Showing 18001 words to 21000 words out of 35767 words

Chapter 7 - BEELAL BUK BOOK 1 BOOK COMPLETE BY MAMAN AFRAH.doc

ya yi da sawun yatsun Alhaji a kumatun yaro da yake Beelal Win fari ne sai sawun yatsun ya yi ja. Shi ma yana ?arasowa sai ya je kusa da Beelal Win ya dur?ushe ya tsaya a kan gwiwoyinsa.



"Kai tun yaushe ka zo wurin nan bara?" Cewar Alhajin cikin Waga murya.

Kuka Beelal Win ya sake fashewa da shi, cikin sheshshekar kuka ya ce


"Ni...ni...ba...ba Almajiri ba...ne" Ya ce cikin in'inna.

"Uban me kake min to a nan"


"Mama ta nake jira" Ya ce cikin in'inna

Cikin Mai tsaron ?ofa ne ya bada wani ?ululuuuu jin abinda Beelal Win ya ce, dan ya san yanzu yaron zai faWi komai.

Ina Mamar taka?" Cewar Alhajin dan so yake ya samo bakin zaren dan so yake sai ya san dalilin zaman yaron a ?ofar gidansa duk gidajen layin bai tsaya a ko ina ba sai a ?ofar gidansa idan ma ture aka masa sai ya gono da sanya hannun wa aka yi hakan.

"Ta...ta..ta...na " Sai kuma ?wal?walwarsa ta shiga tuno masa da maganar Mamarsa lokacin da za ta tafi cikin gidan.

"Beelal duk wanda ya ce maka ina Mamarka kar ka ce ima cikin gidan nan, ka ce na tafi na nemo maka abinci"


"Mama kin ce ?arya babu kyau"


"Eh Beelal ?arya babu kyau, amma yanzu muna cikin damuwa, kuma Allah zai mana afuwar yin hakan saboda a dalilin wani hali da muka tsinci kan mu za mu yi, kamar dai tilas ce ta sanya yin, ka ga ko azumi idan aka tilastawa mutum ya karya to yana in za a masa wani abu da babu yadda zai yi ya ?waci kan sa, to yana karyawa amma kuma bai karye ba"

"To Mama"


?irjin Mai tsaron ?ofa sai difdifdif yake jin Beelal ya Wakko hanyar bayar da asalin amsar da za ta fallasa asirin su.

"Ana tambayarka tana ina" Cewer Alhajin a fusace ganin yaron na Sata masa lokaci dan shi ba ya so ne ma a munfurceshi ne shi ya sa harka indai irin wannan ce ya fi so ya yi da kan sa saboda ?in yarda, amma da gida zai shige ya bar yaransa su zartar da hukunci dan ba gane maganar yaron ma yake ba dan ya lura yaron har wani rintse ido yake yana ?ya??yafitawa in zai yi maganar saboda yadda in'innar ke ri?e shi.

"Ta tafi ta samo mini abinci" Ya faWa cikin in'innar.

Ahhhh, Mai tsaron ?ofa ya sauke wata lukutar bayyananniyar ajiyar zuciya tare da komawa ya zauna daSas jin kwanyar yaron na aiki tu?uru.




"A ina za ta samo maka abincin?" Ni ma ban sani ba, amma ta tafi.

Juyawa Alhajin ya yi ya kalli bodyguards Winsa, ya ce

"Ku Wauke shi daga ?ofar gidan nan ku tabbatar kun yi nisa d umguwar nan sosai sai ku jefar da shi, Mamarsa ma da yake magana ba dawo wa za ta yi ba guduwa ta yi saboda ta gaji da wahala da shi ga kuma talauci" Ya faWa yana nufar motar da ya fito,
haka suka buWewa Alhajin ?ofar motarsa amma kafin ya shiga, sai da ya yiwa Mai tsaron ?ofa kashedi a kan ya sake sanya idanu sosai saboda ya gane babu saninsa Beelal Win ke zaune a ?ofar gidansa dan ya gane cewa Mamarsa ya tafi nemo abinci ne shi ne ta barshi a wurin. Godiya sosai Mai tsaron ?ofa ya yi, duk da ya ji ba daWi a kan abin da aka ce za a yiwa Beelal Win da kuma tunanin halin da mahaifiyar yaron za ta shiga, idan ta ji wannan mummunan labari, gashi kuma tun Wazu yana jin wayarsa tana ta amsa kuwwa a aljihunsa kuma baya raba Wayan biyu Hajiya LaWifa ce ki kiransa.

