Showing 51001 words to 54000 words out of 54616 words
Chapter 18 - MANSURAT Book Complete by Mimi Queen .txt
"Gatanan amata body scrub da make up me kyau amata lalle da gyaran kai me kyau da tsada sosai kona milliyan nawane...."
Matan tace. "Ba damuwa hajiya..."
Mommy ce ta riqo Mansu, Mansu ta dubeta. "Baby gurl in an gama zan dawo in daukeki kinji ko..."
Kai ta gyad'a mommy ta fice.
An mata waxing scrubbing da body scrub dan ubansu, an gyara mata kai an mata lalle da make up tayi masifan kyau dan ko ita seda tayiwa kanta kyau matuqa.
Tafi 4hour a wajen sannan aka gama komai, kiran mommy matan tayi, mommy bata jimaba tazo.
Washe baki tayi. "Wow....inyee an gurl dita.... "
Transfer din kudi mommy tayi musu kusan 2million dan gani tayi ko miliyan goma zata basu bata fad'i ba dan sun gyara Mansu sun mata kwalliya ainun ba qarya, dan kamshine kawai ke tashi a jikinta....
Wani had'add'en Court less taba Mansu ta shiga ciki ta saka tareda brooches da bracelet....
Wow tayi kyau sosai.
Mommy na murmushi ta riqota suka nufi mota,
Mansu duk ta cika da mamaki duban mommy tayi. "Mommy wai duk wannan adon na meye ina zamuje..."?
Murmushi mommy tayi. "It's suprice just keep quit..."
Mansu bata sake maganaba har suka isa gida.
Tun daga qofar falon tafara jiyo qamshinshi da sassarfa ta qarisa shiga.
Turus taja ta tsaya yana zaune cikin shigen qananun Kaya ya qara kyau ba kad'an ba.
Ido hudu sukayi zunbur ya miqe tsaye domin tun d'azu ya iso ya kasa sukuni dan bega sahiban ba se zazzare ido yakeyi.
Da sauri ya qarisa gareta bakinshi na fad'in. "Jewel....."
Kuka ta fashe dashi da gudu ta fad'a jikinshi ta wani rungumeshi tana kuka. "I missed you more Zaujee Inasanka sosai wallahi u leave me all alone....I love you please don't ever leave me again....Inasanka sosai kaine duniyata kaine aljannata...inasanka sosai my Jaann pleaseee...."
Sam Dikko ya kasa magana se qara rungumeta da yakeyi hawaye nabin kuncinshi.
Sam Mansu ko lura dasu daddy, Farhan mommy da Ayya da Laila bata yiba, kuka kawai takeyi tana san batu tana qanqameshi.
Ko kunya bejiba ya d'auketa chak ya nufi dakinshi da ita, kowa sedai ya bisu da ido.
Kuka takeyi sosai tana qara shigewa jikinshi, d'ago face d'inta yayi yana kallon yanda tayi kyau sosai an mata makeup kuma ya hau fuskarta, duk dako ita din me kyauce seta qarawa make up din kyau.
Peak yasakin mata a kumatu. "Please stop crying bazan kuma tafiya in barkiba I promise...."
Hannu yasa ya d'age riganta yashafa cikinta. "Ya gudan jini na yake...."?
Dan hararanshi tayi cikin wasa. "Shima fushi yakeyi dakai.... "
Da sauri yayi qasa da kanshi yana kallon cikin kafin yace. "Am sorry gudan jinina bazan sake barin kuba kaida mommynka please ka yafemin.."
Dariya tayi as once gani yayi har murmushinta qara kyau yayi domin ita kullum qara kyau takeyi, murmushin shima yayi ya sumbaci cikin yad'ago tareda d'age riganta sama,
. "Wow Jewel sun qara cika da girma sosai...."
Qara tura mishi boobs din tayi. "Suma sunyi kewanka too...."
Ba 'bata lokaci suka shiga farantawa juna....
Tun around 2 basu suka fito daga part din Aryan ba se wajen 6 na yamma, lokacin sunyi wanka sun canza shige.
Hannunsu na manne suka fito ko wannensu fuska cike da annashuwa daga gani sun farantawa junansu sosai....
