Showing 27001 words to 30000 words out of 54616 words

Chapter 10 - MANSURAT Book Complete by Mimi Queen .txt

mata.


Motocine suka d'besu Mansu, Nadiya harda Lubna da Laila budurwan Farhan.




Kai tsaye airport suka nufa, basu jimaba Private jet dinsu Ya barrister, ya daukesu zuwa Abuja.




Suna dira motocine masu yawa da tsada sukazo daukan su a airport.


Kai tsaye Osokoro aka nufa dasu dan canne inda gidan Angel yake.


Unguwan manyane ba qarya, a cikin wani danqareren gida motocin sukayi parking.


Nan suka fiffito nan family din Fu'ad suka qariso suka riqo Angle qanninshi na mata manni, momynshi na feshe ta da turarurruka ahaka suka karisa har cikin gidan.




Wow gaskiya gidan ya had'u ba karya tsaya fad'a muku tsaruwan gidan 'bata lokacine dan sosai Daddy ya zuba mata kaya d'an ubansu.


Haka family din suka dinga ririta Angle,


Mansu sama ta haye domin ta gaji sosai, bayanta Nadiya tabi.


Duban Mansu tayi. "Gaskiya Aunty Angle tayi sa'an dangin miji zataji dad'i domin family din Barr. Fu'ad nasanta sosai..."


Shiru kawai Mansu tayi, domin tanajin wani irin kewan Aryan.


Hakan yasa ta bud'e jaka ta ciro wayanta ta kunna,
Tana kunnawa message din Aryan ya shigo da sauri ta bud'e tafara karantawa,


"```Heyyy Jewel...yakike, hope u are fine and if u will be reading this yazama kin tafi.
But that doesn't u will forget me cos u're in my heart Jewel and u will always continue to be in my heart, I hope kema haka kuma banaso kiyi kuka dan naji a jikina kinyi kuka sosai banaso kinji although nasan se kinyi some says crying heats the soul so cry....I will miss u so much my one and only Jewel, like I told u I will call u Jewel my first only, mine miss u love you _ I called switched off..."```


Kuka ta fashe dashi ta rungume wayan tanajin wani iri a cikin zuciyanta,
Ido Nadiya ta zuba mata cikin mamaki.




***
Karfe Takwas na dare suka tafi Bride and Groom day, wanda qannin Fu'ad ne suka had'a.


Da kyar Mansu taje dan taso ace a gida suka barta ta huta amma Angle ta matsa.


Partyn na mazane da mata gurin ya had'u ba karya, Mansu dai wani iri takejin kanta domin batasan maza su cika yawa a guri hakan yasa tunda ta zauna bata tashiba.


MC ne ya buqaci ganin babban qawan Amarya dan tafita ta bada cikakken tarihin amarya.


Kaman daga sama Mansu taji kowa ya fara kiranta harda Angle, da kaman bazata tashiba amma Lubna tace. "Kije mana haba so kike ki badata kinga fa abokin Ya barrister yafita kuma kinga cikin family d'in sune..."


Hakan yasa a sanyaye ta fita, ta amsa maik din tafara bada tarihin Angle, bayan ta gama cikin kuka ta dubi Angle.


...."Am gonna missed you badly, Yarinya yar gidan Ya barrister, u be one in a million, make chop all your millions in tiwa savage voice please ki yafemin, you are a blood kema kin sani Allah barmin ke My zuma rock.... "


Kuka ta fashe dashi, da sauri Nadiya da itama kukan takeyi taje ta riqota, Angle ma kam kuka take sosai.


Basu tashiba se kusan 11 na dare, wanda samari sunfi goma sukace suna san Mansu amma ko d'aya bata kulaba.




Washe gari, su Mansu suka koma kaduna aka bar Angle ita kadai domin ba tareda take da dangin mijinta ba dan tsakaninsu da tazara sosai.


Taci kuka kaman me haka Mansu, dukkansu sun rabu suna kuka kaman me,


Sosai Fu'ad yaita lallashin abinshi dan nanda sati da'ya ma zasu wuce England dan acan yake aiki, kuma itama zata fara aikinta dan itama barrister ce.




Tunda suka dawo wani irin zazza'bi me zafi da kewan Angle ya rufe Mansu dan tafi kwana biyu a kwance har Drip akasa mata.


Dukka baqin ba wanda ya qara sati biyu duk aka watse Ayya ma ta koma gidan ta, Ammy kam ita kad'ai ta koma maiduguri, domin ganin halin da Mansu take ciki na kewan Angle yasa Lubna ta zauna danta d'ebe mata kewa.


