Showing 45001 words to 48000 words out of 104433 words

Chapter 16 - DANGI DAYA COMPLETE by Amnah El Yaqoub .pdf

miki kigani saiki dinga yi ,"

Diyana ta gyada kanta tana goge hawaye

Hajiya tazauna tana 'bare gyadar miya da qwai agaban Diyana tanayi tana sababi"ba dole
maza su dinga renaku ba, yaran zamani idan anyi muku aure shikkenan saiku zauna dagaku
sai i love you, bazaku tashi tsaye akan mazajenku ba, ko wacce mace tanada sirrin ta, kuma ita
tasan abinda mijinta yakeso, Inda kin kamashi ahannun ki datun ranar dayace kidawo gida
saiya nemeki toko sati daya bazai iyaba zaizo har Inda kike yadauke ki "

Akan idon Diyana hajiya Na'ila tagama bare gyadar miya guda goma, da dafaffan qwai guda
biyu sannan tazuba acikin cup din zuman nan tabata tace" karbi ki shanye duka "

Diyana datayi kasaqe tana kallan ikon Allah takarba ta shanye, zaqin zuman yasa harda saka
hannu ta lashe kofin tass
Cikin ranta tana mamakin hajiya, ko da wadannan abubuwan take amfani shiyasa duk masifar
ta mijinta yakasa rabuwa da ita?

('yar uwa wanna sirri ne Mai mutuqar kyau wallahi, ko gwada zaki tabbatar da magana ta,
wadda bata taba yiba zata samu gyadar miya, irin me qamshin nan, bafa gyada wadda ake
gyada amaro da'itaba, a a gyadar miya zaki samu guda goma, kibareta kidaka tadaku sosai,
saiki bare dafaffan qwanki guda biyu, ki yaiyanka akan gyadar miyar dakika daka, saiki zuba
zuma cokali biyu aciki kijuya sosai, saiki shanye gaba daya, idan kuma kin tabayi to qwai daya
zaki yaiyanka Karki sake kisa guda biyu, sirri ne Mai kyau, matan aure zasuji da dinsa sosai, ki
jarraba yar'uwa)


Hajiya ta dubeta tace "to nan gaba saiki dinga saka qwai daya, kuma biyaiya kici Gaba dayi

Diyana, yinayi bari nabari,kuma saikin ja ajinki dakyau, ki nuna masa kema kinada daraja, dan
abubuwan Jan hankalin nan kidinga yimasa, yar kwalliyar nan ce duk ki masa"

Diyana tace "to hajiya, insha Allah"

Daga nan hajiya tace tasaka mayafin ta sutafi, aikuwa cikin sauri Diyana tasaka suka futo,
ahanya ma fada take qara mata, tana dada wayar mata da kai akan zaman aure har sukaje
gidan nasa

Sabon maigadi suka gani azaune abakin get din, nan hajiya tafada masa kosu waye, aikuwa
cikin ladabi yabarsu suka shiga, acikin ma saida hajiya tasake yimata fada sannan tayi mata
sallama tatafi, hajiya na tafiya Diyana tatashi tahau gyaran gidan, dakinta tafara gyara wa da
toilet Sanna tashige dakinsa, duk gadon nasa a hargitse, haka tahau gyaran dakin tasaka masa
Air freshner, duk kayansa daya ajiye a'inda bai daceba ta gyara masa su, takardun dalibai yan
jami'ah data gani Kamar ma text ne suma ta tattara masa su waje daya, sannan tafuto ta gyara
falon, bata zauna ba tashige kitchen tahada masa abinci Sabon maigadi suka gani azaune
abakin get din, nan hajiya tafada masa kosu waye, aikuwa cikin ladabi yabarsu suka shiga,
acikin ma saida hajiya tasake yimata fada sannan tayi mata sallama tatafi, hajiya na tafiya
Diyana tatashi tahau gyaran gidan, dakinta tafara gyara wa da toilet Sanna tashige dakinsa, duk
gadon nasa a hargitse, haka tahau gyaran dakin tasaka masa Air freshner, duk kayansa daya
ajiye a'inda bai daceba ta gyara masa su, takardun dalibai yan jami'ah data gani Kamar ma text
ne suma ta tattara masa su waje daya, sannan tafuto ta gyara falon, bata zauna ba tashige
kitchen tahada masa abinci
Sabon maigadi suka gani azaune abakin get din, nan hajiya tafada masa kosu waye, aikuwa
cikin ladabi yabarsu suka shiga, acikin ma saida hajiya tasake yimata fada sannan tayi mata
sallama tatafi, hajiya na tafiya Diyana tatashi tahau gyaran gidan, dakinta tafara gyara wa da
toilet Sanna tashige dakinsa, duk gadon nasa a hargitse, haka tahau gyaran dakin tasaka masa
Air freshner, duk kayansa daya ajiye a'inda bai daceba ta gyara masa su, takardun dalibai yan
jami'ah data gani Kamar ma text ne suma ta tattara masa su waje daya, sannan tafuto ta gyara
falon, bata zauna ba tashige kitchen tahada masa abinci, wainar shinkafa da miyar egusi da
kuma lemon danyar citta, tasaka shi a fridge yana daukan sanyi

