Showing 33001 words to 35767 words out of 35767 words

Chapter 12 - BEELAL BUK BOOK 1 BOOK COMPLETE BY MAMAN AFRAH.doc

ya ga ma?iyansa wani kallo yake jifansu da shi wanda ya sanya Beelal sunkuyar da kai dan ba ya son kallon fuskar mahaifin nasa saboda yadda yake masa wani mugun kallo me cike da tsantsar tsana.


"Baban Beelal ashe ka dawo" Fatima ta faWa cikin Wari-Wari muryarta har rawa take.

"Ya za a yi ki san na dawo kwa tun da kin tafi yawon barbaWa kina can kina yawon bariki, to aikuwa bariki ta miki kyau tun da gaki da kaya ni?i-ni?i, kuma kar ki sake kirana da Baban Beelal ki bar haWani da wannan nakasashshen kirani da sunan na Idrisu hakan ya fi min" Ya faWa cikin kaushin murya yana hararta.

"Haba ka bar faWar haka nan fa titi ne, ko ma me za ka faWa ka bari mu shiga gida, kuma Beelal ai bashi da wani mahaifi sama da kai" Ta faWa tana kallon Beelal da ke zubar da hawaye har lokacin kansa a sunkuye Hameeda ma ta yi shiru ranra a Sace tana ri?e da hannun Beelal.


"Ke har wata kima ce da ke wacce za ta sanya a miki magana a keSantaccen wuri? Ai ko a kasuwa a bainar jama'a zan iya faWa miki abin da raina yake so"

Ganin abin nashi zai wuce gona da iri sai ta Wauki kayan Hameeda ma ta taya ta Beeelal kuma ya Wauki abin da zai iya suka kwashe duka kayan Idrisu kuwa tuni ya kama gabansa ya shiga gari.


Kayan ta fitar ta baiwa Hameeda nata da kuma na Ummarta suka tafi da Beelal su kai mata duk da ta san za a samu yara a hanya su zolayi Beelal amma dole ta aika su gidan su Hameeda dan ta san Idrisu zai dawo ya yi rashin mutuncinsa a gidan. Cikin ?ar murna Beelal Win ya bi Hameeda suka tafi duk da tun lokacin da Babansa ya ce a daina ce masa Baban Beelal ta lura duk jikin yaron ya yi sanyi duk da ba yau ya fara ji da ganin hakan ba in ban da yarinta ma in sabo ne ai da ya saba.



Tun da ya dawo gidan yake sababi yana cewa ta tafi yawon karuwanci dan ta ga baya gari, haka ta shiga bashi ha?uri tana nuna masa wajen ?ar uwarta Fatima ta je saboda ta daWe bata zo ba kuma gashi basu da abin da za su ci.

"Yo ban da Waurin tsantsa a ce wai kin tafi wajen ?ar uwarki neman abinci, bayan ga jari nan Allah ya baki, wannan Wan naki nakashashshe ai shi ne jarinki, dan idan kika Waukeshi kuka shiga cikin gari da ma ?auyukan da ke ma?otaka da mu sosai za ku samo sadaka, dan Sata lokaci ma kike da kuke turasa wata makaranta amma ai babu abin da Beelal ya dace a yi da shi sama da neman ta annabi (Bara, sadaka).

Tun da ya fara magana idanun Fatima ke tsiyayar hawaye, yana maganar yana cika baki da lomar abincin da ta dafa wanda suka dawo da shi dan shi ko tsinke bai kawo ba kuma babu abin da ya kawo na tsaraba a tsawon shekara kusan biyu da baya nan kuma babu wata alama ta jin daWi ko samun kuWin da yake ta?amar cewa nemansu ya tafi.

"Ai ke baki da aiki sai kuka kullum cikin zubar da hawaye kike kuka kamar matar marigayi haka kike, dan na faWa miki gaskiya ina nuna miki hanyar samu shi ne ya zama lefi har kike kuka?"

"Haba Baban Beel...

"Kar ki sake kirana da Baban Beelal" Ya katse ta da sauri hakan ya yi dai dai da dawowar Hameeda da Beelal, maganar ta sauka a kan kunnuwansu, Hameeda da sauri ta juya ta fice daga gidan tana kuka, ganin yadda Beelal ya tsaya daga inda yake yana kuka.

"Wai shin me kake yi haka ne me yake damunka, a kan me za ka haifi Wa da cikinka amma kake ?in sa har baka so a kiraka da sunan mahaifinsa to da sunan wa kake so a kira shi? Wai yaushe ne Beelal zai yi farinciki ya yi rayuwa kamar yadda kowane Wa yake yi babu ?yara ba tsangwama, kai kenan idan ka tafi Lagos sai ka kwashe sama da shekar baka dawo ba amma Wan zuwan da zaka yi ba zaka iy baiwa Wanka kulawa ba ko yaya take, sai dai ya samu musgunawa da ?untatawa daga jama'a kuma ya samu daga gareka ko tausayinsa baka ji, babu wata sha?uwa ko soyayya tsakaninku, ta yaya kake tunanin zai ji ?an ka a nan gaba bayan kana ?untatta masa baka so ya raSe ka?"

