Showing 51001 words to 54000 words out of 87273 words

Chapter 18 - MATAR FARI (1 TO END ) COMPLETE by Maman Usman .pdf

02 Aug 2025

3316

snn ya rufe a baya yasa zunnurai
ya rufe shima ya xagajo ya shiga.

"yana shiga yaja motar suka fita.

"duk abinda sukeyi fadi na makale a window tana kallansu.

"wani irin bakin cikine ya mulmulo ya tokareta a zuciya ji take kamar da hadiyi zuciya ta mutu
sbd bakin ciki.





H.S.Z.ce🖊
�💦�
💦

MATAR FARI
(THE FIRST WIFE)💦

Fasaha online writes F.o.w.


MMN USWAN
H. S. Z.

34


"da haka Mahfus yai ta bawa amatullah kabari.

"har goma yai snn yace ta hado masa abinci breakfast kafin ya fito wanka.

"mikewa yai yashiga toilet ita kuma tanufi kitchen.

"aris da akwai ta soya masa snn ta hada masa tea.

"tana gamawa dinner ta kai masa snn ta koma daki ta sanar dashi.

"daidai lokacin Mahfus ya riga ya fito wanka mai yake shafawa.

"gani ta shigo ya tsaida shafa mai da yakeyi, amatullah tace ya dai?

"Mahfus yace ke nake jira.

"amatullah tace kamar yaya?

"Mahfus yace mai xaki shafami.

"Mahfus yana mgnr ne babu alamar wasa a tare dashi.

'"amsa kawai tai taci gaba da shafa masa, Mahfus na xauna a ganan mirrow dagashi sai towel a
daure a gudunshi.

"tana gama shafa masa yace ta dauko masa kayan da xaisa.

"Mahfus yace daukomin mana.

"amatullah tace wanene xan dauko daga ciki.

"shadda milk colour ta dauko masa, yasa yana gama sawa yace xomuje mu karya.

"rike mata hannu yai xuwa dinner, suna fita sukai karo da fadi itama ta fito.

"hannu Mahfus ya riko mata hade da cewa kema xomuje mu karya.

"da sauri fadi ta fisge hannunta.

"da Mahfus yaga haka be sake bi ta kantaba yana rike da amatullah suka nufi dinner, suna
xuwa ta xuba masa a plate snn ta xauna.

"itama fadi ciki ta shaga ta hada nata breakfast din snn ta fito parlour.

"dama dabiar sune babu wanda yake cin abincin d'anuwarsa.

"kowa ta kansa yake.

"Mahfus yana gama breakfast ya mike hade da cewa ni xantafi.

"amatullah tace saika dawo Allah ya tsare.

"Mahfus yace amin nagode.

"fadi na jinshi tai banxa dashi.

"har yakai kofar parlour sai ya dawo hade da cewa amatullah xo mana.

"dakinta ya nufa tana biye dashi suna shiga Mahfus ya bude jakarsa handbag finsa wasu
takardu na documents din sa ya dauko saida ya bubude ya nuna mata snn yace gasu ki ije dan
Allah ki masu kyankyawar buya.

"tun kafin Mahfus ya fita amatullah tace ya kama mata akwatin dake kan wadrop din, sa hannu

yai ya kama suka sauke.

"budewa tai cikin xannuwarta wanda bata dinka ba suka xuba a cikin suka rufe snn suka sake
kamawa suka meda sama.

"da fadi taji shiru mikewa tai har tafara tafiya sbd taji mgnr da sukeyi tunani me tai kuma sai
takoma.

"tana xama Mahfus suka fito shida amatullah.

"Mahfus ya isa parlour kusa da fadi ya xauna hade da cewa adam babu ko gaisuwa?

"shiru tai taci gaba da cin abincinta.

"gani haka yasa Mahfus mikewa hade da shafan mata fuska yace adam saina dawo.

"itako amatullah tana dinner tana fadi kayan da suka bata, suna hada ido da Mahfus daga mata
hannu yai snn yafice.

"Mahfus yana fita amatullah tace fadi mutashi lpy?

"cikin fara'arta tace lpy klau ya kwana zunnurai.

