Showing 33001 words to 36000 words out of 54616 words

Chapter 12 - MANSURAT Book Complete by Mimi Queen .txt

da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._


https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa


_____________________________________


Wannan book din Sadaukar wane gareki My real Fans Ummin Yahzeed (Mansurat), wanda sanadinki aka samo sunan wannan book din wato.. _MANSURAT_
Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance.


Book din MANSURAT gaba d'ayanshi nakine se wanda kikaga dama ze karanta 😁.




Bismillahir rahmanir raheem.


41&42.


An sanar da tarewan sosai dan en uwama duk sun fara hallara,


Sosai Mommy ke ba Mansu kulawa tana gyarata, wacce ita Mansu ba abinda takeyi kullum se kuka,




'Bangaren Aryan kam ya shiga cikin matsananciyar damuwa dan sam tun ranan da aka fad'a musu cewa su ma'aurata ne be sake ji ko ganin Mansu ba duk ya shiga damuwa.


Tuni an gyara gidan Daddy dake Gwamna road wanda dama sabone an zuba kaya d'an ubansu tarewa kawai ake jira.


Mommy tace se Aryan yama 'yarta lefe hakan yasa, yasa aka hado mishi kaya daga Dubai d'an ubansu set biyar kusan akwatuna 30 masu bala'in tsada ga wanda mommy ta had'o mata daga Madina kusan set uku guda 20, se santin kayan akeyi Mansu dai ba bakin magana.




Aryan yaso ayi event masu yawa, amma mommy ta hana ganin za'a takurawa Mansu dan haka walima da saukan alqur'ani kawai aketa sha.


Tuni en uwan Abban Mansu daga Cameroon sun zo da dama hakan yasa gidan ya cika ga en uwan daddy da saura en uwan mommy.




Angle ma taso tazo daga England amma shari'a ne daya mata zafi yasa ta fasa zuwa dan ta fara aiki tuni.


Yau saura kwana biyu tarewan.


Yau dai Aryan ya kasa jurewa yana office ya tashi ya zuri key ya fice.
Gidan mommy ya nufa.


Ta qofan baya yabi ya shige wanda ya sadashi da matattakalan benen, hakan yasa da sauri ya haye dan yanada tabbacin Mansu na d'akin mommy.




Mansu na kwance kan bed ta lumshe ido bacci takeso tayi amma ta kasa tunane tunane takeyi kala da kala, hawayene ke sintiri bisa kuncinta.


Ji tayi an bud'o kofan hakan ya qarasa ta lumshe idanu.


Jingina yayi da jikin qofan yana sauke ijiyar zuciya ji yayi kaman an d'auke mashi duk wani damuwa dake ranshi,


Kamshin turaren daya ziyarci hancinta ne yasa da sauri ta bud'e ido, a razane ganin Aryan yasa ta miqe da sauri. "Meya shigo dakai d'akin nan kafita ko ni in fita in bar maka d'akin.... "


Murmushi yayi. "Mijin naki kike kora.....? "


Had'e rai tayi ta kauda kai, ganin bashi da niyyar fita yasa ta nufi qofan da niyyar fita,


Key yasa ya kulle qofan ya zira key din a aljihu ya qarisa kan bed ya zauna,


Murd'a kofan tayi jinshi a kulle yasa ta juya tana kallonshi duk ta qulu.


. "Nika bud'e min in fita.... "
Murmushi yayi. "Zonan.... "


Noqe kafad'a tayi. "Wallahi ka bud'emin ko in kira mommy.... "
. "Ki kirata d'in ai mijinki ne yazo ba waniba...."


Murgud'a baki tayi,
Dariya yayi seyaga abun ya qara mata kyau.


. "baki ji umarni na bakiba I said come here.....kindai san mala'iku na tsinema macen da batabin umarnin mijinta ko...? "


Jin ya fad'i hakane yasa a sanyaye ta qarisa ta tsaya a kanshi. "Gani..... "


D'ago kai yayi ya kalleta. "Is dat how gani shikenen.... Okey zauna.... "
Yawani murtuke fuska shi a dole ya bada umarni.


Zama tayi acan nesa dashi,
Hannu yasa ya janyota ta wani fasa ihu, tana tuttureshi.


. "Nika sakeni.... "


Rungumeta yayi sosai yana shafa bayanta wani irin ijiyar zuciya yahau saukewa yanajin wani irin yanayi da be ta'ba jiba.


