Showing 39001 words to 42000 words out of 163788 words
Chapter 14 - KYAUTAR ALLAH COMPLETE by Amina umar faruk.txt
saurare kira'a.
Kasan cewar idon ta rufe yake don haka batasan shigarsa falon ba, saidai taji kamshi turaran shi wanda yasa tayi sauri bude ido,
gabanta ne yafadi sosai saka makon gani *Habeeb* tsaye a gefan kushin din da take zaune yakafeta da idanu, yana sanye dayadi baki wanda akayi masa aiki dazare yalo irin dinkin nan ne me kama jikin mutun, kanshi ba hula hannunshi daure dawani tsadaddan agogo kafarshi sanye cikin irin takalmi nan me rabin shi abude, gaskiya yayi kyau sosai.
Dasauri tamike zata gudu yace kina ma tsawa daga gurin nan Zaki sani,don haka ta tsaya cak! saidai jikinta sai rawa yake matsawa yayi kusada ita har suna jin daddad'a kamshin turarensu wanda yasa zuciyoyin su bugawa a lokaci daya, dasauri ta daga kaita kalle shi shima ita yake kallo hakan neyasa tai sauri dukar dakai kirjinta yana cigaba da bugawa,
yayinda shikuma yahade fuska yace dani dake wanene yaka mata yashiga kitchen?.. Cike da tsoro tace nice, yace amma shine jiya kika ce nashiga kitchen nayi girki saboda kin raina ni ko?..dasauri tace don Allah kay... katse tayayi dacewa shittttttt! banaso ina magana a nayi,
Cikin rawar murya tace to kayi hakuri bazan sake cewa ba, baki yatab'e yace yasunan wannan jagwalgwalon abun nan najiya?..
Dasauri ta kalle shi da mamaki jin abunda yafada, yace malama tambayar ki nayi ba kallo na nace kiyi ba, baki taturo tareda cewa sunan shi alalan
kwai, yace to naji wuce bani guri.
Da sauri ta gudu saida ta hau saman, bene sannan tajuyo ta murgud'a masa baki ๐sannan tace kajishi;saida ya zauna yacinye abu sannan zaice wai jagwalgwalo, saida kuma jagwalgwalo yayi Rana tunda yacika stomach tafadi tareda kyalkyacewa da dariya ๐ ,don haka kar amanta sunanshi alalan kwai ๐ sannan takarasa hayewa da gudu tashige dakin su,
Shima dariyar yayi tareda cewa yi ahankali *Leemah* ta; sarki tsokana karki fadi sai kuma ya lumshe ido yana jin *SONTA* yana ratse jininshi ahankali yabude idon, sannan yace inason wannan *DIRAMAN* _between me and U,_ sannan yayi murmushi tareda girgiza kai yashiga dakin Abba don su gaisa.
*******
Koda12:00pmm babban falon yacika kamar yadda suka saba dukka family sun hadu ya'ya' da jikoki, saida sukaci abinci sannan suka zauna mitin din *Deeya* Da *Feeya* suna man ne jikin Hajiyarsu; kamar koda yaushe Baffa ne yabude taron da addu'a bayan yagama, sai Abba yai gyaran murya tareda cewa Alhamdulillahi! mungode ma Allah daya sake muna mana wannan Rana lafiya, wacce tayi dai-dai da kammala karatun yan biyu Hajiya,
kuma dama kowa yasan al'adar gidan nan duk wacce ta gama secondary school, aure ake yimata saidai idan taje gidan "mijin in ya amince ta cigaba da karatu to, idan kuma bai amince ba sai tayi hakuri ta zauna tayi bautar ubangiji, koba haka ba?..yan' uwana Baffa da Baffa Al-mustapa sukace wannan haka ne.
yace yauwa shiyasa muka yan ke shawarar sanar daku wani hukunci damuka yanke, tareda wani *SIRRIN* da baku saniba, don haka muka ga yaune yadace kusan dashi" Bismillah Alh Al-mustafa kasanar dasu, yace "a ah Alh kasanar da su kawai, *Habeeb* kam jiya yi kirjin sa yana bugawa Wanda yarasa dalilin dayasa yaji hakan,
Abba yace to shikenan dama munasan mu sanarda ku cewa zamu hada *Harees* da *Safeeya* aure, insha'allahu ranan jumma'a za'a daura auren sai ayi buki ranan asabar tareda na *Haleematus-Sadeeya* da Na ALLAH, tunda dama su anriga "an daura auren su, cikin miliyoyin mamaki *Habeeb* yace...
