Showing 39001 words to 42000 words out of 87273 words
Chapter 14 - MATAR FARI (1 TO END ) COMPLETE by Maman Usman .pdf
abubuwa da dama.
"Mahfus yace eh nima ina sane da haka xansashi amma saiyakai shekara uku ko hudu sbd ba
xan'iya asaran kudina yaje a banxa ba.
"kinga idan yakai wnn age din xaifi listening da understanding sosae.
"cikin fushi amatullah tace haba Mahfus kai haka akai maka sbd Allah tunda haka kace to ni
kabani duk kudina da kasan yana gunka ni xankai yarona school.
"shima Mahfus taso mata yai da bala'i yana fadin ashe bakida kunya amatullah kinsan dawa
kike mgn?
"to bari kiji dake da kudin da zunnurai din duk a karkashin ikona kuke....
"wani irin tsawa amatullah ta daka masa hade da cewa wlh baka isa ba kayi kadin.
"hannu Mahfus yasa ya wanka mata mari..
"itama amatullah tarama.
"mmki yakama Mahfus sake dauketa da wani mari yayi.
"duk da xafin da taji behana amatullah ramawa ba.
"da Mahfus yaga haka igiyar soket yaciro yafara xuba mata.
"amatullah tana gani haka nade igiyar tai ta tsintsika snn takamo masa kwalar sgilet dinsa.
"da Mahfus yana haka nushi yafara kai mata.
"itama ramawa takeyi, yana sauketa tana dora masa duk da baxaka hada karfin mace da namiji
ba.
"gani hakan yasa Mahfus dukan mahaukata rufeta da duka yai hannu bibbiyu kamar allah ya
aikoshi gareta.
"da taji wiya dan kanta ta tsuguna a gabansa tana ihu, snn yasa kafa yafara tokarinta.
"da rarrafe ta gudu tana niman gun buya.
"saida Mahfus ya tabbata tayi laushi snn yafita a dakin nan yabarta kwance.
"ashe duk abinda sukeyi fadi na labe tana jinsu,
"shikuma zunnurai jin ihu mmnshi yasashi zuwa bakin kofar yana kuka hade da buga kofar.
"ita kuma fadi jin motsin Mahfus yana fitowa yasata komawa dakinta a guje.
"Mahfus yana bude kofa yafita, kadin yarage ya buge zunnurai parlour yanufa kan three ster ya
kwanta.
"zunnurai hawa jikin mmnshi yai yana kuka.
"kwanciya Mahfus yai yana ajiyar zuciya hade da mmkin amatullah a rayuwansa betaba tunani
koda a mafarki xata iya yimasa haka ba.
"da haka har bcc yafara daukarsa jin kawai yai anhaye masa jiki.
"da sauri ya bude ido fadi yagani kwance a jikinshi.
"ko kafin yai mgn tariga tafasa yimasa kiss hade da kamo kan nonuwarsa tana murjewa.
"nan danan hankalin Mahfus ya tashi gabansa ya mike.
"tana gani haka hannu tasa ta xare masa wando snn ta tura gabansa cikin nata.
"Mahfus yana jin haka ta maza yai ya dauketa xuwa daki.
"suna shiga ko kofa basu rufe ba barinsa tai yanda idan kazo wucewa xaka gansu.
"kwanciya Mahfus yai ita ke sarrafashi ta yanda takeso.
"style kala kala da kanta hade da ihun wayyo Mahfus dan allah kada ka sauka wlh kanada dadi.
"kuji makira faí ½í¸³bayan ita ke kayanta.
"Himm allah karabamu da makirar kishiya.
"shima Mahfus din ihu yakeyi sbd mahaukatan magugunar da tasha.
"gaba daya Mahfus yamance bakin cikin da yake cikin.
"duk abinda sukeyi amatullah najinsu, dama fadi tayine dan tajisu.
"da bakin ciki ya ishi amatullah tashi tai tarufe kofa.
"da safe kanta tashiga kitchen tahada masu abin breakfast tana gamawa taje ta sanarwa
Mahfus.
"tare suka fito snn fadi taje taiwa amatullah knocking.
"amatullah na jinta tai banxa da'ita.
"Mahfus yana gani haka yace dan allah kirabu da banxa kin tsaya kinata yimata knocking taji
jinki tai banxa dake.
