Showing 36001 words to 39000 words out of 87273 words
Chapter 13 - MATAR FARI (1 TO END ) COMPLETE by Maman Usman .pdf
Mahfus ba.
"mmn junior tace bawai nace yanada wani mugun hali bane amma inaso kisan Mahfus mutum
d'an adam ne yana iya sauyawa a kowani lokaci.
"ajiyar zuciya amatullah tai hade da cewa haka ne.
"mmn junior tace wlh amatullah koni da kike gani mu haihu har yara biyar bazan iya daukar
kudina nabawa bbn Junior ba, banle har miliyoyi.
"mmn Junior tace amma kiyi hakuri karkice xugaki nakeya.
"amatullah tace aa ba komai nagode.
"bayan amatullah tai arba'in tacewa Mahfus tanaso taje gida.
"Mahfus yace yafiso ya kaita da kanshi bayaso ya sata a motar kasuwa amma akwai kayan da
yakesa sa rai za'a kawo masa kwanan nan tabari idan ankawo sai sutafi.
"bata nuna damuwa ba tace allah ya kaimu.
"sati biyu yaxo har yawuce shiru babu mgnr tafiya, har aka shiga sati uku shima shiru,gani
anshiga na hudu amatullah tasake mgn.
"wata karyan Mahfus yasake shirya mata.
"kusan kowani lokacin amatullah tai mgn Mahfus yasan irin karyan da xai shirya mata.
"abu da yafi dagawa amatullah hankali shine yanxu gaba daya yar'uwanta babu wanda yadamu
ya kirata.
"hatta hajiya da tafi kowa damuwa da'ita yanxu bata ciki kiranta ba, sai sukai wata basu gaisa
ba.
"da amatullah taga Mahfus bashi da ninyar barinta taje gida, sai tadai na masa mgnr.
AFTER 1 YEAR
Mahfus yai kudi sosae wani irin mahaukaciyar gida ya gina masu three bedroom plast komai na
gidan readymade ne ga kuma boysquater.
"mota kuma ya siyar yacika yasiye wanda yafi wannan tsada.
"dakin amatullah daban sai dakin Mahfus dana zunnurai.
"suna tarewa da wata daya ranar Mahfus bedawo gida akan lokacin ba sai bayan shadayan
dare.
"ita kuma amatullah tana zaune tana jiran dawowan Mahfus.
"Mahfus yana shigowa rike da kayan naki naki akwatina ne ya dunga jere matasu lafiyyayu har
guda shidda.
"mikewa amatullah tai da sauri tana amsa tana jeresu.
"Jeresu tai kamar kayan lefe.
"snn ta kawowa Mahfus abinci yanaci tana zaune kusa dashi duk da A.C. dake daki behana
amatullah yimasa fifita ba.
"saida yagama cin abinci tsaf snn amatullah take tambayarsa wannan kayan menene?
"saida yai gyaran murya snn yace kayan fadi kishiyane....
"a gigice amatullah tai hurgi da maficin dake hannunta tace kishiyafa kace Mahfus me nai
maka?
"kyautata makane banayi komai?
"Dan allah Mahfus idan akwai abinda nake makane wanda bakaso kafadimi wlh xan gyara.
"Mahfus yace babu ko daya amatullah nima auren yaxama min kandarace babu yanda zaiyi.
"wlh amatullah cikin lokacin daya na kamu daso fadi ji nake idan ban aureta ba, kamar bazan
rayuba.
"fatana ku xauna lpy.
"shiru amatullah tai tana hawaye.
"gani haka Mahfus yace haba amatullah menene abin kuka?
"idan kika kwantar da hankalinki guda nawa fadi take, wlh yarinya nefa.
"banxa amatullah tai dashi tai shigewarta daki.
"tana shigewa Mahfus yakira fadi suka fara waya dakinshi ya shige, sukai kusan karfe ukun
dare suna waya snn ya kwanta.
"duk maganganu da Mahfus keyi amatullah tana jinshi.
"ko rintsawa amatullah batai ba har safe tana kuka.
"ana idar da sallah Mahfus yai wanka yafita ko karyawa betsaya yai ba.
"yana fita itama amatullah tafita kai tsaye gidan su nasir taje, lokacin betashi a bcc ba hajiya ne
ta tadashi.