Lamo tayi akan kirjinshi itama tanajin wani irin yanayin da bata ta'ba jiba.


A sanyaye yace. "Jewel......"


Batai magana ba yakan yasa yakai hannu kan waist dinta da sauri ta zabura. "Na'am.... "


Murmushi yayi ya kuma matseta a qirjinshi.


. "Jewel inasanki sosai ban ta'ba tunanin zan miki irin wannan sanba please ki rayu dani kinji inaso ki soni please....."

Batace komaiba hakan yasa yaci gaba. "I vow to be truthful with you at good and bad times and hopely I promise to be best husband for you my wife and best father for our children and best grandfather for our grand children......
Please forgive me Jewel am regret am apologize please ki yafemin kinji Mansu na.... "


Lumshe idanu tayi hawaye na sintiri bisa kuncinta, jin ruwa ya d'iga a hannunshi yasa da sauri ya d'ago kanta.


A rud'e yace. "Please Jewel stop crying oh my God, meyafaru dan Allah kiyi hakuri..... "


Hannu yakai yafara share mata hawayen fashewa tayi da kuka sosai.....


Harshe yakai da sauri kan kuncinta yana lashe hawayen a hankali ya kai tongue din ya lashe idanunta in circular form saida ta saki ijiyar zuciya kafin slowly yafara kissing idanunta both,
Sosai takejin yanda yake kissing idanuwan nata qura mata ido yayi yana kallon yanda take runruntse idanu.....


Hawayen ne suka kafe chak, hakan yasa ya d'ago yana shafa Sumarta. "What Jewel meyasa kike kuka....? "


Cikin muryan kuka a shagwabe tace. "Leave me along......I don't want to see you... "


Ji yayi kaman ya kwarma ihu hakan yasa yace. "Mansu baki sona ne.....? "
D'aga kai tayi... "I don't love youuuuu........


Da sauri ya tura bakinshi cikin nata saboda bayasan yaji abinda zatace, zafi zuciyan shi keyi sosai da karfi yake tsotsan bakinta dake kamshi sosai, sam yaqi bata daman yin numfashi....


Tureshi taketa yi tanaso ta samu daman numfashi ko kuka zezo, kaman yasamu Loli pop haka ya dingi tsotsan bakinta yana raruman bakin.


Tun tana qoqarin kwacewa har jikinta yayi sanyi ta koma ta lafe a jikinshi,


Yafi 30 minutes sannan a sanyaye ya d'ago ya saki la'b'banta a hankali kaman jira takeyi yana saki ta fashe da wani irin masifaffan kuka,


Ido ya zuba mata yanda take kuka kaman wacce yake yankan naman jikinta, zubewa yayi a kan gwiwwon winshi ya d'ago kanta....


Cikin wani irin murya me ban tausayi yace. "Jewel I know you has all the reason in this world kimin abinda kikeso domin yanda nai treating d'inki was awful, but am sorry kiyafemin kinji.... "


Shiru tayi batare data kalleshiba jiyayi kaman ya kwarma ihu saboda yanda yaga tayi se yaji kaman about to cry, hannunshi ya daura kan gwiwwanta bakinshi na rawa yace. "My heart is breaking Jewel my mind is clouding because of you fa, I am sorry kinji nasan nime laifi ne a gunki I've hurt you am a bad person....am sorry for everything I said... I take it all back the love is have for you is stronger than anything dakike tunani a duniya I love you, can you ever forgive me my Jewel? Please not for me not for u please for the sake of auranmu..... "


Fashewa tayi da kuka sosai rungumeta yayi sosai yanajin yanda take kuka. "Please stop crying nasan nime laifine please tell me anything u want I will do it, please don't hate me I love you Mansu...."


Cikin kuka tace. "I just want to be alone..... "


Da sauri kaman zeyi kuka yace. "No Jewel.... Please... "


Kukan taci gaba dayi tana kan kirjinshi, daidai lokacin Mommy ta murd'a handle tana fad'in. "Mansu open the door.... "


Zabura tayi da sauri zata tashi ya maida kanta kan kirjinshi cikin kuka tace. "Kaga mommy tazo please ka tafi.... "


. "Indai kinaso in tafi se kinmin wani abu... "


D'agowa tayi tana kallonshi da ido ya mata alama da shirt din jikinshi yace. "Remove it up.... "
Zaro ido tayi tana shirin musawa. "Umarni na baki I said ki ciremin zafi nakeji... "


Cikin kuka takai hannu tafara 'balle bottles din rigan idanshi na kanta ganin tana jujjuyar da kai,
Tana gama 'ballewa ta sunkuyar dakai qasa, cire rigan yayi ya ijiye a gefe ya cire singlet dinshi kafin yace. "Look at me... "


Kanta na qasa cikin isa yace. "Nace ki kalleni ko.... "


A sanyaye ta d'ago kai domin ita Aryan inyai magana da isa mugun tsoro yake bata.