"amatullah tace klau.

"fadi tace ina yakene banganshi ba.

"amatullah tace yatafi school.

"fadi tace Allah ya dawo dashi lpy.

"amatullah tace amin nagade ta karisa mgnr ne hade da kwashe kayan ta nufi kitchen.

"itama fadi duk tana mgnr ne amma bekai xuci ba, mafi yawancin lokuta fadi naso taiwa
amatullah rashin mutunci amma haka kawai sai ta kasa.

"amatullah tana shiga kitchen ta wanke duk kayan da tabata tana gamawa takoma dakin.

"itama fadi tashi tai ta shiga kitchen taje ta wanke nata kayan itama ta koma kitchen.

"2-30 nayi Mahfus ya kira bb maigadi ya sanar dashi za'a dawo da zunnurai daga school dan
Allah yadan fita daga waje ana daukeshi ya karisa dashi cikin gida gun mmnshi.

"da yamma bayan la'asar fadi ta dafawa Mahfus lafiyayyar abinci tana gamawa ta kwashe takai
dakinta.

"snn tadawo ta wanke kayan da tabata.

"bayan ta gama ne itama amatullah tashiga kitchen ta tadafa tuwon semovite da miyar
vegetables.

"tana gamawa ita dakinta takai.

"saida tabawa zunnurai nashi yaci yana gama ci tai masa wanka snn tai nata hade da alwala
saida tai sallah snn ta rangada kwalliyarta cikin riga da sket dakinta ma duk ta fesheshi da
turare.

"itama fadi kwalliya tai cikin doguwar riga.

"harda abubuwan da bata shafawa a fuska duk yau saida ta shafa.

"tana fitowa itama amatullah ta fito xata shiga ciki gani irin kayan da amatullah tasa yasa fadi
komawa daki ta canxa kaya tasa riga da sket.

"snn ta dawo parlour ta xauna.

"itama amatullah tana gama abinda xatai a kitchen komawa tai dakinta ta kwanta.

"Mahfus yana sallama da sauri fadi ta mike hade da cewa oyoyo sannu da dawowa.

"rungumeta Mahfus yai hade da cewa adam kenan kinyi kyau fa.

"fadi tace nagode.

"yana rungume da'ita suna tafiya har sukai bakin kofarta sai Mahfus yace ina xuwa.

"betsaya ya saurari abinda xatace ba yashige dakin amatullah.

"lokacin tana kwance tana buga game a wayarsa.

"Mahfus yana shiga da sallama binta kan gadon yai ya rungumeta yana xewa my baby kinyi
kyau sosae gaskiya ni dan gatane duk wannan kwalliyar sbd dani.

"lailai na more.

"murmushi amatullah tai hade da cewa sannu da dawowa.

"ya kasuwa.

"Mahfus yace alhamdllh.

"tubewa yai ya shiga toilet yana fitowa yace ta xuba masa abinci.

"Tana xuba masa Mahfus yaci sosae yanaci suna hira hade da tambayar zunnurai.

"duk da rai fadi ya baci dan newa tai taci gaba da xaman jiransa a dakinta.

"Mahfus yana gama ci amatullah ta kwashi kayan xuwa kitchen.

"shima Mahfus mikewa yai ya shiga dakin fadi yasa meta zaune bakin gado tana jinrashi.

"bata nuna bacin rai ba tace kadawo.

"Mahfus yana nadowo xama yai a bakin gado kusa da'ita.

"Jawo karamin table din dake gefe tai hade da cewa ga abinci.

"Mahfus yace nakoshi.

"a take ta bata rai.

"Mahfus yace menene abin bata rai dan nace na koshi?

"matsewa tai tace ba komai.

"hira sukai sosae saida Mahfus yaga goma ta kusa snn ya mike..

"da sauri fadi tace ina xaka kuma?

"Mahfus yace xanje na kwanta.

"Sai fadi tace amma kasan girkinane ko?

"Mahfus yace idan girkinki ne sai me?

"fadi tace wlh Mahfus kwata2 abinda kakeyi babu kyau ya sabawa umurnin ubangiji.

