Showing 123001 words to 126000 words out of 163788 words
Chapter 42 - KYAUTAR ALLAH COMPLETE by Amina umar faruk.txt
Dasauri takarba ta tura cikin hijab tace nagode.
yace anjima zan kiraki sai na fada maki inda zamu hadu don yau ganin ki yatayar mun tsumin kwadayinki, tace to shikenan nima a mugun bukace nake don haka zanyi kokarin nafito saidai kuma banida kudi hannun yasa aljihu yaciro kudi dubu biyar yabata, kallon kudin tayi araine saida takarba sai tace kaidai Alh Barau dadina dakai wani lokacin make hannu wlhy gakada mugun jaraba, dariya yayi yace karki damu in dai mun hadu zan baki masu yawa, ainasaki *Jana* da mugun son kudi dariya tayi tace au ashe dai baka manta da kowa ce *Jana* ba?..
yace taya'ayi na mata dake nan dai suka tsara yanda zasurika haduwa suna badalarsu, sannan sukayi sallama tashiga gida shikuma yaja motar sa yatafi.
*_Matsalar wasu zawarawan kenan memakon idan sun gama idda suyi hakuri har Allah yafito masu da wani mijin, suyi aure amma sai suka sa yin hakuri sai kigasuna bin maza suna ZINA Wa'eyazubillahi! Allah kaganar dasu llaryin haka su daina Ameen._*
Aikam Cikin kwana biyu *Jana* da Alh Barau suka dinke da watsewar su, duk yanda Baban yakai dasa ido akanta sai tasan yanda tayi tafita daga tace zata gidan, Aunty Binta sai tace zata gidan yayansu ko idan Babanta tafita sai itama tafita tanufi gidan shakatawar Alh Barau su sheke ayarsu Allah ya shirya.
*_Bayan sati daya Abuja_*
*******
Raran monday da misalin karfe 12:00pm wani hadadden guy ne me matukar kwarjini wanda kallo daya zakai masa ka fahimci naira da Hutu dajin dadi sun ratsa shi ta ko'ina ajikinsa zaune yake a katafaran office din sa,
yana sanye da wani tsadadden yadi black me shara-shara, don har aganin farin vest dinsa, hannun sa daure da wani tsaddaden agogo me asalin kyau kafar sanye take dawani farin takalmi, kansa ba hula don haka suman kanshi acukurkude irin ta'asali fulani sai sheki take gaskiya dress din yayima guy din mugun kyau.
ku reader's bakowa baneba fa illa angon *Haleematus sadeeya* wato saneta *Habeebullah Hashim soro*๐
Hmm bakuga fuskar sa ba sai wani annuri take fitarwa gawani iri sanyayyan kamshi dake fita ajikinsa, ga sanyi ac wanda ya had'e da kamshi air freshener din office din sai yahadu yaba da wani irin ratsetsen ni'imantacen kamshi me dadi da kashe jiki tareda saukar da kasala.
Kyawawan idon sa yazuba a screen din apply laptop sa sosai yake kallon screen di baya ko kifta idanu sa, nikam ahankali na matsa don naga meyake kallo haka daya dauki hankalin sa gatarin ayyuka agaban sa, amma shi Sam basu yake kallo ba.
Hmmm hoton *Deeya* ne wanda yadauke ta shekaran jiya a gidan gonarsa fadaman mada tana sanye dawani, riga top ja da wando fari crazy sai hular kaboyi dress din yayi mata mugun kyau kasan cewar kayan sun mugu kamata, idan kaganta bazaka taba cewa tana dauke da cikin wata biyar ajikin taba,
Domin be fito sosai ba saidai idan ka kalli kirjinta da hips din kam sunyi wani irin cika, wanda yakara mata kyau da kwarjini, especially beauty fice dinta dayake fitar dawani irin annuri tayi mugun kyau ahoto kasan cewar tajingina bayan ta da bango tana dariya hannun ta daya rikeda hular dayan kuma takama kugu, ahankali yasa zarazaran yatsunsa masu dauke da lallausan suma akowace yatsa, ashe akan gallery yake,
Wuce wannan hoton yayi yaje wani inda take kan doki nan ma dariya take tana rike da linzamin dokin, murmushi yayi yanajin son ta da kaunar ta suna sake ratsa sassan jikinsa, shima wuce shi yayi sannu hankali yaketa wuce hotunan wasu tareda shi suka dauka wasu kuma ita kadai.
