Showing 24001 words to 26971 words out of 26971 words

Chapter 9 - KASAITA BOOK 1 COMPLETE PDF BY MARYAM KABIR MASHI.doc

"Sai kin shigo Aunty." Na mi?e a fusace.

"Yasmin zauna." Na ji ya faWa. Na juyo na kalle shi sannan na kalli Aunty. Aunty ta daka mini harara na koma na zauna, amma sai na kawar da fuskata Wayan gefen.

"Aunty kin ga matsalar da muke ciki kenan ni da Yasmin ba yanda za'ayi in ce tayi abu ta yi shi, alhalin ta hakan za mu samu jituwa, amma na yi iya ?o?arina ina ?as?antar da kaina ina bin abin da ta umarce ni, yanzun kin ga an kusa ?wana ashirin da ce mata ta yanke farcinan hannunta, amma ban isa ba."

Aunty ta juyo ta kalleni, "Yasmin tashi ki shiga ciki ina zuwa."

Na tashi cikin fushi na yi gaba, har sai da na yi wanka na shirya sannan Aunty ta shigo a inda ta same ni falon sama.

"Yasmin,duk na fahimci matsalarku, ba ta wuce jiji da kai duk ya gaya mini irin yanda ku ke tafiyar da rayuwarku. Na ba shi ha?uri. Yasmin ya ce baki girmama shi,in ya aiko ki je, sai ki mayar da Wan aiken da cewa ba ki zuwa.

Ya nuna mini kina kunyatashi a gaban barorinsa,a nan ma kuma na gaya masa kin gaya mini aiken jakadiya ne ba?ya so, ya ce yayi al?awarin ya daina, sai dai ko aike na hidimar gida, yanda yake nuna mini ke ce mai matsalar kin rigaya kin sanya tsanar shi a zuciyarki. Haba ?ar ?anwata, yanzun daWinmu ne a ce mu dinga Satawa iyayenmu rai, kiyi tunani mana, wallahi na san Dad na kuma fiki sanin halayyarsa,kin ga saboda wannan matsalar,za ku iya mugun Satawa.

Ba na mantawa akwai wata rana muka yi rigima ni da Abdul?adir lokacin ina goyan Tahir kin ga bai fi shekara Waya da ?an watanni ba kenan, rigima ta kai mu har gida,kin ga yanda Dad ya yi mini kuwa. Ke a takaice sai da na shekara uku Daddy baya amsa gaisuwata sosai,in ma na samu ya amsa, balle faWan ni ce banida gaskiya. Kinga kuwa a nan ke ce ba ki da gaskiya, duk da nasan ba ?ya son shi, amma ai shi Dad gabansa kin nuna za ki zauna da mijinki lafiya."

Nasihohi da faWa su Aunty ta dinga yi mini,a inda ni kuma ba ni da wata maganar mayar mata sai kuka. Kai a ?arshe na ce mata.

"Aunty ba na son shi,bana son shi, shi ma fa baya sona, jiki na kawai yake wa ?wadayin ya samu Aunty."

Cikin kukana da mayar da kaina saman kujera na ?wanta, Aunty ta Wago ni ta rungume a inda ta gaya mini maganganu masu ?wantar da hankali, sai da taga na Wan samu kaina sannan ta tashi ta shiga wanka,a inda sallar magriba ta kawo jiki.

Bayan sallar magriba ne, sai ga Uncle ya zo Waukar ta, sai dai kawai muka gansu sun shigo tare da Yarima,mu kanmu mun yi mamaki, sai dai kuma tunanin gidan da ake tsaron shi kamar wannan gida, dole ne a san mai shiga da fita, har mota muka raka su Aunty Salwa,ni da Yarima muna tsaye dakarunsa guda biyu suka buWe but Winsu Aunty suka sa musu wasu kaya, ban san ko su meye ba.

A daren ba a ?wana ba, na ga masu aiki na ta???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUW????XYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? haWa wata waya a cikin gidana, wacce na ga an li?a wani ?aramin jan abu a falon ?asa, haka a falon sama. Ni dai iyakaci na idanuwa, sai da ma suka gama, ana gwadawa a ga in ya yi,jin ?arar shi yasa na gane Inner caller abin da ake kiran mutum idan yana nesa.

?arfe sha Waya saura ?wata na dare na ji ?ararrawar nan ta yi ?ara, doguwar rigar bacci ce a jikina tare da ?ar samanta, mai ?yan gaske, har na kallu ba zani ba, saboda na rigaya na yi shirin ?wanciya, amma tunanin abin da muka yi da Aunty yasa na Wauki doguwar alkyabba na Wora ta sama, sai Wan?walinta na rufa a kaina.