Duk Wan da ba a jin tausayinsa ba ya jin ?an wanda ba ya son sa, duk Wan da baya samun kulawa ba ya koyar yadda zai bada kulawa, ya kan tashi da ?e?ashashshiyar zuciya babu yadda za a yi a tan?wasashi ko a tausasashi, domin an gama sanya masa rashin tausayi a cikin zuciyarsa duk da ba na fatan hakan daga Beelal amma ina faWa maka ne domin ka kiyaye" Ta faWa tana fashewa da kuka mai cin rai, dan babu wani abu da yake Sata mata rai ya sanya zuciyarta tururi da mugun zafi sama da a Satawa Beelal ko a ?yareshi ko ya aibata halittarsa wannna kaWai shi ne damuwarta, saboda bata son ko kaWan Beelal yake jin sa kamar ba Waya yake da kowa ba.


"Lallai Fatima raini ya shiga tsakaninmu har kina da bakin da zaki faWa min magana son ranki, to lallai babu shakka wuyanki ya isa yanka, to da kike wasu maganganu waye ya mutu waye ya falko waye zai yi rai, ni ba damuwata bace hakan, kuma waye Beelal baki ga yadda halittarsa ma take ba bahu abin da ta dace a yi da ita sai dai bara maga Allah ma ga annabi ya bashi sai dai ya bi sahun ?an Allah baku mu samu, ta yaya zai samu abin da har zai kasa jin ?aina ko an faWa miki ni ina neman taimakon wanda yake neman taimako wanda shi ma taimaka masa yake so a yi, sannan da kike cewa Beelal ina cewa kar a haWani da shi ake kirana da sunana Idrisu, ai ban ce ba ni na haifesa ba na dai ce na bar miki shi ne nan gaba idan kin haifi me lafiya sai ki kirani da ubansa"

Kuka sosai kawai Fatima take tana jun tamkar ta tashi ta sha?e idrisu ko ta samu sassauci daga abin da yake yiwa Beelal wanda abubuwan da yake masa ke taSa mata zuciya tana jin ina ma ita kaWai ake yiwa ba tare da ?aramin yaron da bai ji ba bai gani ba.

A hankali Beelal ya taka daga inda yake tun lokacin da suka shigo da Hameeda ya ?arasa wajen Fatima ya dafa kafaWar mahaifiyarsa da hannunsa na hagu mai lafiyar ya ce.

"Mama ki daina kuka, kike kirana da sunanki, tun da ke ko mutane sun ce miki Maman Beelal bakya cewa kar a faWa miki, shi Baba ki daina faWa masa tun da ba ya so" Ya faWa cikin in'innarsa yana kuka. Hannu biyu ta sa ta rumgumeshi tana kuka tare da bubbuga bayansa, yaro ?arami me shekara shida a duniya amma ya iya fiskantar matsalolinsa, har ya iya banbance mai son sa da wanda ba ya son sa mai ?aunarsa da wanda ba ya ?aunarsa, mai ?yamatarsa da wanda ba ya ?yamatarsa.

"Hhhhh ashe dai ka gane yaro hakan ma ya yi wallahi, ka ga wata?ila uwartaka ta ji shawararka ta daina dan ni na yi na yi da ita amma ta?i dainawa" Cewar Idrisu yana Waga kofin ruwa yana sha abinsa hankali kwance.

"Wallahi Idrisu ka ji tsoron Allah kuma ka ji tsoron ranar haWuwarka da Allah, sannan ka tanadi amsoshin tambayoyin da zai maka a kan dannewa Wanka ha??insa"

"To malam me wa'azi da taoronki zan ji in ban ji tsoron Allah ba" Ya faWa yana tashi ya gyara zaman rigarsa ya shiga Waki ya auno shinkafa kwano biyu daga cikin shinkafar da suka zo da ita ya fice abinsa zai je ya siyar, Fatima tana kallonsa amma babu yadda ta iya da shi, dan faWan da ya fi ?arfinka maidashi wasa, haka ta lallaSa Beelal ya yi shiru, wayar tata ma Ummar Hameeda ta kaiwa ajiya sai bayan Idrisu ya tafi ta karSo har kuWaWen da ta dawo da su ma duk ta bata ta ajiye mata sai bayan ya tafi ta karSo in ba haka na tana ji tana gani zai rabata da su.


~BAYAN SHEKARA UKU~


GIDAN SU HAMEEDA


Bayan sallar isha'i ne Baban Hameeda ya shigo gidan ri?e da ledarsa, sannu da zuwa Ummar Hameeda ta masa, ta karSi ledar lokacin Hameeda ta yi bacci dan lokacin tara na dare har ta gota, bayan ya ci abinci dama ya fita tsakanin magriba da isha'i shi ne sai yanzu ya dawo. Hirarsu suke shi da Ummar Hameeda abinsu, ledar da ya shigo da ita ta Wakko, Waurin gyaWar amaro ne a cikin guda biyar a ?ulle a wata ba?ar ledar, sai kuma maganin Sera da ya siyo shi ma a ?ulle a wata farar leda irin wannan na barbaWawarne wanda yake cikin ?ar rakarda. Haka ta Wauki gyadar ?ulli uku ta juyo musu a faranti ta murje musu ta bushe Sawon gyaWar, guda biyun kuma ta ajiyewa Hameeda, maganin meran kuma ta Wauka ta je ta adana dan ya ce sai gobe idan ya siyo kankana ko kifi sai a barbaWawa Serayen a sa musu saboda sun damesu Serayen su yi ta musu Sarna.

