Showing 3001 words to 6000 words out of 54616 words

Chapter 2 - MANSURAT Book Complete by Mimi Queen .txt

daddy suna iya bakin kokarinsu dan suga sun faranta mata hakan yasa take iya bakin kokarinta tana kauda damuwanta, tana samun kulawa da soyayya daga gurin kowannensu sedai badda Aryan hakan yasa bata damu dashiba dan tsanan daya mata daze samu dama seya kasheta.
















































































Uhmmm nace Allah kyauta.


Wannan kenan.


Mimi queen.
2022-09-13, 11:20 p.m. - ~Mimi~🥰😍: *MANSURAT*


_Daga Alƙalamin_🖊️
Haleema Isah (Mimi Queen)


Marubuciyar:
Rayuwa Sai dakee.
Labarina.
Barrister Shulaifat.
Son Zuciya.
Nisful hayat.
And now on _MANSURAT_




*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*


_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._








































































_____________________________________


Wannan book din Sadaukar wane gareki My real Fans Ummin Yahzeed (Mansurat), wanda sanadinki aka samo sunan wannan book din wato.. _MANSURAT_
Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance.


Book din MANSURAT gaba d'ayanshi nakine se wanda kikaga dama ze karanta 😁.




Bismillahir rahmanir raheem.


7&8.


Zaune suke suna kallon Arewa24 ita da Ayya, wayanta dake gefenta techno me bottle dan batada ra'ayin babban waya yayi ringing, murmushi ne ya bayyana a fuskarta ganin Nadiya kawarta ce, dauka tayi tareda picking ta kanga a kunni,


Ta bangaren Nadiya Mansu na dauka tsaki taja tareda fadin. "Bakida kirki Mansu......"
Dariya tayi. "Mekuma nayi keda bana rabo da laifi.? "
"bansaniba kinfi kowa sani ace munsha hutu gashi har ze kare za'a koma school ko sau daya bakizo gidan muba nikam dayike banda zuciya nazo gidanku bansan adadiba kuma har momma na tayi ciwo bakizo kin gaidataba..."
Cikin sigan lallashi Mansu tace. "Ayya Nadee wallahi bansan momma tayi ciwoba dayike na kwana biyu banje gidan mommyna ba shiyasa ban saniba amma kiyi hakuri insha Allah zanzo."
Tsaki Nadiya taja. "Yaushe bacin Sunday zamu resuming school damun koma se exam ko...? "
"Eh wallahi Nadee kinga dazuma muka gama magana da daddy shike fadamin Sunday zamu resuming kuma yaufa Friday yace dai gobe Ya Farhan ya kaini shopping. "
Huci Nadiya tayi kafin tace. "Niba wannanba Mansu bakijin magana meya kaiki gurin partyn birthday din Dr Aryan har kika 'batashi da cake kikai dizgin dinshi?. "
Cikin mamaki Mansu tace. "Who told you munafuka abinda ya faru just yesterday harkin samu labari..."
"Hummm Mansu kenan taya bazan saniba bayan kinsan ina tareda Atif shiya bani labari fadamin nasan tonon fada yakaiki ko.? "
























































































Juyawa Mansu tayi tana kallon Ayya da idanta fes kan katon plasma din dake manne a bangon falon tana kallon shirin Labarina na Arewa24, tashi Mansu tayi tareda yiwa Ayya bye bye da hannu alamun ta shiga daki seda safe domin ba kallon Hausa films takeba tafisan cartoon ko Indian film sedai ayya ta matsa mata shine take zama su kalla,


Daga kai kawai Ayya tayi Mansu ko tayi ciki dan ba Nadiya labari, seda ta shiga daki ta zauna kan gado kafin tace. "Nadee jiya da safe saboda ban saniba na bangajeshi ya mareni naso na rama Ayya ta hanani sannan ya konamin teddyna sannan da zamuje gida bala driver bayanan Ayya ta dage se nabishi ba musu na bishi muna tafiya seda ya bari munje unguwan daba motocin haya wanda da nisa sosai kan mu karisa yayi parking wai in fita tsawafa yamin sosai ina fita yaja motanshi yayi gaba haryana batamin jiki da ta'bo shine narasa mezan mishi naci wahala sannan na karisa ina zuwa naga yana tsaka da yin party saboda munafunci wai akwai hall a gidansu bazeyi a wajeba nikuma naje na tarwatsa taron kinga daga yanzu inze karayi se yayi nesa dani...." dariya Nadiya tayi. "Allah shiryamin ke Mansu. "
Dariya itama tayi. "Amma duk da haka nayi kuka dan marina yayi a gaban mutane. " ". Ai bakiji Mansu kin cika rigima komai ya miki kice se kin rama kumafa ke kikafi shan wahala ya kamata ki sadaqar...." Mansu na dariya tace. "Tab lallai Nadee u chop craze wallahi bazan sadaqar ba aiko nizanci wuya sena rama bazan barshi ya tafi yaci bulus ba. "
"Nidai yanzu zan katse wayana Sweet Atif nata kirana..."
"Lallai Nadee rashin kunya wato sweet Atif mako..? "


































































