Showing 1 words to 3000 words out of 26971 words

Chapter 1 - KASAITA BOOK 1 COMPLETE PDF BY MARYAM KABIR MASHI.doc

??ࡱ?>?? ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1$0Table?????????
Data
???????????????????? P?JUKSKS?1$?'???????rr???????$???b
b
b
b
b
b
b
b
d
$??y *r??b
b
????b
? ??? b
?b
? ?b
b
?? *?ASAITA BOOK 1*


*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*


Page 1


Mota ?irar ?asar (South Korea) ce ta tsaya a dai-dai ?ofar wani kanti, wanda zamu iya kiranshi da suna na tailoli, ma'ana shagon Winki kenan,Mai suna Almansir Tailoring and Fashion Design Company. Mutumin ?ofar shagon shi ya nuna mana cewa mata da maza na iya kai Winki a shagon. Ruwan toka ash colour shi ne fentin motar, wanda zamu iya kiran motar da suna KIA Saloon.

Farar yarinya ce,za mu ce ko budurwa, ita ce matu?iyar motar, wacce ta fito sanye da riga da wando zubin (Suits) irin na ?asashen tsallake (Abroad) amma na mata, kenan mai shimi mai babban ma?wancin hannun kafaWa, sai doguwar riga ?wat ta Wora a sama, wacce ta kai mata har wucewar gwiwa.

MaSallin tsakiyar doguwar rigar ?wat Win ne kawai ke ma?ale da rigar, ruwan toka ne ash colour kalar kayan nata. Takamin ?afarta kuwa ba?i ne, tare da farin gilashi manne a saman dogon hancinta, wanda mafiya yawan likitoci ke sanya irin shi.

Babu komai a hannun ta sai kan wayar zamani ta Ipad,gashin kanta kuwa a sake yake wanda za mu iya cewa ya kai tsakiyar bayanta,babu wani alamar Wan?wali balle mayafi a saman kanta, kallo Waya za ka yi mata sai ka maimaita goma a lokaci Waya baka sani ba.

Tabbas yanayin yanda take kulle motar ta kawai zai iya nuna mana mace ce mai ta?ama da ?yan da Allah ya bata, zan iya cewa kuma ita kanta ta san duk inda ta gifta sai ta tsayar da ayyukan mutane, shi yasa na fahimce ta mai jiji da kai.

Doguwa ce, amma ba shal ba, yanayin kiran zubin jikinta kuwa,za mu iya kamanta shi da na Pretty Zeeta, ?ar ?asar India. Kai kallo Waya ma ka yi mata za ka iya ce mata ba ?ar ?asar Najeriya ba ce, saboda yanayin zubinta ya fi kama da na ?an (Miss World),Sarauniyar ?yau ta duniya.

Yatsun hannunta kuwa zara-zara suke, waWanda suka sha fentin ?walba (Lamp paint) a saman faratanta, shi ma ruwan toka, faratanta sunyi tsayi kamar ?an kanti, ta saka a yatsun ta. Sai da ta Wan Wauki sakan biyar, sannan ta sa makulli ta rufe motarta.

?agowar da zata yi kuwa, sai da ta rausaya da gashin saman kanta da ya zubo mata a fuskarta,a lokacin da take kulle motarta, sai da ta duba hagu da damarta, sannan ta tsallaka titin da ke a gaban,MONAK STORE, shi ta shiga.

Tsayin minti talatin da ba?wai na yi ina dudduba kayan ?wadayin da ke kaini duk wata (Super store), cakulet (chocolate) dasu Chingam (Chewing gum) sannan biskit (Biscuits), irin waWanda na mayar abinci na,kayan ?walliya kuwa sai dai in dinga Waukar kala-kalar jam baki da man leSe (Wetlips).

Leda ce a hannuna wacce aka cika ta da rubutun sunan kantin da na fito,?arar wayar dake hannuna, ita ta Wan Wauke mini hankali,a bisa tafiyar da nake yi.

"Ka san dai bana magana a titi, sai dai kayi ha?uri bayan mintuna arba'in ka bugo,a wannan lokaci na isa gidan Aunty,okey, thank bye."

Maganar da nayi a waya kenan da (Proposed) Win da na tsayar a matsayin wanda zan aura nan da Wan lokaci ?an?ani, don ma ina ja masa rai, saboda tunanin barin gida, wannan yake Wan tayar mini da hankali.

