Showing 21001 words to 24000 words out of 35767 words

Chapter 8 - BEELAL BUK BOOK 1 BOOK COMPLETE BY MAMAN AFRAH.doc

dai har lokacin idanunta na kafe a kan fuskar Hajiya Nuratu.

"Babu sai dai marata da ke ta murWa mini lokaci zuwa lokaci.

"Kai ki ce abin ya zo"


"Ba fa na?uda bace Hajiya kawai dai tana min ciwo ne"


"Haba Wiyar nan ke da kike a hanya ai kowane lokaci ma za ki iya haihuwa"


"Hakane Hajiya amma ai ba haihuwar fari ba ce na san ba ciwon na?uda bane"


"Hakane to ita ma haihuwar Allah kawo ta"

"Amin"


Haka dai Hajiya Mariya ta ?araci abinta ta yiwa Hajiya Nuratu sallama suka baro Sangaren ranta fari ?al, dan idan ta kalli Nuratu ba ?aramin daWi take ji ganin tana Wauke da cikin Wa namiji abin da suka daWe suna da buri ita da Wan nata, amma sai yanzu Allah ya kawo dan har sun cire rai da za a samu namiji a gidan duk da cewar matan ba wasu manya bane, dan su duka babu wata wacce ta kai shekaru talatin duk yaran mata ne, bare a cire musu ran haihuwa kuma ba wani hayayyafa suka yi ba da yawa bare a ce sun gama haihuwa. Haka dai ta koma Sangarenta tana fatan Allah ya sauki Nuratun lafiya ko ta ga Wa namiji daga tsatson Wan nata.








MMN AFRAH=??>?p?=?
?

d'?d'?d'?d'?d'?d'?


*BILAL*


=ئ?=ئ?=ئ?=ئ?=ئ?=ئ?=ئ?


NA



MAMAN AFRAH



FCW

Da sunan Allah mai rahma mai jin ?ai.Godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukaki da ya bani ikon fara wannan littafi Allah bani ikon kammalawa cikin aminci amin.


*This book from the beginning to the end is a dedication to BEELAL YUSUF MUHAMMAD May God bless us and bless our lives with all Muslim children.I love you my child so much* =?
?=?
?=?
?

