Showing 3001 words to 6000 words out of 87273 words
Chapter 2 - MATAR FARI (1 TO END ) COMPLETE by Maman Usman .pdf
shikenan.
"bayan azahar yana dawowa daga masallaci yasamu gun gefen katifarsa ya zauna snn ya
dauko wayarsa number amatullah yai derling lokacin tana zaune a dinner tana cin abinci kiran
Mahfus ya shigo, gani suna tare da hajiya ne yasata mikewa xuwa bedroom.
"kafin ta shiga ya tsinke tana shiga gado ta hau ta kwanta snn tabishi tana derling taga number
busy, kafin ta daga hannu daga kan screen din kiranshi yasake shigowa da sauri tai receiving
hade da sallama.
"shima amsawa yai da amin wa'alaiki salam, da fatan kina lapiya?
"amatullah tace lfy klau. ina yini.
"yace lfy klau,ya kika? da fatan kina cikin koshin lafiya?
"amatullah tace klau, da fatan kaima haka?
"ya alhamdllh. snn yace dear dama sonake na kawo maki ziyara anjima bayan la'asar kina
gida?
"amatullah tace ina gida babu inda xani.
"yace to shikenan sai nazo.
"suna sallama kiran kamarudee yana shigowa, kamar bazata daga ba yai ringing har ya katse
bata daga ba.
"sai a na uku snn ta daga hade da sallama.
"cikin murna ya amsa hade da cewa malama amatullah yau bakije makaranta ne ba?
"da sauri tace wani makaranta kuma?
"kamarudee yace islamiya mana, gani nai yau asabar kuma nasan day dokan abba duk ranar
asabar kuna zuwa islamiya.
"amatullah tace hakane kaf, bansamu xuwa bane....
"da sauri kamarudee yace why my wife?
"da sauri amatullah tace ur wf, fa kace?
"murmushi kamarudee yai mai cike da nuna so da kauna, sai yace kwarai da gaske my wife to
by insha Allah.
"dama karatu ne ya tsai damu alhamdllh yanxu dai kinkare, sai kuma mgnr aure sbd babu
lokacin kinmafi kowa sanin haka.
"shiru amatullah tai batare data tanka masa ba.
"kamarudee yace hello baby kina jina kuwa?
"murmushi yake tai masa duk da ba ganinta yakeyi ba, snn tace ina sauraronka.
"sai yace to my baby yah kika gani? Yanxu nai mgn da abbana suxo ai mgnr sa rana? tunda tun
ba yau ba anriga angama komai dama karatu ake jira ki kammala kuma alhamdllh Allah yasa
kin kammala ko?
"babu yabo babu fallasa tace haka ne.
"yace to yanxu ina office ne idan nakoma gida xan sanarwa abbana duk abinda ake ciki.
"da sauri amatullah tace aa kabari ba yanxu ba, sbd akwai abinda nakeso na kammala tuku.
"mmki ya kama kamarudee sosae, sai yace haka amatullah wani irin abune wannan?
"batare da tabashi amsa ba cewa kawai tai idan na kammala xakasan ko menene.
"jiki a sanyaye kamarudee yace amatullah kenan meyasa kikeso ki dauko wasu halaiya wanda
dah bansanki dasu ba? yanxu har akwai wani abinda zaki shirya wanda bazaki iya fadi miba?
babu damuwa Allah ya tabbatar mana da alkairi yasa ki shirya alkairi sai anjima.
"kashe wayarsa yai batare da sauraron abinda xatace ba.
"itama amatullah ko a jikinta hurgi tai dashi gefe.
"bayan la'asar misalin 4-30 Mahfus ya'iso kofar gida su amatullah, yana isa karanta yai ta waya
tana gani kiranshi da sauri ta daga hade da sallama.
"cikin fara'arsa ya amsa sallama hade da cewa gani a bakin gate.
"saida ta tsaya ta gyara jikinta snn tafito sanyi da doguwar hijab da'ita tai masa iso xuwa gun
shan iskansu dake cikin farfajiyar gidan.
"yana xama bayan sun gaisa tace please one minute.
"yace ok.
"da sauri tashiga ciki ta dauko masa abinci da ruwan sanyi.
