Showing 48001 words to 51000 words out of 72369 words
Chapter 17 - Ni Da Ke Book Complete Document by Amnah El Yaqoub --.txt
batada iddah? Tsaki yasaki afili, ransa duk ajagule
*** ***** ***
Tana tsaka da aiki taji qaran shigowar text cikin wayarta, batare data dubaba taci gaba da aikin ta, saida tagama duba wasu document sannan tadauki wayar, ganin sunan daya turo mata text dinne yasa tayi gaggawar budewa
Mamaki yakamata, to Baffah kode yayi mistek ne? Baby kuma? to Wacece Baby?
tabe baki tayi, may be mistek yayi, amma kuma data tuna yace taje gida, kuma kalmar temakon daya fada, cikin sauri tatashi tace "kode Nawal yake nufi?"
Dasauri tazari jakarta tafuto daga office din, tana bude Mota direbanta yaqaraso yace "Hajiya ina zamuje?"
Kai tsaye tace masa "gida"
Suna zuwa gida ko daidata Parking baiyiba tabude tafuto tashige cikin gidan Dasauri
Falon shiru babu kowa, ga kayan kallo nan sunayi, Mai aiki tafara qwalawa kira "sabirah!, sabirah!!,"
Amma shiru alamun bata nan, mayafin jikinta ta ajiye akan kujera da hand bag dinta tayi cikin dakin Nawal tana cewa may be ko bacci take "
Tana tura kofar dakin kuwa taganta Akwance, afili tace" ni nasan Baffah mistek yayi, mashirmaci kawai ina aikina yataso ni "
Juyawa tayi zata fita daga dakin hankalin ta yakai kan shimfidar gadon taga duk gado ya yamutse, afili tace" to ita kuma wannan lafiya? " kiran sunanta tafarayi" Nawal!, Nawal!!, taji shiru, dawowa tayi zuwa gadon Gabanta yafara faduwa saboda tasan cewa yarinyar batada nauyin bacci
Tana Qarasawa taja Bargon data rufa dashi, abinda tagani ne yasa ta saurin kauda idonta, banda d'iso d'ison jini daya bata bed sheet din
Cikin faduwar gaba tafara jijjigata tana kiran sunanta "Nawal, Nawal yata"
Amma shiru, zama tayi agefen gadon tadafe kanta🤦🏻♀sannan tace "Innalillahi wa inna ilaihir raju'un, Baffah yanada hankali kuwa?
Kamar mahaukaciya haka tafuto falo, anan taci karo da sabirah, cikin fada tace mata" daga ina kike? "
" Hajiya daga gidansu Anty Nawal nake, yallabai yace naje na gyara musu zasu koma "
Ummi data fahimci shiri ne irinna Baffah saita ce" Ok, yi sauri fadawa driver yabude Mota, kiyi sauri kidawo"tana fadar haka tajuya dakin na Nawal, bed sheet din tafara dauke wa gaba daya yabaci, sannan tadauko mata doguwar riga Mai fadi tasaka mata, adede lokacin sabirah tashigo dakin tace"Hajiya nafada masa "
Ummi bata kula taba tace" Zoki kamamin ita Muje "
😳Zaro ido sabirah tayi ganin kwata kwata Nawal din bata motsi, tace" Innalillahi Hajiya karde mutuwa tayi, munshiga uku "🙆🏻
Cikin bacin rai Ummi tace" zakizo ki kamamin ita ko sai ranki yabaci? "
Dasauri ta qaraso suka kama ta suka futo daga dakin zuwa Mota
Abayan motar suka sakata, maigadi yaqaraso da gudu ya rissina awajan ta yace" Hajiya dama jira nake kidawo, dazu naga muhammadu yafita Kamar baya cikin nutsuwarsa, wallahi hajiya Idanunsa sunyi jajir Kamar Wanda aka yiwa mutuwa "
Cikin ranta tace" badole yayi kukaba, tunda ya kashe musu 'ya"🤔
Afili tace "Ok nagode, zan nemeshi insha Allah"
Daga nan tace sabirah takula da gidan, zataje asbiti
Suna hanya, Ummi tana juyawa tana Kallanta, wanne irin rashin tausayi ne wannan? Kode wani abu yasha 🤔?