Gaskiya a?wai tsoro fita a wannan lokacin, don dai ma ko'ina gidan fitila ce tamkar da rana ne, ?asan falonshi ba kowa, sannan fitilu duk a kashe suke, sai ?waya Waya, wacce ta bayar da kalar duhuwar haske na mayar da ?ofa na rufe kamar yadda na ganta.

Falonshi na sama ba kowa, sai duhu ne a tare da shi, ba wata fitila ko Waya, cikin jin haushi na tura Wakinsa na shiga, tare da sallamata. Fitilar gefen gado ce kawai a kunne, amma ban ga kowa ba a cikin Wakin,sanin zuwan da nayi da rana na same shi ?asa ?wance, yasa na dinga kallon ?asan Wakin, amma ban ga kowa ba.

Wucewa na yi barandar shi inda na san ya cika zama, shi ma baya nan, na le?a kaina ?asan barandar, amma ban ga kowa ba, sai ma na ji tsoro ya kama ni da baya da baya na dinga tafiya,wai ni gudun kada in juya wani abu ya kama ni,banyi aune ba sai kawai na ji nayi karo da wani abu ta bayana, kafin in yi ?o?arin juyowa sai na ji an rungume ni gam,an sa gefen fuska a tawa fuskar.

"Yasmin gani nan." Ya faWa cikin muryar raWa a hankali na bi na zame jikina,a inda na bi ta gefensa na wuce na zauna kujerar kusa da ni, wucewa ya yi saman gado ya zauna, sannan na ga hasken fitila ya gauraye Wakin.

Maganarsa a hankali take fita, "Dama kirawo ki na yi saboda ina jin yunwa, don Allah ki sama mini wani abu in ci, ko da shayi ne."

"Ina kicin Win?"

"Yana ?asa."

Na mi?e na nufi ?asa, lokacin da na ji jikina ya yi mini sanyi. Firji na gani, ina buWashi na ga cike yake da kayan kicin,alayyahu ne,nama,salat,tumatirin gwangwani,kai tarkace na kicin dai gasu nan birjik.

A nan take na yi tunanin haWa masa salat, na kuwa cire mayafin da na yafa a kaina na ajiye gefe Waya, haka alkyabbar saman kayan baccina, cikin ?an?anin lokaci na gama yanka salat Win,?wai kawai nake jira ya dafu, madadin in tsaya haka nan sai na yi tunanin haWa masa matsatstsan lemo da abarba.

Miser ta matse lemo nasa na matse shi, abin ka ga na'urar bature, haka kuma injin Win markaWe na bature ya markaWe mini abarba (Blander), rashin sabo da dogayen kaya yasa na ji rigar saman na damuna, amma dole haka na ha?ura da ita.

Bayan na tace su ne, na samo ?an?ara na jefa a cikin Wan siririn dogon kofin da na gani mai murfi yalo (jug), shuga Wan kaWan na saka masa na ga ?atuwar ?walbar fulebo, ta sitirober (Strawberry).

"Sannu da aiki." Na ji an ce daga bayana.

*?ASAITA BOOK 1*


*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*


Page 13


Na yi saurin firgita na nufi inda alkyabbata take na Wauka na saka ta.

Farar singilet ce a jikinsa da dogon wando, wannan yasa ban ?ara juyawa na kalle shi ba, duk da dama jingine yake a jikin ?ofar shigowa ya harWe hannayensa saman ?irjinsa.

"In kin gama ina sama."

Ban amsa ba ni dai na ?agu in gama in koma in ?wanta.

?arfe sha biyu da mintuna goma na kammala komai, cikin tangarayen nan nasu na sarauta a ciki na haWa masa haWin salat Win, na jera a wani ?yak?yawan faranti.

Ina shiga Wakin nasa yana ?wance a ?asa kamar yanda na same shi da rana, na iso kusa da shi na ajiye kayan, ya tashi zaune.

"Za ki ci?" Na girgiza kaina.

"To na gode, shi kenan dama,mu je in rakaki."

Na mi?e na fara yin gaba, zuciyata ta cika dam da daWi. Ina tafe yana biye da ni har ?ofar gida ta ?asa, na juya na kalle shi.

"Mu je in kai ki gida ko,ko ba?ya jin tsoro?"