Kallo d'aya Ayya ta musu ta ta'be baki a ranta tace. "Fitsararru.... "
Karisowa sukayi suna manne da juna nan suka gaida mommy da Ayya.
Mommyce kawai ta amsa amma Ayya hararansu tayi, hakan yasa Aryan yin murmushi dan yasan rigiman tsohuwan,
Yaja Mansu suka nufi dinning, ciyar da juna sukayi yana ba Mansu tana bashi, har taunawa takeyi ta bashi sam su sunma manta da wasu su mommy love kawai suke sha suna dariya, danji suke kaman su cinye juna.
Yayinda su kuma su mommy suke mamakin rashin kunyan Mansu dan basu d'auka haka takeba sedai abinda basu saniba shine akan mijinta ba abinda bazata iyaba....
Seda suka gama sannan suka tuna dasu mommy.
Cikin kunya Aryan ya miqe, ganin irin kallon da Ayya ke binsu dashi yasa da sauri ya dubi Mansu. "Jewel zo muje mu siya miki cold stone ice cream..... "
Da sauri ta tashi dan dama bataso ya tafi ya barta.
Dariya kawai sukeyi a motan, Aryan ne yace. "Kadanma suka gani ai muddin sukace bazasu bani keba se kin haihu tofa zasuga abu.... "
Dariya tayi. "Dan Allah twinkle nika matsa subakani na qosa mu koma gidanmu please....ni banaso na qara nisa dakai. "
Janyota yayi jikinshi sosai. "Karki damu zamu koma gidanmu muci gaba daga inda muka tsaya kinji ko...."?
Da sauri ta d'aga kai.......
Daidai lokacin yayi parking a Shawarma and icecream, dubanta yayi. "My drama queen let go...."
Ba musu ta bud'e motan suka nufi ciki.
Har sun gama siyan abinda ya kaisu sun juya sukaji ance.
. "MANSURAT...."
Chak Aryan ya tsaya, juyawa Mansu tayi baki ta washe da sauri. "Laaaaa....Aman..."
Aman Umar wanda ya ta'ba ragewa Mansu hanya ya qariso cikin farin ciki shida kyakykyawan matanshi ya miqawa Dikko hannu wanda ya qulu ganin washe bakin da Mansu kewa Aman,
Dubanta yayi ganin ciki a jikinta. "Mansu kinyi aurene..."?
Murmushi tayi tareda rungumo hannayen Aryan. "Eh nayi aure ga mijina nan ma Aryan Sameer Simran, kaima kayi aurene.."?
Murmushi yayi. "Eh....Fanan ga MANSURAT wacce nake baki labari. "
Dariya Mansu tayi. "Ikon Allah yanzu har labarina kake bata, had'uwan rana d'aya.. "
Murmushi yayi. "Mansurat kenan a gurin kine yake kwana d'aya ni a guna kaman munyi shekaru ne tare domin lokaci guda na kamu da sanki wanda nasha wuya kanya fita, kusan koda yaushe senabi hanyan gidanku ko Allah ze had'ani dake kaman yanda kikace inmun sake had'uwa zaki bani numbanki amma bamu ta'ba had'uwa ba gashi dai at end nayi aure kuma na auri wacce nakeso itama take sona, kema kinyi aure..to..ina miki fatan alkhairy da fatan farin ciki me daurewa a gidan aurenki kuma Allah saukeki lafiya..."
Tana murmushi ta amsa da "Amin. "
Dikko duk ya qulu iya quluwa.
Miqawa Aryan hannu Aman yayi. "Congratulation once again DrAryan matched.... "
Wani mugun kallo Aryan yama Aman.
Seda Mansu sukai exchanging numba da Fanan sannan suka rabu.
Masifa Aryan yafara mata tunda suka shiga mota.
. "Munafuki ke kuma kin tsaya se murmushi kike mishi, he knows me well munyi school tare, nasan beji dadin ganin nine mijinkiba koma meye nafi qarfinshi idiot fool....mtswwwww...."