"gani jug din dake hannunt xai fadi yasashi mikewa da sauri ya amsheta jug din.
"murmushi kawai tai hade da cewa nagode.
"saida sukai hira sosae snn taxuba masa abinci da drink a cup hade da cewa bissmillh.
"duk da uban yunwar da yakeji amma abinci ya gagareshi ci, juice kawai ya i'ya kurba shi dinma
kadan ne kawai sai faman juyi yakeyi da spoon a hannu.
"yana juyayin ta ina xaifara.
"gani hakan yasa amatullah tace bissmllh mana.
"murmushi yai snn yafara ci yakai cokali daya biyu gani abinci taki tafiya yasashi ije cikalin, ido
kawai ya xuba mata.
"gani yanayin sa ya canxa ya amatullah cewa yadai Mahfus kodai baka da lpy ne?
"murmushi karfin hali yai snn yace amatullah ni xantafi dama xuwa nai mu gaisa, tunda mun
gaisa ni xantafi ya karisa mgnr ne da mikewa.
"itama mikewa tai, tana masa rakiya har yafita babu wanda ya tankawa wani.
"gani sukai bakin gate amatullah taja ta tsaya, anan sukai sallama yatafi itama kuma takoma
ciki.
H.S.Z.ceí ½í¶Š
í ½í²¦
í ½í²¦
MATAR FARI
(THE FIRST WIFE)í ½í²¦
Fasaha online writes f.o.w.
MMN USWAN
H.S.Z.
5
"Mahfus saida yai nisa da gidan su amatullah snn yasamu gun ya zauna tunina kala2 yakeyi
meyasa yakasa aiwatar da abinda ya kawoshi gun amatullah?
"meyasa take cika masa ido da yawa ne?
"tsoranta nakeji ko kwarjini ne taimi da yawa da har nakasa fadi mata abinda ke zuciya ta?
"know i'tcan possible.
"duk yadda za'ayi saidai ayi amma yau d'in nan nayi alkawarin sanarwa amatullah abinda ke
zuciya ta.
"bari namike zama began ni ba.
"mikewa yai yaci gaba da tafiya har yakai gun da xaisamu napap, yana yashiga sai uguwar da
yake zaune.
"itama gun da suka zauna da Mahfus takoma ta xauna, tunani kala2 takeyi meya kawo Mahfus
ne gida?
"da'alama akwai abinda ke damushi amma kuma yakasa fadi mata.
"to menene wnn?
kodai shima yanajin abinda nake jine a zuciya ta?
"can kuma tace to koma menene Allah yasa alkairi ne.
"mikewa tai hade da kwashe kayan abinci takai ciki.
"kafin Mahfus ya'isa gida lokacin sallar magrib yayi masallaci uguwarsu ya tsaya yai sallar
magrib da isha, saida ya idar snn yakarisa ciki.
"ana idar da sallar isha misalin 8-30 saiga kamarudee yaxo gidan su amatullah kai tsaye ciki
yashiga har parlour daidai lokacin akwai hajiya da abba yya khamis da ita kanta amatullah din.
"har kasa ya duka cikin girmamawa ya gaida su abba da hajiya, duk suka amsa hade da
tambayar nashi iyayen yace suna lpy suce a gaidaku.
"tare sukace suna amsawa.
"yya khamis yace ina mutumina? wato yya kamarudee kenan.
"kamarudee yace yana gida.
"abdulshakur shine yyan kamarudee tare sukai makaranta tun suna yara har girmansu har aure
ma lokacin daya sukai.
"tun suna yara sun shaku sosae bcc kawai ke rabasu sai yanxu da sukai aure, yau da gobe yafi
karfin wasan yaro.
"bayan sun gama gaisawa ne duk suka watse, yarage dagashi sai amatullah.
"tashi yai yadawo kusa da'ita gani haka yasa amatullah kara dauke fuska.
"kamarudee da yaga haka sai yakara saki nashi fuskan hade da cewa hajiya amatullah kenan,
kina lafiya?
"tace klau.
"gani yadda ta kara daure fuska da kuma amsa masa gaisuwa ciki isgili.
"yasashi cewa haba amatullah idan wani laifi nai miki nafiso ki fadimi amma bskikama fushi
daniba.
"dariya tai masa me kama da yage hade da cewa babu komai kamarudee...
