Showing 21001 words to 24000 words out of 50476 words

Chapter 8 - KOMAI RINTSI COMPLETE HAUSA NOVELS BY MAMAGEE.txt

Mamagee   

05 Jan 2026

600

tace "sannu iyayena,tou dake da baffan sun duk nafi qarfinku wllhy kuma baku kai in biku a hankali ba,yarinya kuma zama da itane ba zanyi ba sannan kuma kuje *zaku gani* tunda ni zaa munafunta",Momy tace "ni ba dogon magana ce ta kawo ni ba y'ata nazo dauka kuma na dauka sannan keh kuma na fadi abunda ke cikina dan ni ban iya riqoba"tace ma maman Saeema da kou A batace ba "haj Muje"sannan tasa kai ta fice abunta,suka fito suka samu Fadwa da Saeema a motan,Momy tace "kun ebo duka kayan ina? "Suka ansa da "eh".Momy suka shiga suka bar gidan,a hanya Saeema nata lallashin Fadwa kan tayi hakuri yanxu kan ai *KOMAI* ya wuce, Momy da maman Saeema kuwa sae fadi'n hali irin na Umma suke tareda bawa momyn haquri,momy tace "bbu komi,tunda bazamu tabbata anan ba",momyn saeema tace hakane..A haka har suka iso gidansu Saeema,suka saukesu saeema tace ita kan zata bisu,Momy tace ma mamanta tou ta barta suje mana tunda gobe zasu scul tare dan Fadwa ta fada ma momy dazu,Maman Saeema tace tou ba komai sukayi sallahma ta shiga gida,Saeema da Fadwa ma gidan suka shiga dauko kayan da Saeema zatayi amfani dasu goben Momy kuma na jiransu a waje..Basu dde ba Fadwa ta taya ta daukan kaya dasu brush da takalmin da zata sa,bayan sun gama sukaje Fadwa ta gaida Abban saeema sannan Saeema ta tambayeshi kan zata gidan su Fadwan yace bbu komai, daman tasan ba hanata zaeyi ba,nana da nan suka fito suka shiga mota suka tafi.....



08102992472 for comment and other issues



ยฉ *Hama G Muhd*๐ŸŒท
[8:39pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINSTI 2*๓ž ผ๓ €ผ๓ž ผ๓ €ผ๓ž ผ๓ €ผ๓ž ผ๓ €ผ๓ž ผ๓ €Š