Tana wannan tunanin harsu kaje asbitin, likitoci ne suka karbesu da sauri kasancewar wasu daga cikin su sun santa
Tsawon wani lokacin tana jiran su sannan wata Doc. tace tabiyota office
Suna zuwa ta kalli Ummi tace "Hajiya saide kiyi hakuri anyiwa yarinyar ki pyade 🙊, duk danasan kinsani, but anyi mata dinki, da allurai insha Allah zuwa Dan wani lokaci idan tafarka zaku iya tafiya, sannan akai maganin dazan baki adinga bata, sannan ki kula da ita musanman wajan shiga ruwa Mai dumi "
Ummi ta girgiza kanta cikeda damuwa tace" Doc. Ba pyade bane, tanada aure, d'ana take aure"
"subhanallah, to abinma yazo da sauqi tunda tanada aure, amma hajiya maganar gaskiya tayi masa gardama ne, shiyasa ma kai tsaye nace miki anyi mata pyade, saboda pyade ne yarinya bataso za'ayi mata Dan dole, amma tunda kince tanada aure, gaskiya gardama tayi, shikuma yakasa hakuri yamata dole, amma insha Allah zataji sauqi, saide kuma kija mata kunne tadena haka, Inda tayi hakuri ta tsaya daduk abin bai kai hakaba, shikuma kimasa gargardi yaqyaleta zuwa Dan wani lokaci tahuta "
Ummi tace" to doctor insha Allah, nagode sosai "
Tana barin office din dakin da Nawal take takoma taja kujera ta zauna tayi tagumi tana Kallanta, tabata tausayi sosai, harda su d'inki? Idan wani ne yace mata Baffan ta zai aikata hakan bazata yardaba, amma yau gashi tagani da idonta, kokuma ya Manta yarinya ce? Kuma yayi mata hakan amatsayin sa na likita ya tsallaketa yagudu yabarta, 🤔harda samun qwarin gwiwar turo mata text
Wayarta tadauka tafara kiransa, amma wayar akashe take 🤦🏻♀
Afili tace "Ehh lalle Baffah da abinda kataka 🤣, dama can yagama shirya komai, yakori sabirah, yazo ita wannan yasamu abinda yakeso yagudu yabarta, sannan yakama waya ya kashe 🤔, dole Baffah da abinda yataka
Wayar taci gaba da nema harta gaji tadena, ta zubawa sarautar Allah ido, ta dade azaune awajan sannan Nawal tafarka
Ahankali ta bude idonta, sai ganinta tayi Akwance agadon asbiti, cikin sauri Ummi tace "Sannu Nawal"
Wata irin kunya ce takamata, shikkenan Baffah ya cuceta, karde ace Ummi tasan me sukayi
Bata gama tunanin nataba taji Ummi tace"wajan bayayi miki ciwo sosai ko? "🤣
Innalillahi jitayi Kamar ta nutse awajan Dan kunya🙈, Ahankali tace" Alhamdulillah "
Ummi tasake cewa" Sannu, kiyi hakuri kinji? "
Murmushin qarfin hali kawai tayiwa Ummi
Ita kuwa Ummi tunanin irin dukan da zatayiwa Baffah take🤣🤣, domin kuwa abin yafi karfin fada saide duka🤣
Basu daukosu lokaci Mai tsawo ba aka sallamesu, daqyar take taka kafarta, ahaka suka futo suka shiga Mota sai gida
Suna zuwa gida tazaunar da ita afalo, takira sabirah tace tahada mata farfesu tasha
Sabirah ta rissina tasake yimata sannu sannan ta wuce kitchen
Ummi dakin takoma tacire bed sheet din takai shi machine, sannan ta shimfida mata wani, waya da wata takarda tagani agefe, tadauka tareda tabe baki ta ajiye mata akan bed side drower, batareda data budeba, sannan tafice daga dakin
