Showing 150001 words to 153000 words out of 163788 words
Chapter 51 - KYAUTAR ALLAH COMPLETE by Amina umar faruk.txt
dake cikin na *Habeeb* yasaki.
Cike da tsoro had'e da tashin hankali yasake damke hannun ta yana kiran sunan ta tareda girgiza ta saida ina bata amsa ba, hakan ne yasashi dakama *Harees* tsawa
dafadin dalla gafara mlm ka'ajiye yaron nan,
kazo Kaduba mun *Leemah* ta kaji KO?...dasauri yakima wa wata nurse yaron,yaje yafara bata taimakon gaggawa saidai kuma duk iya yinsa numfashi ta bai dawo ba, hakan yasa yashare gumi cike da tsoro hade da tashin hankali yace...
*_Washhhh!๐คฆ๐ปโโ readers nagaji kai ku cemun sannu mana๐yaseee_* *_dakyar nayi maku wannan dogon typing din, saboda matsalar da wayata_* ๐ฑ *kebani*
*_Pls readers kuyi addu'a_* ๐คฒ๐ฝ *_sosai_* *Allah _yakawo_* *_sabuwar waya๐_* *_sai naji dadin kara tsawon_ _typing kamar_ _yanda_ _wasu suka bukata๐._*
Muje zuwa
A
*_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya)
Tareda
โ๐พ
๐นmeenat Lufhat๐น
[11/9, 10:17 PM] My Ameena: ๓ฐผ๓ฐผ๓ฐผ๐ ๐๐๐
๐ ๐๐
๐
_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐
8โฃ1โฃ
WRITTEN
By
๐ *AMEENA UMAR FARUQ*๐
OR
๐ *MEENAT* ๐
SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*
___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
โ๐ฝ
_*Bismillahirrahamanirraheem*_
_NOT EDITS_
Innalillahi'wa'inna'ilaihirraju'un, wanda tare suka karasa fadi da *Habeeb.* Sai kuma yai shuru...jikinsa yai sanyi cike da tsoro *Habeeb* yace me yafaru?..
Ahankali *Harees* yadago kai gumi nasake tsatsufo mashi ya girgiza kai tareda dafa kafadar shi, cikin wani irin yanayi me cike da fargabar abinda zaya fada...
wandan haka ne yasa *Habeeb* cike da tashin hankali fadi wai mene ne kafada mun mana meyasa me ta ne?...cikin tsoro yace am sorry to say dan'uwa Ina ganin fa Queen of beauty ta cika, jikinsa ne yadauki karrrrrma dasauri yace kamar ya?..
yace Ina nufin taras....
Kasa karasawa yayi saka makon wani irin mahaukaciya tsawa da yadoka masa, sannan yachakumi rigar shi cike da tsananin tashin hankali yace karya kake! karya kake!!, bakasan aikin kaba amma wlhy *Leemah* ta bata mutu ba, sai kuma ya ture shi ya dagata dasauri ya rungume akirjinshi, yayinda jikinshi yana sake daukar karrrrrma cikin tsananin tashin hankali had'e da firgici,
yace yah! ilahee! "a ah *Leemah* ta bata mutu ba karya kake dan'uwa nasan *Leemah* bazata tafi tabarni ba, KO *Leemah* ta?..shurun dayaji ne yashi dago dakanta ya kalli fuskar datayi jajir ga hawaya da gumi sunyi mata cabe-cabe, cikin tsoro yace *Leemah* ta ki bude idon ki dan'uwa yagane karya yake baki mutu ba ko?..aikin ce zaki rayu dani kuma zaki mutu dani KO?...
yace yes nima nace Zan rayu dake Zan mutu dake ko?.. to *Leemah* ta tashi mu rayu tare kinji?..,sosai *Habeeb* yake surutai wanda kanaji zaka gane baya cikin hayyacin sa,
saidai duk abin nan dayake ko yar yatsarta bai motsa ba balle numfashi ta yadawo gangar jikinta, hakan ne yabashi wani irin firgitattacen tsoro da sauri ya ajiyeta tareda mikewa arazane tamkar mahaukaci sabon kamu, yana kallon ta yana girgiza Kai yana kuma jada baya cike da tsoro,
Yace "a ah *Leemah* ta karkiyi mun haka zuciya ta bazata iya jure *RASHIN* kiba, dasauri *Harees* yanufe shi yana fadin pls dan'uwa ka nutsu kaji?.., Kai ya girgiza tareda rintse ido sai kuma yabude aikam take yafara ganin dishi-dishi yayinda yaga dakin najuya mashi, kafin *Harees* yakarasa gurin shi tuni yazube kasa sumamme.