Haka suka ci gyaWarsu suna hirarau, har suka cinye daga ?arshe dai suka yi shirin kwanciya. Cikin dare Ummar Hameeda ta falka da wani matsanancin ciwon cikin da ya sanya ko zaune ta kasa tashi, tana ?o?arin taSa Baban Hameeda sai ta jiyo sautinsa ?asa-?asa yana cewa cikinsa, haka suke ta mur?ususu babu me taimakon kowa ga shi ba za su iya ko da tashi ba bare su nemi taimako ciwon cikin ciwo ne me tsanani wanda suka kasa gane kansa da ?afarsa.

```Da safe```


Hameeda ta farka daga bacci, ta ga iyayen nata sun sauka daga shinfiWa da yake kwanciyar waje ake, saboda zafi, sai Hameeda su kwanta da Umma shi kuma Baban nata a masa tasa shinfiWar. Ganinsu a ?asa kowa ya kama gabansa sai ta shiga kiransu tana ta jijjiga su ganin basu motsa ba ta fita da gudu ta kirawo Mamar Beelal haka suka taho hankalin Fatima a mugun tashe, tana zuwa ta ga kumfa sai fitowa take daga bakinsu babu alamar rai a tare da su, haka dai aka zo aka tabbatar da mutuwarsu dan har sun yi dafara, da aka bincika sai aka samu ashe gyaWar nan ce ta yi ajalinsu saboda an haWata da maganin Sera a leda Waya duk da maganin yana cikin takardarsa kuma an ?ulleshi a farar leda, amma saboda guba ne ashe ya bugi ledar gyaWar haka ne ya yi sanadin mutuwarsu.


*Tsokaci*(Wannan abin na haWa maganun Sera da abin da za a ci ya faru da gaske, a cikin janairun wannan shekara da muje ciki ta 2023, .ma gidancin ya siyo abun ci a inda ya sako maganin Sera a ciki ganin yana ledarsa a ?ulle hakan ya sanya bai yi tunanin komai ba da kuma hakan ne silar mutuwarsu, sun ci abin sun kwanta suka mutu su uku miji mata da kuma ?ar su, jikar ce guda Waya da yake da kwananta a gaba sai bata mutu ba, dan Allah jama'a mu kiyaye haWa abu wuri Waya da poison, Allah kiyaye).

Haka aka sallaci gawar Umma da ta Baba aka kaisu makwancinsu kuka sosai Hameeda da Beelal suka sha, haka aka yi sadakar bakwai aka watse, Yayan Baban Hameeda haka ya Wauki Hameeda ya mayar da ita gidansa gabaWaya kayan gadon nata ya hau ka shi da matarsa sun mur?ushe yana ganin babu mai masa magana tun da shi kaWai ubanta gareshi. Haka rayuwar Hameeda ta taso a wannan gida a hannun waWannan mutane mararsa imani.


rayuwa ce marar gata da galihu, rayuwa ce da kowa ya ganta sai ya tausaya mata, hatta makaranta sun hana yarinyar zuwa bata komai sai yawon tallah, hatta Beelal an raba tsakaninsu da ita, sai dai idan ta fito talla ta je gidan su Beelal Win a Soye haka Fatima za ta bata abinci ta ci wani lokacin ma tsoro ya hana yarinyar cin abinci idan bata siyar da kayan tallar ba duka ake mata ga Waukan ruwa kamar kwaWuwa kullum tana fama da fanteka, tabbas yarinyar ta ga maraici iya maraici ga ?an?antar shekaru ga maraici ga mari?a mararsa imani. Fatima ko sawu nawa za ta yi domin ta ga Hameeda ba za a barta ta ganta ba sai dai idan ta fito talla su ganta haka rayuwa ta cigaba da kasancewa a tare da yarinyar, sosai Beelal ke tausayinta har sai yake ganin ta fishi abin tausayi a kan tsokanarsa da ake ana ?yamatarsa.

A hakan nan cikin ?ananan shekarunta, matar kawun nata ta ce za ta kai ta birni aikatau domin take samun kuWaWe saboda ta rigada ta hore yarinyar da aikin wahala babu abin da bata sanya Hameeda saboda rashin imani.

Wannan kenan.



*BEELAL*


A yau ne Idrisu ya zo daga Lagos amma sai ya ce kwana goma zai yi ya koma, Fatima ta yi mamakin irin yadda ya saki fuska wannan karon, amma dai sai ta dangana hakan da ko hankali da imani ne ya sameshi. Ranar da ya cika kwana biyu da zuwa cikin dare tana ta shirgar bacci ya tashi ya Wauki Beelal da ke bacci ya saSashi a kafaWa ya fice daga gidan, dama sun yi da abokinsa yana jiransa a bayan gari a machine haka suka Wauki hanya suka bar garin, ko da Beelal ma ya falka zazzare masa ido Idrisu ya yi, hakan ya sanya yaron ya kama bakinsa ya yi shiru sai dai yana ta kukan zuci dan ya san ba alkairi bane ganinsa a wurin Babansa dan ko nan da can ba ya yarda ya bishi.


A gidan abokin Idrisu suka kwana da yake garin a bakin hanya yake haka abokin nasa ya raka shi bakin hanga ya hau motar Kano, kafin su yi sallama sai Beelal ya ji Idrisu yana cewa abokin nasa.

"Ai da kake gani, abokina na warke, yanzu kuWaWe ba za su ke wahalar shigowa hannuna ba duk inda na shiga gari ya Lagos da yaron nan na sanya ya fara bara wallahi kuWi dai sai na ture" Cewar Idrisu yana dariya.

"Kana wuta wallahi abokina ai wallahi ka yi babbar dibara da ka Wakko yaron nan, to idan ba bara ba wannan nakasashshen da me ya dace ai bara ita ce kaWai zai yi a Lagos ka moreshi"


