Showing 60001 words to 63000 words out of 77337 words

Chapter 21 - Sultan Merah Complete Pdf Hausa Novels By Fertymerh Xarah.doc

ne meyasa kake hukunta d'an cikin ka akan wannan laifin.

Aiman yace bai yi ba dama ai sultan baya laifi kuma baxai taba yi ba, ki xauna ki gayawa yaro kuskuren sa You can't, always kina goyon bayan sa akan ko menene yayi mai kyau ko akasin sa, sai ki bashi abinda na kasa bashi tun da kin fini sonsa, ya juya ya fice.

Cikin kuka sultan ke kallon ta mamee me nayi da wannan qasar bata sona haka duk sanda naxo sai something bad ya faru da rayuwa ta, why mami.

Ta kwantar da shi a jikinta cikin dacin xuciya da damuwa tace ka daina saka wannan damuwa a xuciyar ka komai xai xo ya wuce kamar baa yi ba, ta ja hannun sa suka nufi d'akin sa ta xaunar dashi tana fad'in sincerely speaking baka da gaskiya sultan, ban nuna gaban su ba saboda naga duka kai suka dorawa laifi, bana son zina a rayuwa ta kuma ina kyamar mai yin ta, meyasa xaka fad'awa yarinya qarama, babu tausayi a xuciyar ka ne kome idan yarinyar ta rasa rayuwarta ta wannan dalilin fa ko kuma ta kamu da cutar vvf, ni ban kasance maxinaciya ba kuma mahaifin ka bai taba yi ba shi babu ruwan sa da mata ma gabaki d'aya, meyasa ka aikata sultan tell me mata nawa kayi wa haka,

Yace wallahi mami believe me, ban taba yiwa kowa ba, itama tsautsayi ne ban san ya akayi nayi ba, ban san me ya same ni a lokacin ba, amma ni ko girlfriend bani da ban taba riqa hannun mace ba bayan yasmeen ko amira wallahi mami ban taba zina ba.

Tace na yarda da kai sai ka nemi yafiya a gun ubangiji domin ka saba masa, kaje ka nemi hidaya d'in ka nemi yafiyar ta itama kaje yanxu Ma sai ka dawo da ita tun da haka kake so.

Yace mamee ni na manta qauyen ban san ta inda xan fara ba, tace ka kira qaseem ka tambaye shi sunan qauyen sai kaje da driver ko wani security saboda tsaro.

*

Baffa nan ne gidan mu? Hidaya ta tambaya tana kallon baffan nata da ke qoqarin bud'e qofar gidan,

Yace eh mana ko bakya so,
Tace aa baffa ban fad'i hakan ba baka ga yanda nake sambatun qauyen ba ma gabaki d'aya ya birge ni yanxu duka qawaye na da muke wasa sun yi aure baffa.

Yace duk sunyi wasu ma har sun hayayyafa, xo ciki ya fad'a yana shiga gidan, itama tabi bayansa tana qara kallon gidan.

Baffa ina ka sami shanu haka bayan nasan ka siyar dasu duka,

Yace wad'annan shanu da kike gani shekara uku a baya da suka wuce ard'o ya bani aron guda biyu idan suka haihuwa na d'auki ya'ya, da suka fara haihuwa ina tarawa na bashi nashi shanun da haka na tara su suka yi yawa haka kuma wannan wayar ta marar mutuncin nan kud'in ta suna da yawa mai tsada ce hidaya masu kud'i suna jin dad'in su, na d'auki kud'in na siye wasu shanu na qara sauran kud'in na kai wancan gidan da nake xama a birni na basu kyauta saboda suma ba masu hali bane, bafillacen asali baya iya xama batare da kiwo ba hidaya.