(yau Diyana anzama matar novel )

Wanka taje ta sheqo, ta shirya cikin wata 'yar bingilar riga, rigar batazo gwiwar taba, amma
saura kadan ta qaraso gwiwar ta ,babu hannu ajikin rigar hakanne yasa lafiyaiyar fatar jikinta ta
baiyana, Sanna tazo takunna tv tana sauraren karatun qur'ani

Tadauki wayarta tariqe ta, dora kafa daya kan daya tana jira yashigo taji dame yazo inyaso ayita
taqare

Taurari:

D-Diyana
A-Abba
N-Nihla
G-guy (Fawaz)
I-Ilham
D-Dida
A-Aslam
Y-Yusif
A-Adam










(idan naga Comments dayawa zan'iya yin Wanda yafi wannan yawa gobe, idan ban ganiba
kuma gaskiya.... )

Amnah El Yaqoub ✍️
[7/1, 12:54 AM] El Yaqoub: ❣️DANGI DAYA❣️
{Romance&Friendship luv}


Writing by Amnah El Yaqoub


Like my page On facebook
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493






29&30


Tun daga bakin get maigadi ya sanar masa cewa su hajiya sunzo, yana jin haka yasan cewa
may be tare suke da Diyana, Parking yayi yafuto daga cikin motar, yana nufi cikin gidan yana
magana cikin zuciyarsa, shida yace taje gida saiya nemeta meyasa zata dawo masa gida, kuma
yasan sarai aikin mama ne
Yana dosar kofar falon yaji qamshin girki yana tashi, yace ikon Allah, sannan yatura
yashiga,falon yabi da kallo yanda ya sauya kama Kamar bashi ba, ga wani qamshi dayake
tashi, hakanne yasa ya lumshe idonsa.
Tana ganin shigowarsa falon ta miqe sai rangwada takeyi, taje kusa dashi da niyya ta matsa
jikinsa sosai tace "Sannu da zuwa"

Dasauri yabude idonsa, sai ganinta yayi agabansa, kafin yabata amsa tasa hannu ta karbi
Briefcase dinsa, shima da niyya tahana da hannunsa wajan karbar Briefcase din, tace "kawo
jakar"

Babu musu yasakar mata,yana sakin ajiyar zuciya, sarai tajishi, tajuya tayi gaba da niyya take
wata irin tafiya me daukan hankali, tayi cikin dakinsa da jakar

Shikuwa Adam sai satar Kallanta yakeyi, Yaqi yadago kansa ya kalleta sosai, saide ta qasan ido
yake qare mata kallo, yanzu dama maryam ta'iya wannan gyaran gidan shine bata taba yiba?

Acikin kujerun falon Yazauna, yasake lumshe idonsa yana sauraron karatun qur'anin dayake
tashi, ga wannan qamshin girkin yacika masa hanci, tabbas zaiso yaji dandanonsa

Yana nan zaune tafuto daga dakin, takalleshi taga yanda ya lumshe ido, tatuno yanda ya
shareta a hospital, qasa qasa tace ai saina rama ne, qarasawa tayi tazauna ahannun kujerar
dayake zaune, taja hannunsa guda daya tace "ya Adam Muje kayi wanka kaci abinci"

Cikin basarwa yace "no kibarshi kawai, nagode"

Wata irin harara ta zuba masa irin ta baka isa dinnan ba, ta qara jan hannunsa har wajan breast
dinta, yanajin yanda hannunsa yake gogar breast dinta cikin ransa yace Innalillah...meyake
damun maryam ne, Kallanta yayi, yaga sai sake tura hannunsa take awajan yace "shikkenan
sakeni zanje nayi"
Murmushi tayi tasakar masa hannun, sannan yashige dakinsa, bata bishi dakin ba tayi kitchen
tana kokarin hada masa Abincin, yau kam tasa aranta saitasa ya Adam yadau charge, barema
hajiya tagama yimata huduba ai batada damuwa