Haka suka yi sallama Beelal yana ji yana gani suka Wauki hanyar Kano yana ta tunanin Mamarsa, a haka suka sauka a Kano suka hau motar Lagos...


Tammat bi hamdulillah=?O?=?O?=?O?

A nan na kawo ?arshen Beelal kashi na Waya, dan jin yadda za ta kasance, mu haWu a littafi na biyu dan sanin yaya rayuwar Hameeda za ta kasance a gidan aikin da za a kaita, wane irin ?alubale ne marainiyar Allah za ta fuskanta tun daga yarintar ta, duk a sanadin rashin iyaye.

Ya rayuwar Beelal za ta kasance a Lagos tare da Babansa a matsayin almajiri duk dan saboda nakasar da yake da ita za a kaishi yawon bara ba tare da sanin mahaifiyarsa ba saboda rashin imani irin na Idrisu, ya Fatima za ta ji idan ta tashi ta samu cewar babu Beelal kuma ta samu labarin Babansa ya tafi dashi neman kuWi ta hanyar bara ba tare da amincewarta ba? Da wasu sabbin taurarin da sai a nan gaba ma sunansu zai bayyana a cikin labarin.


BEELAL BUK 2 zai zo muku bayan sallar azumi idan Allah ya sa muna raye. Nagode ?warai da bibiyar labaraina da kuke yi ana tare masoya son so fisabilillah alkairin Allah ya kai muku a dk inda kuke=?
?

MMN AFRAH 09030283375









  "$&(LNPRTrtvx~??????????????????????????????????????????????????~{vqnidmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH &??"?"?"?"?%?%?%z(|(~(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?()()*),)<)>)B)D)j)l)n)?)?)?)??????????????????????????????{vqnida0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH %?)T.V.X.?/?/?4?4?4?4?6?6?6?6R=T=V=?B?B?B?BPDRDTDVDXDHHHH?I?I?I?J?J?J?J?????????????Ŀ??????????????|wtoje`mH sH mH sH mH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH mH sH mH sH 0JmH sH mH sH $?J?J?O?O?O?O?O?O?O?O?O?O?O?O?O?O?O?O?O?O?O?O?OPPPPPXPZP\P?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q???????????????¿???????????????|wrolgmH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0J0JmH sH mH sH mH sH '?Q?Q?Y?Y?Y?Y?Y?Y6[8[:[<[____n_p_r_?_?_?_?a?a?azb|b~b?c?c?c?c d"d$d?d?d?d??????????????????????????????}xspkfc0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH mH sH %?d?dVeXeZef
f ff?f?f?f?g?g?g?h?h?h?i?i?i?j?j?j?j?l?l?ldmfmhmpnrntn?n?n?n?o??????????????????????????????}xupkhcmH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J%?o?op4p6p8p?p?p?p?p?p?ppqrqtqvq?q?q?q?r?r?r
s sss?s?s?s?t?t?t?tnupurutu?u??????????????????????????????}zupmjemH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH %?u?u?u?uvvv?x?x?x^y`ybyNzPzRzTz?z?z?z?z?{?{?{8?:????????̃΃Ѓ?????\???????????????????????????????zwrmjgbmH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH &\?^?`?b?ֈ؈ڈ(?*?,?.?ʊ̊ΊЊҊԊ???????????>?@?B?D?F?d?f?h?j?l????????????????????????½???????????????|ytolgmH sH 0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0J0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH '??????(?*?,?.?0?z?|?~?????????????z?|?~???J?L?N?P????????? ?"?$?&?¯įƯȯʯ???????????????????????????????~{vqnidmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH mH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH &ʯT?V?X?????:??@???´Ĵȶʶ̶ζ??????Ƹȸʸ̸\?^?`?b?t?v?x?z?????½Ľƽ??????????????????????????????|ytojeb0JmH sH mH sH mH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH &ƽ????L?N?P?R?? ?"?.?0?2?????h?j?l????????@???????F?H?J?L?????????????????????????????????????}xurmhe0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH %??h?j?l???????????????????????(?*?,?.?0?2?4?6?X?Z?\?^?`?b?p?r?t?v?x???????????????????????????????????????????????????|yvspm0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0J0J0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH )???????
? ?Z?\?^?`?b????????????
?J?L?N?P?z?|?~?????^?`?b?d?????????? ?"?????????L?N?P???????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.P?R?????????J?L?N?????.?0?2?4?:??@?B?.?0?2?4?????,?.?0?t?v?x?p?r?t???????????????????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.???????????&?f???????(?*?,?.????????????????????????    ( ?????????????¿?????????????????????}zwtomH sH 0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J 0JmH sH  0JmH sH  0JmH sH  0JmH sH  0JmH sH 0J0J0J0J0J)( * , . 0 T V X Z \ ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?    " $ & R T V X Z ?
?
?
?????????????????????¿????????????????~yvsnimH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH '????:<>@B@BD?????????????!?!?!?!?"???????????????½???????????????}zupmjemH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0J'?"?"?"?"r#t#v#$$$$?$?$?$?$?%?%?%&''