Book 1


Page1?? 9?? ?'?2?? 0??


```Beelal```


Tun yana kukan da iya ?arfinsa har ya gaji ya yi shiru, sai ajiyar zuciya yake sauke wa a kai-a kai, ga yunwa da yake ji dan tun abincin da suka ci da safe kafin su taho bai ci komai ba gashi har la'asar ta wuce. Yana nan zaune a jikin bishiyar sai ya jingina bayansa yana hango wasu yara suna ta wasan guje-guje yana ta kalllon su har dai bacci ya fara kaiwa idanunsa ziyara. GyangyaWi ya fara, yana yi yana Wan zabura ya buWe idanun har dai baccin ya ci ?arfinsa ba tare da ya kwanta ba a zaunen yake kayansa. Wata tsohuwa ce da bishiyar da Beelal ke jikinya a ?ofar gidanta take, fitowarta kenan tana ?o?arin kulle gidan sai idnunta suka yi arba da Beelal da farko tsoro ya bata ganin tsananin kyan yaro amma da ta ?arewa ?afafunsa kallo ta ga ba kofaton aljannu sai ta ji tausayin yaron ya wani irin daki loko da sa?una na zuciyarta, cikin sanWa-sanWa ta ?arasa wurin da yake ta tsaya ta ?are masa kallo tsaf a ranta ta ce.



"Iko sai Allah, ha?i?a ubangiji ba ya haWa maka komai kuma Wan adam tara yake bai cika goma ba. Duk irin kyau da yaron yake da shi amma kuma cikin iko da ?udura ta lilllahi sai yaron ya zamana nakasashshe. Ba komai ya ?ara mata tausayinsa ba sai ganin yana bacci a zaune kuma fuskarsa da jurwayen hawaye gashin idanunsa a ji?e da alama dai kuka ya gama kafin baccin ya Waukeshi.



Da Bismillah Wauke a bakinta ta sanya hannu ta dafa kafaWarsa tare da Wan jijjigawa, firgigit Beelal Win ya yi amma sai bai buWe idon ba da yake baccin ya ci ?arfinsa ne, Wan ?ara jijjigashi ta yi aikuwa yana buWe idonsa ya sauke su a kan tsohuwar nan kallonta kawai yake irin na rashin sani, kana ganinsa kuma ka san a tsorace yake da ita dan gani yake cutar da shi za ta yi tun da bai san ta ba.


"Yaro ya sunanka? Kuma ina ne gidanku?" Cewar tsohuwar har lokacin tana du?e a kan sa.

Shiru ya yi yana ta kallonta.


"Za ka iya gane gidanku? Dan na ga ban san ka a nan unguwar ba dan duk yawanci yaran wajen nan duk na san su. Beelal dai bai ce mata uffan ba har lokacin.

"Ko dai yaron nan kurma ne" Ta faWi hakan a zuciyarta.


"Akwai karnuka a wajen nan kuma ka ga an fara kiran magriba duhu zai shiga ka tashi ka tafi gidanku ka ji sabo...

Ai jin ta ambaci kare Beelal ya zabura da sauri ya tashi tsaye har yana neman faWuwa, dariya ce ta so ?wacewa tsohuwar ashe yana gani shegantaka ce kawai.


"Ni, ni, ni suna na Beelal" Ya faWa cikin in'innarsa, tausayin sa ne ya kama tsohuwar jin in'innar da yake a magana to ko hakane ya sa ba ya son yin magana saboda wahala wajen furtawa.


"Beelal sunanka?"

Kai kawai ya gyaWa mata, yana ta waige-waige da alamar tsoro a fuskarsa, ta san hakan bai rasa nasaba d karnukan da ta ambata.

"Ina ne gidanku"


Sai da ya zuba mata idanu sosai, sannan ya ce.

"Gidan Ammi muka zo ni da Mamana kuma ni ban shiga gidan ba"


"Ikon Allah ka ji sakayyar uwa, wato unguwa suka zo ta manta yaron ta tafi ta barshi ko gidan ma bai shiga ba bare a ce fitowa ya yi daga gidan basu sani ba" Ta faWi hakan a zuciyarta a fili kuma ta ce

"Za ka gane gidan Ammi?"


Saurin jijjiga kai ya yi tsoro na bayyana a fuskarsa sai ya ce

"Ni ba zan je ba, bana so in shiga gidan" Ya faWa hawaye na cikowa a idanunsa.


"Me yasa?" Ta tambaya cike da mamaki.

"?an gidan ne basa so wanda ?afarsa da hannunsa irin nawa su shiga gidansu"


Shiru tsohuwar ta Wan yi tana nazari a ranta tana raya cewa kar dai yaron gidan Alhaji Husaini Ado suka zo da mahaifiyarsa, dan ta san gidansa ne kaWai ba a bari masu nakasa su shiga, dan tun da take a rayuwarta bata taSa jin mutane masu ?a'ida itin tasu ba. Amma kuma abu Waya ne ya tsaya mata a rai shin me yasa mahaifiyar yaron ta shiga gidan ta bar Wanta a waje har ya samu ya baro unguwar ba tare da ta sani ba? Amma idan aka yi la'akari da yadda ake cikin yunwa da kuma babu da ta yiwa mutane katutu to komai zai iya faruwa. Sai dai kuma in ba bara ba ina za su samu damar shiga wannan hamsha?in gidan, kuma ma da aka ce ba a shiga gidan ayi bara to ita mai ya kai ta shiga.


"Wasu ne suka kawo ni a mota suka ajiye ni suka tafi" Cewar Beelal cikin in'innarsa




"Zo mu je gidana" Ta faWa tana kama shi da farko ?i ya yi sai da ta lallashe sa sannan ya yarda gidan ta buWe suka shiga gidan ?asa ne da Waki Waya sai tsakar gida da bayi. Tabarma ta shimfiWa ta zaunar da shi, tana ta mamakin yadda aka yi wasu suka Wakko shi a mota, dan duk tunaninta wasu ne suka so sace shi kuma sai suka ga asirinsu zai tonu suka kawo shi nan suka ajiye. Abinci ta zuba masa ya karSa ya shiga ci dan dama sosai yake jin yunwa, alwalar magriba ta yi ta shimfiWa sallaya ta shiga gabatar da sallah, dan dama batir Win fitila za ta siyo sai kuma yanzu ma sun kawo nepa.




