Showing 18001 words to 21000 words out of 50476 words
Chapter 7 - KOMAI RINTSI COMPLETE HAUSA NOVELS BY MAMAGEE.txt
Da komawar sa daki ya kira Fadwa,saeda ya kusa yankewa ta daga dan tym din ta fito daga toilet ta dau wayan ta kalla sunan dake jiki sannan tayi tayi answering,"Assalm alkum"ta fada cikin sanyin muryarta wanda yake qara mishi sonta da faranta ranshi ya ansa "Waalkis slm my princesse, yah kke?" Kamar yana kallonta ita kuma ta ansa da "lfya lou",sae yace mata"Dazu su Abba sunje gidanku fa,kuma Baffa ya amince har yace wae naje na sameshi"ya fada exitedly,"oh really,he asked me to b there too gobe insha Allah",Aliyu yace "don't tell me"tace "wllh dagske"yace "tou Allah ya kaimu goben"."Ameen"tace saeta cigaba bayan yin shiru "yah qawata"yace "hmm wannan qawattaki dazu mukayi fada ae saeda na korata tukun naji ddi,tazo ta isheni da tambayoyi da zolaya"tace "ayyrh zaa zo neman mu ae anjima kuma sae mun rama abunmu"yyi dariya sannan yace "bama zaazo dinba"..A haka hirarsun ta kasance har suka gama wayan..
Washegari around 10 na safe Fadwa ta shirya taje gidan Baffa dan tun jiya daman ta fada ma umma yana nemanta yace taje,kuma koda umman ta tambaye ta saeta ce itama bata san dalili baa...
Driving yakeyi amma hankalin sa duk yabi ya rude,tunaninsa da zuciyarsa har sun isa wajen dayake heading.Karatun Qur'an ke tashi tareda sanyin a/c da qanshin turaren mota,yana dan bin muryan Shuraem da yake karatun,ya dau wayansa yana duba tym dan duk ya qosa yaga ya isa dstination din,ya mayar ya ajiye yana mai farincikin da besan daliliba..
Anty Rauda tasa Fadwa yin abinci ma Aliyu tareda lemo wani salo na daban,bayan ta tayata sungama sae suka kai can palourn baqi kan dinng,be kai qarfe 12 ba suka gama komai dan abincin ba wuya saeππ ..Fadwa ta fara zaman jiran shi tana dan danna danne a wayarta saega kira ya shigo,ba wani bata lokaci tayi pickng tareda yin sallama ya ansa sannan yace mata ya iso yana harabar gidan,tace "tou ka shigo ta qofan dake kallonka zaka ganshi a bude yake"yace "yanxu zaki fito?"ta danyi dariya sannan tace "haba dae sae kun gaesa kun gama maganan dae ko?"shima dariyar yyi tareda fadin "don't mind me fa,kin san na qosa na ganki neh"tace "worry not,ae ka kusa ka gaji da gani nah ma"yace "acewarki kenan,wllhy ko zaa bar mun keh daga nan har zuwa tashin duniya ce bazan gji dake ba,bak san yadda nake sonki ba kou,never mind,d tym I would shower u wit all my lurv is comng.Yanxu ki mishi magana nazo barin shiga"tace "tou"jiki ba kwari ta tashi, dakin anty Rauda ta shiga dan fada mata saeta samu bata nan tana dakin baff,Fadwa ta zauna tana yan saqe saqe kan yadda zatayi musu magana dan Anty Rauda dakin baffa take sae taji muryarta kamar a sama,ta juyo tana murmushi tareda miqewa,Anty Rauda tace mata"ya iso kou?"Fadwa tace "eh,shine nazo fada miki ban ganki ba"anty Rauda tace "oh I see,mood dinki har ya canza"(she chuckles),Kunya ce ta kama Fadwa taji wani nauyinta dan Fadwa akwae kunya..Anty Rauda ta juya tana murmushi saeta koma dakin Baffa dan sanar da shi Aliyu yazo,Fadwa ta tsaya tayi zugum a wajen kamar wacce taci kudin aikaπ..
