Showing 6001 words to 9000 words out of 35767 words

Chapter 3 - BEELAL BUK BOOK 1 BOOK COMPLETE BY MAMAN AFRAH.doc

ne gasu nan kowa yana abin da ke gabansa wasu wanki suke wasu kuma suna can Sangaren uwar Wakinsu suna hidima.


"Nasira ina zuwa haka ke da kika shigo yanzu, ko baki gama aikin ba?" Wata budurwa da ke shanya kayanta ta jefo mata tambayar.


"Eh akwai abin da zan yi ne ina zuwa" Ta faWa tare da saurin juyawa ta tafi ba tare da ta ji mai waccen Win za ta ce ba.


Tana fitowa daga Sangarensu na ?an aiki ta fara waige-waige da yake Sangarensu na ?an aikin a cikin Sangaren Hajiya LaWifar yake sai dai daga can ciki yake, dan ta ji Hajiya ta ce kar ta bari kowa ya gani sai dai tana ta mamaki tare da jefawa kan ta tambayoyi barkatai, na abin da Hajiyar za ta yi da kayan, sanna??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????n gabaWaya ma a tsorace take kar dai Hajiyar sanya kayan za ta yi ta saci hanya ta fice daga gidan dan yanzu ta san basa fita kwata-kwata.Tana ta sa?e-sa?en nan har ta kai ga shiga part Win Hajiya LaWifar ta yi sa'a babu wanda ya gan ta kamar yadda uwar Wakin nata ta bu?ata.


Tana ?o?arin yin sallama Hajiya LaWifa da ke bakin ?ofar a jikin labule ta sanya hannu ta kamo hannun Nasirar wanda hakan ba ?aramin tsorata Nasirar ya yi ba, amma ita Hajiyar ba ta lura ba saboda ita ma gabaWaya a firgicen take.




Tun da ta kama hannun Nasira ta ja ta ?iiii suka hau sama, ita dai Nasira ta tsorata da lamarin uwar Wakin nata amma babu yadda ta iya haka ta ke bin Hajiyar kamar ra?umi da akala.Hajiya LaWifa bata tsaya a falon saman ba sai da suka shiga Waya daga cikin Wakunan da ke saman, sannan ta sanya mukulli ta kulle ?ofar sai da ta kai Nasira ?arshen ?uryar Wakin sannan t sakar mata hannu Nasira kwa sai zare ido take tamkar Sarayon da mai kaya ya kama shi da kayansa dumu-dumu.


Hajiyar ma sai ?i??ifta ido take, sai da ta sauke wata ajiyar zuciya, ita ma Nasira ma ajiyar zuciyar ta sauke tamkar wanda ya ?etara katangar gidan yari da niyyar guduwa fursunoni basu ganshi ba, ya gudu.Jin ?aran ajiyar zuciyar da Nasira ta yi da kuma yadda take zare ido ya so ya baiwa Hajiyar dariya sai dai ba halin hakan domin kuwa tana cikin halin da dariya ba ta cancanci motsa ko da laSSanta ba.

Bakinta take ?o?arin kaiwa kunnen Nasira domin mata raWa, amma me za ta gani Nasira ta buWe baki za ta zandama ihu dan duk a tsorace take kuma ganin Hajiyar na ?o?arin kai bakinta jikinta sai ta yi tunanin sumbatarta za ta yi, dan a take zuciyarta ta faWa mata ko dai Hajiyar ?ar lesbian ce duk da ta daWe tana mata aiki kuma ta san ta mace mai kyan hali da Wabi'u masu kyau ga ibada sai dai a ganinta hakan ba zai hana shaiWan kai mata farmaki ba kuma ma dai Wan adam tara yake bai cika goma ba...







MMN AFRAH>?p?=?
?=??


*BEELAL*



NA



*MAMAN AFRAH*



FIRST CLASS WRITER'S ASSO...



Da sunan Allah mai rahma mai jin ?ai.Godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukaki da ya bani ikon fara wannan littafi Allah bani ikon kammalawa cikin aminci amin.




Page 9?? ?'?=??