Cikin tsananin tashin hankali *Harees* ya'isa yadaga shi ya rungume, tareda fadin haba dan'uwa ta yakake tunanin zuciyoyin mu zasu iya dauka?.. bakai ba "Queen of beauty alokaci "a ah, hakan bazaya taba faruwa ba insha'allahu so pls tashi itama naji jikina yabani bata mutu ba, kaji Dan"uwa na?...
sosai *Harees* yaga tashin hankali irin wanda beta nagani arayuwar shiba,
yana ciki wannan halin sai ga wani likita yashiga dakin dasauri yace Dr u need help?.. yace yes pls Dr David mu dorashi abed, dasauri suka dorashi sannan suka shiga bashi taimakon gaggawa, sun dan sauki lokaci kafin su samu numfashin shi yadawo.
Dai-dai lokacin da yatsar *Deeya* tafara motsi sannu ahankali kuma sai duk hannun yacigaba da motsawa sosai, can kuma sai tafara fisgo numfashi dakarfi har kirjinta yanayin sama dasauri dasauri, gani hakan yasa wata nurse tanufi gurin ta dasauri.
Tana fadin Sir she is still a live dasauri yace ok am coming, sannan yace pls Dr David ka karasa dubashi bari naje nabata taimako yace Ok" dasauri yake yafara bata taimako, aikam cikin yandar Allah sai ga numfashi ta yadawo saidai baya tafiya dai-dai, don haka yasa mata oxygen sannan yakoma gurin *Habeeb.*
inda ya'iske Dr David ya gama yimashi duk abinda yadace har da daura mashi ruwa yayi, kallon *Harees* din yayi tareda dafa kafadar shi cikin turani yace karka damu dan'uwanka zaya farka lafiya Insha'allah, amma saika daurashi akan magunguna masu kyau wanda suza su taimaka mashi gurin dawo da lafiyar shi,
kaga ulcer shita tashi sosai saboda rashi cin abinci ga jininsa yahau sosai saboda yawan tunani da kuma rashin ishashshan bacci da baya samu, hakan ne yahaifar masa da zazzabi sosai amma kar kadamu komai zayai daidai, Kai ya gyada tareda zama yace Insha'allah itama matar shi abinda naga yana damun ta kenan sai kuma ga haihuwa yazo wata bakwai, yace eyya Allah ya basu lafiya ameen Dr nagode sannan Dr David din yafita.
Yayinda shikuma ya kurawa *Habeeb* ido yana kallon shi cike da tausayi shi, ahankali yasauke ajiyar zuciya, aran shi kuma yana jinjina irin son da *Habeeb* din yakema *Deeya ,* wanda bai taba tunani yakai haka ba,
Dasauri yamike yasa aka maida su wani lafiyayyan daki, inda ga bed din *Deeya* gana *Habeeb* yayinda bed din twice ke tsakiyar su, sannan ya zauna kusada bed di *Habeeb* yana kallon shi.
********
*Jana* kam dakyar tatashi tayi Wanka ta nayi tana zubawa ado zagi ta uwa ta uba, tareda yi masa fatan allah yahada shida bala'i da masifa arayuwar shi,
*_Nikam nace aikam yana ce ya hadu dasu_*
inda takareshe fadi dacewa shege mugu, kuma dole sai yadawo mata da 'dan ta duk gidan uban da yakai shi.
Aban garen kaka ma haka abin ya kasan ce ganin shuru ado bai dawo ba, har ruwan da aka sawa Junior yakare yasa take tafaman dura masa zagi musamman da likita yace yakawo kudi za'a kara siyo wani ruwan adaura masa,
aikam nan tadinga masifa tana fadin to ita ina ta ga kudin me yasa da ubanshi yana nan basu tambaye shiba, sai ita da naira dari kawai tafi karfi kuma wlhy bazata bayar ba
wata nurse tace yabayar bai isa bane tace to ai sai su sannan nayi, likitan yace to shikenan sutafi gida an sallame su haka tadauki Junior tagoya shi dakyar don baya iya tafiya suka fito.
Sai masifa take ta tare adaidaita suka hau, koda suka isa gida taciro naira dari taba me mashi yace hajiya kudin fa saura naira dari, cike da masifa tace to sai kazo kakwata wannan din ma ai dolece tasa na baka saboda kar ya hanani kwanciyar kabari, tashige gida tana masifa, Kai ya girgiza tareda fadin Kai Allah yara ba mu da jarabbun tsofaffi sannan yaja mashin din shi yatafi.