"daga yau bance kikara kulata ba,idan tafito in taga dama ta xauna.
"wani irin dadine fadi taji, tun daga lokacin wani sabon kissa da kisisina fadi ta bude, maguguna
kuma ba'a mgn harda na karfin maza cikin dabara takebawa Mahfus yasha.
"hakan yasa Mahfus ya kwashe kayansa gaba daya a dakin amatullah ko pan bebariba.
"baya kulata banle d'anta.
"da'ita da banxa daya suke a gidan.
"itama da taga haka daxaran lokacin dawowar Mahfus yayi daki take shiga ita da zunnurai
tarufe kofa, sbd a duk lokacin da Mahfus yadawo idan zunnurai yaje masa oyoyo kaucewa
yakeyi ya shige dakin fadi.
"da haka amatullah taci gaba da xama a gidan Mahfus harna tsawon sati uku, tana cika sati na
uku tunda asuba ta dauki zunnurai suka fita daga ita sai naira dari.
"lokacin su Mahfus sunyi sallah sukoma bcc.
"tana zuwa bakin titi tasamu napap ta hau gidan su nasir taje.
"lokacin shima yana bcc mai gadin gidan tasa yai mata sallama dashi.
"tare suka fito nasir yai mmki ganinta haka, yana karisowa suka gaisa hade da cewa uwar gida
rai gida.
"murmushi kawai tai, snn tace nasir gunka naxo.
"nasir yace lpy ko?
"sai tace dan Allah wani taimako nake nima.
"nasir yace Allah yasa befi karfina ba.
"amatullah tace dan Allah rance dubu biyar nake nima idan zansamu.
"nasir yace amatullah kenan dubu biyar ne xan gagari Mahfus shine har saikin fito niman rance.
"Shiru kawai tai idanunta duk sun ciki da kwalla.
"Gani haka Mahfus yace kodai akwai matsala ne?
"kai kawai ta girgixa.
"Nasir yace to jirani ina xuwa.
"ciki ya koma ya dauko dubu goma yadawo yace gashi kyauta na baki.
"amatullah harda tsugunawarta wajan godiya.
"nasir yace babu damuwa kinfi karfin haka a guna.
"snn sukai sallama, da sauri amatullah ke tafiya harda karawa da gudu.
""Tana komawa tai sa'a har a lokacin basu tashi ba.
"dakinta tashi ta hada kayanta cikin jaka dana zunnurai a gurguje ta dauki jakarta tabar gidan.
"tana fita tasamu napap shiga tai batare da tambayar ko nawane ba.
"kai tsaye tasha yakai ta, tana xuwa tai sa'a mutum daya ake nima tana shiga suka tashi.
"suna tashi amatullah ta kashe wayarta.
H.S.Z.ceí ½í¶Š
í ½í²¦
í ½í²¦
MATAR FARI
(THE FIRST WIFE)í ½í²¦
Fasaha online writes F.o.w.
MMB USWAN
H.S.Z.
"koda Mahfus yafito tafiyarsa kawai yai kasuwa.
"ita fadi batasan amatullah tabar gidan ba ta dauka tana ciki ne.
"shiyasa harda rungumar Mahfus hade da kukan a parlour ta dauka amatullah tana aikine
shiyasa take mgn da karfi d'an amatullah taji.
"shima Mahfus rungumarta yai yana yimata kiss.
"da kar tabarshi yafita kasuwa.
"bayan Mahfus ya fita dakinta ta koma, can dai da taji shiru yai yawa fitowa tai kofar dakin
amatullah tana kwada mata kira hade da knocking.
"shiru da taji yasa tagano babu amatullah a gidan.
"dakin zunnurai taje nan ma taga wayab babu kayansa.
"wani irin dadi taji a acewarta gida ya xama nata.
"kafin la'asar amatullah ta'isa gidan su, kai tsaye tashiga lokacin hajiya tana parlour a guje taje
ta rungumi hajiya tana kuka.
"shikuma zunnurai tsayawa yai yana kallon hajiya.
"sai hajiya tace lpyrki kuwa amatullah daga xuwa kuma saikisa kuka?
"kodai akwai abinda ya farune?
"kuka kawai amatullah keyi sbd takasa mgn.