Kusan sati 3 sannan Mansu ta warke mommy taso ace Mansu ta zauna a gidan amma ganin Ayya ta hana hakan yasa Mansu ta koma gun Ayya, tabar Lubna a gun mommy,




Tun randa Mansu ta karanta message din Aryan a gidan Angle ta kashe wayanta bata mishi reply ba kuma bata kuma neman shiba, yashiga cikin matsananciyar damuwa dan har ciwo yayi a daddafe zuciyan shi har zafi take mishi domin yanama Jewel wani irin jarababban sone.


Sosai Atif yake tausayin Dikko ganin halin da mace tasashi Farhan ma haka dan he hate yanda yayanshi yake suffering saboda Mansu,
Hakan yasa yau yaje yaita mata masifa......


Mansu na gama jinshi ta shige d'aki dan ita abinda yasa tayi nesa dashi saboda ta lura zuciyanta ta fara sanshi kuma batasan hakan ta faru, shiyasa ta yanke hukuncin kawo qarshen game din.


Drower ta bud'e ta ciro wayanta ta kunna, numban Aryan ta lalubo wanda tuni ta canza daga maddest tayi saving da Twinkle.


Dialing tayi.


Aryan dake kwance kan bed yayi d'aid'ai sanye da short naker, da sauri ya zanyo wayan ganin Jewel ne yasa da sauri yayi picking.




Cikin zazzaqar muryanta tace. "Helloo....Twinkle...."


Kasa magana yayi wasu zafafan hawaye suka hau sintiri a fuskanshi lokaci d'aya,
. "hello say something please Twinkle....."


.. "Je....well....lllll.."
Ya kira sunanta muryanshi na rawa.


Gaban tane ya fad'i jin kaman kuka yakeyi amma bata tabbatarba seda ya kuma magana.


...."Jewel why.....meyasa did yhu know how much I love you and how much I care for you, I love you with every single blinks of my eye and every second of my lif........"


Kuka ne ya kufce mishi, kaman karamin yaro ya dingi rera mata kuka.


A zuciyanta tace. "Innalillah wa'innan ilaihir raji'un...na shiga uku wai yau ni Dr. Dikko kewa kuka haka kaman qaramin yaro? namiji iya namiji ga isa, miskilanci da iko, amma yau shike kuka haka saboda mace....
Hummm gaskiya na yarda mace shed'aniya ce...."


Cikin sassauta murya da lallashi tace. "Twinkle am sorry wallahi kana raina nima I love yo....... "


Da Qarfi ya katseta. "Jewel ban yardaba, am doubting da kyar in kina sona Jewel...... "
Da sauri tace. "I loved you more wallahi kaman na kashe kaina nakeji saboda sanka inasanka sosai kuma banda lafiya ne shiyasa..."


Huci ya saki. "Koda kina sona bakimin irin yanda nake miki did yhu know what, wallahi duk numfashin da zanyi da sanki nakeyi inasanki like am crazy indai kinasona ki bani dama na turo gidanku a bani ke, I just want you to be mine forever na qosa na mallakeki, kaman na cinyeki na huta nakeji Jewel indai kikamin haka to zan tabbatar kina sona kuma ba yaudarata zakiyiba....."


Dan shiru tayi, kafin ta qaqalo murmushi dan yaji dad'i yasaki jiki tace. "Twinkle ai nima hakan nakeso na qosa kazama nawa shikenan ba damuwa niko yau nema ka turo na baka dama....."


Wani irin ihun farin ciki yayi. "Wow.....I love you more so bad my Jewel and I promise to take care of you am going to be ur best and truthful friends, u know truthful friends are always hard to find but am gonna be that truthful for you dear, am going to be ur 6ter friends, am gonna take good care of u just like a little baby...."


Shiru tayi tanajin wani iri a ranta, kafin yace. "Gobe zanyi tafiya zanje qasar India zan bud'e wani private hospital nawa acan ne like kaman se nayi kusan 2month indai na dawo zan turo anema min aurenki inaso a rananma a bani ke....."


Lumshe ido tayi. "Toh..."


"Jewel how is ur body yajikin dafatan kinji sauqi...."?
Kai ta d'aga. "Eh yanzu kam na warke..."


. "Allah sa Kaffarane..."
. "amin. " ta bashi amsa.


"Twinkle zanyi wanka..."


. "To a fito lafiya madam..."


Katse wayan yayi cikin farin ciki ya d'aga waya ya kira Atif danya bashi labarin yanda sukayi da Jewel.