Ban dai samu yin magana ba.

Yana bakin ?ofata ya dafa ta,ni kuwa ina daga cikin gida na ri?e ?ofar alamar zan rufe, ganin yana murmushi yasa na tsaya ina kallonsa.

"Na gode Yasmin,sai da safe kin kawo mini karin kumallo (Break fast)."

"Nima ba ni nake yin karin kumallo ba, yi mini ake yi."

"Ina son ci haka nan." Sai naga yana le?en bayana, na ga ya ?ara zare idanuwansa.

"Me ye?" Na tambaye shi da sauri.

"Kamar wani abu ne tafe a bayanki."

Sai na yi saurin sakin ?ofa na fito da niyyar in waiga in ga ko meye, sai na ga ya yi ?ar dariya.

"Ba komai zolayarki nake yi, saboda kin ?i yin fara'a."

Na Wan yi murmushin dole, na koma cikin gida, sannan ya juya ya tafi,ni kuwa na kasa rufe ?ofar da take ri?e a hannuna, ina ta bin shi da kallon mamaki.

Har sai da ya juyo ya Wago mini hannu, sannan na mayar da ?ofa na kulle da gudu na haye sama saboda tsoro. Ina isa madadin in ?wanta sai na cire kayan saman rigar baccina, na buWe ?ofar gaban gidan na fita baranda na runtse idanuwana na ware hannayena duk biyun iska na Waukan gashina a hankali.

Babu wanda ke zuciyata sai Anwar,son shi da ?aunarshi suka dawo mini sabo a wannan daren,shin ko dai dama yaudara ce Yarima ya yi mini yanzu gashi nan ya tunasar da ni masoyina. Na tuna wata rana da Anwar ya zo gidanmu zai tafi, na yi masa rakiya, har ya zauna kujerar motarsa sai na ga ya mi?e tsaye, mamadin ya yi magana, sai na ga ya matso kusa da ni sosai.

A hankali ya ce, "Kalli ki ga yanda bishiyoyin nan ke rausayar jin daWi, saboda sun samu ni'imtaccen wajen ?wanciya."

Ya kawo hancinsa gab da nawa, sai na ji ya ce, "Haka muma wani daren za mu samu ni'imtaccen ma?wanci."

Idanuwana a lumshe ina ji ya sumbaci wuyana, yanda tsigar jikina ta tashi a wancan lokacin, haka na ji ni a yanzu.

Mamadin inji farin ciki, sai na ji lemar hawaye na gangaro mini,saboda tunaninmu ya zama mafarki,ko a wane hali yake ciki yanzu? Tunanin da nake so in kawar a zuciyata,amma sai nema yake ya haye mini,wai tunanin Yariman da yake babban ma?iyina na yi tsaki a daidai lokacin da na tuno ni bayana ?wance a ?irjinsa.

"Allah ya saka mini." Na faWa tare da buWe idanuwana, na shige cikin gida, har na kama ?ofar gidan zan rufe, sai na hango Yarima a barandarsa yasa hannuwa a aljihu yana kallon sama, na yi saurin mayar da ?ofata na kulle. Abin ka ga ?ofa mai gilashi ce, sai na Waga labulan na le?o yanda na barshi haka yake, na yi tsaki na wuce na yi ?wanciyata.

Bacci zo mana, amma kamar an busar mini da idanuwana,ko me ye dalili? Oho, na mutstsuke idanuwana tare da runtse su na yi lamo, amma babu alamar bacci a idanuwana. Ni kuma na kasa sanin me ya hana ni yin sa,a zuciyata na ji ina so na ?ara le?awa in ga yarima ya shiga Wakinsa ko kuwa yana nan a tsaye.

Shin dama haka yake yi ko kuwa yau ne kawai? Na mi?e na je na Waga labulan ?ofata,yana nan a tsaye, amma yanzu ya Wan sunkuya ya dafa Wan abin barandar wato gilashi mai zagayen nan. TaSe baki na yi na koma, meye dalilinsa na ?urawa dakina idanuwa,ko yana nufin nima irin sa ce mai tsayuwar dare, haka na faWa gadona na tura kaina a ?ar?ashin filo, sannan na Wan samu nutsuwa.

?arfe goma na safiya na samu na farka daga saman gadona. Baccin bayan sallar Asubahi da na samu na yi ta da ?yar, shi ma na san saboda kiran sallar masallacin cikin gidan shi yasa, wanda ake yin shi tamkar a ?ofar taga ta.