Hannu Hajiya LaWifa ta sanya ta rufe wa Nasira baki tana kalle-kalle kamar dai wani zai ji ihun Nasirar duk da a sama suke a Waki ?ofar ma a rufe da mukulli sannan a ?atshen Wakin amma dai saboda halin da take ciki mai cike da fargaba sai take ganin kamar wani zai ji su, domin ?an magana sun ce marar gaskiya ko a ruwa gumi yake.

"Nasira ihun meye hakan kike? Ke da nake son mu yi komai cikin sirri amma kina neman ki ji?a mini aiki tun ba a je ko ina ba?" Cewar Hajiya LaWifa tana yiwa Nasira kallon rashin fahimtar dalilin ihun nata har lokacin hannunta a bakin Nasira, so take sai Nasirar ta nutsu sannan ta buWe mata bakin dan ta ga gabaWaya a firgice take gudun kar ta ?ara yin wani ihun.


Idanu Nasira ta zaro zuciyarta na dukan uku-uku dan babu abin da ya Waga mata hankali sama da cewar za su yi komai cikin sirri, to shin menene za su yi cikin sirri ? Da har ba a son kowa ya sani in ba munafurci ba har a cikin Waki? Ta jefawa kan ta tambayar a zuciyarta.



Wani gagarumin aiki zan sanya ki, idan kika yi babu kuskure mun tsira daga ni har ke idan kuma kika yi kuskure to daga ni har ke muna ruwa, domin kuwa ni na san zama na zai ?are a gidan nan idan hakan ta faru hatta ke ma za ki rasa aikin ki" Muryar Hajiya LaWifa ta katse mata tunani.



Kasa?e Nasira ta yi tana kallon uwar Wakin nata kalamanta kuma na kaiwa da kawo wa a cikin ?wal?walwarta.


"So nake ki tafi can bakin get wurin Mai tsaron ?ofa akwai ba?uwar da na yi, ki kai mata kayan aikin ki ta saka, sannan ku taho tare ki kawo min ita nan Sangaren ba tare da kowa ya gan ku ba" Ta faWa tana sakarwa Nasira bakinta da ta ri?e mata tun lokacin da ta ya saki ihu.

Jin Nasira da ganinta ne ya Wauke na wasu sakanni, hatta ?wal?walwarta tsayawa ta yi cak da aiki, cikin ?an sakanni ta dawo daga duniyar kiWimar da ta yi, ?irji ta dafe da hannu biyu tare da cewa.


"Hajiya Ba?uwa a gidan nan!!!?"

"Eh dan Allah Nasira ki taimaka ka min wannan taimakon, ?anwata Fatima ce ta zo bata sanar min ba, wallahi ina cikin wani hali na tashin hankali" Hajiya ta faWa idanunta na cikowa da ?walla.


Shiru Nasira ta yi, tana tunanin dole ko da hakan zai zama sanadin rasa aikinta ko dan saboda irin halaccin da uwar Wakin nata ke mata, kuma wannan ne karo na farko da ta nemi wani taimako a wurinta duk da aikin da ta sanyata na da haWari a wannan gidan amma ba za ta yi ?asa a gwiwa ba wajen taimakon ta ba.


"Dan Allah ki taimakeni, kinsan idan kuka taho tare za a zaci Waya daga cikin abokan aikin ki ne ki min wannan alfarmar dan darajar mahaifanki gareki" Muryar Hajiya LaWifa ta katse mata zancen zucin da take.


"Kar ki damu Hajiya in sha Allah zan shigo da ita har Wakin ki ba tare da kowa ya gan mu ba duk da hakan ba ?aramin haWari bane, bare ma idan aka haWa nisan da ke tsakanin bakin get da part Winki, sai dai wani iko da hikima ta ubangiji mu zo ba tare da asiri ya tonu ba"


"Nagode sosai Nasira ubangiji ya saka miki da alkairi ya sa ki kawo ta ba tare da wata matsala ta faru ba"


"Ba komai Hajiya in sha Allah ko dan albarkacin zumuncin da ta yi asirinmu ba zai tonu ba"

Sosai wani daWi ya lulluSe Hajiya LaWifa jin Nasira za ta taimaketa.


