Showing 12001 words to 15000 words out of 26971 words

Chapter 5 - KASAITA BOOK 1 COMPLETE PDF BY MARYAM KABIR MASHI.doc

?arfina, na sulale ?asa na zauna, wanda na samu da ?yar na isa ga bango na jingina,gumi ne ke ta tsatstsafowa daga jikina,a take na ji yun?urin amai a lokacin da cikina ya juya.

Cikin zafin nama na yi gudu zuwa Wakin Dad Wina,na shige banWakinsa,amai kam tamkar in zazzago kayan dake cikina, na samu da ?yar na ?waye shantalin matsatstsan siket Win jikina na gabatar da fitsari mai yawan gaske, daidai lokacin da aman ya Wan tsagaita mini.

A saman tudun da ake tsugunnin lalurar bahaya anan na zauna, tsayin mintuna goma, sannan na samu da ?yar na Wauraye jikina na mi?e, isa na yi ga madubin da ke manne a jikin (Wardrobe) ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Win Dad na kalli jikina yanda na faWa a lokaci ?an?ani, sannan na zauna saman wata ?ar kujera mai Wan tebir a gefenta na kunna ?ar ?aramar fankar da take a samanta, wacce zan iya cewa daidai fuskata kawai da wuyana take baiwa iska.

Shi ma domin in samu gumin da ke fitowa a jikina ya tsaya, Wan wanda ya fito kuma ya tsotse. A take kuma dabara ta faWo mini na in dinga karanta "Innalillahi wa'inna ilaihir'raji'un!"

Cikin ?an?anin lokaci na ji na samu nutsuwa, na isa ga gefen gadon Dad,na Wauki farar butar da Mamee ke ajiyewa, domin gyarawa Dad fuska, na ?ara gyara tawa fuskar na fice, sai falon Daddy,inda ba?o ke jirana wanda ganin shi ya tayar mini da hankali,wai shi Yarima Faisal.

Na yi sallama na shiga,a lokacin da wasu mutum biyu ke zaune a ?asa a kowanne gefensa, biyu kuma na tsaye saman kan shi gefe-gefe, biyu na bakin ?ofa a tsaye, sun saka ?ofar a tsakiya Waya ne ke tsaye tsakiyar kanshi ta baya yana firfita shi da wannan ?aton maficin nasu.

Da ?yar ya Wago ido Waya ta gilashi ya kalleni, maimakon in ga ya nuna razana da mamaki,sai dai na ga ya Wan yatsina fuska, ya ?ara gyara ?wanciya a kusurwar kujera ya kishingiWa, sannan na ga ya Wan Waga hannu kaWan.

Sai na ji sun Wauki magana gaba Wayansu na tsaye duk sun yi saurin zubewa suna cewa.

"Takawarki lafiya,?ar manya, Gimbiya taka a hankali ?ar ?ASAITA,matar ?ASAITA,Yarima na gaishe ki,yana yi miki sannu da isowa."

?aya daga cikinsu ya yi saurin isa kujerar da zan zauna yasa wani abu mai kyau kamar abin sallah ya shinfiWa mini, Waya kuwa ya yi saurin isowa bayana da ?aton maficin nasu ya fara yi mini fifitar tun Ina tsaye.

A take nima na fara nuna irin tamu isar ta mata, na zauna tsakiyar kujera na mayar da ?afa Waya a kan Waya na Wora, ina Wan juya jikina a hankali. Yarima Faisal mutumin da muke takun sa?ar ?iyayya da shi,mutumin da ya kaWe ni da mota, kamar ya banke akuya, shi ne yau ya zo wajena a matsayin mijin da zan aura mu yi zaman aure mai tsayi, na gani.

An Wauki mintuna goma, gaba Wayan falon shiru yake, sai masu gadin ke cewa ana gaishe ni, can sai Waya daga cikin waWanda ke ?asa zaune ya fara magana.

"Allah ya taimaki Sayyada, Gimbiya, Wan Sarkin Sarakuna,Yarima na gaishe ki, kuma mun zo nan ne domin amsa gayyatar da ki ka yi mana ta alheri, wannan da ki ke gani dai shi ne Sadukul ummati."

"Eh,Yarima kenan wanda yake jiran gado,yau ko gobe ko anjima ma."