Hidaya tayi murmushi tana rumtse idanunta, ta soma tafiya tana fad'in baffa nan hanyar bayi ce ko, nan d'akin mu can inda muke wasa da su Asiya can kuma inda kake dafa madara can kuma inda shanu suke, ta bud'e idanun ta cikin tsantsan farin ciki tana kallon sa, ban manta ba baffa, yau burina ya cika idanuna akan fuskar baffana a wannan gidan da nake so nayi rayuwa da shi me xanyi banda na godewa Allah.

Baffa ma cikin jin dad'i ya jinjina kansa.

Tun da suka shigo qauyen suke ta shawagagi akan hanya sun kasa gane gidan, mutanen da suke wa magana ma ba hausar suke ji ba balle su gane abinda suke tambayar su, cike da jin haushi sultan ya koma gida, da dare barci sai dai barawo ya kasa runtsawa duk yanda yaso, yana son ganin hidaya ko yaya ne, da sassafe ya fice daga gidan ko wanka bai yi ba kayan barci ne ma a jikin sa,

Aikuwa wannan karon bai sha wahala ba kamar jiya nan take aka nuna masa qaramin gidan nasu wanda tun daga waje xaka iya hango bukka aciki, kenan anan hidaya take xaune, ta amince tayi rayuwa a irin wannan gidan akan ta xauna can, ya ja qaramin tsaki yana fad'in why did I love her so much kamar haka, ita kad'ai ce mace, did she deserve my love, meyasa baxan yi watsi da lamarin ta ba na manta da ita, har ya juya sai kuma ya dawo yana fad'in I can't ina son hidaya.

Kai tsaye ya kutsa kansa cikin gidan, sallamar sa ta maqale a maqoshi lokacin da yayi ido hud'u da ita bakin murhu tana gyara wuta.

Tana ganin sa ta d'aure fuska ta taso da sauri tana fad'in waye ya baka ixinin ka shigo, me kaxo yi fyade ko kuma rashin mutunci, ya xuba mata idanu yana kallon ta, ta riqa hannun sa tana jansa alamar ya fita daga gidan, yana tsaye kyam yana kallon siririn hannun ta akan nasa kafin ya d'ago yana kallon ta,

Am so sorry hidaya, tace sorry for what me ka min da kake bani haquri, ka fita ka bar gidannan bana son qara ganin ka child abuser, I hate you kai baka da imanin baka da tausayi tun da har xaka iya aukawa qaramar yarinya kuma makauniya.

Kiyi haquri hidaya, bansan me xan ce ba ki yarda dani but am not a child abuser.

You are ta fad'a tana kallon sa cikin bacin rai and I hate you, ta rumtse idanunta tana nuna masa hanyar fita daga gidan nace ka fita bana son ganin ka even for a second not minute, fisgota yayi xuwa qirjinsa ya rungume ta kyam, cikin tsoro ta bud'e idanuwan ta tana qoqarin ihu ya had'a bakin shi da nata da sauri, ba shiri ta rumtse idanunta da sauri tana kiciniyar kwace jikin ta daga gunsa, ganin tsayuwa na neman gagarar su yasa ya cika ta tare da tura ta baya yana fad'in you slap me, your dirty hand on my face, kallon yanda take hawaye yake, ya d'auke kansa gefe xuciyar sa na masa qunci, banda uba uba ne da yau ya kira shi wicked, yes wicked ya san da auren hidaya akan sa ya kasa gaya masa duk wannan dad'in tuni bai san da shi ba, a yau baiga laifin fu'ad ba kiss is special and sweet yau yaji hakan, why daddy ya fad'a da qarfi tare da saka qafa yayi ball da bucket d'in da ke tsakar gidan nan take ya fashe kuwa sai???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? da hidaya ta tsorata da yanayin sa.

Jin kamar muryar namiji a gidan ya saka baffa fitowa, yana ganin sultan hankalin sa ya tashi ya dubi hidaya dake tsaye tana hawaye kafin ya dubi bucket d'in yana fad'in kai marar kunya waye ya baka ixinin shigowa gidana har ka fasamin bokiti ko kana tunanin nan gidan filin kwallo ne?

