Showing 6001 words to 9000 words out of 50476 words
Chapter 3 - KOMAI RINTSI COMPLETE HAUSA NOVELS BY MAMAGEE.txt
sake mata itama bai damunta dan dama fadwa take zuwa gani..
Akwae randa momyn tazo ganin fdwa umma tace ita bata son munafunci in tana son zama da yarta ne gara ta tafi da ita dan bata gane ma yawan zuwan da momyn takeyi ba.Momy kam abun bai dameta ba,tun ranar bata sake zuwa ba saedae su hadu a scul,duk sanda take son ganinta sae tje gunta a scul.
Haka rayuwar ta ci gaba musu, batun aure kuwa momy taqi shi,su hajiya sunyi har sun gaji sun barta.Khaleem (qanin fadwa)kuwa yanzu yana primary 3 a gun momy,hankalinsa kwance.Be wani saba da fadwan ba itama haka...
______________________
*THREE YEARS LATER*
08102992472 for comments
[8:10pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ *KOMAI RINTSI*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
_Written by_โ๐ปHama gee Muh'd๐ท
Page1โฃ9โฃ
*THREE YEARS LATER........*
Wani kyakkyawan saurayi na gani yana saukowa daga stair na jirgi, a hankali yake saukowa.Fari neh kai kace ba dan 9ja ba, yanada kyau iya kyau kaman dan india,dogone amma baida jiki ba kuma siriri ba, yana da long face wanda yyi containng saje baqiqirin gashi a kwance yake,ga long nose har dan qaramin bakin shi, idanunshi ba wasu manya bane amma farare tas kai kace baya kou daga tsinke dan hutu..
Nidae gayennan ya tafi dani....Yana saukowa naga yaje yyi hugging wata mata da gudu dukansu suna murna,dana kalla gefen matar sae naga wata kyakkyawiyar budurwa mai kama da wannan matashi,tana da kyau itama dan har ta fishi dan baa hada kyan mace da namiji.Bayan ya sake wacce ya kirata da momy sae ita wannan me kamannin san naga ta fada jikinsa tana dariya, su dukansu suna murna,ji nai tace " _I really miss u bro_" yace " _I miss u too_"...A bayan su kuwa wani mutumi neh kyakkyawa bafulatani wanda sun fi kama da shi akan da momyn,yaje yyi hugging dinsa dukan su suna murna,yace " _na sameku lfya daddy_?" wanda ya kira daddyn yace " _lfya klou son, ya karatu?_" yace " _Alhamdllh_.....Daga suka shiga mota driver yaja suka tafi๐
Luv u all my fans๐ for d gud wishes and encouragemnt,,really appreciatng๐.Allah ya bar zumunci.
08102992472 for comments and for those who want to b my group member๐
[8:10pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ *KOMAI RINTSI*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
_Written by_ โ๐ปHama gee๐ท
Page2โฃ0โฃ
Nasan zaku ce su waye wayannan mutane dana gama describing?.
Familyn haj.faty neh qawar momy,idan baku manta ba a baya na fada muku cewa saeema tanada wa na miji me suna Aliyu, tou shine yaje karatu India yanzu ya gama ya dawo..
Aliyu ne first child nasu sae saeema,sae qaninta me suna haneef wanda shekarunsa biyu yanzu.Basu zo dashi ba yana gida gun nannyn sa.
Suna isa akayi horn me gadi ya bude gate din suka shiga,bayan sun shiga side dinsa ya nufa to refresh up, su momyn kuma suna setting dinning table dan yau ita da kanta tayi masa girki..Bayan ya fito suka zauna suka ci abinci sannan suka koma palour suna kallo.
Fadwa ce ta kira saeema suka sha hirarsu sannan take fada mata waec result ya fito harta duba nata,saeema tace "nima barin yi cheking yanzunnan,keh yaya Aliyu ya dawo fa dazunnan" tace haba dae saeema tace Allah kuwa tace to ki gaida mun shi da momy tace "tou" sannan tayi hanging..Anan ta fada musu wae fadwa na gaeda su momy tace "ayyrh ina ansawa,ka ganeta kuwa haidar?" Yace "ban ganeta ba kam" sae momyn tace "fadwan saeema yar frnd dina dinnan" sae a sannan Aliyu ya tuno ta yace "Allah sarki na ganeta,ni yanzu tana gun momyn neh kou gidansu take har yanxu? "Momy tace "wa zae bayarta wa momynta? Tana gidansu"...