Am sorry fans for d delay,whatsapp dina keda problem,sometyms saena yi typing sau uku sau biyu kuma duk page daya sae yana gogewa,ko kuma innayi sending to certain groups baya shiga...
08102992472 for comments
Β© *Hama G Muh'd*π·
[8:37pm, 12/5/2016] Hamageeπ·: πΊππΊππΊππΊππΊππΊ π *KOMAI RINTSI 2*πΊππΊππΊππΊππΊ
*Dedicated to Mom Sudaesπ*
*_Written by βπ½Hamerh gee Mu'hdπ·_*
Page 5β£9β£ & 6β£0β£
Anty Rauda na shiga tym din ya fito daga toilet kenan,saeta fada mai Aliyu yazo,Baffa yace "tou ace ya shigo"tace "tou"sannan ta fita tana shiga dakin Fadwa dake ta safa da marwa kaman wata me tunanin wani abu ta tsaya tareda neman guri ta zauna,anty Rauda na sane da duk abubuwan da takeyi amma saeta share batace da ita komai ba,"Fadwa"ta kira sunanta,Fadwa ta ansa jikinta duk yyi sanyi "kice ma Aliyu ya shigo inji Baffanki"tace "ya shigo yana Palour"sae Anty Rauda tayi mata murmushi tareda juyawa ta bar dakin,dakin baffa ta shiga tym din yasa jallabiya zae fito tace mishi "yana palour"yace "ohk"sannan ta fito,dakin ta koma..Baffa na fita ya nufi palourn,daga shiganshi Aliyu ya miqe cikin girmamawa ya mishi sannu da fitowa,baffa ya miqa mishi hannu suka gaisa sannan yace ya zauna bayan shima ya zauna,Aliyu ya nemi guri ya zauna ya maida kansa qasa tareda gaishe shi, bayan sun gaisa,sae Baffa ya kira wayan Anty Rauda,tana dagawa yace ta turo mishi Fadwa sannan ya kashe wayan..
Anty Rauda ta kalla Fadwa sannan tace mata "tou babanku na kiranki"Qirjin Fadwa ya soma dukan hudu hudu."Yanzu abunda nake so dake shine ki nutsu,try and calm urself,ki cire wani fargaba a jikinki ba wani abu bane kwae magana zae miki,just let him know ur opinion abt it kinji kou?"Fadwa ta daga kai alamar eh,saeta tashi tabi bayan anty Rauda zuwa palour ta dau hijabinta tasa wanda yyi matuqar mata kyau tareda dacewa da jikinta.Anty Rauda ta dauko ruwa da lemo tasa a tray da cup sannan ta bata,tace "kina shiga ki ajima Aliyun a gabanshi saeki nemi wani guri ba kusa da shiba saeki zauna"Fadwa tace "tou"sannan ta kama hanyan palour...
Baffa kuma bayan ya kira anty Rauda ya fada mata sae ya fara dan jan Aliyu da tadi yana mai yan wasu tambayoyi cikin fahimta da nuna halin manya..Tun Aliyu na jin nauyin ansawa har ya dan fara sakewa,Baffa yace mishi "ka saki jikin ka nan ma gidanku neh kaji kou"Aliyu ya daga kai kwae alamar eh tareda jin mamkin kirki irin na shi,Baffa ya yaba qwarae da halayarsa..