"shima kanshi yai mmki da akace amatullah ne taxo gunsa, jallabiya yasa snn yafito a parlour
suka zauna hade da cewa lpy kuwa amatullah?
"daga nan amatullah tasa kuka tafara zaiyanawa nasir abinda ake ciki.
"dariya sosae nasir yai snn haba amatullah daga wasa, wasa ne Mahfus yake miki.
"amatullah tace wlh kuwa nasir da gaskene.
"Nasir yace aa amatullah babu yadda za'ai Mahfus yai wani abu batare da sanina ba shiyasa
kikaji nace haka.
"amma tunda abin yaxama haka in allah ya yarda idan tanafi kasuwa xan ganshi duk abinda
ake ciki xakiji.
"amatullah tace to nagode.
"da haka suka rabu, ta koma gida.
" nasir yaje kasuwa suka hadu da Mahfus bayan su gaisa kafin nasir yai mgn Mahfus ne ya
tareshi da mgnr yana cewa dan Allah nasir kai hakuri nai maka laifi.
"nasir yace na mefa?
sai Mahfus yace wlh wani hidima ne ya tasomin nayi kokarin sanar dakai Allah bebani iko ba.
"nasir yace dama hakane sai kaga abu kalilan ya shiga maka ido.
"Mahfus yace wlh kuwa dama mgnr aure nani.
"nasir yace wani irin aure?
"Mahfus yace aure na mana.
"nasir yace haba Mahfus lpyrka kuwa?
"murmushi Mahfus yai snn yace nasir kasan duk abinda allah ya tsara maka a rayuwa baka isa
ka canxa ba.
"nima kaina a rayuwata bantaba kawo mgnr kara aure a rayuwa taba amma daayake haka allah
ya tsarami bani da yadda xanyi.
"tunda Mahfus yafara mgn nasir ke kallonsa, har yakare nasir bece komai ba.
"saida Mahfus ya kare snn nasir yace allah ya sanya alkairi.
"Mahfus yace amin.
"nasir aina yarinya take kuma yaushe ne biki?
"Mahfus yace anan take xaune amma asalinta shuwace.
"asabar mai xuwane biki, saidai sunce xasu fara program tun ranar laraba.
"nasir yace Allah yasa mukai.
"bayan kwana biyu nasir har gida yaje ya sanarwa amatullah duk yadda sukai.
"amatullah kuka tai sosae, hakuri kawai nasir yabata.
"ana saura sati Mahfus yasakewa gidan fanti ko'ina saida ya gyara.
"ASALIN FADI
fadi yar'asalin barno ce auranta na farko ta haihu yaran uku maza biyu mace daya.
"bayan tarabu da uban yar'yar'ta tasake wani aure nan ma taje tasamu kishiyoyi uku itace na
hudu nan ma sukai ta fafatawa daga karshe dai gajiya sukai da bala'inta suka fita suka bar mata
gidan.
"da taga bazata iya wahalar yaraba itama fita tai takara gaba.
"daga nan tadawo kano tasake wani auran a nan ne tasamu wanda tafi karfita da taga bazata
iya ba fita tai tabar gidan batare da yasake taba, barin gari tai sai bayan shekara biyu snn
tadawo tabude sabon shafin rayuwa.
"maida kanka tai budurwa dayake me karamin jikine hade kuma da iya likeke.
"Mahfus yahadu da fadine a bakin wani super market tana niman napap shine ya rage mata
hanya daga nan sukai exchange number.
"tun daga lokacin Mahfus keta bibiyanta har soyayya tashiga tsakani.
"duk da gogewa da karatun Mahfus yakasa gane fadi ta taba aure.
"da haka har mgnr aure yashiga tsakani.
"shikuwa Mahfus gani yar fara yasashi gigicewa, hakan yasa yashi alwashin saiya fashe aushi
bikinshi da amatullah.
"duk abinda ba'ai ana farko ba yasha alwashin sai yayi ana biyu.
"Hakan yasa yake barin naira kamar besan zafinsu ba.
"duk abinda fadi ta tambaya jiki na bari yake bata kamar yana tsoran ta.
"ita kuma amatullah ido kawai ta xuba masa sbd yadda taga ya canxa daga daya Mahfus ya
riga ya gigice mafi yawancin lokuta idan xai kira amatullah sunan fadi yake kira shiyasa
amatullah fita harkanshi.
