Showing 66001 words to 69000 words out of 87273 words

Chapter 23 - MATAR FARI (1 TO END ) COMPLETE by Maman Usman .pdf

02 Aug 2025

3314

yar'suna sun Mahfus ya shigo dakin fadi lokacin tana zaune a bakin gado kusa
da'ita ya xauna hade da dafata yace my madam ya kike?

"taro yatashi lpy?

"hannu tasa ta buge masa hannu.

"murmushi Mahfus yai yace madam kenan ya akaine.

"fadi tace bansani ba, banxa manafiki kawai.

"Allah ya'isa tsakanina dakai.

"da sauri Mahfus yace subbuhanallah kanki daya kuwa?

"fadi tace da kanka nake yawo.

"bakin algugumi mara tsoron Allah wlh bazan xauna da kai ba manafiki yau saika sakeni.

"mikewa Mahfus yai, da sauri itama ta mike hade da shako wayarsa tana fadin saika sakeni.

"Mahfus yasa sakanmi rigana.

"fadi tace baza'a sakeba idan har kaga na saketa kabani takarda ta.

"ta karisa mgn da kuka tana ihu.

"jin kukan da fadi keyine yasa inna shigowa tana fadin lpy fadi meke faruwa?

"fadi tace kinmin shiru tsohowar alguguma.

"Mahfus besan lokacin daya daga hannu ya wankawa fadi mari ba.

"ihu tasa ta kara rikeshi taci gaba da xagin inna.

"shiko Mahfus rufeta da duka yai, duk dukkan da yake mata besa ta sakeshi ba saida ta
yayyaga masa rigar jikinsa.

"tana shege tsinanne Allah ya isa kuma sai wutar Allah ya cika.

"algugumi me daukar kwanan wani yabawa wani.

"kamashi inna tai suka fita.

"duk abinda sukeyi a kunni amatullah amma bata fitaba kwanciyarta tai tana sauraransu.

"itako fadi xagi sai abinda ta mance.

"parlour Mahfus suka koma shida inna.







H.S.Z.
�💦�
💦

MATAR FARI
(THE FIRST WIFE)💦


Fasaha online writes F.o.w.


MMN USWAN
H. S.Z.


40


"Koda Mahfus ya fita da wayar babu wanda ya sake kira.

"da yaga haka har ya yanke shawara medawa amatullah da wayarta sai kuma yai wani tunani
cire SIM card din yai ya sire wani snn yai mata register.

"bayan ya dawo daga kasuwa ne lokacin suxo gun kwanciya Mahfus ya ciro waya ya bata.

"snn yace mata ya canxa mata sim card.

"itama da yake tasan da matsalar batai tambayar me yasaba.

"wayarsa ta dauka tana kwashe number yar'uwanta.

"wanda kuma take dasu akai duk tasa.

"hakura sosae Mahfus ya bata dare da yimata alkawarin baxai sake ba.

"sbd kuka amatullah kasa mgn fadawa tai kan gado taci gaba da kukanta.

"da sauri Mahfus ya bita kan gadon dagota yai ya rungumota snn yaci gaba da bata hakuri.

"fisge jikinta tai ta sauka kasa.

"binta Mahfus ya sakeyi, da sauri ta mike tabar masa gun.

"da Mahfus yaga haka inna yaje ya kira.

"tare suka shigo inna ta hau amatullah da fada tana fadin dama baki hakura ba amatullah.

"to yanxu menene amfani kukan da kikeyi?

"dan Allah kiyi hakuri komai ya wuce, idan har xaki irin tuna baya babu abinda xai kara miki sai
bacin rai.

"dan Allah amatullah kiyi hakuri kinji.

Mahfus yace wlh inna in Allah ya yarda bazan karaba.

"wannan ma kuskure ne..

"tsawa inna ta daka masa hade da cewa kaimi shiru sai abu ya faru ku rufe ido ku aikata abu
daga baya kuma kukoma kuna nadama.

"gashi yanxu kenan kazo kana nadama.

"shiru Mahfus yai saida inna ta kare mgn snn yace inna kiyi hakuri..

"inna tace ni bakaimin komai ba, matarka ne xakabawa hakuri.