'@(B(D(F(?(?(?(P)R)T)V)?)?)?)?*?*?*??????????????þ???????????????~ytqlgd0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH &?*?*?.?.?.?.Z0\0^0`0 1111Z1\1^1`1?1?1?1?2?2?2?2&8(8*8,8?9?9?9?9L:N:P:?:?:?:????????????????????????????????{vsnif0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J&?:?:h;j;l;n;?;?;<<r<t<v<x<?<?<?<?<?=?=?=?=?>???@ @"@$@x@z@|@?@?@?@?@AA????????????????????????????????{vspkfmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J&AA?A?A?A?AB B"B$BCCCC*D,D.D0D?D?D?D?E?E?E?E?E?E?E?E$F&F(F*F,FDFFFHFJFLFfF?????????????????????????????????|wtqnimH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0J0J0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J'fFhFjFlF?F?F?F?F?F?F?F?F?F?F?F?F?F?F?F(G*G,GzH|H~H?H?I?I?IJJ J"J$JlKnKpKrK?K?K???????????????¿???????????????zurojemH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH '?K?K?KlLnLpL?M?M?M?M"O$O&O(O?P?P?P?PQQQ?Q?Q?Q RRR?R?R?R?R
S SSSS@SBS???????????????????????????????|yvqlif0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0J&BS"T$T&T(T?T?T?T?T:VVXWZW\W^W?W?W?W?X?X?X^Y`YbYdY?Y?Y?Y>Z@ZBZ?Z?Z?Z|[~[?[??????????????þ??????????????zurmhe0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH %?[?[?[?[]
] ]]Z^\^^^__?_?_?_?_paratarbtbvbpfrftfhgjglgng?g?g?g?g?h?h?h?h?????????????¿???????????????{xupkhe0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH mH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH %?h?j?j?j?k?k?k?k?l?l?lnnnnooo?o?o?o?o:qq?q?q?q?qhsjsls?v?v?v?w?w?w?w??????????????????????????????zurmheb0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH &?wTxVxXx$z&z(z*z,z.zxz|??p?r?t?????????????????????????&?(?*?,?H?J?L?????????????????????????????????{xupkhcmH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH mH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0J0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH %??????????4?6?8?j?l?n?X?Z?\???????x?z?|?t?v?x?N?P?R?T????
?F?H?J?L?P?R??????????????Ŀ???????????????}xspmhcmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH %R?N?P?R?d?f?h?>?@?B?4?6?8?????????????:??
? ??????ܽ޽?4?6?8????????????????????¿??????????????~{vqnida0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH %????P?R?T???????8?:??@?B?p?r?t???????????????~???????????????????????????????????????????}xupkhcmH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J%????????????????????????????????????&?(?*?,?.?R?T?V?X?Z?x?z?|?~???????????????????????????¿????????????????~yvqli0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH '??|?~?????????????????V?X?Z?\????X?Z?\?^?????????D?F?H?J??????? ?"?$?????????????????????????????????{vsnif0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J&$???????,?.?0?2?????????????????????????^?`?b?d???????????????l?n?p?????????????????????????þ???????????????|ytolgbmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH &??????????????????"?$?&????d?f?h?????????????????????????
??
? ????????????????????????????????}xupkhcmH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH mH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0J%??
??????????????|?~?????T?V?X?4?6?8?:?T?V?X???????????????xz|~?????????????????þ???????????????|wtqlgd0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH &?~????XZ\2468????
?
?
?
?
?

FHJ&(*??????????????????????????????zurmhe0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH mH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0J0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH %*@BDRTV????? ? ? T!V!X!J$L$N$?&?&?&(((?(?(?(N*P*R*,,,
. ..?????????????Ŀ??????????????~{vqnida0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH %.?1?1?1?1?3?3?3?3?4?4?4?4?4?4?>?>?>?C?C?C?D?D?D?F?F?F>G@GBG?G?G?G?K?K?K?L?L??????????????????????????????{xsnkfamH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH mH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH %?L?L?L?M?M?MrNtNvN?O?O?OJRLRNRPR?R?R?RzS|S~S?S?S?S0U2U4U6UVVV?W?W?WYY
Y??????????????þ??????????????zurmhe0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0J%
