Showing 6001 words to 9000 words out of 87273 words

Chapter 3 - MATAR FARI (1 TO END ) COMPLETE by Maman Usman .pdf

02 Aug 2025

3310

Mahfus wani irin kallon rainin
wayo.

"snn yace bari nashiga daga ciki.

"amatullah kasa amsawa tai saidai dariyan yage.

"yana shiga sukai karo da yya khamis da sauri kamarudee ya gaidashi, baya ya amsa snn yace
bari na turo maka ita.

"kamarudee yace ai naganta a waje....

"da sauri yya khamis yace a waje kace ita dawa?

"murmushi kawai yai hade da cewa da wani.

"a fusace yya khamis ya nufi gun da su amatullah suke hira, Mahfus yana ganinshi da sauri
yace yya ina yini.

"hannu khamis ya mike masa suka gaisa amma babu alamar walwala a fuskansa.

"bayan su gama gaisa wane yya khamis yace dan Allah kai hakuri abbanmu ne yakeson
ganinta amma xuwa gobe kadawo.

"Mahfus yace babu damuwa, a take sukai sallama ya fita.

"yana fita yya khamis yafara xaginta har suka shiga cikin parlour.

"gani bakinta na motsi tanada ninyar xaginsa ko meda masa da mgn a fusace ya dauketa da
tokari kadan yarage ta fadi kamarudee ne ya tareta da sauri.

"wani irin ihu tasa,wanda yasa abba da hajiya fitowa da sauri.

"tana gani fitowarsu taci gaba da kuka sosae, abba ne yake tambayar abinda yake faruwa.

"yya khamis ya kwashe komai ya fadiwa abba, mmki ya kama abba sosae sai yace amatullah
wai da gaske ne.

"shiru tai hade da sunkuyar dakai kasa.

"abba yace amatullah kiyi mgn.

"shima shiru tasake yi.

"yya khamis yace abba kaga abinda nake fadi ko.

"abba yace aa khamis kabita a hankali.

"gani shiru da tai yasa abba yace kamarudee idan kaje gida kacewa alhji inaso ganisa.

"kajiko gara kawai ayi bikin ne kowa ya huta.

"da sauri amatullah ta mike hade da cewa wlh abba bana sonshi.

"gigice abba yace amatullah me kika ce?



H.S.Z.ce🖊
�💦�
💦

MATAR FARI
(THE FIRST WIFE)💦

Fasaha online writes F.o.w.

MMN USWAN
H.S.Z.

INA MAI BAKU HAKURI MASU KARATU DA MUNTUWAR DA NAYI, NA RASHIN SA SUNA
DA BANYI BA A PAGE 6.

WASAU AL'AMURA NE SUKA SHAMIN KAI A'M SORRY PLEASE�🏻�🏻

7

"da gudu amatullah ta karisa daki kan gado ta fada tasa wani sabon kuka.

"jikin kamarudee yai yarasa yanda zaiyi mikewa yai hade da cewa ni xantafi gida yya khamis.

"shima kanshi jikinshi yai sanyi hade da cewa to kamarudee ka sauka lpy.

"tafiya yakeyi kamar wanda beda lalka a jiki da haka yaja motarsa xuwa gida.

"yana isa yasami su abbanshi da hajiya a parlour suna zaune, shima gun yasamu ya zauna
tagumi ya zabga hannu bibbiyu.

"gani haka abba yace kamarudee lpya kuwa meke faruwa.

"kamarudee ya kwashe duk abinda ya faru ya sanarwa iyayensa.

"gani yadda ya nuna damuwa abbanshi ya matso kusa dashi hade da dafe kafadarsa yace
kamarudee.

"kamarudee yace na'am abba.

"abba yace ni mahaifinka ne kasa bazanso na ganka cikin damuwa naji dadi ba ko.

"kamarudee yace haka ne abba.

"abba yace to inaso ja kwantar da hankalin ka kacire duk wata damuwa dake rai ka.

"idan kaga baka auri amatullah ba dama Allah beyi matarka bane, sbd ninasan waye alhji
Muhammad,alhji Muhammad tsayayene akan iyalansa.