Ta tura qofar gamida yin sallama,suka ansa dukansu,Aliyu neh ya dago kai idonsu sukayi sallama da juna,kanta ta sunkuyar tareda zuwa ta ajiye mishi trayn drinks din kamar yadda anty Rauda tace tayi tace mai "ina wuni" ya ansa da "lfya" dan shima kunyar yake ji,ta nemi guri ta zauna sannan tace wa Baffa,"Baffa gani"idonta na qasa,baffa ya dan dago daga jinginon da yyi sannan ya gyara murya yace "kinsan wannan?"yana nuna Aliyu,tace "eh nasan shi",yace "tou,kin san da zuwanshi?"tace "eh"sae yace "tou Alhmdllh,ni har a kullum bana son takurawa 'ya'yana dan haka ba zan iya aura musu wanda basa so ba,kowa nakan bashi damar ya fadi wanda yake so neh,idan har naga nagari neh tou banda wata matsala,kuma a gskya nidae na yaba da hankalin Aliyu,da nagartar iyayensa,na yaba da zuriarsu sosae,dan haka nakeso ki fada mun meye raayinki akai,kina sonshi zaki aure shi?"kunya ta kama Fadwa,bata iya cewa eh kou aa ba,shiru kaji a palourn na wasu yan mintuna sae Baffa ya cigaba"Alhmdllh daga dukkan alamu kin amince,nidae ina muku fatan alkhairi har zuwa qarshen rayuwarku,Allah nuna mana kuma ya tabbatar da alkhairin cikin wannan aure,kuma Allah ya kade fitinarsa"dukan su sukace "ameen"Baffa kuwa tashi yyi ya shiga ya basu guri,Aliyu neh ya fara daga ido ya kalleta,itama idon ta dago duk jikinta a mace,saqonnin zuciyar su suke turawa idanunsu,sun kai 3mins a haka kafin Fadwa ta kauda idonta daga gareshi,ya taso ya koma inda yake facing dinta ya zauna sannan ya kira sunanta a hankali "Fadwa"ta dago batare da ta ansa ba tana kallonshi,yace "meyasa baki ansa ba da Baffa ya tambayeki kina sona?",Fadwa kanma dariya ya bata,ta kalleshi tace "bakaji ansan dana bashi bane?"Aliyu yace "wace ansa kuma?ba shiru kkayi baπ"tace "karka damu shi yaji ansan dana bashi".."Yanxu muje kaci abinci saeka je kayi sallah dan naji kamar an fara kira"yace "barinje kwae inyi sallahn inyaso"tace "tou shikenan ga can toilet sae kayi alwalan masallaci kuma na qofar gida,idan ka fita ka tambayi me gadi zae nuna maka"yace "yes my princess"sannan ya tashi ya nufa toilet din,ita kuma cikin gida ta tashi ta shiga....
08102992472 for comments
Β© *Hama G Muh'd*π·
[8:37pm, 12/5/2016] Hamageeπ·: πΊππΊππΊππΊππΊππΊπ *KOMAI RINTSI 2*ππΊππΊππΊππΊ
*Dedicated to Mom Sudaesπ*
*_Written by βπ½Hamerh gee Muh'dπ·_*
Page 6β£1β£ & 6β£2β£
......Bayan ya fito daga toilet din sae ya fita waje,be tambaya kowa bama dan masallacin ba b'oyayye bane,bayan an idar da sallah yana shigowa ya kira wayanta,ta daga tareda yin sallama,ya ansa yace mata ya dawo tace tana zuwa sae yyi hanging.Be fi 2mins ba sae gata,tayi sallama ya ansa sannan ta shigo,"ina kema kinyi sallahn?"tace ae "eh,muje kaci abinci"miqewa yyi yana binta a baya har wajen dinng din,ta ja mai kujera ya zauna sannan tayi serving dinshi,bayan ta gama ajiye mishi komai a gabanshi saeta jaa wani kujeran ta zauna idonta na kan wayan hannun ta,kiran sunanta taji yyi "Fadwaa"ta dago kai "Naam"yace "keh baki cin abincine?"tace "ina ci mna,look kar ka damu ni naci nawa tun dazu",yace "tou nima na qoshi bazanci ba"ga mamakin ta sae taga ya miqe tsaye alamar wajen zae bari,tayi saurin tashi tace mishi "haba ya Aliyu meyasa ka tashi"yace "bazan ci bane indae kema bazaki ci ba",, "nace maka fa naci nawa tun dazu"inji ta,yace "tou meyasa baki bari munci tare ba?nifa bazanci ni kadae ba!"ta danyi murmushi sannan tace "tou zauna muci"ya nema gu ya zauna,ta dau wani plate a gun zata debi abincin ya hanata wae tare zasu ci,ta tsaya kallon ikon Allah kwae,deban abincin yayi ya kaimata baki taqi karba,yyi yyi amma firr taqi karfa,qarshe wani spoon ya dauka yasa ta gefenta tareda nuna mata "to ga spoon dinki"hakan ma da qyar ta yarda suke ci tare,kafin ta kai loma daya sae yyi aku a hakan shima yana saib'in cin abinci...