*Dedicated to Mom Sudaes๐Ÿ˜˜*



*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*




Page 6โƒฃ7โƒฃ & 6โƒฃ8โƒฃ
......Suna isa me gadi ya bud'e gate din suka shiga,a car-park Momy tayi parking,dukansu suka fito suka fara kwashe kayan,Momy ceh tace ma me gadi ya d'an taya su shigoda masu nauyin,yace tou sannan ya fara kwasa yana shigarwa, a palourn Momy ya ajiye kayan sannan ya fita.Saeema ta taya Fadwa shirya kayanta a walldrop d'in d'akin Momy bayan sun gaida haj.kaka,lokacin Ummi me aiki har tayi bacci..
Bayan sun gama komai,dukansu sukayi wanka suka kwanta tareda Momy,tym din past 11 neh amma saeda Saeema tayi chattng,ta kai 12:15am kafin tayi bacci....
Umma kuwa kusan 2am kafin ta runtsa,sae saqe saqe takeyi wanda bashida dalili,kamar wata tab'ab'b'iya.A daren ta kira ya Faruq take ce mishi wae an ci mata mutunci har gida meye meye,ta kira Tasleem da Jaleel ma,Tasleem tace mata insha Allah zatazo gobe dake a garin take.Jaleel ko daman next week zae dawo daga Madeena dan ya gama karatunsa dama certificate yake jira...
Ya Aliyu tunda ya dawo gida yake ta neman layin Fadwa amma switch off,abun ya dameshi dan be saba kira yaji haka ba saedae ya kira baa daukaba,daga qarshe dae haqura yyi ya kwanta gashi yyi missing muryanta,ya jima kafin yyi bacci..
Washegari da safe ya fito karyawa kamar yadda suka saba tare suke cin abinci,ya gaida Abba da Momynsu,suka ansa suna tambarsa ya tashi lfya yace "lfya klou",har suka gama deban abincin bega Saeema ba kuma tunda yake tare suke cin abincinsu duka yan gidan,tou yau su uku neh kadae dama su hudu neh dan Haneef (wanda nace muku autansu neh)baya nan yana wajen Uncle dinsu dake zaune a Lagos (Baban ya Suraj kenan),yanxu shekaransa guda kenan acan,har sun shiga makaranta shida dan autan su ya Suraj din wato Saefullah.Haneef da Saefulla sunyi matuqar shakuwa da son junansu wanda hakanne yasa Uncle Ahmad ya dauke shi..
Ya Aliyu ya kasa haquri yace "Momy waeni ina Saeema ta shiga neh?",momy tace "Saeema na wajen Fadwa,jiya mun d'auko ta sae tace zata je su kwana yau zasu scul tare","kaman ya kun d'auko Fadwa?wani abuneh ya sameta komeh?"Aliyu ya fada confusely.Momy tayi mishi bayanin duk abubuwan da suka faru,kai kwae Aliyu ya kada tareda cewa "Allah ya kyauta"sukace "Ameen" sannan ya miqe,Momy tace "Ina kuma zaka?"Aliyu yace "na qoshi",bata qara mishi magana ba ya koma d'akinsa....
Momy na tashi da asuba ta tada su Fadwa,ta shiga tayi alwala ta fito ta basu guri suma sukayi, bayan sun idar suka gaida Momy sannan suka koma suka kwanta,sae tym din Fadwa ta tuno da wayanta a palourn Momy,charge yake yi,ta tashi ta dauko har yyi ๐Ÿ’ฏ ..Saeda gari yyi haske suka tashi sukayi wanka suka fito palourn gida,bayan sun gaeda haj.kaka da baban Momy sae suka zauna sukayi breakfast tare,bayan sun gama suka koma d'aki dan shirin scul...


08102992472 for comments



ยฉ *Hama G Muh'd*๐ŸŒท
[8:39pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI 2*๓ž ผ๓ €ผ๓ž ผ๓ €ผ๓ž ผ๓ €ผ๓ž ผ๓ €ผ๓ž Š