Cak! ya tsaya akan wani hoto datayi mugun kyau dariya yayi saka makon tunowa da lokacin daza yadauke ta, Cikin yanayin tana shagwaba tace sweet Hmm na zan kwaso shoki saika dauke yi, aikam tana kwasowa yana dauke ta tana dariyar nan nata me matukar burgewa da kara mata kyau da kwarjini.
Ahankali yajingina bayan sa da kujerar tareda lumshe ido yana sakin lallausan murmushi, ahankali yake juyi akan kujera ya naji wani irin tsananin kaunar ta tareda matsanancin sha'awar ta suna bin jinin sa, wanda har yanajin kamar yayi tsuntun yanzu yaje gareta, idonsa yasake rintsewa saka makon tunowa da yana yinda suka kasance jiya kafin yataho wani irin yarrrrrrrr! tsikar jikinsa tayi hakan yasa yafurzar da wata iska me zafi ta bakin sa,
Tabbas yasan shi mutun ne me matukar sha'awa saidai tun lokacin da ciki ya bayyana ajikin *Leemarsa* sha'awar sa takaru, a koda yaushe so yake yajishi a tareda ita domin jiyayi kamar anakara mata ni'ima gashi dai jiya suka rabu amma yanzu wani irin matsanancin feeling dinta yakeji tareda son kasan cewa da'ita,
ahankali yafurta l need u my honey *Leemah* tareda bude idon sa dasuka rikide daga fari zuwa ja, wayarsa yadauka dake kan table din yajona da laptop sannan yayi calling din layin *Deeya*.
*_Bauchi_*
******
Tun 12: 00pm *Deeya* tadawo daga school kasan cewar yau ita kadai taje school din ba tareda *Feeya* ba, kasan cewar cikin taya tsufa haihuwa ko yau ko gobe don har ma yawuci lokacin haihuwar sa, amma haka take zuwa school saidai kuma yau ayi sa'a batada lecture sai ita *Deeyar* kea lecture kuma daya sukayi, shiyasa suna fitowa ta taho gida.
Part hajiya tashiga saidai bata nan don haka tafito tashiga part din lnna, saidai ko zama batayi ba lnna tace ta tafi part dinta don haka fito cike dakin haushi abinda lnna take mata, gashi yau tunda ta tashi take jin wani irin yanayi ahaka ta nufi part din ta kamar zatayi kuka, tana shiga yafada toilet tayi wanka tasa wata green riga me hannun shimi iyakar rigar cinyata tafeshe jikinta da turare sannan tadauki laptop dinta tahau kan katafaran gadonta wayar ta jona da laptop assment tayi da kyar domin wani iri take jinta,
Bayan tagama sai ta tsurama screen di laptop din ido tana kallon hoton su itada *Habeeb* dasuka dauka akan doki suna dariya sunyi kyau sosai, wani irin son ganin sa take azahiri gefe ta tura laptop din sannan ta kwanta sai juyi take tarasa abinda kemata dadi.
Tana haka ne sai kiran *Habeeb* yashigo wayar ta kasan cewar karar datasa masa ta musamman ce, yasata tashi zumbur tareda fadin sweet Hmm na sannan tadaga atare suka sauke ajiyar zuciya, kuri sukayi wa juna da ido cike da kaunar juna kasan cewar video call ne ahankali yakebin tada kallo har zuwa kirjinta da yayi kamar zaya faso rigar ta, ido yarintse ya naji wani irin yanayi sai kuma yabude tareda cewa my honey *Leemah*
yakike?..
ahankali tace lafiya lau sweet Hmm na kaifa?.. sai kuma ta fashe da kuka wanda yasashi mikewa zumbur arikice yace meya faru *Leemah* ta wanene ya taba mun ke?..., pls yishuru kukan ki yana taba mun zuciya so kiyi shuru ki fadamu me yafaru?..
Cikin kukan daya ki tsaya wa tace sweet Hmm na l don't know what's happen to me, cike da tsoro yace my honey *Leemah* bakiji wani guri ajikinki yana maki ciwo ba?.. ina nufin kamar cikin ki ko kanki kodai wani guri ajikin ki umuh! fadamu meki kejine?...