Murmushi Nadiya tayi. "Yarinya bakisan dadin love bane shiyasa. " "kuma bazan saniba ba danni ba soyayya a gabana. "
Tsaki Nadeeya tayi. "Lemme off my call am weary for your silly lie...."


Diff ta katse wayan, tsaki Mansu tayi. "Shashasha......"
Ijiye wayan tayi kan stool ta tashi ta shiga bayi alwalan bacci ta dauro ta fito ta canza kaya zuwa kayan bacci ta cire glass din idanta ta ijiye bisa bedside table ta kwanta bayan ta kashe bob addu'a ta karanto taja blanket tana sauke ijiyar zuciya har bacci ya dauketa.








































































******
Washe gari.


Da wuri ya tashi saboda yanada patient bayan yayi brush ya fito kitchen ya shiga domin bayacin abincin kowa a gidan dan Ayya batada en aiki Mansu ke komai a gidan sedai inta tafi makarantane za'a kawo me yiwa Ayya aiki hakan yasa shike hada breakfast dinshi da kanshi na rana sedai yaje gidan mommy ko yayi orda,


Mansu na tsaye gaban gas tana fasa egg tana juyewa a bowl kayan baccine a jikinta tanayi tana rera karatun Al'kurani dan nishad'i, dauke kai yayi ya shiga kitchen din, gas dinshi da pot dinshi da plate, cups da komai nashi daban suke bame ta'ba mishi se shi karisawa yayi ya bude flask ya janyo cup ya bude ya tsiyayi ruwan, ko kallanshi Mansu bata yiba taci gaba da abinda takeyi tana tilawanta tana zuba spices a egg din gefe guda ta fiddo da arish zata fere,


Tsiyaya yayi ya dauki cup din ya fice, daidai lokacin Ayya ke fitowa kaman wanda beso magananba yace. "Good morning grandma....."
be jira amsawan taba yayi gaba, ta'be baki tayi ta wuce.


Yana shiga daki ya karisa dinning dinshi dan sugar da madara, born vita da sauransu ya hada ya bude cake yana sipping a natse harya gama ya goge baki da tissue ya dauko towel yayi cleaning gurin yanajin 'kuna da haushin Ayya data hana a dauko musu permanent house helps da yanzu bazeyi duk wa'innan abubuwan da kanshiba kamanshi,
Cup din ya dauka yayi waje kitchen ya kai lokacin Mansu ta gama fere arish tanama soyawa ne tareda egg tana hadawa da toasted bread tanayi tana tilawanta cikin zazzaqan muryanta tana fidda tajwid tanaba ko wani harafi haqqinsa kamshi duk ya bid'e gidan, ijiye cup din yayi ya fice.


































































Shap shap ya shirya cikin jean da light long sleeved t-shirt,
Ya dauki car key dinshi da phones dinshi ya fice, parking lot ya nufa tunkan ya karisa ya danna remote motan shi kirar jeep na cherokee ta bude yana karisawa ya shiga ya mata key yayi horn da gudu me gadi ya bude ya fice ya nufi asibiti.




Mansu kam bayan tagama soye soyenta ta fito dasu ta koma daki tayi wanka tabar Ayya na nata kumallon, shiryawa tayi cikin lingeris cloth tayi kyau sosai ta saka glass dinta ta fito.


Ayya dake zaune tace. "Yar albarka maza kiyi kumallon kizo kimin tausa in kika koma makaranta zanyi kewanki. "
Murmushi tayi. "Kuma gashi gobe zamu koma amma ai bazamu dadeba zamu fara exam muna gamawa kuma shikenan nagama boarding...."
"Hummmm zanko yi kewanki sosai. "
Murmushi tayi. "Anjima zamu fita da Ya Farhan daddy yace ya kaini shopping. "
"Allah kaimu. " Ayya ta fada, Mansu ta amsa da. "Amin. "


Karisawa tayi tazauna kan dinning tafara kumallonta cikin kwanciyar hankali,




























































Bayan ta gama ta kwashe abubuwan da suka 'bata takai kitchen danta wanke a kyamace tasa hannu ta dauki cup din da Aryan yasha tea da spoon ta ijiye acan gefe tafara wanke wankenta ko kallon cup din bata sake yiba dan shike wanke abubuwanshi inya dawo,


Bata jimaba ta gama tafice falo tafara yiwa Ayya massage suna fira sama sama.




