayo alwala tayi sallah,tvn d'akin ta kunna sannan ta koma gado tana kallo,can taji shigowan Aliyu bata ko matsa daga inda take ba ta cigaba da kallonta..
Aliyu neh ya shigo a gajiye,side d'insa straight ya wuce ya canza kaya ya fito dan ba kad'an ba yunwa yake ni,yazo palourn gurin dinng ya duba yaga flasks na abinci ga plate,spoon,cup an ajiye,yaji wani dd'i dan a tunanin shi Fadwa ta sauko dan haka yace bari yaje gunta sae kuma ya fasa yace bari ya fara cin abinci dan gaskiya in yaje ma bazata gane mishi ba dan yunwa yake ji ssae,ya zauna ya d'iba abincin shi yaci yasha ruwa sannan ya tashi ya nufi d'akinta,knocking ya shiga ya amma shiru bata anda ba balle tayi attemptng bud'e qofar...
©Hama G Muh'd
[8:47am, 12/5/2016] Hamagee🌷: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺
*Dedicated to Mom Sudeas*😘
®E.H.W
*_Written by✍🏽 hamerh gee Muh'd🌷_*
Page1⃣4⃣3⃣
Daya gaji da knocking d'inne yayi tafiyarshi zuwa d'akinshi,ya nemi gu ya zauna,ya jima a gurin yana tunanin irin zaman sunnan kafin ya tashi yaje ya kwanta,can barci ya d'ibeshi..
Fadwa ma baccin take ji dan haka ta miqe ta kashe kallon ta dawo ta kwanta,har bacci ya fara d'ibanta wayanta ta shiga ringing,kamar a mafarki taji ta tashi wayar na gefenta dan haka ta d'auko taga me kiran,Saeema ceh dan haka tayi saurin d'agawa,"Hello saeema ya kke",cikin muryan bacci take magana,Saeema tace "lfya ta qlou,ya kke da angon kin dan nasan kuna tare yanxu",cikin zolaya ta fad'a,Fadwa tace "kedae baki gajiya da zolaya to yyi barci nima yanxu daga baccin na tashi",(ta b'oye mata halinda suke ciki),Saeema tace "y'an hutu,ni ba wannan ba ina son in tuna miki cewa next Monday me zuwa in Allah ya kaimu zamu koma scul karki saki jiki ki dd'in amarci yasa ki mance",driya Fadwa tayi kafin tace "ai inaga nafi ki riqe date d'innan wayace miki zan manta",Saeema tace "ohoo dae,nidae na tuna miki dan nasan for sure kin sakankance kin mance",Fadwa tace "yanxu haka fa kema kiranki akayi aka miki tuni kkazo kina mun kumfar baki anan",Saeema tace "koma miye dae karki shagala next Mon back to scul".Haka sukayi ta zolayar junansu daga qarshe sukayi sallama kowa tace ma y'ar ta gaida mijinta..
Bacci neh me nauyi yyi gaba da Fadwa,ba ita ta tashi ba sai past 4,tana tashi ta shiga tayi alwala ta fito tayi la'asar d'inta,bata ma san tym ba lokacin saeda ta duba wayarta,ta tashi ta bud'e qofa dan cin abincin rana,tana bud'ewa sukayi ido biyu da Aliyu,yan zaune a palour kan kujeran dake facing side nata,dawowarshi daga sallah neh ya zauna a gurin yana kallon ball,Fadwa ta tsaya cak tama rasa wacce hanya zata bi,ta koma d'akinta neh koko tayi fitowar ta tayi abunda zatayi ta koma?ta rasa nayi,Aliyu kuwa kallonta yake bbu ko kyafta ido,ya tashi ya nufa inda take tsaye..
©Hama G Muh'd
[9:35am, 12/5/2016] Hamagee🌷: [9:11am, 12/5/2016] Hamagee🌷: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺
*Dedicated to Mom Sudaes*😘
®E.H.W
*_Written by✍🏽 Hamerh gee Muh'd🌷_*
Page1⃣4⃣4⃣
Tafiya yake idonshi na kan nata,itama shi d'in take kallo,yana qarasowa ta fara jaa da baya,yazo zae riqo hannunta tayi saurin shigewa d'aki tasa lock,yyi yyi da ita kan ta bud'e ta saurari abunda zaice amma ina,qi tayi ta bud'e,daya gaji neh ya bar gurin ya koma ya zauna,ya jin dd'in irin rayuwarda sukeyi amma yana iya qoqarinsa ya jure saboda yana sama ransa cewa komai laifinsa neh,saedae ya d'aukar ma kanshi alqawarin mantarda ita abunda ya