Yaja tsaki, itadai tayi shiru batace komai ba a haka suka qarisa gida se fushi yakeyi yana masif, dan bayasan yaga wani d'a namiji ya ra'bu Mansunshi komin qanqantanshi.
Bangaren Aman kam zuciyanshi duk ya baci ganin cewa Aryan shine mijin Mansu wacce yake tsananin so, amma ba yanda ya iya dole hakuri zeyi domin kam yasan Dikko ya kere mishi nesa ba kusaba, hakanan ze rungumi cousin dinshi Fanan da aka liqa mishi tunda tana sanshi sosai kuma shima yafara santa, yanzuma honeymoon zasu tafi Egypt nextweek...
Tsarabobi na gani na fad'a Aryan ya kawowa Mansu da Babynta,
Kusan akwatuna biyar nata, goma na baby ga sauran kayan jewelries, gold, da sauransu daya kawo mata.
Mommy sam ta hana sukoma gidansu tace harse mansu ta haihu tayi arba'in.
Hakan yasa sukeyin abinda sukeso a gabansu basajin kunyan komai, dan suna zaune Aryan ze kira Mansu ta tashi ta shige d'akinshi bazasu fitoba seda safe abun har mamaki yake basu,
Ita mommy tsoronta kada suje su zubar da cikin garin shegen jarabarsu.....
****
Ranan wata Friday Mansu ta tashi da matsananciyar naquda wanda akayi asibitin mijinta da ita.
DrDikko shi kadai ya tsaya a kanta har Allah ya sauketa lafiya, wanda tasha wahala iya wahala.
Nan ta santalo d'anta namiji me bala'in kama da mahaifinshi.....
Ba wanda beyi murna da samun yaron nanba especially ma Aryan, dan haka yaita kyautan motoci saboda murna.
Kwanan Mansu hudu aka sallameta, aka maidata gidansu mommy itada d'anta....
Ranan suna yaro yaci sunan mahaifin Mansu wato muhammad, amma za'a dinga kiranshi da AMLEED.
Angle ma ta halarci sunan Amleed da ita da kyakykyawan 'yarta Weedat, Lubna ma tazo wacce take dauke da qaramin ciki wanda itama Lailan Farhan nada ciki haka Nadiya.
(Kunsan yanzu abun ba wuya kaman jira ake da an shiga da an d'auka 🤪)
Ba'a bar jama'ar _MANSURAT Fans group_ a bayaba domin sun halarci sunan Amleed an baza naira an kwashi kaji da sebinnias...
Dan can na hango su *Nana Ruqayyat da Hafsat Jeah* ana saka Swpeses , 5aliva drinks dasu snacks da kaji a jaka abunku da babu a house 😅.
Har colleagues din Mansu en department dinsu da yawa sun halarci sunan dan har teachers d'inta na Queen Amina school sunzo su Aunty Ayna'u.
Dan gaskiya sunan Amleed ya qayatar ko maqiya albarka.....
Mimi queen ✍️.
2022-10-26, 2:53 p.m. - ~Mimi~🥰😍: *MANSURAT*
_Daga Alƙalamin_🖊️
Haleema Isah (Mimi Queen)
Marubuciyar:
Rayuwa Sai dakee.
Labarina.
Barrister Shulaifat.
Son Zuciya.
Nisful hayat.
And now on _MANSURAT_
*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*
_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._
https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa
_____________________________________
Wannan book din Sadaukar wane gareki My real Fans Ummin Yahzeed (Mansurat), wanda sanadinki aka samo sunan wannan book din wato.. _MANSURAT_
Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance.
Book din MANSURAT gaba d'ayanshi nakine se wanda kikaga dama ze karanta 😁.
Bismillahir rahmanir raheem.
59&60.
Ba irin rashin kunyan dasu mommy basu gani a wajen Dikko saboda sun hanashi matarshi, hakan yasa da suka gaji suka zauna sukayi meeting zasu bashi ita kawai su qarata can duk da ko arba'in bata cikeba.
Suna zaune a falo, kan Mansu na kafad'an Aryan, ga Amleed nan a cinyan Dikko yayi bacci, suna kallon Indian series na Ashiqaana....