"bata rufe bakiba saiga kiran Mahfus yashigo wayarta.
"jin wayar amatullah tafara ringing da sauri kamarudee ya kafawa screen din ido, itama
amatullah din wayar take kallon gani number Mahfus ne yasa jikinta wani iri, takasa daga wayar.
"gani haka sai kamarudee yace ki daga mana.
"shiru tai batare da ta tankaba.
"har wayar takatse.
"murmushi kawai kamarudee yai hade da cewa da kin dauka kawai.
"wayar na katsewa da sauri ta kashe gaba daya.
"shima Mahfus gani har wayar ta katse bata daga ba yasa besake kira ba.
"kamarudee yace amatullah.
"tace na'am.
"kamarudee yace amatullah xuwa nai da kaina sbd muyi mgn ta fahimta dake, mgnr waya
bazata gamsar d'ani ba shiyasa nazo muyishi gani gaki.
"da sauri amatullah tace mgnr me kuma?
"gani yadda tai tuni yariga yagano inda ta dosa.
"amma be nuna mata ba, yaci gaba da cewa amatullah indai a gaskiya aure nakeso kuma a
yadda nakeso banaso shekararga takare banyi aure b.
"saidai kinsan al'amarin ubangiji kana naka Allah yana nashi, nashi din kuma shine gaskiya.
"shiyasa nazo mu tsaida mgn daya, ko yah kika gani?
"shiru amatullah tai kanta a kasa.
"kamarudee yace ba shiru zakin ba, mgn zakiyi.
"a lokacin ne amatullah tace a gaskiya akwai abinda nake shiryawa, idan xaka iya hakuri har na
kammala to.
"da sauri kamarudee yace menene abinda kike shiryawa wanda ba zaki'iya fadin shiba?
"tun da rana nake tambayar ki idan anyi mgn saiki ce akwai abinda kike dhiryawa.
"amatullah inaso kisan duk abinda zakiyi ya zama gaskiya kinsa gaskiya aciki.
"ita rayuwa da kike gani d'an taka sannu ne.
"idan kikabi rayuwa da sauki komai zaixo miki da sauki.
"ni ba takura miki xanyi ki aureni dole ba.
"idan Allah yayi ke matata ce wlh duk yadda kikakai ga dojewa sai anyi.
"idan kuma wani kike hange amatullah wlh ina me tabbatar miki ba zaikai abinda iyayenki suka
hango miki ba.
"ni a matsayin yya nake a gareki ba xanga abinda zai cutar dake nabari ba.
"amatullah ina me tabbatar miki tattara hankalinki waje daya kisan abinda kikeyi.
"ni xantafi idan abinda na fadi miki yai miki xafi to kiyi hakuri.
"jiki a sanyaye amatullah tace aa babu komai nagode.
"mikawa yai hade da cewa idan na isa gida xamuyi waya.
"amatullah tace to ka sauka lpy.
"yace amin nagode.
"har bakin motarsa tai masa rakiya, gani fitowa yya khamis ne yasata komawa cikin gida.
"bayan shigan amatullah cikin ne yya khamis yake tambayar yadda sukai da'ita.
"babu abinda kamarudee ya boyewa yya khamis duk yadda sukai da amatullah kamarudee ya
fadiwa yya khamis.
"yya khamis yace babu damuwa xansa abinyi kuma in Allah ya yarda xansa mata ido naga
abinda take shiryawa.
"kamarudee yace to yya nagode sosae, dan Allah katai makami wlh inaso amatullah sosae.
"tun kafin su abba su mgnr hadamu nake son amatullah, sai kuma gashi iyaye suma sun yanke
shawar hada mu.
"shiyasa yya tun kafin ta kare makaranta naso ayi auren idan yaso ta karisa a gida na, su abba
sukaka bin nawa yanxu ga abinda ya biyo baya.
"yya khamis yace my brother karkaji komai in Allah ya yarda komai xai daidai ta.
"kamarudee yana mgn ne cikin rauni, yace amin yya nagode.
"yya khamis yace babu damuwa idan kaje ka gaidamin su hajiya da abba.
"kamarudee yace zasuji.
"snn sukai sallama yashiga motarshi yai gida.