Nawal na zaune afalo tana tunani, dama wannan shine daren farkon? tab har yanzu kan nononta zafi yakeyi, ga lips dinta dasukai jajir su kansu ciwo takeji
Ita kuwa ina ita ina sake yarda da Baffah? 🤔Yanzu ta sume nan gaba kuma ai saide mutuwa
Ummi ce tafuto tazauna akusa da ita tace "Nawal,kiyi hakuri kinji, insha Allah Zanyi maganin Baffah, hakan bazata sake faruwa ba"
Murmushi tayi kawai ba tace komai ba, itakam batasan tada wannan magana 🤣
Sabirah ce ta kawo mata farfesun, ta zuba mata, tareda juyawa, ita kuma tadauka tafara ci
Saida tagama sannan Ummi takama hannunta takaita daki tace"ki kwanta kihuta, "
Ahankali tace" to Ummi ngd "
Kwanciya tayi agadon tana tunanin abinda yafaru akan gadon dazu, Baffah saikace wani kurma sai dukansa take amma ya qyaleta, shine ko kunyarta baijiba yacire kayansa, kuma agidan Ummi Dan rashin kunya, ai yasan zata sani
(nikwa nace harda text ma🤣🤔)
Juyawa tayi ta kwanta ahannun ta na hagu, nan taci karo da wayarta awajan tareda takarda
Afili tace "meya kawo wayata nan kuma? Tana dannawa taganta akunne, ga saqonni aciki, tasake cewa to waye ya kunna min waya?
Sunan Najma tagani dakuma na mtn, Dan haka kai tsaye tatafi ta bude na Najma
" _salamu alaikum, Baby dama kinsan mk kika aura shine ko ki kirani kin fesamin?"_
Cikin sauri tatashi zaune, gefen kanta yasara
Tasake bude na biyu tafara karantawa
" _Baby yaude naga mk dinki, yazo har gida munganshi, gaskiya Baby mk yayi "_
Ahankali tace" MK kuma? Tayaya? Tana nufin Baffah ne mk?
Kai bazai iyuba
Kiran Najma tayi, dama Najma jiran kiranta take dan haka cikin sauri ta daga tace"Baby ta mk, Wato kinsamu mk shine koki bamu labari 'yar renin hankali "
" Najma wai wacce irin magana kike? Wanne mk kike nufi? "
" MK de naki, Yazo gida, Abba yana ganinsa ya ganeshi, ingaya miki Malam ma yazo suka gaisa, nadinga kiranki wayarki akashe "
Idanunta ne suka kawo ruwa, nan take ta fashe da kuka, tace" Najma nashiga ukuna, Baffah ne mk? Ya akai nakasa sani? "
" to menene abin kuka kuma? Keda zaki godewa Allah? Kinga wannan shine amfanin yiwa iyaye biyaiya, lokacin dakika cewa bakya sansa da sun qyale ki shikkenan kin rasa shi "
Kasa bawa Najma amsa tayi, kawai kuka take rinzawa, irin wahalar dasuka sha itada Nas 🤣
Najma tace" toga ummah zakiyi magana da ita "
Tanaji ummah ta karbi wayar tace" ke komai abun kuka bayayi miki wahala? Menene abin kuka anan? Keda zakiyi murna? Abinda kike so nefa, "
Cikin kuka tace" Ummah ya zanyi? "
Ummah dabata fahimci Inda maganar tata tadosa ba tace" addu'ah zakiyi, ki kuma godewa Allah, wallahi yazo, mun dade dashi anan har abinci ma yaci, shi yama Manta da abban naku, saida yatuna masa, nadinga nemanki awaya amma wayarki akashe "
Ahankali tace" to ummah nagode "
Ummah ta qara yimata fada akan biyaiyar miji sannan takashe wayar
Kuka taci gaba dayi sosai, yanzu mk dinta ta qonawa kaya? Shi take kira d'an cirani 🤣, marar imani? Hawaye kawai take zubarwa, Awannan halin ta kira Nas, cikin kuka tace"Nas naga ta kaina bansan ya zanyi ba "
Gaban Nasrin yafadi tace" subhanallah, beauty me yafaru?"
