Showing 9001 words to 12000 words out of 87273 words
Chapter 4 - MATAR FARI (1 TO END ) COMPLETE by Maman Usman .pdf
"abba yace inaso ka cire amatullah a zuciyarka, inaso ka shafeta a tarihin rayuwarka, inaso ka
mance kamar a rayuwa kuntaba soyayya da'ita.
"idan har nina haifeka umurni na baka.
"kai baka gode bama da tanuna bata sonka? inda wata ne sai anyi aure taxo ta cutar dakai.
"wlh kamarudee bana bakin ciki da haka ya kasance Allah yasa haka yafi alkairi.
"kuma banaso ka kullace ta azuciya dan tace bata sonka har gobe amatullah kanwarka ce, ko
bayan rainane inaso kariketa tamkar uwa daya uba daya kana jina ko?
"Kamarudee yace inaji abba.
"in Allah ya yarda xantayaka da addu'a Allah yai maka musanya da abinda yafi alkairi.
"kamarudee yace amin nagode abba.
"hira sukai sosae snn abba yafita yaje ya kwanta, shiko kamarudee tashi yai ya dauro alwala
yaxo yafara jera nafifili har saida yai raka'a goma snn yai sallama yadade yana fadiwa ubangiji
kukansa snn yashafa.
"ranar juma'a ana sauka daga masallaci Mahfus ya kami hanyar kano yana sauka direct gidan
kani bbnshi yanufa bayan sun gaisa gani haka yasa bb karami yace amma isowar kenan ko?
"Mahfus yai murmushi hade da cewa wlh bb.
"da sauri bb karami yacewa motarshi takawowa Mahfus abinci.
"da sauri ta mike ta kawo masa abinci, sosae Mahfus yaci yanaci suna hira.
"bayan ya gama cin abinci ne Mahfus ya sanrawa bb karami abinda ke tafe tashi.
"saida bba karami ya jijina mgnr tuku snn yace to Mahfus kadaifi kowa sani halin da muke ciki,
abincin da xamucima wani lokaci gagararmu take.
"wlh Mahfus a yanxu da nake haka idan har kace mutafi ko kudin ko mota bandashi.
"murmushi kawai Mahfus yai hade da cewa bba babu damuwa, Allah xai rufa asiri.
"bb yace yarufa saidai yakara.
"saida suka kara taba hira snn Mahfus ya karisa gida gun mmnsa.
"Mahfus yana sallama Mmn Mahfus tana gani d'anta da sauri taje ta rungumeshi tana murna a
parlour suka fara xama ruwa ta dibo masa hade da abinci Mahfus yace aa mm nariga naci a
gidan bb karami.
"tace au kace bayanxu ka'iso ba.
"murmushi kawai Mahfus yai snn sukaci gaba da hira, Mahfus ya kwashe duk abinda ake ciki ya
sanarwa mmnshi.
"murna tai sosae amma kuma jikinta yai sanyi sbd yadda yabata labarin iyayen amatullah.
"gani yadda tai yasa Mahfus yace mm lpy?
"murmushi tai hade da cewa to Mahfus dole jikina yai sanyi kafi kowa sani kafi kowa sani halin
da muke ciki bamu dawata kaddara da yau xamu daga musiyar duk karatunka ya cire sai dai
gidan ga da yarage.
"kuma a yadda kake mgn yar'masu kudine kana gani xata'iya zama damu?
"murmushi Mahfus yai snn yace idan gun xamane babu matsala sbd haya xankama.
"da sauri tace haya Mahfus?
"Mahfus yace eh mm kinga bekamata daga yin aure tafara xama a nan ba.
"idan kudi kike tunani Allah xairufa asiri.
"hira sukai sosae hade da tattanawa yadda xasuyi.
"da safe yaje ya sanarwa kawonshi kani mmnshi.
"ana gobe xasuxo Mahfus ya dibi kudi ya bawa mmnshi taxaman siyayya Mahfus da kawo abu
da bb karami suka biyo Mahfus xuwa nima masa auran amatullah.
H.S.Z.ceí ½í¶Š
í ½í²¦
í ½í²¦
Fasaha online writes F.o.w.
MMN USWAN
H.S.Z.
9
"su Mahfus suna isa dakinshi ya kaisu saida sukayi sallah snn ya dibo masu abinci.