Ba qaramin qoqari sultan yayi ba ta hanyar tausasa xuciyar sa sosai kafin ha nufi baffa da sauri yana fad'in.

Kayi haquri baffa ka bani hidaya na tafi da ita.

Baffa yace tun da a kasuwa kaga na sakata xan saida da xaka xo na baka ita ka bani kud'i ka tafi, wai waye ma ya nuna maka nan gidan kece ko hidaya.

Da sauri ta girgixa kanta tana fad'in aa baffa nima ganin shi kawai nayi ya shigo.

Baffa ya dube sa ransa a bace yana fad'in xo ka fita ka barmin gida na.

Sultan yace wallahi baffa na canxa yanxu ina son talaka kayi haquri ka bani hidaya baxan qara bata ma ba balle na batawa hidaya, ya juya da sauri ya nufi inda shanu suke d'aure yana fad'in har da dabba bana kyama yanxu, ka bani hidaya ina son hidaya xan kula maka da hidaya, ya saka hannu acikin kashin su ya shafawa jikin sa yana kallon baffa, ka gani ko baffa bana kyamar dabbobi ballantana mutum a yanxu, na gane kuskure na kayi haquri ka bani hidaya.

Kallo d'aya xaka masa ka gane cewa a xauce yake kuma a rud'e tabbas sultan baya cikin hayyacin sa babu abinda yake so a wannan lokacin kamar a bashi hidaya, baffa yaxo da sauri ya fisgo sa xai fita dashi ya dubi hidaya yana fad'in

So sweet hidaya I will come for more, baffa ya fitar dashi gidan tare da rufe qofa, sultan yayi bugun gidan aka qi bud'e masa da kyar ya rarrashi xuciyar sa ya amince ya koma gida ganin mutane sun fara taruwa akan sa suna kallon sa.

Tun bakin gate ya fito daga cikin motar ya bada umarni a wanke masa, yana shigowa harabar gidan kallo ya dawo kansa daga security kallo kuwa mai cike da mamaki dai dai lokacin Aiman ya fito d'auke da briefcase d'in sa xaije aiki.

Kallon sultan yayi cike da mamaki daga sama har qasa kafin ya saka hannu yana toshe hancin sa saboda wani irin wari dake tashi jikin sultan d'in yana tambayar me ya same ka haka?

Kamar sultan d'in baxai yi magana ba sai kuma ya dube sa yana fad'in did you care or are you asking for what you see?

Both....? Aiman ya bashi amsa yana kallon sa, daga ina ka fito haka da sassafe?

Sultan yayi shigewar sa yana fad'in naje neman soyayya.

Aiman ya bishi da kallo yana fad'in ko ya mahaifiyar shi xata ji idan ta ganshi haka saboda hidaya?

*littafina na kud'i ne kada ka karanta baka biya ba xaka bada haqqi inda baka da ikon biya, idan kana so kayi magana ta wannan number 08169334980
[11/20, 10:25 AM] Ummi Tandama: *SULTAN MERAH*

*littafina na kud'i ne kada ka karanta baka biya ba xaka bada haqqi inda baka da ikon biya, idan kana so kayi magana ta wannan number 08169334980 or? 08030811300*

39

Yana shiga gidan da sauri ya nufi hanyar d'akin sa batare da ya bari wani ya gansa ba, kayan ya cire ya jefa ta bayan window d'in sa kafin ya shiga wanka.

Fitowar sa yayi dai dai da shigowar Afiya ta tsura masa idanu shima kallon ta yake,

Morning mamee,
Tace ina kaje da sassafe sultan, naxo baka nan naga abincin jiya dana ajiye ma da dare ko taba shi baka yi ba.

Ya xauna yana fad'in na qoshi ne mamee beside ma I can't eat anything a jiya.

Tace ina kaje da safe then, ya d'auke kansa yana fad'in wancan qauyen inda hidaya, shine kuma kaje da sassafe me ya faru and meyasa baka xo da hidaya d'in ba,

Yace mamee hidaya bata sona a yanxu she don't want to see me again ban san ya xan yi ba.