Bayan sun gama ta kwashe kwanukan abincin ta kai kitchen saeta dawo ta zauna a gefen shi,sun dan sha hira kafinnan yace tazo ya maidata gida sae ya wuce,cikin gidan ta shiga ta sanarwa Anty Rauda cewa zasu tafi,tayi musu sallama sannan suka tafi dan tym din Baffa baya nan ya fita....
Bayan baffa ya dawo daga sallahn azahar saeya shirya yace ma Anty Rauda zaeje gidansu Fadwa bayan ya kira Umma tace mai tana nan,yana isa yayi horn aka bude gate ya shiga,yyi parkng ya shiga ciki,a palour ya zauna yana jiran fitowarta,bata b'ata lokaci ba ta fito,bayan ta gaishe shi ya ansa sae yake sanarda ita abunda ke faruwa tace "Allah ya sanya alkhairi"yace "ameen,ko akwae abunda zakice? "Tace mishi "bbu"yace tou shi zae tafi..
Bayan su Fadwa sun fito gida straight ya maidata suna ta hiransu a motan,ji takeyi kaman bata tab'a rayuwan jin ddi ba irin na yau,sanda suka iso kaman kar su rabu suke ji (ayyrh soyayya ddiπͺ).Daedae ta shiga gida sae taga Baffa yana fitowa,ta mai sallama sannan ta shiga ciki.A palour ta samu Umma ta cika tayi famm"munafurcin da kuka shirya kenan? Shiyasa aka kiraki can ko sanarda ni baayi ba kou,kuma kema kinsan dalilin kirannaki ae"Fadwa tace "kiyi hakuri umma wllhy ba haka bane", "yi mun shiru munafukan banza,na raeneki tun bakida hankalin har kika kai haka shine zaayi maganan aurenki ko sanarda ni baayi sae yanxu?tou *ayi dae mugani*",,hankalin Fadwa a tashe take bata hakuri "Umma dan Allah kiyi hakuri wllhy bbu wanda yakeda nufin munafuntar ki" "idan baki rufen baki ba zan tsinka miki mari "ae tuni Fadwa taja bakinta tayi shiru,ta tashi ta shiga daki dan umma batada niyyar magana,idan hankalinta yyi dubu tou a tashe yake,"Innalilla hi wainna ilaihir rajun,hasbu nallahu wa nimal wakeel"kwae take ta karantowa....
08102992472 for comments and other issues
Β© *Hama G Muh'dπ·*
[8:38pm, 12/5/2016] Hamageeπ·: πΊππΊππΊππΊππΊππΊ *KOMAI RINTSI 2* πΊππΊππΊππΊππΊ
*Dedicated to Mom Sudaesπ*
*_Written byβπ½ Hamerh gee Muh'dπ·_*
Page 6β£3β£ & 6β£4β£
Hankalin Fadwa be dad'a tashi ba saeda taji Umma na waya tana ta zage2*,ko dawa take? ohonta..Adduoi Fadwa ta cigaba da karantowa har ta dan samu nutsuwa a ranta,sae lokacin ta iya tashi ta shiga toilet tayi alwala sannan ta fito tayi sallahn laasar,tana idarwa bayan ta kammala azkar d'inta saeta dauko al'qurani tazo tayi ta karantawa har taji ta daena wani fargaba,hankalinta ya kwanta sosae..