................


Around four sukaji sallaman Farhan dago kai tayi tana kallon shi tareda d'an jan tsaki. "Ya Farhan se yanzu kazo.....? "
Wani kallo ya mata. "To tun asbah kikeso inzo kinsan nifa ba irinki bane inada aikinyi..."
Baki ta ta'be. "Nima ba aikin banza nake yiba kabani nanda four years zan fito maka a cikakkiyar yar jarida na....."
Murmushin gefen fuska yayi. "Yarinya kenan ashema sena baki four years...."
"Naso kazo da wuri har gun saloon naso ka kaini amma duk da haka bata 'baciba zamu iya zuwa ai yamma bataiba...."


Wani kallon kin rainani ya mata. "Tunda ke kike zubamin mai a motan ko ko kin maidani driver dinki ko.....? "
Tsaki taja. "Ya Farhan bawaifa bamuda driver bane dan kai daddy yace ka kaini shiyasa na dage dan kuma kaga ATM din daddy nagun kane shiyasa kake min haka...."


"Ni let go jor inada abinda zanyi.."
Ayya ce ta fito. "Muryan wa nakeji kaman na Farhan...? "
















































Shafa kanshi yayi. "Nine tsohuwa..."
Tadubi Mansu. "To sekuyi maza ku tafi ki dawo da wuri..."


Duban Ayya yayi da kyau. "Kaga tsohuwa da tsoron tsiya se kace in batanan yankaki akeyi......"


Kanshi ta nufa yayi waje da gudu yana dariya, hijabi Mansu ta dauka tayi waje.


A cikin moto ta sameshi ta shiga ta zauna, tana shiga ya tada motan, dubanshi tayi. "Ka cika tsokana wallahi Ya Farhan sena fadawa daddy ince kana tsokanan mishi mama...."


Murmushi yayi . "ai garani kufa keda Ya Aryan kullum cikin fada kaman kaji...."


Kai ta juyar tana kallon hanya jin ya ta'bo zancen Aryan, bata sake kallon shiba har suka isa makeken katon shopping mall din dake unguwan rimi,


























































mika mata ATM din yayi. "Shiga ki fito. "
Baki ta riqe. "Lallai wato bazaka raka niba..."
"Ni saurayin kine...? "
Da sauri tace. "Allah kyauta ni bani ka jirani in fito.."


Ta fizgi ATM din ta fice, wayanshi ya dauko ya hau daddanawa.


Seda tai shopping duk abubuwan da tasan zata buqata kama daga kan su cornflakes, quaker oaks dan ita batashan madara bata san born vita haka garin rogo duk da kasance wanta er boarding ba abinda ya dameta dashi itadai tasha cornflake, goldenmone, da quaker oats ko abincin makaranta bata damu ta amsaba,


Bayan tayi shopping duk abinda tasan tana bukata har always da su chocolate da sauransu ta bada ATM sukasa a POS machine suka bata tasa pin suka cire kud'ad'ansu duka akasa mata komai a bag,
Boy help din gurin yayi gaba dankai mata kayan mota tana biye dashi, tazo daidai zata fita santsin tiles din gurin ya d'beta ta tafi ziiii zata fadi daidai lokacin Aryan ya shigo shopping mall din batareda ya luraba dan kanshi nakan dankareren iPhone 13 dinshi, yaji mutum ya fada kanshi


Dagashi har ita sukayi kasa
Mansu ta fada kan Aryan wani mayen turarene me tsananin kamshi taji ya bugi hancinta se taji kaman ta dawwama tanajin wannan kamshin har karshen rayuwarta, da sauri Aryan ya tureta daga jikinshi a firgice ta dago ido hudu sukayi gaban tane ya fadi, se yanzu taga tsantsan tsanan da Aryan yake mata dan bata ta'ba kallon idanshi hakaba se yau, kallo yake mata cikeda tsana bangaren Mansu kam lokaci daya taji wannan kamshin ya koma mata wari batasan shi dan ganin daga jikin Aryan ya fito,




































