*_Don Allah kuta yani da addu'a bani da LAFIYA pls_*๐.
Muje zuwa
A
*_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya)
Tareda
โ๐ฝ
๐นMeenart๐น
[7/2, 11:47 PM] My Ameena: ๐๐๐๐
๐๐๐
๐๐
๐
_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐
2โฃ7โฃ
WRITTEN
By
๐ *AMEENA UMAR FARUQ*๐
OR
๐ *MEENAT* ๐
SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*
___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
โ๐ฝ
_*Bismillahirrahamanirraheem*_
"Abba kana nufin ni *Habeebullah* aka daura ma aure da *Haleematus-Sadeeya* tanan gidan?..Abba yace itafa, wani irin farin ciki ne yarufe *Habeeb* wanda tunda yake bai tabajin irin saba sai ranan,
"Yayinda matsanancin mamaki yaciga mutanan dake falon musamman su Adda Mamu, saidai kuma wani abun mamaki banda Hajiya da Inna da kuma Hajiyar su *Harees,* sukam da'alama dama sunsa da maganar.
itakam *Deeya* zumbu tamike daga jikin Hajiya yayinda taji gabanta yayi wani irin azababben bugawa, kyawawan idonun ta take warewa cike da firgici abunda kunnu wanta sukaji, cikin tsoron tace Sweet *Feeya* kema kinji abunda naji Abba yace"?..kafin duk *Feeya* tabata amsa,
taji Abba Na cewa tabbas an daura muku aure tun tsawon wani lokaci wadda nasan zakuyi mamaki jin haka, kuma nasan zakuso kuji shin dawani lokaci aka daura Auren,
Adda Mamu ce tace gaskiya Abba zamu so muji murmushi yayi zayayi magana kenan sai sukaji, kukan *Deeya* tana cewa shikenan itakam ta mutu tunda aka aura mata Hmm *Habeeb* shida baya SONTA, shida yake duk...takasa karasawa saka makon wani irin tsawa da Baffa yadoka mata, Wanda yasa gaba daya falon akai tsit domin ba'a taba jin yadaga murya haka ba,
Cikin bacin ran yace *KYAUTA* ashe baki da hankali bansani ba..., Dasauri tafada jikinta Hajiya tana kuka tace Hajiyar mu nikam banason Hmm *Habeeb* tunda shima baya sona, cikin tsawa Baffa yace ke! *KYAUTA* ki kiyaye ni kinji ko?.. Kuma muddun nasake jin kince tak! sainayi kasa-kasa dake agurin nan, Kai kaga mun marar kunyar yarinya.
Sake rungume Hajiya tayi tana kuka sosai jikinta sai rawa yake, Wanda hakan yasa jikin Hajiyar yai sanyi, domin batayi tsammanin jin haka daga bakin *Deeya* ba, saidai kuma idan akai la'akari da yadda babu jituwa tsakanin ta *Habeeb* din, cikin karfin hali tace to kiyi shuru hali dubu na zansan yadda za'ayi kinji ko?.. kai ta gyada, tareda sake lahewa jikin Hajiyar saikace yar mage.
Shikam *Habeeb* mutuwar zaune yayi, yayinda kirjinshi ke miliyoyin bugawa, kallo daya zakayi mashi ka hango tsantsar tashin hankali a tare dashi, Abba ma jiki shi yayi sanyi cikin kwantar da murya yace kiyi hakuri *Sadeeya*, tun ranan da'aka haifeki na bukaci Baffan ki daya ba Na ALLAH auren ki idan Allah yaraya ki,
Amma sai Baffan ki yaimun wani irin halacci wanda bazan taba mantawa dashi ba, domin kuwa cewa yayi ai Na ALLAH shine d'ansa ke kuma 'yata ce don haka ga sadaki yaciro acikin aljihun shi yace yana nemar wa dansa auren 'yata, jin dadi abunda yaimun yasa nace na bashi yace to yana neman alfarman da'a daura auren nace mashi ba damuwa don haka atake aka daura aure ku, ida ni nazamo waliyin ki shi kuma yazamo waliyin Na ALLAH kuma Alh Al-mustafa shine sheda KO" ba haka akayi ba?..Baffa Al-mustafa yace haka akayi,
To saidai kuma bamu san haka abunzai kasance ba da bamuyi saurin yanke hukunci ba, amma ki kwantar da hankalin ki tunda baki son Na ALLAH za'a raba auren, cike da tashin hankali *Habeeb* ya kalli Abba, yayinda Baffa yace haba Alh ai hakan bazaya taba yiyuwa ba, aure kam tsakanin ta da *Habeebu* anriga andaura shi, kuma ita ba ta'isa tasa'ara ba shi ba; kuma KO" bayan raina tace zata tilasta araba auren tada *Habeebu* ban yaf...