Wow..... kirjinshi cike yake da soft skin wa'inda suka kwanta lufluf gunin ban sha'awa jikinshi farine fat kaman ka tab'a jini ya fito nipple's d'in shine kawai ya bada kalan chocolate ga cibiyarshi me ban sha'awa,


Da sauri tayi qasa da kanta dan wani irin tashi da tsigar jikinta yayi.


Murmushi yayi ya bud'e mata hannu. "Come.... "
Noqe kafada yayi. "Aiko bakisan na tafi kenan come.... "


A sanyaye ta matsa kusa dashi. "Kwanta.... "
Ya nuna mata kirjinshi, tana shirin sakin kuka yace. "Kul in kikamin kuka sena fad'awa su mommy ince kece kika kirani dan haka kwanta, kinji I will not repeat.... "


A sanyaye ta kwanta a kirjin nashi wani abu na mata yawo, lumshe ido yayi ya kai hannu ya rungumeta sosai.


Sunfi minti 10 a haka sannan ya d'agota yana fadin. "Cire rigan jikinki mu kwanta muyi bacci me dad'i... "


. "Innalillah wa'innan ilaihir raji'un na shiga uku ni... "
tafad'a a ranta cikin kuka.


A zahiri kam kuka ta saki. "Dan Allah Dikko kayi hakuri.... "


Murtuke fuska yayi. "Oh Dikko ma ko, to maza cire rigan ko daddy a zan cewa kece kika kirani kikace kina buqatana kinga gobe dole a bani ke.... "


Kukan taci gaba tana murza idanu,
Tausayi ta bashi yanda take kuka hakan yasa yace. "Shikenan naji na hakura amma yimin kiss sannan in tafi...."


Da sauri ta kamo hannunshi tamai,
. "A hannu..? Aa anan... "
Ya nuna kumatu.


Bakinta takai kan cheeks din nashi labbanta na rawa tamai.


Murmushi yayi. "Saura nan.... "
Ya nuna baki.
Murza ido ta hauyi tana kuka, hakan yasa ya janyo riganshi ya mayar yana fadin. "Yau kinsha saura na gobe... "


Tashi yayi har yakai bakin qofa ya juyo. "Babu se anjima honey d'innan ko sena dawo. "


Da sauri cikin kuka tace. "Se anjima.... "


Murmushi yayi yasa key ya bud'e kofan ya fice.


Fad'awa tayi kan gadon tasaki wani kuka.
Yanzu haka za'a kai ta gidanshi ya dinga cin zalinta yana mata mugunta.




Shiko cikeda nishad'i ya sauko yana mamakin wannan wani irin so yakewa Jewel dinshi, wanda ya shafi Mansu dan ko a mafarki be ta'ba tunanin ze sotaba yarinyar da yafi tsana duk duniya yau itace ya nemi wannan tsanan da yake mata ya rasa, yanzu soyayyanta ya girmi komai a duniyanshi wanda besan dalili ba besan ya akaiba lokaci d'aya komai ya canza mishi shigowan jewel rayuwar shi ya canza shi , be dauqa ze so Mansu ba kodan kasancewanta Jewel amma se gashi ikon Allah ya canza komai, qilama haqqin tane ya kamashi dan ba abinda ya gagari ubangiji.


Amma yanzu dai yayi nadama ya qudirci faranta mata ze goge duk abinda ya mata a baya da yardar Allah.




(Nidai nace uhmmmm... Allahsa nagaji sosai wallahi kuma System din ze dauke ba chaji, amma naso in kai muku har tarewanta.
Anyway dai se kun jini gobe.)




Matar Abdul ce✍️.
2022-10-14, 10:50 p.m. - ~Mimi~🥰😍: *MANSURAT*


_Daga Alƙalamin_🖊️
Haleema Isah (Mimi Queen)


Marubuciyar:
Rayuwa Sai dakee.
Labarina.
Barrister Shulaifat.
Son Zuciya.
Nisful hayat.
And now on _MANSURAT_




*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*


_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._


https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa


_____________________________________


Wannan book din Sadaukar wane gareki My real Fans Ummin Yahzeed (Mansurat), wanda sanadinki aka samo sunan wannan book din wato.. _MANSURAT_
Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance.