Cikin kuka tace sweet Hmm na inaji wani irin abu yanayi mun yawo acikin jikina inajin kamar zan mutu pls Hmm na kazo, cikin tsananin tashin hankali yace no my honey *Leemah* ai idan kika mutu nima mutuwa zanyi bakisan yanda nake jinki a zuciya taba ne, Cikin kuka tace nima haka sweet Hmm na pls to ka zo kaji?..dasauri yace to my honey *Leemah* kiyi shuru ki daina kukan gani nan zuwa Insha'allah kibani 30 minute bari naje nahau flight kinji?..tace to sai kaza Allah
yatsare mun kai, yace ameen kema haka ki kula mun da kanki kinji ko?.. tace to sannan ya kashe wayar yadauki abin dayake bukata sannan yafita dasauri daga office din.
****
*Jana* CE keta faman sauri tana waige waige da'alama tayi abinda tasa bane wato satar fita, dasauri tashige lungun titin ta tari adaida tahau tareda fadi masa inda zaya kai ta wato anguwan su Ado, suna isa tafito dasauri tabiya shi kudin sa tashige gidan.
Zaune ta iske shi yayi sha ya yabugu zama tayi kusada shi zatayi magana yafisgota dakarfi yahade bakin su, yafara aika mata da banzan sakonni take tafara mayar masa da martani cikin lokaci kankani suka fada duniyar asararru, saida suka dauki tsawon wani lokaci sannan suka sararawa kansu.
Ba tareda ya kalle taba yace inajinki fadi abinda zaki fada,tace *"BB* fa yasake ni; saki uku tsaki yayi tareda cewa ai dama dole ne sai yasake ki, kuma ba saki uku ba idan anayin saki dubu to shi zatayi maki, yanzu ina "yaran suke?..tace yakwace su" dasauri yace har da Junior?.. tace "eh cikin tsawa yace kut! kan uba dan uban "sa to ai Junior ba d'a sa" bane d'a bane, Cike da tsoron ganin yanayin sa tace...
*_Barka da Jumma'a yan'uwana_*
Muje zuwa
A
*_KYAUTAR ALLAH CE_*
(Labarin Sadeeya)
Tareda
โ๐พ
๐นMeenart๐น
[11/9, 10:08 PM] My Ameena: ๐๐๐๐
๐๐๐
๐๐
๐
_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐
6โฃ8โฃ
WRITTEN
By
๐ *AMEENA UMAR FARUQ*๐
OR
๐ *MEENAT* ๐
SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*
___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
โ๐ฝ
_*Bismillahirrahamanirraheem*_
_NOT EDITS_
Haba adona ai nasan "Junior d'an kane bana shiba, to amma tunda yakarbe shi ya zanyi umuh?...wani matsiyacin kallo ya watsa mata me dauke da mamakin jin abinda tace" wai ya zatayi?...cike da bacin rai yace ya zakiyi fa ki kace?...tace to adona ya zanyin mana tunda yariga ya karbe shi, yace to bari kiji nafa maki yanda zakiyi shine ki karbo mun yarona,
Cike Da tsoro tace nakarbo shifa kace?...haba adona tayazan karbo "shi tunda ba wanda yasan cewa ba dansa" bane, cikin had'e rai yace "eh idan ba wanda yasani ke aikin sani nima nasani dan haka dole ne ki karbo mun "d'ana dan wlhy bazan taba bar masa gudan jinina ba eheee,
Dan baiyyu yuwa ya gama na ka sani sannan yaraba ni "d'ana Don idan bakisani ba yau nasanar dake, shine "mutumin dayasa narasa kafata daya ehee kuma wlhy sai nadau fansa, ido tazaro cike da tsoro tace "eh adona bangane ba me kake nufi ne?... yace "eh nan yafada mata duk abinda yafaru, sannan ya cigaba da masifar sai takarbo masa dansa.
*Jana* kam hankalin ta yatashi musamman dataji labarin nan, gashi taga da gaske ado yake wanda idan har ya matsa to asirinta zaya tonu wanda sam itakam bazata taba son haka ba, don haka sai ta kwantar da murya tafara lallashin sa dafadin.
Haba adona ka kwantar da hankalin ai "Junior danka ne don haka kamar yadawo gurin ka amma dole sai munbi ahankali, kasan me?... fuska had'e yace inajinki fadi tace kaga nagama idda dama nazo ne nafada maka......