"Haka yake, gaskiyarka ne, Sarkin dogarawan zamani."

"To shi ne muka zo a kan...."

Na Wago masa hannu, ya yi saurin cewa,"Dole ne in bi umarni,shiru ma hankali ne, godiya nake."


*?ASAITA BOOK 1*


*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*


Page 7


Sai da na yi yatsina nima na Waga baki da ?yar na yi masu magana.

"Ku fita gaba Wayanku ina son yin magana da shugabanku."

"Godiya muke, Allah ya daWa girma, umarninki ne abin bi."

Suka sunkuya gaba Wayansu gabanshi.

"Mun barka lafiya."

"Eh, Gimbiya ce ta bayar da umarni."

Ya Waga kai yana Wan jingina shi,wato ya amsa kenan,wai! ?ASAITA. Ya amsa,eh, ya ce ya amsa godiya muke. Suka bi layi suka fice ?ofar waje.

"Yau fa ake yin ta!" Na faWa a zuciyata, saboda na ga yanda za'a yi a yi magana tsakanin ni da shi. Mun Wauki minti goma sha biyu kenan, ba wanda ya yi cikakken motsi a cikinmu, na ga ina Satawa kaina rai da lokaci, sai na mi?e na isa ga Wan ma'ajin takardun Dad na Wauko biro da takarda.

"Me ya kawo ka ne?"

Shi kawai na rubuta na mi?e na isa na mi?a masa, sai da ya Wauki mintuna biyu, sannan ya mi?o hannu ya karSa.

"Cewa aka yi in zo in gani in kinyi mini." Na karanta,a lokacin da ya taso shi ma ya mi?o mini.

"Ka koma ka gayawa wanda ya turo ka na ganka, cewa ba ka yi mini ba,ni Yasmin a ?ara gaba." Na mi?a masa.

Sai a lokacin ya Wago kai ya kalleni, sai na ga ya yi murmushi, irin na isa ya mayar da kan shi.

"Dole ma in yi miki, tunda mu ba ma saSa maganar iyayenmu,ki sani, ba ki tsarin cikin matan da zan iya aure, darajar Sarki kawai za ki ci." Ya mi?o mini.

"Ka tuna,ni ce wacce zan zame maka masifa, idan kuma ka kuskura ka tsallake Waya daga cikin dokokin da zan dinga gindaya maka, zan bayyanar da boyayyen sirrinka a gaban Sarki!"

"Na gama da ke, tun da zan zamo mijinki."

"Ba ni da lokacinka, ina kuma gargaWinka." Na mi?a masa, na koma cikin gida.

Ina laSe ta labule na ga ya rubuta wani abu ya ajiye, sannan ya yi gyaran murya, sai ga su sun shigo a guje, ina kallo ya yi wa Waya daga ciki magana, amma ko shi wanda ake wa maganar sai da ya sunkuyo kusa da shi sosai, sannan ya ji abin da ake cewa, to balle ni da ke laSe a bayan labule.

Cikin rawar jiki na ga ya sa hannu a aljihu ya fito da wasu dogayen takardu da biro ya mi?a masa da sauri ya sunkuya bayanshi, sai na ga ya Wora a kai yana rubutu, ya ajiye.


Sorry,kin ji." Na Waga kaina.

"Thank you."

"Je ki ciki kiyi hidimar ki zan zo miki da labari mai daWi, nima dama ba san auran nake ba,ke tashi ma mu tafi tare,in ajiye ki gidan Salwa da dare na aiko a Wauke ki kin ji?" Na ce to.

Na mi?e na shiga gida na Wauko Wan guntun mayafi na rufe kaina da shi, wanda riga da siket ne na atamfar Super Holland ce a jikina wacce ake kira da suna A daidaita Sahu, inji mutanen Kano,mu kuwa muke ce mata Open Neck.

Da kuka na shiga gidan Aunty Salwa.

Aunty Salwa ta Zauna ta dinga lallashina ina gaya mata abin da ke damuna, da ?yar na ?washe labari na gaya mata, tun farkon haWuwata da shi da irin fansar da ya Wauka a kaina,Ni kuma da ramuwar da nayi na ba ta takardar zancen da muka yi da shi yau da ?arfe uku.