YX\Z\\\^\"]$]&]___?b?b?b$g&g(g*g,gPgRgTgVgngpgrgtg?g?g?g?g?g?g?g?g?g?g?g?g?????????????Ŀ????????????????~{xsnidmH sH mH sH mH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH &?g?g?ghhhh h,h.h0h~i?i?i?i?i?i?i?i?i?ijj j"jBjDjXjZjtjvj?j?j?j?k?k?k????????????????????????????zupmhc`0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J$?kll0l2l4l:l?@?N?P?R?T?p?r?t?v?????????????­ĭƭȭԭ֭ح&?(?*?,????????????????????????Ŀ????????????~ytoje`[mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH !??ڰܰް??????±ı0?2?4?|?~??????????????????????????b?d?f????????????Ŀ????????????~ytoje`[mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH !f?h?????|?~?????????????????????????????????????????????N?P?R??????????????Ŀ????????????~ytoje`[mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH !????????V?X?Z??????????????????????????????????????????????????????????????????Ŀ????????????~ytoje`[mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH !?????????????????????????@?T?V?X?Z?\?^???????R?T?V?D?F???????t?v????????????Ŀ????????????~ytoje`[mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH !v?x?T?V?X?\?^?`???????v?x?z?
? ?????????*?,?.?0???????R?T?V?X?Z?\????????????Ŀ????????????~ytoje`[mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH !\?^?8?:????????jlnprtvx??????????????????????????Ŀ????????????~ytoje`[mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH !???? 
  
 !"%????????&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? "@BDFHTVX????"$&(\^`b????PRT???????????Ŀ????????????~ytoje`[mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH !TV 
 ?
?
?
??????????? "$??????! !"!###???????????Ŀ????????????~ytoje`[mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH !#>$@$B$D$F$?%?%?%N'P'R'T'?'?'?'(((p*r*t*?/?/?/00?2?2?2?2333???????????Ŀ????????????~ytoje`[mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH !33?:?:?:?:?:?:?:2@4@6@:@<@(C*C,C.C0C2C
F FFFFDGFGHG?G?G?G?H?H?H???????????Ŀ????????????~ytoje`[mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH !?H?H?I?I?IJJJ4J6J8J:J?J?J?J?JK@KBK?K?K?K?K.L0L2L>L@LBLDL>Q@QBQ???????????Ŀ????????????~ytoje`[mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH !BQDQFQHQJQLQNQPQtQvQxQ?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?QRRRRR*R???????????Ŀ????????????~ytoje`[mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH !*R,R.R|S~S?S?S?T?T?T?T?T?T?T2U4U6U8UVUXUZU\U?\?\?\?\?\?_?_?_?_?_?b?b???????????Ŀ????????????~ytoje`[mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH !?b?b?b?bzc|c~c?c?c?c?c?d?d?djelenepeVfXfZf?g?g?g?g iiii8i:ij`jbjdjfj?j?j?jBkDkFkHk?l?l?lmmmm?m?m?m6n8n:n ? ?H?J?L????????????????Ŀ????????????~ytoje`[mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH !????????????????????p?r?t?v?ƒȒʒ̒B?D?F?H?ēƓȓ?????????? ?"?>????????????Ŀ????????????~ytoje`[mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH !>?@?B?D?.?0?2?4?b?d?f?R?T?V?X?????țʛ̛ΛЛқԛ֛????ԡ֡ء???????????Ŀ????????????~ytoje`[mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH !ءڡ?????????????????????βвҲԲ???????????8?:??@?^?`?b?d?f?r????????????Ŀ????????????????????~{xurol0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0JmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH (r?t?v?~???ȴʴ̴2?4?6?8?r?t?v?x?????????@?B?D?F?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.??*?,?.?0???????$?&?(?,?.?0?2?F?H?J? ?"?$?&???????????????????????????????????6?8?:???????V?X???????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.X?Z?\?????????????????????????
? ?*?,?.?0?????????????????????????|?~???????????????????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.????l?n?p?r?????????P?R?T?????????????????????????fhjlz|~??????????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?????????0246???? ? ? ? F
H
J
L
z
|
~
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
  ??????????????????????????????????????|ytomH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J+  
 * , . 0 2 > @ B J L ? ? ? ?
????????HJLN?????????????????????????????????????zurojeb0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH mH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH mH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0J0J&????????????? ? ? ? 0!2!4!6!b!d!f!?!?!?!?"?"?"###?#?#?#???????????????½???????????????{vsnif0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0J0JmH sH mH sH 0J&?#$ $"$?'?'?'(P*R*T*V*?*?*?*?*?-?-?-?-?-?-... .?0?0?0?0D2F2H2?2?2?2?2b3d3??????????????þ????????????????{vspkfmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0J0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH &d3f3h3?3?3?3?3?3?3?3456585?;?;?;?;?;?;<<><@<B<?B?B?B?C?C?C?C?C?C?C?C?C?C?C?C?C?C?C?????????????????????????????????~{xurol0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0J0J0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0JmH sH mH sH 0J0JmH sH mH sH 0J0J(?C?C?CDDD D"D@DBDDDFDHDTDVDXD`DbD?E?E?EGGGGNGPGRGTG?G?G?G?G.L0L2LSSSS?Z?Z?Z?Z[r_t_??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.t_v_z_|_?c?c?c?h?h?h?h?hwww w"w????܁ށ???V?X?Z?