"ana saura kwana biyar yar'uwan fadi na bariki sukaxo danki, suna gamawa suka rufe dakin da
key.
"ranar laraba sukai arabiya day ranar alhamis sukai kumbo ranar juma'a kuma sukai wasansu
na kanuri asabar aka daura aure.
"da yamma bayan ankawo amarya suka tafi dina basu dawoba sai asuba.
"duk shagulgulan da akasa babu wanda nasir yaje.
"abokan da yasamu ne na gun business dinshi suka rufa masa baya.
"amatullah tai kuka har tagaji,gaba daya d'anginta babu wanda yaxo daga ita sai mmn junior ne
a dakin.
"ita ke rufa mata baya koda habaici sukai ita ke meda masu sbd ba komai bane amatullah take
fahimta a habaicin da sukeyi.
"kanin Mahfus kuwa abin ba'a cewa komai.
"karma ace Zainab ranar ji tai kamar tazuba ruwa a kasa tasha takeji.
"gara su suwaiba koda xasuyi basuyi a gaban amatullah sai ta kauce.
"da safe kuwa da kawaye amarya suka tashi tafiya dukkani su saida Mahfus yabisu da kudi
hade da turmin xani dan murna.
"suna baki har kunni sunga banxa.
"amarya ansha likelike har angaji sbd ko'ina saida ta tabbata ya matse.
bayan isha misalin karfe goma aka rako ango daki shida abonkansa.
"amarya na zaune gefen gado lulube da mayafi sukai sallama.
"a nata na gogaigir yar'bariki kin amsawa tai wai ita kunya.
H.S.Z.ceí ½í¶Š
í ½í²¦
í ½í²¦
MATAR FARI
(THE FIRST WIFE)í ½í²¦
Fasaha online writes F.o.w.
MMN USWAN
H.S.Z.
26
"kan cushion suka xauna daya daga cikinsu yana rike da leda.
"shiko goga Mahfus bakin gado ya xauna kusa da amaryarsa.
"daya daga cikin abokan ne yafara mgn, saida ya kare snn sauran sukai nasu duk a lokacin
fuskan fadi na rufe da kyale.
"bayan sun gama ne Mahfus ya rakasu daga nan ya rufe gida.
"yana dawowa ya dauki leda daya yakaiwa amatullah.
"lokacin tana kwance ita da d'anta zunnurai yariga yai bcc itane idon ta biyu.
"shiga yai da sallama, kasa2 ta amsa ba lailaine kajiba.
"Mahfus yace har kin kwanta ne?
"banxa tai dashi.
"kan side dirowa ya ije mata nata ledan kazan snn yane saida safe.
"Mahfus yana fita Mahfus tasa ko kallon Kazan batai ba kuka kawai tasa.
"da shiko Mahfus dakin amaryansa yashiga, duk a lokacin tana nan zaune inda ya barta.
"yana shiga ya rufe kofa da key snn ya karisa kan gadon.
"hannu yasa ya bude fuskanta.
"da sauri fadi tasa hannu ta rufe fuskanta alamar kunya.
"hannu Mahfus yasa ya bude mata fuska yana fadin haka amaryata har yanxu kunyata kakeji?
"shiru fadi tai kanta a kasa taki yarda su hada ido dashi.
"rike mata hannayen yai da nashi hannu, sbd kada ta sake rufe fuskan.
"matsowa Mahfus yai dab da'ita yana cewa haka amaryata kirage kunyanga mana kunyan yai
yawa.
"hannu Mahfus yasa ya dago mata habanta hade da kashe mata ido.
"da sauri ta kauda fuska.
"gani haka yasa Mahfus sauka daga gadon kamo hannunta yai yana cewa xomuje xuyi alwala
amarya ta.
"suna shiga yace tai yagani saida tai takare snn shima yai nashi, suka fito ya jasu sallah raka'a
biyu bayan sun sallame Mahfus ya dora hannu akanta yai addu'a snn yai mata tambayoyin akan
wanka da tsarki.
"duk ta amsa masa.
"snn Mahfus ya jawo ledar kaza.
"budewa yai ya ware yage manar yai xai kaimata baki da sauri ta kauda baki.