Washe gari kam Aryan ya wuce India inda sunata waya kam sosai da Jewel dinshi har a jirgi.




Matar Abdul ce ✍️.
2022-10-08, 4:31 p.m. - ~Mimi~🥰😍: *MANSURAT*


_Daga Alƙalamin_🖊️
Haleema Isah (Mimi Queen)


Marubuciyar:
Rayuwa Sai dakee.
Labarina.
Barrister Shulaifat.
Son Zuciya.
Nisful hayat.
And now on _MANSURAT_




*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*


_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._


https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa


_____________________________________


Wannan book din Sadaukar wane gareki My real Fans Ummin Yahzeed (Mansurat), wanda sanadinki aka samo sunan wannan book din wato.. _MANSURAT_
Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance.


Book din MANSURAT gaba d'ayanshi nakine se wanda kikaga dama ze karanta 😁.




Bismillahir rahmanir raheem.


35&36.




Kusan watannin Aryan biyu a India sannan ya fara mata maganan dawowa kullum se sunyi waya.


Soyayya da shaquwa me karfi ya dad'a shiga tsakanin Jewel da Twinkle.


A Yan tsakankani har anje an nemawa Farhan auren Laila kuma an basu anyi baiko, haka Nadiya da Atif suma an tsaida magana za'ayi lokaci daya da Farhan,
Itama Lubna da Noor dinta a maiduguri yake duk lokaci d'aya za'ayi.
Daddy dawowan Aryan kawai yake jira shima a matsa mishi ya fito da mata a had'a ayi gaba d'aya, amma yace Mansun shi karatu zatayi....


Yayinda yanzu mommy ta roqa aka bar mata Lubna a gunta.


*****
Yau taje gidansu Nadiya amsowa mommy saqo, wanda Nadiya ma batanan bayan momma ta bata saqon ta fito bakin titi dan taran napep ko mota.


Ta dad'e a tsaye bata samu abun hawaba kuma tanajin tsoro kada abunda ya faru da ita akan wa'innan smokers din ya qara faruwa, hakan yasa tafara qoqarin tsallaka titin kuma gashi ba glass a idanta.


Wata black motace kirar Benz ta shararo titin a guje, mamaki abun ya bashi yanda Mansu ke tsallaka titin duk da yaga alamun kaman ta ganshi amma ta juyar da kai, ita a nata a can nesa ta hango motan hakan yasa ta shiga titin.


Da gudu ya shiga seda ya kusa kanta sannan ya taka burki da karfi k'ara Mansu tayi tareda ja da baya.


Murmushi yayi ya bud'e motan ya fito yana dariya.


Tsayawa yayi ya zuba mata ido from head to toe wow gaskiya ta tsaru, amma qila makauniya ce.


Hakan yasa yace. "Meyasa kika fito ba sanda ba d'an jagora kuma kinsan bazaki iya tsallaka titi ba....? "


Murtuke fuska tayi, lallaima, cikin tsiwa tace. "Na maka kama da makauniya ce kome to Ina gani rasss...."


Murmushi yayi. "Badai rass ba dan ko yanda kikai da zaki tsallaka titin ya tabbatar min u not seeing well, meyasa kika fito batare da glasses ba...."?


Murgud'a baki tayi...."Saboda ban dauka zan tsallaka titi ba...."


Murmushi yayi domin yanda yarinyar keyi na burgeshi.... "To what if you got yourself killed bayan u know your condition in abu is far ko close baki cika gane waba seda glasses...."


. "In hakan ta faru shikenan na mutu meya shafeka ai ainice na mutu bakaiba....."


Murmushi yayi. "To in hakan ta faru ai ni kikama asara...."


Hararanshi tayi ta juya, da sauri yace. "Kizo in rage miki hanya miss makauniya...."


Murgud'a mishi baki tayi, da nufin wucewa cikin firgitarwa yace. "Ga daff nan...."


Da sauri ta dawo, dariya yasa hararanshi tayi. "Badan ina tsoron mutuwa na dawoba sedan banason wahala ne nafiso en uwana suga gawata lafiya..."


Murmushi yayi. "Hakane yanzu dai shiga mu tafi...."


Ba musu ta bud'e gaban motan shima ya shiga yafara tuqi,


Dubanta yayi. "Me sunan malaman."?


A sanyaye tace. "MANSURAT....."


"Mansurat..?? "
Ya maimaita, shiru tayi. "Okey am Aman Umar..."