Zamu iya cewa yanayin da muke ciki na sanyi duk da dama mun san Garin Jos gari ne mai ni'imar gaske, dalilin haka ne ma Turawa da sauran fararan fata,sun fi yawa a can, saboda sabo da suka yi na jin sanyi a ?asashensu.

Wannan yanayi na yau ya sha bamban da na kullum,tun da yau sanyin da sau?i, sai dai iska da ake hurawa a hankali mai ratsa jiki, wadda za ta iya saka nishaWi. Na Waga kaina sama ina kallon giza-gizan sanyi na tafiya cikin natsuwa,gashin kaina kuwa iska ke yi mini wasan ball da shi, ina faman buWe fuskata.

Tabbas na hango motoci a tafe, amma ganin nesa suke da ni yasa na kalli Waya gefen nawa, na tsallaka titi, iska ta watsar mini da gashin kaina wanda ya watsu a fuskata, ina ?o?arin buWe fuskata ne na ji mota ta kai mini zungura, take na faWi zaune a ?asa tsakiyar titi.

?arar jan birki ita ta sa na Wora hannayena a saman kaina, ina jiran ?arfen Nasara ya bi ta saman kaina. Tsawa na ji an daka mini da ?arfin gaske, wannan yasa na yi saurin Wago kaina, haushi ya kama ni a take da na ga ashe daga motar baya ce ma ake yi mini wannan tsawar, ta gabana kuwa mai zubin (Cardillale Lemousine) wacce ta banke ni kenan doguwa mai ?ofa uku.

Ba?in gilashi ne daWe da ita,babu alamar zugewa, balle in samu tabbarakin ganin ko naji ciwo, wannan ya ?ara tunzura mini zuciya,na mi?e da sauri na sa hannuna na daki gaban motar, daga sama suka faWo,ko ko ta ?ar?ashin ?asa? Oho ?artin mutane ne masu kaya layi-layi, wanda na ga layin ya ?unshi kala biyu. Dogarawa kenan, waWanda aka fi saninsu a gidajen masarautu.

Ko gama gane su banyi ba, cikin dishi-dishin idanuna na ga wani ?ato daga cikin su ya Waga hannu zai kai mini mari,cikin zafin nama na ri?e hannunsa, duk da sai da hannuna ya yi kamar zai karye biyu,tsayawar shi kuwa kusa da cinyata, saboda yafi ?arfina.

?wan?wasa ba?in gilashin muka ji anyi daga cikin motar nan ta gabanmu, shi yasa gaba Wayanmu hankalinmu ya koma ga gilashin da yake sauka a hankali. ?yakkyawan mutum ne,sanye da manyan kaya na alfarma,?wance a kusurwar mota (Owner's Corner) zan iya ganin gashin bakin fuskarsa mai suna ?wata miliyon (Quater Million) farin gilashi ne manne a fuskarshi, duk cikin sakan Win da bai wuce uku ba na karanto hakan.

Sai da ya yatsina tamkar mace, sannan ya motsa jikinsa da ?yar, ya ?ara gyara ?wanciyarsa a kusurwar motar, da ?yar ya Waga hannunsa ya cire gilashin fuskarsa. A tunanina magana zai yi, amma sai naga ya yi masu alama da kai, ma'ana ya girgiza kai,hannunsa mai gilashin nan ya Wan Waga ya yi masu alamar su koma cikin motocinsu. Daga wannan kuwa sai dai na ga ba?in gilashin motar nan na komawa sama mazaunin sa a hankali, har gilashin ya kusan rufewa, sai na ga an cillo bandir Win ?an Wari biyar-biyar ?waya Waya,an ja motar an tafi.

Ban san lokacin da na kaiwa bayan zumSutun motar nan duka ba da ?arfina, amma ko tsayawa ma bata yi niyyar yi ba. Wucewarsu ke da wuya mutane suka taru a kaina suna yi mini sannu, a cikin su ne wata mata,Waure da zani da riga masu buWaWWen hannu ta kama ni, da ganin ta kaga yare, da harshen Turanci ta yi mini maganar sannunta.

"Sorry wooo!"

A nan ne take gaya mini wai na ci arzi?i, saboda ina da ?yau, da yau sai an Waure ni nasha dukan ?arti,ban san ko waye ba a cikin motar,wai Wan Egwe ne mai jiran gado a hausarmu kenan Yarima,yaren da ta faWa kuma He is the Prince,ta dinga rawarsu ta yare cewa take.

