Showing 6001 words to 9000 words out of 54616 words

Chapter 3 - MANSURAT Book Complete by Mimi Queen .txt

dan har glass din idanunta seda ya cire sannan ya figi motan da mugun gudu yafara tafiya,


Numfashi Mansu tafara maidawa, ji tayi yayi parking dago kai tayi taga yayi parking a asibitinshi na rigasa, cire belt din yayi ya cire earphone din kunninshi ya bude motan yasa remote ya danna ma gaba daya door din motan key ya jefa remote din a aljihunshi yayi gaba ido ta bishi dashi to me yake nufi harya shige ciki,


Yana shiga nan aka fara gaidashi nurses da ma'aikatan asibitin kona mutum daya be amsaba yayi office dinshi ko gaisuwan sectery dinshi be amsaba ya shige, yana shiga yayi amfani da telephone ya kira secretary din da sauri tazo.


Nan yace ta kira mishi guest dinshi da suke gidan ma'aikata dake asibitin.


























Komawa tayi ta daga waya ta kira me kula dasu,


Basu jimaba sabbin doctors din da sukazo daga America suka iso nan suka shiga meeting,


Sunfi awa sannan suka daidaita nan yasa a nunnuna musu tsarin asibitin nan ya shiga cancer ward dan duba patient.


Mansu kam na zaune cikin mota tayi tayi ta bude ta kasa hakan yasa ta koma ta zauna Kaman zatai kuka ga lokaci na tafiya gashi glass din motan tinted ne bame ganinta sedai ta zubawa premises din hospital din ido tana kallon flower da masu zirga zirga kaman zatai kuka,
































Shikam hankalinshi kwance se kusan 1 ya gama duba patient ya fito ya nufi mosque din hospital din yayi sallah, Mansu najin an kira sallah tasa kuka yanzu abinda Aryan ze mata kenan tasan an rufe gate kuma ba wanda zasu bude mawa indai suka rufe,


Seda yayi sallah ya aika aka mishi orda sannan ya nufi motan, ya dannan remote ya bude ya shiga kota mirrow be kalletaba yafigi motan yafita daga asibitin,




























Wani hatred look take wurga mishi bata gama tantance inda yake yiba taji ya taka wata uwar burki da seda tayi baya da sauri, ijiyan zuciya tahau saukewa a zuciya tana mai Allah ya isa.


Kanshi ya juyo dashi kanta dukkansu suna sakinma juna wani kallo dake nuna tsantsar tsana,


A dake yace. "Ke uban wa kikewa wannan kallon....? "


Batace dashi komaiba, "dauke idanki cikin nawa fitsararriya....."






































Ko gezau bataiba balle ta nuna alaman zatai abinda yace, hakan yasa yasa hannu yayi fuskarta ko kyafta idanun batabai a tunaninta marinta zeyi se taga yazare glass din idanunta yawurga waje ta glass, sitiyari ya murza yasa tayan motan ya take glass din ya fashe.


Ficewa yayi ya bude boot ya fito mata da kayanta duka kafin ya koma ya bude inda take cikin tsawa yace. "Out......"


Shiru tayi ya kara daga murya. "I said out from my car......"


Kafanta ta fito dashi bata gama fitowaba ya rufe kofan da karfi cikin jin ciwan abun tayi gaba inda kayanta suke shikuma ya shiga motanshi yaja ya wuce yafigi motan da karfi har yana tada 'kura.


























Kukane kawai Mansu bata sakiba gashi ya fasa mata glass gashi bazata iya rubuta exam ba glass ba,


Jakan bayanta ta goya tanajan trolley din domin babu kudi a hannunta kuma gashi da nisa kafin takai makarantan,




Tazo tsallaka babban titin yayinda take gani dishi dishi dan in motoci a kusa suke ita a nesa take ganinsu,


Batareda data masan wata katuwar daff na kusanto taba ita a nesa take ganinta ta shiga titin ,
Unexpected drivern daff din yaga tashigo titin aiko da sauri yaso ya taka burkin motan sedai ta kwace mishi da gudu daff din tayi kan Mansu........