" Nas ashe Baffah shine mk? Ina zaune da mk gida daya amma nakasa sani? "
Nas tace" Innalillahi wai Dan Allah da gaske kike? "
Cikin kuka tace" da gaske nake Nas, yanzu ummah take fadamin itada Najma "
" ikon Allah, wannan shi ake kira da ikon Allah, Inda munsan shi zaki aura Allah Bazamuje Abuja har ana zaromu daga adedeta ba🤣🤣
Amma kiyi hakuri, kidena kuka, Allah yakamata ki godewa "
Kawai kashe wayar tayi, ta dora kanta a cinyarta tana kuka
" _kince kina sona why zaki hanani haqqina?_ "
Maganarsa tadazu ta fado mata, kenan su ummah sun bashi labari, meyasa bazai cemata shine mk ba?
Meyasa?
Juyawa tayi tadauki takardar data gani tareda wayarta, Ahankali tafara budewa har tayi tozali da kyakykyawan rubutunsa
Tana gama karantawa ta cukwikwiye takardar ta rungumeta a qirjinta tana kuka, Ahankali take cewa "wallahi shine, wallahi shine" 🤣
Ummi ta turo kofar dakin tashigo taganta azaune ta rungume qirji tana cewa wallahi shine 🤣, sai tayi tunanin abinda Baffan ya yi mata ne yasa take wannan kukan
Shiru tayi tana Kallanta, ita kanta abinda yayi baiyi mata dadi ba, rashin tausayin yayi yawa, sannan banda rashin kunya irinta Baffah shine acikin gidan ta zaiyi wannan abun
Ina laifin ma sukoma gidansu🤣
Zama tayi agefen ta tace "Nawal kiyi hakuri, insha Allah Zan yi masa magana, bazai sakeba kinji"
Daga mata kai tayi kawai, tana share hawayen idonta
Ummi tace "na kirashi bai ban sameshi ba, ko zaa ki gwada kiransa muji?"
Tambayar ce tazo mata a bazata, itada batada number sa ta yaya zata kirashi?
Kame Kame tafara tace "ummi, k.. Kawai. Kibarshi"
"Nawal kenan, naga alama bakida hankali" 🤣🤣daga haka tatashi tabar mata dakin
Tana ganin fitar Ummi ta koma gadon ta kwanta, idonta yana zubar da hawaye
Kawai tunanin abubuwan datayi masa marasa dadi take, Inda tasan shine mk yanda take nemansa ido rufe aida tuni ta dade dajawo hankalin abinta
But abinda ya daure mata kai shine yaya akai yasan sunan Baby? Kodayaje gidane yaji suna fada?
Amma gashi acikin wannan latter da yabar mata Baby fal bakinsa 🤔, Yaya akai yasani? Wannan amsar tana wajan sa shi kadai
Haka tadinga tunani, still hannunta na dauke da takardar dayabar mata ta rungumeta sosai
Ahaka bacci ya dauketa
*** ***** ***
Tunda yatafi yakasa samun nutsuwa, tunanin halin da yabarta aciki kawai yake, ko Ummi taje?
Yanzu da wanne ido zai kalli Ummi bayan ya yi wannan abun agidan ta?
Abin akwai nauyi sosai
Juyi yasake yi agadon sa, ya kalli gefen sa yaga Babu kowa, daya sani ma Babynsa yadauko kawai suka taho nan
Yana son sakata a Kirjinsa ya lallasheta, yau rungumeta suyi bacci ahaka, yauga abinda yake mafarki a rungume tare dashi
Tsaki yasaki, yatashi zaune ya kalli agogo, bazai iyu yatafi yanzu ba, amma dole gobe zai tafi da sassafe, gara yaje ya fuskanci Ummi da hukuncin ta🤣
Gara yaje yabawa Babynsa hakuri, yanason sake jin dumin matarsa, yasan cewa shime laifi ne a gareta, gara yatafi kawai
Yadade yana tunani kuma bacci Yaqi daukar sa, yasake kallan agogo yaga dare yayi a Nigeria, idan ya kunna waya yakirasu ma yasan cewa sunyi bacci, Dan haka shima saiya hakura ya kwanta
*** ***** ***
Washe gari dasafe Ummi ce dakanta tahada mata Ruwan dumi tace tashiga, daqyar da runtse ido tashiga, sannan Ummin tafuto daga ciki, tareda rufo mata
Haka tadinga sakata tanayi harta danji dadin jikinta, sannan ta shirya tafuto falo Inda Ummi take, ta zauna agefenta
Sabirah tazo tace "Anty Nawal me kike buqata akawo miki?"