"You Are very luck woman." Wai in yi sauri in Sace daga nan kada a aiko a Wauke ni. Wani mugun haushi da ba?in ciki ya kama ni a take.

Su kuwa sai mi?a mini kuWin nan sukeyi, sai cewa suke Allah na sona, na waiga na kalli mutanen da ke zagaye da ni dukkansu ba mai rigar da ta wuce dubu Waya, na kalli matar nan, sannan na karSi kuWin a hannun wani namiji wanda ke ta faman mi?o mini su,na mi?awa matar nan, sannan na ce.

"Madam go and share it. Na Wauki ledata na isa ga motata,ni kaina sai fadanci suke yi mini wai Allah ya taimake ni.

"Good bless you."

Gidanmu na nufa kai tsaye, saboda haushi na fasa isa gidan Auntynmu. Get Win gidan da motata ta tsaya ina yin horn mai ruwan jinin kare ne (Maroon colour) fentin gidan kuwa fari ne da ratsin ruwan Maroon colour. Maigadin gidan bai wuce Wan shekara arba'in da biyar ba,?aton yare maji ?arfi da shi, shi ya le?o sannan ya buWe mini ?ofa da rawar jikinsa.

Da gudu ya iso ga motata, kamar yanda ya saba, amma yau ban tsaya saurarenshi ba,ko rufe murfin motar ma ni ban tsaya yi ba, balle ledar kayana ko wata waya can.

Da gudu na haye matattakalar,benen da ke ?ofar shiga gidanmu, wacce zata kai biyar. ?ofar gilashi ce mai ?warin gaske, amma da hannu Waya na tura ta na shiga,ban tsaya ko'ina ba sai (Set room) Win Babana,Wakin sha?atawa, da ?yar na iya yin sallama, na shiga yana kishingiWe a saman lallausan kafet Win tsakiyar falo, wanda musamman aka saka shi a gefe Waya na falon, wanda ?asan shi katifa ce mai laushin gaske, inda yake Wora hannu kuma tuntaye ne na fatar damisa har guda huWu a zagaye da shi.

Kujeru ne ?waya uku kacal, masu zubin irin na teburin cin abinci,a gefenshi zagaye, wanda in kazo gaishe shi,ko ya yi ba?i,yana wajen za su zauna a kai su gaisa,ko wacce kujera da Wan tebir a kusa da ita da jarida (magazine), a saman shi,in za a kawo ruwa ko lemu,a sama za a Worawa kowa.

Ya fi yin wannan kishingiWa daga bayan sallar la'asar zuwa ta magriba, daga nan kuma sai wajen ?arfe ta?was da rabi na dare idan har yana gida. Ina shiga na zauna Waya daga cikin kujerun alfarmar da suke a tsakiyar falon, cikin sigar shagwaSa nake kukana.

Babana ya saba da shagwaSata, saboda haka sai ya yi dariyarsu ta manya.

"A'a Yasmin yaya? Ko wani ne ya Sata miki rai ne? Taso in ji,taso inji autar Daddy. Come and tell me my dear."

Na tashi na isa na dur?usa a gabanshi, kafin in yi magana Mamata wacce muke kira da Mamee ta shigo, Babanmu kuwa muna kiranshi Dad.

Tana shigowa ta fara faWa, "wallahi My Dear,kai ke ?ara shagwaSa yarinyar nan, shi yasa kullum take ganin ta kamar ?aramar yarinya, ta ?i tsayawa ma ta ?wantar da hankalinta ta fito da miji a yi mata aure ma mu huta, ina dalilin sakarci irin wannan? Wallahi na kusan gajiya zan haWa kanki in auna da ke Syria in huta,ko bakina ma ya gajarce."

"Dad kaga Mamee ko bata so na, yanzu da Aunty ce dakaga sun shige Waki sun koro ni waje, amma ni kullum ta dinga yi mini faWa."

"Ki yi aure ki gani in na ?ara yi miki haka."

"Dad..."

"Ke sorry ?yale ta,ban ma san wanda ya kira ta ba, fita My Dear kada in taso miki nan."