Da sauri ma'aikaciyar gurin tace. "We apologize for the inconvenience we had an issue da cleaners din mune saisa yau basu zo ba......"


dogon tsaki yaja ji yake kaman ya cire kayan jikinshi da Mansu tafada kansu a gurin da sauri ya fice daga mall din, kwafa Mansu tayi tareda gyara glass din idanunta. "Na tsaneka Aryan....." taja tsaki ta fice,


Lokacin har ansa musu kayan a mota dan Farhan yafito da yaga Aryan ne yakoma motan ya buya,


Shiga motan tayi Farhan yace. "Se Ina..? "
"Saloon. "
Ta bashi amsa, be sake maganaba harya karisa da ita inda take zuwa gyaran kai,
Dubanta yayi. "Inkin fito ki sami taxi ni zanwuce zanje in hadu da auntynki.. "
Murmushi tayi. "Allah sarki auntyna Laila kace Ina gaidata. "














































































Dubanshi tayi ciki sigan shagwaba tace. "Ya Farhan ka bani na taxi wallahi ban fito da kudiba. "
Wallet ya ciro, ya bude dari biyar ya zaro cikin uban kudin dake wallet din ya miqa mata,


"Hummm wallahi matsalata dakai mugun san kudin tsiya yanzu dari biyar kawai zaka bani bayan kasan daga nan zuwa barnawa bazasu daukeni dari biyarba.."
"Yarinya kenan ke kyafadawa ma'aikacin banki san kudi. "


. "naji nidai karamin yamin kadan." ta fada.


"Banza mayyar kudi."
Ya furta yana bude wallet, "eh naji ko meye nidai kacemin amma seka karamin. "


Dubu biyu ya ciro. "Bani dari biyar dina mayya." Murmushi tayi
". Eh koma meye sena amsa. "
Miqamai tayi ya amsa amshe kudin tayi tana fadin. "Please driver na u should drop my kaya in house kaji...."
















































Tafada cikin dariya da sauri ta shige saloon din dan tasan tsaf ze iya sauke mata kayanta a gurin, murmushi yayi yaja motan ya wuce.


Seda suka mata tsifa sannan aka fara mata gyaran kan.




Mimi queen ✍.
2022-09-15, 4:03 p.m. - ~Mimi~🥰😍: *MANSURAT*


_Daga Alƙalamin_🖊️
Haleema Isah (Mimi Queen)


Marubuciyar:
Rayuwa Sai dakee.
Labarina.
Barrister Shulaifat.
Son Zuciya.
Nisful hayat.
And now on _MANSURAT_




*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*


_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._








































































_____________________________________


Wannan book din Sadaukar wane gareki My real Fans Ummin Yahzeed (Mansurat), wanda sanadinki aka samo sunan wannan book din wato.. _MANSURAT_
Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance.


Book din MANSURAT gaba d'ayanshi nakine se wanda kikaga dama ze karanta 😁.




Bismillahir rahmanir raheem.


9&10.






































































Washe gari.


Mansu se haushi takeji domin zata koma school da sassafe ta tashi tayi dambun naman da zata tafi dashi tayi Pepe chicken ta zuba a cooler bayan tagama hada breakfast ta koma ciki danta shirya.




Around 8am Aryan ya dawo daga jogging morning, yanada guest daga America kuma gashi sunmai waya sun iso suna airport kuma be shirya fita da sassafeba balle yaje ya daukosu, hakan yasa ya karisa gaban dakin bala driver,


Da karfi yace. "Driver...."
Da sauri ya fito,


Cikin dakewa yace. "I have a guest suna airport so kaje yanzu airport din ka daukosu ka kaisu hospital dina dake rigasa akwai wa'inda zanyi waya dasu zasu tarbesu daganan zakaje rigacikum zaka amsomin sako gun Atif...."


























































Shiru bala yayi kafin yace. "Amma...."
"Amma what....? "


Bala yace. "Dama yau Mansurat zata koma school kuma tace da wuri zamu wuce......"


Wani kallo Aryan yamai sama da kasa, kafin yasa kai ya wuce ba yanda bala ya iya dole ya fito dan zuwa cika umarnin Dr Aryan.




Shiryawa tayi cikin school uniform dinsu, dark blue trouser da sky blue riga se hijab white dan karami da kadan ya wuce kirji da head,


Fitowa tayi tana jan trolley dinta, daidai lokacin kiran wayan Nadeeya ya shigo wayanta, picking tayi tana fadin. "Yar halak yanzu nake tunaninki...."
"Ke yanzu ina hanya kefa.? "


"Yanzu zan fito."
"Okey se mun hadu. " Nadiya ta fada tareda katse wayan.


