Bayan sallahn isha ta gama dinner,dakinta ta koma bayan ta kai abincin,dan kadan ta iya ci dan bkinta ba apetite takeji.Wayanta ta dauka sakamakon ringing da taji yana yi,"Assalmu alaikm"ta fada bayan tayi answering,Ya Aliyu neh ya kira,ya ansa "Waalkis salm"tareda murmushi kaman tana kallon shi,"how s my Princess?",tace "I'm apsolutely fine dear"yace "harna ji ddi,gobe kuna da scul kou?"tace mai "eh, dazu munyi waya da Saeema ae tace wae in shirya mu tafi da safe,but lecturen zae kai 12 noon",yace "nima ita ta fada mun,wae akwae wasu abubuwan da zakuyi clearing kafin nan",Fadwa tace "eh"yace "tou Allah ya kaimu princess"tace "ameen ya Allah"..Sun kai 40mins suna hiran su me dad'i kafin sukayi sallama dan zaeje hosptal yau,ta bude data kenan tana kallon 1000's ov messages na shigowa tana jin mamakin irin wannan surutu da MIEMIE BEE GROUP members keh zubawa,ko danma ba su kadae bane harda 'precious writers' da 'Ice old students' (su Fatee AA an baza koli a kasuwan surutuπ)...Tana cikin tunani kwae sae taji muryan Umma kaman a mafarki,a gigice ta fito ta sameta a palour ga masifa tsaf a idonta,"ma uwarki kika ajiye wancan foodflask din"tana nuna palournta da Fadwa ta kai mata abinci dazu,Fadwa tace"abincinki neh Umma"cikin qaramar murya wanda keh dauke da bitterness ov hrt,Umma ta watsa mata harara tace "aeni na baro kiyi abinci na karb'a naci,abubuwan da akayi ta samun ina ci a da ma ya isa,dan ni yanxu na baro rakiyarku munafukaiπ"....Kuka kwae Fadwa keyi,umma tace "I bakiyi kuka ba tukun dan wllhi kuka na nan gaba,sannan for ur information ki hada kayanki na baki daga yau zuwa safiya ki bar mun gida tunda ba na uwarki bane,hakan ma nayi qoqari dana riqeki har kika kai yadda kke a yanxu"ta juya tayi upstairs ta shiga palournta,Fadwa ta kai 15mins a tsaye a gurin tana kuka daga bisani ta koma dakinta inda ta kira Momy ta sanarda ita abunda keh faruwa,Momy tace "ki hada kayanki yanxu ina zuwa zan daukeki ban isa tazo garin wani haukan ta illata mun keba,maza*2 gani nan zuwa kinji? Inyaso gobe in Allah ya kaimu zanyi magana da Baffanku yayi hakuri kwae na dau y'ata",Fadwa ta ansa da "tou"Momy tayi hanging tana me jimamin abun,a ranta taketa tunani _tou meye damuwanta yanzu kuma,sannan idan ba yanxun ba yaushe take son dama a fada mata?kuma mu din ma ina kwatakwata befi 2days da sani ba,kai Allah ya kyauta_....Maza maza ta tashi ta shirya ta dau keyn mota sannan ta shiga dakin hjya ta sanarda ita abunda keh faruwa,koda hjyan taji hukuncin da Momy ta yanke bata mata musu ba dan hakan ya dace sannan tasan yadda momy ke son Fadwa bazata hanata yin hakan ba..Momy ta fito ta dau mota,ta kira maman su saeema ta sanarda ita sannan tace zata zo ta daukesu itada Saeema dan Allah,maman saeema tace ba damuwa saeta zo tareda jajanta abun....