Ado kam koda suka isa station
dasu basu kyale shi ba, saida suka kara dukan shi shida jaga sukai masu Lilis sannan suka kyale su jaga dayaji wuya yace basu kadai bane, daya yana can yaje karbo kudin motar dasuka sace tadashi,
Nan yafada masu gurin dasuke yayinda kwamishi yasa aje kamo mangal tareda mutumin dazaya siya motar.
Alokaci numfashin ado ko fita sosai ba yayi saboda tsabar azaba amma aranshi jiyayi kamar ya tashi yashake jaga, saboda bakin cikin fada masu inda mangal yake
cikin sa'a aka iske mangal gurin shida mutumin, aka damkosu aka tafi dasu station
suma dukan akayi masu sannan aka watsa su asell har sai Oga *Habeeb* yaje.
**********
*Harees* kam yadade zaune yana kallon *Habeeb* sannan yamike yafita yanufi office din shi, dasauri *Hafeez* yajuyo kasan cewar nan kusa bar shi, cike da tashin hankali yace Hmm ta haihu?..
kai ya gyada masa ajiyar zuciya yayi tareda fadin alhamdulillahi me aka samu suna lafiya itada baby?..
nan yafada masa duk abinda yafaru jikinsa asanyaye yace yanzu duk sun kwance?..,
yace "eh amma Insha'allah zasu farfado lafiya, yace Allah yasa yakuma basu lafiya yace ameen yanzu katafi gida kasanar dasu kasan basun muna asibiti ba yace haka ne fa,
to bari naje, yace Ok sai kadawo tare suka fita shi yanufi gida shi kuma yanufi dakin da su *Deeya* suke kwance.
Yana shiga dakin ya'iske *Habeeb* yafarka yana kokarin fisge Karin ruwan da aka sa mashi, dasauri ya karasa gurin shi yana fadi. Dan'uwa me kake shirin yine haka?...dagokai yayi yazuba mashi kyawawan idon shi dasu kayi jajir, sannan yamayar da idon kan hannu shiya fisge igiyar aikam saiga jini sharrrr yana suna kasa.
Dasauri *Harees* yakama hannun ya danne inda jinin ke zuba, tareda fadin innalilahi! haba don allah meye haka ne?.. to waima ina zakaje ne?. kai bakaga baka da lafiya ba ne...
Cike da'isa da masifa yace wai me ka karanta ne ma?.. cike da mamaki yace ban gane me na karanta ba?..tsaki yayi cike da takaici yace naji kamar ana kiran ka wai Dr *Harees* KO?..
baki da hanci yasaki yana kallon shi sai kuma ya watsa mashi harara yace au dama abinda kake nufi kenan dame na karanta?..,to ban saniba dan raini hankali kawai dama Kai Wani lokacin iskancin ka yawane dashi wlh dalla nika kwanta na gyara maka wannan ruwan daka fisge saboda tsabar fitinar ka data motsa,
Hararan ya watsa masa cikin bacin rai yace mlm bazan kwanta din ba amsa zaka bani, batamun lokaci zaka tsaya yiba saboda inada abinyi kaji ko?..yace hum aikam ni banda abin yi sai kai, to ai kafi kowa sani abinda na karanta.
Dr *Harees* kuma da ake kirana aiba wai bane tabbas nidin cikakken likita ne wanda kaine sheda, tunda agaban ka nakarbi takardan shedar zama Dr ko?...
tsaki yayi cike da masifa yace to lallai kakoma ka karo karatu domin dai baka iya komai ba, kasani *Leemah* ta bata mutu ba don haka zanje na dauke ta nakaita wani asibitin inda kwararrun likitoci suke suduba mun ita, yakareshe fadi tareda ture hannun *Harees,*
Dasauri yarike shi tareda fadin aikam fa ban iya komai ba musamman idan numfashi mutun yatafi, to duk duniya babu kwararran likitan dazaya dawo da numfashin nan idan ba Allah yabashi ikon hakan ba, lallai kam *Leemarka* bata mutu ba dogon suma tayi ta kuma farfado da yardan Allah.
Wani mahaukacin ajiyar zuciya ya sauke dasauri yace Allah nagode maka yanzu tana ina?..yace gata can yafadi tareda nuna mashi inda ta kwance saidai tana bukatar hutu, kamar yanda kaima kana bukatar hutun so kwanta na gyara maka ruwan.
