Showing 9001 words to 12000 words out of 50476 words

Chapter 4 - KOMAI RINTSI COMPLETE HAUSA NOVELS BY MAMAGEE.txt

Mamagee   

05 Jan 2026

604

yunwan ta take ji,ta dau abincin da salad da peper chicken dinta ta kai dakinta sannan ta dawo ta ta matsi ruwan sha a cway ta kai dakin ta dawo ta dau zobon da tayi tun safe tasa a fridge ta deba duk ta shigar dakin.Ita kanta tasan abincin yyi dadi (nima nasan yyi๐Ÿ˜‹,kuma nasan kunsan yyi๐Ÿ˜œ)


08102992472 for comments and other issues,and dont 4get ina jiran goron sallah nah๐Ÿ˜ƒ

Hama gee Muhd
[8:17pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ



_Written by_ โœ๐ŸผHermerh gee Muh'd๐ŸŒท


Page2โƒฃ6โƒฃ & 2โƒฃ7โƒฃ
Bayan ta kammala cin abincin saeta fito da plates din zuwa kitchen ta ajiye sannan ta koma daki, tym din ana kiran sallahn laasar so saeta shiga toilet ta yo alwala sannan tayi sallah,tana cikin yin adduoi sae ta ji kiran umma, bata ansa ba sanda ta idar, tana zuwa ta ganta a tsaye a palour da gyale da jakanta a hannu daga dukkan alamu fita zatayi tace mata "ni fita zanyi sannan kuma zanyi nisa ba zan dawo da wuri ba, idan anzo nema na kice nayi nisa ba yanxu zan dawo ba" Fadwa tace "tou a dawo lfya"kanta na kallon qasa, batareda ta ansa ba ta fara tafya, bata isa qofa ba Fadwa ta kira sunanta "umma"batareda ta juyo ba ta tsaya kanta na kallon wayanda ke hannunta tana dannawa,fadwa ta fara magana dan taga batada niyyar juyowa "umma, daman zan fada miki neh semovitan mu saura yi daya ya qare" tana kaiwa nan ta maida kallonta qasa dan irin kallonda taga umma na mata bayan ta juyo, umma tace "me kke nufi da ya kusa qarewa, bance ranan kimun list din duk abunda zaa sayo ba๐Ÿ˜ kou danni ba uwarki bace shiyasa kka raenani,inje inyi shoppng day b4 yestrday sannan yau kisake sani komawa๐Ÿ˜Ÿ" bakin Fadwa na karkarwa tace "kiyi hakuri umma" "da hakuri ya mutu sadakan nawa kka bada๐Ÿค” tambayanki nkeyi bance kiyi mun list din komai ba๐Ÿ˜ " Fadwa tace "kin fada amma kuma kince iya abubuwanda ya qare ko kuma bbu zan rubuta, dana tambyeki hadda wayanda suka kusa qarewa kkace banda su" dogon tsaki umma taja mtswwwwww sannan ta juya ta fice ta banko qofar da qarfi cikin bacin rae,(ko meyasa tayi shiru batayi magana ba? oho).
Daki ta koma ta kwanta kan gadonta tana tunani iri iri,tana tuno irin wahalanda tasha gun umma kaman bata san zafin da ba (Allah ya sa mufi qarfin zuqatanmu,hattara ga mata masu kishin jahilci,kishi na iya kai mutu aljannan idan kayi shi ta hanya me kyau sannan yana kai mutu wuta idan yayi shi ta hanya mara kyau,Allah yasa namu ya kaimu zuwa aljanna ameen๐Ÿ™๐Ÿผ)

__________________________

Bayan kusan mintuna goma da fitan umma Fadwa taji wayan ta ringing a gefenta,hannu tasa ta janyo tareda sakin murmushi dan ganin sunanda ke fuskan wayan tace "tace hello sweet" ta daya side din aka ansa da "yah kke lurv" ta ansa da "lfya klou, ya mama da ya Aliyu" ta ansa da "lfya klou ya umma," "lfyanta klou wllhy, bata dade da fita bama"inji Fadwa, Saeema tace "ayyrh, dama yau zamu zo gidan da ya Aliyu neh ku gaesa" "dan Allah?" Tace "wllhy,yanxu ma na shirya jiransa nkeyi ya fito mu tafi, sae munzo"fadwa tace "tou Allah ya kawo ku lfya" "Ameen" tayi hanging...
Fadwa taji dadin zuwan su yau saboda umma bata nan dan bata jin ddin yadda umma take behavng ma saeema...Bayan yan mintuna kadan Fadwa taji sallaman saeemah, da gudu ta fito tana murna, tana fitowa sukayi hugging suna murna, Fadwa tace "ina ya Aliyun,baku shigo da motan ba kou?" Saeema tace "ya ajiye nineh ya wuce,muna tfya aka kirashi wae yaje asibiti yanzu akwae emagency work kinsan ya fara aiki yanxu" Fadwa tace "Ayyrh, zamu hadu wataran ae"amma a ranta bataso ba, taso ta ga ya Aliyu dan rabonta da shi tun suna primary scul.Tace "mu shiga ciki"....