```Mai tsaron ?ofa```

Tun da aka idar da sallar magariba a masallacin Alhaji Husaini da ke ?usa da gidan, yake so ya zame jikinsa ya tafi neman Beelal amma hakan bai samu ba saboda Alhajin yana cikin masallacin kuma dole sai ya koma zai tafi dan ba ya so kowa ya lura da ba ya nan. Alhajin kuma sai washe baki yake kamar gonar auduga jin matarsa Nuratu na na?uda kuma yana saka ran a haifa masa namiji kamar yadda takardar asibiti ta nuna cewar namiji za ta haifa. KuWaWe ne ya fito da su daga aljihu rafar ?an dubu-dubu guda biyar ya baiwa limamin masallacin a kan a rabawa mutane sadaka su tayashi da addu'a Allah cika masa burinsa a haifa masa Wa namiji. Mutane sai binsa suke da kallon mamaki jin ma ba wainya bada sadakar bane dan a masa addu'a Allah ya sauki matar lafiya sai dai ya bayar ne dan ta samu Wa namiji, sanin halinsa na ya yi nisa ba ya jin kira ya sanya limamin cewa

"Allah raba lfy haka aka yi addu'a kowa ya watse da rabon da ya samu na kuWin sadakar. Bayan kowa ya dawo daga masallacin sun shige cikin gidan sai Mai tsron ?ofa ya fara shirin tafiya neman Beelal Win dan kiran da Hajiya LaWifa ke masa kaWai ya sanya shi ya kasa sukuni dan gabaWaya hankalinta a tashe yake. Sai da ya tabbatar babu kowa sannan ya saci jiki ya fita yana fatan rufuwar asirinsa har ya dawo ba a gane ya fita ba sannan yana addu'ar samo Beelal, dan Wazu Hajiya LaWifa cewa ta yi za ta fito su tafi tare amma ya dakatar da ita akan cewa in sha Allahu kafin sallar isha'i zai dawo kuma da yardar Allah da yaron zao dawo dan ya san Alhaji ba zai fito yanzu ba sai dai sallar isha'i sannan gidan ma da yake cike da murnar haihuwar da za a yi kowa hankalinsa ba zai kai bakin get ba.

Yana fitowa ua samu napep ya hau tafiya suke yana ta addu'ar Allah ya kai shi a kan daidai, sai da ya ga sun fita daga cikin G.R.A Win sannan ya shiga dube-dube saboda ya san an sai sun fitar da shi daga unguwar ma baki Waya. A wata mararraba ya sauka ya biya mai napep Win kuWinsa sannan ya tsaya yana nazarin hanyar yana ta addu'a Allah ya kai shi a kan inda zai samu Beelal.

Hanya Waya ya zaSa wacce ta shigar da shi wani layi na ya ku bayi, yana tafiya yana ta dube-dube duk inda ya ga yara sai ya tsaya ya duba ko zai ga Beelal amma shiru kake ji babu Beelal wai malam ya ci shirwa. A dai dai wani wuri ya tsaya yana ta karanta Hasbunallahu wa ni'imal wakil a zuciyarsa, dan ji yake kamar ya rin?a ihu yana kiran Beelal Win ko Allah zai sa yaron ya ji kiran ya amsa, yana nan tsaye sai yana Wan ?ara tafiya wasu yara guda biyu maza ya gani suna ta wasa guje-guje yana ?o?arin tafiya dan ji yake a ransa gwara ya koma wani layin dan kar lokaci ya ?ure masa kamar wanda aka ce ya dakata kar ya tafi sai ji ya yi yaro Waya ya cewa Wan uwansa.