Haka Aliyu yyi ta tausaya ma fadwa da jin irin halin da take ciki dan har yanxu umma bata barta, saema sharri kala kala da take kulla mata kullum danma fadwan bata damuwa dan inda sabo tou har ta saba yanxu kam.Around 11:16pm bayan sun gama hirarrakinsu kowa ya tafi dakinsa ya kwanta...
*BARI MU JI FADWA TA SIDE DIN FADWA*...ku biyo ni
Luv u fans๐
08102992472 for comments nd to dose who wish to b my group member
[8:12pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ *KOMAI RINTSI*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
_Written by_โ๐ปHama gee Muh'd๐ท
Page2โฃ1โฃ
Fadwa na kwance a dakinta duk damuwan duniya ta isheta ga wani iri da jikinta yake mata tsabagen gajiya da tayi yau, dan matar ya farouk tazo a gidan ta wuni,wayanta ta janyo tana game ahaka bacci ya dauketa ..
Around 2am alarm dinta ya buga dama kullum takan tashi yin sallahn dare.Ta miqe ta shiga toilet ta dauro alwala sannan ta fito tayi sallah rakaa 4.Bayan ta kammala adduointa ta tashi taje ta kwanta,wayanta ta janyo sannan ta fita a game din sae ta sa shi yana charge,nan da nan bacci ya dauketa..
Washegari around 5:30am alarm dinta ya sake bugawa ta tashi tayi sallah ta gyara dakinta sannan ta fito tayi kitchen,bayan ta gama yi musu breakfast ta kaima masu gadi nasu sannan ta sa na umma a warmer ta kai mata dinning din palournta ta ajiye sae ta sauko ta fara share share da mopping....har qarfe 12 umma bata fito ba bare ta bawa fadwa breakfast dinta dan har yau har gobe umma bata yadda da fadwa ta sa abinci da kanta ba wae saedae ta zuba mata da kanta saboda tana bata mata abincin..
Bayan ta kammala aiyukanta sae ta hau sama yadda ta kai breakfast din ta diba ta sauko sae tayi dakinta tayi abunta.Tana gamawa ta fito da plate nd cup din sannan ta wankesu ta ajiye.. *_FADWAAA....._* taji kiran umma daga sama, "naam" ta ansa sannan ta nufe ta..
08102992472 for comments and dos hu want to b my group member
Luv u fans ๐for d good wishes.I really feel loved wen ever i receive ur messages tanks๐
[8:13pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ *KOMAI RINTSI*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
_Written by_โ๐ปHama gee Muh'd๐ท
Page2โฃ2โฃ
Tana isa tace "umma ina kwana" sae umma ta sake bata rae sannan ta kalleta tace "a gado na kwana kuma da ban kwana ba kya ganni๐ ni ba gaisuwarki tasa na kiraki ba..Tsabagen iskanci mani zaki barwa sauran abinci kou?" Fadwa na shirin yin kuka tace "umma naga har 12 tayi baki fito bane shiyasa na diba, amma kiyi hakuri bazan sake ba๐ข" tana kaiwa nan umma ta wani daka mata tsawanda ta gigitata, "keh rufa mun baki daallah๐ hakurin qanwar uwanki ce? Idan uwarki ce zaki mata haka kici abinci sannan ki bar mata saura?
Ta dauko warmern ta watso ma fadwa a jikinta, chips ne da plantain sae fried egg wanda yaji kayan lambu,idan da abunda yafi takaici tou fadwa taji shi a yau,tunaninta shine 'ta tashi tayi abun bata ci da wuri sanda ta gama jin yunwa sannan taci be isheta ba dan kwayoyi ta deba bata ma taba kwan ba,sannan yanzu anzo an zubar mata shi a jiki',wasu hawaye masu zafi neh suka soma ziyartan idonta๐ญ.Umma tace "kuka zaki zauna mun dan uwarki, bazaki kwashe ki gyara mun gurin ba, sannan kuma in kin gama na farko inaso kije ki sake hado mun breakfast sannan ki dau kifi kimun pepper soup da shi ki kawo mun, secondly yau bakida lunch and dinner a gidannan tunda ni ban isa ince ga abunda nake sou kiyimun shi ba to kemah baki isa in biki in miki abunda kke sou ba"tana kaiwa nan ta bar gun ta koma dakinta...