"dan wata dalili ta banxa da xata bujuro dashi daga baya, bayan ga yadda aka tsaida mgn da'ita

tace kuma ta amince shine yanxu zata kawo wata dalili ta banxa, ninasan bata isa bane alhji
Muhammad bazan kyaleta ba.

"duk da munada ninyar hadaku kafin muyi maku mgn ku kuka fara hada kanku, koda kabari
yaxo mana muji dadi sosae.

"bamu yanke shawara ba saida muka tambayeku kukace kuma kun amince.

"dan me yanxu xata kawo mana wani mgnr banxa.

"kamarudee kodai wani abu kai mata?

"da sauri kamarudee yace abba niko me xanmata?

"abba yace kodai tuna.

"kamarudee yace nidai nasan wani tasamu.

"hajiya tace aa kamarudee samu wani bashi xansa ta juya maka baya haka ba.

"kamarudee yace wlh kuwa abba.

"alhji yace wanene wannan kudi yafika nasaba ko kamala komai?

"da har xaisa tajuya maka baya haka?

"ni nasan Muhammad besani bane idan ma yasani nasan ba xai kyaleta.

"hajiya tace kwarai da gaske.

"haka dai sukai ta tattanawa a tsakaninsu.

"har daki abba yabi amatullah shida yya khamis da hajiya, suka sameta kwance tana kuka.

"hajiya ce ta xuba mata mari da sauri ta mike zaune hajiya tace kukan uban me kikeyi?

"amatullah tai shiru.

"abba yace amatullah ban fahimci abinda kike nufi ba, shiyasa na biyoki har daki inaso ki
fahimtar dani.

"wani sabo kuka amatullah tasa.

"abba yace ba kuka na tambsyeki ba, bayani nakeso kinmi dan na fahimta.

"amatullah taci gaba da kuka.

"yya khamis ya fusata kafa yasa xai tokareta da sauri abba ya tsaidashi.

"abba yace amatullah kimi bayani idan kuma kinfiso na barki da yyanki ne to shikenan...

"da ssuri amatullah tace aa.

"abba yace to ina sauraranki.

"dukawa tai gwiwa bibbiyu tafa da cewa dan Allah abb kayi hakuri wlh banaso kamarudee.

"hajiya najin haka tasa salati.

"hannu abba ya dagawa hajiya alama tai shiru.

"snn ya yajuya gun amatullah yace ko xansan dalili.

"amatullah tace wlh abba son shine kawai banayi.

"abba yace to meyasa da kika amince xaki aureshi, bayan kinsan baki sonshi?

"shiru amatullah tai.

"abba yace dake nakeyi amatullah.

"shiru tasake yi.

"abba yace amma meyasa da kikasan baki sonshi baki fadi masaba tun farko saida kika bari yai
xurfi a sonki shine daga baya xakice xaki sonshi?

"amatullah tace eh lokacin na amince ne sbd bani da xabi a lokacin.

"abba yace amma kinsan haka yana daga cikin yaudara ko?

"idan har kinsan xaki canxa ra'ayi meyasa tun farko da yace yana sonki bakice aa ba?

"kinsan abinda kike ninyar aikatawa xai xubar maki da mutunci a idon jama'a ko?

"amatullah a nawa tunani koda ace baku kuka hada kanku ba, rana tsaka na dauki kamarudee
na baki a matsayin mijinki banyi tunani xaki kiba banle ma Ku kuka hada kanku.

"amma kinsan idan har kikaki amincewa da auren kamarudee ba xanji dadi ba ko?

"amatullah tace abba kayi hakuri wlh ba xan'iya zama da kamarudee a matsayin miji nane ba.

"abba yace amatullah shi wanda kikeso yanxu kudi ko nasaba ko kamala yafi kamarudee?

"amatullah tai shiru.

"abba yace amma kinsan lokacin dana yanke miki bazan daga ba ko?

"wlh amatullah koya shirya ko be shirya ba lokacin dana samiki babu fashi, idan kuma be shirya
ba kowaye nasamu xanbakishi idan kuma har kikace bakiso to wlh saidai ki barmi gida na.

"abba yac gaba da cewa shikenan idan Allah ya kaimu gobe inaso ganinshi.

"shiru amatullah tai tana kuka.

"a fusace abba yafita shida yya khamis.

"suna fita hajiya ta xanzage amatullah hade da cewa wawiyar bazan kawai wanda batasan me
sonta ba.