Cikin sanyi murya kamar ba shine ya gama masifa yanzu ba, yace pls dan'uwa I want to see her kaji?.
cike da tausayi shi yace muje kaganta,
Da taimakon *Harees* din suka isa wurin bed din dama sufa jiri sai kwalar *Habeeb* yake sosai, kuri yai mata da ido yana kallon kyakkyawa fuskar ta yanaji sonta da kaunar ta suna sake shiga jinin da jijiya da bargon shi, ahankali yakama lallausan hannun ta dayai matukar dumi yarike yace don Allah *Leemah* ta karki tafi kibarni kini?..
zaya sake magana ahankali *Harees* yace idan ka matsa zata farka ba'akan ka'ida ba, kuma hakan zaya iya haifar mata da matsala wanda nasan bazaka so hakan bako?..kai ya gyada alamar "eh yace yauwa to barta tahuta kaina muje ka huta idan kuka tashi sai kafada mata abinda zaka fada mata kaji?..cikin sanyi murya yace to.
Har zasu wuce bed din twice Cikin zolaya *Harees* yace dan'uwa wai me kake nufi ne?.. da bazaka ga twice baby boys dina ba, koda yake nagane haushin su kakeji saboda ta sanadiyar zuwan sune kake kokarin rasa *Leemarka* ko?..yakareshe fadi tareda daga net din da'aka zagaye su dashi,
yace ga *KYAUTAR* da Allah yabamu wanda kai ko sau daya baka kalle su ba, saboda kanajin haushi zasu rabaka da *Leemarka* KO?...
shin idan da hakan ta kasan ce laifin sune ko?...
Dasauri ya kalli *Harees* din sai kuma yamai da kallon shin kan kyawawan twice
dinsa da suke matukar kama dashi, tamkar yayi kaki sai barcinsu suke abinsu gwani sha'awa saidai basu dawani girma,
tsawon lokaci yana kallon su
yanajin son su da kaunar su yana ratsa shi, saidai so da kaunar dayake yi wa maman su yaninka nasu sau babu adadi,
Ahankali yasaki lallausan murmushi wanda rabon da *Harees* yaga yayi irin sa har ya manta rana, sannan ahankali yace...
Muje zuwa
A
*_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya)
Tareda
โ๐พ
๐นmeenat Lufhat๐น
[11/9, 10:17 PM] My Ameena: ๐๐๐๐
๐๐๐
๐๐
๐
_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐
8โฃ2โฃ
WRITTEN
By
๐ *AMEENA UMAR FARUQ*๐
OR
๐ *MEENAT* ๐
SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*
___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
โ๐ฝ
_*Bismillahirrahamanirraheem*_
_NOT EDITS_
A ah dan'uwa banajin haushin su" ko kadan, sannan kuma koda Allah ya kaddari hakan aiba laifin su bane,
asalima nine me laifin da kaunar maman su tarufe mun ido har na manta dasu.
yace uhum dan'uwa kenan ai basu kadai ka manta ba, kowa da komai ma ka manta, kaidai *"Leemarka* kawai, shin dan'uwa wani irin so kake yima Queen of beauty ne haka?... pls ka fadamun domin yau nasha mamakin ka yanda duk ka birkice, yes I know u love her so much saidai banyi tsammanin kaunar da kake yi mata yazarta wanda nasani ba.
Yace dan'uwa indai akan kaunar *Leemah* ta ne zakaga fiye da abinda kagani, ni kaina bansan irin kaunar danake mata ba saidai nasan abu guda, wato so da kaunarta ajinina yake wanda ya dade dayiwa ZUCIYATA illah,
dasauri yace illah kuma?..murmushi yayi me kayatarwa yace "eh ba illah me cutarwa ba, cike da mamaki yace au dama akwai illar da bata cutarwa?..cikin sanyi murya yace au Kai baka sani ba?..yace a ah nikam ban sani ba, yace to bari kaji illah mara cutarwa,
kaga dai ina daya daga cikin mutane masu matsananciyar sha'awa wanda kai kasan haka ai?...kai ya gyada alamar "eh, yace yauwa sai kuma ya lumshe ido tareda yin shuru na dan lokacin sai yabude idon sannan yace dan'uwa kasan me?..."a ah sai kafada,
yace yauwa kaga dai *Leemah* ta tasiye zuciya ta da abubuwa masu matukar yawa, nafarko tun ranan da muka kasan ce abu daya ni; da *Leemah* ta ban taba nemanta ta kiyarda ba, dan'uwa idan zan nemi *Leemah* sau goma ashimfida ta, zata zo kuma bazata taba nuna mun gajiyawar taba, wanda akarancin shekarun ta bukata ta tayi mata yawa amma haka take kokarin biyamun ba tareda gazawa ba,
wanda na tabbatar idan watace bazata iya hakan ba, bayan haka duk abinda nakeso tanayi mun batason bacin rai akoda yaushe burinta shine ta faranta mun, idan nace banason abu to tabarshi kenan kasan tunda tasamu ciki bata iyacin abincin data dafa da kanta?...