Falo ta fito inda Ayya ke zaune, zama tayi gefenta tareda daura kanta kan cinyan Ayya daidai lokacin kiran mommy ya shigo wayanta da sauri tayi picking.


"Hello mommyna...."
A bangaren mommy murmushi tayi. "Yar albarka kin tafi...."
"Aa mommy yanzu na shirya se 10 zan wuce mommy amana addu'a muna komawa Monday zamu fara zana waec bayan mun gama muyi neco se mun gama neco zan dawo mommy dan zan tsaya inyi karatu...."


"Shikenan zan fadawa daddynku, addu'a ananan kullum cikin muku Allah bada sa'a ya miki albarka. "


Cikin jin dadin maganan mommy tace. "Amin mommyna"


Nan sukaci gaba da waya,
sun dade sunayi kafin sukai sallama ta katse wayan,


Ganin 10 ya wuce, yasa Mansu duban Ayya kaman zatai kuka.


"Ayya wai ina bala yaje since baya nan kuma yasan yau zamu resuming school gashi sunce 12 zasu rufe gate bari in kirashi."


























Bala ta kira nan yake sheda mata aiken da Aryan ya mishi, ran Mansu a 'bace ta kira Farhan nan yake sheda mata da sassafe yabi flight ya tafi seminar Abuja.


Daidai lokacin Aryan ya shigo, da sauri Ayya tace. "Dikko maza dauko key ka maida MANSURAT makarantar su tunda kai ka aiki bala dan haka dole ka kaita....."


Wani kallon miskilanci ya musu daga ita har Mansu ya watsar yasakai ya fice daki ya koma,


Salati Ayya tasa tace. "Ni dikko zema haka Mansu kiramin ubanshi in fada mishi inni ban isa dashiba aina isa da ubanshi....."


Kiran daddy Mansu tayi taba Ayya nan tasa kuka tana fadamai karya da gaskiya, Mansu harda dariya.


Aryan ya gama shiri tsaf ya fito yana shirin shiga mota wayanshi yahau ruri ganin daddy yasa yayi picking.
Tunkan ya gaida daddy, daddy yafara masifa ta inda yake shiga daban ta inda yake fita daban, jingina da moto Aryan yayi ya runtse ido yanajin yanda daddy ke mishi masifa wanda da baya mishi fada seda Mansu ta shigo rayuwarsu shiyasa ya tsani yarinyar domin da ba wanda daddy keso da nunawa kulawa sama dashi amma tunda Mansu tazo se kowa ya koma kanta.


Karshe daddy yace, yaba Aryan umarni yamaida Mansu school indai ya isa dashi.




























Daddy nagama fadin haka ya katse wayan, Shiru yayi yana huci kafin a hankali ya nufi cikin gidan.


Suna zaune batareda ya ko kallesuba yace. "Am in car...."


Yana fadin haka ya fice, murmushi Ayya tayi. "Ja'iri na dauka ko shima uban naka be isa dakai bane, maza tashi kije yana jiranki Allah bada sa'a. "


Tashi tayi taje dakinta tayi switching wayanta tasa a cikin drower ta fito ta goya jakan bayanta tanajan katuwar trolley din, har gaban mota Ayya ta rakata tana mata addu'a,


Bude boot din motan yayi da remote domin yana kallon su ta glass ta saka trolley din da katuwar jakan bayanta,


Bayan motan ta bude tashiga bece da ita qalaba, yaja motan tanayiwa Ayya waving ta cikin tinted glass din domin Ayya bata ganinta ta waje ya buga wani uban horn da sauri me gadi ya bude musu yayi waje,


Yana gaba tana baya kaman driver dinta,
Juyar dakai tayi tana kallon waje domin kallon shima haushi yake bata,


































Seda suka kusan barin layin, sannan yaja belt din motan yadaure jikinshi ya saka earphone a kunninshi, da gudu ya figi motan yayi gaba da gudu seda yakusan buga da wani gida sannan yayi baya da gudu, hakan yasa Mansu tayi gaba ta bugi da kujeran gaba takoma baya ta bugi da kujera da karfi,
Ko numfashi bata kumaba taji ya kara figen motan da karfi ya koma yayi baya hakan yasa Mansu kara buguwa da kujera, seda ya tabbatar Mansu ta jigatu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login