Ahankali tace " Tea"
Sabirah tajuya tahado mata shayi Mai kauri, sannan ta koma kitchen
Ahankali take shan Tea din, tana kallo, amma zuciyarta gaba daya tatafi wajan mk
Tunanin sa kawai take, ko ina yatafi?
Ummi kuwa wayarta tana hannunta, ko yanzu ma ta gwada kiransa amma akashe, yatafi yabarta shida aiki itada jinya 🤣🤣in banda shirman Baffah duk kulawar da zata bata ai batakai tasaba, amma haka kawai yagudu yabar yarinya 🤔
Tana wannan tunanin taji yayi sallama yashigo cikin falon
Da Ummi yafara hada ido, cikin sauri Kamar munafuki yasunkuyar da kansa qasa sannan yafara sosa qeyarsa 🙈😃
Ummi ta zuba masa ido tana kallansa, takasa magana
Nawal dinma kallansa kawai take, Ahankali ta masa masa sallamar dayayi
Qasa qasa yake kallan Ummi yaga de har yanzu kallansa take 🤣🤔
Ahankali yafara takowa zuwa cikin falon, har ya qarasa shigowa ciki, kai tsaye yaje gaban Nawal yazuba gwiwoyinsa aqasa,wato kneel down sannan yahade hannunsa guda biyu waje daya 🙏🏻yace " Baby, Baby nah please kiyi hakuri kiyafemin"
Ummi ta zuba musu ido tana kallan sabon salo awajan Baffah 🤔wai harda cewa Babynsa, ko yaushe Baffah yafara wasan kwaikwayo bata saniba 🤔
Kawarda tunanin nata tayi, tana kallan su, tanaso taga wanne irin hukunci Nawal din zata masa?
(tuba nake fan's, nasan jiya anjirani anjirani ba adadi, kuyi hakuri, akwai aikinda nayi ne shiyasa bansamu damar typing da wuri ba, kawai saina barshi nace mahadu gobe 🤣, dafatan wad'anda sukayi ta zuba idon ganina sukaji shiru zasumin uzuri 🙏🏻
Sharhi Dan Allah 🙏🏻
Amnah El Yaqoub ✍🏻
[2/9, 10:59 PM] Amnahelyaqoob: 🌺NI DAKE🌺
(Hot luv story)
Writing by Amnah El Yaqoub
Dedicated to Itz sadeek
37&38
Ahankali ta ajiye cup din hannun ta, akaro na farko data fara kama hannunsa da kanta, hannayensa ta kama tasaukar dasu qasa tace"baka buqatar neman yafiyata, nadade dayafema duk abinda kamin,"
Idanunta ne suka ciko da qwallah still hannunsu yana had'e dana juna taci gaba da cewa" meyasa Dan Allah? Meyasa baka fadamin kaine mk ba? "
Tana kaiwa nan hawaye suka qarasa sakko mata
Ganin tana kuka yasa shima idonsa yafara cikowa da ruwa
Yayi qasa da muryar sa Kamar Wanda yake mata rad'a, daga ita saishi ne kadai zasu iya ji yace" kin hakura? "
Murmushi tasaki, ga hawaye yana zuba ta daga masa kai alamun eh ta hakura
Yasake yin qasa da murya yace"Nagode Baby nah, kibari latter zamuyi magana kinji? "ya qarasa maganar cikin sigar lallashi
Still ba tayi magana ba tasake d'aga masa kai
Ummi na gefe tana ganin ikon Allah, saita zuba musu tana kallan su Kamar a film, da alama sun Manta da ita awajan 🤔cikin zuciyarta tace Tijara🤣
Anya kuwa Baffah ba kwalli yasaka a idonsa ba yarinyar nan tana ganinsa taji tahuce? 🤔
Nida nake jira naga ta wanka masa mari 🙆🏻shine ta zauna tanayi masa kuka? Shikuwa Baffah me yataka?