Bayan yayi wankan tsaf ya shirya yafuto falon anan yaga irin girkin data hada masa, kokadan
besaki fuskar saba, sai wani basarwa yake, yanemi kujera Yazauna yana sauya tasha, ta
kalleshi tace zakayi bayani ne, afili tace "ya Adam ga abinci, ka sauko kaci"

Batare dayace komai ba yasakko Yazauna aqasan shima, yafara kokarin zuba Abincin da
kansa, cikin sauri ta riqe masa hannu tace "kabari mana, yau nice zanyi feeding dinka, Kamar
yanda kamin lokacin da banda lafiya"

Yace "Am maryam dakin bar..." Dasauri katseshi, tace "shiiiii"

Nan take yayi shiru, ta matsa kusadashi tazuba masa Abincin sannan tasa spoon tafara bashi,
daqyar Adam yake cin Abincin saboda gaba daya tashige jikinsa, yanajin yanda take goga
masa kirjinta ajikinsa, duk yarasa yaya zaiyi da ita, shi yana ganin Ilham da Aslam suna soyaiya
a asbiti ashe idan Diyana ce saide arufe ido? Ko yaya yayi motsi saiya gogi kirjinta, gashi ita abin nata masha Allah ba kadan ba, Danya
rabata da jikinsa yasa yayi dabara cikin shagaggiyar murya yace "ke bazakici bane?"


Diyana tanajin yanda yayi mata maganar tasan cewa lalle tarkon ta yakama, cikin qasa-qasa da
murya tace "um um, nafison kaide kafara qoshi tukunna"

Jiyayi jijiyoyin kansa suna nema su fara aiki, haka yayi shiru yakasa cemata komai, gaba daya

saiya zame mata Kamar wani dolo, haka tadinga bashi Abincin shide sai santi yake aransa,
domin kuwa ba qaramin dadi yamasa ba

Saida tagama bashi, sannan taci Dan kadan, yazuba mata ido yana Kallanta yanata mamaki,
gaskiya duk Wanda ba'a zauna lafiya a gidansa ba to mata basu bashi hadin kai bane, amma
inde mata sun bashi hadin kai, to za'a zauna lafiya, kalli de maryam, da ya'isa yayi mata
maganar girki ma, amma yanzu shine ake bashi abinci abaki, yaji dadi sosai aransa, kuma
yadena fishin shi ya dade da janyewa

Ajiyar zuciya yayi, yace "Maryam girkin yayi dadi sosai"

Ajiye spoon din hannunta tayi tace "da gaske ya Adam yamaka dadi?"

Jinjina kansa yayi alamun qwarai kuwa

Beyi aune ba yaji takai masa wata irin runguma, tace"thnk you ya Adam "

Ahankali Adam yace
" yasalammm!"

Besan cewa sarai Diyana tajishi ba, itama sai tayi fuska Kamar bataji ba, tasake shi tace, "nima
naqoshi, bari nakai kayan kitchen"

Adam yana ganin shigar ta kitchen ya lallaba yashige dakinsa, Dan idan yaci gaba da zama
anan, maryam zata haukatashi da salonta


Bayan tafuto daga kitchen taga baya nan tayi Murmushi tace "ko'ina yakai fishin dayake oho?"



❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Cikin nutsuwa take shirya musu kayansu, yau likita ya sallamesu, shikuwa Aslam yana kwance
yana aikin Kallanta, har yau mamakin Ilham yakeyi, kulawar datake bashi ne yasa yaji bayason
subar asbitin, duk'da gidan nasu ma su kadai ne, amma saiyake ganin Kamar idan sun koma
gida zata dena, tsaf tagama shirya kayan Tajuyo ta kamashi yana Kallanta, yatsina fuska yayi
alamun ciwo yace "wash Allah na"

Cikin sauri ta qaraso wajansa tace "Sannu ya Aslam, ko wani waje ne yakema ciwo?"

Yace "kad'an kad'an nakeji"

Jikinsa tafara tabawa tana cewa "ka tabbatar deko?bakajin komai"

Qirjinsa ya nuna masa yace "sai nan dina, setin zuciyata yana dan min ciwo kadan"

Wajan tasa hannunta tana shafa wa tace "Sannu ya Aslam, ze daina yima ciwon kaji"

Lumshe idonsa yayi, yanaji Kamar karta dauke hannunta awajan
Ahankali yabude idonsa yace "bafa nan baneba"

Cikin mamaki ta kalleshi tace "to'inane? Kode ma kira Doc.?"