Tace ka manta da ita kawai akwai mata da yawa da suka fi hidaya sai wacce ka xaba ka aura.

Yace ina son ta mami ya xanyi, xuciya ta tana min nauyi da xafi ban taba jin irin wannan ba.

Afiya ta xauna kusa dashi tana fad'in with time komai xai wuce xaka ga kamar baa yi ba, why are you arrogant ni ban koyama wulaqanta dan Adam ba amma meyasa kayi wa wannan dattijon haka harda saka hannu ka mare shi a ina ka sami wannan tarbiyar, and again you rape her, ba tausayi ko tausaya a wannan al'amari daga yanda mahaifinka ya gayamin meyasa yarinyar baxata tsane ka ba, please let her be, da xaka bi shawara ta da ka manta da ita saboda wannan tsohon yana da naci da kafuwa a gun shi hidaya ta d'auko wannan kafuwar na ta, ka bar su da auren komai daren dadewa xasu neme ka and again tabbas hidaya bata son ka.

Sultan yayi shiru yana tunanin kafin ya dubi mahaifiyar sa yana fad'in, mami kinsan wannan mugun tsohon sau biyu fa ya dake ni aka, mami inda na mutu a wannan lokacin ko kuma kwakwalwata ta fashe fa.

Tayi murmushi tana fad'in shima da tuni an fasa na sa kan ai babu mai laifi irin aiman ya san komai ya boye yayi shiru gashi wanda ya taimaka da abinda ya saka masa ai.

Yasmeen ta shigo d'akin tana murza idanun ta alamar tashin ta daga barci kenan tace dan Allah mami ki dawo da hidaya baxan iya xama batare da ita ba jiya da kyar barci ya d'auke ni thinking xata xo mu kwanta tare dan Allah mami.

Afiya ta dube ta tana fad'in ni ina da haqqin dawowa da hidaya ne, sultan hidaya kema hidaya ya kuke so nayi da rayuwa ta ne?

*
Hidaya wai tun d'axu kin kasa had'a wutar ne? Hidaya ta tashi tana tunxuro baki,

Baffa mu da cooker muke girki acan ba da icce ba, muyi d'umame a microwave, gashi a oven sai kuma markad'e a blender, ni baxan iya wannan ba hayaqin yana saka idanuna wani iri ka gani har sun soma kumbura fa.

Yace to kashe wutan anjima na dafa mana madara kafin na shiga cikin gari na siyo wad'annan abubuwa da duk abinda kike so hidaya.

Ta kashe? ta dawo kusa da shi ta xauna tana fad'in yaushe xanje na ga su Asiya, tun da naxo ban fita ba baffa.

Yace xaki je ba yanxu ba, xaki je har gurin ard'o ma ki gaida sa yana son ganin ki sosai hidaya ina son wannan yaron ya bani takardar sakin ki ne ma ko kina son sa.

Da sauri ta girgixa kanta tana fad'in bana son sa baffa, bana son na qara son sa da tuni nasan shine ya mare ka da ban fara son sa ba, da nasan mugun illar da yayi min a rayuwa da ban kula shi ba, na tsane shi baffa ka raba auren dan Allah.

Yace shikenan ka da ki damu xan karbo maki takardar ai dama ban karbi sadaki ba kinga na bar masu abinsu ko,

Tace haka ne baffa amma baffa ina kewar yasmeen, ina son yasmeen tana sona mun shaqu da juna baffa ina so na ganta.

Yace to ya kike so ayi kinsan baxan barki ki qara xuwa wannan gidan ba, idan yasmeen d'in ta damu dake ai xata xo ta ganki, matso nan kici wannan nama dana je na siyo maki tun d'axu naga gidan da kika fito ba qaramin gida bane daga yanayin fatar jikin ki har tsarguwa nake yi idan na ganni kusa da ke sai naji kamar kin fi qarfina kamar ba nine mahaifin ki ba.

