Showing 39001 words to 42000 words out of 104433 words

Chapter 14 - DANGI DAYA COMPLETE by Amnah El Yaqoub .pdf

tashi kije daki ki zauna akawo miki abinci"

Diyana tatashi tana share hawayen idonta tace "to hajiya"

Hajiya na'ila tabita da kallo, Yaya zatayi tunda Allah yahada wannan aure, Diyana mace ce har
mace, tasan cewa badan bibiyar maza da yarinyar takeba, Toda zatace tabbas danta yayi
dacen mace
Tunda taji shiru dama tasan cewa to ko kalau kokuma akwai abinda yake faruwa agidan yaran,
shima Aslam din Allah yakiyaye faruwar haka


❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Zuciyarsa fes akan shawarar da Abba yabashi yashigo gidan da sallama

Tana zaune akujera tana jinsa tayi shiru, ya kalleta yace "Ilham ba kiji nayi miki sallama bane?"

Tadago kanta tace "naji, na amsa a zuciyata"

Jinjina kansa yayi, kowanne magidanci yanaso yadawo gida wajan iyalinsa amma banda shi,
saboda idan yadawo ma bazai samu tarbar arziki ba
Dakinsa yashige ya cire kayansa yadaura towel zai shiga wanka

Dakin tashigo taje gabansa tace "ya Aslam inaso Zan fita, akwai Inda nakeso naje"

Kallanta yayi, eh lalle sai yanzu ya tabbatar cewa Ilham ta raina shi, har tazo gabansa ha ko
ladabi Babu? Kai tsaye yace "bazakije ba"


Tace "ya Aslam gaskiya ni bakamin adalci agidan nan, haka kawai kai baka kaini ko'inaba,
Sannan inaso nafita kace..... Dif tayi shiru sakamakon hade bakinsu dayayi waje daya, gaban
Ilham yafadi, me ya Aslam yake mata haka? Cikin sauri tafara kokarin raba bakinta danasa,
amma Yaqi bata damar hakan, kissing dinta yake sosai,tana tureshi daga jikinta shikuma yana
qara riqeta, garin bige-bigen dasuke towel din jikinsa ya cire yayi qasa‍♀️

Cikin ransa yace shikkenan kin hutar Dani, cak yadauketa yadora ta akan gadon nasa, yafara
nuna mata tsantsar soyaiya, kayan jikinta ya cire gaba daya, idanun Ilham suka raina fata,
ganin da gaske yake ba qyaleta zaiyi ba, yasa tasakar masa kuka tana roqonsa yayi hakuri,
amma Aslam ya shareta, kokadan baiji tausayin ta ba yashige ta kansa tsaye, Ilham tasaki qara
tana dukansa, daga qarshe ma saiya hade bakinsa da nata yaci gaba da abinda yake, idanunta
ya yi jajir saboda kuka, Aslam kuwa baya cikin duniyar, kawai cewa yake "Innalillah... Ilham...

Meyasa bamuyi aure da wuri ba, Ilham ina sonki, wallahi ina sonki ilhma.... Tsawon lokaci
yadauka sannan yasamu nutsuwa, yasa hannu ya rungumeta ajikinsa, yana jin wani irin farin
ciki yana ratsashi, bed sheet din yaja yarufa musu idonsa akan qirjinta dasukai jajir

Tahada gumi jirgif, yasa hannu ya goge mata gumin fuskarta, yace "yi hakuri, kiyafemin kinji?"

Cikin takaici tace "mugu, azzalumi, wallahi sai Allah yasaka min abinda kamin" tafara kokarin
tashi daga kan gadon, azabar da taji ne yasa tasaki qara cikin kuka takoma gadon ta kwanta

Murmushi yayi yace"ilham rigima, banace kiyi hakuri ba,? "kafin tace wani abu ya tura kansa
cikin bedsheet din yayi kissing breast dinta, sannan yadago yace" i luv u Ilham," daga nan
yadauketa suka shige toilet, Ruwan zafi yahada mata yasakata aciki, sannan tayi wankan tsarki,
yadauketa yasakata ajikinsa, yanayi musu wani wankan, anan ma bai qyaletaba, breast dinta
yana cikin hannunsa, hawaye kawai Ilham take banda azabar datake ji

Daqyar yabari suka futo daga toilet din yadaukota kai tsaye yakai ta dakinta, ya kwantar da ita
saboda nasa dakin yariga ya lalace, hawaye tashare ta kalleshi tace "wallahi sai Allah yasa
kamin abinda kamin"