"babu yadda Mahfus beyiba taki yarda yabata saidai tasa hannu ta ci da kanta.
"da haka sukaci suka koshi snn Mahfus yace suje suyi wanka, nan ma kin yarda tai suyi tare a
acewarta saidai yafarayi idan yagama saitai nata.
"Mahfus yace tashiga tai, har tashiga Mahfus ya mika mata kayan bcc.
"tana gamawa tasa kayan bcc, dayake tasha maguguna gyara nono dama kuma ba lailai bane
kagane ta taba shayarwa sbd irin nonuwar nan ne da basu xubewa a tsantsaye suke.
"saidai kwaskwa rima da yakara yi.
"tasnasa kayan tafito suna hada ido da Mahfus da sauri tashige cikin labulaiya ta boye.
"Murmushi kawai Mahfus yai snn yashige toilet.
"yana shiga da sauri fadi ta dauko handbag dinta tasake dibo magani matsa tasa hade da d'an
like2 snn takoma inda ya barta.
"Mahfus yana fitowa ya ganta inda ya barta da sauri ya karisa gun yana cewa xomuje amaryata
mu kwanta.
"tsayawa tai tana kame2 kamar yarinya.
"gani haka yasa Mahfus daukarta yai tsaf xuwa gado snn yakashe wuta.
"shafeta yakeyi da haka duk suka tube, kiss Mahfus yake mata hade da goge goge.
"jin Mahfus xai shigeta wani irin ihu tasa masa hade da shure shure na karya.
"dayake tasha managi sosae dana matsi shiyasa Mahfus be ganeba.
"sbd matsan da tai sosae, tun fadi nayin na karya da taji gurxa komawa na gaske tai.
"sbd ba karamin shiri tai ba, hakan yasa Mahfus yaki sauka a kanta tabkar mahaukaci yakoma
Mahfus harda ihu.
"da taga haka tureshi tai daga kanta, wannan dare babu wanda ya rintsa daga ita har Mahfus.
"hakan yasa basuyi sallah ba sai goman safe, duk da haka Mahfus nanan like da'ita.
"amatullah tana tashi ta hada masu abin breakfast ta jere masu a dinner snn takoma daki.
"koda fadi tace tanajin yunwa hanata fita Mahfus yai towel ya daura yaje dinner ya dauko abinci
da kanshi yake bata har takoshi.
"snn yakwashi kayan yakai dinner yana ijewa yakoma daki.
"shiru shiru amatullah tana jiran shigowar Mahfus amma shiru har karfe biyu mikewa tai tashiga
toilet tai alwala har tafara sallah saiga kiran Mahfus.
"bata daga ba saida ta'idar da sallah snn takirashi, babu ko gaisuwa cewa kawai yai kingama
mana abinci kuwa?
kashe wayar kawai tai taci gaba da addu'ar ta, da Mahfus yaga haka towel ya daura ya biyota
dakinta.
"tana kan sallaya tana addu'a gani shigowarsa ne yasa ta shafa,
"zunnurai na ganin bbnshi da sauri yaje ya rungumeshi, daukarshi Mahfus yai hade da cewa
katashi lpy?
"kawai zunnurai yadaga yana murmushi.
"saida amatullah tashafa snn Mahfus yace naje dinner banga abinci ba lpy?
"me yahanaki girki?
"amatullah tace bance nayi bane shiyasa.
"Mahfus yace haba amatullah sbd Allah sainace kiyi girki?
"idan bakiyi dan muba ai zakiyi d'an zunnurai ko?
"yanxu haka kika xauna kika barmi yaro da yunwa bayan ga komai enough a gida.
"to wlh baxan yarda da irin wnn abu ba, maza kitashi kije kin mana abinci dan tsabar wala kanci
sai kibar mutani da yunwa.
"kimewa tai batare da musuba tana gaba yana baya saida tashiga kitchen snn ya dauke
zunnurai ya koma dakin amaryansa.
"kafin amatullah tagama girki tea suka hada suka sha.
"ita kuma bata gama girki ba sai bayan la'asar.
"amatullah na girki tana hira da d'anta har takare.
"tana gamawa takai dinner ta jere saida takoma daki snn takira Mahfus ta waya ta sanar dashi.