"Allah ya huci zuciyarka duk dai son da ake mata,ni dai wajena ba shi da amfani, tunda an ?i yi mata aure shekara ashirin da uku. Ni kuwa tawa Wiyar tun da sha ta?was nayi mata auranta."

"Fita na ce ko!" Ya faWa har da Wan tashi daga kishingiWar da ya yi.

"Na yi shiru sorry."

"Nayi nima, dawo nan to ki zauna." Ya nuna kusa da shi kaWan ta taso ta zauna, sannan ya ce, "Okey, talk my daughter."

*Dad,dama da na fita ne wani ya bankeni da mota."

"What?" Ya faWa har da tashi zaune.

"Wa ye shi?"

"Nima ban san shi ba na faWi kuma wai sai yasa wasu za su dake ni."

"How is that senseless man?" Ya tashi zaune sosai.

"Okey, tell me."

"Dad,kuma ya ja motarshi ya yi tafiyarsa,wai don raini ma har da jifa na da kuWi. Dad ko magana fa ba ya yi, da kai da hannu yake ba su duka (Instruction)."

"To waye ubanshi a garin nan?"

"Oho,ni dai na ji mutanen da suka zagaye ni bayan ya tafi suna cewa wai ko Wan waye ma, oho,fa don haushi ban tsaya tambayarsu ba. Dad da ?yar fa yake motsi,?wance yake a bayan mota."

"Zaki iya gane shi in kin ganshi yanzu?"

"Eh Dad."

"To duk lokacin da ki ka ganshi ki Wauko mini lambar motarsa da sunanshi kawai ma sun isa, zan haWa shi da hukuma tunda haka sukeyi wa mutane sakarci a gari."

"Haba My Dear, ya za ka biyewa zancen yara ka je kaji kunya."

"A'a zan sa a koya masa hankali, ba wai don ya taSa ?ata ba, illa saboda nan gaba, tunda da gani haka suke yi wa mutane,don suna ta?ama da iyayensu na da kuWi."

"Wallahi Daddy da gaske ne,ka ga ma kayana yanda suka koma,?afata ma sai ciwo take yi."

"To anji Allah ya bada sau?i, tashi ki je ki sha (Panadol) fanadol.)"

"Dad ka ga Mamee ko?"

"Ke ?yaleta,je ki abin ki ke dai ki yi mini aikin da na saka ki kinji ko?"

Na ce, "To." Na tashi na tafi.

Ina isa falo na samu Katung a tsaye. Katung mutum ne mai ban dariya, ga iya bin hanyoyin da zai saka ka cikin farin ciki,ko da ranka a Sace yake. Ai kuwa nan ya dinga bin hanyoyin shi da ya saba, har sai da ya saka ni dariya a dole. A nan ne har ya samu damar tambayata, na ?washe duk abin da ya faru na gaya masa.

A nan ya ce in har na gane ko waye, to shima fa zai bayar da gudummawarsa, ya Wan ba ni ?warin gwiwa, sannan ya mi?o mini kayana,har da makullin motata, waWanda na manta da su ?wata-?wata, sannan na haye Wakina, na jefa kayana saman gado na wuce banWaki kawai, saboda in shiga Wan ruwan Wumi ko naji Wan daWin jikina.


**** **** ****

Plateau State,wacce jama'a suka fi kira da suna Jos. Jos gari ne wanda Allah ya yi masa ni'imar sanyi da duwatsu kala-kala, ga wajen ?wanciyar ruwa yana dashi. In kayi la'akari da Jos,za kaga yanayinta ya fi kama da ?an ?asashen tsallake (Abroad), ire-iren wannan ne ya sa garin kullum tamkar ana damina.

In kuwa lokacin sanyi ya zo,....

*?ASAITA BOOK 1*


*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*


Page 2


In kuwa lokacin sanyi ya zo, sai ka ga har ?ananan dusar ?an?ara ke zuba wasu lokutan (Snow), amma saboda sabo wannan duk baya hana mutanen garin yawonsu da hidimomin su. Wannan kuma yasa yawancin Turawa da sauran ?an ?asashen duniya ke zama a Jos. Asali ma ?an garuruwa da ?an ?asashe daban-daban sun fi yawa a garin.

Sai dai mutanen garin Jos, yawancinsu sun fi baiwa (English wears) mahimmanci, ?ananan kayan turawa. Wannan dalili ne ma yasa ko a tarihin Jos, shi ne garin da aka fara kawo kayan gwanjo daga ?asashen duniya, shi yasa har yau kuwa ita ce kasuwar duniyar Gwanjo ga wuraren da shagunan siyar da sababbin kayan turawa (Boutiques) sun yi yawa.