Mimi queen.
2022-09-15, 7:46 p.m. - ~Mimi~🥰😍: *MANSURAT*


_Daga Alƙalamin_🖊️
Haleema Isah (Mimi Queen)


Marubuciyar:
Rayuwa Sai dakee.
Labarina.
Barrister Shulaifat.
Son Zuciya.
Nisful hayat.
And now on _MANSURAT_




*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*


_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._


https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa


_____________________________________


Wannan book din Sadaukar wane gareki My real Fans Ummin Yahzeed (Mansurat), wanda sanadinki aka samo sunan wannan book din wato.. _MANSURAT_
Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance.


Book din MANSURAT gaba d'ayanshi nakine se wanda kikaga dama ze karanta 😁.




Bismillahir rahmanir raheem.


11&12.


Karan horn din da drivern daff din yake dannawane yayi bala'in firgita Mansu ji tayi an wani fizgeta da bala'in karfi an wurgata gefen titin daga ita har trolley dinta da jakan bayan sukai gefe daya, dagowa tayi jin hayaniyar mutane gani tayi daff din ta buga da wata mota ta sabo sabo amma da alama ba wanda yaji rauni me yawa se motan data bugu, wannan bawan Allah daya fizgota se masifa yake mata bata ganine,


Miqewa tayi tana kallon yanda school uniform dinta yayi bud'u bud'u daidai lokacin wani yace. "Ai duk laifin wancan mahaukaciyar yar makarantarne ta shigo titi kaman bata gani kaman wani gidan ubanta.........."


Da sauri ta karisa ta dauki jakanta da trolley din tayi gaba wani kukane ya taho mata wanda batasan lokacin data fashe dashiba haka taci gaba da tafiya tana kuka,


Seda takusa karisawa makarantarsu sannan wata zuciya tace mata "Yanzu Aryan kikewa kuka kome.? "


Da sauri tahau girgiza kai a fili tana fadin. "Allah ya kyauta inma banzan aladen nan mara amfani kuka mtssww. "
Taja tsaki tana goge hawayen dake idonta, ita abinda ya mata ciwo har tayi kuka maganan da mutumin nan ya fad'a wai tashiga titi kaman gidan ubanta, ambatan Abbanta da yayine shiya sataji wani iri, kuma tasan yanzu an kulle gate dan 4pm ta kusa gashi gobe 8am zasu fara exam.


Da sauri taci gaba da tafiya,
Harta karisa makarantar wanda taga gate din a rufe, tsaye tayi ta rasa ya zatayi a sanyaye ta karisa bakin gate din a sanyaye ta daura hannunta akan gate din zatai knocking daidai lokacin motan Aunty Ayna'u VP (vice principal) na school din tanufo gate din,


Tsaye Mansu tayi har aunty Ayna'u ta kariso qasa tayi da glass din motan. "La Head girl wot are yhu doing here...."


A sanyaye Mansu tace. "Am just coming and......" kuma se tayi shiru


Murmushi aunty Ayna'u tayi. "Okey come in lemme reach you in......"


Bude mata bayan motan tayi Mansu ta saka kayanta ta shiga, Aunty Ayna'u tayi horn da sauri me gadi ya bude mata ta shiga tayi parking,


Fitowa sukayi dukkansu Nadeeya dake tsaye tun d'azu idanta a gate hankalinta ya tashi ganin bataga Mansu ba,


Principal office sukayi nan Aunty Ayna'u taba principal hakuri wanda bata jaba ta amince domin the hole school loves her , warning tayiwa senior girl sosai (domin sunan da suke kiranta kenan head girl ko senior girl the hole school domin itace head girl ana bata respect dan tanada bala'in kwakwalwa).


Bayan sun fito daga office din dubanta Aunty Ayna'u tayi. "What happen to ur uniform Mansurat....? "
Murmushi tayi me ciwo batareda ta bata amsaba. "Please aunty can you help me with your phone I wanna call my brother..."


Ba musu ta ciro wayan danta yarda da Mansu sosai ta bata, numban Farhan tasa danta haddace,


Yana dauka cikin shagwaba tace. "Ya Farhan it's me ur tiny beb....."
Gimtse dariyar daya urkusa kufce mishi yayi jin abinda tace, yace. "Ehen am with yhu baby gurl wot d worry it seems u at school right.....? "


"Please Ya Farhan did yhu back to kaduna....? "
"Yep...." Ya bata amsa.
Da sauri tace. "Please ya Farhan I need ur helps inaso ka kawomin medicated glass yau dan gobe da sassafe zamu fara exam....."


Cikin gajiya yace. "What about ur own.....? "
cikin basarwa dan Mansu ta iya basar da abu tace. "Akwai wani a room dina please ask Ayya she will check it for you...."