"a gaban inna Mahfus yace dan Allah amatullah kiyi hakuri wlh baxan sake ba.

"shiru amatullah tai tana kallon sa.

"inna ta sake cewa dan Allah kiyi hakuri amatullah.

"gani tai shiru ne yasa Mahfus cewa jeki kawai inna ta hakura.

"inna tace to dan Allah kurinka hakuri da junan ku.

"Mahfus yace to inna naji kuma na gode.

"inna na fita gaban amatullah Mahfus ya rusuna yanata bata hakuri.

"har saida ta hakura snn ya mike hade da kamota suka kwanta.

"duk abinda sukeyi fadi na makale tanajin su, da taga haka yasa ta canxa wani sabon salo.

"tun daga lokaci ta hanasu kiran kuma.

"gani Mahfus be samu isassashen lokaci da xaikai zunnurai tofi yadawo yaje kasuwa yasashi
cewa amatullah tarinka kaishi.

"itama tunda taga abin yaxama haka duk lokacin da xata sai tace saidai suje taxo da inna.

"da Mahfus yaji labarin hakan yai fada har yagaji amma amatullah takiji.

"narar Mahfus yana dakin amatullah ne da safe lokaci Mahfus yafito xai tafi kasuwa bayan ya
gama sallar matanshi dakin inna ya shiga sallamarta.

"fadi na makale jikin kofa koda Mahfus ya fita tana kallansa jin tai kamar tai masa mgn wani
zuciya kuma yace barshi kawai ya tafi.

"tana kllonsa yafito ya tafi.

"yana fita ko minti goma beyi da fita ba itama ta xari kyale ta fita batare da sani kowa ba.

"gun areas boys dinta taje ko gaisuwa basu yiba sbd tace sauri takeyi.

"sai ogan yace fadi abinda ke tafe dake.

"fadi tace aiki nakawo..

"da sauri yace idan asake komawa gidan ku babu wanda xaije.

"fadi tace bashi bane.

"yace ina sauraranki.

"fadi tace so nake kai da kanka xaka bishi kasuwa kace duk satar da ake masa kune kuma
amatullah ne ke turaku.

"idan kun sato sai kuraba 50-50 yanxu kuma kai katuba shiyasa kazo bashi hakuri da alkairi
bazaka kara ba.

"ido😳 ya bude hade da cewa kinsan abinda kike fadi kuwa?

"fadi tace ina sane.

"yace kinsan irin wannan abu risking ne kuwa?

"fadi tace ina sane karka damu babu abinda xai faru.

"shiru yai snn yace wlh da badan muna bukatar kudi ba babu abinda xaisa nasake miki aiki.

"amma yanxu sai kin bamu kidinmu cash kafi muyi maki aiki.

"nan take suka tsadance tabiyasu.

"fadi tace kada suje yau subari sai gobe.

"da sauri ta koma gida haka tasake shiga a sace babu wanda ya ganta.

"Mahfus yana dawowa siyayya yai masu sosae na kayan sawa har da inna da zunnurai.

"kowa da nashi ledar.

"saidai kayan amatullah yafi yawa da tsada shiyasa daki yabi kowa dashi sbd kada wani yaga
na wani.

"koda amatullah ta bude taga kayan godiya tai masa sosae.

"ita ko fadi koda ta bude tagani cewa tai kayan amatullah yafi nata yawa nan ta haushi da
bala'in.

"shidai Mahfus shiru yai beci komai ba.

"gu yasamu ya kwanta be tanka ta ba har bcc ya daukeshi.

"washe gari da safe bayan sun karya ya sallamesu yafita kasuwa.

"misalin 12PM fadi tai masu waya, yana dagawa tace yaje yanxu.

"beyi kasa a gwiwa ba suna gama mgn yatafi har cikin shago yashiga yaran Mahfus sunyi
kokari tsaidashi amma ina cewa yai ogansu yakeso gani.

"daya daga cikinsu ne yace to yatsaya aje a sanar dashi tuku.

"da sauri yaran yashiga gun Mahfus ya sanar dashi.

"Mahfus yace babu damuwa abarshi ya shigo.