Nan dai *Jana* tafada masa kudirin ta nasan suyi auren kisan wuta, sannan tace kaga idan nakoma sai muyi masa asirin dazaya mallaka mun komai nasa, kagama saina shi yamaida sunan "Junior adukan kadarorin sa kasan Allah adona wlhy *"BB* yanada kudi sosai sunada kamfanin har biyu bayan tulin kadarori dayake dashi,
Yana kuma business sosai sannan sunayi tareda wannan shegen *Harees* din kuma wlhy mugun kudi suke samu, najima ance yabude gurin saida motoci irin sababbin yayi masu shegen tsada, shiya nake son nakoma don musamu mu kwashi dukiyar daga nan sai musan yanda zamuyi dashi Inafata ai kaga ne to amma Kaiya kagani?...don wlhy idan bamu mallaki dukiyar naba *"BB* yacuce mu.
Shuru ado yayi yana zararin maganar ta aransa yake fadin tabbas haka yaka mata yayi, wanda ta hakan ne zaya mani damar daukar fansa akan abinda shegen yai masa, ajiyar zuciya yayi tareda cewa to naji amma sai nayi shawara tace to shikenan adona amma kamar yaushe kenan?...kaga yanzu Baba ya mugun samun ido baya barina fita saidai idan yafita sai nasato hanya nafito.
fuska had'e yace idan naga zan iya nafada maki idan kuma bazan iyaba to shikenan saikije kinemi wani, dasauri tace haba adona zaka iya mana yace humm! to kibani lokaci zanyi tunane sannan yanzu banida kudi kuma banida wayar dazan kiraki,
Dasauri taciro wayar ta Nokia acikin jaka tabashi _kasan cewar Barau yasake siya mata wata_, sannan tabashi dubu biyar tace akwai sabon sim card acikin sai kasa kati nasa maka sabon layina kayi mun flashing sainaga lambar, inagani ma kamar akwai sauran kudi aciki haka akayi bayan yayi mata flashing din sai tayi seving sannan suka sake aikata fasikanci su sannan ta tashi ta tafi akan sai sunyi waya to Allah ya shirya.
*_Abuja_*
********
*Habeeb* kam yana fita daga office escorts din suka nufi shi Dasauri, Saminu yace barka da fitowa yallabai zamu fita ne?..dasauri *Habeeb* yace "eh tareda mika masa jakar laptop dinsa yace Sir Ina zamu?..yace airport zaka kaini zamuje Bauchi ne yanzu my honey *"Leemah* batada lafiya, dasuri yace subhalallahi! yallabai Allah dai yasa dasauki?...
Yace Ina fatan haka zamuje dai mu gani yace to Allah yabata" lafiya, yace ameen Insha'allah gobe zamu dawo Saminu yace to Allah yakai mu lafiya, yace dai-dai lokacin da yabude masa mota yashiga suma suka shiga sai airport, ba tareda bata lokaci ba jirginsu yatashi zuwa Bauchi shida Saminu da sauran escorts din sai direbobi ne suka juya gida.
*_Bauchi_*
*****
*Deeya* kam suna gama waya da *Habeeb* ta tashi duk da batajin dadin jikin ta haka bai hanata shiga kitchen ba, don ta sama wa *Habeeb* abinda zayaci tunda dama yace mata yau bazaya dauki azumi ba saboda yanajin ulcer sa nason tashi, gashi dama ko banza tasanshi da mugun tsandar abincin waje kilama tun karin safe ke cikinsa.
Bat areda bata lokaci ba tayi masa simple girki me kayatarwa irin wanda tasan yanaso, saidai dakyar tagama saboda jikinta kwata-kwata batajin dadin sa.
Bayan tagama sai tashiga tayi wanka tayi simply make up sai tafeshe jikinta da turaruka masu kamshi sannan tasa wata riga yellow, me shegen kyau itama me hannu shimi ce kamar wanda tacire, saidai ita wannan takawo mata guiwarta sannan tanada zif ta gaba tun daga sama har kasa sa banin wacan datacire iya cinya sannan batada zif, saboda yanzu ire-iren kayan data kesawa kenan idan tana gida saboda tafi jin fadin su.