"dama tun suna hanya Mahfus yaiwa adam da suke daki daya waya da cewa yai masu abinci,
gasunan a hanya.
"shiyasa kafin su iso adam yagama abincin.
"suna idar da sallah Mahfus da adam suka kawo masu abinci.
"bayan sun fara cine adam da Mahfus suka fita waje sbd suyi mgn, bayan sun fitane Mahfus
yake cewa adam to adam ya kake gani za'ayi?
"adam yace abinda yafi kawai kiranshi xakai ka sanar masa cewa ga iyayen naka su iso, da
wani lokacin zamuzo mu sameshi?
"Mahfus yace ko?
"idan na kiranshi ta waya na sanar masa ba xaixama rainin wayo bako?
"kasan manyan mutani sai a hankali abu kadan xakai kai kuskure.
"adam yace babu komai kiranshi ma yanxu.
"Mahfus yace yanxu fa kace?
"adam yace eh mana.
"fisge wayar Mahfus adam yai hade da searching number alhji Ibrahim yana gani dealing
number yai, alhji na dagawa adam yabawa Mahfus wayar.
"cikin girmamawa Mahfus ya gaida alhji Ibrahim snn yace dama na kirane na sanar dakai cewa
ga iyayena din sunzo.
"da sauri alhji Ibrahim yace madalla abu yai kyau, ina masu snn da xuwa.
"murmushi Mahfus yai snn yace suna amsawa hade da cewa alhji da wani lokaci ne xasuxo su
sameka?
"alhji Ibrahim yace idan nine ko yanxu xasu iya xuwa.
"murmushi Mahfus yai hade da cewa alhji idan sukaxo da safe fa yayi?
"alhji yace Allah ya kaimu, sai kunzo.
"Mahfus yace to alhji nagode sosae Allah ya kara girma.
"alhji yace amin.
"snn sukai sallama.
"Mahfus yana koshe wayar da sauri ya juya suka hada ido da adam, adam yace kagani ko.
"Mahfus yace wlh kuwa.
"zama sukai suna tattana yadda zasuyi, suna cikin hada saiga kiran amatullah ya shigo.
"gani number amatullah ne yasa Mahfus receiving call din da sauri hade da cewa hello my baby.
"wani dadi ne yakama amatullah sbd jin muryar abin kaunar ta, shiru kawai tai tana sauraron
baitocin da Mahfus yake rera mata.
"jin shiru da tai yasa Mahfus yace hello my baby kina jina kuwa?
"amatullah tace ina raurarenka.
"saida yagama jera mata baiti snn yace my baby albishirinki.
"amatullah tace goro.
"Mahfus yace nakawo su bbna, yanxu da haka ma suna daki suna cin abinci.
"amatullah tace da gaske?
"Mahfus yace wlh kuwa, harma nai waya da alhji Ibrahim yace gobe mutafi yana jiranmu da
safe.
"amatullah tace Allah ya kaimu.
"nan sukaci gaba da suransu,adam ne ya katsesu da cewa sukoma daki maybe su bba sun
gama.
"Mahfus ya kashe wayar suka shiga cikin daki, su bba har sugama hira kawai sukeyi.
"su Mahfus suma zama sukai sukaci gaba da hira.
"da safe bayan su karya duk sukai wanka duk suka shirya snn Mahfus yakira alhji Ibrahim yake
tambayar shi ina ne xasuje?
"shine alhji Ibrahim yace su hadu a gidan su alhji Muhammad.
"suna gama mgn da Mahfus ya kira alhji Muhammad ya sanar masa ya nanan xuwa amma
sanar masa da iyayen Mahfus xasuxo ba.
"suna gama mgn alhji Ibrahim ya shirya sai gidan su alhji Muhammad, sbd yasan idan har be
igasu xuwa sune suka rigashi xuwa gidan ba lailai bane alhji Muhammad ya barsu su shiga
gidan.
"be dade da isa ba saiga su Mahfus da iyayen sa harda adam, a parlour akai masu ma sauki
bayan su gaisa ne alhji Ibrahim yake sanarwa alhji Muhammad ga iyayen Mahfus sun isa.
"saida suka sake gaisawa snn alhji Muhammad yacewa alhji Ibrahim kaine da mgn ai.