Banza ta mishi ta juyar da kai, bata sake magana ba duk abinda yace, seda ya tambayeta sunan unguwansu, sannan tace. "Millinion city...."


A bakin gate din gidan yayi parking, a sanyaye ta fito. "Nagode..."


Harta juya yace. "Mansurat baki bani numban kiba..."


. "banda waya...."
Murmushi yayi. "Banyarda ba..."


. "Hummmmm. " huci tayi,


. "Indai wata rana mun qara had'uwa zan baka amma ba yauba..."
Tana fadin haka ta shige, murmushi yayi yaja motanshi ya wuce.


Labari ta bawa Aryan, cewa taje gidansu Deeyah, wani ya daukota amma bata fad'a mishi yanda akai ba.


Shiru yayi, hakan yasata cewa. "Kayi shiru Twinkle... "Jewel..."
Ya kirata cikin muryanshi data canza lokaci d'aya..


A sanyaye tace. "Uhmmm..."


. "Jewel inada kishi mai zafi ki temaka mini ki riqemin amanan kanki kinji ko....? "


. "Tohhh..." Tace.
. "Jewel gobe zan dawo Nigeria...."
Murna tayi sosai.




Aiko Washe gari tunda wuri suka je shooping suka dawo suka shiga kitchen itada Lubna suka had'awa Aryan abinci kala da kala na tarba, wanda mommy tayi mamaki sosai amma suka roqeta kada tace harda Mansu akayi, murmushi kawai tayi.




Karfe biyu jirgin su Aryan ya sauka, Farhan ne yaje airport ya d'aukeshi.


Waya Dikko yakeyi tunda ya shiga motan, seda ya sauke wayan sannan Farhan cikin zolaya yace. "Bro din Jewel ya aunty jewel take....? "


Hararanshi Aryan yayi. "Wai Farhan yaushe nafara wasa dakai haka....."


. "Afuwan Yaa Dikko to ya en matan India..."?
Mugun kallo Aryan ya mishi hakan yasa cikin dariya yace. "To nace ya auntyna jewel baka bani amsaba ba dole in tambayi en uwana indiyawa ba..."


Tsaki Dikko yaja tareda juyar da kai a ranshi yana addu'an Allah shirya Farhan.


Kafin Farhan yakuma cewa. "Yaya yaushe zakuyi aure..."?


Da kaman ze basar se kuma yace. "Ran Friday zan tura may be ma abani aurenta ranan...."


Cikin farin ciki Farhan yace. "Kenan saura 4days dan yau monday ne....kai Masha Allah..."


A haka suka karisa, Mansu ta kasa hakuri ta qosa taga Twinkle hakan yasa ta fito compound ta zauna kan resting chair ta saka glass tana karanta novel din the noisy neighbor amma hankalinta nakan gate.


Tun daga nesa take hangoshi ya kara kyau sosai da haske yayi 'bul'bul suman kanshi da sajen shi sun kwanta lufluf.


Yana karisowa ta d'auke kai ko kallanta beyiba ya shige ciki.


Farhan ne ya kariso yana dariya yace. "Amarya....."


Cikin rashin fahimta tace. "Kamanya.. "?
. "Amaryan Friday mana koba ranan kikama Twinkle dinki alqawarin aureba...."


Gaban tane ya fad'i se yanzu ta tuna da maganansu da sauri ta tashi ta shige ciki dan neman shawaran Lubna.


Aryan kam da kaman bazeci abincinba dan mommy tace Lubna tayi, danshi ba abincin ko wata qazama yake ciba amma kamshin abincin ne yaja hankalinshi yaci, aiko yasha santi Farhan har video yamai......




********
Yau Thursday, kuma gobane cikan alqawarin su DrDikko ze tura.


Waya tayiwa Nadiya akan tazo dan Allah,


Se safa da marwa takeyi ta kasa zaune ta kasa tsaye, zuwan Nadiya kawai take jira ta fad'a mata mafita dan tace tasamo solution.


Ayya da take kallon Arewa24 dubanta tayi. "Lafiyan ki kam Mansu ko akwai abinda ke damun kine...."?
. "Aa Ayya, bala nake jira na aikeshi ya siyomin abun. "
. "to kije ki duba koya dawo mana amma kinata safa da marwa..."


Da sauri tayi waje, dan dama wajen takesan zuwa duk ta 'kosa Nadiya tazo,


Aryan na tsaye a parking lot batare data lura dashiba ta nufi gate,


Ido ya bita dashi ganin tayi gate da sauri ko hijab bata saba, hakan yasa da sauri yabi bayanta dan yaga me zata aikata....