"kuma a kwanar da xakai da'ita kasan xaku iya samu shege?

"Mahfus yace Allah ko?

"bansan dama da malama nake zaune ba, shine tutuni bakimin wa'axi na gwara ba sai yanxu da
abin yajuyo kanki.

"Mgnr shege da kikeyi idan har zansamu shege da amatullah a kwanan da xanyi da'ita kema
shegene a cikinki.

"da sauri fadi tace aa wlh.

"tafiya yai yaje xai bude kofa da sauri fadi tasha gabansa tana cewa wlh babu inda xaka.

"Mahfus yace wlh idan baki kaucemin a gaba ba sai nayi hurgi dake.

"kafi tai wani mgn hannu yasa ya fisgota daga bakin kofar hade da cewa ke kin'isa ki sami doka
bayan nida gidana.

"yana fita Jan kofar yai ya rufeta snn yashiga dakin amatullah.

"yana shiga ya kashe light ya haye gado.

"yauma dai haka aka kuma babu yadda Mahfus beyida amatullah ba amma taki, shafeta yai tayi
har yai release snn ya kwanta.

"a lokacin da Mahfus ke released ne ashe akwai fadi a makale tanaso taji abinda sukeyi.

"Mahfus ya kwance akan amatullah tana released gurnanin da yakeyi ne yasa fadi ta dauka ko
sex yakeyi hankalinta ya kara tashi tana tambayar kanta wani dadine amatullah kedashi haka
da har Mahfus yake sabbatu a kanta?

"a guje ta koma daki taje tasa kuka.

"shiko Mahfus yana gama released ya sauka ya kwanta.

"da haka rayuwar su ta kasace har tsawon sati biyu, Mahfus yana dawowa daga kasuwa yana
shiga dakin amatullah ganinta yai zaune ta xabga uban tagumi.

"da sauri ya karisa gunta xama yai hade da tambayar lpy?

"meke faruwa.

"amatullah tace tanajin gani hajiya ne.

"Mahfus yace shine xakisa damuwa haka idan dan sbd wannan ne karki damu.

"da sauri amatullah tace da gaske.

"Mahfus yace kwarai da gaske.

"da sauri amatullah ta rungumeshi tana murna.

"Mahfus yace kamar wani lokacine kikeso kije?

"amatullah tace ko yau ma.

"dariya Mahfus yai hade da cewa da darenga amatullah?

"kidai bari gobe mugani.

"amatullah tace Allah ya kaimu.





H.S.Zce🖊
�💦�
💦

MATAR FARI
(THE FIRST WIFE)💦

MMN USWAN
H.S.Z.

33

"su amatullah suna fita wani international school Mahfus ya kaita.

"suna isa Mahfus ya fito ya budewa amatullah mota ta fito snn ya dauko zunnurai, daukar
zunnurai yai sama snn ya rikewa amatullah hannu suka shiga har office din principal.

"bayan sun gaisa ne suka fadi abinda ya kawosu.

"principal yai masu bayani yadda school din yake.

"saida principal din ya gama mgn, snn Mahfus ya tabi amatullah da kafa.

"alamun school din yai mata?

"kafa ta karkadi masa alamu aa.

"sai Mahfus yacewa principal xasuje su dawo.

"principal yace babu damuwa.

"suna mikewa Mahfus ya dauki zunnurai snn sawa amatullah hannu a kugu ya rungumota,

"kunyane ya kama amatullah sbd basu kadai ne ba agun.

"Mahfus yana rike da amatullah har sukakai inda motansu yake.

"suna isa Mahfus ya budewa amatullah tashiga snn yasa zunnurai a baya shima ya xaga ya
shiga.

"da haka saida suka xaga schools yakai duhu a na hudun ne amatullah tace yai mata.

"a take Mahfus ya cika form yabiya komai.

"akabawa zunnurai class nursery 1 hade da uniform dasu textbooks snn sukai sallama.

"suna fita wani dan kareriyar super market suka nufa.

"suna shiga Mahfus ke gaba amatullah na biye dashi a baya.

"tun daga bakin kofar shiga Mahfus ya fara tsince kaya har suka shiga daga ciki.