"Zan tafi ki min addu'a kawai" Cewar Nasira tana ?ara dam?e ba?ar ledar hannunta mai Wauke da kayan da ta Wakko.


"In sha Allah ina nan ina binki da addu'a, duk da na san ba zan taSa samun sukuni a zuciyata ba har sai na gan ku a cikin Wakin nan"


A hankali Nasira ta nufi ?ofar ta buWe Hajiya na biye da ita har sai da suka kusa sauka daga matakalar benen sannan Hajiya ta ce.

"Ki cewa Mai tsaron ?ofa ita kaWai za ta biyo ki ban da yaron, ya bar yaron a waje amma yake kula da shi, shi ma zan san yadda za a yi a shigo min da shi"


Da sauri Nasira ta juyo tana kafe Hajiya da idonta jin abin da ke fitowa daga bakinta.

"Wai kina nufin ba ita kaWai ta zo ba?"


"Eh ba ita kaWai ba ce ita da Wanta kuma yaron yana da nakasa a jikinsa"

"Nakasa?" Nasira ta tambaya tana zaro ido, yanzu tsoro da firgicin da ke fuskarta ya fi na farko da aka ce ta shigo da ba?uwa.


"Eh wlh yaro ne Wan kimanin shekara shida, sau Waya ta taSa zuwa da shi lokacin yana goye, sannan dokar gidan nan ta hana ba?i shigowa bata kafu ba kuma dai babu wanda ya san yaron yana da nakasa har sai ranar da za su tafi , tana shirin goyon yaron Hajiya ta shigo Sangarena ta gan shi aikuwa ranar tamkar a cinyemu Wanyu a gidan nan, gori kuwa babu wanda ban sha ba ciki kuwa har da cewa haihuwar nakasassu a jininmu ne" Ta faWa tana share hawaye da ta tuno da irin tijarar da aka musu a ranar.


"Allah sarki, ai gaskiya ana buduri a gidan nan mutane kamar ba musulmi ba kamar ba su san Allah yana madakata yana jiran su ba, ban san lokacin ba dan ba a Waukeni aiki ba a gidan nan lokacin"


"Hummm ke dai bari, eh lokacin baki fara aiki a nan ba wajen shekara biyar baya kenan"


"Amma fa Hajiya akwai matsala babba"


"Kar ki damu Allah zai iya"

"To Allah iya mana" Ta faWa tare da ?arasa sakkowa daga benen ta fita ta bar Hajiya na jimamin abin da zai biyo baya.


Tun da ta fito daga part Win Hajiya LaWifa gabanta ke ta faman faWuwa sai dai ba ta yi ?asa a gwiwa ba wajen ambaton Allah dan ta san shi kaWai ne zai fitar da ita daga cikin wannan tsaka mai wuyar.Haka take ta tafiya ri?e da ledar a hannunta dan tafiya ce mai nisa zuwa bakin get Win saboda tsabar girman gidan kamar wani gari haka gidan yake dan masu gidan ba za su iya tafiya zuwa bakin get Win a ?afa ba saboda tazara.Akwai nisa tsakanin part da part ma na matan gidan, bare kuma ita da ta taho daga Sangaren Hajiya LaWifa da ke can ?arshe.Tun da ta taho bata haWu da kowa ba hakan ya sanya ta Wan ?ara sauri amma kaWan dan kar a gan ta a firgice a yi zaton wani abu ko kuma a gan ta tana sauri a zargi wani abu.


"Nancy manyan ?an mata" Ta jiyo muryar Waya daga cikin masu baiwa fulawoyi ruwa dan ba mutum Waya ke ban ruwan ba saboda girman gidan.Wani rass gabanta ya bada saboda sanin halin mutumin da shegen tambayar tsiya.


"Na'am shugaban masu ban ruwa" Ta faWa tana dariyar ya?e.

Fara takowa ya yi zuwa wajenta, wani haushi ya turnu?e ta.


"Ina shiga na ga kin sanya gabanki kudu ga wata leda ko bulaguro za a yi ne?"