Alhajin na shiga mota suka rufe masa , Mai tsaron ?ofa ya shiga ya buWe musu get motocin biyu suka shiga cikin gida, Wayar kwa a ciki suka sanya Beelal yana kuka suka tafi da shi, sai da suka yi tafiya mai nisa sannan suka tsaya suka fitar da shi daga motar suka tafi suka barshi a wajen yana ta kuka.Lokacin har an fara kiran sallar la'asar ma haka ya samu jikin wata bishiyar maina ya jingina yana ta kuka amma babu wanda ya kulashi kowa sha'anin gabansa yake.

Haka suka koma suka sanar da Alhajin cewa sun cika umarninsa, da yake har ?ofar part Winsa motar ta kai shi amma kuma da ya fito sai ya tsaya har sai da aka sanar da shi cewa an nisanta Beelal da gidansa sannan hankalinsa ya Wan kwanta.



_Hajiya LaWifa_

Tun bayan da Mai tsaron ?ofa ya sanar musu ganin da Alhaji Husaini ya yiwa Beelal suka shiga matu?ar tashin hankali, gabaWaya sun kasa zaune sun kasa tsaya suna ta jiran su ji daga Mai tsaron ?ofa game da yadda abun ya kasance dan sun tabbatar da asiri zai tono. Fatima da ita tafi kowa shiga tashin hankali sai kuka take tu?uru tana da na sanin zuwansa gidan dama Kanon baki Waya dan ko kaWan bata son abin da zai taSa Beelal ji take da wani abu ya sameshi gwara ita abun ya same ta. Nasira sai faman lallashinta take yi duk da tana jin tausayinta tare da Allah wadai da wannan mummunar a?ida ta gidan wannan da babu komai a cikinta sai jahilci. Hajiya LaWifa ta kira Mai tsaron ?ofa ya fi a ?irga amma no answer hakan ne y mugun ?ara Waga musu hankali.

Fatima da ke zaune a kasan capet ta mimmi?e ?afa tana ta kuka ne ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ta ce


"Dan Allah Yaya ko barni in fita in je wurin Beelal hankalina ba zai taSa kwanciya b idan har ban ganshi ba"

"Ki yi ha?uri Fatima zuwanki ba zai haifar da a mai ido ba, amma muke addu'a Allah ya zubawa abin ruwan sanyi yasa kar Alhajin ya fahimci komai dangane da shi"


"Amin" Nasira da jikinta ya gama yin sanyi ta faWa tana bin su da kallo cikin tausayawa.

?aran kiran da ya shigo wayar Hajiya LaWifa ne ya katse maganar da suke, da sauri ta duba wayar da dama a hannunta take ganin sunan Mai tsaron ?ofa ta Waga wayar cikin faWuwar gaba.


"Mai tsaron ?ofa ya ake ciki ne?" Ta tambaya cikin sanyin murya dan tsoron jin abin da zai fito daga bakin Mai tsaron ?ofa take.

Nan ya shiga bata labarin gabaWaya yadda abun ya kasance, da yadda ya yi ?aryar cikinsa ya Saci da kuma yadda Beelal Win ya kawar da tunanin Alhaji daga zargin da yake, sai dai maganar da ya faWa ce ta katsewa Hajiya LaWifa murmushin da ya shimfiWu a kan fuskarta, na labarin nasarar da aka samu, Fatima da ta mi?e tsaye tun lokacin da Hajiya LaWifa ta Waga wayar ganin Yayarta ta na murmushin sai ta ji wani sanyi a ranta, amma ganin yanayin fuskarta ya sauya sai ta ji hankalinta ya tashi.


"Suka tafi da Beelal Win ina?" Ta tambaya hankali tashe.

Wannan tambayar ita ce ta yi mugun Wagawa Fatima hankali jin wai an tafi da Beelal Win?"