Baiji dadin furucintaba, haka yafuto daga dakin jikinsa a sanyaye, dakinsa ya koma ya gyara,
yana shiryawa, wayarsa tayi qara, yadauka aka sanar dashi ana nemansa cikin gaggawa, cikin
sauri ya qarasa shiryawa, yafuto, ga Ilham batajin dadi, gashi ana kiransa, danhaka yakira
number hajiya na'ila yace "mama kije gida Ilham batajin dadi, anyi min kiran gaggawa daga
campany"

Gabanta yafadi, to sukuma ko lafiya?
Haka ta shirya tabar Diyana agida tataho gidan Aslam din


❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Kokarin bude whtspp take da wayarta, saboda tadinga hawa kozai debe mata kewa

Saqo taji yashigo mata cikin wayar har guda biyu, tafuto ta duba, tabude guda daya taga alert
ne yashigo mata, anturo mata 30k, tana duba sunan Wanda yaturo mata taga Yusif isma'eeil
tayi Murmushi, Yaya Yusif kenan

Dayan tabude taga shima shine yaturo mata da number sa, nan take tafara karantawa:
Abinda nake mutuqar Burin ya kasance shi ne, nadinga kwana shimfid'e akan qirjinki , wani
lokacin na yi bacci kwance a gefen ki, idan na runtse idanuwana na ganki cikin baccina, inaso
naqara bayyana miki adadin yadda nake sonki, dakuma yanda nake Burin muyi aure mu
kasance cikin inuwa guda daya, gida daya, daki daya, gado daya, fillo daya, blanket daya,
kinajin numfashi na inajin naki, i luv u so much NIHLA"

Akwance take, amma tana gama karantawa tatashi zaune, Yaya Yusif ne kuwa anya? Shine
yaturo mata wannan kalaman? Kenan sonta yakeyi? Innalillah.. Meyasa ta rungume shi
rannan? da tasan haka da bata aikata ba, wayyo wayyo, Dasauri takira wayar Anty Nadiya
"hello Anty yaushe zaki dawo ne, shawara nake nema wallahi"
Nadiya tace "kai wannan qaramar qanwar tawa tacika takuramin kwana biyu, to gani agida,
yanzun nan muka dawo"

Cikin murna tace "yeeee gani nan zuwa"

Mamy tayiwa sallama tatafi gidansu Nadiya, tana zuwa taganta da kayaiyaki agaba, itada
mamanta suna dubawa, mamanta ta kalli Nihla tace "to Ga kayan lefe de sun qaraso, Nihla
zauna ki gani kema"
Tatashi tafita, tabar musu dakin

Jikin Nihla yayi sanyi, ta kalli Nadiya "Anty Nadiya meyasa zakiqi aurensa?"

Cikin rashin damuwa Nadiya tace "kekam Nihla narasa irin zuciyarki, kin damu dayawa akan
naqi auren Sadiq Mazawaje, saikace wani dan'uwanki?"

"ba haka bane Anty Nadiya, akwai tausayi dayawa, yana sonki sosai"

Nadiya tace "ya akai kika sani?"

"kawai alama nagani Anty Nadiya, amma Allah yabaku zaman lafiya"

Nadiya tace "yawwa qanwata haka nakeso naji, shawarar me kike nema?"

Nihla tabawa Nadiya wayarta tace "kinga abinda yaya Yusif yaturomin, harda kudi ra dubu
talatin, Anty Nadiya kudin sunyi yawa me zanyi da kudi har dubu talatin?"

Nadiya tagama karanta text din duka tayi Murmushi tace "ai Nihla bakya buqatar shawara anan,
kai tsaye ki amince, kina zaune lafiya da iyayen sa, shi yana sonki, kawai kicire wannan Abban
daga ranki kisa Yusif, sannan kina maganar dubu talatin nawa dubu talatin din take awajan 'yan
canji? Cemiki akai su suna jin kudi ne? Ki kwantar da hankalin ki kawai Nihla, kema ki tura
masa cewa kin amince kuma kinga saqo kin gode "

Cikin damuwa tace" Amma Anty Nadiya yaya Abba... "

Nadiya ta katseta" dan girman Allah Nihla ki rufamin Asiri da zancen Abban nan haba!!, tunda
kika dawo Abuja da zama yataba nemanki ne? Inda ya damu dake zaizo har Inda kike ya
nemeki"

Tace" to shikkenan, nagode, dama shine shawarar, whtspp nake budewa natafi gida "

Murmushi Nadiya tayi tace" to sai anjima "


❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Hajiya Na'ila tana shigowa gidan kai tsaye dakin Ilham tashige, ta tarar da'ita tana kuka sosai,
cikin sauri ta qarasa gadon tace "subhanallahi, yanzu ke Ilham jinyar kikewa kuka saikace
qaramar yarinya? Um to Allah ya kyauta, Aslam yamin waya tashi ki shirya Muje asbiti"

Hawayen idonta tashare, idanun nan yayi jajir, tatashi ta sauko daga gadon tanufi wajan kayan
ta tana tafiya tana bude qafa, hajiya Na'ila tana ganin haka tafahinci komai, kuma ga yarinya
daga sai daurin kirji, yanzu dama yaran nan haka suke zaune wata da watanni?

Afili tace "Allah ya kyauta, Kinshiga Ruwan zafi ne?"

Kuka Ilham ta fashe dashi ganin hajiya ta fahimci abinda yafaru, wallahi ya Aslam ya cuceta,
fasa saka kayan tayi takoma gadon tazauna tana kuka sosai

Hajiya Na'ila tace "yau naji ta'bara, wai ni Ilham akanki aka fara karbar budurci ne?"

Ilham tasake jin wata kunyar, hajiya Na'ila kuwa tashi tayi tafara duba mata kayan dazata saka
da kanta


❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Tafiya yake yana driving amma tunani fal ransa, gaskiyar magana dayasan haka aure yake, da
tuni yasauke girman kai ya lallaba yarinyar nan, yasaki murmushi Ahankali yace bazan iya
Manta wannan ranar ba, maganganunta ne suke dawo masa, Mugu, Azzalumi, sai Allah yasaka
min, yayi ajiyar zuciya yace oh Ilham tadauki abinnan da zafi, tunani yafara ko tana lafiya
yanzu? Ko mama taje? Zuciyarsa tayi nisa a tunani saiji yayi yaci karo dawata motar, lokaci
daya motar tasa tai gefe tadaki wani gini, mutanan dasuke wajan suka fara salati, aka tafi da
gudu domin kai masa dauki
Daqyar suka zaroshi daga cikin motar kwata kwata Babu alamun rai atare dashi, wani daga
cikin su yabude wayarsa domin sanar da yan'gida halin da ake ciki

Hajiya Na'ila takamo hannun Ilham suna tafe daqyar, sai mita take tana cewa zata hadu da
Aslam din ne
Wayar hannunta tayi qara, cikin sauri tace "yawwa gashi nanma"

Ta daga wayar tace "kai gashinan muna hanyar zuwa Asbitin"

Daga daya bangaren akace "hajiya bashi bane, me wannan wayar yasamu hatsari yanzu nan,
Allah yayi masa rasuwa"

Gaban hajiya Na'ila yayanke yafadi, tace "Innalillahi wa inna ilaihir raju'un, hatsari!!, yanzu
Aslam dinne yamutu?yana ina yanzu? Ina zanga dana?

Kwatancen asbitin da'aka kaishi yayi mata, sannan ya kashe wayar

Kuka hajiya tace" shikkenan, Aslam yatafi yabar dan'uwansa Adam, yatafi yabarmu, Ilham
Aslam yamutu "

Jin maganar hajiya take wani iri haka, wai wanne yaya Aslam din ake nufi? Girgiza kai tafara" A
a, a a Hajiya, ni mijina be mutu ba, Yaya Aslam bazai tafi yabarmu ba, Anty Aysha tarasu,
kidena cemin ya Aslam yamutu hajiya, yana nan da ransa... Sulalewa tayi tafadi awajan, hajiya
Na'ila ta dora hannu aka tana kuka
Alhaji Baqir tayiwa waya, a lokacin su suna Asbitin ma, Abba yaji labari ya sanar dasu, shine
yazo da kansa yasaka Ilham din amota sannan suka dauki hanyar Asbitin

Suna hanya Ilham tafarka, amma takasa gaskata abinda hajiya tafada mata, kuka take sosai,
Alhaji Baqir dakansa shine yake bata haquri, amma abanza.

Suna zuwa Asbitin sukaga iyayen nasu duk sunje, Abba yafi kowa shiga tashin hankali,
dazu-dazu Aslam yabar gidansu amma yanzu ace yana wannan halin,kwata-kwata yakasa
zama sai zagaya wajan yake, Ilham tana ganin iyayen azaune tasake fashewa da kuka tafada
jikin ummanta, Haushi yakama Abba, kasa boye bacin ransa yayi ya kalleta yace "koki rufewa
mutane baki anan kokuma wanka miki mari yanzun nan, marar kunya kawai, koma menene
bake kikaja ba?"