"A'a babu inda zan je, kuma ban da abinka da uniform zan yi bulaguron?"


"Au wai kina nufin uniform ne a cikin ba?ar ledar taki?"


Nasira da gabanta ya bada wani sautin damm ta yi saurin cewa


"Uniform a leda kuSa shugaban ?an ban ruwa? Ina nufin da uniform a jikina zan yi bulaguron tafiyar"


"Oh na gane kuma ai ni zatona wai cewa kika yi uniform ne a ledar za ki yi tafiyar da shi" Ya faWa yana washe wasu jajayen ha?oransa da basa samun wankewa.


" Ba haka nake nufi ba to" Nasira ta yi saurin faWa tare da juyawa za ta fara tafiya dan ta ga idan ta biye masa wankin hula zai kai ta dare.


"Har kin tafi, ko dai in zo in yi rakiya?"

A razane ta juyo, cikin haWe fuska ta ce


"Da kai kake rakani?"

"Ikon Allah maida wu?ar menene na haWe rai kamar wanda na ce zan raka ki lahira"


"Sai na dawo ta faWa tare da juyawa ta ci gaba da tafiya.


"A dawo lafiya" Ya faWa yana ?ara gyara tsayuwarsa ya kafe bayanta da ido har sai da ta masa nisa kafin a fili ya ce.


"Ina ?aunar yarinyar nan, kamar ba ?ar aiki ba kyakkyawa da ita ga ta da tsafta kullum fes-fes" Ya ?arasa faWa yana ?arewa jikinsa kallo.


"Wa ya ga Wan du?ununu" Ya faWa yana tuntsure wa da dariya.

Nasira sai da ta yi nisa ta waigo bayanta ta ga babu kowa shi ma shugaban ?an ban ruwan ya kama gabansa, haka ta ci gaba da tafiya har ta ?araso bakin get Win.






MMN AFRAH>?p?=??=?
?



d'?d'?d'?d'?d'?d'?



*BEELAL*


=ئ?=ئ?=ئ?=ئ?=ئ?=ئ?



NA



MAMAN AFRAH



FIRST CLASS WRITER'S ASSO...

Da sunan Allah mai rahma mai jin ?ai.Godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukaki da ya bani ikon fara wannan littafi Allah bani ikon kammalawa cikin aminci amin.


*This book from the beginning to the end is a dedication to BEELAL YUSUF MUHAMMAD May God bless us and bless our lives with all Muslim children.I love you my child so much* =?
?=?
?=?
?

Page 1?? 1?? ?'?1?? 2??



Waigawa Nasira ta yi hagu da dama ta ga babu kowa, shi ma mai tsaron ?ofar waige-waigen yake kamar yadda ita ma take yi.Sai da ta tabbatar ba kowa sannan ta ce.


"Mai tsaron ?ofa Hajiya LaWifa ce ta...


"Yanzu ta kirani ta faWa min komai" Ya katse ta daga maganar da take son faWa masa.

"Yawwa to ina ba?uwar take?" Ta tambayeshi cikin raWa-raWa dan shi kaWai ta gan shi kuma ma duk fa babu kowa dole ta yi takatsan tsan saboda tsaro amma akwai tsoron ma.


"Ki shiga cikin Wakina ga ta nan zuwa" Ya faWa yana kallon Nasira, cikin sauri ta yi wuf ta faWa Wakin mai tsaron ?ofa da ke kusa da get Win ba tare da kowa ya gan ta ba.


?ofar ya kama da hannunsa ya Wan buWe ?ofar da yake mayar da ?ofar ya yi ya kara dan kar wani ya zo bazata ya gan su.Yana buWewa ya le?a kan sa sai da ya tabbatar babu kowa a wajen sannan ya ce


"Fatima shigo ta zo" Ya faWa a hankalin.

"To" Cewar Fatima dan gabaWaya ma bata da nutsuwa a tsorace take.

Ledar su ta Wakko tare da kama hannun Beelal ta ce mu je ko?"

"Fatima ban da shi fa, ke kaWai za ki shigo" Cewar mai tsaron ?ofa.