MMN AFRAH=?
?>?p?=??

d'?d'?d'?d'?d'?d'?


*BILAL*


=ئ?=ئ?=ئ?=ئ?=ئ?=ئ?=ئ?


NA



MAMAN AFRAH



FCW

Da sunan Allah mai rahma mai jin ?ai.Godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukaki da ya bani ikon fara wannan littafi Allah bani ikon kammalawa cikin aminci amin.


*This book from the beginning to the end is a dedication to BEELAL YUSUF MUHAMMAD May God bless us and bless our lives with all Muslim children.I love you my child so much* =?
?=?
?=?
?

Book 1


Page1?? 7?? ?'?1?? 8??


"Ina suka tafi mini da Wana, ina suka kai shi?" Cewar Fatima cikin muryar kuka dan jin Hajiya LaWifa na cewa an tafi da Beelal sai ta warce wayar daga hannun Yayarta ta.


"Dan Allah ki yi ha?uri, ni kaina ban san inda suka kai shi ba, kawai dai Alhajin ya ce musu su fitar da shi daga unguwar to yanzu sun ma daWe da dawowa daga kai shin" Ya faWa cikin sanyin murya jin yadda Fatimar ke kuka da kuma yadda rauninta ya bayyana a muryarta za ka fahimci hakan. Sakin wayar Fatima ta yi ta cigaba da cewa


"Innalillahi wa inna ilaihir raji'un AllahuSma ajirni fi musibati waklifni kairan minha"

Cikin sauri Hajiya LaWifa ta Wauki wayar, Nasira kuma sai ta yi ka Fatima da ta ga ta yi tangal-tangal za ta faWi, tana ?arasawa kuwa kamar jira Fatima take ta tafi za ta faWi Nasirar ta tare ta sai kuwa ta faWa jikin Nasirar yif a sume.

Hajiya LaWifa gabaWaya abu ya taru ya mata yawa hakan ya sanya ta yi ta maza ta danne kukan da ya taho mata dan ganin ?anwarta tilo babu numfashi Nasira ta jijjigata da kiran sunanta hakan ya bala'in Waga mata hankali. Tana tsoron ta rasa ?ar uwarta da ta sha?u da ita, a gefe Waya kuma ga tunanin yadda za a tafi neman Beelal yaron da ba cikakkiyar lafiya ba gareshi ta san ko da a ce za a taimakashi ne to fa ba kowa ne zai taimakeshi ba saboda nakasar da ke tare da shi, dan wani gudun wahala da Wawainiya ma ba zai bari ya taimaka masa ba, bare yanzu ma a wannan zamanin da kowa ke ta kansa saboda hali da matsi na rayuwa iyalin mutum ma da yaya bare kuma ya Wauki Wawainiyar bare, ba ma wannan ba shin wane loko da sa?o za a tafi neman Beelal? Waye ma zai tafi neman nasa? Ta ina ma za a fara nemansa? Tabbas neman mutum a gari mai girma kamar gari Kano ba abu bane mai sau?i, cikin wannan sa?e-sa?en da zuciyarta ke mata ta tsinkayo maganar Mai tsaron ?ofa ta cikin wayar yana cewa "Hajiya bakya ji na ne?"
Hannu ta fara kaiwa ta share hawayen nata kafin ta ce "Mai tsaron ?ofa ina suka kai mana Beelal? Shin ka san ya Beelal yake a wurinmu?" Ta sake jefa masa wata tambayar ba tare da ta jira ya bata amsar tambayarta ta farko ba.

"Hajiya babu yadda zan yi ne, Allah ne ma fa ya taimaka da yaron nan bai bayyana cewa mahaifiyarsa na cikin gidan nan ba"

"To ai wallahi gwara ya faWi cewa mahaifiyarsa na cikin gidan nan, in ya so a mana duk abin da za a mana a ?arshe dai na san bai wuce aurena ya mutu ba, a kan a ce an jefar da Beelal babu ta inda muke da tabbas Win samun yaron nan" Ta faWa hawaye na zubo mata.