Alhaji Baqir mahaifin Aslam din yace "Abba! Kayi hakuri mana"

Likata ne yafuto daga dakin da aka kai Aslam din, gaba dayansu suka nufeshi, yace "Am Alhaji
ku kwantar da hankalin ku, be mutu ba, yana nan da ransa saide yasamu karaya a hannunsa
saikuma 'yan rauni dayaji, shima insha Allah zamuci gaba da bashi kulawa, zaku iya shiga ku
ganshi amma Dan Allah banda surutu"
Ajiyar zuciya suka sauke gaba dayansu, domin kuwa dukansu kiransu akai awaya akace Aslam
yamutu

Dakin suka shige, yana kwance yana bacci, ciwukan dayaji duk anyi masa aiki awajan, Ilham
kam bataji kunyar kowaba tafada jikinsa tana kuka sosai, duk dakin Babu Wanda bata bawa

tausayi ba

Haka suka wuni a asbitin, Ilham itace take masa komai duk da halin datake ciki itama, har
Tsawon kwana biyar amma Aslam bai farka ba, Dafarko sun shiga damuwa, amma likitoci suka
tabbatar musu da cewa Babu damuwa zai iya farkawa a kowanne lokaci, hakan ne, yasa
hankalinsu yadan kwanta

❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️


Kwance take akan gadon dakinta da Daddare, tunani take akan irin amsar dazata bawa yaya
Yusif dangane da message din daya turo mata Tsawon lokaci
Idanfa ta amincewa yaya Yusif hakan yana nufin tabbas zata iya auren sa ne, wata zuciyar tace
to Wanda kike haukan akansa shi baya sonki, kawai gara ki amince koshi din zai nuna miki
tsantsar soyaiyar dazata ki Manta da Abba

Afili ta furta "yaya Abba, duk kaine kasani cikin wannan halin"

Amsa ta turawa Yusif din cewa ta amince, sannan tayi addu'ah Allah ya tabbatar musu da
alkhaairi a tsakanin su sannan kuma ubangiji yayi mata Zabi nagari bawai son zuciyarta ba

Momy ce tafado mata arai, Allah sarki Momy haqiqa tana tsananin sona, ko yaya take yanzu?
Tana kewarta sosai

Afili ta furta "i'm sorry Baba"

Tadau wayarta tafara saka number Momy, kasancewar ta riqe number

Adede lokacin Momy tana falo azaune tareda yaranta gaba dayansu, Usman, Aliyu, farouq,
dakuma oga kwata-kwata Abba
taga Sabuwar number na kiranta,cikin nutsuwa tayi picking tace "Salamu Alaikum"

Abangaren Nihla kuwa tunani tafara, da wanne suna zata kirata? Tasan cewa Babu abinda Anty
takeso Kamar takirata da Momy, Dan haka cikin farin ciki tace "Momyyyyy, i miss you Momy
nah"

Shiru Momy tayi, ko a mafarki taji wannan muryar bazata Manta da ita ba, cikin farin ciki tace
"Nihla!!!"

Gaba dayansu hankalinsu yadawo kan Momy jin sunan data ambata, Abba kuwa haka kawai ya
tsinci kansa cikin farin-ciki baisan dalili ba

Momy tace " 'yata Nihla ina kika shige? Idan nakira Mai hakuri saiya cemin kina lafiya, kina
lafiya ko 'yata?"

Murmushi tayi tace "ina nan lafiya Momy, karatu ne ya boyeni, baba ya maidani makaranta
Momy, ina shirin gama level 1 ma"

Momy tace "Alhamdulillah, kice yata tazama yanmatan jami'ah, nasan yanzu samari suna nan
buhu-buhu ko?"

Dariya tayi tace "um um Momy karatu na kawai nake, Momy ina Daddy da sauran yan gidan?"

"Daddynki yana nan kalau, yanzu ma yana masallaci Tun sallar ishsha'i bai dawoba, amma
daya dawo Zan fada masa kin kira, sukuma yan gida dasu Dida kowa tana nan lafiya Nihla"

Tace "to Momy inasu yaya Usman?"