Book din MANSURAT gaba d'ayanshi nakine se wanda kikaga dama ze karanta 😁.




Bismillahir rahmanir raheem.


43&44.


Tun daga ranan Aryan be sake sa Mansu a idanunshiba.




Yau ta kama Friday
kuma yaune ranan tarewa, tun safe Mansu keta faman rusan kuka, haka su Nadeeya suka tasata a gaba da ban baki.


Taro akayi na gani na fad'a ba muna taroba.


Dan Fans din *MANSURAT* group sun hallara.


Su _Ummin yahzeed ai sune qirjin biki an hallaci bikin tarewan takwara, dasu Hafsat Jaeh, Nanah Ruqayyat, Mrs Jarma, Abar qaunata Ammy , Hasina Datti, Eeshat, Mommyn muneebah, Hauwa'u Nasir (Mmn Yusra), Miemah, Ruqayyat Dalhat, Matar Hayat_.


Kai gasunan dai Abun baze fad'i ba da yawa,
Har Jama'ar ```Deeyat Novels dana Princess Novelist```


Dama sauran wa'inda ban lissafoba duk sun hallara dan gaskiya sunyiwa Mansu one love kuma taji dad'i sosai.




Bayan magrib.


An shirya Mansu tayi kyau sosai cikin Alkebba da yasa ado da zinare kamar d'iyar sarauta, tunda daddy da Ayya suka fara mata nasiha kanta na qasa cikin hulan Alkebban, ba abinda takeyi daya wuce kuka.


Mommy ce ta riqota d'agowa tayi tareda zame hulan suna had'a ido da Mommy ta qara sakin wani irin kuka ta fad'a jikin mommy da sauri.


Rungumeta Mommy tayi sosai itama tana kuka, kwata kwata yaushe aka rabata da Angle itama Mansu gashi yanzu zasu rabu, haba ai abun ze mata yawa dadinta d'aya ma ga Lubna,


Daddyne yace. "Haba me makon ki lallasheta se kika tsaya tayata Mtsww..."


Ya dubi qanwar mahaifin Mansu da sukazo daga Cameroon me suna Riyaama, yace. "Jata ku tafi motoci na jiranku. "


Cikin kuka ta qara qanqame mommy. "Dan Allah mommy karda ki bari su tafi dani wallahi banasan na tafi na barku...."
Ta qarasa kuka,


Da kyar aka 'ban'bareta a jikin mommy,
Kanwar Mommy da qanwar mahaifin Mansu suka riqeta zasu fita,


Seda suka kusa fita sannan ta fizge ta juyo,
Da gudu ta ruga ta fad'a jikin Ayya ta qanqameta tana kuka sosai tana fadin.


. "Ayya U're my second Mother please karki bari su tafi dani ni nafisan gidanmu banaso nayi nisa dake.... "


Kuka takeyi sosai.


Itama Ayya batasan san kuka yazo mata ba, nan suka dingi kuka.


Juya baya Daddy yayi domin shima kuka ne ke shirin kufce mishi dan harya fara hawaye.
Yace. "Me kuke jira dare nayi ku tafi da ita.... "


Haka Mansu na kuka suka fice da ita, tana kuka.


Da kyar suka dannata cikin motan da sauri tasa hannu zata bud'e motan akayi saurin dannawa motan lock,


Haka taita dukan glass din motan tana kuka, Farhan dake gaba shine zeyi driving din motan da sauri yace. "Sis shut up Jor....gidan Ya za'a kaiki fa ba gidan yankan kaiba...."


Nadiya ce ta bud'e d'ayan gefen ta shiga, Mansu ganin Farhan ne a gaba ga kuma Nadeeya a gefenta yasa ta kwantar da kanta kan kafad'an Nadeeya, tana zubda hawaye.


Sauran mutane kuma suka hau sauran motocin suka nufi gidan Mansu dake Gwamna road.......


Basuyi tafiyan minti 30 ba suka karisa.


Tun daga gate din zaku fahimci tangamemen gidane.