Dasauri Abba yace haba mlm Yusufa meye haka kake kokarin furtawa?.. Cikin bacin rai yace bari Alh yau *KYAUTA* ta batamun rai matuka, yace to kayi hakuri ai abun baikai na'ayi mata mugun lafazi ba domin akwai kuriciya atareda ita; Baffa Al-mustafa yace kwarai kuwa kayi hakuri ita kuma abita ahankali insha'allahu komai zayayi dai-dai ne.
yace to yanzu idan akwai sauran bayani sai ayi Abba yace "eh to inaganin kamar babu sauran wani abayanin ko mlm Yusufa?.. yace "eh to saida kuma ban saniba KO akwai me magana?.. kowa yace "a ah Abba yace to shikenan Mlm Yusufa ayima na Addu'a, nan Baffa yarufe taron da addu'a
yayinda kowa yatashi jiki bakwari su Adda mamu sukaya masu Hajiya sallama suka tafi, lnna rai bace tanufi part dinsu inda Baffa da *Hafeez* suka rufa mata baya.
Duk farin cikin DA *Feeya* takeji na cewar Hmm *Harees* zaya zamo mijinta nan da sati daya duk ya gushe, saka makon ganin halin da *Deeyar* ta take ciki
Haka shima *Harees* duk sai yazama wani irin domin shima baiyi tsammanin jin haka daga bakin *Deeya* ba, saidai kuma idan akai la'akari da irin abubuwan da *Habeeb* yake mata dole zata Ce baya SONTA, jikin bakwari yabi bayan *Habeeb* saidai kuma gayi yayi dasauri *Habeeb* din yabi bayan Abba zuwa dakin shi, don sai shima yabi baya Baffa su.
Dai-dai lokacin da Abba zayashiga dan madai-daicin falon dazaya sadashi; da dakin shi sai yaji kamar tafiya abayan shi don haka dasauri yajuya *Habeeb* yagani baice masa komai ba ya shiga falon, shima *Habeeb*; yashiga zama Abba yayi akan kushin yayinda *Habeeb* ya zauna kusada kafar Abban.
Cikin sarkewar murya yace Abba meyasa kuka aura mun *"Sadeeya* tun tana jaririya?..Abba yace munyi laifi ko?...yace a ah Abba ba nufi na kenan ba, yace to meka ke nufi?..yace kawai inason nasan dalilin kun nayin haka, Abba yace *ZUMUNCI* shine dalilin dayasa mu kayi haka wanda muna son yadore, har jikoki saidai inaga hakan bazai yiyuba, yace Abba saboda me zakace" haka?..yace saboda *"Sadeeya* bata sonka shiyasa ma zan raba auren naku,
Dasauri yace Abba don Allah kar karaba Auren nan yace saboda me?.. yace saboda Ina SONTA Cikin mamaki Abba yace kana SONTA fa kace?..
(Abunda yasa Abba yai tambaya saboda yana zaton KO" shima *Habeeb* bayason *Sadeeya* ne, kamar yadda itama tace bata son shi; koda yake ita harda kuruciya).
Yace Abba Ina SONTA sosai irin Wanda bansan iyakar shi ba, nasan itama wata rana zata sonni idan tagane ni me SONTA, domin tun ranan da'aka haifeta zuciya take SONTA kuma har yau ban daina jinson ta" yaragu a zuciyata ba, shuru Abba yai yana kallon shi zuciyar shi cike da mamaki yace amma baka taba gaya mun ba,
koda yake kai mutun ne me tsananin zurfin ciki, wanda ni har tsoro zurfin cikin ka yake bani, ayya na Allah zurfin cikin nan baya cutar dakai kuwa?.. shuru yayi bai Ce komai ba, Abba yace don Allah karage zurfin Cikin nan koda yake nasan ajininka yake amma karinga yin kokari kana furta wani abun dake damun ka kaji ko?..
cikin sanyi murya yace to Abba zanyi saidai don Allah Abba kar karaba auren nan, kuma na yimaka alkawari zan riketa" amana kuma insha'allahu ta sanadin Auren nan zumunci mu zaya sake karfi fiyeda yanzu, Abba to Allah yasa yace ameen yanzu idan akai sallah zaka tafi ko?..yace Insha'allah, yace to ka kwantar da hankalin ka kazamo mutum me adalci kayi aikinka da gaskiya da amana, saikaga al'umma suna kaunar ka.
yace to Abba nagode, yace ba damuwa kaje Allah ya tsare hanya insha'allahu wani sati idan kazo zaka tafi da matarka, amma kayi kokarin sanar da "Murjanatu tunda ita duk yadda akaso taringa tsayawa gurin mitin din "takiya, ZUCIYAR shi cikeda farin ciki yamike tare da cewa to Abba sannan yafita.