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜



*_Written by โœ๐ŸฝHamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*



Page 6โƒฃ9โƒฃ & 7โƒฃ0โƒฃ
....Suna komawa Fadwa ta ciro kayanta irinna Saeema har style din wanda maman saeema ceh ta musu,da gyalensa dan Saeema ma gyale zata saka,bayan sun shirya sunyi kwalliya wanda yasa sukai matuqa wajen kyau Saeema ta dau wayanta ta kira ya Aliyu,ringing d'aya ya d'auka "Hello d'an uwa"yace "hy,kin tashi lfya"tace "lfya klou wllh kaifa"yace "same here,ina Antynki"tayi murmushi sannan tace "gata nan"ta bama Fadwa wayan,"Aslkm"ta fad'a da siririn muryarta ya ansa da "walksm,kin tashi lfya"tace "lfya lou,nd u"yace "same my princess,kin san meh"tace "aa" tana me jin dad'in hira dashi,yace "I miss u more than words can say,I miss ur voice,ur sweet words,ur smile infact I miss every single ting about u"tunda yake maganan murmushi kwae takeyi tareda son ganinsa,tace "It's desame thing happnng here"yace mata "kun shirya neh? "Eh kwae tace saeyace "ohk ku jirani ganinan zuwa insha Allah"tace "ohk,Allah ya kawo ka lfya"yace "ameen my princess"sae yyi hanging...
Ta miqa ma Saeema wayanta wacce tunda suka fara hiransu take bin Fadwa ta kallo,tace "ikon Allah,nida wayana kumama nina kira baa bari nayi maganan dayasa na kira an karbi wayan sannan an gama baa jira nayi magana ba an kashe๐Ÿ™„"Fadwa tayi ta mata dariya sannan tace "wae mu jirashi yazo ya kaimu"Saeema tayi tsaraf tace "mu jirashi yazo kuyi hira dae๐Ÿ˜Ÿ",dariya Fadwa ta cigaba dayi kafin tace "wae meye damuwarki neh y'ar uwa?Ko dan baki ji muryan ya Suraj dinki ba",murmushin daba shiri ba kuma niyya Saeema ta soma yi sae tace "kin tab'o mun wani part na zuciyata wllh,kuma kin san meh?"Fadwa tace "saekin fad'a"tace "rabona da jin muryanshi tun jiya da safe,sae chttn",Fadwa tace "tou ba saeki kira shi ba yanxun",Saeema tace "barshi kwae,in ya tashi nasan zae nemen"Suna cikin hiransu wayan Fadwa yyi ringing ta d'aga tareda yin sallama tace "ohk gamu fitowa,amma bazaka shigo ka gaida Momy ba tukun"yace mata anjima in yazo saeya shigo tace "tou ba damuwa"sae tayi hanging,ta juyo ta kalli Saeema tareda d'aga mata gira daya "muje kou"Saeema ta miqe ta kai mata duka ta kauce tace "ke da ya Aliyu"kaman zatayi kuka,Saeema tace "au tanan kka b'ullo yau kuma"Fadwa tayi dariya sannan tasa kai ta fita Saeema na biye da ita,a palour suka sami Momy sukayi mata sallama ta basu 2 2k kowa,sannan sukayi godiya suka tafi Fadwa na Allah Allah taga ya Aliyunta...
Yana zaune mota ya qosa ya ganta,ya dau wayansa yana kallon picturen ta yana ta zoomng yana murmushi shi kadae,can ya hango su sun bud'e gate sun fito suna doso wajensa,kayansu iri d'aya abunsu kuma sun matuqar yin kyau,kafin su iso ya bud'e motan ya fito ya tsaya yana jiran isowarsu,suka iso tareda yin sallama ya ansa idonsa kyem akan Fadwa,ita kuma bata san meyasa idan sun hadu kunyarshi takeji dan magana ma kunyar yi takeji ba kaman a phone call,Saeema ceh tace "lurv birds huh!!idan kun gama sae mu tafi ae"ya Aliyu yace "bamu gama dinba in kin matsu kiyi flying ki tafi"Fadwa tana mata dariya tace "ni dinko ya Aliyu,kaga fa dariya take mun"kaman zatyi kuka,sae yace "sorry tou shiga muje"Fadwa dae dariya tayi ta musu tana mamakin irin shagwab'a irinna Saeema....


08102992472 for comments and other issues.Wayanda sukayi mun magana kwana biyunnan ban ansa ba suyi hauri pls๐Ÿ‘๐Ÿฝ ina yawan samun matsala da chats history nawa neh,masu messages na good wishes tnks to y'll,Allah ya bar zumunci,masu magana kuma akan novel suna iya sake mun magana in duba musu,for my lurvers and suppoters _Hama G lurvs u too so very much,Allah ya barmu tare_๐Ÿ‘๐Ÿฝ



ยฉ *Hama G Muh'd*
[9:39pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: [9:33pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: [9:21pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: [8:40pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI 2*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€