Na samu tsayin awa Waya, sannan na fito falon ?asa,wayata da ke rataye a hannuna ita ce ta Wauki ?ara, ina karawa a kunnena, sai na ji an ce.

"Ina jiran Gimbiya in ta tashi,abincina nake son ci." Sai a lokacin na tuna da ya ce yana cin abincin gidan na safe, na taSe baki a lokacin da na isa Sangaren da nake yin karin kumallo.

Su Musulma na zazzaune suna jirana, da sauri suka mi?e suka mi?a gaisuwarsu,a inda na zauna na bubbuWe abin da su Asiya suka girka mini,kunun gyaWa ne mai Wauke da lafiyayyar madara, tare da farfesun dagwargwajajjan naman kaza, wanda babu ?ashi ko Waya a jikinsa, gefe Waya kuma biredi ne wanda aka yi shi da faWi, tamkar an yayyankashi.

Ban da kunun aya wanda mutumina ne,ni na ce kullum ina bu?atar a dinga yi mini shi, amma mai kaurin gaske, cikin wata tangaran doguwa kuma tsire ne ya sha kayan haWinsa sai Waukan ido da hanci yake, gefe Waya kuwa sinasir ne shishshimfiWe a ?wanan tangaran.

Na umarci su Mansura da su samo farantai su shirya su,su kai gidan Yarima su ce ga ni nan zuwa, haka aka yi. Ina shiga na same shi a sashen cin abinci ya kishingiWa,siket da riga ne na atamfa ?ar Holand a jikina, Winkin mai shaf ne (fitted), amma buWaWWan wuya da dogon hannu ne, sai mayafi ?arami da na lulluSe kaina da shi.

Atamfar Koriya ce da Wishi-Wishin zane baki a jikinta, wanda takalma masu tsini ne a ?afata,su kuma ba?a?e, haka mayafin saman kaina. Daga kishingiWan nan da yake bai tashi ba, har sai da na zauna tukunna ya tashi ya zauna.

"Barka da Asuba." Na ce masa.

"Kin tashi lafiya?"

Na yi murmushi, "ga ni kuwa kaga alama."

"Ya jikin naki?"

"Ya warware."

Na Wan yi shiru, "Ka yi ha?uri don Allah na manta ne da tuni an kawo maka,ni kuma ban tashi da wuri ba."

"Ba damuwa,ni ma ban daWe da tashi ba,yau da ?yar na je masallaci sallah saboda bacci, throughout jiya ban samu bacci ba na rasa abin da ya hana ni bacci.

"Jin daWi." Na bashi amsa. Ya yi Wan murmushi, "ina fa jin daWi ga wanda ba shi da mata." Ya faWa a daidai lokacin da ya rage sautin muryarsa, na Wago kai muka haWa ido da shi, sai na ga ya yi murmushi tare da lumshe idanuwansa tare da buWe su.

"Ko zaki amince ki zama matata,ki kawo mini jin daWin?"

Na girgiza kaina tare da mi?ewa tsaye. "Zan tafi ni." Na faWa, amma sai na tsinci kaina da canjawar murya.

"Kayan abincin jiya na Waki,ko za ki fito da su,dama ni mai gata ne, da an gyara mini Wakin nawa yau Waya dai."

Ban ce masa komai ba na wuce abina.

"?inkin ya yi miki ?yau." Na ji ya faWa a lokacin da na juya na tafi,a zuciyata na ce ka ?ari kinibibinka ni dai ba zan taSa zama tare da kai ba,mayaudari,in ji da kunnena ka ce ba ka sona, sai yanzun don an hana ka zuwa wajen ?a?an turawa, shi ne za ka dinga kashe mini muryar kinibibi. Na gangaro na ajiye kayan kicin na yi gaba, zuwa gidana.

An samu ?wanaki shida kenan yanayi mini ire-iren waWannan tsirfar, ban da kallo da yake bina da shi, idan ina zaune a saman dutsen da nake hutawa, amma ko da wasa ban damu da abubuwan da yake yi ba, wani lokacin ma haushinsa nake ji, sai dai kuma abu Waya da ban gane shi ba, shi ne idan ina tare da shi duk jikina sai ya yi sanyi,ko magana ba na son yi.

Kuma idan na san yana waje a zaune, zan ga ina yawaitar kallon wajen,ko me ye haka kuma? Ni dai na san ina yawan tunanin Anwar wanda nake ta mafarkin ya zama angona,shekaru huWu kenan, amma yau rana Waya mafarkina ya zama dirama.