Ajiyar zuciya Mai tsaron ?ofa ya sauke, jin muryar Hajiya LaWifa ya san kuka ita ma take sannan ya ji lokacin da Nasira ke kiran sunan Fatima tana kuka tana ambaton ba ta numfashi, tabbas ya kamata ya yi wani abu a kai a matsayinsa na namiji dan su duk mata ne mata kuma akwai su da rauni ga zuciyarsa ta kasa barshi ya yi sukuni da tunanin Beelal saboda tana tariyo masa kukansa a lokacin da za a Waukeshi yana jin lokacin da yake cewa

"Jakar kayanmu, ku barni na Wauki jarkarmu" Amma ko sauraron yaron basu yi ba suka sanyashi a mota.



Sannan shi kan sa ya san irin karamcin Hajiya LaWifa a garesu tabbas ba zai manta ba cewa wata rana lokacin ba a hana su fita unguwa ba za ta fita siyayya tana cikin mota direban yake horn, horn Win ne ya katsewa Mai tsaron ?ofa tagumin da ya yi, da kuma dogon tunanin da ya lula, hakan ya sa ya tashi da sauri ya buWe get Win, Hajiya LaWifa ta dakatar da direban ta buWe glass Win mota ta yiwa Mai tsaron ?ofa alamar ya zo da hannu, da sauri ya zo cikin girmamawa, sai ta tmbayeshi damuwarsa a nan yake faWa mata cewa mahaifinsa ne ba lafiya kuma wata ya yi nisa bashi da kuWin da zai kai shi asibiti, hakan ta buWe jakarta ta Wakko kuWaWe masu yawa ta bashi.

Tabbas ba zai taSa manta alkairanta gareshi ba, amma wannan shi ne wanda yake kasa manta irin fitar da shi da mahaifiyarsa, wacce ita ma ke cikin damuwar rashin lafiyar mijinta daga matsananciyar damuwa, da kuma ceton rai da ta yi na mahaifinsa.

"Hajiya in sha Allah idan duhun magariba ya shiga zan fita neman Beelal, zan bi sawun hanyar da suka bi, da yardar Allah zan gano in da yaron yake"



"Haba Mai tsaron ?ofa yanzu har a bari zuwa magriba duka -duka fa ba a daWe da yin la'asar ba kar yaron nan ya yi wano wajen" Hajiya ta faWa tana jiran amsar sa.

"Hajiya hakan shi kaWai ne mafits saboda matu?ar na fita yanzu za a gane, kuma ni ba na so ku shiga cikin matsala idan kuka fito amma zuwa magriba idanu ya Wan Wauke sai na saci jiki na tafi nemansa ba tare da sanin kowa ba"


"To nagode ?warai Mai tsaron ?ofa"

"Ba godiya tsakaninmu Hajiya, kin cancanci fiye fa hakan ma"

Kashe wayar Hajiya LaWifa ta yi tare da nufar wajen ?ar uwarta da Nasira ta kwantar ta tafi Wakko ruwa a frige, Nasirw na kawo ruwan aka zuba mata, sai da aka zuba mata sau uku sannan ta Wan motsa hannunta, kaWan sai kuma ta saki numfashi, cikin fatinciki Nasira da Hajiya suka shiga kiran sunanta.

Fatima kuwa bata san abin da suke ba, dan ba a hayyacinta take ba, kawai dai numfashinta ya dawo ne. Idanunta na a rufe take kiran sunan Beelal hakan ne ya sanya Hajiya jin wani tausayin ?ar uwarta ta, kama-kama suka mata suka hau da ita sama saboda gudun kar wani ya shigo, a Waya daga cikin Wakunan suka kwantar da ita a kan gado har lokacin tana kiran sunan Beelal.Tana a hakan sai bacci ya yi awon gaba da ita hakan ya sanya Nasira da Hajiya suka fito suka rufo mata Wakin, dan sosai Hajiya ta ji daWi da bacci ya Wauke Fatima dan ta san matsawar idanunta biyu ba ?aramin tashin hankali za ta shiga ba da rashin Beelal, hakan ya sanya Hajiya addu'ar Allah ya sa lokacin da za ta falka an samo Beelal.