Idanu Fatima ta zaro jin furucin mai tsaron ?ofa ta ce


"Kamar ya ban da shi?"


"Haba Fatima ya kike Sata lokaci akwai gagarumar matsala fa, tun da aka ce ki shigo shi ma ai za a shigo da shi"


"A'a ba zan taSa tafiya ina bar shi a nan ba, idan wani abun ya faru da shi fa?"


"Mai tsaron ?ofa wai ya na ji shiru, ka san fa haWarin da ke tattare da wannan kasadar da zan yi" Nasira ta faWa lokacin da ta le?o daga Wakin jin shiru ba?uwar ba ta shiga Wakin ba.

" Tana zuwa " Cewar mai tsaron ?ofa, lokacin da ya juya yana kallon Nasira kafin daga bisani ya maida hankalinsa kan Fatima da ta ?i shigowa.


"Babu abin da zai faru da shi ki taho kawai zan kula fa s...

?aran kiran da ya shigo wayar Mai tsaron ?ofa ne ya katse masa maganar.Ganin sunan Hajiya LaWifa ya gani da sauri ya Waga ya kara a kunnensa.

"Mai tsaron ?ofa sun taho ne?"Cewar Hajiya LaWifa.


"Yanzu za su taho Hajiya sai dai wai ba za ta iya tafiya ta barshi ba"

"Sa wayar a handsfree na mata magana"

Da sauri ya sanya wayar a handsfree

"Fatima ki yi ha?uri ki taho shi ma za a san yadda za a yi a shigo da shi" Muryar Hajiya LaWifa ta doki kunnen Fatima.

"To Yaya" Cewar Fatima ba dan ta so ba.

"Mama ki je ni ina nan, ni ma an ce za a shigo da ni" Beelal ya faWa cikin in,innarsa yana mai yin murmushi dan shi daWi yake ji an ce za su shiga gidan.


"To Beelal" Fatima ta faWa tana shafa kan sa, ?walla na cikowa da hawaye.Haka ta barshi tana ta wai wayensa har dai Mai tsaron ?ofa ya nuna mata Wakin da za ta shiga.

Tana shiga Nasira ta mi?a mata kayan dan har ta fitar da su daga leda gudun Sata
lokaci.Da mamaki Fatima take kallon kayan dan bata fahimta ba


"WaWannan kayan su za ki saka domin yin Sadda kama" Cewar Nasira tana juya mata baya dan ta sanya kayan.Haka Fatima ta yi sauri ta sanya kayan, tsaf kayan suka zauna a jikinta dan dama ba ?iba gareta ba dan wani ma sai ya yi zaton ba ta da aure.

Tana gama saka wa suka fito daga cikin Wakin, haka suka baro bakin get Win suka kama hanya kowacce na addu'ar isar su lafiya.

Fatima sai ?arewa gidan kallo take kamar ba shi ba, ga tarin motoci nan masu kyan gaske wasu kuma a lulluSe suke.Mamaki take a rant a cewa duk tarin dukiyar gidan nan amma babu kwanciyar hankali a cikinsa, tabbas arzi?i ba shi ne ban kwana da damuwa ko tashin hankali ba sau tari dai ka ga wanda bashi da cin yau bare na gobe ya fi wanda ke da tarin dukiya saSun kwanciyar hankali amma wasu sai suke ganin babu wanda ya kai mai kuWin samun waWannan abubuwan.Tun da yana da dukiya ai babu wani abu da zai rasa.

Sun Wan yi nisa da bakin get kaWan sai kuwa suka ga shugaban masu ban ruwan flowers a gabansu kamar wanda aka jefo shi.


"Nancy manyan ?asa fa gari baki Waya" Ya faWa yana washe baki.


"Akwai magana ne sauri nake, kai sai ka tare mutum kuma ni ina da abin yi ba yanzu muka gaisa ba"Ta faWa gabanta na faWuwa.


"Kinsan ba na gajiya da kallonki, dama ina can zaune ina jiran dawowarki sai kuma na hango kin ruSanya, ma'ana kun zama ku biyu ke da kika

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login