Bayan ta gama shiryawa sannan tafito falon kasa ta kishingid'a akan kushin me zaman mutun uku tareda daukar remote, ta kunnan kallo tashar zee world takamo tayi sa'a sun sawani India film me kyau tafara kallo tayi tana kallon wayar ta.
Su *Habeeb* na sauka sai ya Saminu yakira direba tareda escorts din dake Kai su *Deeya* school, aikam cikin lokacin kankani sai gasu sun isa airport din motoci uku dasauri Saminu ya budema *Habeeb* yashiga suma suka shiga sannan suka ja suka tafi gida.
Suna isa *Habeeb* yafito dasauri ba tareda yajira Saminu yabude masa kofaba cikin takun kasaita yanufi part dinsa, yana shiga yafara fidin my honey *Leemah* where u?...Dasauri tamike jikinta har yana karrrrrrma tsabar son taji ta ajikinsa, kuri sukaiwa juna da ido kowa ne yana jin tsanani kaunar dan'uwan sa tareda sonjin sa ajikin sa ahankali yaware mata hannu alamar tazo gareshi.
Aikam cikin sassarfa ta'isa tafa dafaffad'an kirjinsa wani iri yar ajiyar zuciya suka sauke me karfi, sai kuma *Deeya* tasaki kuka dasauri yace no no my honey don't crying l'm here with u zo muje ki fadamun meke damu ki, sannan meyasa ya baki kira "dan'uwa yaduba munke ba umuh?.. ya kareshe fadi tareda daukar ta cak! yanufi bedroom dinsa ciki kuka tace komai yacewhy dai lokacin da suka isa cikin bedroom.
Kan gadon yakwantar da'ita yayi mata runfa sannan yace haba my honey *Leemah* soki ke wani abin yasa meki ko?.. kai ta girgiza yace to fadamu ina keyi maki ciwo?...tace Hmm na niban saniba, cike da dan tsoro yace yah elahee! to ko baby baya motsine?... yafadi tareda shafa cikin ta daya dan taso kadan, kasan cewar duk cikin yashige cikin kirjinta da hips..
tace Hmm na yanayi ko dazu yanata yi,
Yace To kuma bana ce ki daina zama a part din nan ke kadai soboda irin haka umuh?.. amma bakiji ba ko?.. Kindai jin magana ta ko?..my Honey *Leemah* why?.. cikin kukan tace sweet Hmm na sorry bazan sake zama ni kadai ba kaga da nadawo school sai nashiga part din "Hajiyarmu sun tafi anguwa har dasu Lili mama, to shine fa nashiga part din "lnnan mu nafada mata banajin dadin jikina amma sai tace" waina tafi part dina bata ko tsaya nafada mata ba ta kareshe fadi tareda turo baki still hawaye na gangarowa afuskar ta.
Ran sa a had'e yasa hannu yashare mata hawaye tareda cewa Sorry kinji stop crying bari nakira "Dan'uwa yadubaki kinji?..Dasauri tace a ah ka bari "yadawo ido yazaro tareda cewa what?..kina nufin har sai "yadawo daga aikin sannan zaya duba ki?..baijira amsar taba yace niban sa meyasa kike son wasa da lafiyar kiba yafadi yana kokarin ciro wayar sa dake aljihu,
Dasauri ta rike masa hannu tareda cewa pls kafin kakira shi" fara bani dumin jikinka tukun, cike da mamaki yace you??? tace yeah it's me u *Leemah* ta kareshe fadi tareda yimasa fari sai kuma ta kashe masa ido daya, aikam take yarikice yayinda yaji tsikar jikinsa tayi yarrrrr har zayayi magana tayi saurin had'e bakin su, ido ya lumshe yana jin wutar kaunar ta tana sake roruwa azuciyar sa ahankali yasa hannun sa zaya zuge zif din gaban rigar.
*_Nikam ganin hakan yasa nafe ce da gudu arai na kuma ina fadin kai! ashe Deeya ta zama expert a wannna fagen._*๐
Saida suka samu nutsuwa tukun na sannan *Habeeb* ya rungume ta tsam akirjinsa yana jin tsananin kaunar ta, ahankali yasa hannu yana gyara mata
lallausan kashin kanta daya barbaje, sannan yatallabo fuskar ta idon ta lumshe tana sakin murmushi shima murmushin yayi tareda yimata kiss agoshi da lips yace thanks my honey, saidai gaskiya kinyi mun wayo daga cewa nabaki dumin