*Dedicated to Mom Sudaes๐Ÿ˜˜*


*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*



Page 7โƒฃ1โƒฃ & 7โƒฃ2โƒฃ
A mota sukayi ta zolayan Saeema har suka iso scul.Yace musu in sun fito daga lecturen sae su kira shi,sukace "tou"sae sukayi sallama ya tafi,a hanyarshi ta komawa gida yyi texting Fadwa,' _Hey,I really miss being wit u,mah eyes wants to c u. .mah mouth to tlk 2 u ..mah ears to listen to ur sweet and charming voice ..mah soul to b wit urs and forever we are_'...Sae dayan kuma yyi typing ' _I promise to luv u till d infinity,kin zamo soul dina Fadwa I can't live without u,I luv ur personality,infact everything abt u makes me fall for u more... kuma *KOMAI RINTSI*ina tare dake,Insha Allahu rabbi bazan tab'a cutarda ke ba coz innayi hka kaman nayi wa kaina neh..luvely noon dear๐Ÿ˜˜_'.....
Fadwa taji shigowan message,da kaman bazata kula ba sae kuma ta ciro wayan a jaka dake yana vibration neh shiyasa taji,ta bude ta karanta cike da nishadi da son kar ya qare..Bayan ta gama ta sake bi tana karantawa tana murmushi da farin ciki fal a ranta,Saeema kuwa har ta gaji ta d'ake ta da duka tace "wae yau ni meke damunki neh sekace wata sabuwar kamu",Fadwa ta d'ago ta kalleta daedae ta gama karantawa sae tace "Ae nafi sabuwar kamu,ke kuwa idan banyi smiling ma text nah apple dina ba me zanyi wa smiling?"ta qarisa tana kallon Saeema,saeema tace "oh ni saeematu๐Ÿ˜Ÿ dama wa text ake ta yiwa wannan murmushi?"Fadwa tayi dariya tace "ba zanyi ba? "Saeema tace "aa zakiyi,gashi nanma kinayi ae"sukayi dariya a tare sannan suka cigaba da hiransu Fadwa nayi wa Apple dinta reply kamar haka....' _I'm going 3ru desame thing dat happen to b wit u dear,I luv u too and can't do witout u just as I can't live witout mah hrt,luving u mean my world to me,I lurv u more dan words can say,and I also promise to b wit u till d end ov tym insha Allah,have a colourful day sweet๐Ÿ˜š_'โ€ฆTayi mai sending tareda maida wayan cikin jaka bayan ta tabbatar da message din ya shiga,12 daedae suka tashi suka shiga hall yin lecturen,qarfe 1pm daedae aka basu break nah 20mins saboda yin sallahn azahar,bayan sunyi alwala sunyi sallahn sae aka koma sae past 2 suka fitoo.....


08102992472

My whatsapp num๐Ÿ‘†๐Ÿฝ



ยฉ *Hama G Muh'd*๐ŸŒท
[8:40pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI 2*๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ



*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜



*_Written by โœ๐ŸฝHamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*




Page 7โƒฃ3โƒฃ & 7โƒฃ4โƒฃ
.....Suna fitowa Fadwa ta kirashi ta fad'a mai yace yana zuwa..Wanka ya fito lokaci saiya shirya ya dau keyn motar da wayan shi ya fito...
MOMYN FADWA
Bayan tafiyarsu ta kira Baffa ta sanarda shi duk abunda ya faru sae yace mata tazo ta sameshi a gida in babu abunda zatayi yau dan gobe yake son komawa Abujan,tace "babu komai barin shirya inzo "sae tayi hanging,ta tashi ta shirya ta fad'a ma hjya yanda sukayi sannan ta fita zuwa gidan.Tana isa ta shiga tayi parking motar sannan ta fita ta nufi cikin gidan,tayi sallama sau d'aya ana biyu aka ansa,anty Rauda nagani ta fito daga kitchen,suka gaisa tareda kawo mata drinks sannan ta nufa d'akin Baffa dan fad'a mishi Momy tazo...
Aliyu..befi 45mins da kiransa ba ya iso ya d'auke su,wani snacks-shop ya tsaya yace musu yana zuwa,be kai 10mins ba ya fito da ledoji 3 a hannunshi,ya bamawa Fadwa d'aya,Saeema d'aya sannan ya ajiye d'ayan..Kowa favorite dinsa ya sayo masa,Fadwa kayan zaqi neh nata ciki akwae icecream,chokolates,cake da wasu abubuwan,na saeema ko tafi son salty abu saeya sayo mata su meatpie,shawarma,eggpie sae youghurt dan mayyar shiceh..nashi ledan kuwa wasu drinks neh kadae aciki ya dau bottle na swan water ya bud'e yana sha,bayan ya gama saiya ajiye ya juyo ya kalli Fadwa yace "baku jin yunwa neh kam?"Saeema tayi caraf tace "bana jin yunwa dae,ita kam kallonka da tayi ma ta qoshiโ˜บ"Aliyu yace "na sani amma inaso ta d'an cine kar inna tafi taji yunwa"saeya dawo da kallonshi kan Fadwa wacce tunda suke maganarsu beji tace komai ba kuma daga dukkan alamu bata tareda su,Saeema ta lura da hakan itama saeta d'an tab'a ta,Fadwa ta firgita kad'an sannan tace "Eh, me kkace?"Saeema tace "tunanin me kke haka Fadwa?Meyasa kke sa damuwa a ranki,kin san hakan zai shafemu muma kou"Fadwa dae bata ce komai ba sae wasan da takeyi da 'yan yatsunta kanta na qasa...
Aliyu yace "Dearrr"ta d'ago kai ta kalleshi tareda maida kanta qasa,be dameshi ba ya cigaba "fad'a mun,meyake damunki?na fahimci mood d'inki ya canza tun sanda muka shigo mota,ko waninmu neh ya b'ata miki rae?"tayi saurin d'ago kanta tana facing d'inshi tace "aa wllhi,d'ayanku be tab'a b'ata mun rai ba saidai ma idan rannawa ya b'aci kuyi qoqarin maidani cikin farin ciki,bazan iya ce muku komai ba sae godya"tana kaiwa nan ta maida kanta qasa tareda share hawayen daya ciko a idonta,Saeema dake bayanta tace cikeda tausayinta "tou in ba haka bane meyasa ki cikin wannan halin bayan d'azu ba haka kike ba kuma ba haka muka zo ba,kou so kke Momy ta hana mu keh tace bamu iya kula mata dake tun yanxu balle idan mun kawoki gidanmu",ta qarisa maganan tana d'an dariya irinna zolaya,Fadwa da Aliyu ma dariyar sukayi sannan Aliyu yace "fad'a mata dae qanwa",Fadwa tace "wllhy tnanina d'aya neh,shine kar Baffa ya qi amincewa da na dawo gun Momy nah,idan aka sake rabamu gskya bazan soba"ta qarasa maganan kaman zatayi kuka,Aliyu yace "indae wannan neh dan Allah ki saki ranki kar kisa in shiga wani hali,insha Allahu agun Momy zaki zauna nasan bazae hanaki baa"Fadwa tace "tou Allah yasa"sukace ameen...Gidansu Aliyun ya kaisu,suka shiga suka gaida Momyn saeema tareda komawa d'akin saeema,bayan kaman 30mins Aliyu ya kira wayan saeema yace mata su fito yana palour tace tou..



08102992472

My whatsapp num๐Ÿ‘†๐Ÿฝ



ยฉ *Hama G Muh'd*๐ŸŒท
[8:41pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI 2*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€