"gani irin kukan da amatullah keyi yasa hajiya cewa haba amatullah wani irin kuka kikeyi haka?
"kamar wanda akaiwa mutuwa?
"koda abbanki ya rasu bakiyi irin wannan kuka ba.
"idan bazaki mgn ba toni gaskiya saidai kibarmi gida tsakani da Allah ina cikin zamana hankali
kwance bakixo ki tamin da hankali ba.
"jin haka yasa amatullah tsaida kukanta sai ajiyar zuciya da takeyi.
"gani ta tsaida kuka yasa hajiya tambayarta meya faru tasan dai haka kawai amatullah bazataxo
gida babu sanarwa ba.
"wani sabon kuka tasan tana kiran sunan Mahfus.
"jin suna Mahfus yasa hajiya cewa meya sameshi?
"mutuwa yai?
"amatullah tai girgixa kai?
"hajiya tasake cewa sakinki yai?
"girgixa kai tai hade da cewa Mahfus mugune hajiya, Mahfus yaci amanata, Allah ya'isa....
"da sauri hajiya ta rufe mata baki, hade da cewa haba amatullah mijinki nefa.
"kuma uban d'anki.
"idan allah ya la'anceshi kema saikin shiga wani hali.
"shi baki basai lailai na iyaye ba, bakin mata yana kama miji karma ace matar fari.
"hakama bakin miji yana kama mata.
"dama tun farko irin abinda ake guje miki kenan amma a lokacin idonki yarufe da soyayya yanxu
waye gari yawaya?
tashi zakiyi ki koma sbd banida inda xan ije a nan...
"amatullah naji haka tasa wata uwar ihu tana fadin nashiga uku, na lalace dan Allah hajiya kiyi
hakuri kiyafemin wlh nima nasan nayi kuskure.
"hajiya cewa tai himm a yau da kikaji wuya ko?
"amatullah kara rike kafar hajiya tai taci gaba da magiya.
"har saida hajiya ta huce tace dauki jakarki kishiga ciki.
"da sauri amatullah ta mike hade da jan jakarta.
"ita kuma hajiya daukar zunnurai tai ta rungumeshi.
"shima zunnurai kallon hajiya kawai yakeyi.
"itako hajiya sai faman shafe masa kai takeyi.
"Mahfus yana dawowa daga kasuwa dakin fadi ya shige saida yai wanka snn yafito dinner, kafin
yafito fadi tariga ta xuba masa a plate yanaci tana janshi da hira.
"har yagama cin abinci beji motsin zunnurai ba yasashi cewa halan zunnurai yai bcc ne?
"karaf fadi tace wani zunnurai?
"wanda basu kwana a gidan ba.
"Mahfus yace wani irin mgn kikeyi haka?
"ina sukaje?
"fadi tace oho ni ina nasani?
"Mahfus yace lailai amatullah wato har ta'isa da kanta kenan ko?
"toma watasani a garin nan?
"amma tunda haka tace shikenan koda bata tai babu inda xani kafar da yafitar da'ita daga idan
nan shi xai dawo da'ita.
"fadi tace amma...
"Mahfus yace amma me?
"babu ruwanki.
"shiru fadi tai bata sake mgn ba, a zuciyanta tana cewa yafi nono fari.
"washe gari da safe kafin Mahfus yaje kasuwa saida yabiya gidan inna bayan sun gaisa yake
sanar mata cewa amatullah tai yaji ta tafi garinsu.
"inna tace fada kukayi?
"Mahfus yace ni babu abinda yahadani da'ita, banma San taba gidan ba saida nadawo kasuwa
da banji motsin zunnurai ba shine nake tambaya fadi take cewa bata kwana a gida ba.
"sai inna tace kyaleta ba komai ne ba kishine.
"duk inda taje da kanta xata dawo.
"Mahfus yace nima abinda nace kenan.
"duk abinda sukeyi ashe mmn junior najinsu jin motsin Mahfus xaifito ne yasata barin gun da
sauri.
"tunda amatullah taxo babu wanda hajiya ta sanar mawa, tanada kwana uku da xuwa yya
khamis yaxo gaida hajiya a nan suka hadu bayan sun gaisa yace cewa mutani kano yaushe
kikaxo?