Fadwa ta tsuguna ta soma kwashewa, tana yi tana hawayen takaici,ta miqe ta kai wanda ta kwasan kitchen sannan ta dauko tsintsiya da parker sae bucket na mopping sannan ta gyara gun tass, tana gamawa ta koma kitchen ta soma wani sabon firar, cikin 2hrs ta kammala komai ta jera mata shi akan dinning sannan ta bude qofan dakin da sallamarta ta shiga sannan tace mata "umma na gama" bata kalleta ba tace "tou" a taqaice, fadwa ta fita ta koma kitchen din dan daura lunch dama akwae time table na abinci, yau white rice zatayi da kidney souce sae kunun aya.
2 and half hrs ya kaita ta gama komai sannan ta kai na masu gadin gidan sae ta kae na umma sannan ta koma dakinta tayi alwala tayi sallahn laasar sae tayi wanka ta fito kitchen again,wanchan breakfast din da umma ta watsa mata d other tym dinnan ta dauka taci dan ba yadda ta iya,bayan ta gama ci sae ta daura dinner.Bata wani bata lokaci ba wajen girkin dan jallof din maccroni neh kwae sae salad, tana gamawa as usual ta kaima me gadi dan yanzu shi kadaene bbu driver sannan ta kai na umma.Da sallamarta ta shigo sannan tayi setting table din, tazo zata fita da sauran kwanukan umma tace "keeh dakata........"
08102992472 for comments
[8:15pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ *KOMAI RINTSI*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
_Written by_ โ๐ปHama gee Muh'd๐ท
Page2โฃ3โฃ
....ina zaki kai kayan baki tambayen ba? Fadwa tace "zan fitar dasu neh naga kin gama" umma tace "zaki fitar bazaki tambayeni yadda zakiyi dasu ba, oh kin mayar zan sauya raayi naneh? Abinci neh nace yau bakida lunch and dinner yau kuma bbu yadda kika iya,idan kuma kema mayyar ce irin uwarki sae inji" Hawayen da fadwa ke maqewa suka soma ambaliya a face dinta (a zage ta a zagi uwarta).."Kije ki jujjuye mun sauran abincin plastic mocks kisa a freezer da safe sae kiyi warming muku keh dasu masu gadi"fadwa ta answer da tou sannan ta fita tayi kitchen tanayi tana share kwalla daga idonta duk idon yyi jaa lokaci guda abunka da farar mace fuskanta ma yyi jan.Tayi yadda umman tace sannan ta koma dakinta,ta kwanta tana kan kukan sae phone dinta yyi ringing ta daga "hello momy ya gida" "lfya lou boddiya, meyasame ki kke kuka? "Fadwa tace mata ba komai, momy kuwa ta matsa dan taji ajikinta akwae abunda yake damun boddiyan ta kuma taji voice dinta yana dan crackng, da momy ta matsa kwae sae fadwa ta fashe da kuka. Sanda tayi me isarta da qyar momy ta shawo kanta tayi shiru sannan ta fada mata abunda ya faru tunda safe har yanzu, momy ta dan goge qwallan da suka zubo mata na tausayin halinda yarta keh ciki, ta kira sunanta "fadwa" cikin sanyin murya me kwantar da hankalin me sauraro, ta ansa da "naam momy"taci gaba _ina so ki kwantar da hankalinki, komai me wucewa neh a rayuwannan duniyarma kanta zata qare muma mutanen cikinta da duk wani abu na cikinta zamu qare bazamu tabbata a haka ba, saboda haka kiyi ta hakuri dan komai na duniyarnan dan hakuri neh kuma bawae Allah baya sonki bane yana jarabtan kine saboda haka kiyi kokari ki cinye jarabawar..sannan kisa ma ranki *KOMAI RINTSI wataran zaki huta*_โฆ
Tayi ta kwantar mata da hankali da dadadan kalamai masu ratsa zuciyar me sauraro, a haka har sukayi sallama.Fadwa taji ranta yyi fari kaman ta koma gun momynta a haka har bacci yyi gaba da ita, wajen momy ma hakan ne saeda tayi ta tunani iri*2 kafin bacci yazo mata....