"yana shigowa har kasa ya duka, babu yadda Mahfus beyi dashi akan ya xauna akan kujera ba
muyumi yaki harda kwallansa.

"yafara da cewa dan Allah dan annabi dan soyayyar ka da shugaban halinta shugabanmu
annabi Muhammadu (S.A.W.)kayi hakuri ka yafemin wlh nayi nadamur abinda na aikata maka
kuma in allah ya yarda bazan karaba.

"gaban Mahfus yai mummunar fadi tasowa yai ya xagajo yaxo inda mutumi yake duke hade da
sa hannu ya dago mutumi.

"mutumi yaki yarda ya dago wani sabon kuka yasake rusawa Mahfus.

"Mahfus yace dan Allah kafadimin menene ya kawoka ko nasamu natsuwa.

"cikin kuka mutumi yace sai kamin alkawarin ba xakaimi komai ba idan na fadi maka.

"Mahfus yace naji babu abinda xanmaka.

"mutumi yace wannan ba alkawari bane.

"Mahfus yace nayi maka alkawarin babu abinda xanyi maka.

"snn mutumi yasake fashewa da kuka yana fadin dan Allah kayafemin wlh baxan sake aikata
hakan ba.

"nayi nadama nayi nadama sosae.

"wlh duk barayin da suke shigowa gidanka ba kowa bane mune muma samu akayi.

"ba kowa bane ya samu uwar gidanka ne sbd tace duk kudin da kake wadaka kake fancamawa
dashi natane ita kuma tarasa yadda xatayi ta kwace kayanta shiyasa ta turomo tace idan har
mosamu nasara xamu raba 50-50 in kuma bamu samu nasara ba duk hanyar da xatabi saitabi

ta kasheka.

"dan ta kwato dukiyar ta.

"wani irin tsawa Mahfus ya daka masa hade da cewa bacemi da gani kafin kai na kashe ka.

"jin haka yasa mutumi fita a guje.

"a fusace Mahfus ya fita shiga mota yai ya fisgi mota da gudu sai gida.

"yana shiga fita daga motar yai ko rufe murfin motar beyiba ciki ya shiga hade da kwadawa
amatullah kira.

"jin muryar Mahfus mmki ya kamata sbd lokacin dawowar sa beyiba.

"da sauri tafito tana fadi lpy kadawo yanxu?

"Cikin fushi Mahfus yace bansani ba manafuka azzaluma Allah ya tuna miki asiri dan haka
fitamin a gida na sakeki.

"jin kamar saki a gigice inna tafito daga dakinta tana fadin Mahfus me xangani haka.

"amatullah najin haka tace innalillahi'waiina'ilaihim raju'un.

"Mahfus kanka daya kuwa?

"kuka amatullah tasa.

"kamo hannunta Mahfus yai yana fadin fitami a gida kitafi na sakeki.

"fisgo hannunta tai takoma ciki dakinta ta shiga jaka ta dauko ta kwashi kayanta dana zunnurai
snn ta dauki kyaleta hade da key din motar ta tafito kamo hannu zunnurai tai zasu fita.

"da sauri Mahfus yaje ya fisgo dinsa yana fadi babu inda xaki kaimin da'na.

"amatullah sake kamoshi tai Mahfus ya sake fisgoshi.

"nan suka kamajan yaro amatullah naja Mahfus naja.

"shiko zunnurai sai faman ihu yakeyi.

"inna tayi tayi Mahfus ya sakeshi amma yaki, gani xasu karya yaro wankawa Mahfus mari tai da
sauri ya sakeshi.

"da sauri amatullah ta dauki d'anta suka shiga mota.

"itako fadi tana daki duk abinda sukeyi a kunni ta sbd murna harda rawa takeyi.

"sai daga baya snn tafito hade da murxa ido kamar me bcc gaske tana fadin inna lpy?

"banxa inna tai da'ita.

"daki inna ta shiga sbd ranta ya riga ya baci.

"shima Mahfus kan cushion ya xauna hade da kwashe hannayesa ya xuba aka hawaye ne
kawai ke gangaro masa.

"da fadi taga haka dakinta ta koma.

"kasuwar da Mahfus be koma ba kenan.

"amatullah na fita hanyar garinsu ta nufa kai tsaye.