"hajiya tace kwananta uku kenan.
"yya khamis yace shine ko taxo ta gida ta gaidamu?
"murmushi hajiya tai snn ta xaiyana masa abinda yakawota.
"shiru yai yana me jijina mgnr sai daga baya yace Allah ya kyauta.
"bayan yakoma gida snn yakira Anty Frd yake sanar da'ita amatullah na gida sun samu matsala
da Mahfus.
"allah ya kyauta itama tace tun daga sannan bata sake cewa komai ba.
"Mahfus yana zaune a shagonshi nasir yashigo bayan sun sake gaisawa nasir yake tambayar
zunnurai.
"Mahfus yace yau kwanansu biyu kenan bansan inda sukaje ba, shida mmnshi.
"nasir yace what?????
"Mahfus kasan abinda kake fadi kuwa?
"cikin nuna halin ko inkula Mahfus yace nasir kenan amma kafi kowa sani amatullah xamata
takeyi kuma tana karkashin ikona ko.
"nasir yace kwarai da gaske.
"Mahfus yace to shine xatai gaban kanta tai tafiya batare da ixini naba.
"hakan yasa nasha alwashin babu inda xanje duk inda taje xata dawo ta sameni.
"nasir yace Mahfus kenan idan kai haka baka kyauta ba, kai namijine bazaka hada tunaninta da
nakaba.
"banlema nasan amatullah tana sonka haka kawai bazata gudu ba, batare da wani dalili mai
karfiba.
"Mahfus yace ok dama ashe xargina kakeyi a tsakanin zamana da amatullah.
"nasir yace haba Mahfus wani irin mgn kakeyi haka?
"Mahfus yace hakane mana kwata2 idan mgn tsakanina da amatullah ne kullin nine mai laifi.
"bansan meyasa ba nasir kodai akwai abinda na tsare maka ne?
"nasir yace niko me xaka tsaremin Mahfus?
"kaidai kace kana fushi da bansamu xuwa gun bikin kaba.
"Mahfus yace wannan ba damuwata bane.
"nasir yace ni dai shawarata dakai shine koda wayane kabuga gidan su amatullah kaji ko can
taje.
"Mahfus yace kai idan tadameka xaka iya tafiya kadawo da ita.
"nasir yace kaima kasan inda matata bama xakasan anyiba.
"Mahfus ko yanxu xaka iya medata matarka ai sbd naga kafini damuwa da'ita.
"da mgnr ta xafi nasir cewa yai ko xaka gwada sakin tane.
"Mahfus yace ai basai na saketa ba.
"gani ranshi xaibaci da yawo yasa nasir fita daga shagon.
"saida amatullah takai kwana bakwai snn Anty Frd taje gidan su hajiya.
"bata dade da xuwa ba yya khamis yashigo itama amatullah tafito duk suka hadu a parlour.
H.S.Z.ceí ½í¶Š
í ½í²¦
í ½í²¦
MATAR FARI
(THE FIRST WIFE)í ½í²¦
Fasaha online writes F.O.W.
28
"suna hada ido da Anty amatullah tace Anty ina yini.
"klau kawai tace batare da ta kallenta ba.
"yya khamis ne ya juyo gun Anty Frd yace Frd ga amatullah nan taxo wai sun samu matsala da
mijinta.
"babu abinda yafito bakin Anty Frd sai to ni ina ruwana, can tamatse masu.
"yya khamis yace be kamata kice haka ba, kefa babbace tamkar uwa kike a gunta.
"Anty tace ai batasan da haka ba, idan tasan da haka da bata tayi mijinta ba.
"kaga koba komai ta nuna yafini kenan a gunta.
"dan haka babu ruwana taje can su kara rata.
"Anty tace gaba da cewa wlh yya khamis bafa son Mahfus ne batayi ba, nasan wiya ne yasa ta
gudo.
"idan yanxu xai kirata yai mata dadin nasan komawa xatai...
"amatullah tanajin haka tafashe da kuka tana fadin dan allah Anty kiyi hakuri wlh nagane
kuskure na.
"Anty cewa tai himm da kikaji wiya ba?
"amatullah rike kafar Anty tai tana fadin dan Allah sister kiyi hakuri.