"amatullah na shiga ciki dakinta ta shige kai tsaye, bayab ta shiga ne sai ta kunna wayar ta snn
takira Mahfus.
"lokacin wayar tana hannushi yana gani kiranta da sauri yai receiving hade da sallama.
"cikin fara'a ta amsa bayan sun gaisa ne amatullah tace dan Allah kai hakuri naga kiranka
lokacin ina tare da bakone shiyasa.
"Mahfus yace babu damuwa amma yanxu bakon yatafi ko yana nan?
"amatullah tace yatafi.
"snn taci gaba da cewa daxu kazo sai naga kamar kana cikin damuwa ko?
"murmushi yai hade da cewa amatullah kenan bana cikin damuwa saidai.....
"da sauri tace saidai me?
"yai shiru.
"tace hello Mahfus kana jina kuwa?
"Mahfus yace ina jinki amatullah.
"sai tace to kodai baka da lpy ne?
"Mahfus yace aa lpy ta klau.
"to kodai wani abu kake bukata a gun?
"murmushi yai hade da cewa kamar su me kenan amatullah?
"amatullah tace yau ake yinta Mahfus inda nasani ai bazan tsaya tambayar kaba.
"Mahfus yace hakane amatullah.
"Mahfus yace wlh amatullah tun ranar da muka fara haduwa Allah yasami kaunarki.
"tunaninki ya dameni har kusan hanani bcc yakeyi wlh amatullah ina matukar kaunarki, amma
bansan yadda xaki dauki abin ba.
"wani irin sanyi amatullah taji a xuciyarta.
"da kanta take tambayar zuciyarta ashe Mahfus yanajin abinda nakeji a zuciya ta?
"shiru da yaji yasashi cewa hello amatullah kina jina kuwa?
"wani irin dadi ne ya xiyarci zuciyan amatullah da kuma kunya bashi amsa hakan yasa ta kashe
wayar.
"mmki ya kama Mahfus hade da cewa to kodai banyi mata bane yasata kashe wayar?
"nadai nasan banda mummunar halinta saidai kudi ne bandashi.
"tunda yanxu wata irin rayuwa ne muke cikin duk kyaun ka da kyaun halinka idan bakada kudi
aikin banxa ne.
H.S.Z.ceí ½í¶Š
í ½í²¦
í ½í²¦
Fasaha online writes F.o.w.
MMN USWAN
H.S.Z.
6
"amatullah na kashe wayar wani irin tsanle tai hade da cewa Allah na gode maka.
"ashe Mahfus yana sona? ashe ba nikadai nakejin haka a zuciya ba.
"lailai ni amatullah ba karamin dace nai ba, idan har nasamu Mahfus a matsayin mijin aurena
ba.
"to amma ba nan gixo ke sakar ba yy xanyi da abba?
"da wani ido xan tunkari abba da cewa banaso kamarudee?
"shi kanshi kamarudee din ya xanyi dashi?
"gashi da fushi da kuma naci.
"ba lailai bane ya fahimce ni.
"a gaskiya ba xan'iya auren kamarudee ba.
"ba xan'iya rayuwa dashi ba, rayuwa kuma ta har abada.
"shiru tai sai can daga baya tai wani tunani da sauri tace kai kamarudee sai dai kayi hakuri,
Mahfus shine yafi dacewa dani.
" tana cikin hakan saiga text din Mahfus yashigo da sauri ta bude text din.
"ga abinda ta gani kamar haka.
"( Assam amatullah na bugone sbd naji makomata muna cikin mgn kika kashe waya shiyasa na
bugo sbd naji aina aka ijeni? idan har banyi makiba dan Allah banaso ki boyemi nafiso ki sanar
dani. Kuma idan har haka ya kasance d'an Allah inaso muci gaba da zumucin mu kamar yadda
muka saba.
"ina sauraran amsarki.)
"tana gama karantawa tai wani ajiyar zuciya, itama rubuta masa tai kamar haka.
(Assam Mahfus naga sakoka babu damuwa kasan hausawa sunce matar mutum kabarinsa dan
haka karka damu Allah yai mana jagora)
"snn tai sanding.
"Mahfus yace gani shigowar text din ya bude.
"bayan ya karanta ya gama babu abinda ya fito daga bakinsa sai alhamdllh.