"inaso ki fadimi dame Allah ya ragi kamarudee kyau ko kudi?

"kamarudee yarone kyankyawa saidai kice baki.

"lalla amatullah yanxu nakara yarda bakisan ciwon kanki ba.

"wani sabon kuka amatullah tasa tana cewa dan Allah hajiya kiyi hakuri wlh inaso Mahfus......

"Kafin ta karisa hannu hajiya tasa ta bigewa amatullah baki hade da cewa sainaci ubanki idan
nakarajin sunashin a bakinki.

"su abba suna fita parlour suka koma shida yya khamis abba yaci gaba da fada yana cewa
yarinyar banxa so take ta medani mutumi banxa wlh uwarta xataci, daga ita harshi baridai Allah
ya kaimu gobe yaxo.

"yya khamis yace kawarai da gaske idan yaxo gobe tsaya xamui masa mumasa koran kare
yadda koda kofar gidan ga baxai sake tunani yasani ba banle yai tunani xuwa.

"abba yace barni dasu kawai.

**** **** ****
WAYE MUHAMMAD DA IBRAHIM?
Muhammad da Ibrahim abokan juna ne tun suna yara, dare sukai primary da secondary har
degree d'insu.

"bayan kammala karatun su Ibrahim be tsaya jiran aikin gwamnati ba yafara business ciki sa'a
Allah yasa masa albarka aciki.

"shiko Muhammad aiki company yasamu a kaduna, gani harkokin basu garawa sosae yasa
Ibrahim ya jawo Muhammad jikinshi kudin dayasamu na sallama dashi shida Ibrahim suka kara
sbd harkan tafi habaka sosae.

"Allah majikan bawasan yasa masu hannu har ka ta kankama sosae a lokacin ne iyayensu
sukace saidai suyi aure.

"matan Muhammad yar' asalin garin Jos ne, mai suna Bara'atu.

"matar Ibrahim kuma yar'asalin garin bauchi ne.

"Muhammad yanada yara hudu, yya khamis da anty Khadijat sai amatullah da kaninta yazed.

"yya khamis yai aure har da d'ansu guda mai sunan abba wato Muhammad, tare suke business
da abba.

"Sai kuma anty Khadijat itama tai aure saidai bata haihu ba, tana aiki ne a teaching hospital
dake cikin garin minna.

"sai amatullah da kuma kanita yazed.

"Shikoma Ibrahim yara uku Allah ya azurtashi dashi abdulshakur shine babba sai Rukaiyya da
kamarudee.

"tun akan rukaiyya su abba sukaso hadasu da yya khamis amma Allah be yarda ba, wani d'an
majalinsan taraiya take aure anan cikin garin minna amma suna zaune ne a abuja.

"saida tai aure snn yya khamis yai nashi, kusan lokacin daya sukayi dare da abdulshakur.

"duk suna zaune ne a anan minna din.

"shiyasa suka kai kokarin hada amatullah da kamarudee, tun kafin suyi mgnr hakan sai Allah
yasa a lokacin sun daidai ta kansu shiyasa da kabari yakai kunni iyayensu ba karamin murna
sukai ba.

***** ***** *****
CIGABAN LABARIN
"tunda Mahfus yabar gidan su amatullah zuciyarsa take fadi masa akwai matsala shiyasa yake
ta juyayin kiranta.

"Itama shiru bata kiraba yasa Mahfus kiranta lokacin tana zaune da iyayenta a parlour.

"gani kiran Mahfus yashigo wayarta da sauri tamike xataje daki.

"da sauri abba yace ina zaki?

"shiru amatullah tai tana kallon wayar.

"Abba yace waye ke kiranki?

"nan ma tai shiru.

"yya khamis yace waye zai kirata inba Mahfus ba.

"da sauri abba yace mikomin wayar.

"jiki a sanyaye ta mika wayar.

"abba na amsa yai receiving call din hade da karawa a kunni.

"Mahfus yace hello baby kwana biyu da fatan kina lpy.

"abba yace ba ita bane mahaifinta ne.

"da sauri Mahfus ya gyara murya hade da sallama.

"bayan abba ya amsa.

"Mahfus yace ina yini abba.

"abba yace lpy klau.