Na wayi gari da safe, ranar cikon kwanaki ta?was, wanda ya zamo daran jiya muna tare da Yarima har ?arfe Waya na dare,wai dole sai na tayashi hira,a irin zaman da muke yi ne a falo talabijin na ta aikin yin hidimominta, wanda hasken da ke fitowa ta jikinta shi ne kawai hasken falon saman da muke zaune.

Cikin mintuna biyar hankalinmu ya koma ga wani fim da suke yi wanda yaro da yarinyar fim Win suke zaune suna hirarsu, kamar dai mu sai naga yaron ya mi?e ya iso inda take zaune ya tsugunna daga nan ya yi mata wata magana wacce ta ?unshi aure.

"Za ki aure ni, Please." Sai na ga yarinyar ta Waga kanta tare da ri?e hannunsa ta tashi tsaye da sauri. Abin ka ga marasa kunya sai suka kama tsotsan bakin juna, ta wutsiyar ido na ga Yarima ya ?ura mini ido.

?an minti Wayan nan da na yi ina kallon Yarima ta wutsiyar ido, sai kawai na ji takun kiWan talabijin Win ya canja kallon farko ban ?ara maimaitawa ba, na mi?e jikina na rawa ko sallama babu na sauko da saurina, sai gidana. Ina isa gadona na faWa sai kuka. Anwar na dinga kira da ?arfi, saboda shi ne mutumin da yake ?wance a zuciyata.

Ko da wasa ban yi zaton Yarima zai biyo bayana ba, asali ma ban ji ya shigo Wakina ba, sai dai jin an zauna gefen gadona na ji anyi, na Wago da sauri,dama fitilar gefen gadona ?waya Waya ita ke kunne,ido muka haWa da shi.

"Wa ye Anwar Yasmin? Ina ?o?arin in ga na mallaki zuciyarki da gangar jikinki gaba ki Waya, ashe duk ban sani ba da wanda zuciyarki ke ?auna, na yi da na sani a yanzun da nine na fara sakar miki jikina, saboda samun ?wanciyar hankalin junanmu."

Ya mi?e tsaye yasa hannuwansa a aljihun wandonshi, wanda dama T.shirt ce a jikinsa, tsayuwar da ya yi zata kai ta mintuna ta?was, sannan ya juya ya tafi. Tabbas ban ji daWi ba, ban kuma so a ce yajini ina ambaton sunan masoyina ba.


_To masu karatu sai mun hadu a littafi na biyu, wanda tare suka fito._

_Taku har kullum: Maryam Kabir Mashi_








 "$&NPRz|~?????? ? ? ? ? ? ?
?
?
?????????????????????dfh?!?!?!?#?#?#?&?&?&?)?)?)?+?+?+?.?.?.????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?. 333?5?5?5?5?5?5?7?7?7?8?8?8$;&;(;<<<4<6<8<?>?>?>>@@@B@ D"D$DdFfFhFfHhHjH?H?H?H?I?I?I?J?J?J?M?M?M?N?N?N?N?N?NOO
O?O?O?O0Q2Q4Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?Q?R?R?R>S@SBS?S?S?S?S?S?S.T0T2T?T?T?T?T?T?T?U?U?U6V8V:V?W?W?W?W?WXXXXRYTYVY?Y?Y?Y[[[?[?[?[T\V\X\?\?\?\]]]Z]\]^]?_?_?_PbRbTbVb?b?b?b?d?d????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?d?d,e.e0ePeReTeVe~e?e?e?e?e?e?e?e?e?e?e`hbhdh
k kk?n?n?nbrdrfr?t?t?twwwZy\y^y?z?z?z?|?|?|?~?~?~ ?"?$???????ăƃȃ??????,?.?0????N?P?R??????????????????????????????????????????????????????????????????????????H>?@?ҒԒ֒”ĔƔ????–ΘИҘJ?L?N?@?B?D?ҜԜ֜
? ????????F?H?J?ʤ̤Τ??????,?.?0? ?"?$???????t?v?x???????>?@?B?Z?\?^?|?~?????????????޺??????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?? ???8?:??l?n?p?r?v?x?z?Կֿؿ ?"?$?????????????????????????D?F?H???????????????????t?v?x??????????~?????B?D?F???????????????? ???????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??? ??????j?l?n?H?J?L?(?*?,???????*?,?.?????????????:?????>?@?B?????????????BDFprtdfh???
?????????x z | b d f ????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hf ????????? HJLN|~?? prt???`bd???"$&?????????
 68:prt?????????? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????HPRT????!?!?!j#l#n#?$?$?$?%?%?%0(2(4(?)?)?)*+,+.+N.P.R. 0"0$0B2D2F2~3?3?3\6^6`6?8?8?8?:?:?:?<?<?<?>?>?>?A?A?A?C?C?C~E?E?EG
G G?G?G?G$I&I????????????????????????????????????????????????????????????????????????H&I(I.J0J2JJJLJNJ8L:L [L[N[P[?[?[?[?]?]?]?^?^?^?_?_?_?a?a????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?a?a2c4c6c|c~c?ceeee>e@eBeDelenepe?e?e?e?e?e?e?e?e?f?f?f^i`ibi?k?k?k?m?m?mnnn?o?o?ozr|r~r?t?t?tvv
v.v0v2vw w"w?w?w?w?x?x?xPzRzTzF}H}J}X????????????????????????????????????????????????????????????????????????HXZ\??????4?6?8??????@?????????????p?r?t?$?&?(?"?$?&?l?n?p??????????????????????̎ΎЎ4?6?8?ȏʏ̏(?*?,???????̑ΑБ??? ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????ؓړܓ8?:? ? ????????b?d?f??? ???
????2?4?6?n?p?r?l?n?p?(?*?,???????????????|?~?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????????????????????????|?~?????????j?l?n????F?H?J????l?n?p???????
? ??>?@?B??????????.?0?2???????P?R?T?????????????6?8?:???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????????.?0?2?>?@?B????d?f?h?~?????????????????@?B?D?d?f?h???????<>@?????????LNP~??