*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜



*_Written by โœ๐ŸฝHamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*




Page 7โƒฃ5โƒฃ & 7โƒฃ6โƒฃ
Ta juyo ta kalli Fadwa dake busy da wayarta tace "tou malama,sae a tashi muje palour ๐Ÿ˜".Fadwa datayi nisa da karanta wani novel *Innocent child na Leemcy*ta d'ago da kanta tace "muje muyi mki meh kuma?"Saeema tace "ya Aliyu yace muje yana palour"Fadwa badan ta so ba tace "ohk"sannan ta tashi ta shiga toilet...
Bata jima ba ta fito ta samu Saeema tace "muje tou"saeema ta tashi suka fita..A palourn suka sameshi yana kallon wani hausa film na Reza (Ado Gwanja)me suna *Kicimilli*yanda 'yan daudu ke sheqe ayarsu,abunma dariya kwae yake bashi,suka qaraso suka zauna,ya Aliyu yace "kun fito"suka ansa da eh sannan suka soma kallon,Saeema ta yatsina fuska tace "yanzu ya Aliyu meh abun kallo jikin 'yan daudu?"Aliyu be kalla inda take ba yace "they're so funny neh wllhi,koba komai zaka sha dariya"tace "wllhy nikam na tsani comedy ma baki 'daya balle na 'yen daudu"ta miqe tace ita kam zata shiga 'daki data kalla film din gwanda ta zauna shiru,Fadwa ta harareta,saeema tayi mata dariya tareda gwalo,Aliyu yace "lalle kin bar dd'i,ae ni nafi son comedy films",,Saeema tace "sae kuyi ta fama ae,daman Fadwa ma naso"ta qarasa maganan tana kallon Fadwa tana mata dariya ta tafi abunta,Aliyu ya juyo ya kalli Fadwa yace "ohh truely,da gske kina so?"badan Fadwa taso ba tace "eh"a takaice....
Sunkai past 3pm suna kallo suna hira,idan anyi abun dariya suyi dariyan,tun Fadwa bata sakewa har ta gama sakewa dashi,daga bisani suka tashi kowa yyi daki don yin alwala da sallah,ya fito ya tafi masallaci.Fadwa kuma na shiga d'akin ta tashi saeema data fara barci,tace "it's tym for asr prayer madam"saeema ta bud'e ido tace "yanxu kka shigo?"Fadwa ta danyi dariya tace "eh mana"saeta juya ta shige toilet d'in,tana fitowa saeema ma ta shiga tayi alwalan ta fito tayi sallah...
Bayan sun idar Fadwa tace "nikam zan gudu yanxu",Saeema b'ata rae tace "haba Fadwa bazaki bari sae dare ba mu maida ki?",Fadwa tace "kai 'yer me abun fushi tou,ba kullum muna tare ba?gobe ma fa zamu scul kuma yanxu inaso inje inji yadda su Momy suka qare neh shiyasa amma ae kin san da zan kai dare โ˜บ " saeema tace "tou shikenan kuma gobe in Allah ya kaimu a gidannan zaki kwana"Fadwa tace "na yadda tou"sae sukayi dariya Fadwa ta tashi ta fara shirin tafiya...Bayan ta gama ta dau jakan da waya tace "tou I'll be heading home yanxu"Saeema ta tashi ta bud'e walldrop dinta ta ciro wans d'inkakkun lesses guda biyu duk iri d'aya saedae banbancin size kad'an dan saeema ta d'an fi Fadwa kauri,Fadwa kuma ta d'an fita tsayi kad'an,tace "ga naki tun last week aka d'inko aka kawo mun,kuma shi zamu sa goben",Fadwa tace "kai tnks yer uwa,Allah ya barmu tare"saeema tace "ameen ba komai"tareda saka ma Fadwa nata a leather tace muje tou,sae Fadwa tayi gaba saeema na bayanta suka fito....
Aliyu ya shigo kenan ya gansu yace "kukuma ina zuwa haka?"Saeema tace "tafiya zatayi wae"Fadwa tace "wae ne ma?"tana dariya,Aliyu yace "ba sae dare ba dama?gashi Mom ta fita bazaki jira ta dawo ba"Fadwa tace "aa zan tafi kwae nadan yanxu Momy na gida kuma zata so ganina,sannan ae gobe zan dawo insha Allah,munada lecture 8:00am kasan"yace "ohk Allah ya kaimu,jirani tou in fito muje"tace "tou"sae ya wuce ita kuma suka zauna zaman jiranshi a palourn,tad'in su sukeyi cikin jin dad'i...
Befi 5mins ba yasa kaya wanda yyi mai kyau sosae,ya fesa turare tareda d'aukan keyn motar da wayarshi ya fito,tun daga nesa take jin qanshin sa wanda ta saba dashi dan ko ina taji wannan qanshin ta san shine a wajen,tana juyowa sukayi ido biyu,ya kashe mata ido d'aya ๐Ÿ˜‰ tareda yin smiling,ta mayar mishi,duk abunda akeyi Saeema na concentratng kan wayar dake hannu tane,Fadwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login