******
Part din shi yanufa koda yashiga kwance ya'iske *Jana* akan kushin tana aikin daddana
Waya, tsaki yayi tareda zama a kushin yace ki tashi inason zanyi magana dake; tashi tayi tareda ajiye wayar ta maida hankali akan shi, ba tareda bata lokaci ba yafada mata maganar auren shi da *Deeya.*
Zumbur tamike cike da tashin hankali tace kan uba, dasauri yace I hope dai bakan ubana bako?.., bata saura reshi ba ta cigaba dacewa wannan ma ai maganar banza ce, zumbur yamike tareda doka mata tsawa Wanda yasa takoma ta zauna ba tareda ta shirya ba, yace wake maganar banza iyayena?..
tace to aini bance su" ba amma dai wannan cin amana ne ya za'a daura maka aure, ni matarka bansani ba, tsaki yayi yace bakiji abunda nafada maki bane ko?..
tace wannan ma ai rainin hankali ne taya za'a Ce tun tana jaririya za'a daura maku aure, kawai dai
cutata akesonyi shiyasa za'ace haka kuma bazan yadda ba sai "anraba auren nan don wlhy ban shirya zama da kishiya ba eheee,
Yace abunda kuma baki isa akanshi ba kenan kinji KO?.. don haka banason surutun banza dama, nashigo nafada maki ne so kuma nafada maki do haka na fita hakkin ki, kuma ranan asabar zata" tare sannan yafita yabarta tana ta masifa dasauri tadauki wayar ta, tanufi sama kamar mahaukaciya tana kiran layin shafa kawarta.
Koda *Habeeb* yafita gurin *Harees* yanufa zaune ya'iske shi falo yazabga uban tagumi, yana ganin *Habeeb* yai sauri yamike ya tareshi, tareda cewa dan'uwa na biyoka saina ga kashiga gurin "Abba yace "eh dai-dai lokacin da suka zauna,
*Harees* yace to ya'akayi ne?.. nan *Habeeb* yafada masa yadda duk sukayi da "Abba fuskar shi dauke da farin ciki, yace Alhamdulillahi! yanzu ka kwantar da hankalin ka insha'allahu komai zaiyi dai-dai ne, kawai dai abunda nakeso dakai shine duk wani abunda kasan kana yimata Wanda yasa take ganin kamar bakason ta
to ka daina,
kajata" ajikin ka sosai wanda ta haka ne zaka dasa son ka acikin ZUCIYARTA" kuma baza kasha wuya gurin yin haka ba domin itadin "yarinya ce, kagane ai?..
Cike da _confidence_ *Habeeb* ya daga kai tareda cewa insha'allahu, nan dai suka cigaba da fitar su suna cin kin fitar ne sukaji kiran sallah don haka suka nufi masallaci.
*****
Dakyar Hajiya tasamu *Deeya* tayi shuru, kwance take akan gado saidai duk Rabin jikinta akan cinyar *Feeya* yake, wacce daga lallashin *Deeyar* itama tabuge da kukan Cikin sheshshe ka tace sweet *Feeya* ai kema kinsan hmm *Habeeb* bayasona tunda sai yayita mun tsawa da zaremun idon nan nashi masu ban tsoro kuma d'an abu kad'an idan nayi mashi sai rankwashi ni, ko ya murd'e mun kunne da baki ta karashe fadi cike da tausayi kanta, Cikin kwantar da murya *Feeya* tace to kiyi hakuri kinji my sweet *Deeya* ai yanzu bazai sakeyi maki haka ba tunda ke matar shi ce, batace komai ba saidai baki data turo tare da sake gyara kwanciyarta ajikin *Feeya.*
_Nikam nace Oh! su *Deeya* sarkin son jikiโบ_
Suna haka sukaji kiran sallah azahar don haka suka tashi suka nufi toilet don suyo alwala, bayan sun idan da sallah suna zaune jugun-jugun ko hijab basu cire ba, saiga *Hafeez* yashigo suna hada ido da *Deeya* ya watsama ta harara, domin haushin ta yakeji ta batama Baffan shi da lnnan shi rai.
yace *Sadeeya* zonan tareda juyawa yafita tashi tayi tabi bayan shi, rai bace yace saiki samu sawan zuwa Baffa nakira jitayi gabanta yafadi, zata koma daki dasauri yace ina kuma zaki?. tace zankira sweet *"Feeya* ne tara kani, hararan ta yayi tareda cewa ba sweet ba chingam dalla mlm ki wuce ki tafi ke kadai, haka tawuce jiki bakwari.