Ta yi shiru na tsaya kusan mintuna ta?was, sannan na ga ta juyo da hankalinta gare ni.

"Haba Yasmin,kada ki bayar da kanki fa, kada ki zubar da ajinki,ki tuna ke ce macen da ya kamata a ce kin tsunduma kanki gidan sarauta, saboda ?yawun da Allah ya yi miki.

Ki kalleni ki gani,?yawuna fa ya sani auran Wan manyan mutane,ki sani dama fa ajinmu ya wuce na ?ananan yara, balle ?a?an talakawa."

"Gaskiya Aunty ni dai ina son Anwar,ko da kuwa zai dinga yin dako yana ba ni abinci ni shi nake so, balle fa da aikinsa."

"To yanzu Yasmin ya ki ke so ayi miki? Mu haWa kai mu kunyata mahaifinmu,ko kuwa? What do you want?"

Ta matso ta ?ara dafa ni.

*Haba ?anwata me yasa ba zaki ha?ura ki bi umurnin iyayenmu ba, alhalin su suna yi mana abin da duk muke so,in na tambaye ki zaki iya ba ni amsa tsakaninki da Allah?"

Na Waga mata kai, saboda kuka ya hana ni magana.

"Ba shi da ?yau ne?"

Nan take na karanto fuskarshi a idanuwana, tabbas ?yaky?yawa ne, wanda ba zan iya misalto ?yansa ba, na tuno ?wayar idaniyarsa da ta kalleni fara ?al, kamar kullum a ruwa take ajiye,?wata miliyan Win gashin bakinsa kuwa daidai fuskarshi.

Na Wan nutsu ina tunano mai irin gashin bakin a take na tunano (Craig David), shahararren mawa?in turanci, sai dai na san Faisal ya fi shi ?yau nesa ma ba kusa ba, sannan shi Faisal fari ne, irin farin da za mu iya cewa yalo-yalo.

"To me ye ba?ya so ne a tare da shi, wanda har yasa ki ka tsane shi?"

Maganar Aunty ta dawo da ni daga karanto fuskar Yarima da nake yi,ni ta?amar shi ce take ba ni haushi, kamar fa shi ne Sarkin fa, yanda mutane ke yi masa, Aunty ga shi azzalumi ne,kin ga gidan yarin da ya kai ni kuwa, wallahi sai kin yiwa mutanen ciki kuka,in kuwa kina da saurin jin tsoro,ke da bacci sai an dage da yi miki addu'a."

"To shi kenan ma,kin ga yanzu aikin samun lada ma ya zo gare ki, sai ki yi ha?uri,ki aure shi ko don taimakawa waWanda ke gidan yarin a sannu kuma duk ki san yadda za ki yi ki raba shi da halayyar da ba ?ya so,miji fa Yasmin dole ne fa ki juya shi. Yasmin kin ma bani dariya ko da yake dole ne,ki ruWe tunda har yanzu yarinya ki ke,ko me sanin ki da namiji miji ya fi shi.

Tunda shi namijin waje zance ne kawai da kalaman so, amma fa kuma ki sani duk inda sarauta take, a?wai ?ASAITA, ta musamman a wajen, ba kuma za ki iya raba jinin sarauta da ita ba ke duk sarautar da ba ?ASAITA,ai zaki ga ma ba ta da ?arfi, saboda haka, kema fa sai kin koya."

Hankalina ne naji ya ?ara tashi, kenan ni ba ni da mai goya mini baya? A nan take na yi tunanin ko in gudu zuwa Adamawa su ma in gaya masu,wata?ilan na samu a raba ni da wannan auran. A take na yi tunanin ban ?yauta ba, tunda ban cewa Dad ba na so ba,bai kuma sani ba, balle in ce ya tilasta mini.

Ba ni da wata hanyar fita, maigadin gidan Aunty ne ya shigo da rawar jiki wai an yi ba?i, Aunty ta tambaye shi maza ne ko mata? Ya bata amsar maza ne. Ta mi?e ta shiga Wakin mijinta Uncle Abdul?adir ta gaya masa, doguwar riga ce ta shan iskar maza ce a jikinsa ya fita.