08102992472 for comments
[8:16pm, 12/5/2016] Hamagee๐ท: ๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ *KOMAI RINTSI*๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ๐๐บ
_Written by_โ๐ผHermer gee๐ท
Am so sorry for d delay readers ๐๐ผ,mobile phone data na neh ya samu problem shiyasa amma yanzu an gyara, I hope anyi sallah lfya! Ina roqon Allah ya maimaita mana....kuma ina jiran goron sallah nah๐
Page2โฃ4โฃ
Washegari da asuban fari ta tashi tayi sallahn asuba tayi adduointa dasu azkar sannan ta kwanta,around 6:34am ta tashi tayi brush sannan ta fita..
Kitchen ta nufa ta hada breakfast sannan tayi warming musu sauran abincin jiya a tukunya 'dan umma ta hanata amfani da microwave oven dinta da duk wani abu me sauqaqa aiki na kitchen', gashi tym din da wuta amma babu yadda ta iya..Bayan ta kai na umma ta dawo tayi ta zaman jiran abincin ya dumamu (kunsan ya riga da yyi qanqara),sae kusan 9:17 ta gama abunda ta daura tun 7,ta zuba na su me gadi ta kai misu,duka ta juye dan ita ba me son abinda ya kwana aka dumama bane inba dumamen tuwo (kamanni๐)...
Sae a sannan taje gaeda umma, kirjin ta na dukan uku uku dan fargaban abinda zata rizqa yau,tana shiga bayan tayi sallama umman dai batace da ita komai ba dan itama fadwa tasan ba ansawa zatayi ba,ta gaesheta da mamakinta umma tace "lfya" a taqaice tana yin breakfast neh tym din 'danwake neh da sauce wanda yaji kayan lambu da qoda a ciki' ci kwae takeyi cikin jin ddi๐.Ita kanta umma tasan fadwa ta kware wajen girki saedae taqi fada dan wasaa,ita kanta fadwan sanda yawunta ya tsinke tym dinda taga umma naci dan tsaban yunwan da takeji.Bude qofa tayi ta fice tana mamakin abunda umma tayi mata yau "ashe akwae ranan da umma zata ansa gaesuwanta"a zuciyanta take wannan tunanin,dakinta ta koma ta dan kishingida....
________________________
Around 12:15 ta tashi dan harta fara bacci,tana miqewa taji kanta na juyawa saeta ji jiri kaman zata fadi, saeda ta dan dafa gadon ta koma ta zauna, bayan yan mintunan da basu wuce 2 zuwa 3 ba saeta miqe ta nufi toilet tayi brush ta fito tayi kitchen,ji tayi cikinta na ta kukan yunwa (kunsan yin brush da sa yunwa kuma dama tana jin yunwan dan shiya kusan sata faduwa dazun) tana zuwa kitchen din tayi tea amma ba meh madara ba irin na ganyen nan wanda ake dafawa da kayan yaji, tana gamawa tayi seiving dinsa ta juye a flask sannan ta diba a cup ta fito palour wajen dinning ta diba sugar tasa sannan ta koma kitchen din, a hankali take sha harta gama, sae a lokacin ta dan ji daedae....
*KOMAI RINTSI*
Page2โฃ5โฃ
Tana gamawa ta tashi ta soma yin na rana, ruwa ta fara dorawa dan yau jallof zatayi da salad sae peper chicken๐(har na tuno ran waliman iss๐๐)..Bayan ta daura ruwan saeta dauko kazan ta wanke sannan ta dan matse lemon tsami a kai sannan ta yayyanka ta tasa a tukunya ta yanka albasa da taruhu a kai, tasa spieces da seasonngs sannan ta daura a medium flame,kayan miya naga ta deba ta wanke sannan ta jajjaga shi ta kwashe ta ajiya, saeta deba su greenbeans,peas, carrot,onion sannan ta wanke su tsaf, bayan ta gama sae ta yayyanka su ta ajiye a gefe,..