Katse wayan yayi, godiya Mansu tayi ta miqawa Aunty Ayna'u wayan, murmushi ta mata yayinda tayi gaba.


Rungumeta Nadiya tayi sosai kaman zatai kuka tana tambayanta inda ta tsaya da abinda ya samu uniform dinta, bata bata amsaba ta nufi room dinsu.


Murna school ya dauka na zuwan head girl, room dinsu ta wuce bayan ta barsu suna en wake wakensu na murnar zuwanta tako ci sa'a ba kowa dan haka tana shiga ta rufe kofan ta karisa ta ijeya kayanta, tabar Nadiya na buga kofa tana cewa ta bude,


Seda ta cire uniform din t dauko wasu ta saka sannan ta bude tana fadin. "Kin dameni Nadeeya. "
Tsaye Nadiya tayi. "Okey nidai fadamin meya faru wallahi naji a jikina something is happen. "
Lumshe ido Mansu tayi.


Nan ta korawa Nadiya duk abunda ya faru ta karishe da fadin. "Wallahi wallahi Nadiya I promise my self senama Dikko abinda be ta'ba tunaniba sena mai abinda harya mutu baze ta'ba mantawa dashiba sena samai ciwo a rayuwarshi sena.......... "


Nadiya ne ta katseta da fadin. "Gara ki hakura Mansu domin kinsan dai Aryan namijine bakida wani abu dazaki mai da baze mantaba gara ma ki hakura. "
Bude idonta tayi ta zubawa Nadiya su. "Yanzu zaunawa zaki ki bani shawara ko kashemin gwiwwa zakiyi..... "


Zama Nadiya tayi tana fadin. "Gaskiya ni a ganina abu daya zakimai wanda zaki samai ciwo babba a rayuwarshi kuma shizai zama daukan fasa akanshi..... "
Da sauri Mansu ta riqo hannunta. "Tell me Nadee inajinki please. "


Nan Nadiya ta fad'a mata yanda take gani, shiru Mansu tayi riqo hannunta Nadee tayi. "U can do Mansu nasan zaki iya amma sekin daure wannan ne kadai abinda nake gani wanda zakimai da baze ta'ba mantawa ba....." wani murmushin mugunta Mansu ta saki. "Allah sa mugama exam lafiya mu koma gida u be surprise Dikko...."


Se lokacin data samu solution ta tuna tanajin bala'in yunwa domin tun breakfast din safe batasa komai a bakin taba, tashi tayi ta had'a cornflakes da ruwan sanyi.

(Allah sarki rayuwar boarding
Besty did yhu remember 😁 innalillah cin jiqaqqen indomie da shan cornflakes da ruwan sanyi innalillah I don't forget wooo, zaman boarding da dad'i I missed shan garin kwaki more wlh 😁)




Se around 6 Farhan yazo security yazo ya fad'a mata, da kyar aka barta taje ta ganshi shima 5mnt aka bata,


Amsan glass din tayi a box dinshi tana fadin. "Ya Farhan I love you more..."
"Humm nikin bani aiki wallahi am so tired sosai....."
Baki ta turo. "am sorry my lazy Nigeria youth.... "


Da gudu ta shige tana dariya shima dariyan yayi yana fadin. "Zan kama kine yarinya. "




*****
Aryan kam nacan yau har zama yayi a falo yana kallon network news dan Mansu batanan yayinda House help din Ayya tayi musu girki shida Ayya ya zauna yaci kuma ta gyara mishi daki tayi komai na gidan, har wani natsuwa yakeji da Mansu bata gida.








Sukam yan boarding tsawon daren ranan kwana akai ana kid'e kid'e da wake wakensu kasancewar ranan weekend ne Mansu kam nacan na karatu.




######
Washe gari 8am suka shiga exam dan ranar paper biyu garesu.




Se around 10 suka fito zasu shiga na 2pm kuma kai tsaye Mansu room dinsu ta nufa,


Tazo wucewa ta gaban room dinsu labor prefect tafara jiyo nishi sama sama, da kaman zata wuce se kuma wata zuciya tace tashiga ta gani.