Mommy ce ta sauko itada Ayya dubansu mommy tayi cikin kulawa. "Baby gurl d'ita maza tashi kije ki had'o kayanki kizo kibi mijinki ku koma gidanku...."
Da sauri Dikko cikin farin ciki yace. "Dagaske mommy..."?
Wani kallo tayi mishi. "Na ta'ba maka wasane..."
Da sauri Mansu ta tashi ta shige d'aki cikin murna tafara harhad'a kaya.
Tana cikin jera kayan Amleed a Trolley Ayya ta shigo,
Wani kallo tawa Mansu. "Yanzu dama ashe ke sakarya ce saboda bakida hankali bakisan ciwan kanki ba ko arba'in baki yiba daga ance kibi miji kin tashi cikin farin ciki ko, kinzo kin fara had'a kaya kina murna zaki koma kici gaba da bud'e mishi qafa ko....to wallahi kiyiwa kanki fad'a Mansu namiji ba d'an goyo bane indai baso kike nanda wata tara mu kuma shan sunaba danshi namiji beda kunya ba ruwanshi ciki ze qara dirka miki ya barki da laulayi da naquda ki zauna ke ze cuta...."
A zuciyanta Mansu cewa tayi. "Eh din ba ruwanki inma ya sakemin ai miji nane bana wataba kuma ai cikin halak ne bana shegeba....dan haka ba ruwanki...."
Amma a zahiri banza tayiwa Ayya taci gaba da had'a kayanta,
Sakin baki tayi tana kallon Mansu. "Ohhh ni yar nan wannan Ja'irin ya 'batamin ke...."
Murmushi tayi tace. "Ayya ba wani ya 'batani tsananin san da nake mishi ne yasa kuke ganin kaman na 'baci....kuma shima sona ne yasa kuke ganin kaman shi Ja'iri ne amma mu ba ruwanmu..."
Baki Ayya ta riqe. "Oh...ni Zinatu...kaji yar banzan yarinya kaman banan yake cewa ya tsane kiba yana dukanki, ina hanawa amma yau wai shikike karewa oh qarshen duniya...."
Duban Ayya tayi. "Wannan kuma duk ya wuce yanzu mun riga da mun shinfid'a sabuwar rayuwa...."
Aryan ne ya shigo. "Wifeyy kin gama..."?
Da sauri tace. "Eh husbyy..."
Mik'a mata Amleed yayi yaja trolley din duka biyun suka fice.
Nasiha mommy ta qara masu ta bata wasu magunguna kuma tace taci gaba dayin wankan towel din, dukkansu baki washe suka fice.
Baki Ayya ta riqe. "Ohni....Maryam MANSURAT ta zama se a hankali akan Dikko godiya ya tabbata ga ubangiji daya had'a mana kansu dama mu burinmu kenan...."
Murmushi mommy tayi. "Inajin wani irin masifaffan dad'i na ganinsu a haka ina godewa Allah inafatan Allah yasa su kasance a haka har qarshen rayuwarsu..."
Itama Ayya cikin jin dadi ta amsa da. "Amin...."
Mommy ne tace. "Allah ya temaki Mansu kada ta sake haihuwa nanda 9month domin a irin yanda naga kansu na rawa da wuya idan hakan baze faruba...."
Dariya kawai dukkansu sukayi.
Tunda suka shiga mota yake mata maitan ya qosa suje ta bashi honey pot yasha honey domin tunda ta haihu be shaba.
Hararanshi tayi. "Am Fear....inajin tsoron in qara samun ciki nan kusa kaga Amleed beyi kwariba kuma shekaran jiya jinin ya d'auke...."
Janyota yayi jikinshi. "Haba My Jewel insha Allah hakan baze faruba u know am a doctor..."
Cikin shagwaba ta kashe ido. "Nope....ban yardaba wayau zakamin. "
Cikin lallashi yace. "Pleaseee haba my mighty aunty, My BWBW (best wife best woman) . "
Murmushi tayi. "Yaron kirkina tunda harka yarda am ur aunty badamuwa za'a temakama...."
Kiss ya manna mata a kumatu. "En...yee...ko kefa my chubby baby..."