08102992472 for comments
[8:19pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ



_*Written byโœ๐ŸผHama gee Muh'd*_๐ŸŒท



Page2โƒฃ8โƒฃ & 2โƒฃ9โƒฃ
Bayan sun shiga dakin suna hira sae saeema ta fahimci kaman Fadwa bata jin ddi, batace mata komai ba illa hiransu da suka cigaba dayi amma ita har ranta tasan akwae abunda yake damun fadwan ta, "ya maganan waec da neco, kin nuna ma baffan kuwa? "Saeema ke tambyan Fadwa, tace "ya gani, dan last week yazo so na bashi kinsan daman ya ga jamb din dan shi ya mun printng result din ma" saeema tace "ayyrh tou Allah yasa mu dace" Fadwa tace "ameen ya Allah,ae nikam mun kusa shiga scul,dan baffa yace zuwa next month in Allah ya kaimu zanyi joinng APTI" saeema tace "haba? " "wllhy kuwa" inji Fadwa,Saeema tace "tou wllhy nima na fasa zuwa Abj, ina komawa gida zan fada ma mom tayi magana wa Abba, dan da nace mishi univsty ov Abuja zan je" Fadwa ta dan bugeta tana driya tace "wllhy saeema baki da kyau, tou yanxun ce masa zatayi saboda ni kka canza kou meh? " Saeema ta dan yi shiru sannan tace "koma miye" sukayi dariya dukansu sannan saeema ta miqe tareda fadin "barin gudu nikam" miqewa Fadwan ma tayi tace "haba dae, muna cikin hirarmu" saeema tace "iyi, sae kin zo mun rabonki da gidanmu tun yaushe?๐Ÿ˜ " Fadwa tace "haba luv zanzo dae๐Ÿ˜ƒ"..A haka har suka fito Fadwa na mata rakiya suna tadi,Saeema ta kira sunanta "Fadwa" in a low tune voice Fadwa ta ansa da "eh" saeema taci gaba "dan Allah ki daena sa damuwa a ranki wllhy bana jin ddin kallon a irin wannan yanayin, kuma yanzu kwana nawa ya rage mana duk tamu kwata*2? Wuyanta mu fara attendng scul neh fa,zaa fara maganan aure dan bbu mace ta garin da zata so tayi uni life ba aure kuma bama zaa barmu ba dan yanzu ma momynki da momyn mu naji suna maganan auren mu,saboda haka dan Allah ki saki ranki wuya bata kisa kuma *KOMAI RINTSI BAZAKI TABBATA A HAKA BA* insha Allhu" Fadwa tace "haka neh, kuma ina miki godiya da irin yadda kke nuna mun kulawa tun muna yara, kulawar da ko yan uwana na jini basu taba kwatantaw...."bata qarisa ba kuka ya kwace mata,lallashinta saeema ta fara yi itama tana zubda kwalla dan tasan ko itace a halinda fadwa take dole taji ba dadi, sanda sukayi me isarsu sannan adawa ta rakata zuwa wajen gidan, da ta samu napep saeta shiga gida....
Tym din ana shirin kiran sallahn magrib,tana shigowa ta nufa kitchen ta daura girki sannan ta fito tayi alwala tayi sallah, bayan ta gama girkin ta kai na masu gadi sai ta koma daki ta cire wanta a charge sannan ta kwanta ta bude data, whatsapp messages sunfi dubu dan yau kwatakwata bata hau ba.Wani group ta fara hawa me suna '๐Ÿก๐Ÿ‡01 CATERING GROUP๐Ÿก๐Ÿท' (yanda naga anata turo kalolin girke girke harda wanda ban taba gani ba ae tuni na gyara zama๐Ÿ˜œ)..
Bayan ta garanta messages din da aka turo a group din sae ta fita ta cigaba da chttn dinta har ta fara jin bacci, ta tashi tayi alwala tayi sallah,bacci take ji gashi kuma umma bata dawo ba har yanzu kuma dare na tayi dan har 9 ya wuce, Qurani ta dauka ta soma tilawa dan ta haddace tun suna jss2..
Sae past ten umma ta dawo har tym din fadwa na karatun quraninta,ta rufe ta ajiye sannan ta tashi taje bude ma umma qofa,"sannu da dawowa umma" "yauwa" kadae tace ta shige dakinta,fadwa ta rufe qofan tayi kitchen ta dau abincin umma ta kai mata palounta ta ajiye sannan ta kwaso na dazu ta fitar.
UMMA
Bayan fitarta gidansu taje daganan tayi gidan wata qawarta ta fito zata tafi gida bayan sallahn magrib sae akayi mata waya daga asibiti ana nemanta, tou shine bata dawo ba sae yanzu.
SAEEMA
Bayan sun rabu da fadwa tayi ta tunani iri iri,yadda suke tun suna yara har suka kai a yanzu da yadda iyayensu suke, a haka har ta isa gida,around 10 na dare ya Aliyu ya dawo gida, ta isar masa da saqon gaesuwa na Fadwa, yace "ayyrh yar qanwata ina ansawa,zanje ae insha Allah" saeema tace "ae tace ma zata zo sooner,kasan karami neh ya kamata yazo gaida babba๐Ÿ˜‰" yace "tou Allah ya kaimu๐Ÿ˜„..Ban guri yau na gaji bacci nakeji wllhy" tace "haba danuwa hadda kora neh๐Ÿ˜ง" yace "sorry sis ba korarki nake ba,bacci nke jiโ˜บ" tace "ohk ba damuwa, gud night" "yace "same to u๐Ÿ˜Š ......