Turus tayi takasa kwakwkwaran motsi abinda ta gani Farida class mate dinsu wacce tayi tayi su zama friends da Mansu amma taqi tana kwance da alama ko exam ma bata jeba dan bata damu da karatu sosaiba,


Ta bude qafa ba pant a jikinta tanasa hannunta a farjinta tana fitowa dashi tana nishi da alama she is enjoying the moment, ta matse nonuwanta da dayan hannunta,


. "Subhanallah..... "
Shine abinda Mansu ta fad'a da karfi ganin qazantar yayi muni, a firgice Farida ta bud'e ido tana jan riganta sama,


Da kyar Mansu ta tattaro natsuwarta tafara yiwa Farida wa'azi da nuna haramcin abinda take aikatawa.




CUTAR DA ISTIMNA'I YAKE YIWA ZAKARIN DA NAMIJI DA LALATA FARJIN MACE YAFI CUTAR DA CUTAR CIWON SANYI (INFECTION) DA BASUR DANKANOMA SUKE YIWA FARJIN MAZA DA MATA


Akwai Bukatar Duk Wanda ya san yana aikata Istimna'i wato Masturbation ko (Zinar Hanu) ya tsaya ya karanta wannan Rubutun domin ya kubutar da kansa daga bala'in da ya tsinci kansa ko ya saka kansa da kansa.


``
*WAI SHIN MA MENENE ISTIMNA'I*
Abinda ake Nufi da istimna'i da hausa shine Biyawa kai bukata ta hanyar wasa da Farji ko Al'aura da tafin hannu a turance ana kiransa da Masturbation, kokuma Soapy,


*MAZA*
Maza na iya biyawa kansu da kansu bukata idan sha'awa ta damesu ta hanyar kallon video ko hoton tsaraici a waya tare da amfani da sabulu ko wani mai ko yawun bakinsu da zai taimaka musu wajen santsi yayin da suke mummurza zakarinsu da hannunsu gami da kallon video ko hoton batsa a waya tare da ayyanawa a ransu cewa sune suke jima'in a haka har su kawo wato suyi release, wani kuma ba sai ya kalla ba a hakan kawai zai tunano wata mace ko wani al'amari na sha'awa har ya kawo yayi release


*MATA*
MATA Na amfani da Yatsu biyu ko daya
ta hanyar Kwakwalawa ko sokawa shiga da fita tare da tunano mummunan tunanin jima'i da wani ko wata a haka har ta biyawa kanta da kanta Bukata, wata kuma kan yi amfani da Gindin roba wanda ake kiransa a turance (Dildo) ko candle ko qasan Brush sai su saka mai yayi santsi suna sawa a cikin farjinsu suna kai kawo a haka har bukatarsu ta biya, wata kuma kan belinta ko Dan tsakanta take murzawa a haka har ta biyawa kanta bukata, a takaice wannan shi ake kira Istimna'i ko masturbation da hausa kuma Zinar Hannu wanda Maza da mata suke yi Musamman Matasa ko wadanda basu yi aure ba, ko wadanda suka yi Auren amma suka rabu da matayensu ko mazajensu (Zawarawa)


*ISTIMNA'I HARAMUN NE*
Bayan haramun ne akwai cutarwa babba ga lafiyar jiki, Duk Namijin da yake aikata zinar hanu hakika ya gama lalata Azzakarinsa gabadaya
bazai iya katabus ba yayin da ya zo jima'i da asalain mace Haka itama macen da take yin Istimna'i ta riga ta gama Rikirkitar da Farjinta bisa dorashi a kan wata dabi'a mummuna wacce zata rasa lafiyar Farjinta gabadaya saidai Allah ya kiyaye