?
?
?
?
?
?
2 4 6 ? ? ? ?  ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H    F H J r t v x ? ? ? ? .
0
2
?
?
?
bdf?????????68:`bd>@B?????????468???&(*npr????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H? (*,???Z \ ^ ? ? ? ?"?"?"d#f#h#?$?$?$?%?%?%?&?&?&?'?'?'?'?'?')))t)v)x)?)?)?)~+?+?+N-P-R-?-?-?-z0|0~0f3h3j3?5?5?5?7?7?7:::=
= =????????????????????????????????????????????????????????????????????????H =?>?>?>p@r@t@"B$B&B?B?B?B?E?E?E`GbGdGII IJ@JNJPJRJ?J?J?J?J?J?JRLTLVL?L?L?LOOOzR|R~R?T?T?T?W?W?WpZrZtZ?[?[?[
] ]]^^^P_R_T_ a"a$abbdbfb????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hfbhb?b?b?b?b?b?b?b?b?b?b?bcccc?e?e?e?g?g?g8j:j?@???????j?l?n???????ҖԖ֖&?(?*???????????????????????????*?,?.???????,?.?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H.?0?????????????\?^?`??????????^?`?b???????̮ήЮ??????V?X?Z???????|?~???????????εеҵ???????.?0?2?4?¶Ķƶ???h?j?l?T?V?X???????:??@?B?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HB?D????h?j?l?Z?\?^?x?z?|?@?B?D?b?d?f?????????????????????????D?F?H???????\?^?`????????? ?j?l?n?????????????:??h?j?l???????????????????J?L?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HL?N?????????????6?8?:????????????????????
? ?\?^?`??????????t?v?x?l?n?p?????????????D?F?H???????n?p?r????b?d?f??????????????????????PR????????????????????????????????????????????????????????????????????????HRT246.02????
?
?
> @ ` b d f ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? lnp???(*,TVX??? "??????`bd??????NPR???????????????????????????????????????????????????????????????????????????H? BDF??????TVX"$& "!!!b"d"f"h$j$l$?&?&?&V(X(Z(?*?*?*?*?*?*H+J+L+?+?+?+?+?+?+?-..000,2.202?3?3?3?6?6?6?8?8?8H9J9L9????????????????????????????????????????????????????????????????????????HL9?:?:?:&;(;*;?<?<?<?<?<?<?=?=?=?=?=?=???????@?@?@?A?A?ADBFBHB?C?C?C D"D$DrDtDvD?D?D?DXEZE\EHHH?H?H?H IIII@I?I?I?I*J,J.J`JbJdJ?K?K?K?L?L?L????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?LhMjMlM?M?M?M?P?P?PQQQxQzQ|Q?Q?QR?S?S?S
V VV@XBXDX?Z?Z?Zj[l[n[]]]?]?]^^"^$^&^(^P^R^T^|^~^?^?^?^?^?^?^?_?_?_?`?`?`?`?`?`8a:a ? ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H ????????ފ??????????>?@?B????v?x?z?֑ؑڑ??????n?p?r????d?f?h?????????????ښܚޚZ?\?^?B?D?F?ܞޞ???????????n?p?r???????ޡ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??8?:? ? ???????ҦԦ֦???????????????????????*?,?.?ЩҩԩT?V?X?t?v?x?αбұ??????? ?"?$?L?N?P?R?????????̴δд???????????6?8?:?,?.?0?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????̿οпl?n?p?t?v?x???????????????????????????????
? ??H?J?L? ??????:?????????????