"Usman gashinan Nihla, duk yayunki sunzo yau suna tayani fira, ga farouq nan da Aliyu,
dakuma yayanki Abba"

Gabanta ne yafadi jin an ambaci sunansa, amma saita share tace "Momy bawa yaya Usman
wayar mugaisa"

Momy tabashi wayar tace "Usman ga qanwar ka tana magana"

Yana karba yace "da alama de wannan yar qauyen Dani takeyi yanzu, nine na gaban goshin,
tunda nita fara nema"

Dariya tayi tace "ya Usman wallahi kamin tsufa yanzu, sai sabon jini"

Yace "aikuwa sainazo an goga Dani, yarinya tuni Zan daukeki daga Abujan nan kidawo kano"

Abba yakalli ya Usman yana mamaki, yaushe tatafi Abuja? Ya akayi besaniba?

Nihla kuwa dariya tayi tace "nide yanzu ya Usman Dan Allah bawa ya Aliyu mu gaisa"

Aliyu yabawa wayar, yace "qanwata yakike, dafatan kina lafiya"

"lafiya kalau ya Aliyu, yagida yayara"

Yace "duk suna lafiya,naji kincewa momynki kinkoma school to kidinga karatu sosai kinji ko?
Banda kula samari"

"to ya Aliyu insha Allah nagode, ina ya farouq?"

Yace "farouq gashinan azaune yanaji Kamar ya qwace wayar"

Dariya tayi tace "to bashi"

Farouq na karbar wayar yace "Wato kin gudu kin barmu, kin lula birnin tarayya, to ki gama
karatun kidawo, ina nan ina jiranki auren nan de yana jiranki sai andaura Dani"

Dariya tayi sosai tace "to yaya farouq aikai nawane, zan amince amma da sharadin makkah duk
sati, yawon bude ido duk bayan wata daya"

Yace "inyeee wannan ai kora da hali ne, to bari kiji inde makkah ce saikin gaji, kullum Zan dinga
kaiki, muda mukeda Pilot ai bakida matsala"

Sarai tagane Inda maganarsa ta dosa amma saita shareshi tace "to shikkenan, dakai din za'ayi,
amma yanzu nide bawa Momy na waya zamuyi sallama"

Kai tsaye farouq yabawa Momy wayar, tana karba kuwa Nihla tayi mata saida safe akan wani
lokacin zata sake kiranta, daga nan takashe wayar

Ba Momy kadai ba, hatta Usman, farouq, Aliyu saida mamaki yakama su, meyasa bata tambayi
Abba ba? Ko bataji Momy tace suna tare ba?

Shikuwa jikinsa ne yayi sanyi, sai yaji murnar dayake takira waya duk tagushe, meyasa shi
batace abata shiba? It means ta tsaneshi, batason jin voice dinsa








(kwana biyu zaku jini shiru, zanyi tafiya ne zuwa wajan wani biki, bazan samu damar typing ba,
insha idan mungama zaku jini, nagode da soyaiyar dakuke min i luv u All )



(ko yaya batun Diyana da Adam?)

(Aslam yabude taro da addu'ah ko waye zai biyo baya Kuma? )

Game buqatar wannan littafin daga farko zuwa Inda muka tsaya, ya nemi wannan number
09039066577



Sharhi



Comments




Share please








Amnah El Yaqoub ✍️
[6/29, 11:18 PM] El Yaqoub: ❣️DANGI DAYA❣️

{Romance&Friendship luv}

Writing by Amnah El Yaqoub

Like my page On facebook
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493



Bayin Allah ya kwana biyu? Alhmdllh mungama biki lafiya, naji dadin yanda dayawa sukamin
uzuri saboda sha'anin biki, masu yimin addu'ah nagode sosai, amarya tana godia.

Masu neman DANGI DAYA complt kuyi hakuri wallahi Nikaina banda shi complt a wajena, duk
Wanda kukaga anyi muku posting dinsa arana, to wallahi aranar na rubutashi, ganda ma bazata
barni narubuta cmplt lokaci dayaba

Masu tambaya sunason littafin gaba daya saboda sun matsu suga dramar Abba da Nihla suma

suyi hakuri, sannu sannu bata hana zuwa, kuyi hakuri mu qarasa ahaka, bazai iyu na sauya
tsarin labarin saboda Abba da Nihla ba, idan na sauya to komai zai iya lalace wa

Sukuma masu cewa kona kudi ne sunaso nasiyar musu dashi complt to DANGI DAYA free ne,
Tun farko nafada cewa idan labarin yamiki dadi kawai kimin addu'ah, Allah yabarmu tareda
masoyan mu ameen


27&28




Karan farko dayaji wani Baqin ciki ya kamashi, Ahankali yatashi tsaye ya kalli Momy "Momy Am
tired, zanje nahuta" yana fadar haka yayi gaba

Momy ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login