Hidaya tayi dariya sosai tana kallon jikin ta tana kallon nasa, baffa babu banbanci fa ni da nake ganin ka fini haske ma da kyau dan dai kawai ka maida kanka tsoho ne amma kai baka tsufa ba kuma idan kayi wanka sosai komai xai xama normal, kaje ayi ma aski wannan sumar tayi yawa sai ka canxa sutura ka daina saka wad'annan sun yi datti wasu kuma sun yage baffa meyasa kuwa baxaka riqa ganin ni da kai ba d'aya ba.

Yace shikenan hidaya xan yi yanda kika ce.

Tace yauwa baffa na tuna maganar makaranta ni fa baffa xan koma ne inda daddy na xauna saboda yayi mana alqawari dani da yasmeen xamu je abroad karatu.

Yace menene aburod kuma ina ne haka?

Tace waje ne baffa jirgi ake shiga aje can ni baffa ka maidani acan ina son naje makarantar.

Aa hidaya baxaa yi haka ba, ni xan nema maki makarantar na kaiki duk qasar da kike so gayamin inda ake xuwa neman makarantar ai muna da kud'i wajen million biyu fa.

Ta tunxuro baki tana d'auke kanta gefe ka kwashe kud'in ka biya min makaranta kuma ka gudu kaxo kana cewa saboda baka da kud'in kula dani ni baxan yarda ba kuma.

Yayi shiru yana kallon ta jiki sanyaye, ta tashi tana fad'in baffa kuma idan kaje kasuwa ka siyo min abin lulluba mai kyau baxan iya rufa da wannan rigar taka ba jiya da kyar nayi barci saboda sauro.

Yace naman fa baxaki ci ba,
Tace sai anjima xan ci bana jin yunwa yanxu.

Yace to ni na tafi sai na dawo, ya sa kai ya fice, fitar sa da jimawa sosai sai ga sultan lokacin ta tashi barci tayi arwallah tana kamala sallah ta fito ta ganshi tsaye tsakar gidan yana qare ma gidan kallo, ganin ya tunkaro ta yasa ta koma cikin d'akin da sauri tana fad'in miye haka, baffa baya nan xaka shigo mana d'aki so kake ka qara min wani fyade.

Shiru yayi yana kallon ta kafin ya dubi d'akin ba laifi duk da ba komai ke ciki ba an gyara d'akin ga qamshin turaren tsinke dake tashi, ya maida duban sa gare ta yana fad'in ni kika mara ko?

Gaban ta ya fad'i musamman da suke su biyu kad'ai ne a d'akin cikin tsoro ta soma fad'in kayi haquri alqawari na d'aukar wa baffa duk na sami wanda ya mare sa xan rama masa a ko ina ne kuma kaga da ban mare ka a lokacin ba yaushe kake tunanin xan rama masa ne amma kayi haquri.

Ya furxar da wani iska yana qara kallon ta, ni kika mara ko, jiya kina kallon idanuna kina kirana child abuser and telling me you hate me saboda wannan ya nuna qirjinta da yatsa ko kuma wannan ya nuna gabanta yana yatsina fuska, idan a baya abinda nayi kuskure ne yanxu da aure na ke kanki idan nayi shi kuma menene?

Cikin tsananin tashin hankali ta soma roqon sa tana fad'in dan Allah kayi haquri bana so.

Yace xan haqura ne idan kin amince ki bini a gida kuma xaki cigaba da sona kamar farko, ta tashi tana fad'in baxan so ka kuma baxan qara son ka ba, baxan bi ka ba, kana bata lokacin ka ne a gun hidaya, ka fitar dani a xuciyar ka ka kyale ni ko ana so dole ne, bana jin ka a raina babu wani so naka dake tare dani, babu inda muka dace da juna ta fuskar tarbiya da kud'i, ni baxan iya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login