? ???
?J?L?N???????.?0?2??? ???????v?x?z?
? ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H ???
? ?????????????????????
?????????????????????????????????????????F
H
J
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
    P R T V ? ? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H? ? <
>
@
n
p
r
?
?
?
RTV??????HJLZ\^???\^`HJL???XZ\????PRT$&(?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??>"@"B"?$?$?$R'T'V'D*F*H*,,,"-$-&-?.?.?.>1@1B1D3F3H3?5?5?5?7?7?7?7?7?7?7?78P8R8T8t8v8x8?8?8?8f9h9j9?:?:?:?<?<?<?<?<=?=?=?=?>?>?>????A?A????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?A?A|D~D?DJFLFNF?H?H?H?J?J?J:LL?N?N?N?P?P?P?R?R?RXTZT\T^T?T?T?T8U:UU@UBUDUFUHUJU??????????????????????????????????????????h?0?*"$&PR|~????? ? ? ? ?
?
?????????????????????????????????????????fh?!?!?#?#?&?&?)?)?+?+?.?.33?5???????????????????????????5?5?5?5?7?7?8?8&;(;<<6<8<?>?>@@B@"D$DfFhFhHjH?H?H?I???????????????????????????I?I?J?J?M?M?N?N?N?NO
O?O?O2Q4Q?Q?Q?Q?Q?R?R@SBS?S?S?S???????????????????????????S?S0T2T?T?T?T?T?U?U8V:V?W?W?WXXXTYVY?Y?Y[[?[?[V\??????????????????????????V\X\?\?\]]\]^]?_?_RbTbVb?b?b?d?d.e0eReTeVe?e?e?e?e?e???????????????????????????e?e?e?ebhdh kk?n?ndrfr?t?tww\y^y?z?z?|?|?~?~"?$?????????????????????????????????ƃȃ????.?0???P?R?>?@?Ԓ֒ĔƔ??–ИҘL?N?B?D?Ԝ??????????????????????????Ԝ֜ ??????H?J?̤Τ????.?0?"?$?????v?x?????@?B?\???????????????????????????\?^?~????????????????:??n?p?r?x?z?ֿؿ"?$?????????????????????????????????????????????F?H?????????????v?x???????????D?F????????????????????????????????????????? ????l?n?J?L?*?,?????,?.????????????????????????????????????>???@?B?????????DFrtfh??
??????z | ??????????????????????????| d f ?????? JLN~??rt??bd??????????????????????????d??$&??????
 8:rt????????????????????????????????RT???!?!l#n#?$?$?%?%2(4(?)?),+.+P.R."0$0D2F2?3?3???????????????????????????3^6`6?8?8?:?:?<?<?>?>?A?A?C?C?E?E
G G?G?G&I(I0J2JLJNJ??????????????????????????NJ:L [N[P[?[?[?]?]?^?^?_?_?a?a4c6c~c?ceee@e??????????????????????????@eBeDenepe?e?e?e?e?e?e?f?f`ibi?k?k?m?mnn?o?o|r~r?t?t???????????????????????????tv
v0v2v w"w?w?w?x?xRzTzH}J}Z\????6?8????>?@?????????????????????????????????????r?t?&?(?$?&?n?p???????????????ΎЎ6?8?ʏ̏??????????????????????????̏*?,?????ΑБ????????ړܓ:? ???4?6?p?r?n?p?*?,???????????????????????????????????????~?????????????????????~???????l?n???H?J???n???????????????????????????n?p????? ??@?B???????0?2?????R?T?????????8?:?????????????????????????????????????????????0?2?@?B???f?h?????????????B?D?f?h?????>??????????????????????????>@??????NP??