"fitowa sukai tare Mahfus yana rungume da'ita saida ya gyara mata kujera ta xauna snn shima
ya xauna.
" dibawa a plate yai da kansa yake bata har takoshi snn shima yaci nashi.
"sunayi suna hira da dariya kusan duk abinda sukeyi amatullah najin su.
"suka gama suka koma ciki.
"da yamma ma hakane, tana gama girki takoma daki.
"bayan kwana biyu fadi harda koyawa Mahfus style takeyi wasu abubuwan ma a gun ta yake
gani.
"hakan yasa daya koma dakin amatullah taga sabon salo, duk yadda yai kokarin yin hakan
da'ita amma amatullah taki.
"shiyasa tunda daga lokacin idan ran girkin amatullah ne Mahfus yaba dawowa da wuri sai
bayan goma kuma koda yadawo asace yake shiga gida sbd saiya raba dare a dakin fadi yake
shiga snn xaishiga dakin amatullah.
"wani lokaci ma saita falka take ganishi kwance a bayanta, kuma tunda sasafe yake fita.
"amatullah tun tana hakuri har tagaji tai mgn amma duk a banxa gashi har yanxu fadi bata
amshi girki ba, a cewar Mahfus sai takai wata snn xata fara girki.
"shiyasa amatullah ta daina girkin rana tunda Mahfus benan na dare kawai takeyi.
"Mahfus yanada sati hudu da aure bayan yadawo daga kasuwa yacewa fadi ta shirya sutafi
gidan inna, haka ta shirya suka fita saida suka biya tacewa Mahfus yasiyewa inna gasassun
kaji.
"haka Mahfus yasiye hade da juices kala kala snn suka karisa.
"suna shiga dakin inna suka wuce kai tsaye, mmn junior tana masu maraba har fadi tatsaya su
gaisa da sauri Mahfus yaja hannunta suka shige.
"gaisuwar da xasuyi ba kenan.
"inna shiga har kasa fadi ta duka ta gaida inna, gani dakin duk kasa yasa ta daukan tsintsya
tafara shara.
"inna tana aaa amma saida tai, tana gamawa ta ninke kayan dake kan gado ta jeresu gefe.
"ita ko inna sai faman shimata albarka takeyi.
"Mahfus ya dauki ledar kaza yace inna gashi inji itace ta siye miki.
"da sauri inna tace kai fa harda wani dawai niya kuma to Allah yai albarka yabaku masu saka
maku, kagani kenan Mahfus yanxu kasan kai aure ka auro yar' mutunci wanda ta gaji arxiki
ba'irin su amatullah ba d'angi bala'i....
"sallar mmn junior ne ta katsesu, itama tana gani haka gaisawa kawai sukai tabar dakin.
"hade da mmki sbd tasaci jin wasu mgnr da inna kenan.
"suna sallama sukai suka koma gida, duk da ranan amatullah ne keda girki amma bedamu
Mahfus ba.
"suna shiga yarufe gida dakin fadi yashiga bekoma dakin amatullah sai karfe biyun dare.
"ita kuma duk a lokacin tana zaune xaman jiranshi.
"yana shiga gaya idinta biyu saida yaji wani irin amma yamatse, batare da yai mata mgn
hayewa yai gado ya kwanta hade da rufe ido.
Mafi yawancin lokuta yanxu Mahfus bedamu da yabawa amatullah hakkinta ba, koma kwananta
ne yanda ya kwanta haka xaitashi.
"tun tana damuwa har tasaba, idan har kaga Mahfus yasadu da'ita to ko tabbas ita ta matsa
masa.
"kuma bazata samu yadda takeso karshenta saidai akare da bacin rai.
"shiyasa ta hakura dashi.
"Mahfus yana kwanciya ya juya mata baya, amatullah tana zaune tace masa yatashi tanaso
suyi mgn.
"Mahfus yace tai mgnr kawai yana jinta.
"amatullah tace aa tafiso dai yatashi.
"tashi Mahfus yai hade da jan tsaki yace ina sauraronki.
"sai amatullah tafara da dama mgnr makarantar zunnurai ne gani nai yanxu shekara uku yake
nima kuma gashi bayakinshi yabude sosae da mgn shine nace gara tun yanxu asashi a school
sbd yanxu ne xai rinka picking