08102992472 for comments and other issues
Β© *Hama G Muhd*π·
[8:38pm, 12/5/2016] Hamageeπ·: πΊππΊππΊππΊππΊππΊ *KOMAI RINTSI 2* πΊππΊππΊππΊππΊπ
*Dedicated to Mom Sudaes*π
*_Written byβπ½ Hamerh gee Muh'dπ·_*
Page6β£5β£ & 6β£6β£
......Maman Saeema ta nufa dakin Saeema kai tsaye ta sanarda ita abunda yake faruwa,har qwalla saeema saeda tayi dan tausayin halinda aminiyarta take ciki,tace "Allah zae mata sakayya,bari nayi fitsari na dauko himar sae in fito"Maman tace "to"sannan ta fita,Saeema ta tashi tayi fitsari ta fito ta dau himar dinta sannan ta kashe mobile data dinta tasa wayan a charge,chating din da basu qare ba kenan itada ya Suraj dinta ta fito...
Momy na isowa ta kira wayan maman saeema tace ta iso su fito,tace tou suna fitowa sae tayi hangin..Tym din ta fito daga side din Abba kenan taje fad'a mai zatayi rakiya wa Momy tareda sanarda shi abunda ke faruwa,beji dad'in abun ba gaskya,yace sae sun dawo.Suna fitowa ba b'ata lokaci suka tafi...
Fadwa ta gama firfito da kayanta daga walldrop saedae akwati daya neh da ita dan bama anfani dashi takeyi ba,ta zuba wasu kayan a ciki tana ta tunanin inda zata saka sauran sae taji ringing din wayanta,tayi picking Momy ceh tace tazo ta bud'e qofa,ta ajiye wayan ta fita da sauri taje ta bud'e tana ganin Momy ta rungumeta tana kuka,Saeema ma kukan ta soma taya ta,Momy ta dan goge qwallan idonta sannan ta shiga lallashin su,seda sukayi shiru sannan Momy tace su dauko akwatuna a boot na motan suje su shirya kayan a ciki sannan akwae wasu traveling bags a back seat su dauko suma zasuyi amfani,irin me set guda ukun nanneh,Momy da maman Saeema kuma suka shiga ciki har palourn Umman..
Saeema da Fadwa suka dauko akwatunan da bags din suka shiga dasu dakin,Kayan sawanta ta zuba acikin manyan akwatunan,sae daya akwatin tasa irinsu inner wears,gyaluka da su himarai,da qyar akwatunan suka rufu saboda cikar kayan,suka dauka suka fitar suka sa a boot sannan suka dawo suka dau daya daga cikin bags dinnan babban cikinsu suka zuba takalma a ciki,shima saeda ya cika, sae medium din suka zuba kayan kwalliya da sauransu,qaramin kuma wasu jakunkuna naga sunsa da purse sae ta dauko brush dinta a toilet tasa a wani zip.Ta dau igiyan charge dinta tasa sannan suka fitar duk sun shiga boot din kuwa,suka komo ciki tasa hijabinta ta dau waya suka fito suka rufo qofar,bbu komai nata a gidan dan har shirginta na scul ta da ta tara su a wani jaka ta dauko sun fitar da komai,suka shiga motar suna jiransu....
Su Momy da shiga basu sameta a palour ba dan haka Momyn Saeema ta nema guri ta zauna a palourn,Momy kuma ta shiga,a kwance ta sameta sae tayi wuff ta tashi kaman taga malakul maut tace "Yaya dae"tana mata mugun kallo kuma Momyn tayi mata sallamah,Umma tace "jirani a palour daallah ina fitowa",Momy ta fito tazo ta zauna,sae bayan kaman 5mins haka saeta fito ko gaisuwa bbu "yaya neh?"momy tace "ba komai ya kawoni ba illah maganan Fadwa da kkace ta bar miki gida,ni a ganinah kuma koda laifi ta miki ba ma ita ya kamata ki fada ba saboda hali irinna dan yau saeta fada wani hannun,kamata yyi ki kirani ni kice inzo in dau y'ata kou kuma shi Baffan nasu dan kin gaji,amma gskya ban ji dadin abunda ya faruba",wani kallon tara saura kwata Umma take mata kafin