Bud'e wagegen gate din akayi duka motocin suka shige ciki tas sukai parking,


Nadiya ne ta tabota. "Oya mun iso... "


Maqe kafad'a tayi, Farhan ne ya fita ya zagaya ya bud'e kofan da take. "Fito kinji Baby gurl.... "


Qara lafewa tayi a jikin Nadeeya, duk kowa ya fito a motan anyi anyi Mansu ta fito taqi,


Cikin fad'a Ammy (mahaifiyan Lubna), ta qarisa. "Haba Mansu ki fito mana anata fama tun d'azu.... "


Cikin kuka ta sauko da kafafunta sannan ta fito, itama Nadeeya ta fito,


Duk aka qariso sukayi cikin gidan.


Gidan na walwace da haske tako ina ba qaramin gida bane gidane tsandarere me dauke da bangarori da dama.


Nan suka nufi flat din.
. "ki shiga da qafan dama... "
Auntynta Riyaama ta fad'a.


Aiko hakan tayi.


Suna shiga ciki kowa sakin baki yayi yana kallon kayan alatu kai duniya in baka mutuba zakasha kallo.


Ita kanta Mansu seda tayi mamakin irin dalolin da Daddy ya zuba mata a cikin gidan dan yamafi wanda aka zubawa Aunty Angle.


Kusan part biyu ne a falon se Upstairs kusan falo ukune a qasan, sama kuma falo biyune da bedroom uku nata da nashi se extra ko dan yara.


Ba kitchen a sama sedai a qasa sedai tankamemen gurin cin abinci me d'auke da manya manyan fridge me dauke da drinks kala da kala da snacks.


Qasa kam kusan bedroom biyar ne kuma ko wanne akwai furniture's cike yake da kaya, sannan ga tanqamemen dinning room, da manya manyan stores da sauran d'akuna.


Kai kud'i sunyi in akwai kud'i ba abinda bazaku ganiba.


Mansu kam tunda aka shigar da ita bedroom dinta dayai mugun tafiya da imanin kowa komai Pink and milk, ta jingina jikin gadon ba abinda take se kuka.


Suna gidan aka kira sallan Isha'i, nan duk suka tashi sukayi alwala bayin ma kanshi abun kallo ne ya isa ya tabbatar muku an kashe daloli, dan seda wasu sukai qauyanshi dan wasu abubuwanma kaman da gold aka yisu.


Ammy ce ta matsawa Mansu sannan ta tashi ta cire alkebban ta shiga ciki tayi alwala ta fito,


Suka gabatar da sallah.
Bayan sun idar.


Aka bata wani tsantsararren Less ta saka, aka sake mata make up dan ubansu suka cikata da turarruka da qamshi sannan sukace zasu wuce.




Qanqame Lubna da Nadiya tayi tana kuka sosai take fadin. "Please karku tafi ku barni dan Allahhhhh...."


Lubna ce tace. "Aini ko kuka nake aka kawoni cikin wannan gidan zanyi shiru ne... "


Nadiya ne cha'be. "Wallahi kuwa wannan gida, ai aljannan duniya kenan ni ai wallahi da nice goge hawayena zanyi in fara murna..... "


Bata kula suba taci gaba da kukanta.....


Aunty Riyaama ce tace. "Mansu hakuri zakiyi ki dena kuka ki zauna da mijinki lafiya, ki sani ko wacce mace da haka take farawa, na tabbata wata rana se kince wai ashe haka aure yake na tsaya ina kuka to kukan me nakeyi, dan haka kiyiwa mijinki biyayya in banda abin kima Mansu ai dad'i yakama kiji ki godewa Allah mijinki na sanki kuma Allah ubangiji ya miki ni'imomi masu yawa dan Allah Lubna, Nadiya kuzo muje.... "


Qara qamqamesu tayi. "Yanzu tafiya zakuyi ku barni ni kad'ai wallahi tsoro nakeji dan Allah karku tafi ku barni....... "
Murmushi Ammy tayi. "Mijinki yanzu zezo ki dena jin tsoro kuma ki dena kuka..."


Da kyar suka 'ban'bareta sun juya zasu fice ta tashi da sauri zata nufesu take fadin. "Karda ku tafi ku barni da Dikko mugunta zemin..... "


Murmushi sukayi sukaja 'kofan ta waje suka datse, zubewa tayi bakin qofan tana kuka.


Ammy ce ta kira Aryan, yana dauka tace. "Kana inane kai maza ka dawo dan zamu tafi mubar amaryar taka ita kad'ai kuma tsoro takeji.... "


Aryan da yake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login