Cikin mintuna ba?wai sai ga shi ya shigo a nan ne yake gaya mana,Yarima ne yake nema na, saboda haka mu bayar da falon zai shigo. Takaici zan ce ko ba?in ciki,ko haushi,ni dai zan iya haWa su gaba Waya in ce su ne a zuciyata, amma sai na ga Aunty har da turaren Humra Wan Maiduguri shafa mini, ban da wanda ta fesa mini ta ja ni da tsiya sai na yi ?walliya kada ya fahimci na yi kuka.

Amma na ?iya, na ce gara ya san ba na son shi tun yanzu kada ma ya yi tunanin son shi nake yi. Bayan ?an mintuna ne na fita falon a inda yake da gayyar jama'ar nan tasa da ke bin shi ko'ina, haushi ya ?ara kama ni.

Kafin in Zauna ma na yi masu alama da hannu su fita da rawar jiki da kirarin nan nasu suka yi waje, sannan na zauna fuska a Waure, cikin sakan uku ma na jini ba na ma son ganin shi, na mayar da kaina na kifa a cinyata.

Ban Wago kaina ba, amma daga ?wancen da kaina yake na karkato na kalle shi, bayan mintuna kamar goma da zamanmu falon wanda ya yi tsit, shi ma maganar da naji ya yi ita ta bani mamaki wacce ya yi cikin sanyin murya.

"Sorry about what happened last time Sarki ne ya yi mini faWa sosai, ya ce inzo in ba ki ha?uri."

Ina kallonshi daga ?wanciyar cinyar nan da na yi,yasa hannu ya cire gilas Win fuskarshi ya ajiye shi gefe Waya, sannan ya mi?e tsaye ya iso inda nake zaune, ban ko motsa ba, ya mi?o mini ambulan ?atuwa mai ruwan (pink) na sa hannu na karSa,bai ce komai baya ya juya ya tafi. Ina kallo ya mayar da gilashin fuskarshi ya juya ya ?ara kallona, sannan ya yi gaba.

Na mi?e na shiga Wakin Aunty,tana ?wance a gadonta, na mi?a mata ambulan Win. Aunty ta buWa, sai ga katin ban ha?uri ?ato,dana nuna ana son ka,I love You, Greeting Card,sai takarda inda muka buWe muka karanta.

"Ni ma ba da son zuciyata zan aure ki ba, saboda ba zan iya yi wa mahaifina gardama ba, na san abin da ke damun ki, shi ne ba?ya sona, kamar yanda nima zuciyata take ?una in na tuna ba ni ne na zaSi matar da zan aura ba.

A matsayinki na mace kuwa, na san ke taki zuciyar tafi tawa ciwo da ?una, da tsana ta, amma ki yi ha?uri, rayuwar da muka tsinci kanmu kenan."

Husband

Na ?ara narkewa da kuka.

"Aunty bana son shi, Aunty guduwa zan yi."

"Ai kuwa da kin yi wayon banza,a ce kin wula?anta naki uban a idon duniya, namiji ma ya yi ha?uri ya bi doka da umarnin iyayensa, sai ke mace. Haba My sister don't be a silly girl mana."

Ta taso ta iso inda nake ?wance, ta Wago ni ta rungume.

"Ki tuna Yasmin mu uku kaWai mahaifinmu ya haifa,ki tuna gaba Wayan duniyar nan mu ya sawa ido, ya ga mun zama ?a?a nagari,ki tuna cikinmu ba wacce yafi so da ?auna sai ke,mu ?an uwanki mun sani, duk wanda yake tare da Dad ya san ke yafi ?auna. Ki tuna ba shi da iyaye sai mu kawai gare shi.

Amma a ce kece za ki ci mutumcinsa a idon duniya. Haba Sister, kada ki yi mana haka mana,ha?uri shi ne naki,kin san halin sarauta, yanzu haka an gama aikawa duniya da katikan gayyatar bikinku,ko kin manta,ki duba ki gani fa yanzu, duk iya sarautar Sarki, amma Dad ya je ya tunkare shi da maganar da ki ka gaya masa ta game da Wansa,kina kallo ko awa Waya ba, sai da Wanshi ya dangane da inda ki ke ya ?as?antar da kansa ya ba ki ha?uri.