"nan alhji Ibrahim yace ina fatan yaronku ya sheda maku dalilin niman da muke maku ko?
"duk sukace kwarai da gaske.
"sai yace dama d'anku ne yaga yarinyar guna yake so, shiyasa nace idan har da gaske yakeyi
yaturo manyanshi asan inda aka tsaya.
"suka eh duk yai mana bayani.
"alhji Ibrahim yace alhamdllh.
"snn ya juya kallonsa gun alhji Muhammad suka hada ido.
"a lokacin ne alhji Muhammad yace tunda har su riga susan da mgnr me za'a jira ko yanxu ma
za'a iya daura auren ya dauke ta sutafi.
"murmushi kawai alhji Ibrahim yai snn yace baza'ai haka ba, anan suka shirya aka yanke masa
sadaki hade da sa ranar nan da wata uku me xuwa.
"godiya sukai sosae snn sukai sallama daga nan basu tsaya ko'ina ba sai tashar mota saida ya
sasu a mota hade da biya masu kudin motar, mota na tashi suka juyo kai xuwa gida.
"bayan su Mahfus sun fita ne alhji Ibrahim da yya khamis suke kara tattanawa yadda za'a tsara
bikin, shiko alhji Muhammad idan ya tanka kasa ya tanka har suka kare mgnr su besa bakin ba.
"bayan su gama mgn ne alhji Ibrahim yamike zai fita sai alhji Muhammad yace dan Allah idan
ka'isa gida kace inaso gani kamarudee.
"cikin wasa alhji Ibrahim yace baza'a fadi ba, waye d'an aikenka?
"ashe babu dadi ina mgn akan yar'ta amma kokasa baki.
"da sauri alhji Muhammad yace au tanan kafito Allah ya baka hakuri.
"duk sukasa dariya harda yya khamis dake gun saida yai dariya.
"snn alhji Muhammad yace kabari ma kawai xantura yynshi ya kira minshi.
"cikin wasa alhji Ibrahim yace da dai yafi maka.
"duk sukasa dariya hade da tafawa.
"bayan alhji Ibrahim ya fita sai alhji Muhammad yacewa yya khamis yabashi number
kamarudee, a take agun yana amsa ya kira.
"kamarudee yana gani number alhji Muhammad da sauri ya daga cikin girmamawa d ya
gaidashi bayan su gaisa ne alhji Muhammad yace yanaso ganishi.
"kamarudee yace in Allah ya yarda da yamma zanxo.
"alhji yace Allah yasa mikai.
"su Mahfus suna isa gida yakira mmnshi ya sheda mata duk yadda aikai hade da mgnr sa rana.
"nan dai sukai ta tattana yadda za'ayi.
"suna gama mgn ya kira abokinshi nasir ya sanar dashi duk abinda ake ciki hade da mgnr sa
rana.
"nasir yace babu damuwa xaisamu sauran abokansu ya sanar dasu duk abinda ake ciki.
"nasir abokin Mahfus ne tun suna yara tare suka taso, saidai basuyi makaranta daya da Mahfus
ba sakamakon shi nasir iyayensa masu haline shiyasa yai pravent school amma kuma duk da
haka besa abotansu ya rabuba.
"kuma yana tai makawa Mahfus sosae babu me jin kansu.
"da yamma bayan sallar isha kamarudee yaje gidan su alhji Muhammad, yana isa ya samesu
duk suna zaune a parlour amma banda amatullah.
"bayan su gaisa ne alhji Muhammad yake tambayar kamarudee har yanxu besamu yarinyar da
tai masa bane?
"sai kamarudee yace yasamu amma besanar da iyayen taba sbd tana zana exma din kammala
secondary ne shiyasa.
"amma din ta kare sai natura manyana.
"alhji Muhammad yace aa ba haka za'ai ba, gara muje akan lokaci sbd kada wani ya rigamu.
"yace kasanar dani yar'gidan waye? kuma aina ne gidansu yake?
"kamarudee yace yar'gidan tsohon d'an majalisan taraiyane, dake zaune a (Bosso Lowcost).
"alhji yace babu damuwa idan Allah ya kaimu gobe da safe kazo muje gidan.
"kamarudee yace Allah yasa mukai.