Bayan ya tafasa ta wanke rice din ta zuba, be wuce 5min ba ta sauke ta juye a collander ta wanke ta ajiye sannan ta dauraye same tukunyan da tayi perboilng rice din dashi sannan ta daura sanda ruwan cikin tukunyan ya dan tsane sannan ta zuba mai d tayi slicing din albasa da tafarnuwa ta zuba a kai, sanda ya dan soyu sannan ta juye kayan miyan da ta jajjaga dazu ta juye a kai tana dan juyawa a hankali har ya fara soyuwa sannan ta dauko su carrot din ta juye a ciki ta barshi na dan mintuna sannan ta kwashe kayan miyan a wani mock sannan ta zuba ruwa a tukunyan tasa su maggi, onga, chicken flavour, curry, thyme da dae sauran speice an seasons dinnan sannan ta rufe tukunyar...
Ta koma kan kaza, har ta dahu sae dan ruwan jiki dan kadan,ta kwashe a plate me dan girma sannan ta zuba mai kadan a same tukunyan sannan tasoma sa kazan one by one bayan man yyi zafi.Bayan ya soyu sai ta juye dan ruwan kazannan a kai ta yayyanka carrot,greenbeans,da peas sae sliced onion ta wanke ta zuba ya dan soyu saeta sauke..
Bayan ruwan ya tafasa saeta zuba wannan boiled rice din a ciki sannan ta rufe ta nufi dakinta, tana zuwa tayi alwala(tym din sallan azahar neh) ta fito tayi sallanta da adduoi sannan ta fito tayi kitchen,tana zuwa ta duba shinkafan taga da sauran ruwa a ciki sannan ta mayar ta rufe sai ta dau soyayyan kayan miyan dazu ta yayyanka sauran qodan safe da ta rage a ciki..
Ta debo su cabbage, carrot, green peper, cucumber sannan ta wanke su tass ta ajiye, ta debo kwai ta wanke tasa ruwa a tukunya da kwan sannan ta daura sae ta fara yanka cabbage din, bayan 5mins ta sauke kwan ta tsamo su daga ruwa tasa a ruwan sanyi sannan ta cigaba da yanka cabbage din,bayan ta gama yanka cabbage din sae ta dau wannan soyayyen kayan miyannan ta zuba cikin shinkafan sannan ta gauraya shi ta dau albasa ta kyara ta wanke sannan tayi slicing akai ta mayar ta rufe.
Ta cigaba da yanke*2,sanda ta gama ta juye a wani babban mock sannan tayi grating carrots din ta hada ta yanka kwai guda hudu a ciki ta ajiye guda hudu sannan ta dau salad cream tasa ta gauraye shi tsaf sannan ta dau wani dan mock ta zuba na umma sai ta dau sauran kwai hudun ta baresu ta yi slice din kwan, cucumber,da grean peper sannan ta yi decoratng din salad din dasu sae ta dau henze beans ta barbada a kai sannan ta rufe mock din da cling film tasa a fridge...
Abincin yayi sai ta sauke ta zuzzuba sannan ta maida peper chicken din ya dumamu,shima ta zuba na umma a wani warmer sannan ta zuba ma masu gadi a kan abincin su sai ta nemi wani karamin mock ta zuba salad din suma ta dan musu decoratng sannan ta kai ta dawo ta kai na umma ...
A palour ta sameta tayi sallama ta shiga sannan ta ajiye tace "umma na gama" kaman bazata yi magana ba sae tace "sae kije kici naki ki fita dana safennan kuma"tana kaiwa nan ta maida kallonta ga tv,Fadwa tace "tou"sannan ta debe kwanukan ta kai kitchen sannan ta dauko salad din umman ta kawo mata, a fridge din gefen dining dinta tasa dan taga ba yanzu zataci abincin ba....
Kitchen din ta koma ta dau abincinta dama Allah Allah take taci dan