08102992472

ยฉHama gee Muh'd
[8:19pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI* ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ



*_Written byโœ๐Ÿผ Hama gee Muhd_*



Page 3โƒฃ0โƒฃ & 3โƒฃ1โƒฃ
2days after, Fadwa ta tambayi Umma zuwa gun momynta,batayi mata musu ba ta amince dan duk tsiyan umma bata taba hana Fadwa zuwa gun momy ba, tace sae tayi abincin yau da dan yawa saeta sa a food warmer, tace "tou"..Fadwa na gama abincin rana 12:30pm ta shiga tayi wanka tayi alwala sannan ta fito ta goge jikinta da towel ta shafa mai da turare sannan ta dau wasu kayanta da kyalen su wanda momynta ta dinka mata wannan sallahn data wuce, bata ma taba sasu ba.Swiss less neh black colour da touch din mint blue da pusha pink kadan kadan a jiki, gyalen kuma mint blue neh sae dan pusha pink a jikinsa, ya hadu iya haduwa kayan,bayan tasa tym din to 1 neh, sae tayi sallahn zuhr tayi adduointa tashi tayi dan qarasa shiryawa, light makeup tayi sannan ta daura dankwali, ta yafa gyalen sannan ta feshe jikinta da turaruka sae ta dau jakanta colourn takalmin tasa chargern wayanta da wayan a jaka sae kudin napep da umma ta bata 200 shima tasa sannan tasa takalminta mint blue neh ta fita..Ba tareda bata lokaci ba ta samu napep sae gidansu momy, murna wajensu bbu iyaka, tym din momy ta shigo gidan ta dawo daga office..Bayan laasar tace ma momy tana son zuwa gidansu saeema fafinnan kuma zata shiga kasuwa siyen inner wears,momy tace "nima ina son zuwa kasuwannan kuwa amma gskya ba yau ba".Ta dau 5k ta bata na inner wears sae 500 kudin napep, tayi mata godiya momy tace ta gaishe da maman saeeman,hajiya ma tace ta gaishe su "zasu ji" Fadwa ta fada sannan ta fita..
Tana isa wani butique naga ta shiga,kayan cikin shagon ba dae yawa ba, english wears neh na mata da maza kalakala da ready made gowns,sae su takalma da gyaluka da inner wears,bayan ta gama zaban son ranta sae ta kai akayi total dinsu,3400 neh duka duka da yake inner wears din kwae take buqata kuma farashin su da sauqi sosae shiyasa ma suke da lots of customer.Ta cire kudin ta biya sannan ta nufi qofar fita,tazo fita shikuma yazo shigowa kwae suka buge juna, wayanshi ta fadi a qasa harda tsagewa (iphone 6+ ceh nace dama bani ita yyi๐Ÿค‘)."Oh sorry" dukan su suka fada a tare sannan duk suka sunkuya dauko wayan duk a tare, yasa hannu itama tasa kwae sae suka tsaya kallon kallo ๐Ÿ‘€ sunkai 2mins a haka sannan tayi saurin miqewa shikuma ya dau wayan saeya miqe, bata tsaya saurarensa ba tayi sauri ta wuce, tana isowa bakin titi kuwa saega napep, ta tsare ta shiga,a zuciyarta tana tunani kalakala,waye wannan mutumin? Aina ta taba ganinshi?..Shima ta wajenshi haka neh, yakai 10mins a tsaye a gurin yana tunanin inda ya santa.....