"duk uban kayan da Mahfus ya diba babu nashi a ciki daga na amatullah saina zunnurai.

"suna zuwa gun bayan kudi akai masa list yabiya.

"gani kaya yai masa yawa yasa amatullah ta dauki zunnurai, shikuma Mahfus yana rike da
kaya.

"har sun fita can gefe zunnurai ya hango keke, hannu yasa yana bubugawa amatullah baya.

"karaf Mahfus ya gani, cewa yai my son ya dai?

"zunnurai yace baba kasiyemin.

"jiyawa amatullah tai sbd taga abinda yake mgn akai.

"sai tace haba Mahfus inace ko sati bekai ba, da kasiye masa keke.

"Mahfus yace babu ruwanki.

"ije kayan yai gefe snn ya amshi zunnurai sukaje saida ya xabi wanda yai masa snn Mahfus
suka koma ciki ya biya.

"snn suka hada kayansu a mota a bakin super market din akwai masu saida gasansun kaji dasu
fruit.

"koda yaushe suna xama a gun 24 hour, guda biyar Mahfus ya siye yace a raba masa gida uku.

"kashi biya a hada gu daya kashi daya kuma daban.

"bayan sun gama sawa sai Mahfus ya siya su kayan fruit shima ya raba gida biyu snn suka
karisa gida.

"itako fadi tana can tacika tai fakil kamar ta fashe.

"tanajin shigowar motarsu da sauri takoma daki ta kwanta kamar me bcc.

"Mahfus yana parking amatullah ta fito, tana fita ta budewa zunnurai shima ya fito, Mahfus ma
yafito har amatullah tafara daukar kaya, da sauri Mahfus yace barshi kawai.

"barin kayan tai tashige ciki dakinta ta shiga kai tsaye.

"fadi najin tafiyar amatullah da sauri ta mike taxo tana lekenta.

"Mahfus kwashe kayan yai tsaf yakai dakin amatullah, gani bega fadi a parlour ba saida ya
dauki nata ledan kazan snn yaje dakinta.

"fadi najin Mahfus ya tunkaro dakinta a guje ta koma ta kwanta kamar me bcc gaske.

"Mahfus yana shiga ya ganta kwance tana bcc beyi kokarin tada ita ba sbd cikin dake jikinta.

"Ije ledar yai akan durowa ya fita.

"yana fita fadi ta mike zaune.

"kitchen Mahfus ya shiga ya dauko plate da cups snn ya koma dakin amatullah.

"yana shiga jin motsinta yai a toilet shikuma zunnurai yana zaune a bakin gado yana wasa da
wayar bbnshi.

"saida Mahfus ya cire riga yarage dagashi sai doguwar wando snn ya xauna a kasa dauko
namar kazan yai ya juye a plate juice kuma ya xuxuba a cups.

"gani har yanxu amatullah bata fito daga toilet ba, mikewa yai ya bita koda ya leka ganinta yai
rike da pan a hannu tagama wanka xatasa.

"batare da ta ankara ba.

"xubawa halittatanta ido yana kallon.

"juyowar da xatai taga Mahfus yana kallonta da sauri ta dauki towel ta daura.

"murmushi Mahfus yai hade da daga mata gira snn ya koma.

"saida amatullah tasa kayanta tsaf snn tafito.

"tana fitowa Mahfus yace xoki xauna mana.

"batai musuba ta xauna, daukowa Mahfus yai xai kaimata baki, da sauri ta kauda bakinta.

"hannu tasa da kanta ta dauko tanaci.

"gani haka yasa Mahfus kara matsiwa kusa da'ita.

"sai faman janta da xance yakeyi mgn daya biyu sai Mahfus ya tabeta hade da daga mata gira.

"amatullah daure fuska tai, kwata2 taki sake jiki dashi.

"bayan fitan Mahfus daga dakin fadi itama fitowa tai ta labe a jikin kofa tanajin duk mgnr da
Mahfus keyi.

"Allah yasa ma duk mgnr da Mahfus keyi amatullah batace komai ba, daga eh sai aa.

"amatullah tana koshi cire hannu tai daga namar tashiga toilet ta wanke hannuta.