Qara gyarawa Amleed kwanciya yayi akan cinyanshi yana fadin. "Yaushe zaki resuming school kinsan an koma lectures yayi nisa...."
. "Uhmmm...ina cika kwana arba'in zan koma..."
. "Amleed fa....dole sedai a samo miki nany wacce zata dinga kula miki dashi in kika shiga lecture.."
'Bata rai tayi.. "Banaso asamo min budurwa nafisan wacce ta kwana biyu...."
. "Cos..."?
Ya tambaya.
. "Saboda banaso a kwacemin Yaron kirkina...."
Light peak ta sakin mishi a goshi. "Banasan a rabani dakai d'annan, zakayi Albarka sosai Allah maka albarka yaran nan. "
Murmushi yayi kawai domin yayi alqawari middin sukaje gida se yasa Mansu kuka tana kiranshi baba yau....
Sajenshi ta shafa. "Twinkle gobe fa munada manyan guest..."
. "from where.. "
. "First class ladies din Mimi queen ne zasuzo ganin Amleed d'azu Aysher (book din Nisful hayat) da Jabeera (book din Son Zuciya) suke fad'amin..... "
(Taurarin littattafaina....lolz).
Da sauri cikin murna yace. "Kice tabbas munada manya manyan baqi to Allah ubangiji ya kawosu lafiya..."
Ta amsa da ".Amin. "
A haka suka qarisa gida.
Shiya d'auki Amleed suka nufi cikin flat din.
Komai a gyare yake ko ina qamshi yakeyi.
D'aki yaje ya kwantar da Amleed ya kulle qofar falo din ya saki labulaye, ya janyo Mansu yayi sama da riganta ya cire ya cire nonform bra d'inta, ya zare sneaker din dake qafarfa shima ya cire komai a jikinshi ya zare channel scandal dinshi ya cire socks din.....
Idanta na lumshe mijinta kad'ai take buqata badly....
Bayajin ze iya tsayawa romancing d'inta domin yanda yakeji kaman in ba ganinshi yayi cikin HQ dintaba mutuwa zeyi....
Kwantar da ita yayi kan kujera ya bud'e qafafunta....
Cikin muryanshi da bata fita sosai yace. "You want it slow and easy....or fast and crazy...."
Da sauri bakin Mansu har rawa yakeyi cikin melodious calm babyish voice d'inta tace. "Fast and crazyyy....Husbyyy
Screw me to your content my guardian angel....all maza are fake u are the original one my miji my strong man....the best screwer....best kisser....the best fucker....please fuck my brain out my Jaannn....I want you badly BM......"
_Tammat bissalam_
💃💃💃
Alhamdulillah anan na kawo karshen book din MANSURAT Allah ubangiji ya bamu ikon amfani da alkhairy dake cikin wannan book shairin dake ciki kuma Allah bamu ikon watsi dasu. 🤲
Am gonna miss My Vip.....U guys know your self basena kira sunaba, but u guys owns my heart, make me feel proudly....make my head big.
Tnx for believing me and standing by my side, my matured gang my sabi womens....
Allah barmin ku my zuma rocks....inasanku sosai fiyeda yanda kuke sona....
****
Kafin in rufe book din ga wani d'an takaitaccen tunatarwa da zanyiwa al'umman musulmai gaba d'aya.
AYYUKAN DA UBANGIJI YA TSINEWA MASU AIKATASU.
1. MACEN DA TA KAURACEWA SHIMFIDAR MIJINTA: Kauracewa Shinfidar Miji ba Tare da Wani Kar6a66en Uzuri a Shar'ance ba Yana Daga Cikin Manyan Zunuban da Saboda Girmansu Har Ubangiji Ya La'anci Matar da take Aikata Haka. Hadisi Ingantacce Ya Tabbata Manzon Allah (ﷺ) Yana Cewa:
عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وآله وسلم-: ”إذا دعا الرجل امرأته إلى فراشه فأبت فبات غضبان عليها؛ لعنتها الملائكة حتى تصبح“
{مسلم: ١٤٣٦}
An Kar6o Daga Abi-Hurairah (ra) Yace: Manzon Allah (ﷺ) Yace: “Idan Miji Ya Kira Matarsa Zuwa ga Shinfidarsa Taqi Zuwa, Zata Kwana Ana Fushi da Ita; Mala'iku Zasu Dinga tsine Mata Har Gari ya Waye”.