"babu abinda takeyi sai addu'a sbd ji takeyi kamar kirjinta xai fashe.

"bayan isha inna takira Mahfus dakinta ta hannayeshi abinda ya faru.

"kuka Mahfus yasa kamar yaro karami yana fadi yana kuka.

"gani irin kukan da yakeyi yasa inna tace yabar mgnr haka.

"fadi na makale tanajinsu cewa tai dan banxa bakaga komai ba ma.

"lailashinsa ta komayi hade da bashi hakuri.

"amatullah bata isa gida ba sai shabiyun dare.

"jin bugu kofa kamar mahaukata har hajiya taji tsoro.

"amatullah tace nine hajiya kibudemi.

"a gigice hajiya ta bude kofar.

"hajiya na budewa amatullah tasa wani irin ihu hade da fadiwa kasa.

"da sauri hajiya ta dauki zunnurai saida ta kwantar dashi snn tadawo ta kamo amatullah suka

shiga ciki.

"amatullah tana fadi na shiga uku hajiya Mahfus ya sakeni..

"da sauri hajiya tai salati ta sanarwa ubangiji.

"amatullah taci gaba da cewa hajiya yaya xanyi da raina Mahfus ya sakeni.

"rungumota tai snn tafara rarrashinta hade da bata baki.

"har saida ta numfasa snn hajiya ta jata xuwa cikin daki.

"cikin dare zazzabi mai karfi yakama Mahfus sai faman juyi yakeyi.

"gani haka yasa inna tace fadi ta kira nasir, ana kiransa gani number Mahfus ne yasashi
dagawa.

"inna ce ta amsa tai masa mgn, cikin daren nasir yaxo ya dauki Mahfus xuwa asibiti.

"doctor yana dubashi yace maleriya ne da kuma tunani.

"ruwa suka sa masa hade da allurai.

"gani yasamu bcc ne suka fita waje da inna shine inna take sanarwa nasir abinda ya faru.

"salati nasir yai ya sanar da ubangiji hade da cewa meyasa ya aikata haka betsaya yai bincike
ba?

"wlh inna amatullah bazata aikata haka ba.

"to tace to aikin gama yariga ya gama.

"washe gari bayan ruwa ya kare aka sallamesu suka koma gida.

"ita kuma hajiya kiran Anty Frd tai ta sanar mata.

"a fusace Anty Frd babu komai kyaleni dashi sai nayi maganishi.

"dan ubanshi kuma gaba daya dukiyarta saiya dawo dashi.

'"tun daga lokacin Mahfus baya xuwa kasuwa yana zaune a gida ne.

"yau yaran shagonsa kafin suje bank an riga an rufe gashi kuma kudin da yawa shiyasa

manager yace bari ya kawowa Mahfus kudin gida dan yaso da safe sai yaxo ya dauka yakai
bank.

"Cikin tawa jaka yasa kudin snn ya kawowa Mahfus.

"Mahfus yace inna ta ije masa kudin da safe xai amsa.

""ashe fadi taji haushi hakan.

"a fusace ta koma daki wayarta ta dauka kira daya suka dauka fadi tace yau din nan suxo da
shadayan dare kuma idan xasuxo su tabbata su kawo mata igiya.

"tana gamawa parlour ta koma ta xauna lokacin Mahfus yana kallon news.

"daga nan bcc ya daukeshi ita ko fadi idota biyu.

"jiransu kawai takeyi.

"ita kuma inna tana dakinta kwance.

"shadaya da rabi suka iso fadi da kanta ta bude masu kofa.

"suna shigowa da kanta ta tada Mahfus daga bcc.

"gani mutani akanshi yasashi tashi a gigice kafin yace komai fadi tace ku daure minshi.

"Mahfus najin haka kamasu yai da danbe.

"tokari sukai masa a gaba yana fadi sukasa kafa suka takeshi snn sukasa igiya suka daureshi
tsaf.

"inna na fitowa itama igiya sukasa suka daureta.

"inna najin haka tasa ihu.

"daki fadi ta koma saletaf ta dauko suka rufe masu baki dashi.

"dakin inna ta shiga ta dauko jakar kudin hade da key din motar Mahfus snn tace sutafi.