"saida Mahfus ya kara ci snn shima ya mike toilet ya shiga ya wanke hannu yafito.

"yana fitowa daga toilet dauko wayar amatullah yai yamikawa zunnurai snn ya amshi nashi.

"amatullah tana zaune a bikin gado dukawa Mahfus yai kamar xai mata mgn batare da ta
ankara ba kiss yai mata a kan goshinta hade da cewa baby saina dawo ko.

"amatullah tace Allah yabada sa'a.

"Mahfus yace amin nagode my wife.

"har xaifita yadawo yace ko akwai abinda kike bukata?

"kai kawai ta kada.

"Mahfus yace to shikenan.

"fadi najin alamar fitowarsa da sauri takoma daki.

"Mahfus yana fita daga dakin amatullah dakin fadi ya koma ganinta kwance da yai ya dauka har
yanxu bcc takeyi hakan yasa yatafi kasuwa.

"Mahfus yana fita fadi ta mike xama tai bakin gado tunani kala kala takeyi, yadda hankalin
Mahfus yakoma gun amatullah da d'anta.

"bayan matar da take saida mata da maganin mata tace Mahfus baxai taba juya mata baya ba
sai yadda tai dashi.

"can wani tunani yaxo mata tace komai amatullah itama tafara amfani da maganin matane
shiyasa Mahfus yake niman juya mata baya?

"can kuma tace to ai amatullah batasan irin wannan abubuwa ba, saidai ko mmn junior ne xata
nuna mata.

"to ai amatullah bazuwa gidan takeyi ba, itama mmn junior bata xuwa.

"wani tunani da yaxo mata da sauri ta mike.

"ko sallar axahar batai ba haka ta xari kyale da jaka takami hanya ta fita.

"Mahfus yana fita amatullah ta amshi wayarta a hannu zunnurai kamashi tai suka shiga toilet
saida yafarayi snn itama tai nasa.

"suka fito suka fara sallah.

"shima Mahfus yana shiga kasuwa saida ya fara xuwa masallaci yai sallah snn ya karisa shago.

"fadi tana isa gidan me magani tai sa'a sbd fita xatai, gu tabata ta xauna snn suka gaisa.

"bayan sun gaisa ne fadi tai mata bayani abinda ya kawota.

"murmushi me magani tai snn tace to ai kece da laifi idan kina amfani da magani ba'aso kabari
har saiya kare anfiso kafin ya kare kanada wasu kuma ba'aso kullin kaita anfani da kala daya
anfiso yanayi kana canxawa sbd dandano.

"amma idan kina anfani da kala daya kullin haka xai rika jinki babu canji.

"yau yana dakin kikine?

"fadi tace eh.

"a take ta hada mata wasu maguguna sunkai kala bayar tabawa fadi tace tashi.

"gani irin hadin da akai matane yasa fadi cewa inada ciki fa.

"sai mai magani tace babu komai, kyauma kenan kinsan dandano mace mai ciki daban yake.

"karma ace karamin ciki.

"fadi tace da gaske?

"mai magani tace kwarai kuwa.

"a take fadi ta dauki magani ta shanye harda cewa idan da wani kikara hadami.

"mai magani tace aa amma ga wannan da yamma ki hada kamar yadda na hada miki haka
kisha.

"wani ta dauko tace wannan kuma kibashi yasha.

"da kanki xaki xakiban kabari.

"sbd murna fadi batasan iya adadin kudin da ta dibaba tabawa mai magani snn sukai sallama.

"fadi tana dawowa gida ije kyale kawai tai tafada kitchen babu mgnr sallah.

"lafiyayyar abinci ta hadawa Mahfus hade da juice ta xuba masa maganin karfin maza a ciki snn
tasa a frg.

"ko kafin ta kammala dare yayi bayan ta gamane ta tai wanka daga nan tai alwala tafito.

"tana fitowa tafara sallah hada axahar la'asar magrib da isha, tana idarwa ta tsantsara
kwalliyarta.

"yau ko parlour batakai abinci ba, a dakinta ta ije snn ta koma parlour xaman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login