"Mahfus yace dan Allah abba kai hakuri bansan kai bane.

"abba yace babu damuwa idan kasamu lokacin zuwa yamma inaso ganika.

"Mahfus jikin na rawa yace Allah ya kaimu.

"abba betsaya sunyi sallama ba, ya kashe wayar cikin aljihunshi yasa.

"itako amatullah gabanta sai faman bugawa yakeyi.

"Mahfus yanajin abba ya kashe wayar gun yasamu ya zauna tunani kala2 yakeyi shida kanshi
yake tambayar kanshi kuma yabawa kanshi amsa.

"da yamma bayan sallar la'asar hajiya da abba da kamarudee da da abdulshakur suka shirya
xuwa gidan su amatullah.

"daidai lokacin abba na zaune yana jinran xuwan Mahfus.

"kamar daga sama suka jiyo sallama abba beda ninyar tashi jin muryar aminisa ne yasashi
mikewa da sauri ya fita ya taresu hada da cewa kune haka?

"murmushi abba Ibrahim yai hade da shan hannu, abba yai masu iso xuwa ciki.

"a parlour suka zaizana hajiya da sauran yaran gidan suka fito, duk aka gaigaisa cikin mutunci
da girmamawa.

"amatullah tun suka gama gaisawa takoma gefe ta xauna kanta a kasa, kasa dago kai tai duk
irin hirar da akeyi ana wasa da dariya amma banda ita.

"shiko kamarudee tunda amatullah tafito daga daki idonshi ke kanta ko kibtawa bayayi.

"tunda tagano haka kara daure fuska tai.

"suna cikin hirane saiga gateman yai sallama yya khamis ne ya amsa hade da mikewa ya leka
gani gateman ne yasashi cewa lpy?

"gateman yace mutumin dake xuwa gun amatullah ne yaxo yace nasanarwa alhji yana waje.

"Jiyawa yya khamis yai yasanarwa abba.

"abba yace kace yashigo.

"juyawa gateman yai yaje ya sanarwa Mahfus, Mahfus shida wani abokin sane sukaxo me suna
adam sun hadune a school din da yake service kuma suna good time dashi hakan yasa suka
hada daki daya.

"karisawa sukai ciki sun shiga ne cikin girmamawa hade da sallama.

"su abba suka amsa.

"har kasa suka duka suka gaida su abba da hajiya.

"Bayan su gama gaisawa ne hajiyan amatullah dana kamarudee suka mike xuwa cikin daki.

"abba Muhammad ne yace waye Mahfus daga cikinku?

"Adam ya nuna Mahfus.

"snn abba yace bata sanar dakai kamar nayi mata mjin bane?

"da sauri Mahfus yace aa.

"abba yace to daga yau banaso sake ganinka a kofar gidan nan, nariga naiwa yar'ta miji nanda
sati biyu zan daura mata aure.

"jin haka amatullah tasa kuka tana fadin Dan Allah abba kayi hakuri wlh b...

"kafin ta karisa yya khamis ya tokareta a baki.

"shikuma abba dakawa su Mahfus tsawa yai hade da cewa me kuke jira?

"da sauri suka mike zasu fita.

"amatullah tasa wani irin kuka tana fadin nashiga uku d'an Allah abba kayi hakuri.

"da haushi ya kama yya khamis besan lokacin da ya rufeta da duka ba.

"gani haka abba kamarudee ya dakatar dasu Mahfus, suka dawo suka zauna abba Ibrahim ya
juyo kan Mahfus yace kai da aure kake sonta koyaya?

"Mahfus yace eh abba.

"abba yace to inaso kaje ka turo iyayenka suxo ayi mgn...

"da sauri abba yace dawa?

"ba dai ni ba.

"murmushi abba Ibrahim yai snn yace eh dani xasuyi.

"karamar tadarda abba ya dauka ya rubutawa Mahfus number wayarsa abawa Mahfus.

"Mahfus ya amsa hade da godiya snn suka fita.

"kamarudee dake zaune ji yai kamar ruwa ya cinyeshi.

"abba Muhammad yace kamarudee.

"da sauri yace na'am abba.

"abba yace kaje kanimo mata ko a inane idan har kana sonta ni xan aura maka ita.

"kamarudee yace to shikenan abba.