08102992472 for comments and for other issues...Am sick ๐Ÿค’ need ur prayers pls.Watch out for my new novel wen i got recovered insha Allah

*UNIVERSITY GURLS*
Coming sooner
[8:19pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI* ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ




*_Written byโœ๐ŸผHama gee Muh'd_*๐ŸŒท



Page 3โƒฃ2โƒฃ & 3โƒฃ3โƒฃ
2days after, Fadwa ta tambayi Umma akan tana son zuwa gun momynta, umma batayi mata musu ba dan duk rashin rashin son momy da umma keyi bata taba hana fadwa zuwa wajenta ba,cewa tayi "agaeshe su"sannan ta janyo jakanta ta cire 200 ta bata, tazo fita umma tace "kiyi abincin ranan da dan yawa saboda da daddare a sama masu gadi, sannan kuma kar kiyi dare sosae" tana kaiwa nan ta tashi ta shiga toilet dan yin wanka dan tayi late din zuwa aiki yau...Fadwa na fita kitchen ta nufa dan daura girki, sanda ta gama tass tasa a warmer sannan ta koma daki ta shiga wanka,bayan tayi wankan tayi alwala ta fito ta shafa mai da turare sannan ta daura zani tasa wani yar riga sannan tayi sallahn azahar dan tym din 12:30 ma ya wuce, bayan ta idar tayi adduointa sannan ta tashi ta ciro wasu kayanta sabbi neh bata taba sawa ba, momy ce tayi mata su wannan sallahn da ya wuce.Swiss less neh black colour sae touch din mint blue da pink,da takalmi mint blue sae jakanshi sak takalmin mint blue da irin flowern jikin takalmin a jikin jakan pink colour ,sae gyalenta pink da mint,tayi kyau sosae cikin kayan,light makeup tayi wanda ya dace da kayan da tasa sae ta dau wasu designers jewelry tasa tayi kyau sosae...
Ta dau wayanta da chagern wayan sai kudin da umma ta bata ta sa su cikin jakan sannan ta fesa turare ta fita, bata sha wuyan samun napep ba kuma, mintuna basufi 20 ba suka kaita gidan haj (gidan su momynta),sunyi murna da ganin juna sosae dan sun jima basu hadu tace "momy ina khalifa?"momy tace "ae baffan ku ya tafi da shi wancan zuwan da yyi" Fadwa tace "ayyrh, shine kou ya kira ya fada mun",tashi tayi ta nufi dakin haj.kakarta ta gaida ta sannan ta dawo palour gun momy sukayi ta hira..Fadwa tace "momy" in a cool nd sweet voice momy ta ansa "Yar momy" Fadwa taci gaba "dama ina sone ki dan bani kudi zan siya inner wears anjima a kasuwa,kuma ina son zuwa gidansu saeema dama nace mata zanzo kinsan ya Aliyu ya dawo, kuma ranan da suka je gidanmu bamu hadu ba an kira shi a gun aiki",momy tace "tou ba damuwa, nawa kke so?" Fadwa tace "koma nawane momy, inner wears kwae nake so ae" momy tace "tou shikenan in kin tashi tfya saeki mun magana kou" Fadwa ta gyada kai, "kije ki debi abinci kici"inji momy,Fadwa tace ta qoshi....
Bayan sallahn laasar fadwa ta ce ma momy zata,momy ta bata 5k na inner wears sae 1k wae kudin mashin dan tsakanin wajen da dan nisa,,Fadwa tayi godiya ta fita..Kai tsaye wani butique ta sauka, ta biya me napep kudinsa sannan ta nufa shagon, kaya neh masu yawa da kyau cikin sa, kai tsaye wajen inner wears ta nufa ta zabi wanda sukayi mata, tana gama jida ta je akayi mata total din kudin,a ranta tana ta addua Allah yasa ba sae tayi ciko ba, ga mamakinta ko sae sukace 4300 zata bada ta cire ta biya,taji mmaki da taga an bata change a 5k din dan kayan da ta deba na da yawa,bayan an samata a leda ta fita..Ta fito kenan ta ciro wayanta tana duba tym bata ankara ba suka ci karo da wani,shikuma tym din ya juya yana magana da wani, wayanta neh ya fadi a qasa,tsugunawa sukayi a tare tasa hannu shima yasa,kwae suka kalli juna,kallon kallo suka tsaya yi kaman masu tuna wani abun sun kai 2mins a haka kafin ta daga wayanta tayi saurin miqewa, shima miqewan yyi,bata rai tayi fuskan ta cike da masifa "sorry" yace mata dan ya lura da yanayin da take, jikinta yyi sanyi sae tayi saurin barin wajen,tana isa titi kuwa ta samu napep ta tsare ta shiga,ya kai 10mins a gurin yana tunanin fuskanta kaman ya taba ganinta, tou a ina? ...Itama ta wajenta hka neh,kaman ta sanshi somewhere,kuma meyasa suke kallon juna haka? (Ohonku dae๐Ÿ˜‚)..Sun danyi tafiya me nisa kafin suka isa gidan su saeema, sunyi murnan haduwa sosae, ta shiga ta gaida maman saeeman tareda shaida mata su momy na gaida ta tace tana ansawa,,bayan sun koma dakin saeema ta kawo mata ruwa da wasu drinks din dan tace mata ita a qoshe take, koda ta tambayi saeema ina ya Aliyu sae saeema tace dazunnan ya fita wllhy..
Sun kai awa biyu kafinnan Fadwa tace zata tafi, koda saeema tace ta dan jira in ya Aliyu ya dawo sae ya maidata gida, tace aa gidan haj.kaka zata ba gida ba, bbu yadda saeema batayi da Fadwa ba akan ta dan qara zama amma Fadwa taqi,tayi sallama wa maman saeema sannan ta fito saeema na mata rakiya suna taba hira har suka rabu, Fadwa ta shiga napep saeema kuma ta koma cikin gida..Tana isa gidan hjy.kaka ana kiran magrib.......