Da sallama tashiga falon nasu" Baffa dake zaune akushi ya amsa casbi ne ahannun shi yanaja da'alama daga masallaci yake, yayinda lnna ke zaune gefen shi
zama tayi kusada kafar Baffa tace sannu Baffa ina wuni?.. lnna ina wuni shuru ba wanda ya amsa har sau uku basu amsa ba,
kawai saita fashe da kuka tana cewa don Allah kuyi hakuri kar kuyi fushi dani wlhy bazan taba samun nutsuwa ba, idan har kuna fushi dani Baffana na tuba bazan sake bata maka rai ba lnna ta kiyi hakuri,
ji sukayi duk tausayi ta Yakama su, hakan ne yasa Baffa ya dagota ya zaunar da'ita tsakiyar su yace ya'isa zamu hakura amma da sharadin bazaki sake cewa baki son *Habeebu* agaban mutane ba musamman gaba iyayansa, lnna tace to bashirman ma bace.
Cikin kuka tareda rike hannun lnna tace nadai na, Baffa yace to sai kuma kin amince da auren dake tsakanin kuda shi; idan kuma bazaki amince bato ba zamu hakura ba kuma babu mu, babu ke dasauri ta kwantar da kanta akafadar Baffa tace na amince amma kace yadai nayi mun zalu ta karashe fadi tareda turo baki,
ido lnna da Baffa suka hada sukayi murmushi domin sun hango tsabar kuruciya atareda 'yar tasu, kanta Baffa yashifa tareda cewa to shikenan zance afada mashi kinji *KYAUTAR ALLAH* Mu?.. tace to.
Suna haka saiga *Habeeb* yashiga da sallama lnna ta amsa fuska sake, tace ah *Habeebu* ne?.. kanshi duke yace "eh domin yau wani irin kunyar su yaji yakama shi, *Deeya* kam jitayi gabanta yafadi don haka saita sake gyara kanta akafadar Baffa, Baffa yace *Habeebu* kashigo?..
yace "eh Baffa dama nazo nayi maku sallama ne zan tafi abuja yanzu, Baffa yace Allah sarki tafi yar yatashi kenan?. yace "eh yace to Allah yatsare hanya, yace ameen lnna ma tayi masa addu'a
Sannan yatashi yafi.
Baffa yace tashi kijeki yi masa Allah yatsare hanya, cikin shashsheka tace to tareda tashi tabi bayan shi shikam yana fita ya tsaya
gefen kofa kasan cewar yaji abunda Baffa yace", tana fitowa taganshi tsaye itama ta tsaya bakin kofar dukar dakai tayi gabanta sai faduwa yake Cikin sarki war murya tace...
*_Barkan muda jumma'a_*
Muje zuwa
A
*_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya)
Tareda
โ๐ฝ
๐นMeenart๐น
[7/2, 11:47 PM] My Ameena: ๐๐๐๐
๐๐๐
๐๐
๐
_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐
2โฃ8โฃ
WRITTEN
By
๐ *AMEENA UMAR Su*๐
OR
๐ *MEENAT* ๐
SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*
*Wannan page din nakune nabaku kyautar MASOYA* *KYAUTAR ALLAH CE a duk inda kuke musamman yan group Dina na ZUCIYATA CE*
*Inayinku irin sosai din nan Love yours* ๐
___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
โ๐ฝ
_*Bismillahirrahamanirraheem*_
Umm! umm!! Umm!!! dama Baffa ne yace" nazo nace maka Allah ya tsare hanya, kyakkyawan murmushi yayi tareda mika dogon hannun shi yajata zuwa faffad'an kirjin shi, saida yaji wani irin yarrrrrrrr! ajikin shi tareda bugawar zuciya amma haka yai mata lafiyayyan runguma, tareda sauke ajiyar zuciya me nauyi.
ita kam ido tawaro cike da tsoro kirjinta kuma ya cigaba da bugawa yayinda jikinta yadauki rawa, saboda tunda take ba wani D'a namijin daya