"yya khamis da yafara dukan amatullah saida yakai ta daki.

"ihu tane sukaji yasa hajiyan kamarudee fita da sauri dakin amatullah tashiga gani irin dukan da
yya khamis kewa amatullah yasata shiga tsakiyarsu.

"tana fadi saidai kadukeni.





H.S.Z.ce🖊
�💦�
💦

MATAR FARI
(THE FIRST WIFE)💦

Fasaha online writes F.o.w.

MMN USWAN
H. S.Z.

8

"jin kamar da hajiya tai yasa yya khamis jifa da igijar da yake duka dashi.

"kai tsaye parlour ya nufa gun su abba.

" gani yadda abban kamarudee yashiga damuwa yasa alhji Ibrahim cewa su kamarudee da yya
khamis su basu gun zasu mgn.

"mikewa sukai suka fita mota ne kamarudee yakoma ya samu ya zauna tunani irin2 yakeyi.

"bayan su fita ne alhji Ibrahim yake cewa abba, alhji Muhammad.

"Muhammad yace na'am.

"yace dan Allah banaso kasa damuwa a ranka kasan ance matan mutum kabarinsa, tunda kaga
haka yafaru dama amatullah ba matar sa bane.

"abinda nakeso kasani a rayuwa wani baya auran matan wani haka kuma wani baya haihuwan
d'an wani.

"abba yace himm Ibrahim kenan amma kafi kowa sani...

"da sauri alhji Ibrahim yace sanan me?

"alhji Ibrahim yace alhji Muhammad inaso kabar yarinya ta auri wanda takeso, kafi kowa sanan
halin yaran xamani idan har kai kokarin hanata kafi kowa sani komai xata iya aikatawa tunda
tana sonshi.

"ka godewa Allah ma tunda da aure yake sonta.

"da sauri yace nikuma banyi niyar bata shiba.

"alhji yace Muhammad idan kaga ba'ai wannan auren ba to ka tabbata mutuwa nai kafin lokacin.

"amma idan har ina raye sai amatullah ta auri wanda takeso.

"dan me yarinya gata da wanda takeso ace za'a mata fin karfi, to wlh ba zaisabu ba.

"dolene auren shi kamarudee yaje ya samu wata mata, tunda ance ba'a sonshi dole ne.

"abba yace to shikenan amma saidai tanimi wanda xai daura mata aure bani ba.

"shikuma kamarudee Allah yabashi wanda tafita.

"da sauri alhji Ibrahim yace itama Allah yabata wanda yafishi.

"duk sukasa dariya.

"su jima sosae suna hira, snn suka koma gida.

"bayan su fitane abba da hajiya suka sami amatullah a dakinta fada sukai mata sosae.

"hajiya na cewa yanxu sbd Allah kinzabi kije ki auri wani bare ba d'an uwarki ba?

"Kinxabi kibar dangikin ki da yar'uwanki da kowa naki kije can ida babu wanda kika sani?

"amatullah na kuka ta daga kai alamar eh.

"da sauri hajiya tace eh fa kikace amatullah?

"inaso ki fadimi dame Mahfus din yafi kamarudee?

"amatullah shiru tai taci gaba da kuka.

"gani yadda amatullah keyi yasa abba jin haushi cewa kawai yai kyaleta hajiya xataga tsayarta.

"suta sukai suka barta agun.

"su alhji Ibrahim suna isa gida kamarudee be tsaya ko'ina ba sai dakinshi gado ya haye hade da
jingina jikin hango kanshi na kallon sama.

"tunani ne kawai yakeyi yarasa abinda yaiwa amatullah da take kinshi haka.

"a xuciyarsa yake fadin nidai nasan Mahfus befini da komai ba, kyau yafini ko wayewa ko kuma
kudi da har amatullah zata bujirewa mgnr akan wani banxa.

"duk a zuciya yake tunani2 haka, ashe abba yanata sallama kamarudee bejiba yariga yai nisa a
tunani.

"har abba yashigo kamarudee besani ba saida ya dafe kafadarsa a gigice ya kalli abba snn
yace abba yaushe yashigo?

"abba be tanka ba gun yasamu ya zauna hade da dafe kamarudee snn yace kamarudee3 sau
nawa na kiraka?

"yace sau uku.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login