\????????????????????????????????????????????????????????????????zur0JmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J*???????????? ?"?$?>?@?B?D?F?^?`?b?d?????????????????????ƒăƃ΃Ѓ?????????????????†???????????????????????????????????????????|{zmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH .†r?t?v? ????t?v?x?ʘ̘ΘИҘ8?:??@?B?l?n?p?r?????p?r?t?v?`?b?d?????????????????????????????????þ??????????????????~ytmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH ,??p?r?t?v?????????¯įƯ?????????*?,?.?0?2?P?R?T?V?X?d?f?h?p?r???????$?&?(?*?,?L?????????????????????þ??????????????????~}|wmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH -L?N?P???????????????????6?8?:??r?t?v??????? ?????????????????"?$?&??????????????????????????????????Ŀ??????????????????|{vqmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH +?
?R?T?V?????????R?T?V?n?p?r???????0?2?4???
?????????????????????(?*?,?.?0???????????????????????½????????????????????|wvqmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH +??????????n
p
r
t
?
?
?
???????????????.02????\^`?!?!?!?#?#???????????????????Ŀ??????????????????|{vqmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH +?#?#?#*%,%.%?&?&?&?&r*t*v*x*z*6,8,:,`/b/d/?1?1?1l3n3p3?3?3?3?5?5?5?:?:?:?????????E?E?E?G???????????????????Ŀ??????????????????|wvqmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH +?G?G?GIII?L?L?LnNpNrN?O?O?OTTTTDTFTHTJTvTxTzT|T[[[?^?^?^?^?^?^?^?d?d?d?d?h?h?h?????????????????½??????????????????~}|wrqmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH +?h?k?k?k?kPrRrTrtt
t(t*t,t.t4t6t\t^t`tbt?y?y?y?y({*{,{?|?|?|>~@~B~D~`bdf???ځ????????????????þ????????????????????}xwrmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH *ځ܁ށT?V?X?Z???????? ?"?$?&?(?*?,?????????????????????h?0?0J0J0J0Jh?0?mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH "$&(NPRTtvx????????????"???????????????????????????"?"?"?%?%|(~(?(?(?(?(?(?(?(?(?()*),)>)D)l)n)?)?)V.X.??????????????????????????X.?4?4?4?6?6?6T=V=?B?BRDVDXDHHH?I?I?J?J?J?O?O?O?O?O???????????????????????????O?O?O?O?O?O?O?O?O?O?O?O?OPPPPZP\P?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Y???????????????????????????Y?Y?Y?Y8[:[<[___p_r_?_?_?a?a|b~b?c?c?c"d$d?d?d?dXe??????????????????????????XeZe
f ff?f?f?g?g?h?h?i?i?j?j?j?l?lfmhmrntn?n?n?op6p??????????????????????????6p8p?p?p?p?prqtqvq?q?q?r?r sss?s?s?t?t?tpurutu?u?u?u???????????????????????????uvv?x?x`ybyPzRzTz?z?z?z?{?{:??????΃Ѓ????^?`???????????????????????????`?b?؈ڈ*?,?.?̊ΊЊҊԊ????????@?B?D?F?f?h?j?l???????????????????????????l?????????*?,?.?0?|?~?????????|?~???L?N?P???????"?$???????????????????????????$?&?įƯʯV?X?????@?´Ĵʶ̶ζ????ȸʸ̸^?`?b?v???????????????????????????v?x?z???Ľƽ???N?P?R? ?"?0?2????j?l?????>?@?????????????????????????????????H?J?L?????j?l?????????????????*?,?.?0?2?4?6?Z?\?^?`???????????????????????????`?b?r?t?v?x?????????????????
? ?\?^?`?b?????????
?L???????????????????????????L?N?P?|?~?????`?b?d??????? ?"???????N?P?R???????L?N???????????????????????????N????0?2?4??@?B?0?2?4????.?0?v?x?r?t???????????????????????????????????????????????*?,?.??????????????????????????????????????????????   * , . 0 V X Z \ ? ? ? ? ? ? ? ?   " $ & T V ??????????????????????????V X Z ?
?
???????<>@BBD?????????????????????????????????????!?!?!?"?"?"t#v#$$$?$?$?$?%?%&'??????????????????????????'
'B(D(F(?(?(R)T)V)?)?)?*?*?*?.?.?.\0^0`0111\1^1`1??????????????????????????`1?1?1?2?2?2(8*8,8?9?9?9N:P:?:?:?:j;l;n;?;<<t<v<x<?<???????????????????????????<?<?<?=?=?=??? @"@$@z@|@?@?@?@AA?A?A?A B"B$BCC??????????????????????????CC,D.D0D?D?D?E?E?E?E?E?E?E&F(F*F,FFFHFJFLFhFjFlF?F?F???????????????????????????F?F?F?F?F?F?F?F?F?F?F*G,G|H~H?H?I?IJ J"J$JnKpKrK?K?K???????????????????????????K?KnLpL?M?M?M$O&O(O?P?P?PQQ?Q?QRR?R?R?R SSS>S@S??????????????????????????@SBS$T&T(T?T?T?TVZW\W^W?W?W?X?X`YbYdY?Y?Y@ZBZ?Z?Z~[??????????????????????????~[?[?[?[
] ]]\^^^_?_?_?_ratatbvbrftfjglgng?g?g?g?h?h???????????????????????????h?h?j?j?k?k?k?l?lnnnoo?o?o?oq?q?q?qjsls?v?v?w???????????????????????????w?w?wVxXx&z(z*z,z.zz|?r?t?????????????????(?*?,?J???????????????????????????J?L???????6?8?l?n?Z?\?????z?|?v?x?P?R?T???
?H?J?L???????????????????????????L?R?P?R?f?h?@?B?6?8?????????? ?????޽?6?8???????????????????????????????????R?T?????:? ?
? ??
??????????~?????V?X?6?8?:?V?X???????????????????????????????????????z|~?????Z\468???
?
?
?
?
??????????????????????????
HJ(*BDTV???? ? V!X!L$N$?&?&((?(???????????????????????????(?(P*R*,, ..?1?1?1?3?3?3?4?4?4?4?>?>?C?C?D?D?F?F@G??????????????????????????@GBG?G?G?K?K?L?L?L?M?MtNvN?O?OLRNRPR?R?R|S~S?S?S2U4U6U??????????????????????????6UVV?W?WY