Cikin sauri yace "um um, kinga irin nan ne fa"
Yakai hannunsa kan qirjinta yana shafa wa, wani irin zirrrr taji a jikinta, numfashinta yana sauya
wa, gaba daya taji wani irin yanayi yana ziyartar ta, kuma takasa hanashi abinda yake, ganin
saqon nasa yasamu karbuwa yasa ya janyota jikinsa gaba daya, babu musu ta dora kanta a
Kirjinsa, shikuwa yatura hannunsa cikin rigarta, yana abinda yakeso, kansa yadora akan
wuyanta yana kissing wajan, lokaci d'aya Ilham ta lumshe idonta, gaba dayansu nema suke su
fita haiyacinsu Ahankali tadago kanta tace "Ya Aslam muna asbiti nefa, katashi mutafi"

Ajiyar zuciya yasauke yana Kallanta, sannan yakira number Abba, ko minti talatin basuyi ba
kuwa yazo yadauke su, Ilham tana baya tanajin su suna firar kamfaninsu da zasuyi bikin
budeshi gobe, ya Abba Babu wasa bayason raini, ko saka Ilham bayayi acikin maganar tasu,
saide Aslam yanayi yana juyowa yana Kallanta ahaka har sukaje gida sannan ya juya, sukuma
sukai ciki


❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️


Wasa-wasa saida Fawaz yayi zarya awajan Dida harya gaji amma Dida ko kallansa batayi,
gaba daya ya lalace, idan ya koma gida Babu abinda yake sai aikin tunanin ta, a yanzu kam shi
kansa yasan cewa yana qaunar Dida, saide anata bangaren yanada tabbacin cewa Dida bata
sonsa. Abangaren Abba kuwa aiki yataru yayi masa yawa, ganasa aikin da yakeyi, ga kuma aikin
campanynsu dasuka bude Wanda yake sarrafa kayaiyakin Furnitures, kuma Abban ne yake
jagorantar komai tunda Aslam yana gida yana shan Honeymoon, shiyasa koda yaushe baya
zama

❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

"kiyi hakuri mana, kukan ya'isa haka"

Cikin shagwaba tace "toba saida nace ma akwai zafi ba, amma kai kullum saika dinga qyaleni"
ta qarasa maganar cikin kuka

Jikinsa ya janyo ta, ya bubbuga bayanta yace "Ilham, toyi shiru mana hajiya ta, kiyi hakuri insha
Allah zaki daina jin zafi, Nikaina nayi mamaki ace kusan wata daya kenan amma har yanzu
kinajin zafi, but kiyi hakuri zaki dainaji kinji?" ya qarasa maganar cikin sigar sigar lallashi

Daga masa kai tayi, kafin tayi magana wani irin amai yataho mata, cikin sauri tatashi da gudu
tayi cikin toilet, Aslam yabita da kallan mamaki


❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Idan lissafin sa yayi daidai to yau watan Dida daya kenan agida, yau kam saide ayi Wacce
za'ayi, amma inde yaje Babu Inda zai dawo saida matar sa, tsaf ya shirya yatafi gidan yaje kofar
part dinsu Dida Yazauna, hajiya Farida tafuto falo zatayi kallo saitaga Kamar mutum awaje,
tadaga labulen falon nasu kawai sai ganin Fawaz tayi azaune, Dasauri tasaki labulen Tun kafin
yaganta, juyowa tayi tadawo cikin falon jikinta asanyaye, wannan yaro yanashan zarya, amma
taga alamun Dida ko'ajikinta, Tun bata tausayin yaron harda dawo tana tausaya masa, gaba
daya ya lalace wannan Jan lips nasa duk sun bushe

Haka tayi shiru tana fatan Allah ya hade kan yaran nasu gaba daya
Tun la'asar yake wajan, har magrib baije ko'inaba, saide idan ankira sallah yaje masallacin
dayake cikin gidan yayi sallah yadawo, itama Dida da magrib din tafuto falo akan idonta yadawo
daga masallaci yaci gaba da zama awajan

Amma saita nuna batasan ma yana wajan ba, hajiya Farida tana hankalce da'ita, tayi shiru tana
kallan ikon Allah
Har karfe goma na dare Fawaz Yana wajan, kawai jira yake babanta yadawo yaje ya sameshi
suyi magana abashi matarsa, adede lokacin kuma hadari Mai yawa yahadu, sai cida akeyi da
walqiya alamun ana gab da yin Ruwan sama.