"nan sukai sallama.
"washe gari da safe misalin karfe goma na safe kamarudee ya shirya cikin shiga ta alfarma
yaxo daukar alhji Muhammad.
"alhji Muhammad shima haka yai nashi shigan abin sai wanda yagani, abba yace kamarudee
yaxo sutafi a nashi motar ne.
"kamarudee da abba suna baya direba yana jansu.
"a hankali suke tafiya ga sanyi A.C dake dukansu turarewa kamar wanda aikai bari a jikinsu.
"suna isa security dake gadin gidan yaki budewa, karamin card abba yacire daga aljihunshi
yabawa security din ya kaiwa alhjin ciki.
"ana kai masa ya karanta yace maza aje a bude masu gate, duk da besan su waye ba amma
yasan ba kananan mutane bane.
"suna shiga da kanshi yafito yai masu iso xuwa parlour.
"suna shiga suka gaisa snn masu aiki suka kawo masu su fruit hade da su abinci da ruwan
sanyi.
"kadan kawai sukaci sbd karma ace basuci bane.
"snn suka sake gaisawa, alhji tasi'u yace alhji bangane kaba.
"murmushi yai snn yace eh balailai bane ka ganeni sbd yai ne farkon haduwarmu, yaro nane
yaga yar'ka na'ima yakeso kaji dalili xuwanmu.
"murmushi alhji tasi'u yai snn yace gaskiya a yadda naso nafiso sai tai karatu sosae snn tai
aure.
"abba yace idan karatu ne nayi maka alkairi bayan aure ni da kaina zansaman mata makaranta
taci gaba da karatu.
"shiru alhji tasi'u yai snn yace to yanxu ya kakeso aiyi?
"murmushi abba snn yace alhji duk yadda kai daidai ne.
"murmushi shima yai snn yace yanxu kamar wani lokacin kukeso?
"abba yace idan d'an mune ko yau akabamu so muke sbd a shirye muke.
"alhji yace shikenan yanxu abar takare exma sauran mata paper two takare idan takare da sati
daya sai a daura masu auren ko beyiba?
"abba yace zaikai kamar wata nawa kenan?
"alhji yace wata daya kenan.
"abba yace madalla mugode sosae Allah yabar zumunci.
"anan kasa masu kudin sadaki atake abba yabiya komai.
"snn sukai sallama.
"gidan alhji Ibrahim suka nufa direct alhji Muhammad ya zaiyanawa alhji Ibrahim duk yadda
sukai.
"godiya alhji Ibrahim yai sosae hade da cewa watodai kanaso d'anka ya riga yar'ta kenan.
"duk sukasa dariya.
"sun jima suna hira snn alhji Muhammad yaje gida.
"da yamma bayan sun gama cin abinci ne alhji Muhammad yake zaiyanawa su hajiya da yya
khamis abinda ake ciki.
"duk murna sukai hade da fatan alkairi.
"itako amatullah ko ta tanka, karshenta ma tashi tai tabar gun.
"gani haka hajiya ta bita har dakin ta hauta da fada inda take shiga banan take fita ba.
"sauran sati biyu bikin kamarudee alhji Muhammad ya aiki yya khamis DUBAI siyayyan kayan
lefen kamarudee.
H.S.Z.ceí ½í¶Š
í ½í²¦
í ½í²¦
MATAR FARI
(THE FIRST WIFE)í ½í²¦
Fasaha online writes F.o.w.
MMN USWAN
H.S.Z.
10
"kwana biyu da tafiyar yya khamis DUBAI yadawo kaya kam sai son barka abin ba'a cewa
komai.
"washe da dawowar yya khamis hajiya mmn su amatullah da kawayen mmn kamarudee suka
kai kayan lefe gidan su na'ima.
"duk wanda sukaga kaya basu cewa komai sai san barka.
"hakan yasa aka basu tukwici me yawa.
"Mahfus kuwa sai faman shirya2 yakeyi gashi saura sati yakare service dinshi, yanxu haka
shirin komawa kano yakeyi.
"ana saura kwana uku bikin kamarudee Mahfus yaxo sallamar amatullah zai kama kano.
"amatullah najin haka tasa kuka tana fadin yanxu tafiya xakai kabarni?