Bayan wata jeep ya tsaya, yana kallonta ta d'aga waya. "Wai kina inane ki sauri banaso Ayya tasan maganan da zamuyi ne kinga yamma nayi..."


Katse wayan tayi dan Nadiya tace ta qariso.


Da sauri taje ta bud'e kofan gate din, ta leqa waje,
Daidai lokacin Nadiya ta kariso, shigowa sukayi duk yana kallon su, tsaki Nadiya tayi. "Banza duk kinbi kin isheni kaman wani yaune zezo...."
Kaman zatai kuka tace. "Nadee ya zanyi yace anjima in munyi waya zan fad'a mishi address dinmu....."


Murmushi Nadiya tayi. "....JEWEL....DIN...TWINKLE....."


A razane Aryan ya juya yana kallon su yana goge kunninshi ko beji da kyau bane,


Duka Mansu takai mata. "Banasan iskanci Deeyah mu karisa garden muyi magana..."


Da sauri Aryan ya ciro waya ya lalubo numbanta a rud'e yake matuqa har dishi dishi yake gani.


Wayan Mansu ne yayi ringing da sauri tacewa Nadiya. "Shishshshshsh....it's Twinkle..."


Picking tayi tareda kaiwa kunninta. "Hello....Love...."


Innalillahi wa'inan ilaihir raji'un.....


Kasa magana Aryan yayi, jin yayi shiru yasata cewa. "Hello Twinkle dina say somethin......"


Kaman ance ta juya juyawan da zatayi sukayi ido hud'u dashi,
Idanunshi har sun fara zubar da kwalla,


Chakkk ta tsaya haka itama Nadiya da idanta ya sauka a kanshi, bakinshi na rawa ya d'ago yatsanshi yana nunata....
....."J....E...WE...LLL...."


Sulalewa yayi a qasa ya zube ko motsi bayayi.




Matar Abdul ce✍️.
2022-10-10, 8:41 a.m. - ~Mimi~🥰😍: *MANSURAT*


_Daga Alƙalamin_🖊️
Haleema Isah (Mimi Queen)


Marubuciyar:
Rayuwa Sai dakee.
Labarina.
Barrister Shulaifat.
Son Zuciya.
Nisful hayat.
And now on _MANSURAT_




*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*


_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._


https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa


_____________________________________


Wannan book din Sadaukar wane gareki My real Fans Ummin Yahzeed (Mansurat), wanda sanadinki aka samo sunan wannan book din wato.. _MANSURAT_
Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance.


Book din MANSURAT gaba d'ayanshi nakine se wanda kikaga dama ze karanta 😁.




Bismillahir rahmanir raheem.


37&38.




A hankali ya fara bud'e idanunshi da yaji sun mishi nauyi harya bud'esu a saman pop din asibitin,
Juya idanunshi yayi zuwaga right hannunshi dake manne da drip, da sauri ya lumshe idanunshi,


Lokaci d'aya komai ya dawo mishi da sauri ya bud'e idanuwan,


Bud'o kofan akayi da sauri ya zuba idanunshi kan qofan dan wanda ze shigo.


Farhan ne ya shigo shida Lubna dake dauke da warmers na abinci a basket,


Lumshe ido yayi,
Mansu dake noqewa a sanyaye ta shigo
Ganin kaman Aryan yana bacci yasa duk suka samu guri suka zauna.


Dubanshi tayi ganin yanda yabi ya rame ciwan kwana biyu amma yabi ya fad'a kaman wanda yai jinyan shekara,


Duban Farhan tayi. "Ya Farhan be farka bane....."?


Da sauri ya bud'e idanunshi jin muryan da ko a mafarki baze ta'ba mantawa dashi ba,


Tana sanye da hijab a jikinta har qasa wanda baka iya ganin kayan dake jikinta, idanunta na manne da eye glass dinta me matuqar k'ara mata kyau, ido ya zuba mata ganin ya bud'e ido yana kallonta yasata sunkuyar da kai qasa tanajin nauyin had'a ido dashi dan wani kwarjini yau daya mata.


Bangaren Dikko kam, neman tsanan da yayiwa Mansu yayi gaba d'aya ya rasa, ji wani irin santa na fizgarshi so yakeyi kawai ya ganta a jikinshi.


Farhan ganin irin kallon da Aryan ya qure Mansu dashi yasa yayiwa Lubna signa.


. "Zo muje mu shigo da sauran kayan a mota...."


Tashi sukayi duk suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login