"Mu yi wani wasan na gaji da wasan gudu"


"Wane wasa za mu yi?" ?ayan ya tambaye shi.

Mai tsaro ?ofa har ya juya ya fara tafiya sai ya ji Wayan ya bada amsa.


"Mu ke gwada tafiyar wannan yaro na Wazu mai ?afa a lan?washe, wanda ya yi tafiyar dai dai shi za a yiwa goyo"


Idanu Mai tsaron ?ofa ya buWe yana kallonsu, dan yaron da ya ce ayi wasan har ya fara gwada tafiyar, cikin sauri ya nufe su, yana zuwa ya dafa kafaWarsu su duka ya ce


"Kai a ina kuka ga yaron mai tafiyar irin wannan yana ina?"


?o?arin kuka suka fara dan sun Wauka gwada tafiyar laifi ne.

"Ba abin da zan muku so nake ku nuna min inda ya yi Wana ne" Ya faWa kwantar musu da hankali dan duk sun tsorata.


"Yana cikin gidan can nan suka shiga da matar gidan"


"Kun tabbata?"


"Wallahi, ba shi bane idan zai yi magana sai ya faWa sau biyu ko uku" Nan Mai tsaron ?ofa ya gane suna nufin in'inna.


"Shi ne mana" Ya faWa cikin murna yana sa hannu a aljihu ya gido naira Wari ya basu suka karSa suna tsalle suka tafi da gudu shi kuma ya tasamma gidan.

Sallama yake rafkawa a bakin ?ofar gidan, kallon Beelal ta yi da yake cin awara da ta bashi bayan ya gama cin abincin. Sai kuma ta amsa sallamar ta tashi ta fito daga gidan ta zo, gaisawa suka yi da Mai tsaron ?ofa tana masa kallon rashin sani.


"Da ma wani yaro Beelal nake nema shi ne aka sanar min yana gidan nan" Ya faWa yana kallonta ganin ta wani haWe rai dan ita duk tunaninta mutanen da suka kawo shi suka yar ne suka sake biyo sawu.


"Ni ba wani yaro a nan, wa ma ya ce wani yaro ya shigo gidan nan ni da nake zaune ni kaWai a gidan kamar mayya?"
.




"Dan Allah iya ki taimaka min idan yana nan ki bani shi, wallahi mahaifiyar yaron tana cikin wani hali, hatta ni kaina ina cikin matsala babba dan idan har aka lura ba na bakin aikina na shiga matsalar da ba zan iya fita ba zan iya rasa aikina wanda da shi na dogara duk da na san Allah zai iya musanya min da wani amma dan Allah ki taimaka min, yaron nan ba a garin nan suje ba zuwa suka yi da Mamarsa. Nan dai ya kwashe komai ya faWa mata dan ya lura yaron yana gidan a yadda take magana tana ta waiwaye da alama bata so ya fito a ganshi.


Jin kalamansa sai ta ji jikinta ya yi sanyi, dan ita sai ta ji yaron ya shiga ranta ma bata son rabuwa da shi sai dai tun da wanda suka fita bu?atarsa suna nemansa ya zama dole ta bayar da shi dan bata da hujjar ri?e shi.


"Ina zuwa " Shi ne abin da ta faWa ta juya ta koma cikin gidan, Beelal ta samu ta faWawa mai gadin gidan da suka je ya zo zai tafi da shi saboda Mamarsa tana nemansa, ta tambayeshi zai bishi. Beelal an ambaci Mamarsa ya mi?e tsaye.Dan ya san indai Mai tsaron ?ofa ne to zai kai shi wurin Mamarsa.Hannunsa ta wanke masa ta kamo shi suka taho, amma suna zuwa wajen zauren sai ta ga ya laSe yana le?awa dan ya ga in Mai tsaron ?ofar ne dan ba ya so ya ga wanda suka kawo shi a mota. Yana ganin Mai tsaron ?ofa sai ya fito suka je wurinsa sosai Mai tsaron ?ofa ya ji daWin ganin Beelal godiya ya yiwa matar ya Wakko dubu Waya ya bata amma ta ?i karSa.