"gani irin kukan da takeyi yasa yya khamis cewa ya'isa haka amatullah karki damu babu inda
zaki in allah ya yarda muna nan tare.
"a lokacin ne hajiya tace to ai ba sakinta yai ba.
"yya yace wata sabuwa.
"juyawa yai gun Anty snn yace toke Frd ta'ina kike tunani za'a bullo wa lamarin..
"Anty tace wahhhh ni himm.
"yya yace himm ba mgn bane Frd.
"yazed dake gefe cewa yai wlh Anty kotu yakamata akaishi yabata ta kardanta kawai.
"wani irin mugun kallo Anty tai masa.
"daga snn besake cewa komai ba.
"snn yace nidai a nawa shawaran komawa yakata tai.
"yya yace sbd me Frd.
"sai Anty Frd tace sbd idan har da gaske ne tagani da xama dashi ita da kanta zata nimi hanyar
da zasu rabu amma ba taxo tana mana kukan karyaba.
"wlh yya idan har kasake ka kashewa amatullah aure daga baya xataxo tana kuka dakai.
"idan har mace tagaji da xama da namiji lokacin da xata kashe aure basai ta shawarci wani, duk
macen da ta tsaya niman shawara to wlh akwai rayuwar soyayya a tsakaninsu.
"dan haka tashi xatai ta koma idan har ta amsa sunanta mace inaso tadawo da takardan sakinta
gidan nan, batare da wani ya tayata ba.
"mgn ya gagari amatullah sai kuka.
"su hajiya da yya khamis sukace kuma mgnrki gaskiya ne Frd.
"yya khamis yace tunda yau dare yayi abari gobe idan Allah ya kaimu sai yazed yakaita har
gida.
"shiru hajiya tai batace komai ba.
"saida sukai hira sosae snn yya khamis da Anty Frd suka mike yya khamis ya dauki fifty
thousand yabawa amatullah itama Anty Frd twenty thousand tabawa amatullah hade da fatan ta
sauka lpy.
"godiya ya gagari amatullah sai kuka.
"saida suka sallami hajiya snn kowa ya kama kansa.
"tunda nasir yakoma gida babu abinda yakeyi sai tunani mgnr Mahfus,
"sai faman juyi yakeyi akan gado hade da mmkin Mahfus yanxu ya canxo.
"washe gari da safe suna karyawa hajiya tace sufito su tafi, amatullah kuka tasa kamar karaman
yarinya.
"dakar tafito hajiya tabawa zunnurai su sweet bobo chocolate har xai shiga mota hajiya tasake
daukar kudi tasa masa a cikin aljihu snn ta rungumeshi.
"zunnurai yana shiga mota ya dagawa hajiya hannu yana yimata bye bye har saida mota
yashige.
"itako amatullah kasa sallamar hajiya tai sbd kuka.
"zunnurai saida yaga yadai na hango hajiya snn ya sauke hannu.
"suka fara hira da uncle yazed, basu dade suna hiranba bcc ya daukeshi.
"tun wayewar gari fadi take ta Jan hankalin Mahfus hakan yasa ya kasa xuwa kasuwa 24 hour
tana nan available duk lokacin da waywayeta sbd magugunar da ta bashi yasashi bayajin
kasala kowani lokacin suna like da juna.
"tun bayan tafiyar amatullah mmn Junior take ta kokarin kikarinta ta waya amma bata samunta
da tagaji ta hakura.
su yazed basu isa ba sai bayan azahar.
"lokacin Mahfus sunyi nisa wajan wasa shida fadi guje guje sukeyi a parlour kamar wasu yara
kananu.
"gateman yana gani amatullah ne da sauri ya bude mata gate.
"suka shiga tana gaba yazed yana rike da zunnurai suna biye da'ita.
"suna isa bakin kofar falo yatsaya sallama, su Mahfus basu jiba sbd su sautin da suka sa.
"da taji shiru kai tasa tashiga, tana shiga Mahfus yaje kamo fadi karaf yai ya kamo amatullah,
amatullah tana gani haka hannu tasa da karfi ta igije Mahfus da baya yaje ya fadi akan cushion.
"ko kallonsu batai ba kai tasa ta shige dakin ta yazed yana biye da'ita zunnurai yana gani bbnshi
xamewa yai ya sauka a jikin yazed da gudu