Haba Yasmin ya ki keso Daddy ya yi, ya goya ki ko kuwa ya saki Mamee ya aure ki? Iya kacin so kenan. Ke ma Yasmin kin san Dad ya nuna miki shi a fili,ni dai shawara ta a nan shi ne, ki yi ha?uri a yi auranki lafiya,ki nuna murna da farin cikinki a fili duniya ta gani, amma da an gama biki,ki ja matsayinki na mace.

Wato ki zauna matsugunin Wakinki har nan da lokacin da ya kawo kan shi gare ki, ya ajiye duk wata ta?ama da ?ASAITA gefe Waya, ya zo ya ro?i arzi?in kanki da kanki, amma da me? Kin san gidan sarauta da akwai girma, balle na Sarki Jafar, saboda haka sai kin ajiye komai kin dinga fita shan iska, cikin ?walliya mai jan hankali da sauran hidimomin da za su iya janyo miki shi.

Ki tuna Yasmin,ke mace ce fa, wacce ko tsoho ya hango ki sai ya yarda sandar hannunsa dan ?yau,dirin jiki, gashi Yasmin ba inda Allah rage ki, balle ki ce,ni nasan dole ne ma ya so ki. Ki tuna ke mace ce,son Wa namiji baya wuyar shiga zuciyarki,ki tuna mu mata haka Allah ya halicce mu, balle ma kin ce shi ma ?yak?yawa ne."

Aunty ta samu wajen awa Waya tana ta lallashina, har muka koma falo,mun buWe talabijin, gidan talabijin na kasa N.T.A ya ?yallo sanarwar auranmu da harshen Turanci.

_His Highness, the Emir of Plateau, wishe to invite the general public, to the wedding ceremony of his son,Prince Faysal,on 27th June, 2005, at Emir's place at Jos._

Hankalina ya ?ara tashi, na mi?e na canja tasha na mayar gidan talabijin Win jaha na dawo na rabka tagumi. Aunty dai ba ta ce komai.

?arfe ta?was da rabi na dare su Aunty suka mayar da ni gida ita da mijinta Uncle Abdul?adir. Na samu Dad shi ma da Mamee a falonmu na gida suna ta hirarsu.

Mamee kuwa ?an bautar aure ana ta yiwa Dad susa a kai, har ma sai na ji kunyarsu ta kama ni, abin da ban taSa ji ba ko don an ce za'a yi mini aure ne? Oho. Ya zaunar da ni ya ?ara yi mini nasihohi da ban ha?uri da sa mini albarka.

Kalaman da ya yi amfani da su,su suka ?ara ?wantar mini da zuciya na ji na ha?ura. Haka ma Mamee kullum sai ta yi mini huWubar da zata ?ara ba ni ?warin gwiwa.


*?ASAITA BOOK 1*


*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*


Page 8


Yau ne ranar juma'a, wanda ya kama ashirin da bakwai ga watan Yuni, wacce ta zo daidai da ranar Waurin aurena da Yarima Faysal mutumin da sai a wajen harkar biki muka haWu da shi, tun a ranar da ya je gidan Aunty rabona da shi. Gaskiya ni kaina na san na gaji da hidima kala-kala, wanda tun saura ?wana goma Waurin aure ake ta yin ta.

Garin Jos kuwa,ba masaka tsinke, wanda a wajen hidimomin nan na dinga ganin manyan mutanen da sai a talabijin nake ganinsu. Tsayawa ambatan fatikan da hidimomin da makaWan da suka halarci wannan hidimar aure namu,Sata lokaci ne saboda Allah ya yi yawa da su.

Abu Waya ne ba zan manta ba, shi ne ?an wa'azin da suka kai mana ziyara,a matsayin gudummawar su, wanda suka yi a babban masallaci na Jos washegari da aka kai ni gidan Yarima kenan, ranar Lahadi a kan biyayyar aure suka yi shi. Tabbas a ranar jikina ya yi laushi, amma ragowar hidimar sai dai in ce Alhamdulillahi.

Ri?e nake da Daddy gam,ina ihu zan ce ba kuka ba,a lokacin da ya gama yi mini nasihohi wanda zan iya cewa uba ke yi kafin a kai ?arsa gidan miji, wanda suka haWu da ragowar ?an'uwansa aka yi mini,fita da ni daga falon Dad ita ce ta zamo tashin hankali.

Da ?yar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login