Ahankali tayi gyaran murya, cikin sauri suka kalleta gaba d'ayansu, atare suka saki hannun juna, shikuma yatashi daga Gabanta ya qaraso kusa da Ummi ya zauna aqasa tareda sunkuyarda kansa
Kallan Nawal din tayi tace"tashi ki wuce daki kije ki kwanta kihuta, mutumin da ya kusan kaiki lahira kika zauna kinawa kuka
Ahankali tatashi tana tafiya da dingishi
Dago kansa yayi yaga yanda take tafiya, tausayinta ya kamashi, satar kallan Ummi yayi yaga itama Nawal din take kallo
Babu bata lokaci yatashi yabi bayanta, yana zuwa yasa hannu yadauketa cak, sai cikin dakin datake🤣
Ummi tabi bayan su da kallo tana magana cikin ranta, ba kalau Baffah yabar Nawal ba🤣
Suna shiga dakin ya kwantar da ita akan gadon, yadora mata kanta akan fillo, sannan ya zauna agefenta, ya zubawa fuskarta ido, itama shi take kallo Kamar sunga sababbin halitta
Babu Wanda yaceda dan'uwansa komai, Ahankali yadora hannunsa saman lips dinta ya shafa na qasan, cikin muryar rad'a yace"meyasame su suka qarayin ja? "
Shiru tayi takasa bashi amsa, shima kuma bai daina shafa lips dinba
Yasake Kallanta yace" uhm?meyasa me su? "
Towai itakam meyake so tace masa? Kaine kasha kokuma Babu komai?
Hawaye taji ya gangaro mata Wanda itama batasan dalilin zuwansu ba
Dena shafa mata lips din yayi, Ahankali yakawo Fuskarsa dab da tata, tana ganin haka ta lumshe idonta, saukar harshansa taji afuskar ta, hawayen daya zubo mata yasa harshe ya lashe su tas
Sannan yace "ina zuwa, zanje wajan Ummi"
Bai jira amsarta ba yaqara jamata bargo yafita daga dakin
Ummi taji Baffah da Nawal shiru 🤔tasaki ajiyar zuciya tace "kome yake qara kitsa mata?" 🤔, nide Babu Inda zan bisu🤣, tunda yazo har gida yayi wannan abun idan nabi bayansu kuma ai Zan iya ganin abinda yafi karfina
Dan haka saita zubawa tv ido tana kallo
Shima yana futowa daga dakin
Yazauna agaban Ummi tareda sunkuyarda kansa qasa yana jiran sakamako 🤣
Wayar hannunta ta ajiye takama kunnansa guda daya ta murde
Cikin sauri yariqe kunnnen yace"Aucch! Ummi Dan Allah kiyi hakuri "
Kunnan tasaki sannan ta kalleshi dakyau tace" Wato Baffah saboda nace kasaki Nawal shine ka aikata mata haka danta samu ciki nace najanye zancen sakin ko? "
Kansa ya shafa, cikin sanyin jiki yace," Ummi kiyi hakuri, nayi kuskure"
Ta kalleshi taga sosai maganar daga
Zuciyarsa take, ba qarya yakeba, tace"to saki yana nan Baffah, ban fasaba "
Cikin sauri ya kalleta yace" Ummi Dan Allah kiyi hakuri, wallahi nasan nayi muku laifi, umm insha Allahu bazan sakeba "
Tausayi yabata, amma danta sake gwadashi tace" toni narasa gane kan wannan aure naku Baffah, bakasan yarinya, sannan ka lallaba kayi abinda kayi 🙈😂sannan kuma kaqi sakinta "
Cikin sauri yace" Ummi wallahi ina sonta 🤣, Dan Allah Karki rabamu Ummi, wallahi idan nasake ta akwai matsala Ummi "
Murmushi Ummi tayi, ko banza yau de yabude baki da kansa yace yana sonta, godia tayiwa Allah cikin ranta, sannan tace" to shknn Baffah, komai yawuce, amma karna qarajin kayiwa yarinyar nan abu irin haka🙊🙈, Baffah ina tausayin ka yatafi? "
Jikinsa ne yayi sanyi, yace" Ummi insha Allahu nadena,