"kamarudee ya'isa gida ne cikin bacin rai kwata2 babu abinda fuskanshi ke nunawa sai alama
damuwa.
"yana parlour dakin shi ya shige kai tsaye, ko kayan jikinshi be cireba haka ya haye gado ya
kwata a rigigine hade da rufe ido amma ba bcc yake yiba.
"lokacin da kamarudee yashigo parlour akwai hajiya a gun, kuma ita kanta hajiya tasan idan har
yafiya ne kamarudee ba xai shige be tsaya ya gaida taba.
"hakan yasata mikewa da sauri tanufi dakinshi, tana shiga ganinshi tai a rigigine kamar me bcc
amma tasan ba bcc yakeyi ba damuwa ce kawai.
"karisowa tai tasamu bakin gado ta zauna hade da kiran sunanshi kamarudee kamarudee sai a
na uku snn yace na'am.
"hajiya tace lpy kuwa meke damuka?
"idanshi a rufe batare da ya tubeba yace babu komai.
"hajiya tace kamarudee tashi ka xauna kaji.
"dagowa yai ya jingina da bango, snn hajiya taci gaba da cewa kamarudee lpy?
"yace ba komai.
"tace wani abune ya sameka?
"yace aa.
"wani ne ya bata maka rai?
"shima yace aa.
"hajiya tace kamarudee inaso kasan cewa nine mahaifiyarka wanda a rayuwar ka ta duniya
baka da wance ta fini, idan baka fadimi damuwar kaba kanada wanda zaka fadi matane?
"kamarudee yace aa.
"hajiya tace to ina sauraranka.
"Shiru yai snn yace hajiya akwai wani abu da nake matukar so a rayuwata inaso a matsayinki
na mshaifiyata kitayani da addu'a idan rabonane Allah ya bani, in kuma ba rabona banane ba
Allah yamin musanya da abinda yafi maza alkairi.
"da sauri hajiya tace amatullah ne ko?
"murmushi kawai yai hade da cewa aa.
"sai tace to shikenan in Allah ya yarda duk lokacin da nai sallah xantayaka da addu'a koma
menene Allah yai maka zabin alkairi.
"Kamarudee yace amin nagode.
"snn hajiya tace tashi kaje kayi alwala kayi nafila koda raka'a biyu ne, ka fadiwa ubangiji
kukanka xakaji saukin damuwar ka kajiko.
"kamarudee yace naji nagode.
"hajiya tace to mike.
"mikewa yai yashiga toilet yai alwala saida taga yafara sallah snn tafita.
"sai da kamarudee yai raka'a goma sha biyu a sujudan shi na karkene ya tsaya sosae yana
fadiwa ubangiji damuwarshi da niman zadin alkairi gun ubangiji.
"snn ya daga ya zauna yai taihiya hade da sallama ya dade sosae ya lazumi har saidai bcc yaci
karfinsa snn ya shafa ya kwanta.
"Mahfus yana gani text yashigo wayarsa da sauri ya bude yana gama karartawa rungumar
wayar yai yana hamdala.
"tun daga lokacin soyayya mai karfi ta kankama tsani Mahfus amatullah.
"shiko yya khamis tun daga lokacin yasawa amatullah ido.
"duk juyin da xatai yana nan biye da'ita.
" kowa weekends Mahfus yake xuwa gun amatullah.
"idan yana da isanshe kudi sai ya biya yai mata siyayya iya karfinsa snn ya karisa gidan su.
"duk lokacin da bazai samu xuwa ba saidai sue ko takira ko kuma shi yakira.
"tunda kamarudee yaga haka yarage kiran amatullah, sbd koda yakira ba xata daga ba.
"wata weekend bayan sallar isha Mahfus yaxo suna hira shida amatullah, kamar daga sama
saiga kamarudee yaxo.
"tun kafin ya parking ya hango amatullah ita da Mahfus tsaye da alama hira sukeyi sbd yadda
yaga amatullah ke fara'a.
"saida ya karewa Mahfus kallon snn yafito kai tsaye gun su yanufa yana isa gun hannu ya
mikewa Mahfus suka gaisa.
"kamarudee saida ya daidaici amatullah na kallanshi snn yaiwa