Jos gari ne wanda ya saba da jama'a kala-kala, wasu in ka samu tarihinsu sun daWe sosai a garin, wasu ma ba su san asalin inda garin iyayensu da kakanninsu yake ba. Wannan dalilin ma ya haddasa samun harshen yare da dama a garin, wanda a iya Wan ?iyastawa za a iya samun harshen yare ya kai kusan Wari biyu a garin, wannan yasa suka Wauki Hausa Central Language Winsu. Sai dai sun Wan fi amincewa da Turanci,ko da kuwa irin turancin da aka fi sanin ?an Legas ko kuma mutanen Ibo,wato (Broken English).

Yanzu haka sana'o'in masu kuWin ba su wuce shigo da motoci, da kayan sawar turawa da Gwanjo, amma za a ga masu kuWinsu na yawo da ?ar ?aramar sanda mai lankwasashen masa. Ni kam garin na burge ni, saboda wuraren sha?atawarsa, amma fa sunayen Hausawansu duk irin sunayenmu ne. Wannan kuma bai hana su yin karatun zamani ba, wato makarantun boko, ga shi akwai Islamiyoyi a garin, kamar yanda a?wai wajen bautar yawancin wasu yare Choci.

Mahaifina kuwa Wan asalin ?asar Najeriya ne,a jahar Adamawa, wacce take kusa da jahar Taraba. Suna wani ?auye wai shi Gembo. Iyayenshi duk ?an asalin can ne, amma duk Allah ya yi musu rasuwa, tun yana Wan yaro,a hannun Yayan Babansa ya girma. Mahaifinmu bai yi karatun boko ba, a lokacin da yana garin Gembo.

Saboda a lokacin ba a waye sosai da karatun ba. Asali ma abin da ya hanashi karatun mari?inshi talaka ne sosai, sai dai sun yi karatun allo, wanda har sun yi sauka. An taSa yi masa aure a ?auyen Gembo wanda dalilin auran ne suka yanke shawara shi da abokanshi su fita neman kuWi.

A lokacin yana shekara sha takwas kaWai. Sun fara tsayawa Kano tsawon shekara Waya,a inda ya fara sana'ar siyar da rake a ?ar kura (baro), shi ma ta haya ce Waya daga cikin abokansa,ko in ce abokin wasanshi, saboda Wan mace da Wan namiji suke, shi ne ya kama sana'ar Gwanjo a kasuwar ?ofar Wambai.

Tun yana tsaro ana biyanshi, har ya fara Wan sarar nasa yana yawo da su a hannu, ganin yana samu yasa ya janyo hankalin mahaifina da ya daina sana'ar rake ya koma ta Gwanjo, da ?yar ya amince.

Ganin sun Wan bun?asa kaWan yasa suka yanke hukuncin zuwa Jos su dinga sarowa. Zuwansu uku,ana huWu ya yi shawara da yayan Babanshi ya amince suka koma Jos da zama, shi da kanshi bai san ya bar matarsa da ciki ba,sai dai haihuwa aka aiko masa.

Saboda ya ce mana sukan yi wata ba?wai,ta?was ba su je gida ba. A ranar da ya isa gida, a daren matarshi mai suna Huraira ta rasu, lokacin ?wananta uku da haihuwa,ana gobe sunan yarinyar da ta samu, ita ma ta ce ga garinku nan.

Shi ne tun da ya baro Gembo bayan an gama makoki da sati uku, daga shekara sai shekara yake komawa garin, domin gaishe da wan Babanshi Alhaji Tsalha. Har yau kuwa yana nan da rai, sai dai ya tsufa.

Ikon Allah yasa suka shiga makarantar ya?i da jahilci,su wai don saboda su iya maganar ciniki da yaran garin,a haka kuwa suka yi fice wajen iya komai, aka sa su, suka zama zakaru a ajin.

Wannan yasa aka tura su Sakandire ta garin da suka gama, aka dinga bin su da aiki. A lokacin neman masu karatun ake ba kamar yanzu ba. Cikin ikon Allah Daddy na har digiri ya yi inda ya haWu da mahaifiyata kenan ita ma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login