YZ\\\^\$]&]__?b?b&g(g*g,gRgTgVgpgrgtg?g???????????????????????????g?g?g?g?g?g?g?g?g?ghhh h.h0h?i?i?i?i?i?ij"jDjZjvj??????????????????????????vj?j?j?k?kl2l4l?@?P?R?T?r?t?v?????????­ĭƭȭ֭ح(?*?,?????????ܰ??????????????????????????ܰް???±ı2?4?~????????????????????d?f?h???????????????????????????????~?????????????????????????????????P?R???????X?Z?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????>?@???????????????????????????@?V?X?Z?\?^?????T?V?F?????v?x?V?X?^?`?????x?z? ???????????????????????????????????,?.?0?????T?V?X?\?^?:??????lnprtvx?????????????????????????????????????? "BDFHVX???$&(??????????????????????????(^`b???RTV
 ?
?
???????"$??????????????????????????????? !"!##@$B$D$F$?%?%P'R'T'?'?'((r*t*?/?/0?2?2?23??????????????????????????333?:?:?:?:?:?:4@6@<@*C,C.C0C2C FFFFFGHG?G?G?H?H???????????????????????????H?H?I?IJJ6J8J:J?J?J?J>K@KBK?K?K?K0L2L@LBLDL@QBQDQFQ??????????????????????????FQHQJQLQNQPQvQxQ?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?QRRRR,R.R??????????????????????????.R~S?S?S?T?T?T?T?T4U6U8UXUZU\U?\?\?\?\?_?_?_?_?b?b?b|c??????????????????????????|c~c?c?c?c?d?dlenepeXfZf?g?g?giii:ijbjdjfj?j?j???????????????????????????jDkFkHk?l?lmmm?m?m8n:n ? ?J?L?????????????????r?t?v???????????????????????????v?Ȓʒ̒D?F?H?Ɠȓ??????? ?"?@?B?D?0?2?4?d?f?T?V?X???????????????????????????????ʛΛЛқԛ֛???֡ءڡ?????????????????????????????????????????????вҲԲ?????????:??@?`?b?d?f?t?v???ʴ̴4?6?8???????????????????????????8?t?v?x???????B?D?F???????????????????????????????????????????????????????????????,?.?0?????&?(?.?0?2?H?J?"?$?&???????????????????????????????????????????????????????8?:?????X?Z?\????????????????????
? ?,?.?0??????????????????????????????????????????????~???????????????n?p?r???????R?T???????????????????????????????????????????????hjl|~???????????????????????????????????????246??? ? ? H
J
L
|
~
?
?
?
?
?
?
?
?
?
???????????????????????????
?
?
?
  
 , . 0 2 @ B L ? ? ?????JLN??????????????????????????N??????????????? ? ? 2!4!6!d!f!?!???????????????????????????!?!?"?"##?#?# $"$?'?'(R*T*V*?*?*?*?-?-?-?-?-.. .?????????????????????????? .?0?0?0F2H2?2?2?2d3f3h3?3?3?3?3?36585?;?;?;?;?;><@<B<??????????????????????????B<?B?B?C?C?C?C?C?C?C?C?C?C?C?C?CDD D"DBDDDFDHDVDXDbD??????????????????????????bD?E?EGGGPGRGTG?G?G?G0L2LSSS?Z?Z?Z[t_v_|_?c?c?h???????????????????????????h?h?h?hww w"w???ށ???X?Z?\??????????????????????????????????????????????????? ?"?$?@?B?D?F?`?b?d?????????????????ăƃЃ???????????????????????????????????????†t?v????v?x?̘ΘИҘ:??@?B?n?p?r???????????????????????????r????r?t?v?b?d??????????r?t?v?????¯įƯ??????????????????????????????????,?.?0?2?R?T?V?X?f?h?r?????&?(?*?,?N?P???????????????????????????????????????????8?:??t?v?????????????????$?&??????????
???????????????????????????
?T?V???????T?V?p?r?????2?4??
???????????????*?,?.???????????????????????????.?0??????????p
r
t
?
?
???????????02??????????????????????????2???^`?!?!?#?#?#,%.%?&?&?&t*v*x*z*8,:,b/d/?1?1n3??????????????????????????n3p3?3?3?5?5?:?:???????E?E?G?GII?L?LpNrN?O?OTTTFT??????????????????????????FTHTJTxTzT|T[[?^?^?^?^?^?d?d?d?h?h?k?k?kRrTrt
t*t,t??????????????????????????,t.t6t^t`tbt?y?y?y*{,{?|?|@~B~D~bdf??܁ށV?X?Z????????????????????????????????? ?"?$?&?(?*?,????????????$a$ ???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????/ ??????0??/ ??=!??"??#??$??%?1?hSummaryInformation(????????9@DocumentSummaryInformation8?????????????XXXX????

 !"#$%&'()*+,-./012345678????:;<=??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????
??՜.??+,??0? PX` hpx???  ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List ????)?J?Q?d?o?u\???ʯƽ????P???( ??"?*?:AfF?KBS?[?h?w??R??????$?????*.?L
Y?g?k?????ءr???X???? ??#d3?Ct_?†?L?????#?G?hځ,????????????????????????????????????????????????????????????? 
  
?"X.?O?YXe6p?u`?l?$?v???`?L?N????V ?'`1?<C?F?K@S~[?h?wJ?L???????F???????(@G6U?gvj8??? N?! .B<bD?h???r????
?.?2n3FT,t?,? !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrst?????0?g??*?Ax? ?Times New RomanTimes New RomanC??SymbolSymbol?&? ?*?Cx? ?ArialArialG&?????@ ?CalibriCalibri;?z?(SimSun?[SO[?
Cambria MathCambria Math ???h?j???G?!?!%),.:;>?]}??????    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006?:?>?@?D?Z?\?^????? ? ?????=?@?\?]?^???$([{???  0
0 000000Y?[?]????;?[??????????0???)??$P??????????????????????'*02!???? ?????0?( ?
??>
?3 ????#"? ???@????????Oh??+'??0 ?hpv?
? ?
?????? TECNO K7 TECNO K7@?'??@??dc.'?@?d⏆K? WPS Office

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login