"har tasa kafa saidai tadawo ta bude masa baki tace ko kanada mgn.

"Mahfus yace fadi ina xaki kaimin kudina?

"kuma karfa kimance akwai igiyar aurena a kanki.

"dariya fadi tai snn tace igiyar aure fa kace?

"Mahfus kenan inda ana cirewa a bada ijiya da nacire na kaina na baka kahada da naka ka'ije.

"nidai kaga tafiya ta ta karisa mgnr da cewa banxa idan iska ka dai kagani.

"bakasan waye niba shiyasa.

fita sukayi fadi da kanta taja motar Mahfus suka fita.

"Mahfus najin fitarsu ihu yasa

"yana fadin knoooooo.





H.S.Z.ce
�💦�
💦


MATAR FARI
(THE FIRST WIFE)💦

Fasaha online writes F.o.w.


MMN USWAN
H. S. Z.


39


"parlour suka koma shida inna.

"Mahfus yace inna yau din nan fadi bazata kwamin a gida ba.

"da sauri inna tace sbd me Mahfus?

"Mahfus yace haba inna kamar ba'a gabanki akai komai ba?

"rashin mutunci ya tashi daga kaina ya dawo kanki inna.

"to wlh bazan yarda da haka ko waye daga cikinsu tace xata xaganmu uwa xan rabu da'ita
kowaye kuwa.

"murmushi inna tai snn tace babu wanda xaka saka daga cikinsu saidai halinta ya koreta.

"ban yarda ka saketa ba kabari idan ta huce ka lailabeta kaji dalilin yin haka yanxu haka wani
abu tagano kuma take xarginka dashi kasan mata da kishi.

"shiru Mahfus yai yana kallon inna.

"gani yanda yake ajiyar zuciya yasa inna cewa tashi kaje ka kwanta.

"mikewa yai yashige dakin amatullah, lokacin tana kwance tana game gani ya shigone yasa ta
ije wayar a gefe ta gwara masa ya kwanta.

"gani yadda yace huci yasa bata tankamasa ba.

"itama kwanciyarta tai.

"koda Mahfus ya kwanta ba bcc yakeyi ba idonsa biyu tunani abinda fadi tai masa ne kawai
yakeyi.

"shidai a iya tunanishi bega abinda yai mata ba.

"irin kudin ma da yakashe duk haihuwar da amatullah takeyi betaba kashe mata ba.

"amma yau shine take xagi abin ma ya tashi daga kansa ya koma kan mahaifiyatsa.

"itako fadi tanacan tana fadi ai da katsaya kaga tattagaryan rashin mutunci d'an rainin wayo.

"da irin wannan tunani ne har asuba yai Mahfus besani ba amatullah ne da ta tashi sallah snn ta
tada Mahfus danyin sallah.

"Kunna light da xatai sai taga idonsa biyu.

"gani hakan yasa bata sake tanka masaba shigewa tai toilet tai alwala taxo ta fara sallah.

"tana fita Mahfus ya shiga yai alwala a daki yai nashi sallah.

"yana idarwa yaje ya gaida da inna tunda yakoma daki be sake fitaba sai misalin 20PM snn yai
wanka ya karya ya fita kasuwa.

"itako fadi tunda ta tashi taiwa rukyyat wanka suka karya ta koma ta kwanta bata sake fita ba.

"bayan kwana biyu Mahfus yana dawowa kasuwa biyawa yai ya siyewa su zunnurai da rukyyat
kayan sawa masu kyau da tsada.

"yana dawowa yasami amatullah a parlour suna zaune da inna.

"bayan ya gaida inna itama amatullah ta gaida shi.

"mikewa zunnurai yai nashi ya hannunsa snn yashiga dakin fadi da sallama lokacin tana zaune
kan cushion rike da rukkyt.

"kusa da ita ya xauna hade da sa hannu ya dafo kafadarta yana cewa my madam kenan aiki
kikeyi haka kawo na tayaki mana.

"hannu yasa xan karbi rukkyt da da sauri ta kau da'ita.

"murmushi Mahfus yai snn yace yau harda baby nawane ake fushin?

"idan kuna fushi dani ni bana fushi daku abani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login