๐ŸŒทHama Gee Muh'd๐ŸŒท



08102992472 for comments
[9:08pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: [8:19pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ




*_Written byโœ๐Ÿผ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*



Page 3โƒฃ4โƒฃ & 3โƒฃ5โƒฃ
Tana shigowa kai tsaye tayi dakin momynta dan lokacin ba kowa a palourn sae wata me aikinsu (Ummi) data fito daga kitchen riqeda basket na fruits data wanke ta ajiye kan dinng table, tana ganin Fadwa ta mata sannu da dawowa dukda ba wani girmanta Fadwan tayi ba sannan ta koma kitchen din..Fadwa na shiga dakin taga ba kowa momyn ta shiga toilet yin alwala.Dakin haj.kaka Fadwa ta shiga itama ta fito kenan daga toilet din, tace yauwa barin shiga fitsari ya matseni wllhy gashi momy ta shiga toilet din,kan haj.kaka tace wani abu Fadwa tayi sauri ta shige toilet din, sanda tayi alwala ta fito tayi sallah sannan ta koma dakin momy, ta sameta a zaune kan sallaya tana danna wayan ta.Tace "andawo?" Fadwa tace "eh, momy tace na gaisheki,yanzu zaki maidani gida neh?" Momy tace "yanxu kuma?,ki bari ayi isha kafinnan kinci abinci sae mu tafi" "tou"kwae tace sannan ta dauko ledan inner wears din ta nuna ma momy sannan tasa cikin jakanta da chagern wayanta...
Bayan sallahn isha around 8:40 haka,momy tazo zata maida fadwa gida,sanda Fadwa ta shiga dakin haj.kaka tayi mata sallama dan lokacin tana daki, har dakin ummi sanda ta shiga tayi mata sallama ummin ta rakota har mota,sanda suka bar haraban gidan kafinnan ummi ta shiga gida, a hanya sukayi ta hirarsu abun shaawa kaman qawaye.9:05 daedae suka iso,a gate momy ta ajiyeta ta juya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login