"gani babu wanda ke ganisu yasa Mahfus rungumarta yana fadin please stop crying my baby
kwata2 kwana nawa yarage mu kasance tare na har abada?
"dan Allah kidaina kuka kinji amatullah.
"amatullah tace to idan katafi bayan kwana biyu zakaxo?
"Mahfus yace haba amatullah ki tausayamin mana bakisan ba'aso ango yarinka yawo akan
hanya sbd tsautsayi ba.
"kidaiyi hakuri kinji my amatullah.
"gani taci gaba da kuka hannu yasa yana goge mata hawaye hade da kissing dinta.
"gani yadda yake kissing d'inta kamai xai cinyota a take taji wani iri yana yinta yafara canxawa
da sauri ta fisge jikinta daga nashi.
"shima kanshi Mahfus din haka yaji amma sai yamatse hade da cewa ya dai?
"kai kawai ta girgiza.
"Mahfus na rike da hannunt yace ni xantafi sbd banaso nayi tafiyar dare.
"shiru amatullah tai tana kallonshi.
"Mahfus yace haba amatullah kiji mgn mana.
"amatullah sai hawaye.
"Mahfus sake rungumeta yai yana yimata rada a kunni har saida tasaki jiki tai dariya snn
Mahfus yace baby xantafi.
"amatullah tace to Mahfus Allah ya kaika lpy.
"Mahfus yace yauwa matata kokefa.
"murmushi kawai amatullah tai.
"cikin gida ta koma ta dauko hijab dinta wanda ya sauka mata har kasa snn tadawo, tana fitowa
tace suje.
"da sauri Mahfus yace muje ina?
"murmushi tai snn tace rakiya ne xanyi maka.
"Mahfus yace aa kikoma kawai kada ai maki fada.
"da sauri amatullah tace babu damuwa mutafi kawai.
"Mahfus yace idan abba ya ganki fa, mexaki ce masa?
"amatullah wlh banaso kijawo abinda za'ai maki fada.
"murmushi tasake yi snn tace babu matsala tunda kai ne.
"Mahfus yace to shikenan mutafi.
"haka suka fita suna tafe suna hira har saida suka kusa barin layinsu snn Mahfus yace ya'isa
haka tsayawa sukai suna sallama, mani Mahfus xaitafi amatullah tasake sa wani kuka.
"dole yasa Mahfus tsayuwa yana rarrashinta har saida tai shiru snn yace xaitafi, har Mahfus
yajuya xaitafi komai ya tuno oho dawowa yai yace muje nakai ki gida.
"batare da musuba amatullah ta juya har kofan gida ya kaita kuma saida ya tabbata tashiga ciki
snn shima ya dauki hanya.
"batare da bata lokaci ba yana isa gida jakarsa ya dauka xuwa tasha.
"adam ne yai masa rakiya har tasha saida adam yaga tashin su Mahfus snn yajuyo xuwa gida.
"sun rabune akan shima gobe xaitafi garinsu gwambe sai kuma idan Allah yasa yasamu xuwa
biki.
"gidan su amarya na'ima biki akeyi gadan gadan yau ake arabiya day gobe kuma akwai kumbo
jibi kuma sai walima washe gari kuma daura aure.
"gidan su amatullah tamkar nan ne gidan ango sbd komai anan akai yar'uwa da abokan arxiki
anata shirin xuwa arabiya day kowa ya shirya cikin shiga ta alfarma amma banda amatullah
babu yadda ba'ai da'ita ba amatullah taki tafiya dole yasa suka kyaleta.
"dakinta ta shige hade da daukar alkur'aninta taci gaba da karartawa.
"kamarudee ansha kyau duk da janlabiya yasa amma saida yai kyau.
"kudi kuwa ankasheta ne kamar ba'a sonta.
"Mahfus yana isa gida ya kira amatullah ya sanar da'ita.
"hira sukai sosae har saida kudin su duk yakare snn suka koma chatng su Mahfus basu kwanta
ba sai misalin karfe uku na dare.
"misalin karfe goma na safe ne aka daura auren kamarudee da na'ima.
"da yamma aka kai amarya gadan ta dake G.R.A. alhji Muhammad ne ya basu gidan kusa dana
yya khamis su xauna.
"alhji tasi'u ya hana kowa kwana a gidan amarya