Haka suka tafi tana Wagawa Beelal Win hannu shi ma yana Waga mata,dan Mai tsaron ?ofa Waukansa ya yi a kafaWa sosai ta ji yaron ya shiga ranta dan ba dan ta tabbayar Beelal ya san mutumin ba da babu yadda za a yi ta bari ya tafi da shi. Tafiya kaWan suka yi suka samu napep suka shiga, jin wayarsa na ta neman agaji duk da bai duba ba ya san bai wuce Hajiya LaWifa yana dubawa kuwa ya ga ita Win ce, take sanar masa gata nan ta fito ta taho za ta kusa zuwa bakin get za ta tafi neman Beelal sai dai ko me zai faru ya faru, nan ya sanar mata ta koma ya Beelal Win nan ya samo shi, haka ta lallaSa ta koma dan dama Nasira ta bari ko Fatima za ta tashi dan har lokacin baccin take ta kasa tantancewa shin baccin Fatimar ke yi ko kuwa har lokacin a sume take dan dai tana lumfashi hakan ke nuna musu bacci take amma da alama dai ba baccin lafiya bane dan ko baccin ne to ba a hayyacinta take yi ba. Tun kafin su ?araso ?ofar gidan ya sanya Mai tsaron ?ofa dakatar da Wan sahun suka sauka da ?afa suka ?arasa ?ofar gidan lokacin har an fara kiran sallar isha'i a masallacin unguwar. Cikin faWuwar gaba Mai tsaron ?ofa ya tura ?ofar ya shiga bakinsa Wauke da bismillah sai da ya tabbatar babu kowa ya kamo hannun Beelal Win dan dakyar ma Beelal Win ya yarda ya shiga dan gabaWaya a tsorace yake. Cikin sauri ya yi wuf ya sanya Beelal Win a Wakinsa, a can Beelal ya ga jakar kayansu da Mai tsaron ?ofa ya Wakko daga waje.

Sai sannan Mai tsaron ?ofa ya sauke wata ajiyar zuciya tare da yiwa Allah godiya.




d'?d'?d'?d'?d'?d'?


*BEELAL*



=ئ?=ئ?=ئ?=ئ?=ئ?=ئ?


NA



MAMAN AFRAH



FCW


Da sunan Allah mai rahma mai jin ?ai.Godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukaki da ya bani ikon fara wannan littafi Allah bani ikon kammalawa cikin aminci amin.

*This book from the beginning to the end is a dedication to BEELAL YUSUF MUHAMMAD May God bless us and bless our lives with all Muslim children.I love you my child so much* =?
?=?
?=?
?


Page 2?? 1?? ?'?2?? 2??


_HAMEEDA_


Tun da su Beelal suka tafi take ta faman kuka Ummarta tana ta lallashinta amma ta kasa yin shiru saboda so take su tafi da ita kuma bata son rabuwa da Beelal kwata-kwata. Tun Umma na bata baki a kan ta yi shiru har dai ta gaji ta barta, haka Babanta ya dawo ya sameta tana ta kukan duk idanunta sun kumbura sai ajiyar zuciya take.


"Haba Hafisa ya zaki bar yarinya ta yi kuka har haka ji yadda fuskarta duk ta sauya" Baban Hameeda ya faWa lokacin da ya Wauke ta ya Wora ta a kan cinyarsa yana sate mata hawaye.


"Wallahi Baban Hameeda na yi iya yina amma yarinyar nan ta ?i yun shiru, kuma duk a kan su Beelal sun tafi Kano shi ne take ta faman kuka ka dai san yadda sha?uwarsu take dakyar ma yau in ta yarda ta ci abinci, ka gan ta nan wancan takalmin da Mamar Fatima ta shigo da shi a hannunta lokacin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login