{Muslim: 1436}
2. WANDA YA CANZA IYAKAR FILI: Ubangiji Ya tsinewa Dukkan Mutumin da Ya Canza Iyakar dake tsakanin Fuloti, Ko Gonarsa Don Ya Kara Fadada Tasa Gonar. Lallai Aikata Hakan Ba Karamin Laifi bane a Wurin Ubangiji, Shiyasa ya tsinewa Mai Aikata Hakan. Manzon Allah (ﷺ) Yana Cewa a Cikin Ingantaccen Hadisi:
عن علي بن أبي طالب رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: ”لَعَنَ اللهُ مَنْ لَعَنَ وَالِدَهُ، وَلَعَنَ اللهُ مَنْ ذَبَحَ لِغَيْرِ اللهِ، وَلَعَنَ اللهُ مَنْ غَيَّرَ مَنَارَ الْأَرْضِ“
{مسلم: ١٩٧٨}
An Kar6o Daga Aliyu bn Abi-Dalib (ra), Daga Annabi (ﷺ) Yace: “Allah Ya Tsinewa Wanda Ya Zagi Mahaifinsa, Kuma Ya Tsinewa Wanda Yayi Yanka Don Wanin Allah, Kuma Ya Tsinewa Wanda Ya Canza Alamar Kasa”.
{Muslim: 1978}
3. GINA MASALLATAI A MAKABARTU: Haramun Ne Gina Masallatai Ko Yin Sallah a Cikin Makabartu, Haramci Mai tsanani. Mayar da Makabartu Ko Kaburbura Wurin Yin Sallah Shine Abinda Manzon Allah (ﷺ) Yayi ta tsoratarwa Akansa a Karshen Rayuwarsa. Manzon Allah (ﷺ) Yana Cewa a Cikin Ingantaccen Hadisi:
عن عائشة رضي الله عنها أن رسول الله صلى الله عليه وآله وسلم قال: ”لعن الله قومًا اتخذوا قبور أنبيائهم مساجد“
{النسائي: ٩٥/٤}
An Kar6o Daga Aisha (ra), Lallai Annabi (ﷺ) Yana Cewa: “Allah Ya Tsinewa Mutanen da Suke Riqan Kaburburan Annabawansu Masallatai”.
{Nisã'i: 4/95}
Har Wayau Manzon Allah (ﷺ) Ya Sake Cewa a Cikin Wani Hadisin:
وعن أبي هريرة رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وآله وسلم قال-: ”اللهم! لا تجعل قبري وثنًا، لعن الله قومًا اتخذوا قبور أنبيائهم مساجد“
{أحمد: ٢٤٦/٢}
An Kar6o Daga Abi-Hurairah (ra), Daga Annabi (ﷺ) Yace: “Ya Allah Kada Ka Sanya Qabarina Ya Zamo Gunki. Allah Ya tsinewa Mutanen da Suka Riqi Kaburburan Annabawansu Masallatai”.
{Ahmad: 2/246}
A Cikin Wani Hadisin Kuma Cewa Yayi:
عن عائشة رضي الله عنها قالت: قال رسول الله صلى الله عليه وآله وسلم في مرضه الذي لم يقم منه: ”لعن الله اليهود والنصارى؛ اتخذوا قبور أنبيائهم مساجد“
{البخاري: ١٣٢٤}
An Kar6o Daga Aisha (ra) Tace: Manzon Allah (ﷺ) Yace a Cikin Rashin Lafiyar da ya Rasu: “Allah Ya Tsinewa Yahudawa da Nasãra; Sun Riqi Kaburburan Annabawansu Masallatai”.
{Bukhari: 1324}
4. QIN ƊORA MAKAHO A HANYA: Kautar da Makaho Akan Ingantacciyar Hanyar da Zai Wuce Yana Daga Cikin Manyan Zunuban da Ubangiji