?asa suka dawo suna Wan jajanta abin da ya faru sai dai Hajiya ta danganta hakan da ?addara rubutacciya, in ba ?addara ba mai zai sanya duk waWan nan abubuwan faruwa, haka dai Nasira ta yiwa Hajiya sallama tare da fatan ganin Beelal domin tana so ta je Sangarensu ta yi sallah tare dan ba ta jin ma za ta iya cin abinci dan sosai take jin damuwar abubuwan a ranta.


_HAJIYA MARIYA_


Tun da suka bar Nasira Sangaren Hajiya Nuratu ta nufa saboda zuwa ta ga halin da take ciki, saboda tana Wauke da tsohon ciki haihuwa yau ko gobe domin kuwa EDD Winta ya daWe da cika haihuwar kawai ake jira. Sosai Hajiya Mariya ke ji da cikin jikin Nuratu dan an tabbatar da cewa namiji za ta haifa, ta hanyar takardar scanning da aka mata ta kawo, ko takardar da ta kawo sai da Alhaji Husaini ya mata gagarumar kyauta bare Hajiya Mariya uwa uba ta mata kyaututtuka na manyan sar?o?in gwalgwalai har biyu, ta kuma bata tabbacin akwai gagarumar kyauta idan har Wan da za ta haifa ya zo da rai. Domin haihuwar Wa namiji ita ce cikar burin Hajiya Mariya da Alhaji Husaini da ma sauran matan gidan kowacce burinta haihuwar Wa namiji saboda irin yadda kowacce Waya daga cikinsu take so ta zama tauraruwa a gidan ita da Wan da za ta haifa ban da Hajiya LaWifa da ita burinta bai wuce ta samu duk abin da Allah ya bata ba duk da yanzu haihiwar ta tsaya mata kuma duka yaran biyu da ta haifa babu rayayye.





Alhaji Husaini yana da mata huWu Hajiya LaWifa ita ce uwargida, Hajiya Zainabu ita ke binta, sai Hajiya Hafsatu Sai Wakin tsaka, sai kuma amarya Hajiya Nuratu.Hajiya LaWifa yaranta biyu sun mutu, Hajiya Zainabu yaranta biyu mata Amina da Aisha, Hajiya Hafsatu Nuriyya da fiddausi, Hajiya Nuratu Hasiya, Hasina.GabaWaya yaran nasu ?anana ne duka babu mai shekara huWu a ciki dukan su tafi in bika ne kowacce kwenika suke saboda kowacce burinta ta haifi Wa namiji dan haka gasar haihuwar suke dan yanzu ma so Hajiya Mariya take idan dai har bata haifi namiji ba to tabbas za a saki mata biyu a maye gurbinsu da wasu matan saboda a?idarta ta son a haifawa Wan nata, Wa namiji.


Suna shiga Sangaren Hajiya Nuratu ?an aiki ne birjik suna ta hidima dan Hajiya Mariya ta hanata ko da cin abinci ne da kan ta sai dai a bata a baki. Sun same ta a falon ?asa tana zaune ta mimmi?e ?afa gabanta cike da kayan ciye-ciye ?anmata biyu daga cikin ma'aikatan suna zaune a gabanta suna mammatsa mata ?afa, sai wani hura hanci take ita ala dole mai cikin Wa namiji.




?an aikin da suka rako Hajiya Mariya ne suka dur?usa har ?asa suka gaisheta da?er ta iya gyaWa kai saboda tsabar iko, Hajiya Mariya kwa sai washe baki take ita ala dole ta ga mai cikin da za ta haifa mata magajin Wa dan ita da Wanta a wajensu Wiya mace ba wani galihu ne da ita ba kuma dan kin haifi mace ba wani birgewa kika yi ba dan sun ce namiji shi ne magaji!



"?iyar nan sannu kin ji, ya jikin naki" Hajiya Mariya ta faWa tana washe baki tana kallon Hajiya Nuratu da ke wani yatsina fuska kamar tana cin maWaci.

Shiru ta Wan yi sai kuma ta ce

"Da sau?i Hajiya" Dan yanzu ji take matsayi Waya suke da Hajiya tun da tana ganin idan ta haifi namiji ita ce gidan domin su za su gaji Wimbin dukiya.


"Babu inda yake miki ciwo" Ta tambaya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login