Iska aka fara amma Fawaz Yana zaune, har wajan shadaya na dare sannan ne aka fara sheqa
ruwa kamar da bakin qwarya, Fawaz Yana nan zaune ruwa yana dukansa sai karkarwar sanyi
yake, kayan jikinsa ya jiqe jalaf
Amma tsabar taurin kai yana wajan azaune, daga qarshe ma tashi yayi tsaye ya zubawa part
din nasu ido yana kallo
Dida na cikin dakinta tana karanta littafi harta sauya kaya zuwa doguwar riga ta bacci, sai dan
qaramin mayafi data daure kanta dashi, cikin ranta tace su Fawaz anace, Tun la'asar anzo an
zaune, ai yanzu nasan dole yatafi, danni kam bazan koma gidansa yaci gaba da dukana Kamar
yasamu jaka ba, littafin ta ajiye tatashi ta zuge window din dakinta taleqa, gabanta ne yafadi
ganin Fawaz Acan gefe a tsaye yana karkarwar sanyi, ruwa sai dukansa yake, cikin tsananin
mamaki tace "Innalillahi... Ya Fawaz"

Dasauri tafuto daga dakin zuwa falo, hajiya Farida taji alamun gudu, tace to Dida ko lafiya?

Dida kuwa kofar falon tabude tafuto wajansa tace "mekake yi hakane eh? Sai mura takamaka
ko?, kawuce katafi gida"

Fawaz yanajinta yayi shiru, kuma still yana tsaye awajan bai motsa ba, Kamar marar gaskiya
haka ta kalli gabas ta kalli yamma taga Babu kowa awajan saisu kadai, Sannan tafuto cikin
Ruwan itama ta nufeshi, jikinsa tashiga girgizawa tana cewa "ya Fawaz katafi gida, kar zazzabi
ya kamaka"
Wani irin dadi ne yakama Fawaz, ko banza yau Dida ta kula dashi, cikin sauri ya fusgota jikinsa
ya rungumeta tareda hade bakinsu waje daya, tureshi tafarayi amma saiyasa dayan hannunsa
yariqe waist dinta, dayan kuma yariqe kanta yana kissing lips dinta sosai


Hajiya Farida tafuto falo taga Babu kowa, cikin mamaki tace to waye kuwa yashigo naji Kamar
ana gudu
Labulen falon ta janye tabude window anan idonta yasauka akan Dida da Fawaz da ruwa
yagama jiqesu suna kiss, cikin sauri tarufe window din tana salati, da mema yakai ta dube
dube?

Saida yagaji Dan kansa sannan yasaki bakinta yace "I'm sorry Dida, please forgive me, nayi
miki alqawarin nadena komai, Allah da gaske"

Shiru tayi, takasa cemasa komai, ganin haka yasa yaja hannunta yace "zomu tafi gidanmu"

Hannunta ta fizge tajuya zata koma ciki, ganin abinda take shirin yi yasa yadauketa cak yayi
wajanda motarsa take yasakata aciki sannan yashiga yatada motar, megadi yabude masa,
yafice daga gidan


❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Books ne agabansu masu yawa, duk na addini ne, yanayi mata bayanin su dalla dalla, littafin
hannunsa na iziyya har sun danyi nisa aciki, yana sake yimata bayani dangane da
hukunce-hukuncen tsarki da kuma abinda ya wajabta ayi tsarki, dagashi sai jallabiya amma
tsabar yanda yadage yanayi mata bayani yasa jallabiyar ta tattare daga qasa kana ganin
gajeren wandon dake jikinsa

Ita kanta dalibar tasa, wani shegun riga da wando ne a jikinta, gaban rigar abude kana iya
hango albarkatun qirjinta awaje
Kallanta yayi yace "maryam kina ganewa kuwa?"

Matsowa tayi jikinsa ta leqa cikin littafin tace "eh ina ganewa"

Idonsa ne yasauka akan qirjinta yazuba musu ido yakasa daukewa, tana ganin haka tayi
Murmushi cikin ranta
Afili tace "ya Adam!"

Firgigit yayi, yadawo haiyacinsa, yana sakin ajiyar zuciya yace "yawwa kina ganewa ko?"

Murmushi tayi tadan kwanta ajikinsa cikin dabara, tasaka hannunta akan littafin dake hannunsa
tace "Amma nan wajan bangane fassarar saba ya Adam, kasake min bayani kaji"

Kallanta yayi yaga yanda ta kwanta ajikinsa, gashi ta dora masa qirjinta agefen nasa qirjin,
yanaso yayi magana amma yakasa, hakanne yasa yayi shiru tare da lumshe idonsa, baiqi ace
sun tabbata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login