*DALILAN DA YASA ISTIMNA'I YAKE LALATA AL'AURAR MAZA DA FARJIN MATA*


(1) Yayin da kake Wasa da Azzakarinka da hannunka kake Gurza fatar yatsunka a kan zakarinka kana kai komo daga saman zakarinka zuwa kasa kana ta goge/kankare karfin fatar zakarin saboda fatar tafin hannunka tayi karfi tayi gogagayya da fatar zakarinka, babu naman fatar da ya dace da gogayya da Fatar zakarinka sai Naman cikin farjin mace
Saboda haka Lokacin da kake ta gurza hannunka
a kan zakarinka kana ta D'ad'e karfin fatar zakarinka kuma kana Raunata zakarin tare da Luguiguita Jijiyoyin zakarin ta yadda zasu dinga laushi su sake, kuma zasu rasa duk wani karfi da zai taimaka wajen zuqo ruwan maniyyi dakyau da kuma yadda zasu mikar da shi kansa naman zakarin naka yayin da ka zo jima'i da mace duk jijiyoyin sun sake gabadaya basu da karfi Saboda haka zaka dinga saurin kawowa kafin ka biyawa kanka da iyalinka bukata sai kaga ka kawo, kuma Maniyyinka za zama tsinkakke baida wani kauri kaman ruwa haka zaka ganshi
Haka itama Mace , lokacin da take Saka yatsa
ko yatsu biyu tana ta Turawa ciki tana zarewa, a wannan lokacin tana ta daddauje tsokoki masu taushi dake cikin farjinta wanda basu da karfi su dama, saboda haka Tana kuma tutture naman farjin ta yadda hatta suffar shape din farjin ma sai ta rasashi nan gaba, saboda karfi da taurin da yatsanta yake da shi yafi karfin haduwa da naman cikin farji saboda haka sai ta cutar da kanta da kanta bata ankare ba, hala ma akwai datti a yatsanta lokacin da take sakawa bata sani ba, domin akwai bacteria da ba ganinsu ake ba, kuma ma shi Farjin mace Kamar Ido yake baya san bako kowanne iri ne in ba Zakarin Namiji ba, saboda haka Babu abinda ya dace ya shiga cikin farjin mace kaman zakarin Namiji saboda haka sanya kishiyarsa ko wani abu daban kuma dole ya haifar da matsala


(2) Cutar da Zuciya ta hanyar da Mutum yake Mugun tunanin cewa yana Jima'i ne da wata, koda ace wannan watan matarsa ce ko ba matarsa ba, ko ta hanyar kallon video ko hoton batsa a waya , babu shakka hakan na janyo Rasa Nutsuwa yayin da ya zo yin asalin jima'i da Mace, saboda Zuciyarsa ta saba da karkataccen tunani saboda haka zuciyar ta riga ta rasa Nutsuwa gabadaya, Jima'i babu Nutsuwa kuwa Baza a samu biyan Bukata ba kwata kwata, shiyasa zaiji Istimna'in ma kusan yafi asalin Jima'in dadi a wajen sa, haka itama kuma mace
sai taji in ba ta raya cewa da wani namiji daban take Jima'in bama baza ta ji dadi ba saboda wanchan tunanin da take yi mummuna yayin da take wasa da Farjinta (Istimana'i) ya riga ya sabarwa zuciyarta ta riga ta karkata a kai


Shawarata a gareku en uwana duk wanda yasan yana aikata istimna'i wato zinar hannu dan Allah yayi gaggawan denawa ya tubarwa ubangiji domin hakan haramunne sa'banin wasu tanbad'add'u da suke kirarin halas ne to hakan kuskurene kuma ubangiji seyayi gaggawan hukun tasu,


*(Nashiga Facebook nake ganin wani posting din namiji akan istimna'i wai halas ne amfaninshi yafi illanshi yawa, innalillahi wa'inan ilaihir raji'un abun yayi matuqar bani mamaki domin wannan bawan Allah bayada burin daya wuce ya yad'a fasadi da kuma sa'bon Allah hakan yasa naga ya dace na kargad'ar a cikin book dina in yad'a kowa ya karu, dan Allah dan Allah en uwa muji tsoron Allah mu kiyaye haqqin ubangijinmu akanmu Allahsa ayi amfani dashi amin)*




Shiru Farida tayi tanajin zancen Mansu cikeda kunya, kafin Mansu ta d'aura. "Ina me baki shawara kiyi gaggawan dainawa ki tubanma ubangiji domin hakan ba abu bane me kyau dan duk me aikatawa wutane karshenshi ki temaki kanki kiyi aurenki in kinsan bazaki iya jurewaba Allah sa kiyi amfani da shawarata....."
Tana kaiwa nan tasakai ta fice tabar Farida tsaye cikeda kunya dan harta farajin nadaman abinda take aikatawa.




Mansu kam masallacin ta wuce dan ta samu tayi karatu a ranta tana Allah wadarai da qazantar rayuwar boarding wanda se wanda ubangiji ya kubutar ze tsallake su gasunan har zasu gama Allah beyi sun koyi wata mummunan d'abia ba
Domin da yawan wasunmu sukan fara wata mummunar d'abia ne sanadiyar zaman boarding dan tasha kama en lesbian da kanta sedai tayi musu nasiha wa'inda sukaji sunji wa'inda suka watsar sun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login