?
?
?
?
4 6 ? ? ?    H ??????????????????????????H J t v x ? ? ? 0
2
?
?
df??????8:bd@??????????????????????????@B??????68??(*pr???*,?????????????????????????????\ ^ ? ? ?"?"f#h#?$?$?%?%?&?&?'?'?'?'))v)x)?)?)?+?+???????????????????????????+P-R-?-?-|0~0h3j3?5?5?7?7::
= =?>?>r@t@$B&B?B?B?E?E???????????????????????????EbGdGI I>J@JPJRJ?J?J?J?JTLVL?L?LOO|R~R?T?T?W?WrZtZ??????????????????????????tZ?[?[ ]]^^R_T_"a$adbfbhb?b?b?b?b?b?b?b?bccc?e?e???????????????????????????e?g?g:j?@?????l?n?????Ԗ֖(?*??????????????????,?.???????????????????????????.?????.?0?????????^?`???????`?b?????ήЮ????X?Z???????????????????????????Z?????~?????????еҵ?????0?2?4?Ķƶ??j?l?V?X??????B?D???j?l?\?^?z?|?B?D?d?f?????????????????F?H?????????????????????????????????^?`?????? ?l?n??????????j?l?????????????L?N?????????????????????????????????????8?:?????????????
? ?^?`???????v?x?n?p?????????????????????????????????????F?H?????p?r???d?f???????????????RT4602??????????????????????????????
?
@ b d f ? ? ? ? ? ? ? ? np??*,VX?? ?????????????????????????? "????bd????PR??DF????V??????????????????????????VX$& "!!d"f"j$l$?&?&X(Z(?*?*?*?*J+L+?+?+?+?+.??????????????????????????..00.202?3?3?6?6?8?8J9L9?:?:(;*;?<?<?<?<?=?=?=?=?????????????????????????????????@?@?A?AFBHB?C?C"D$DtDvD?D?DZE\EHH?H?HII>I@I?I???????????????????????????I?I,J.JbJdJ?K?K?L?LjMlM?M?M?P?PQQzQ|Q?QR?S?S VVBX??????????????????????????BXDX?Z?Zl[n[]]?]^^$^&^(^R^T^~^?^?^?^?^?^?_?_?`?`?`???????????????????????????`?`:a ? ?????Ԧ֦???????????????,?.?ҩԩV?X?v?x?бұ??????????????????????????????????"?$?N?P?R???????δд???????8?:?.?0?????οпn?p???????????????????????????p?v?x????????????????????? ??J?L???????????????????????????????????????
? ??
?L?N?????0?2?? ?????x?z? ??
? ??????????????????????????????????????????
???????????????????????????H
J
??????????????????????????J
?
?
?
?
?
?
?
   R T V ? ? >
@
p
r
?
?
T??????????????????????????TV????JL\^??^`JL??Z\????????????????????????????RT&(????@"B"?$?$T'V'F*H*,,$-&-?.?.@1??????????????????????????@1B1F3H3?5?5?7?7?7?7?78R8T8v8x8?8?8h9j9?:?:?<?<?<=?=???????????????????????????=?=?>?>???A?A~D?DLFNF?H?H?J?JL?N?N?P?P?R?RZT\T^T??????????????????????????^T?T?T:UU@UBUDUFUHUJU??????????? / ??????0??/ ??=!??"??#??$??%?1?hSummaryInformation(????????PDocumentSummaryInformation8????????????1?XXXX????

 !"#$%&'()*+,-./0????234???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Oh??+'??0  ?hpv?
? ?
??????
Ummi Tandama
Ummi Tandama@@0?]7M?@0?]7M? WPS Office?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List ?'?.?Q?d>???f &I?aX??????? ? =fbF?.?B?L?R?L9?L?a ???? ?? ??AJU+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMN??5?I?SV\?e??Ԝ\????>?| d?3NJ?U@e?t??̏"?r?L???n???>H @??+?EtZ?e|ڒ.?Z? T@1?=^TJUOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~???????????????????'$??0?g??*?Ax? ?Times New RomanTimes New RomanC??SymbolSymbol?&? ?*?Cx? ?ArialArialG&?????@ ?CalibriCalibri;?z?(SimSun?[SO[?
Cambria MathCambria Math ???h???????!?!%),.:;>?]}??????    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006?:?>?@?D?Z?\?^????? ? ?????=?@?\?]?^???$([{???  0
0 000000Y?[?]????;?[??????????0???)??$P??????????????????????'*p2!???? ?????0?( ?
??>
?3 ????#"? ???@???
??՜.??+,??0? PX` hpx???  

7
8
9

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login