amma haka zata tashi tadafa mun wanda wani lokacin da kyar take gamawa, kuma duk don ta kyautata mun Wani lokaci idan nace *Leemah* ta kibari banason fakina wahalarda kanki akaina, sai tace" indai zanyi farin ciki to shikenan kuma duk lokacin da zance mana nabaro abuja zanzo bauchi,
to zan iske ta girkamun abinci kala-kala masu kyau kai itadai burinta akoda yaushe ta kyautata mun, hum kai dan'uwa abubuwan da *Leemah* ta takemun suna da yawa wanda idan nace zan fada maka su to zamu kwana bangama fada makasu ba,
don haka wannan shine illar da kaunar ta yaimun wanda ba cutarwa,
Shin Dan'uwa don Allah meyi maka irin wannan kyautatawar arayuwa kaga kana nema rasashi yaza kaji?..
yace gaskiya dole mutum taji ba dadi ya birkice kai yama shiga wani hali ba tareda yasan yayi hakan ba, yace yauwa kaima zaka fada
Shiyasa bana fatan ta mutu tabarni, domin idan har hakan zata kasan ce to akwai matsala saboda wlhy Zan shiga wani irin mawuyacin hali karshe na bita domin rayuwa babu ita wlhy zaiyi wuya agareni.
Cike da tausayi yadafa kafadar shi yace haka ne dan'uwa nagani kodaga bacewar ta, saidai kasani, babu matsala ga abinda Allah ya rubuta zaya samu bawa, Kai musulmine ka yadda da Allah da manzon shi ka kuma yadda da kaddara me kyau KO Mara kyau don haka sai kayi imana da duk abinda yasamu bawa to haka Allah yaso,
cikin sanyi murya yace haka ne nagode da tunatarwa.
Yauwa to yanzu yima twice dina Addu'a ahankali ya duka ya dauke su yai masu Addu'a daya bayan daya, sannan sukaje yamai da mashi ruwan tareda yimashi alluran bacci bayan yagama sannan yace to sleep better *Habee-Leemat* murmushi yayi cike da jindadi ya lumshe ido sannan yace Ok" thanks and take care of her before I wake, yace karka damu I will do it insha'allahu nan take wani barci me nauyi yadauke shi, Kai ya girgiza yace Kai! irin wannan kauna haka to Allah yabar ka da *Leemarka* har karshen rayuwar ku ameen ya allah sannan yafita.
*_Nima nace ameen kuma readers kuce ameen_*โบ
Cikin kankani lokaci yan'uwa suka cika asibitin har da Abba da Baffa al-mustafa, amma banda baffa da lnna sukam sunce tunda yan'uwa sunje tosu basai sunje ba,
Saidai *Harees* yace adinga shiga daya bayan daya ana ganin su, saboda kar hayaniyar mutane yatashi gashi kuma suna bukatar hutu,
Haka akayi saidai *Feeya* da Hajiyarmu kam dasuka shiga su kaga yanda *Deeya* takoma gakuma halin datake ciki, aisai suka fara kuka har jikinsu na rawa saida aka fitar dasu daga dakin,
kasan cewar tare suka shiga,
sosai yan'uwa suka tausawa halin da suke ciki musamman *Deeya* don haka suke ta zuba masu addu'a allah yabasu lafiya, twice kam kamar za'acinye su don so da kauna musamman *Feeya* da Hajiyarmu kasan cewar sukam dama komai nasu akan *Deeya* yafina kowa,
akam cikin kankanin lokaci aka shirya twice cikin wasu kayan sanyi kalar ja da ratsin yalo masu kyau, Bayan kowa yaga su yai masu addu'a tareda fatan allah yaraya su akan sunna ya albarkaci rayuwar su, sannan akai mai dasu aka kwantar saboda *Harees* yace kar